Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
murya ta ce Baban Mama zan iya sakawa , tare da kai hannun ta ta sau茩e akan na shi hannun da yake sanyi 茩alau saboda yawon da yayi a waje . Muryar shi a 茩asa ya ce . Zan saka miki Fatima hakkin ki ne na kula da ke . A hankali ta 蓷auke hannun ta , ya 蓷ago 茩afar ta ya 蓷ora bisa cinyar sa cikin sannu kan hankali ya sanya mata safar , Nagode ta furta A wani irin yanayi na jin tsantsar kusanci da shi ta tsinci kan ta da bata ta蓳a jin irin sa ba , wani shau茩i me da蓷i ya fara 蓷ibar ta . vous 锚tes belle ( kin yi kyau ) Ta tsinci muryar sa 茒an murmusawa tayi duk da bata ganin sa ta ji tashin muryar sa ya maida mata da martanin murmushin ta , Bayan tarin suturun da ya sayo musu da fiye da rabin su suke masu nawi ( kayan sanyi ) takalma da sauran suturu , da bargunan rufuwa . ya sayo kayan abinci da fiye da rabin su na cikin gongoni ,da kwalaye ne irin wanda yake hasashen zasu iya ci musamman ma Falmata ( shi ai ya saba fita 茩asashen 茩etere ya saba da irin cimakar su)聽 Mama kuwa ya sayo mata kunun yara dai-dai shekarun ta da yake tsammanin zata so shi kasancewar ta ma'abociyar shan kunu . Sai turarurruka da sabulai da sauran 茩ananun abubuwan bu茩atu na gida , sai kuma itacen wutar 蓷umama 蓷aki da ya 茩aro musu , Shi ya ajiye kome a muhallan da suka dace da hakan ya 蓷auke shi har lokacin da duhun dare ya fara shigowa da yake hasashen magariba ta kawo jiki聽 , ya duba lokacin sallah ta yanar gizo ( online prayer timetable聽 )聽 ya ga cewa lokacin sallah yayi . Bayan sun idar da sallar magarib da kan sa ya shiga kitchen domin samar musu da abunda za su ci , Elbow macaroni ya tafasa musu , tare da 拼ar miyar da ya soya ta sama-sama bayan ya ha蓷a kifin gongoni da zallar tsokar nama na gongoni a ciki , nan take kitchen 蓷in ya 蓷au 茩amshin girkin maza . Shi ya zuba musu a plate guda me 蓷an girma suka ci tare baki 蓷ayan su . Bayan sun sallaci isha' zaman shiru ne ya ratsa tsakanin su , saboda rashin sabo da yin hira da juna , Mi茩ewa yayi ya 蓷auki mama wacce ta sake komawa baccin gajiya , Fatima tasso ku tai ku kwanta ke ma kiyi bacci dare ya yi da akwai gajiya ga jikkin mou . Babu musu ta mi茩e ya kama hannun ta zuwa 蓷akin da yake mafi girma , bayan ya zaunar ta bakin gado聽 ya kwantar da mama daga tsakiyar gadon ya mi茩e tare da 茩arasawa gaban fireplace ya kunna musu wuta 茒aya daga cikin bargon da ya kawo ya 蓷auka ya rufa musu , Ki yi mouku du'a Fatima bonne nuit et fait de beaux r锚ves , gya蓷a kai tayi Kan sofa 蓷aya jal da take 蓷akin ya koma ya kwanta tare da rufuwa da bargo聽 bakin sa 蓷auke da addu'o'in neman tsari daga abun cutarwar da daren ke 蓷auke da shi . **** Iskar da take ka蓷awa da 茩arfi tare da sau茩ar dusar 茩an茩ara suka sa birnin na Rochester 蓷aukar matsanancin sanyin da ya sa ba茩i ire-iren su Falmata gaza samun nutsuwar bacci saboda tun baccin farko da ya 蓷an 蓷auke ta da bai kai ko'ina ba ta farka saboda matsanancin sanyin da yake ratsa 蓳argon jikin ta , Motsi ta sake yi a hankali gudun tada Mama wacce ga alama ita sanyin bai dame ta har sosai ba ko kuwa dan ta nitse ne cikin kayayyakin sanyi da bargo ? sake tattakewa tayi a cikin bargon tana jin yadda 茩ofofin hancin ta ke toshewa . Biyamuradi da duk motsin da take yi a kunnen sa , ya bu蓷e kan sa daga cikin bargon sa , tare da mi茩ewa ya zauna , Ta hasken 茩wan fitilar gefen gado da bata cika haske ba ya hango yadda ta cure tana rawar sanyi , Kumama ce , bata son sanyi ya kitsima haka cikin ran sa聽 , Mi茩ewa yayi 蓷auke da bargon sa ya 茩araso bakin gadon Falmata wacce tayi lamo tana saurarar takun 茩afar sa cikin ran ta tana kitsimawa , Ashe shima ya kasa bacci ,?