Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
masa tare da ajiye wayar, daganan kuwa rabata jikinsa ya zauna gefen tare da fa'din " _who is he_ ? Cikin kuka tace masa " _Nima bansan shi ba Yayah, amma yace sunan shi Rabi'u wai daga Katsina yake kuma_ _Yayah Mahmud yake nema_ " " _Toh ke me kika ce_ _da shi?_ Ya sake jefa mata wata tambayar Amsa ta bashi da fa'din " _Nace masa ya rasu amma ina ga ba yadda bane, dan naji alokacin har ya fara salati amma may be dayaji wayar na tafiya har yanzu ne shiyasa be yadda ba, lastweek ne ya'kira....._ .(daga nan tabashi labarin duk abinda yafaru tun farko kamar yanda Mahmud ya labarta mata. Fa'da sosai Abbas yayi mata akan amfani da takeyi da wayar Mahmud 'din bayan tasan babu shi, ai dama baza'a rasa wa'dan da basu san da labarin rasuwar sa ba kuma ba mamaki su neme shi. Shiru tayi kawai tana share hawaye, tana son sanar dashi cewa ba amfani take yi da wayar ba amma bakinta sai ya mata nauyi ta kar6i laifin kawai. Wayar ya sake 'dauka ya 'dauki layin da Rabi'un ya 'kira dashi awayar sa tare da 'daukan numbern Umar abokin Mahmud duk yayi saving a wayarsa sannan ya cire Sim cards na Mahmud ya tashi ya koma cikin 'dakinsa harda wayar ya ajiyesu a drawer. Ranar haka ta wuni wata iri da ita dan ma Allah ya taimake ta ya fasa fita shima 'din agida ya zauna. Ummah kuwa ta aiko musu abincin rana dan ranta yakasa yadda ta daina kawowan kamar yanda Abbas ya bu'kata dan tariga tayi niyyan yin na sati guda kuwa bazata fasa ba tunanin ta ma ko mugun halinsa ne yasa yace kar akawo da safen. Babu ma wanda yabi takan abincin har la'asar tayi, Abbas masallaci kawai yaje yadawo. Ganin kamar bazata saki ranta bane bayan sallar la'asar 'din sai yace ta shirya su fita. Taji da'din hakan kuwa sosai musamman daya kaita gidan wani abokinsa a Asokoro, matar kyakkywa da ita da yarinyar ta 'daya me suna Nasreen 'yar kimanin shekaru biyu. Yarinyar ce tasa Teemah tasaki ranta gaba 'daya dan yarinyar badai 'kiriniya ba shekarar ta biyu kacal amma akwai wayo ga ta da son mutane. Abbas yaji da'din ganin ta saki ranta tana wasa sosai ma yarinyar balle data biyeta tana tayata surutu tamkar 'karamar yarinyar ita ma ta koma sai hakan ya 'kara birge shi. Da suka fito zasu tafine har Abbas ya kunna mota ma sai Teemah tace dashi " _Yayah plz ka ce su bamu aron Nasreen mana ko na sati 'daya ne mutafi da ita ni kam ina son_ _ta_ "! Be kalle ta ba yace " _suma ai suna son abin su, kema ki haifi naki mana_ "! Dayake son yaran yariga ya cika mata zuciya sai ta ce dashi "ai _nima 'din inaso in haifa, kuma idan nasami baby na bazan_ _bawa kowa ba, Maman Amal ma tace insha Allahu zan haifi baby na in rin'ka goya kayana_ " Kallon ta yayi da mamaki dan yanda yaga son yara 'karara a kalaman ta da kuma yanayin ta yasan bada wasa bane. Da suka ha'da idanu sai tace " _kaima ai kanason Baby ko?