Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
9:am balle yanda baccin yayimata dad'i kwata-kwata sai ta manta da batun tafiyar yayan nata. Tana farkawa kuwa shi fad'o ranta sai kuma idanta ya hango window gani tayi hasken rana gal ya haske ko'ina, wani mik'ewan datayi arazane harta ni sai dana tsorata da hakan. _Vote , comment and_ _share please_ 🀞🏻 *Salmerhn ku ce* 😍 [10/2, 5:59 PM] Ummiyo: πŸ’• *CAPTAIN ABBAS* πŸ’• By *Salmerh MD* Luv story😍 *Wattpad @* *Serlmerh-md* _Not edited_ πŸ’« *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS* πŸ’« We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all..... *DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO* _Dedicated_ _2 all masoyan_ _cApTaIn_ _AbbAs._ 😍 Spread love everywhere you go: first of all in your own house. Give love to your children, to your wife or husband, to a next door neighbor... Let no one ever come to you without leaving better and happier. Be the living expression of God's kindness; kindness in your face, kindness in your eyes, kindness in your smile, kindness in your warm greeting. *RAMADAN* *MUBARAKH* *Bismillahir* *Rahmanir Raheem* Beginnings are scary. Endings are usually sad, but it's what's in the middle that counts. So, when you find yourself at the beginning, just give hope a chance to float up. *And it will* . πŸ…Ώ *28* Da gudu tafito ta nufi d'akinsa tana zuwa, k'ofar d'akin ma a6ud'e yake hakan yasa bata sha wahala mr bugu ba kawai ta fad'a ciki. Yanayin d'akin ne ya tabbatar mata da cewa yatafi d'in ne dagaske domin ko'ina shau tagani babu wani sauran abubuwan amfaninsa a d'akin. Take kawai taji jikinta yayi sanyi har gwiwoyinta na barazanar kasa rik'e ta a tsayen data ke. Sai ta k'arasa kan gadon dake d'akin ta kwanta gaba sai ta rasa mai ke mata dad'i, tasan bazata ta6a iya hana shi tafiya ba amma atleast taso ko sallama ne suyi, taso tamasa kallon k'arshe dan bata tunanin akwai chance d'in sake kallonsa kwana kusa. Ta kai a k'alla kusan mintina talatin ad'akin kafin ta lalla6a tafito. Zuwa lokacin kuma wani zazzafan ciwon kai ne ya ziyarceta sanadiyar bugun da zuciyarta keyi akai-akai. Tana fitowa sai ta had'u da mummy cikin shiri ga dukkan alamu ma fita zatayi. Ai tana ganin mummyn sai ta yafi da sauri ta rungumeta take sai hawaye ya gangaro mata zirrrr. Mummyn ma dayake ta fahimci damuwarta musamman dataganta tafito daga 6angaren d'akinsa sai ta fahimci cewa shi taje dubawa tunda tasan basuyi sallama ba. Hakan yasa tafara bubbuga bayanta cikin tausayin 'yarta ta amma sai bata nuna tasan damuwarta ba illah tambaya data jefa mata nacewa "meyafaru,? meke damunta?". Temah 'kinyin magana tayi sai da mummyn tayi kamar ranta yasoma 6aci ta hasalo tare da maimaita tambayar da d'an tsawa sannan ne Teemahn tace mata " mummy yayah yah yatafi abinsa kuma yak'i yatasheni abaccin yatafi kayansa......... Tsaki mummyn taja tare da fad'in " zamanki yake ne da har sai yatashi kafin yayi tafiya. Shiru Teemah tayi dan zuwa yamzun kalamanta sun fara mata nauyi, tafara gwammace yinshiru fiye da yin maganar ma gaba d'aya. Hakan yasa tabar jikin mummyn tawuce d'akinta yayin