Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
saboda yawan tsaye-tsaye akan hanya daga jami'an kula da hanya da suke gudanar da bincike , ya sa dare ya fara shiga har ƙarfe shida na yammaci ta gota , wanda hakan kuma ya sa dole su yada zango a garin Damaturu saboda lokacin dokar hana zirga-zirgan motoci ya shiga ( curfew)  ala tilas suka kwana a tasha , Washegari da hantsi ƙarfe tara suka shiga garin Maiduguri , a idanun Yakaka babu wani sauyi da garin ya samu tsawon shekaru biyar ɗin ko kuwa dan hankalinta bashi kan duban yanayin garin ne ? Baki ɗaya ta ƙagauta ta ɗora idanunta akan ƙanwarta da ƴar ta . Tsawon lokacin rabuwar ta da garin bai sa ta manta da sunan unguwar da ta bar Falmata ba , dan haka bayan sauƙar su a tasha kai tsaye ta shaidawa direban taxi da ya ɗaukesu da kayan su unguwar da zai kai su . tafiyar mintoci 15 kachal ta sada su da unguwar , layi bayan layi ta kwatantawa direban har zuwa gaban gidan da a koyaushe yake yawan samun gyaran da yake sake fiddo kyaun tsarin ginin dai-dai da na zamani . Bayan sun sauƙe kayan su a gefen hanya daga jikin katangar gidan Yakaka tace ga Malama Maryam Ummi bari na shiga na nema mana iznin shiga da kayan mu . To Yakaka . taku ta fara yi tana jin yadda zuciyarta ke bugu da fargabar da ta rasa takamaimai dalilin samuwarta daga ƙasan ran ta , ta kawo kusa da ƙofar gidan aka buɗo Babbar ƙofar ya danno hancin motar sa yana ƙoƙarin fitowa ... !!!! Assalamu Alaikum wa Rahamatullah ta'aala wa barkatuhu . Yan uwa masu karatu Maza da Mata,  ina mika sakon gaisuwa ta tare da fatan Alkhairi a gareku. Sannan ina mika godiya ta ga dukkanin daukacin Mutanen da suka samu damar kirana a waya da wadanda suka bar sakonni su na gaisuwa tare da addu'o'in samun waraka ga 'ya'ya na,  har ma da wadanda Allah bai basu dama ba,  kalmar nagode ai tayi kadan wajen bayyana muku jin dadina , sai dai nace Alherin Allah ya isar muku a duk inda ku ka yi bigire .      Ehen Uhum uhun-hun Kai daga jin wannan guntattakin sautukan da suke tasowa daga kasan maƙoshi ka san da su nake,  o'e da o'e ko kuwa dai a takaice na ce ghost r-r-readers 😂 Ba kome , Ba kuma zance kome ba , amma ku saurari haɗuwar ku da ɗanliti , Ah to meye ? Ai shine zai rama min irin cin tuwo a ƙoƙon da kuke min 😢. A cigaba,  eh nace a cigaba da labewa a bayan labule . 😂 😂 Nagode .    MAFARI ( Hargitsin Rayuwa ) Umm'muaz 35 Doctor hamza ba tare da ya dubi sashin da Yakaka take tsaye ba yayi wucewar sa yana waya da 蓷aya daga cikin abokan aikin sa na nan Asibitin Maiduguri wanda ya masa 茩iran gaugawa sakamakon neman sa da ake a asibitin jahar saboda wani aiki na gaugawa da za'a yiwa wata mata da take halin bu茩atar taimako , Kan ta a 茩asa tana satar kallon gefen fuskar sa , zuciyar ta cike taf da addu'o'i iri-iri , ta wuce ta 茩arasa wajen maigadi wanda ya tattara dukkanin hankalin sa akan ta , Sama-sama ya