聽 Haba me ake da wannan irin sanyi kamar cikin firiji ? Zuciyarta ta buga 蓷as聽 Lokacin ta ji hawowar sa kan gadon , bata yi aune ba ta ji kwanciyar sa ta bayan ta , hannuwan sa ya kai ya zagaye ta da su , ya zarce da sake matso da mama jikin Falmata , ya yi amfani da hannun sa guda wajen sake rufa musu bargo . Lamo tayi tana sha茩ar 茩amshin turaren jikin sa , bata ce kome ba kamar yadda shi ma bai ce 茩ala ba , Sannu kan hankali 蓷umin numfashin su ya gauraya tare da taimakon 蓷umin jikin su da yake ratsowa ta cikin suturun jikin su, tsanani sanyin da suke ji ya ragu , bacci mai da蓷i da nutsuwa ya yi awon gaba da su baki 蓷aya . Washegari Tara na safe ta yi musu a ofishin Dr Williams inda bayan gaisuwa Suka makala pilot-in-ear a kunnuwan su聽 Da bayani game da irin matakin cutar Mama ya fara , yana cigaba da bayani kan magungunan da zasu 蓷ora ta akai wanda zai iya taimakawa wajen rage tasirin cutar da tsananin ta duk cikin harshen turanci Falmata da ta 茩osa ta ji maganin da zai warkar mata da Mama ta katse Dr Williams da tambayar sa cikin harshen farasanci Dr la dr茅panocytose peut-elle 锚tre gu茅rie? ( shin cutar amosani jini tana warkewa ? ) Kai tsaye ya amsa mata da cewa cutar amosanin jini a halin yanzu ba'a kai ga gano maganin ta da za'a sha a warke ba a duniya sai dai hanya guda da ake yin amfani da ita wajen samun warakar cutar , hanyar ita ce dashen 苼argo , Ana yin dashen 苼argo/dashen 茩wayoyin jini ga masu 蓷auke da cutar amosanin jini daga kan masu shekaru bakwai zuwa sama , 聽 ana amfani ne da 蓳argon dake jikin 蓷an uwa/拼ar uwa na jini ga marar lafiyan wanda jinin su ya zo 蓷aya . Duk da ba'a da tabbaci na samun waraka baki 蓷aya ga mai 蓷auke da wannan cutar bayan an masa dashen 蓳argo amma fiye da kashi hamsin na wa蓷anda aka yiwa aikin an samu nasara sun samu waraka daga cutar baki 蓷aya, Sai dai akwai yiwuwar hatsari a yayin aikin da bayan yin sa , zai iya kawo hauhawar wasu cututtukan da yake tsakanin Rayuwa da Mutuwa da kashi hamsin cikin 蓷ari . Bayan 蓷an uwa ko 拼ar uwa shin mahaifiya zata iya bada kwayoyin jinin/苼argon ta ga 拼ar ta ?? Baza ta iya ba聽 , sai dai idan an rasa 蓷an uwa ko 拼ar uwar da suka haurawa shekarun balaga , ana amfani da 茩wayoyin jinin cibiya na 蓷an da ke cikin mahaifiyar sa da ya kasance 蓷an uwa ne ga shi marar lafiya da jinin su ya zo 蓷aya . A hankali Falmata ta zare Ambassador dake kunnuwan ta , hawayen idanun ta na sauka bisa kan hular Mama da take cinyar ta , Ashe cutar Mama Babba ce daga cikin manyan cutuka , ?聽 Tausayi me tsanani ya taso mata yana kassara gabban jikin ta . Rungumeta tayi tsam a jikin ta , tana shafar bayan ta . Mama bata da dan uwan da zai iya sadau茩ar da jini da 蓳argon sa a gare ta , a halin yanzu Bani da damar sadau茩ar miki da jini ko 蓳argo na Mama . Amma ina da damar zama uwar jaririn da zai sadau茩ar miki da jinin sa Mama tun kafin ya zo duniya .. Jama'a duk mu diba , shekara biyar yau a cikin wata na goma , shugaban mu babban mu ya nuna hanya na gyaran 茩asar mu , Sannu , sannu ,kwana nesa , sannu bata hana zuwa , Allah kare 茩asar ta mu Rabbana dai ya ri茩a Hehehe ,ina 拼an 80s ? Ku zo mu chafke , wayyo jiya ba yau ba! 