da mummy ma tayi tafiyarta tana mai gyara rik'on jakarta batare da ko waiwaye tayi ba. Haka cikin sanyi tayi dukkan abinda zatayi tagama ta shirya tafito sannan ta had'a tea tayi zaman sha kallon kofin tayi sai take Yayanta ya fad'o mata arai ta tuna a d'an zaman sun da sukayi dashi irin abubuwan walwala dayake sada ta dasu, ta tuna ranar daya sata ta masa alk'awarin daidaita kominta yadda kowa keyi, tadaina rashin ji da rashin kunya wa babba kuma taringa cin abincinta akan lokaci yace inhar tayi hakan toh ya mata alk'awarin wani abu amma sai ta gama secondary school kafin ya gaya mata, tayi tayi dashi akan yasanar da ita yak'I sam yace bayanzu ba shi dai fatan shi tayi masa alk'awari, duk da tana son sani koma menene abun amma haka ta hak'ura ta d'auka masa al'kawari. Sake kallon kofin data had'a tea d'in tayi ahanakali sai ta kai hannun ta d'auko kofin takai bakinta, tunda takafa shi akai bata cire ba har sai data shanye shi ras kafin ta dire kofin dai-dai da mik'ewarta dan tana dire kofin ta bara arean dinning d'in takaoma d'akinta. Gidan shiru bakowa bakuma motsin komai dayake ba yara k'anana ne agidan ba ballantana aji hayaniyarsu kuma mummy ma bata nan balle ko k'aran TV ne taji, sai kawai tata shi itama ta fito agidan da niytar fita amma harta kai k'ofar fitan kuma sai taji ranta na 6a ci da fitan kuma ma taka mammiyan inda zataje ma bata sani ba, sai kawai tajuyo ta dawo gida. She feels like tayi kuka amm bata son ta 6ata hawayenta abanza tunda shima yayan bai damu da ita ba so no need ta ta zubda hawayenta akansa duk da tana ganin idan ba kukan tayi ba sam bazata ji ta normal ba, baza ta ji kanta daidai ba. ***** Hak'ik'a sabo baida dad'I kokad'an kuma Abbas bak'aramin nasara yaci ba akan Teemah dan wannan tafiyarsa tasa ta matuk'ar jijjiga ta, sosai yashiga jikinta har tana jin kamar tunda take bata ta6a missing d'in wani abu kamar haka ba. Mummy kanta abin har yaso yafara damunta ganin yanda Teemahn nata ta dawo, kwata-kwata ta canja gaba d'aya kamar ba ita ba, zakayi mamakin inda rashin jin Teemah yatafi wata kalar shiru-shiru tadawo, dayake abin ya had'u mata da girma sai suka had'u da kewar yayanta da kuma girman data yi sai ya haifar mata da wata natsuwa taban mamaki. Duk wanda yasan Teemah ada idan yaganta yanzu tokuwa yasan ta canja gaba d'aya, bata fiya magana ba yanzun takan zauna tayi shiru na fin awa biyu batare da ko kyaky-kyawan motsi tayi ba. Wani lokaci mummy tayi ta mata magana amma bazama tasan tanayi ba, makaranta kuwa tsakaninsu sai dai ido idan kaga tayi doguwar magana toh kuwa sai dai in abin yazama dolene sannan takeyi, ko ma menene akeyi ko akayi her only answer is "ehh ko a'a" wani lokaci kuma tayi anfani da wani sassa na jikinta domin tabbatar da abinda takeso agane. Sabon salon miskilancin nata har classmates d'inta suna mamaki da hakan dan Teemah sune irin class disturbance d'innan amma cikin k'ank'anin lokaci duk wancan halayyar ta kau. Yanzun kam takan zauna taci abinci 3square meal d'innan baya wuceta ,takan ci dai koda babu yawa ma musamman idan ta tuna da alk'awarin data yiwa Yayan nata sai take daurewa tana d'an