Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
wannan mummunan mafarkin , ta gwammaci ace ta bu蓷i ido ta ga kan ta a gidan samy baby , kai ta amince kome ya faru da ita , da dai dawowar ta Maiduguri ta tarar da wannan mummunan labarin da ya kassara duk wani guntun 蓷oki da mararin sake ganin wani nata a duniya , Aure , wai Aure da Falmata da mutumin da ya yaudare ta ya cutar da ita , ya lalata mata rayuwa tare da bar mata ta蓳on da har abada ba zai gogu ba , ? To wai ma ina ya tafi mata da 茩anwar ta ? Kamar ta ji prof yace ya tafi da ita聽 Ina ya kai ta ? Mutumin da ya saba yin manyan 茩arya da yaudara irin haka kome ma zai iya yi , ina suke ? Kai zata iya barin kome ya wuce ya zama ba kome ba amma banda zaman Falmata tare da wannan mayaudarin domin shi 蓷in ai guba ne, dafin sa kuma ya fi na maja-ciki in yai sara . 茒aga sautin kukan ta tayi tunowa da ta yi da miskinancin 茩anwar ta , Wanne irin hali ta kasance a ciki lokacin da labarin mutuwar da aka ce tayi ya riske ta ? Wata茩ila tundaga lokacin bata sake farin-ciki ba , yaya rayuwa ta kasance mata bayan bata nan ? Wanne irin zama take da wannan macucin mayaudarin ? 茩warai ta gaza a wajen聽bada kariya ga Falmata maimakon haka ma ta zama sila na fa蓷awar ta a hatsari , 茩warai hatsari mana aure da mutumin da ba'a kai ga sanin asalin sa na ha茩i茩a ba , A hankali Hajja ta mur蓷a makulli ta fito daga 蓷akin da ta shige " jin tashin muryoyin su Rahima da Malama Maryam da suke faman rarrashin Yakaka , da sautin kukan ta ya kara蓷e falon Oh ni Hauwa'u naga ta kaina ! yanzu ke 'yar nan me ya miki zafi haka a duniyar nan da zaki zo ki fa蓷i a nan shakwa蓳 , kina rusa ihu ya Amaryar da Angon ta ya mutu daren bu蓷an kai ?聽 Ganin babu wanda ya kula ta ya sa ta samu waje ta zauna kan 蓷aya daga cikin kujerun falon , ta cigaba da cewa , Rahimatu , ince ko dai an fitar da Fatalwar ? Kar sai mutum yana 茩ailula ya farka ya gan ta daf da kan sa . Hajja dagaske Yayar Falmata ce ta dawo , Mamar Mama ashe bata mutu ba Hajja ki taya mu Murna , A kaikace ta dube su tana daga inda take zaune , ta gya蓷a kai . Toh , ah lalle kun kaima Barka , 'Yar nan sannu da bayyana , kuma tsawon lokacin nan da kika shafe bakya nan dandi kike ko kuwa Da'awa ?聽 oh duniya me abun mamaki . Malama Maryam da take zaton Hajja 拼ar uwa ce ga su Yakaka jin abunda Hajja tace ya sa tayi saurin amsawa a 茩o茩arin ta na son ganin ta wanke Yakaka tace聽 , Hajiya , Yakaka yarinyar kirki ce tsawon shekarun nan ta yi su ne wajen neman ilmi , bata aikata wasu munanan aiyuka ba . Ah to babu laifi ilmi ai abun so ne abun nema , shiyasa ma wani mawa茩i ya 茩ira jahili da dattijon biri mai 蓷an kwale . 