_ _Toh ka haifi naka dan ni bazan ta6a baka nawa ba_ " Dariya taso sashi amma sai yayi murmushi kawai yace " _zamu gani ai_ " tare da jan motar suka tafi. Yana mamakin ta shikam lokuta da dama intayi abu kamar wata babba wani lokaci kuwa sai kaga tafi kowa kwa6a. Da suka hau titi ne Teemah tafara ro'kon sa akan ya kaita gida amma ko ci kanki bece da ita ba, haka tayi ta ro'kon sa har ta ha'kura tayi shiru. Sai da ya biya dasu shopping store suka 'danyi siyayya kafin ya sake 'daukan hanyan gida, Teemah kam duk wannan abin ba birge ta suka yi ba tunda be amince da bukatar ta ba. Gidan sa ya wuce da ita inda Teemah ta sau'ka tayi ciki abinta ko kallo ma be ishe ta ba. Kayan ma da suka siya shine ya shigo dasu ita Teemah a dole wai tana fushi. Fruits salat tasha da daren ranar shi kuma Abbas coffee ya ha'da da kansa ya sha. Duk da haka fushin nata be hana ta tahowa 'dakin sa yin bacci ba da lokaci yayi. Yau kam Abbas ko kulata beyi ba har ta zo tayi kwanciyar ta shima ficewa yayi parlour ya tsaya kallon wani Hollywood movie da ake haskawa wanda ya 'dauke shi har kusan 11:00pm na dare. Lokacin daya shigo 'dakin baccin Teemah yayi nisa sosai har ta fara baje birgima da yake gwana ce ta wanan fannin. Jijjiga kai kawai yayi ya shige bayi, sai da yazo yayi sallar nafila yayi addu'o'i kafin ya kwanta agefen ta dan tuni har ta dawo tsakiyan gadon. Fuskar ta ya kallah zuwa 'dan 'kara min bakin ta daga nan ya maida kallon sa zuwa jikinta, 'yar guntuwar sleeping dress 'din data sanya har ya 'dago zuwa sama inda ya bar duk cinyoyin ta afili hatta da pant 'din dake jikin ta ma yana gani. Tsayawa kallon fresh santala-santalan cinyoyin ta yayi yana jin wani yanayi na daban na ratsa shi game da ita. Wani abu yake jin yana fizgansa zuwa gareta tare da ra'da masa ai halalin ka ce kana da damar ra6ar ta aduk lokacin daka so. Rintse ido yayi da sauri ya tashi zaune ya dafe kansa harda ambatan innalillahi wa innah ilaihi raji'un afili kamar wanda yaga wani abin tsoro. Kwanciya ya koma yayi harda juya mata baya amma sai hakan yakasa yiwuwa agare shi, sha'awar ta daya hadu zafin son ta dake zuciyar sa ya yi tasiri a kansa matu'ka. Dolen sa sai da ya sake juyawa ya dawo da kallan sa gefen da taken yaci gaba da kissima abubuwa a ransa. Data dawo jikin sa kuwa kamar jira yake sai yasa hannu ya rungume abinsa hadda ajiyan zuciya yana sha'kan 'kamshin jikin ta tsawon lokaci, bahaka yake bu'kata ba amma sam sai yake ganin kamar ita bata shiryawa kar6an bu'katar sa ba awannan lokacin shiyasa ya ha'kura. ***** Acikin satin sai ya kasance kusan kullun sai anyi ruwa da safe, dama wani lokaci haka yanayin damina yake yakan juya ne aduk lokacin daya ga dama, inda wani lokaci zakaga koda yaushe da yamma ake fiye yin ruwa wani lokaci kuma da rana tsaka inda wani lokaci kuma ruwan yakan ri'ki safiya ne na wasu lokaci. Ko yau 'din ma da hadari agarin suka tashi amma ruwa be sakko ba har kusan 'karfe bakwai na safiya. Teemah luf tayi a gadon tana jin sau'kan ruwan ga wani iska me ha'de da sanyi dake hurawa yana ratsa ta, tana so ta tashi amma ganin sa zaune da system agaban sa yasa ta ki tashi tayi shiru. Juyawa yayi ya kallo 6angaren da take wanda yasa take Teemah ta maida idanun ta ta kulle kamar me bacci, ganin 'dakin babu wadataccen haske sai tayi tunanin ko be ganta ba ne. Abinda bata sani ba kuwa shine tuntuni Abbas yasan ta tashi musamman data zuba masa idanu 'dazu kawai shima ya shareta ne dan yaga gudun ruwan ta. Tashi