amsa gaisuwar ta ya 蓷ora da tambayar ta wajen wa ta zo ? Wajen Rahima na zo . tace da shi tana fatan kar ya hana ta shiga gidan saboda wannan maigadin ba茩on fuska ne ba wanda ta sani a da ba ne聽 Kallon tsanaki yayi mata bai hango wani alamun rashin gaskiya a tattare da ita ba , Ki shiga tana ciki . Yace yana komawa kan 蓷an bencin sa na zama . Hamdala tayi bayan ta yi masa godiya ta taka tana nufar cikin gidan da bai zamto ba茩o ba a gareta , tsarin sa bai sauya ba illa zuciyar ta da take cike da taraddadin hasashen da irin fuskar da Mutanen gidan zasu 茩arbe ta da hakan ya hana ta kuzarin isa cikin gidan cikin 茩an茩anin lokaci Da duk takun ta guda kunnuwan ta suke sake kusanto mata tashin muryar ta suke,聽 da bata riga ta manta amonta ba ko dan ita 蓷in tana daga cikin mutanen da suka gwada mata 茩auna a duniyar ta ne ? Hajja dan dai kince kin manta fuskar maman ta ne amma idanunta sak na mamar ta ne , sosai tana 蓷ibar yanayi da mamarta sai dai ko kamannin Baban ta yafi 茩arfi , ai babyn nan 茩arshe ce a kyau wallahi kamar naje Niger na kwato ta nake ji , Allah sarki baby na Allah dai ya baki lafiya , yasa a dace wajen neman maganin nan , Allah kuma ya ji茩an Mamar ki me kirkin nan . Da murmushi hajja ta amsa da Amin Amin Rahimatu聽 聽聽 A hankali ta sau茩e idanun ta a bayan Rahima lokacin da ta 茩araso 茩ofar falon , wacce ta juya baya tana 茩o茩arin sa茩ala tangamemen hoton Mama cikin jerin hotunan da suke killace a jikin bangon inda aka tanadi sashi na musamman domin ajiyar hotuna , 茒aya daga cikin hotunan da hajja ta zo da su ne da ta kai aka wanke mata shi zuwa Babban takardan hoto aka yi mata gidan sanya hoto na musamman tare da sanya shi a cikin gilashi . Ganin ta ta mika kan hoton , fuskar da ta gani jikin hoton ya sauya bugun zuciyar ta nan take , a hankali take wara idanun ta tamkar wacce ta warke daga makanta , kamar yadda take jin zuciyar ta tana bu蓷ewa da wani irin yanayi 茩a茩茩arfa , 茩ofofin gashin jikinta baki 蓷aya suka bu蓷e suna tsattsafo da gumi聽 , Taku ta fara yi tana 茩ara kusantar hoton da zuciya da tunaninta baki 蓷aya suka tafi ga fuskar dake jikin sa. Ha茩i茩a bata ta蓳a ganin ta ba amma kusancin dake聽 tsakanin uwa , mahaifiya da abunda ta haifa daga cikin jikinta ya wuce wasa ya kuma wuce聽 hankalin duk wani me tunani 茩auna ce me rassa da take ya蓷o a dun茩ule da babu me iya ganin zurfn ta bare a iya hasaso iyakar ta聽 , Bayan Rahima ta zo daf ta tsaya tana sake nutsar da idanun ta akan fuskar mama wacce tayi 拼ar kyakkyawar dariya a hoton. Hajja wacce ta mi茩e tsaye daga gefe tayi sororo tana bin Yakaka da ido kafin tace Ke , Ke , Ke baiwar Allah lafiya kike kuwa ? Zaki shigo mana gida haka sangam-sangam babu sallama bare neman izni ? Kin kuma zo kin yi tsaye 茩ere-re uwa wacce ta ha蓷iyi ta蓳arya ince ko baki da lafiya ne ? Rahima wacce bata ji tsayuwar Yakaka kusa da ita ba , saboda raggon taku marar sauti