馃槩 duk wacce /wanda bai san lokacin da aka yi yayin saka wa茩ar nan ta 拼an matan Niger a gidan Tv Nigerian television Authority Ba,? Ko kuwa mutum yana 蓷an 蓳ingilin yaron sa ko mitsilar yarinya , ko kuma jaririya/jariri ? 馃槀 to ya gusa daga nan manyan yayun sa ne ke baje koli . Ehe ,( ah kai 茩annen mu 拼an 2000 Ayi shiru kawai a wuce wajen nace ayi hiru babies聽 ) A ssalamu Alaikum waramatullah Yan uwa maza da mata , ina mika sakon gaisuwa tare da fatan alheri agare ku baki daya . Kamar koyaushe ina mai sake mika godiya ta bisa ga yadda kuke bayyana kaunar ku tare da jimirin bibiyar littafin nan duk kuwa da irin tarin tsaiko da tsaye-tsaye , tafiyar tsutsa kai har ma da ta kunkuru wani zubin ma ana taba salon takun hawainiya a yayin rubutun nan lol # duk babu kome Tafiya sannu bata hana zuwa insha Allah wataran zamu kai karshen sa . Masu kiran waya tare da barmin sakonni dubiyar yara , Nagode kwarai kwarai Alherin Allah ya cimm muku a duk inda kuke . Jikin yara Alhamdulillah sun warware . Idan nace ina da tarin aiyukan da suke katange ni daga taba wayar kan ta , za ku iya cewa ba gaske ne ba , sai dai hakan ba zai taba zama bakon lamari ba ga Mamar Yara , yar kwadago , kuma daliba , huh ! Nago                     [10/16, 8:19 PM] +234 803 420 3549: MAFARI ( Hargitsin Rayuwa ) Umm'muaz 36 Doctor Hamza tare da wasu abokan aikin su,  da wasun su ke a zaune wasu na tsaye  daga cikin ofishin shugaban su kuma tsohon malamin wasu daga cikin su a zamanin karatu , Professor Talba Garkiɗa, A zahiri a nutse yake ya bada hankalin sa da ƙululun idanun sa bisa kan Prof wanda ya dilmiye sosai cikin yin bayanai game da cutar da take damun matar dake cikin mawuyacin hali a ICU da jagorancin duba ta ke a hannun mutane huɗu daga cikin su . Sai dai a baɗini cikin hankalin sa sam babu nutsuwa , babu jin daɗi bare kwanciyar hankali a tun jiya da ya amsa ƙiran prof . Nisawa yayi yana sake jin yadda zuciyar sa ke ƙara ƙuntata , wai shikenan domin Ubangiji Allah yayi umarni 'ya'ya su bi iyayen su sai kuma su iyayen suyi amfani da wannan dama wajen cusgunawa 'ya'yan su ? Ah cusgunawa mana , idan ba dai Baba ya so sanya shi a tsaka me wuya tare da damal-mala masa ginin tsarin rayuwar da ya riga ya tsarawa kan sa ba wanne dalili ne zai sa shi ya ɓaɓ-ɓako masa da maganar ƙarin aure ?? Wai fa ƙarin aure ? Shi lamarin ma har kawo yanzu mamaki yake bashi , yana tantamar anya ma kunnuwan sa sun ji zancen a dai-dai ? Idan ya tuno da yadda kalaman suka fito daki-daki tare da sake jaddadawa akan babu shakka umarni yake ba shi har ma kuma ya riga ya sama masa matar , sai ya ji wani mololon baƙin ciki ya tokare shi , shi fa ba yaro bane yanzu. Shi kenan haka zai yi rayuwar sa tare da mata har biyu da ba zaɓin sa ba a matsayin matan sa ? Safiyya da kan ta ba zaɓin sa ba ce , aure ne mai kama da na dole aka liƙa masa shi kuma ya sa hannu dole ya amsa daɗi da ƙarawa lokacin yana a tsakiya da jin takaicin ɗiya mace , domin haka yasa shi gaza musantawa . Yanzu kuma da yake ɗan lallabawa da Safiyyan da daɗi ba daɗi suna zaman su tana faran ta masa dai-dai gwargwado shine kuma za'a sake bijiro masa da wani auren ? To a dalili da me ? Shi a tsarin rayuwar sa babu saki ba kuma gurbin mata biyu . Mace ɗaya tal ta ishe shi ,shiyasa ma ya bada kai yana lallabawa da wacce ta zama ƙaddarar sa ,  rabon sa duk kuwa da cewa ba zaɓin sa bace . to yayi yaya da mata biyu ? Jera su zai yi yana kallo ? Ko kuwa a wuya zai rataya su yana yawo da su suna reto ?  