yayi ya shiga bayi hankalinsa akwnce dan beyi zaton zata sake yin rigimar fita ruwa ba. Teemah kam kamar jira take yi yana shigewa itama ta yun'kura tafito tabar 'dakin. Bata wani tsaya taran ruwan da hannun ta ba yau kawai ta shige ciki gaba 'daya tana juyi tana dariya da tsefaffen gashin ta da ko shower cap bata nema dan rufe shi ba. Gaba 'daya jikinta da gashin ta suka ji'ke dayake ruwan da 'karfinsa yake sau'ka shi yasa komai na jikinta sai da ya ji'ke amma bata bar juyi aruwan tana tsalle ba. Sosai ta shagala da wasan ruwan har tana watsa gashin ta a iska, unexpected kawai taga hasken wal'kiya kafin ta ankara kuwa sai ta ji 'karan tsawa me 'karfin gaske ya biyo baya, shaf ta manta ma da cewa thunder na 'kara idan ana ruwan sama tsabar yanda hankalinta ya 'dauku ga wasan ruwan. Arazane tayi ciki da gudun gaske har ji take tamkar yana biyo bayan ta, da 'karfi ta maida 'kofar ta buga sannan ta wuce da gudunta. Abbas kansa sai da ya tsaya da abinda yakeyi lokacin da 'karan ya sau'ka shi be ma san bata 'dakin ba fitowar sa kenan daga wanka kukumin sa 'daure da towel, so be kai hankalin sa wurin ta ba tukunna. Teemah kuwa bata zame ko'ina ba sai 'dakinsa tana ganinsa sai ta nufe shi dagudu ta je ta ru'kun'kume shi tare da rintse idanunta har sai daya firgita ya 'daga kalle ta da sauri sannan ya juya ya kalli gadon da kyau sai yaga bata gadon, yayi mamakin lokacin fitar ta ma. Jin jikinta ajike kuwa sai yayi saurin fahimtar daga inda tafito, beyi mamakin firgicin nata ba dan shima yaji 'karan thunder 'din. Jikin ta yaji yana kakkarwa sosai gashi ta'ki bu'de idanunta, 'ko'karin raba ta da jikinsa yafara amma babu dama saima sake 'kan'kame shi da takeyi hawaye na sakko mata sirara, gashi shima 'din so yake ya shirya yasa wadatattun kaya amma dole ya danne nashi uzurin ya hugging nata back. Yaso ya barta ahakan amma ganin kamar sanyi ze shiga jikin ta yasa shi 'dan yun'kuri ka'dan take kuwa tasake 'kan'kame shi. Sunan ta yafara 'kira ahankali da niyyar sata ta cire kayan amma ko amsashi batayi ba tsawon mintina uku suna ahaka. Daya ga cewa ta riga ta rikice sosai bazata kula shi ba sai ya kai hannu bayanta yafara 6alle 'kananun bottuns 'din dake jikin rigar ahankali har ya 6alle su gaba 'daya. Hannunta dake zagaye dashi ya yi 'kasa dasu wanda hakan yabawa rigar daman sau'ka 'kasa itama. Take kuwa Teemah tasake maida hannun ta sake ri'ke shi tana mai sau'ke numfashi. Shima 'din Abbas canjin yanayi ne ya ziyarce shi na bazata tun daga cikin jikinsa har zuwa 'kwakwalwarsa gaba 'daya sanadiyyan ha'duwar fatan jikin su. Bra ne ka'dai yarage mata sai kuma pant yanzun dayake da bra take kwana indai zata zo 'dakinsa wai dan bata so yagane mata shape 'din jikinta shiyasa take daure kwana da bra 'din duk kuwa da bata saba hakan ba. Abbas 'dagata yayi ya maida ta kan gado ya kwantar da ita tare da 6alle hook 'din bra 'din dan shima yaji'ke sosai har 'digan ruwa yakeyi. Yana 'ko'karin raba jikinsa da nata amma sai Teemah ta'ki bashi wannan damar sai ma ta 'kara ri'ke shi. Ahakan ya 'kyaleta sai ya 'dan 'dagota ka'dan yazare bra 'din wanda hakan sai da yasashi rintse idanu tare da bu'dewa atake ya sau'ke