聽 Ita kuwa Falmata ,uwar蓷akina duk biyu ta ha蓷a ga neman ilmi ga bautar ubangiji ,bautar aure , ta zama gizako katafila a gidan Babban soja , Fatima uwar Mama mata a gidan Babban Mutum ,Allah dai ya dawo mana da ku lafiya uwar蓷akina . Chak! Yakaka ta tsayar da kukan ta , ta mi茩e cikin rashin kuzari ta dawo gaban Hajja ta zauna , Dan Allah ki bani labarin Falmata tare da Mama , ki fa蓷a min a wanne hali suke ciki ? Waye yake kula da Falmata a halin Larurar ta ? Kince Falmata ta shiga makaranta ? Ta koyi karatun addini ? Ta 茩asan ido hajja take duban Yakaka , Falmata da Mama suna nan sumul-luwai 茩alau , 茩ar茩ashin kulawar jigon da ya tallafi rayuwar su , sai girma suke yi suna bun茩asa , karatu arabi da boko kullum cikin yin sa suke ,聽 yanzu haka ma yau kwanakin su shidda da tafiya 茩asar Amurka can turai ince ko kina jin sunan 茩asar ? Hawayen dake fuskar ta basu bushe ba ta kamar yadda bata janye rinannun idanun ta daga kan fuskar Hajja ba , tace Falmata bata kasance ba cikin damuwa ? Bata shan wahalar kome , babu me zaluntar ta ko cin zarafin ta ? Bu蓷e baki Hajja tayi da sigar mamaki Ah kinji min ki蓷ifi ? To wa kuwa zai zalince ta tana tare da mijinta adali gamjigo , wacce damuwa zata kasance a ciki bayan yana kyautayin ta tare da kyautatawa , ke 'yar nan raba mu da mugun fata聽 , 茒an karyar da kai Yakaka tayi fuskar ta ta 蓷an washe ka蓷an daga damuwar da take bayyane , Falmata ta girma sosai ko Hajja ? 茒an tsinken tsintsiyar da hajja ta 蓷auka a 茩asa ta kai bakin ta tana sa茩ace hakori , Idan kika ce girma ma ai kin 蓳ata bakin ki , ta cika tayi fam , 蓳ul-蓳ul da ita kamar kazar gidan gona , ta fiki kome-da-kome , 'yar nan hutun gidan miji fa aka ce miki ? 瞥ar ajiyar zuciya Yakaka ta sau茩e tana Mi茩ewa tsaye , kaso biyar cikin 蓷ari na daga halin da ta tsinci kan ta ciki聽 ya sau茩a ,duk da cewa ba茩in-cikin da yayi mata tsaye a rai yana nan bai gusa ba amma jin lafiyar su ya rage mata matsananciyar damuwar da ta tsincin kan ta a ciki dalilin rashin ganin su , Rahima ki ba mu masau茩i ni da Ummi . Ta furta hakan tana 蓷ora ganin ta ga Rahima , To Yakaka Bismillah ku shigo . Da kallo Hajja ta bi su tana nazari , duk da cewa ta ji da蓷in dawowar Yakaka cikin ran ta , amma bata so zuwan nata a dai-dai聽 wannan lokacin聽 ba domin ko kusa Allah ya sani baza ta so rabuwar Falmata da Youssouf ba wanda ita Hajja ta riga ta san ko wanene Youssouf Abdul-azizou Baskore , ta san matsayin sa na Yarima 蓷an sarki da kasancewar sa Babban soja. Ta san abubuwa masu 蓷an yawa akan sa wanda tsawon lokaci ta 蓷auka tana bincike a kan sa sannu-sannu batare da shi kan sa ya sani ba , ta kuma cigaba da taya shi boye ko shi wanene agare su ita da Falmata duk da cewa ita ta sani , abunda take da ya茩ini akan sa shine rana na nan zuwa da zai bayyana kan sa da kan sa . A ganin ta Youssouf yafi dacewa da Falmata , sannan muddin aka raba auren su a wannan ga蓳ar an cutar da Falmata cuta kuwa me tarin yawa duba da yadda ta rungumi Mama ba tare da ta ta蓳a cin moriyar auren ba ko na lokaci guda tsawon shekun tayi ta yi su ne wajen kula da Mama da hidimar ta da jinyar ta , duk kuwa da