Ɗan tsaki ya saki a hankali . Lokacin da ya fahimci professor Garkiɗa ya kammala jawabin sa ba tare da shi ya fahimci kome ba , alhalin kuma musamman yayi tattaki ya zo domin ya saurari koyarwar duk da cewa kusan abunda ya riga ya sani ne zai sake sanar da su , to amma shi ai maye ne akan neman ilmi kome ƙanƙantar sa , hakan ya sa shi yin zarra a cikin abokan aikin sa masu matsayin karatu irin nasa , Ai ga irin ta nan tun kafin a je ko'ina ya fara sururucewa akan tunanin rayuwa da mata biyu , anya kuwa zai iya ? Miƙewa yayi yana jin takaicin rashin saurarar koyarwar da prof yayi musu . Bayan fitowar su daga ofishin suka tsaya shi da abokin aikin sa suna tattaunawa . Mata biyu ne suka doso wajen hannuwan su riƙe da kayayyaki ,  kondunan zuba abinci da wasu tarkace , Karaf idanun sa suka sauka akan matar rannan , Tun a ɗan nesa yake nacewa kallon kamannin ta da ke kamanceceniya sosai da na Khaalty Rahima , ba su da wata maraba , sai tsabar tsufa da wani irin duhu da wannan tayi marar kyaun gani, tabbas ko da khaalty Rahima na raye bai ci ba ace tayi wannan tsufan, dududu shekaru biyar zuwa shidda ta ba shi , Bai farga ba suka gota shi , da sauri ya bi bayan su ba tare da yayi sallama da Abokin sa ba    Yana son sanin wacece ita , ? Sallama ya dunga rangaɗa musu har baki biyu babu wacce ta juyo a tsakanin su sai da yayi ta uku , Ɗayar kakkaurar matar baƙa gajera ta juyo , " Au nan ne  ? Da mu ne ? Ca nake a iska nake ji , "Sannu Mama Da abokiyar tafiyar ki na ke son yin magana , ya furta haka yana nuna bayan ta da ta ɗan yi gaba batare da ta tsaya ba tana cigaba da tafiyar ta , takawa yayi ya bita ganin tana shirin shan wata kwana . "Hajiya sannu , " sannu Hajiya ," Shiru ya ji tayi , Dan haka ya ɗaga taku ya sha gaban ta , Da sauri ta ɗago kan ta , ta kai duban ta kan shi , Kallon-kallo suka yi , jakar kayan da yake hannun ta ya sulluɓe ƙasa , Lokacin da ta wara idanun ta dake nuni ƙarara da halin ruɗanin da zuciyar ta ke ciki  ,    Motsa baki tayi da sautin ya gagara fitowa  , sai kuma tayi saurin kauda kai . ,"Khaalty Rahima ?? Yace da wani irin maɗaukakin sauti , da ya zarce da wata ƴar dariya da ke nuna tsantsar farin-cikin da ya kawo masa , Hannuwan sa biyu duk ya kai ya kamo nata hannuwan dake cikin hijabi ya riƙe , " Malam lafiya kuwa ? Matar da take abokiyar tafiyar ta ta furta haka lokacin da take ƙarasowa tana bin su da kallon mamaki da manyan idanun ta . Bai kula ta ba ya jijjiga hannun ta dake cikin nasa , ,"Khaalty Rahima tahadah 'iilaya rja'a ,    Ya furta hakan yana sake kallon ta da ta sunkui da kai tayi ƙiƙam kamar bata jin sa , bai yi aune ba ta warce hannun da ƙarfi , ta sunkuya tana tattara kayan hannun ta . Durƙuso yayi yana taya ta kwashewa ,tare da leƙa fuskar ta yana son sake ganin ta . "Khaalty Rahima" ya sake ƙira da wata irin murya , fuskar sa na nuna tsantsar damuwar da ta maye gurbin farin cikin sa . "Yau ga ikon Allah Malam kurma ce fa kake