kiyaye abubuwan daya sa ta alk'awarta masa akan zata nayi, tunda tasan matsayi da kuma girman alk'awari duk da yanzun tanaji kamar ta tsani yayan nata har zuciyanta amma hakan bazai hana ta kasa cika masa alk'awarin data d'aukar masa ba. Abbas kuwa suna waya da mummy ko ranar daya bar damaturu ma bayan ya isa gombe yak'ira ta haka dazai wuce ma saida ya k'irata kusan ma kullum sai sunyi waya da mummyn nata inda mummy a kullum take binsa da addu'ar sa'a da kuma kariya aduk inda yake tana kuma k'ara masa tuni akan addininsa da kuma rk'o da gaskiya da amana tare da kwatanta adalci aduk inda rayuwa tajefashi. Babban dalilin daya sa Abbas ke yawan k'iran mummy kenan saboda baya so akullum yayi missing d'in addu'ar data ke yi masa, sosai hakan ke masa dad'i amma abin mamaki bai ta6a tambayar Teemah ba koda wasa, ita kuwa hakan sai yake k'ara bata haushi, daga baya ma inta ga suna wayar sai ta tashi tayi wucewarta indai tana tare da mummy alokacin inkuwa bata wajen ma shikenan. Koda Daddyn ta yadawo shikansa yayi mamakin canjawarta dayake bai samu yadawo a washegarin ranar da Abbas d'in yaje Gomben ba saboda wani issue daya rik'esa kusan 3days yak'ara bayan sunyi sallama da Abbas d'in. Shi da kansa ya jawo Teemahn jikinsa ahankali da lallami yake tambayarta ko wani abu ke damunta dan yanda yaganta d'in bak'ara min mamaki yayi ba, amma tace masa ba komai yayi tambayar har ya gaji amma bai samu gamsashiyar amsa daga gareta. Daga baya ne bayan sun ke6e da mummy yake sake tambayarta me yasamu Angel d'insa yaganta bakamar yanda yasaba ganinta ba, sai mummy bata 6oye masa ba ta sanar dashi cewa Teemahn tadawo hakane tun bayan komawar Abbas wajen aikinsa. Dariya daddyn yayi sannan yace " ta gaji mamanta kenan" Cike da mamaki mummyn ta d'aga kai ta kalle sa, sai ya jinjina mata kai alamar tabbatarwa. Yakuma k'ara da fad'in kin manta da k'yar nasamu kika dawo hayyacinki lokacin rabuwarku da Alh.Yusuf?" "Murmushi kawai mummyn tayi masa dan kokad'an bata so ta tuna baya shiyasa bata k'ara furta wata kalmah ba ta basar da maganar kawai. Babu wanda yakuma kulata akan maganar kowa sai ya k'yaleta dan sun san na lokaci k'ank'ani ne zata warware dakanta. Ita kuwa hakan yafi mata tagi so kowa yabarta yanda yaganta bataso ake yawan tambayarta akan hakan dan bata sanin amsar bayarwa sai dai ma taji haushinka kai mai tambayar abinda yasame tan. Kwanan Abbas shida da tafiyah sai ga Mahmud ma ya dawo, aranar dasuka fita daga camp, Teemah kam bazata ce batayi murna da dawowar tashi ba saboda shima tayi kewarsa amma tagagara bayyana murnarta afili. Shikansa yayi mamikn inda rawar kan Teemah yatafi amma sai yabar hakan amatsayin girman data san yasameta ayanzun,duk da yake yasan sun fara shiri da Abbas kafin yatafi amma bai ta6a zaton shak'uwar dake tsakaninsu har takai matsayin da rabuwarsu zai ta6ata har haka ba shiyasa ma sam wannan dalilin bai zo kansa ba. Sai kawai yayi ta tsokananta wai ad'an tafiyan daya yin neh harta yi wayo haka?, ko kuma idan tayi wani abin yace " iyeh irin angirman andaina yarinta" murmushi kawai takeyi masa shikuwa daman dayake akwai wasa atsakaninsu sai baya ta6a gajiya da tsokanan nata koda bazata kulashin ba sai yayi. Mahmud yaso yayi zamansa a damaturun kafin yafara aikin bautar k'asan amma Anty ta rink'a damunsa da k'ira akan wai yadawo gida tana son magana dashi. Dafarko yaso ya share ta yak'i zuwa saboda babu wani anfani zuwan nashin, gani yake gufin yayi nisa sosai kuma idan yaje d'in ko 1week mai kyau bazaiyi ba zai dawo toh ina amfanin zuwan nashi. Data matsa masa sai kawai yace mata shi bashida kud'in transport d'in dazai kaishi lagos manufarsa intaji ta hak'ura da tafiyar amma abin mamaki sai yaji Bank alert tamasa transfer d'in kud'i isassu daza su kaishi su kuma dawo dashi, ko k'ira bai yi yamata godiya ba, sai kuwa k'iranta yabiyo baya inda take cewa yabi flight maza yataho. "Toh" kawai yace mata tare da yanke wayar aransa yake mamakin fitina da kafiya irin na mahaifiyar tasa. Dabara ce ta fad'o masa na k'iran Abbansa yagaya masa amma shima abin mamaki sai yace masa wai yatahi d'in kawai wai ai suma sunyi missing d'insa musamman Antyn nasa acewar Abban wai sosai take damuwa da rashin Mahmud d'in akusa dasu. Tsaki ne yaji na shirin kubce masa yayinda yake shirin yanke k'iran amma sai ya danne yayita acikin ransa. Haka ransa baiso ba ya shirya yayi sallama dasu mummyn yatafi maiduguri daganan yabi jirgi yawuce Lagos d'in. Abin takaici ma ba komai zai mata ba kawai a fahimtarsa fitina ce ke damunta bataso yad'an zauna tare da mummyn in an barta nan wai ita mai dabara. Washegarin zuwansa wata tazo gidan mai suna Munira, mahaifiyarta ce ta aiko wajen Antyn, lokacin data zo kuma Antyn bata nan sai Mahmud tasamu kwance akan kujera. Wani fi'ili da salo tafara yi masa ita adole tana yanga, shikuwa haushi yabi ya cikashi da k'yar ya bata amsar tabayar data yi masa na cewa ina mum d'in sa take? Zata sake magana ya tare ta cikin k'osawa da kasancewarta akusa da shi d'in ga kuma haushin uzura masa da Anty tayi inda azafafe yace mata " contact her mana karki dameni ni dallah" Jan bakinta tai tayi shiru tana k'are masa kallo, shikuwa yana da kwancen yaga ta kasa d'auke idonta akansa da farko yabata chance saboda yanayin kallon na d'an lokaci ne zata 'auke idanun ta amma sai yaga ina bata da niyyar dainawa, sai yatashi ya zauna da sauri yana kallonta idonta acikin nashi yace mata "naci miki bashi ne? Jijjiga masa kai tayi alamar "a'a" " so why the eyes?" Yasake fad'i sai sannan ta kauda idonta gefe cikin jin d'an nauyi. Tsaki yaja kana yakoma ya sake kwanciya amma ko 2mins bai k'araba ya tashi ya bar parlourn yayinda munira ma ta raka shi da idanu. πŸ”πŸ”πŸ”πŸ”πŸ”πŸ” our pencil is up!!!! *Anan zamu dakata* _inai mana fatan Alkhairi yah y'an uwa al ummar musulmi ubangiji Allah ya tabbatar mana da alkhairinsa,haskensa rahamarsa,da falalarsa acikin wannan wata mai alfarma.Allah ka datar damu kabamu ikon yin ibadunmu cikin natsuwa.Allah ubangiji yasa ibadunmi kar6a66u ne Allah yasa yanda muka ga farkonsa lafiya Ubangiji Allah yasa k'arshensa ma yazo mana da falala masu d'aurewa, Allah ubangiji kasadamu da daren lailatul qadr Allah kasa muna cikin bayinka dazaka y'antar acikin wannan wata mai alfarma ( *AMEEN