da Yakaka tayi a yayin isowa wajen , ta 蓷an waiga sashin hajja lokacin da take gama sar茩afe hoton a inda ya dace tare da janye hannun ta daga jikin hoton ta waigo tana cewa Hajja da wa kike magana ne ? Fuskar ta ce ta kusan ha蓷uwa da ta Yakaka da ya sa ta 蓷an jaa baya Bismillahi waye ha... Kalmomin ta ta ha蓷iye mu茩ut , ma茩wallon ma茩ogoron ta ya motsa kamar yadda idanun ta suka firfito da mabayyanin firgici baro-baro a cikin su , 聽 Shekarun da suka raba ha蓷uwar fuskokin su basu yi yawan da zasu sa su mance da kamannin juna ba . Ya-Ya-Yakaka ke-ke kece ?? Rahima ta furta muryar ta tana makyarkyata kamar yadda kwakwalwarta take hautsinewa da kokonto , Yakaka wacce zuciyar ta ta za茩u da son samun tabbaci akan gudan jinin ta , ba tare da ta janye idanun ta daga kan hoton ba ta lalubo hannuwan聽 Rahima ta dam茩o su da 茩arfi , Rahima, Rahima ni ce聽 , 聽 Ta zarce da tambayar ta wannan ,?聽 wannan Mama ce ? 瞥a ta Mama ? 聽聽 Rahima wacce tunanin ta ya gama dun茩uluwa waje guda , ta fisge hannuwan ta da matu茩ar 茩arfi bata tsaya ba ta taka da gudun gaske tana nufar 茩ofa , kafin ta 茩arasa ficewa ta 蓷aga murya tana sanar da Hajja . Hajja ki gudu wallahi Fatalwar Maman Mama ce wannan . Turus hajja tayi tana bin bayan Rahima da kallo , kafin ta sake waigo Yakaka wacce bata bi ta kan kalaman Rahima ba tamkar ma dai bata kai ga fahimtar me kalaman Rahima ke nufi ba . Ta saka hannu ta 蓷ago Hoton ta ciro shi daga mazaunin sa , tare da ri茩e shi da hannuwan ta duk biyu , tamkar ta ri茩e yar jaririyar ta . Kai tsaye ta nufo Hajja da hoton , fuskar ta da wani irin yanayi na chaku蓷uwar tsantsar farinciki da kuma fargaba tace Wannan 拼ata ce ko ? Mama ce ko ? Kafin ta 茩araso hajja ta juya da 拼ar sassarfa tana 蓷ingisa kafafun ta da basu cika lafiya ba , Un-un-un 拼ar nan , ni kuwa ina zan sani ? Mutum dai baya 茩in ta Mutane wai ance da 蓳arawo ya gudu聽 , Bi Rahima can dai kin tambaye ta Dan Allah . Garam ! Hajja ta rufo 茩ofar 蓷akin ta . Sa茩are tayi a tsaye tana son harha蓷a tunanin ta domin ta kai ga fahimtar meyasa ta ga kamar ana gudun ta ? Ashe girman laifin ta har ya kai ya sa ta zama abun gudu a wajen mutane ?聽 Falmata ina Falmata ? Ta san idan kowa zai guje ta a duniya a zare Falmata a cikin su , Falmata baza ta ta蓳a gudun ta ba , ina take ? Ta juyo da nufin fitowa ta nufi sashin Baba , sai ga Rahima tare da wani mutum wanda bata kai ga sanin sa ba . Mallam Kabir ga ta nan , ta nuno Yakaka wacce take tsaye 茩i茩am rungume da hoto . Dan Allah kana ganin ta ? Ina ganin ta mana Hajiya Rahima , ai wannan Mutum ce , ba Fatalwa ba ,聽 hala an samu akasi ne wajen jin wani labari akan ta ? Ke baiwar Allah wacece ke ? Daga ina kike聽 ? Me kuma kika zo yi nan?