miskinancin ta , karon farko yakama ta samu tubarrakin da ke cikin aure sannan kuma Yakaka ta kauda kai ta ha茩urewa Falmata Youssouf su cigaba da zaman auren su idan ya so ita ta nemi wani mijin ta aura , Wannan dalilin ya sa Hajja ta 茩udurci niyyar toshe duk wata hanya da Yakaka zata iya bi ta iya raunata auren Falmata duk kuwa da cewa bata hango alamun hakan daga gareta ba domin ko Youssouf 蓷in bata ji ta gwada ambatar sa ba , amma ko ma dai menene dole ta bada kariya ga auren Yarima Youssouf da Musa茩a Falmata. Washington DC Sau茩ar tsakar dare jirgin su ya yi a Harabar tashi da sau茩ar jiragen sama na 茩asa-da-茩asa dake Washington DC, ( Ronald Reagan Washington National Airport ) Muryar chief flight attendant da ta zagaya cikin jirgin shi ya tada Falmata daga baccin da ya 蓷an dauke ta , Good evening Ladies and gentlemen we have landed at DCA airport in Washington DC, where the local time is 2 :30 and the temperature is 6掳. We hope you have enjoyed your flight with Turkish Airlines this evening and wish you a very safe journey to your final destination . Bonsoir Mesdames et Messieurs, nous avons atterri 脿 l'a茅roport DCA de Washington DC, o霉 l'heure locale est de 2h30 et la temp茅rature de 6 掳. Nous esp茅rons que vous avez appr茅ci茅 votre vol avec Turkish Airlines ce soir et nous vous souhaitons un voyage tr猫s s没r jusqu'脿 votre destination finale . matsanancin sanyin da ya ratsa 茩asusuwan Falmata lokacin da suke tako matakalar jirgin a yayin fitowa da bata ta蓳a jin makamancin sa ba , shi ya sa ta sake shigewa cikin jikin youssouf da yake 蓷auke da Mama bisa kafa蓷ar sa wacce take baccin ta na蓷e cikin nannauyan bargo . Sake kusantata da jikin sa yayi , yana gyara kwanciyar Mama , ya ce 聽 聽 聽聽 il fait extr锚mement froid ( yanayin da akwai tsananin sanyi )聽 Bayan sun bi duk tsare-tsaren da yake dole a yi su a airport yayin da aka shiga 茩asar Amurka a farko, kama daga kan yin hoton yatsu zuwa hoton fuska da sauran su , zuwa lokacin da jakankunan su suka zo hannun su聽 Youssouf ya 蓷au Babbar jakar kayan su ba domin ya so ba ya dan茩awa Falmata 茦ananun jakankunan guda biyu a hannun ta da basu wani cika nawi ba, 拼ar tafiya ka蓷an suka yi suka samu wajen zama a cikin airport 蓷in, Cikin sauri ya bu蓷e jakar kayan sa bayan ya 蓷ora mama a kan 茩afafun sa wacce ta farka tana ta kalle-kallen ba茩on gurin da haske ya wadata shi tamkar tsakar rana. Babbar rigar sanyin sa ya zaro daga ciki jakar shi doguwa ce har 茩auri mai bu蓷a蓷蓷an gaba da turawan 茩asar Amurka ke 茩iran ta ( tribal oversized Cardigan sweater聽 ) Fatima sa rigar sanyi , kadda hunturu shi yi miki lahani , Ya furta hakan lokacin da ya zagaya mata rigar da jikin ta ya taya ta sawa , hijabin kan ta ya gyara mata , ya zarce da riko hannuwanta biyu da suka 蓷au sanyi , ya ha蓷a tafukan su waje 蓷aya , bayan ya kusanci jikin ta sosai , Tsananin sanyin ya yi mata yawa da ya sa take jin