SUMMAH* *AMEEN* ). Sai idan Allah ya nuna bayan sallah lafiya zamu d'ora daga inda muka tsaya, idan kuma Allah bai sa zamu sake ganawa ba zan iya cewa ayi min afuwa akuma gafarce ni hak'ik'a ranmu ba'a bakin komai yake ba zamu iya tsintan kanmu akowani irin halin idan ya Allah ya.gadama karmu manta da wannan. Ban rik'e kowa azuciyata ba kuma dan Allah nima inaso ayafeni kunsan d'an Adam ajizi saida yafiya da kuma uzuri. Labarinmu kusan zan iya cewa ba'ayi komai aciki ba inajin yanzu ma aka fara sauran kuma sai wanda suka bibiye ni abayan sallah in da rai kenan. Fatan alkahiri ga dukkan masoyana nagode sosai da irin addu'o'i da kuma uzururrukan da kuke min Allah ubangiji ya baku dukkan abinda kuke so, Allah ya amsa muku dukkan addu'o'inku ( *Ameen)* *Salmerhn ku ce*😍 [10/2, 5:59 PM] Ummiyo: πŸ’• *CAPTAIN ABBAS* πŸ’• By *Salmerh MD* Luv story😍 *Wattpad @* *Serlmerh-md* πŸ’« *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS* πŸ’« We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all..... *DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO* _Dedicated_ _2 all masoyan_ _cApTaIn_ _AbbAs._ 😍 Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!! Hak'ik'a munga k'arshensa kamar yadda muka ga farkonsa, Allah ubangiji yasa mun dace acikin wannan wata mai alfarma daya gabata. Allah yasa muna daga cikin 'yantattun bayi. ' *'YAN UWA BARKA DA SALLAH* . Ku gafarceni dan Allah nasan dayanku sun k'osa kuji daga gareni amma kuka jini shiru wanda hakan yasa wasunku suka bini private sukayita tambayata nasan hakan duk cikin k'auna ce wasu ko harsun gaji da zuba ido sun hak'ura ....... duk da ban samu lokaci nayi muku abinda kuke so akan lokaci ba amma nasan kun min uzuri sosai Allah yabar k'auna.(Ameen) *Salmerh nayi muku* *fatan alkhairi* *Bismillahir* *Rahmanir Raheem* Respect people’s feelings. Even if it does not mean anything to you, it could mean everything to them. πŸ…Ώ *29* Ajiyar zuciya Munira ta sauk'e lokacin da Mahmud ya6acewa ganinta, take kuma sai murmushi ya d'an k'wace mata data tuno da mahaifiyarta tasan bata da wata matsala matuk'ar ta furta cewa yamata. 5minutes me kyau Munira bata k'ara ad'akin ba ta fito itama, dan ji tayi zaman ya gundureta tun bayan da Mahmud yabar d'akin hakan yasa ta mik'e tafito itama. Azaton ta zata ganshi a harabar gidan ne, amma ga mamakinta ko kalar rigarshi ma bata gani ba ballanatana shi da kansa jitayi datasan inda yayi da babu abinda zai hanata zuwa kodan ta k'ara ganinsa ma kawai koda bazaiyi mata magana ba . Haka ta taka ahankali taje ga motarta ta tayar tayi gaba zuciyarta fal farin ciki da ganin Mahmud d'in da tayi for the first time arayuwarta domin basu ta6a had'uwa ba sai yau d'in gashi kuma akayi sa'a shid'in ya mata 100%. Shikuwa yana fita 6angarensa ya nufa ransa a matuk'ar 6ace dan tun ganinsa da yarinyar yaji yatsaneta sam bata birge shi ba, balle data k'ura masa idanun nan nata ji yayi kamar ya hauta da duka ma sa'anta d'aya shi ba mai saurin hannu bane inbahaka ba yace da mari zata sha d'azun dan yanda tabashi haushi. Tsaki yaja lokacin daya isa d'akin nasa ji yake kamar ta shiga rayuwarsa ne dan yana