su akan 'kirjinta. Musamman dayaga yanda boobs 'din ta suka tsaya tsam dasu tamkar zasu tsone masa idanu. Sanyin daya shigeta da kuma tsoratan datayi sai ya 'kara bada gudummuwa wurin sashi yin 'dim yana shai'ki gwanin sha'awah dashi. Abbas kam tasbihi kawai yake ga mahalicci me kowa me komai. Teemah kuwa sai 'ko'karin sake shiga jikinsa takeyi saboda sanyin dayake sake ratsata. Ruwane yasake sau'kowa tamkar da bakin 'kwarya fiye ma da wanda ya sau'ka da farko dai-dai lokacin kuma Abbas yakai hannunsa kan boobs 'dinta ya shafa ahankali, laushinsu da kuma yanda suka cika masa hannu yasa yanayin sa sake birkicewa kwata-kwata natsuawar tabarsa. Kasa sakinsu yayi ya ringa shafawa har zuwa wuyanta saima yafara 'ko'karin sada su da bakinsa. Be yi hakan ba sai kawai ya zarce da romancing 'dinta azafafe, kissing 'dinta yakeyi ta ko'ina, lokacin da ya 'dora bakinsa saman boobs 'din ne Teemah ta sanya masa kuka tafara 'ko'karin tureshi sai yayi saurin ha'de musu baki wanda hakan shiya tilasta mata yin shiru tana mutsu mutsu. Abbas kam yariga yayi nisa cikin yanayin da bazai ji 'kira ba koda kuwa ace an'kira shin, shiyasa ma kukan Teemah be dakatar dashi ga abinda yake yi ba. Pant 'din dake jikinta ya zare ya wullar dashi a'kasa. Ranar kam Teemah taji maza sosai tagane kurenta ahannun captain dan koka'dan beyi mata dawasa ba, beyi mata ahankali ba sanin dayayi cewar hanyar sa abu'de take. Sai da ya riga ya shige ta kafin ya fahimci cewa sa'ar tashi ce, sosai ya girbe ta son ranshi be 'kyale ba kuwa sai daya tabbatar ya maidata cikakkiyar mace aranar. Teemah tasha kuka harda na banza, masifa ro'ko da yakushi babu wanda be samu ba amma be saurare ta ba. ".... _Zan ha'da ka da Daddy.. yaja kunnanka... yacire maka shi........ dan Allah yayah_ _zan mutu......zan ha'da ka da Ummah da Anty...waiyo Hannah_ _ta kuzo ku ceceni_ _plz....Mummmyyyy_ ! _Yayah kasheni zaiyi....dama baya sona! Waiyo Yayah_ _wallahi na daina ma rashin kunya Allah bazan sake rashin ji ba.....!_ Duk da haka Abbas be barta ba harsai da ya gama da duk abinda ya tara tsawon lokaci sannan ya koma gefe yana sau'ke numfashi tare da tunanin halin daya tsinci Fateemah, be ta6a zaton hakan ba bayan zaman datayi gidan wani namijin har na tsawon wata uku koma fi. Janyo ta yayi ya rungumeta hawayenta na cigaba da sau'ka akan 'kirjinsa, jiyake tamkar ya maida ta cikinsa dan so, wani sabon salon babin 'kaunarta ne yake sake nin kuwa masa fiye da na baya, Teemah kam jikinta duk ya saki dan azaba, motsin kirki wannan bata iya yinsa illah hawaye. Abbas kam tunanin wautar daya so tafkawa yayi lokacin da shai'dan ke yawan kawo masa rayuwar ta da Mahmud azuciyar sa ashe duk sharrin shai'dan ne, Zahran sa ajiyar sa ne shi ka'dai cikin nufin ubangiji da kariyar sa sai gashi yasame ta fiye ma da yanda yake zato. Godiya ya ringa zubawa mahalicci, lalle ya yarda komai 'kaddara ne, 'kaddarar aure ne kawai ya ha'da su da Mahmud bakomai ba tunda kam gashi tadawo masa batare da ko kwarzane ba. Ha'ki'ka Fateemah tashi ce, Allah ne ya tsara cewa shine mijinta shiyasa ya adana masa ita da kyakkyawar kulawarsa. Teemah ce tafara 'karfin halin tureshi daga jikinta, Abbas