sa har cikin cikin ta , jikin ta sai karkarwar yake ,聽 idanun ta da basu cika lafiya ba suka fara tara ruwan hawaye , Lura da hakan da youssouf yayi ya sanya shi rankwafo da kan sa saitin kunnuwan ta , Fatima na bi蓷o miki , caf茅 kafin zouwan notre prochain vol ? ( kafin zuwan jirgin mu na gaba ? ) Muryar ta na 蓷an karkarwa tace Har yanzu zamu sake tafiya wani waje ? Akwai sanyi dayawa anan , bana son sanyi ina da cutar wahalar numfashi . Je sais Fatima que vous allez passer 脿 notre destination finale d'ici 1 heure , ( Na sani Fatima zamu tafi zuwa matsayar mu nan da awa guda ) Shiru tayi ta sunkui da kai . Hannun sa ya kai ya 茩arasa jawo ta jikin sa , ya ha蓷a su ita da Mama wacce ita ma sanyin wajen ya fara damun ta duk kuwa da lodin kayan sanyin da suke na蓷e da jikin ta ya rungume su , Cusa fuskar ta da sanyin yake shiga ta 茩ofofin hancin ta tayi a jikin sa , 蓷umin jikin sa ya sa ta ji sau茩in sanyin tare da yin lamo bata ko 茩wa茩茩waran motsi . Zaman mintoci Arba'in da biyar suka yi , lokacin da sanarwa ta kara蓷e illahirin wajen , Would all passengers traveling to Rochester,聽 on flight FR3522 please have your Passport ready for boarding flight FR3522 now boarding at gate 21, Your flight is ready to Leave. Fatima , tashi mou tafi , notre vol est pr锚t 脿 partir ( jirgin mu ya fara shirin tashi ) . 聽 ***** Tafiyar awa guda da mintuna ishirin a sararin sama ya sada su da birnin Rochester dake babban garin New York 蓷in Amurka da sanyin Asubahi , Bai zauna ba sai da ya yi waya a Hajiya聽 umma ya sanar da ita sau茩ar sa lafiya , tayi masa fatan alheri , suka ajiye waya bayan ya bi蓷i da ta isar da sakon sau茩ar sa lafiya da gaisuwa ga Maimartaba . Yayi Niyyar 茩iran matan sa sai kuma ya fasa , da nufin sai sun cimma masau茩in su sannan . Basu sha wani wahalan zaman jira ba suka sadu da Mr Brian 茩ar茩ashin hukumar asibitin Mayo da Biyamuradi ya riga ya tura musu duk wasu bayanai da ya kamata su sani game da hanyar tafiyar su tun daga Niger har zuwa saduwar su da Asibitin Mayo , Cikin mutuntawa bayan gaisuwar barka da zuwa Mr Brian yayi musu jagora zuwa wajen motar sa da zai ja su kai tsaye zuwa Asibitin su , A gajiye li茩is Falmata tayi mazauni a bayan motar hannun ta cikin na Youssouf , bayan ta zauna ,聽 ta kwantar da Mama a jikin ta da ita ma tayi laushi tu蓳us , bakin nan tsit sai narai-narai da ido take, duk walwalar ta tayi 茩asa . Awanni uku na gudun mota suka sada su da Mayo Clinic , asibitin da yayi suna a fa蓷in 茩asar Amurka da ma聽 duniya baki 蓷aya wajen 茩wararrun likitocin da suka shafi manyan gagararrun cututtuka ha蓷i da ingantattun kayan aiki irin na zamani . Doctor Williams Robert Shine 茩wararren likitan cutukan da suka shafi jini na yara da hukumar asibitin ta dan茩a masa alhakin kula da lafiyar Safiyyah Youssouf Baskore . Dan haka kai tsaye ofishin sa Mr Brian ya dangana da su , babu jinkiri suka samu iznin