聽 Zuwa lokacin Yakaka ta fara hasaso abunda yake faruwa , dan haka fuskar ta na bayyana sabon alhini ta matso tana cewa . Rahima ni ce Yakaka , ba Fatalwa ba ce ni , ban mutu ba , waye yace na Mutu ???? Ina Falmata ? Ba tare da Rahima ta ce 茩ala ba , bata kuma yadda ta 茩arasa kusa da Yakaka ba ta sake juyawa da 蓷an gudu ta nufi sashin Baba , da daman daga can 蓷in take shine ma ya ha蓷o ta da Mallam kabir 蓷in da ta zo ta same su tare suna ganawa , Tana cikin yiwa Baba bayanin dawowar Yakaka 拼ar gudun hijira wanda suke da tabbacin mutuwar ta a wajen haihuwa shekaru kusan shidda da suka wuce , Sai ga Mallam kabir tare da Yakaka wacce take biye da shi聽 . Da ido Baba ya bisu bayan ya amsa sallamar su ,聽 har suka 茩araso cikin falon inda Yakaka ta nemi waje daga can gefe guda ta dur茩usa bisa guiwowin ta , Mallam kabir bai zauna ba yayi bankwana da prof tare da juyawa kan takun sa ya bar wajen . Prof bai yiwa kamannin Yakaka sani na sosai ba amma tabbas ya shaida fuskar ta , saboda ya ta蓳a ganin ta a farkon zuwan ta gidan sa , sannan a 蓷an ta茩aitatcen zaman da tayi a gidan tana zuwa gaishe shi lokaci-lokaci . Babu alamun firgici a tare da shi yake amsa gaisuwar Yakaka , wacce kan ta ke a sunkuye . Cikin nutsuwa irin ta manyan mutane da suke da tarin ilmi ya soma da tambayar Yakaka daga ina take ? Me kuma ya faru da ita tsawon shekarun da tayi bata nan ? Bai shigo mata da batun labarin mutuwar ta da yake tabbatacen Al'amari ba a wajen su a tsawon shekarun da tayi bata nan . Tambayoyin sa suka fargar da Yakaka tare da tuno mata da Malama Maryam da ta baro can a layi fiye da mintoci ishirin , Wacce ta san zata taya ta fuskantar mutanen ta da tarin laifukan da suke kan ta , Tare muke da ba茩uwa Baba , a min iznin na shigo da ita . Je ki shigo da ita babu kome . Bata jima ba suka dawo da tare da Malama Maryam wacce聽har ta fara shiga halin damuwa ganin lokaci ya 蓷an jaa batare da ta ga dawowar Yakaka ba . Cikin nutsuwa da kamalar da Allah ya hore mata Malama Maryam ta gaishe da prof , sannan ta gabatar da kan ta a matsayin Malamar Yakaka wacce ta 蓷au darasi a wajen ta tsawon shekaru biyar da 蓷oriyar watanni , a garin Abuja , daga haka ta tsagaita . A hankali muryar Yakaka ta fara tashi tiryan-tiryan take bada labari tun daga irin Gadar zaren da Samy baby ta ha蓷a mata har kawo ranar barin ta Maiduguri da ta sanyata ta tsallake ta bar Jaririyar ta a ranar da ta haife ta , da zummar zata kai ta Abuja wajen mahaifn 拼ar ta suyi aure ta dawo ta 蓷au yar da 茩anwar ta . Wacece ita Matar da kika bi ? Menene聽 dangantar ku da ita ? Tambayar Prof ta katse Yakaka . Shiru Yakaka tayi na 蓷an wani lokaci , tunowa da tayi da irin rufin asirin da Doctor Hamza ya yi mata a farkon kawo ta gidan ya bayyana ta a matsayin 拼ar gudun hijirar da mijinta ya mutu ya bar ta聽da ciki ,聽 茦aramin tunani irin nata tare da mummunar 茩addara suka sa ta sanya 茩afafu ta ham蓳arar da irin tarin rufin asirin da Allah ya yi mata a tun wancen lokacin da hakan ya jawo a yau ita da kanta zata tona binnannen sirrin nata聽 . Domin a yanzu ta 蓷au