be hanata ba sai ma yatsaya kallon idanun ta da suka kumbura sukayi luhu-luhu, tausayin ta ne yaji ya kamashi, yasan be kyauta mata ba yanda yayi mata da 'karfi. Duk dama yaga 'ko'karin ta da 'karfin halin ta sosai yaji da'din hakan dama baya son raguwar mace. Tashi yayi ya wuce bayi ya ha'da mata ruwan 'dumi mai yawa a bathtub sannan yadawo 'dakin. Teemah kam tana ganinsa sai ta sanya wani sabon kukan tana yun'kurin tashi amma sai taji duk jikinta tamkar an 'daure mata shi. Abbas yana daga tsaye yake kallon duk 'ko'karin nata baya son takurata shiyasa ya barta dan ganin gudun ruwanta. Data kasa tashin kawai sai ta sanya kuka tafara ambatan sunan Anty. Abbas da sauri ya matso kusa da ita beyi wata-wata ba kawai yasa hannu ya 'dagata tana fa'din ka ajiye ni ni bana so, ba ruwana dakai daga yau" Muryar ta ma duk ta dishe ba sosai yake fita ba maganar tsaban kukan da tasha. Abbas be ajiyeta ko'ina ba sai cikin bathtub da sauri Teemah ta taso tare da sakin wani wahalallan kukan dan sosai taji zafin ruwan daya ta6a ta. Abbas kuwa be barta ta 'dago 'din ba sai ya ri'ke kafa'dun ta tana kuka tana mitan bata so kuma duk muguntan daya yi mata sai ta ha'da shi da Ummah ta rama mata. Murmushi yai yace da ita " _naji amma kibari idan nagama yin duk muguntan sai ki fa'da mata kinga sai ki ji da'din cemata girma ne ya kamaki_ " " _Naki bazan fa'da_ _ba'din_ " tafa'da afusace. Abbas daya fahimci cewa maganar sa ne bata so sai yayi shiru ya 'kyaleta taci gaba da mitan ta, be barta ba har se daya tabbatar 'dumin ya ratsa ta sannan yasake canja mata wani ruwan wanda be kai na farkon zafi ba. Yanzun kam da 'kyar da lallami da ban baki tashiga, amma data shiga sai tayi shiru dan ita kanta taji da'din ruwan dayake ta rage jin zafin. Fita yayi ya barta bayan yace da ita tayi wankan tsarki da niyyan janaba. Tura baki tayi tabi bayansa da harara. Koda ya fitan kuwa sai taci gaba da zamanta aruwan harse da taji yayi sanyi sannan ta fito daga cikin bathtub 'din da dabara dan har yanzu tana jin zafin kuma 'kafafunta na ciwo da cinyoyinta. Ahankali tayi wanka sannan ta 'dora da wankan tsarkin sai data gama sai kuma ta duba bataga komai ba da zata suturta jikinta dashi. Kukan shagwa6a ta sanya daga cikin tare da fa'din " _toh ni haka zan fito ne_ ? Da sauri Abbas ya tashi ya matso yace " _me ya faru_ ? " _banga towel ba ne_ " Tace dashi cikin muryar kuka. Murmushi yayi acikin ransa yace " _zakiyi abinda yafi haka ma indai kece_ "! Pls reader's 'din *CAPTAIN* ku rin'ka turawa wa'dan da suke tambayan page 'din da aka tura plz in kuna dashi bawai sai ni ba, nasan kuna 'ko'karin hakan sosai amma wani lokaci Allah sai ayi ta tambaya amma har mutun yagaji yayi shiru kuma ba da'di hakan nima kuma banjin da'di gaskiya. Kunsan ni ka'dai bazan iya handling dukkan groups 'din dana ke ciki ba wani sa'in sai de ahankali kawai. *KEEP FOWARDING TO D ONES THAT ASK PLZ DON'T LET THEM FEEL DISAPOINTED* . _Comment_ _Vote_ _Share_ *Salmerh ce* ๐Ÿ˜ [10/13, 1:58 AM] ๐ŸŒธSalmerh๐ŸŒธ: ๐Ÿ’• *CAPTAIN ABBAS* ๐Ÿ’• By *Salmerh MD* Luv story๐Ÿ˜ *Wattpad @* *Serlmerh-md* ๐Ÿ’ซ *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS* ๐Ÿ’ซ We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all..... *DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO* ~Dedicated 2 all *CAPTAIN ABBAS COMMENTER'S* na nesa dana kusa, ha'ki'ka kuna sani nisha'di marar iyaka~. ๐Ÿฅฐ *Bismillahir rahmanir raheem* _it takes just 3 seconds 2 say i luv u, 3hrs trying to explain it, nd it takes a whole life time to prove it_ . ๐Ÿ…ฟ *82* Wani sabon towel ya 'dauko ya shiga bayin dashi a hannunsa, Teemah naganin sa sai ta juya da sauri tana gunguni 'kasa-'kasa. Kan kafa'dar ta Abbas ya ajiye towel 'din yana murmushi ya juya shima yafita a hankali aransa yake ayyana " _banda shirmen ta miye kuma yarage harda wani 6oye jiki_ ? A hankali tafito bayan ta 'daura towel 'din, kamar wata me tsoron taka 'kasa take tafiyar, sosai takejin zafi aduk lokacin data motsa jikin ta musamman yanzu da take 'daga 'kafafu tana tafiya sai take jin wani sabon azaba na ratsata, kasa jurewa tayi sai tasaka kuka tana tafiyar tana kuka, Abbas ma sai ya tsaya kallon ta domin ya nemi tallafa mata amma ta'ki sanadin haka ma sai ta 'kara volume 'din kukan nata. Bata tsaya ba ahakan ta nufi hanyar barin 'dakin, sau 'daya ta kalli gadon sai taga ya janye bedsheet amma bai sa wani akai ba, ta6e baki tayi ta nufi hanyar 'dakin ta, Abbas kam still da idanu ya rakata dan a wannan halin yasan ko yace zai dakatar da ita ma ba sauraran sa zatayi ba nd shima dakansan ji yayi baida guts 'din tsareta a wannan lokacin ban dama sabon so da 'kaunar ta gami da tausayin ta da suka sake cika masa zuciya bayajin komai shiyasa ma ya 'kyale ta kawai. Bayi ya kai bed sheet 'din daya cire da niyyar wankewa amma tun kafin ya kai ga wankewan yajiyo muryar ta. Tafiyan ce ta gagare ta bayan har ta isa parlour ma sai ta zauna tare da sakin sabon kuka tana 'kiran sunan Mummy. Da sauri ya 'karaso inda take shima ya zauna agefen ta yana tambayar ta meke faruwa. Cikin kuka ta bashi amsa da fa'din tagaji ne kuma 'kafanta ma ciwo yake yi mata. Koda ya nemi ganin inda ke ciwo a 'kafan nata kuma sai ta'ki ta nuna masa sai ma fa'dawa jikinsa datayi tare da sakin wani kukan. Da kansa ya fahimci inda keyi mata ciwon musamman da yaga ta'ki nuna masa wurin sai yaji tausayin ta sosai, hannu yasa yana bubbuga bayan ta ahankali kamar yarinya 'karama yace " _daina kukan haka kinji, laifin Yayah ne ko_ ? Kukan ta taci gaba dayi amma tana 'dan 'kara rage masa 'karfi da haka har yasamu tayi shiru sai yasa hannu ya 'dauke ta da niyyar maida ta 'dakinta, Teeemah kam cike da rigima take fa'din " _bana so ni ka barni ba ruwana dakai......._ " Be kula ta ba har se daya dangan tata da 'dakinta kasancewar nasa gadon ba'a gyare yake ba. Koda ya kwantar da ita kuwa zama yayi agefen ta tare da ran'kwafo da kansa kusa da fuskar ta, fuskar sa na kallon nata yasa hannun sa cikin nata ya sarke su wuri guda nata, 'dayan kuma yasa kan fuskar ta yana 'kara goge mata hawayen dake gangarowa ka'dan-ka'dan tare da tallafan kuncin ta yace " _Stop crying owk...... ko kin fiso ki ringa 'daga min hankali_ ? Shiru tayi bata bashi amsa ba illah hawaye. Rintse ido yayi ya bu'de akanta, shi be san me ze ce da ita ba, lallashi ba layinsa bane be iya ba