ganawa da shi da daman ya san da zuwan su . Bayan sun yi ta茩aitatciyar gaisuwa da harshen turancin Amurka cikin sakin fuska Doctor Williams ya nemi da su ma茩ala ( pilot in-ear / Ambasador,聽 ) 拼ar na'urar da ake ma茩alawa a kunne domin amfani da ita wajen fassara yare kai tsaye zuwa kunnen me sauraro cikin harshen da ya fi fahimta . Tarin tambayoyi ne daki-daki ya dunga jero su game da matakan lafiyar Mama , Youssouf na amsa masa , lokaci zuwa lokaci yana auna Mama da na'urorin auna marasa lafiya聽 , Da hakan ya 蓷auke su fiye da awanni biyu , har sai da Mama ta fara 拼an 茩ananun rikici na gajiya , tana ture hannun Doctor Williams daga jikin ta fuskar ta a kwa蓳e . Bayan ya tattara bayanan cikin na'ura mai 茩wa茩walwa dake gaban sa kan teburi , Ya musu iznin tafiya masau茩in su su huta zuwa gobe da zai sake ganin su , Wanda ya kawo su shi ya yi musu jagora zuwa masau茩in nasu da bashi da nisa sosai da cikin asibitin tafiyar mintoci basu wuce goma ba a mota , a tafiyar 茩afa zai kai mintoci ishirin da 蓷oriya , Tun gabannin zuwan su da kwanaki biyar youssouf ya samu nasarar kama hayar 蓷an madai-daicin gida na tsawon watanni hu蓷u a Lofts Apartment, dake 1st St SW. Bakin wata 拼ar 茩aramar 茩ofa ya dakata da su , bayan youssouf ya sau茩e musu jakankunan su da ke bayan motar , Mr Brian ya mi茩e masa 拼an mukullin gidan tare da shaida masa daga yanzu shi aikin sa ya 茩are idan suna bu茩atar wani taimako akwai ma'aika na musamman da zasu zo wa蓷anda aikin su ne kulawa da su da lura da masau茩in su . Bayan tafiyar Mr Brian , Youssouf ya kama hannu Falmata da Mama suka 茩arasa gaban 拼ar 茩aramat 茩ofar gidan tare da sanya 蓷an makulli ya bu蓷e . Sai da ya zaunar da su a cikin falo sannan ya fita ya shigo musu da kayan su cikin sauri-sauri saboda tsananin sanyin da ke akwai duk kuwa da cewa rana ta take tsaka misalin sha biyu na rana agogon can . 茒an madai-daicin falon ya bi da kallo wanda yake tsare tsaf babu wasu tarkace illa kujeru da 拼an tebura sai Tv da kayan kallo daga gefe , tare da kan Tarho ajiye bisa 蓷an teburi聽 , ko'ina a share a goge tamkar da 蓷ai ba'a ta蓳a rayuwa a gidan ba . Idanun sa ne suka sau茩a akan Fireplace ( 蓷an wajen da ake tanada domin hura wutar 蓷umama 蓷aki ) da sauri ya 茩arasa wajen cikin zuciyar sa yana hamdala , ya harha蓷a 拼an kututturan itatuwan ( ironwood ) da ya tarar a wajen da basu cika yawa ba , ya 蓷au poker tare da cinna wuta a jikin itatuwan聽 , Hannun ta ya ri茩o ya kawo ta gaban wutar ya ajiye ta ya 蓷au mama ya 蓷ora bisa cinyar sa , suka yi shiru suna聽 拼an kara hannuwan su 蓷umin wutar na ratsa su , suna jin yadda jijiyoyin jikin su ke warwarewa , jinin jikin su na gudana . Fatima muyi sallah sai na fita ga wajen gari na bi蓷蓷o mana kayan cimaka da amfanin gida , To , Ta amsa tana mi茩ewa ri茩e da hannun Mama Hannun ta ya ri茩o suka shiga 蓷aya daga cikin 蓷akunan biyu da suke manne da juna , 蓷an madaidaicin gado ne聽 