al茩awarin baza ta sake yin 茩arya ba , dan haka idanun ta na tara 茩wallar nadama da irin laifin da ta aikata ta koma baya , kan ha茩i茩anin gaskiya ta 蓷orar da labarin ta tun daga farkon shigowar su birnin Maiduguri zaman su a sansanin su, da zaman da suka yi聽 a gidan Madam saly , shigowar Biyamuradi rayuwar ta wanda ta ambace shi da "sojan wata 茩asa ," har zuwa zaman ta a Abuja tare da dawowar ta a yau bata boye duk wasu gaskiyar da yakamata ta bayyana su ba ga mutumin da shine na farko da suka samu mafaka mai cike da karamci da tarin 茩auna a 茩ar茩ashin sa , Shiru ne ya gifta na tsawon wasu mintoci , da hakan ya bada dama ga malama Maryam ta 蓷ora da sake bada kyakkyawar shaida ga Yakaka , yadda ta jajirce wajen neman ilmi ha蓷i da yadda ta cije tare da taimakon Allah ta hayewa fa蓷awa ga rayuwar karuwanci kamar yadda ita samy baby ta so da ta aikata . Mamakin mazajen guda biyu shi yafi kome yin tasiri a tunanin Prof, da har ta kai shi ga gaza cewa wani abu . A zahiri yau ta bayyana a gareshi cewa daga 茒an sa Hamza har shi wancen mutumin da ya zo har nan gurin sa ya 茩arbi auren 拼a a wajen sa duk 茩arya suka wanzu tsawon lokaci suna gindaya masa akan rayuwar marayun yaran su biyu . Wanda a zahiri 茩aryar ta su ta cutar matu茩a gaya , ba su kuma kyauta ba . 茦aryar da Hamza yayi ita ta tokare ta hana shi yayi yun茩urin nemo yarinyar ya dawo da ita ta zauna 茩ar茩ashin kulawar sa kamar yadda a tun ranar da ya kar蓳e su ya al茩awartawa kan sa , wanda hakan ba wani abu ne me wahala ba kasantuwar sa babban Mutum , amma sai hamza yayi masa 茩arya cewa ta mutu har ma yayi jana'izar ta a asibiti , wanda a zahiri tun lokacin聽 shi Hamza yana da masaniyar guduwa tayi , ko me yasa yayi hakan oho ! Sai kuma shi wancen mutumin Niger da ya riga ya san irin mummunan ta'asar da ya aikata na lalata tarbiyar yarinyar nan , amma kuma shine ya sake dawowa ya rufe shi a baibai tare da kar蓳e 蓷iyar sa domin sake samun gara蓳asa har aka 茩ara masa da 茩anwar ta a matsayin mata duk a tafarkin 茩arya ?? Wannan wane irin son zuciya ne ? Meyasa ne gaskiya tayi 茩aranci ? Shin 拼an gudun hijara ba 'ya'ya bane ba ? Ba mutane ne masu 拼anci da galihu irin na sauran Al'umma ba ?聽 Da rayuwar su zata zam ba a bakin kome ba ? Za kuma a dunga yin walagigi da su cikin rashin kulawa da tozartawa , a maishe su ba a bakin kome ba , shin za蓳in su ne rabuwa da iyayen su , dangin su , garuruwan su ? Ko kuwa 茩addara makamanciyar wannan bata iya fa蓷awa kan kowa ne ? Idan har ya tabbatar da duk labaran da suka bayyana a gare shi gaskiya ne , babu shakka zai yi tsayuwar daka cikin rayuwar 拼an gudun hijirar nan guda biyu , zai zama katanga tsakanin su da duk masu shirin tozarta su a sannu kuma zai 蓷au hukuncin da ya dace akan Hamza da 蓷an mutan Niger . Muryar Malama Maryam ita ta sanya shi nisawa , ya maida ganin sa kan ta . Baba ayiwa Yakaka hakuri a yafe mata babu