ta faman yi mata magana , ' Tare suka miƙe da ita , da wani yanayi na firgici ya juya yana kallon matar . "Kurma ? "Eh kurma ce mana , hala ka san ta a wani waje ? Mamar Bulama da yawan gidajen masu kuɗi take ,  Ai manyan gidaje ɗaya-ɗaya ne a cikin garin nan da bata yi aiki ba , har gidan inn-in wannan mashahurin attajirin mai tashen kuɗi na bala'i da masifa , bani sunan sa ma ? Ga shi da suna mema sunan na sa ??,' ," kika ce kurma ce ? Mamar Bulama ? Wacece ita ? Ba gaskiya bane wannan ƙanwar Mama ta ce . Juyowa yayi , sai dai ko alamar ta bai gani ba a wajen , " ina take ?," ",Tayi tafiyar ta , ai kaga halin ta na miskilancin da yake sa ake tisa ƙeyar ta a kore ta daga gidajen da tayi aiki , miskilanci da faɗin rai na tsiya , to Allah na tuba kana talaka faƙiri mai neman na sawa a bakin salati ina kai ina faɗin rai ? Wa kuma zaka gwadawa ya ɗauka?  Gidaje daban-daban huɗu muka yi aiki tare , biyu akan halin ta aka ƙore ta biyu akan wannan ifiritun ɗaya-ɗayan ɗan nata Bulama haba me ake da batsal-tsalewa irin ta Bulama ya ɗan yayen biri ? . Bai ƙarasa sauraron matar da take tsakiyar yi masa bayani har bakin ta na kumfa ba yayi wucewar sa ya bi sawun ta ,   Cikin ran sa yana faɗin ",haba me ake da ɗan banzan surutu marar ma'ana ? Duba ta yayi har ɗakin da ya san marar lafiyar da suke zuwa wajen ta na ciki amma bai gan ta ba. Bai kuma tambayi matan da ya tarar a ɗakin ba da ko alamu basu da nasaba ta jini da ita , dan haka sai ya koma. kichiɓus suka yi da matar da ya baro a waje , ," ka same ta.... Da hannu ya dakatar da ita , alamar tayi masa shiru  ya wuce cikin ran sa yana bawa kansa tabbaci babu shakka Khaalty Rahima ce , ita ya gani Ƙanwar mamar sa ce da kusan tare suka tashi  , tunda ya buɗi ido ya gan ta a gaban iyayen sa kafin daga baya kaddarar da bai san ta mecece ba ta gifta tsakani ta raba su . Sai dai koma menene yana ganin yazo ƙarshe , zai bi kuma duk hanyar da ta dace domin dai-daita rayuwar iyayen nasa daga walagigi . Kai tsaye wajen motar sa ya nufa zuciyar sa cike da tunanin hanyoyin da zai bi domin gano haƙiƙanin rayuwar da Khaalty Rahima take tsawon shekarun nan, shin ita ce ko kuwa ba ita bace ? Khaalty Rahima bata da wata larura da ta shafi ji ko gani , ance wannan kurma ce ?? Tada motar sa yayi , zuciyar sa maƙare da wasi-wasi , wajen Amne yake da burin zuwa a yau ɗin to amma yadda yake jin zuciyar sa a yanzu bai son kome illa ya kaɗaice . Yana isa gida kai tsaye sashin su Rahima ya nufa saboda yunwa da yake ji tana ƙwaƙular ƴan hanjin sa , Da sallama ya shiga falon , idanun sa suka sauƙa akan ta da ta juya baya tsaye a gaban hoton ƴar yarinyar da bai kai ga rarrabewa ɗiyar wacece a tsakanin Hafsa da Zainab ba ? Zama ya yi akan kujera tare da yin baya da kan sa ya jingina da kujerar "Rahima idan akwai abinci ki kawo min , idan kuma babu ki dafa min Noddles yanzu ina jin yunwa sosai ki haɗo min da tea .' Numfashin ta ne yayi sassarfa lokacin da sautin muryar sa ya sauƙa a kunnuwan ta, shikenan addu'ar ta bata karɓu ba , domin kuwa tunda Rahima ta tabbatar mata da cewa hutu ya zo zai ya koma garin Abuja inda ya koma aiki da zama baki ɗaya tare da matar sa , take addu'ar Allah ya raba ganawa a tsakanin su har ya gama hutun sa ya koma . To sai dai addu'ar ta ta a iya ranakun jiya da shekaranjiya