sam, shiyasa ko yanzun ma ya rasa ya zaiyi da ita, duk kalaman daya tattaro ya dage ya furta amma still she's crying, what can i do now? Ya tambayi kansa. Lallashin ta yaci gaba da yi cikin natsuwa ra'da-ra'da kamar be san yin maganar amma shi ka'dai yasan yanda yake ji azuciyar sa game da ita jiyake tamkar ya maida ta cikin sa dan so, yafi so ta nutsu tukunna kafin ya san taimakon da ze iya bata amma hakan yakasa yiwuwa shi kuma sam be 'kaunar ganin hawayen tan har ransa, da 'kyar ya samu tayi shiru gaba 'daya da ya sake cewa zai gani kuwa ta'ki yarda sam. Sai yace " _Ki bari inga yanda ciwon yake sai in shafa miki magani awurin_ _ya daina zafin ko kinfi son in'kira Anty nurse tazo da_ _injection_ ? Kai ta jijjiga masa a hankali tare da fa'din " _ni banaso_ " "Toh ki bari ingani ko? maganar yana raba jikinsa da hannayen su dake sar'ke. Ganin kamar ta amince sai yace "Yauwa 'yan matan Yayah! A hankali yake bu'de towel 'din dan har yanzu tana ri'ke da shi da hannunta, bata iya ha'da kafafun ta amma ta ri'ke towel 'din da hannu. " _Bari ingani da wuri kafin ciwon yayi tsami kar ya 'kara wani zafin ko_ ? Hannun ta cire ta kawar gefe. 'Kafar ta 'daya Abbas ya 'daga a hankali ya 'dora kan kafa'dar sa sannan ya gani, ba zai iya cewa ga yanayin data ke ciki ba dan shi ba likita bane amma sosai yake jin tausayin ta. Towel 'din ya rufa mata sannan ya fita kitchen sharp-sharp yasa ruwa a kettle ya jira yayi zafi sannan ya ha'do mata lafiyayyan tea be ko sa lipton ba illah milo da ovaltine daya zabga mata aciki. Teemah na nan har yanzu akwancen tayi luf da ita sai ma rufe ilahirin jikinta datayi da blanket tana fidda siraran hawaye da. Stool ya janyo zuwa gaban gadon yasata agaba sannan ya ajiye cup 'din akan side drawer tare da janye mayafin a hankali. Yana janyewa ta sake jan abinta ta shige ciki gaba 'daya tace " _ni ka 'kyaleni ba ruwana da kai...._ Taran ta yayi da fa'din " _naji ai nima baruwana da ke tafiya ma zanyi_ _amma yanzun kitashi kisha tea sai in tafi in barki in_ _ba haka ba in 'kira Anty nurse 'din tazo da allura uku tayi_ _miki_ " Tana jin haka ta bu'de kanta tana 'kwaba fuska, Abbas ne ya sa hannu ya talla fota zuwa jikinsa ta jinginu, anan yaji jikin ta ya 'dau zafi rau yasan zazza6i ke shirin kamata, baya son kukan nata ko ka'dan dan tana karya masa zuciya ne sai yaga tamkar be aikata daidai ba laifin kansa yake kamawa tsaban tausayin ta daya ke ji yake tamkar ya cire mata ciwon da ana yin hakan be san wani irin lallashi zai mata tayi shiru ba. Kanta ya 'dago ya ritsa ta idanu yace " _bar kukan haka nan mana ko so kike in 'kara miki_ ? Jijjiga kai tayi da sauri alamar "ah ah" sai yace " _toh shikenan share hawayen ki bazan sake ba ai wancan 'dinma laifin ki ne bana hana ki wasan ruwan nan ba amma ki ka 'ki jina shiyasa nayi miki amma in kina jin_ _magana ta bazamu sake yin fa'da ba ko kina so muna fa'da_ ? Da kai tabashi amsa alamar "ah ah". Abbas sai yace " _yauwa 'yan matan Yayah, Allah yayi miki albarka ya haskaka rayuwar ki fiye da yanda kika hasakaka min zuciya ya saka_ _maki da aljannar sa ma'daukakiya ......_ Hannu yasa ya 'dauko tea cup 'din a hannunsa yana

Chapter 49 of 67