shakka tayi laifi tare da zallar wauta amma domin Allah a 蓷au hakan a matsayin kaddara a cigaba da godewa Allah da ya sa har ta dawo gida lafiya ba tare da wani mummunan lamari ya auku gareta ba , Babu kome baiwar Allah mun gode 茩warai Allah ya saka miki da Alheri kan yadda kika kula da ita , kema Allah ya duba miki naki iyali , Allah ya 茩ara mana yawaitar irin ku cikin Al'umma masu taimako domin Allah . Cikin jin da蓷i Malama Maryam ta amsa da Ameen . 瞥ar boyayyar Ajiyar zuciya Yakaka ta sau茩e ganin yadda Alamu ke bayyanuwa yadda take zaton tsanantar lamarin nata duk bai kai haka ba , A hankali ta 蓷ora idanun ta kan Rahima wacce ita ma kallon ta take , suka ha蓷a ido kafin Rahimar tayi mata guntun murmushi marar sauti . A yanzu hankalin ta ya kwanta ta kuma amince Yakaka ce da gaske ba Fatalwa ba聽 . Ita ma ta mayar mata da martanin Murmushin , 茩aunar junan su tamkar a jinin su take , duk da tarin abubuwan 茩i da Rahima ta san yakaka ta aikata su a yanzu , hakan bai sa ta ji kamar ta tsane ta ba . Kalaman Prof ya sa Yakaka sake nutsuwa ta mayar da hankalin ta kan shi , Bisa ga doron kuskuren da kika riga kika aikata su Abubuwa biyu zuwa uku sun faru , Na farko labarin mutuwar ki , a gare mu tuntuni kin mutu tundaga ranar da kika gudu kika bar 'yar ki . Na biyu shine zuwan da mutumin da ya 茩ira kan sa mijin ki uban abunda kika haifa yayi , Na ukun su shine tafiyar sa da yayi da 'yar sa tare da auren 茩anwar ki a lokaci guda da ni da kaina nayi waliccin auren a nan falon nan na bada auren 茩anwar ki Fatima ga mijin ta uban 'yar ki na kuma 蓷anka masa ita suka tafi tare 茩asar su niger tare da rikiyar Hajja me wurya . Da ace Yakaka ta ta蓳a sanin yadda ciwon Ajali yake da babu shakka zata iya cewa shine ya dirar mata a lokacin saboda wani irin abu me kaifi da ta ji ya taso mata daga 茩asan mara ya zo 茩irjin ta ya tokare ta , Muryar ta a shi蓷e ta wufto kalaman da suke kan harshen ta ta watso su ga Prof idanun ta tsaye 茩em a kan fuskar sa Falmata ce tayi aure da Baban Mama ? Da sake tabbatarwa Prof ya amsa mata da Haka kalamaina ke nufi. Abunda take jin ne ya watsu a cikin jikinta ya barbazu tamkar an watsa mata wuta kafin ya sake dun茩ulewa a ma茩ogoran ta ya tsaya , Yaa Allah , Yaa Allah , Allah na tuba kar laifin da na aikata ya shafi Falmata , Allah ka dawo min da Falmata , Allah ka... Mul-mulan hawayen da suka fara 茩waranyowa daga idanun ta tare da fashewar 茩ullutun da yake wuyan ta shi ya hana ta cigaba da magana illa kukan da ta fashe da shi marar 茩arfin sauti , Kuka ne irin na mutumin da ya ke a halin 蓷imuwa tare da nadama kuka ne irin na ba yadda zan yi , kukan neman taimako , Baki 蓷ayan su irin kukan da take ya ta蓳a zukatan su , Musamman Malama Maryam da Rahima , A bangaren Prof duk da cewa ya ji tausayin ta amma ya bar ta da hakan a matsayin sakamakon laifin da ta aikata . A hankali Rahima ta 茩arasa inda