tasirin ta ya tsaya , domin ga shi yau ko azahar bata yi ba Alƙadarin ta ya karye , Ita kunyar sa take ji , kunya mai tsanani kuwa , kunyar abunda ta aikata , me zata ce masa ? Da wanne ido zata dube shi , anya duniya da gaskiya ita tana da tsaurin idon sake kallon sa ? "Rahima baki ji na ? Satar kallon inda yake Yakaka tayi ta gan shi har yanzu yana yadda yake kan shi a kwance bisa kujerar ya miƙe ƙafafun sa . Ba tare da ta juyo ba ta kama hanya da ƴar sassarfa da nufin barin wajen tsawar da ya daka mata ya sa ta dakatawa tana jin yadda zuciyar ta ke tsananta bugu . "Rahima yaushe kika zama haka , marar ɗa'a ? Ni nake yi miki magana kina tafiyar ki ?  Zo nan . Juyowa tayi a hankali , ta tsugunna a wajen da take , muryar ta tana sarƙewa tace "Ba-ba Rahima bace ni ce Yaya Dakta . Tamkar a ire-iren shuɗaɗɗun mafarkan sa da ya saba yi a shekarun baya ya ji sautin muryar ta , dan haka ya buɗe idanun sa da suke lumshe a hankali . "Rahima zo nan nace " Ya sake maimaitawa cike da burin son kawar da mummunan tunanin da ya bijiro masa da sautin ta a yau . Ni ce Yaya dakta ta sake maimaitawa tana kif-kifta ido daga inda take . A wani irin yanayi ya yunkuro kamar an tunkuɗo shi , ya zauna da kyau lokacin da yake ɗora idanun sa akan ta , da ta sunkui da kai ta ƙi kallon sa illa bakin hijabin ta da take wasa da shi a hannun ta , Ita ce ? Me ya dawo da ita ? Me ta zo yi nan ? "Ke ce wa ? Ya furta hakan da wata buɗaɗɗiyar murya me amo da ya sa Yakaka yin rau-rau da idanun ta da suka kawo ƙwalla , Shiru tayi , "Ke ce wa nace ? Me kika zo yi gidan nan ? ,"Ni ce Yakaka ."   Ta bashi amsa cikin sanyin murya ba domin tana da yaƙinin bai gane ta ba , sai domin yunƙurin ta na ganin ta wanke kan ta . Miƙewa tsaye yayi yana jin yadda wani irin bacin rai da ya sauƙo masa tun daga tsakar ka yana neman rufe masa idanu ,  "Tashi ki bar gidan nan ," ko kuwa na sa maigadi ya fita da ke , nan da kike gani ", ya buga ƙafar sa guda a dandaryar falon cikin yi mata nuni , "   Ba gidan Karuwai bane , ba kuma gidan giya bane , tashi nace ,"    Ya kwatsa mata tsawa   Tsawar da yayi mata bata razana ta ba , bata kuma huda zuciyar ta ba irin kalmar karuwa da gidan giya da danganta ta da su , A hankali ta ɗago kan ta , idanun ta suna zubar ƙwalla tace , ",Yaya Dakta kayi hakuri dan Allah na san nayi kuskure amma wallahi ba karuwanci naje ina yi ba makarant.... ,"Shut up, "Ki tashi ki fita nace , ya furta hakan yana kusanto ta da takun ƙafar sa  , ," Big Bro , Ya tsinkayi muryar Rahima daga bayan sa , Ƙarasowa tayi tana raba ganin ta a tsakanin su biyun , da sauri ta ƙarasa wajen Yakaka wacce zuwa lokacin kuka take haiƙan , ta ɗago ta tsaye "Big Bro , Mamar Mama ce fa Yakaka , bata mutu ba , kai ma kayi zaton Fatalwa ce kamar yadda ta tsorata ni da farko ko ? , "Rahima ki min shiru , yace yana nuna ta da allin ɗan yatsan sa , goshin sa a tattare da mabayyanin ɓacin rai . ,"ke ki tattara ki bar gidan nan yanzu-yanzu , kar ki ƙara minti goma idan ba haka ba kuma zan sa a fitar da ke ," Da sassarfa ya bar falon , Babu shakka kunya tayi ƙaranci a zamanin da muke ciki , idan banda tsagoron rashin kunya ita wannan yarinyar har tana da ƙarfin guiwar dawowa cikin gidan da ta gudu ta bari ?? Shin da wata alaƙa ta jini ne a tsakanin su bayan taimakon

Chapter 65 of 111