a 蓷akin na kwanciyar mutum biyu da yake shimfi蓷e da rigar katifa sai matasan kai biyu, gefe kwabar kaya ce , 蓷an 茩aramin agogo bisa teburin gefen gado shine abu na 茩arshe da yake girke cikin 蓷akin Gaba ka蓷an daga fuskar gadon ban蓷aki ne wanda ake iya hango kome dake cikin sa ( mai murfin gilashi ) da a turance ake kiran sa da ( Framless Glass shower Door ) Tare suka shiga ban蓷akin ya gwada mata wajen alwala . Bi yayi ya dudduba tsarin gidan da bashi da girma sai tsaruwa 蓷an cas da shi kamar a 蓷auke , bayan 蓷akuna biyun da suke falon akwai kitchen da ke 蓷auke da 拼an abubuwan bu茩ata da ya zama dole a kitchen , cikin kitchen 蓷in anyi killatatcen guri domin cin abinci , Sai 茩aramin laundry dake 蓷auke da na'urar wanke kaya . Daga haka babu kome a gidan sai fa shinfi蓷a蓷蓷en Hardwood floor ruwan zuma da ya malale ko wanne lungu da sa茩o na gidan . 茒aya 蓷akin ya shiga wanda ya tarar da shi ya 蓷ara wancen a girma haka ma kayan ciki sun fi na wancen girma sannan a cikin sa akwai 蓷an 茩aramin fireplace da babu a 蓷ayan 蓷akin , Cikin sauri ya shiga ban蓷aki domin yin uzurin sa , abunda ya ba shi mamaki tare da yi masa da蓷i a lokaci guda bai wuce ganin Falmata da ta gama 蓷aura Alwala tar a gaban shi ba tamkar suna ban蓷akin tare , nan ya fahimci ban蓷akin 蓷aya ne me 茩ofa biyu a tsakanin 蓷akuna biyu da ake 茩iran irin sa da ( jack and jill bathroom )聽 sai dai wannan akwai gilashi a tsakanin su , Ya ji 蓷a蓷in ganin ban蓷akin a haka ba dan kome ba sai dan sake samun kusanci da ita a matsayin ta na mai laruri a kuma ba茩on guri da bata kai ga haddace tsarin sa ba bare ta iya yin gaban kan ta a yayin mu'amalar cikin gida . *** Baban Mama . Ta 茩ira sunan sa cikin sanyin Muryar ta lokacin da ta gama sallolin ta tana son fitowa daga 蓷akin ta gaza gano 茩ofar , ga sanyi da take ji yana da蓷a ru蓷a ta , gami da sasu茩a茩茩ar yunwar da ta fara gallabar 拼an hanjin ta , Da sauri ya taso, kasantuwar daman hankalin sa na gare ta , ya fito zuwa 蓷akin ri茩e da Mama wacce take sanya 拼an 茩afafun ta a duk inda ya ajiye nasa , Yana tura 茩ofar cikin rashin sani tana tsaye a wajen 茩ofar ta 蓷an daki fuskar ta , Ashih Ta furta tana murza goshin ta聽 , Da sauri ya saki hannun Mama ya 茩arasa gami da tallafo ta jikin sa ya ri茩o 茩ugun ta ya 蓷ora tafin sa akan goshin ta yana murzawa a hankali Je suis d茅sol茅 Fatima,聽 ban san kina kussa ba , akwai zafi ? T'ai-je bless茅 ? A hankali ta zame jikin ta , Ban ji ciwo ba , ka kaini wajen wuta na ji 蓷umi nan akwai sanyi , Bai zauna a gaban Fireplace 蓷in ba ,聽 yana tsaye akan 茩afar sa ya zura hannayen sa biyu cikin aljihun sweater dake jikin sa ya ce Fatima zani dubo wajen gari ku zauna nan kadda ki tashi , bani jinkirtawa zan dawo , me kuke so daga abinci ? Papa abinci j'ai faim aussi , Mama ta furta haka tana shirin fashewa da kuka , Mama kai ni wajen jakar kayan mu akwai Tourte 脿 la viande,( meat pie )聽 samosa , sai mu ci