take ta sanya hannu ta dafa ta , Kiyi hakuri Yakaka tashi mu shiga cikin gida , ki bar kuka hakan , Mi茩ewa tayi ta fara taku ba tare da ta cewa kowa kome ba ta wuce , Malama Maryam ta rissina ta yiwa Prof sallama tare da shaida masa gobe da sassafe zata kama hanyar komawa gida Godiya ya sake yi mata , suka rabu suna bin juna da kalaman fatan alheri . Bayan fitar su bai jinkirta ba ya 蓷au wayar sa ya nemo lambobin wayar Doctor Hamza , Fitowar sa kenan daga ICU inda ya jonawa marar lafiyar da aka 茩ira shi domin ita wasu na'urai ya kuma sake duba ta sosai kasancewar ya 茩ware sosai wajen gano tare da bada taimako akan cutar da take damun ta na dajin bakin mahaifa , Mutanen da suke 拼an uwa ga marar lafiyar suka taso caa su kusan rai shidda suna tambayar sa yanayin jikin nata聽 , Nan dai ya kwantar musu da hankali tare da sanar musu da insha Allah zasu yi bakin 茩o茩arin su, su kuma su taya su da addu'a ya ratsa su ya wuce , Ya ji lokacin da 蓷aya daga cikin su tace tunda mun ji yanayin da take ciki sai Maman Bulama ta koma gida ta yi girki ta kawo kuma ta ha蓷o wasu kayan da za'a iya bu茩ata , Maa ki mata bayani yadda zata gane sosai dan ke ce kika iya maganar su ta kurame , Da hannu suka yafito wata mata wacce take zaune a 茩asa daga gefe . Da sauri ta taso ta 蓷an russuna daga gefe , Maa tayi mata bayani da hannu cikin maganar kurame , Cikin sauri take gya蓷a kai alamun tana fahimta, Naira 蓷ari biyu ta zaro daga jaka ta mi茩a mata , ta sanya hanu biyu ta kar蓳a , Ta mata alamar cewa ku蓷in mota ne Ita ma ta gya蓷a kai kan cewa ta gane Har ta juya ta sake dawowa , Tayi musu alamar tambaya tana nuna 蓷akin da marar lafiyar ke ciki . Fuskar ta na bayyana Alhini . Amsa maa ta bata da hannu . Ta juya ta kama hanyar barin asibitin , Doctor hamza wanda ya gama amsa wayar prof da yake sanar da shi kan lalle ya zo yana son ganin sa daga zarar ya kammala abunda yake a asibitin , Ya mayar da wayar sa aljihu tare da juyawa da zummar komawa cikin ofishin abokin aikin sa da shi yayi 茩iran sa domin suyi sallama ya kuma gama yi masa bayani akan irin matakin da yakamata a 蓷aura marar lafiya akai zuwa gwaje-gwajen da ya dace ayi mata聽 茦iris ya rage ya ci karo da matar da ta taho tana ta sauri , sannu Hajiya , Yace yana kaucewa yin karon su , a fisge ya dubi fuskar ta lokacin da take gota shi ba tare da ta amsa ban hakurin da yayi mata ba Cak !聽 Ya tsaya , lokacin da kamannin ta suka yi masa yanayi da na wata da ya sani waye ? khaalty Rahima . Juyowa yayi da sauri da son sake ganin fuskar ta sosai , sai dai ta riga tayi nisa sai tashin hijabin ta ya ke iya gani wanda ya cika da iska saboda saurin da take zabgawa . ***** Daga bakin 茩ofar falon Yakaka ta zame ta zauna , tana wani irin kuka ciki-ciki , a halin da take jin zuciyar ta a ciki babu abunda take fata irin kome da ta ji ace a mafarki ne , bacci take yi ta yi

Chapter 63 of 111