mu sha ruwa ko ? Eh mama , papa ka kawo jakkar mu聽 , Bayan ya mi茩o mata jakar kayan ta , ta ciro 茩unshin meat pie da samosa,聽 da suke nade cikin takarda , 瞥ar ajiyar zuciya yayi yana juyawa kan 茩afafun sa , Taku biyu yayi ya ji ta 茩ira sunan sa , Baban Mama , ka tsaya ka ci abinci . Kallon ta yayi ya ga ita ma bata kai ga fara cin abincin ba , sai Mama ta dan茩awa meat pie babba 蓷aya , Ku ci abinci Fatima idan na dawo zan ci rabo na , Bata amsa ba ya juya domin ya 茩agauta da ya tafi sanin da yayi idan yammaci tayi sanyin na iya 茩aruwa ,聽 Baban mama Ta sake 茩iran sa Fatima ya ce yana juyowa gami da 蓷ora idanun sa kan fuskar ta , Sunkui da kai tayi , da zata iya hana shi fita zata yi ya bar su su ka蓷ai . Ka dawo da wuri , Shiru tayi tana jiran amsar sa . Da shi kuma ya ji kalmar ta 蓷arsu a ran sa da wani irin yanayi da ya sanya shi murmusawa yana cigaba da kallon fuskar ta daga inda yake tsaye , Saboda-saboda nan ba茩on waje ne ba mu san kowa ba , kar ka da蓷e ko Mama zata nemi wani abu. je serai bient么t de retour Fatima. 聽聽 Yace yana 茩arasa barin falon ya fita gami da rufo musu 茩ofar . Shiru tayi ta kasa cin wani abincin kirki duk kuwa da yunwar da take ji , tana jin kan ta a nesa sosai da 茩asar ta ta haihuwa kewar Nahiyar ta Al'ummar ta , Yaren ta 拼an 茦asar ta na taso mata , yanayin tsananin sanyin Nahiyar聽 nan sam bai mata da蓷i ba , yayi yawa . Ta gwammaci rana irin na Nahiyar ta ,( Africa ) " Tabbas kowa ya bar gida聽 ? Zaman jiran awowi uku da lokaci ya聽 kai gefen la'asar ,nisan sa ya kai na kwanaki uku a wajen Falmata , Ta sauya salon tagumi ya fi iri takwas , Mama kuwa baccin ta take hankali kwance bisa jikin mamar ta , 茦arar bu蓷e 茩ofa ya sanya ta 蓷ago kai gami da maida hankalin ta kachokam kan 茩ofar da fatan jin tashin muryar sa , Sallamar sa ya sa fara'ar da bata da masaniya daga inda ta 蓳ullo bayyana kan fuskar ta , ya shigo da kayayyaki ni茩i-ni茩i a hannun sa , bakin sa na amsa gaisuwar barka da dawowa da take jera masa , Fita yayi tare da sake shigowa da wasu kayan a jakankunan takarda , bayan ya sallami me taxi da ya kawo shi ya rufe 茩ofar tare da 茩arasowa kan kujera ya zauna daga gefen ta. 茒aya daga cikin jakar kayan ya jawo , ya ciro safar hannu sun kai saiti takwas , haka ma na 茩afa ,a jiye su a gefe ya cigaba da zaro manya-manyan rigunan sanyi sun kai guda shida na mata masu launika daban-daban 茩aurara masu inganci Fatima sauya wannan chandail 蓷in da wannan Le pull ta fi nawi , Ta sauya rigar jikin ta da wata lallusar rigar sanyin da aka yi ta da fatar dabbar cikin 茩an茩ara ( Bear ) me 蓷auke da launin fari da ba茩i , da ta kawo mata iya guiwar ta , zame hijabin kan ta yayi ya 蓷ora mata hular sanyi da take maha蓷in rigar , ya zarce da ri茩o hannayen ta ya zira mata safar hannu , Sau茩a yayi bisa guiwowin sa bayan ya kamo tafukan 茩afar ta ya fara 茩o茩arin saka mata safa , Cikin sanyin

Chapter 64 of 111