cikin hutawansa tasa ya tashi ba shiri ya fito sai ya zauna abakin gadonsa yana wani jijjiga k'afa kai kace wani abin 6acin rai irin sosai d'innan akayi masa. Nan kuwa bahaka bane ko tsanan Muniran dayaji yanayi ya samo asali ne daga tsanar daya yiwa duk wani wanda yake huld'a da Antynsa domin acewarsa duk ba alkhairi bane yahad'a su. Munira bata jima da barin gidan ba Anty ta dawo kuma koda da dawo d'in da bataga Mahmud ba bata wani neme shi ba sai tayi zamanta apalournta ta hakimce kamar wata sarauniya. Tunowa datayi da sak'on da sukayi za'a kawo mata saboda abinda yasa tadawo gidan dawuri ma kenan dan kar azo ba'a sameta ba gashi har sun shiga lokacin yanzu, dayake daman sun saka lokaci koda ta dawo d'in kuma sai bata tadda kowa ba agidan da alamun kuma sak'on ma bai iso ba har yanzu . Wayarta ta lalu6o ta nemi numbern me aiko sakon ta kirata dan taji dalilin jinkirin da aka samu d'in. Bayan sun gaisa ne matar take ce mata ai ta aiko ma already 'yarta ta taho zata kawo mata sak'on tad'an jirata kad'an bari ta sake ta6ota awaya taji inda ta tsaya. "Ok" kawai Antyn tace tare da cire wayar daga kunnanta numbern Mahmud tasake k'ira tabashi umarnin zuwa yasameta a palourn sannan ta ajiye wayar a gefenta. Mahmud kamar bazashi k'iran Antyn ba amma dai ya daure yatashi yaje wayar tasan ma ad'akin yabarta domin bayyi zaton zai jima awurin Antyn ba. Da sallamarsa ya shiga d'akin yayinda Antyn ta amsa ciki-ciki kamar bata so ta amsa sallamar ko kuma kamat dole akayi mata ta amsa inba ka lura bama bazaka gane ta amsa d'in ba. Jijjiga kansa yayi cikin takaici, sai da ya isa gefenta ya zauna kafin yace mata " wani lokaci kina abu kamar bada hausawa kika tashi ba Anty" Ido ta zubashi mishi alamar tambaya take mishi batare data furta tambayar tata da bakinta ba. Shikuwa sai yaci gaba da fad'in " yanzu fi sabilillahi tsabar isa sallamar ma sai kin ga dama kike amsata Anty?" Azafafe Antyn ta amshe maganar tasa da fad'in " toh d'an ayi,ubana malam Muhammadu, kadawo kuma ko zaka fara takur min, nagade ni ce na haifeka kuma tun kan ahaifeka nasan ana sallama aduniya ko kai zaka koyamin yanda akeyi yanzu? Murmushi yayi dan ganin yanda Antyn ta hayyak'o masa kwata kwata ya rasa matsalar matannan sam bata son gaskiya ita. daga magana kuma Anty sai ki hau......... Kar6e maganan tayi da fad'in ehh banaso. Kawai sai ya bata hak'uri yana murmushi dan ya shatantar da zancen, sai yace tunatarwa ce fa kawai nayi Anty kinsan ni bakina baya shiru idan naga abu shiyasa. Kauda kanta tayi cike da jin haushi ganin hakan yasa shima yaja bakinsa yayi shiru. Haka sukayi zaman kurame kusan na mintina goma babu wanda yasake yiwa wani magana illah Anty dake d'an jan tsaki time to time wanda yake da harshen damo domin haushin nata biyu yazama, gana mahmud gana Matar da tasata jiran sak'o kuma tasa6a lokaci. Harji takeyi ai badan tana matuk'an buk'atar abinba da cewa zatayi tafasa su bari kawai. Daga k'arshe sai Mahmud ya mik'a hannunsa yajawo remote ya kunna T.V domin katse zaman shirun da sukeyi dashi da Antyn tasa. Jiyake kamar ya bud'i baki ya tambayeta dalilin k'iran datayi masa amma ganin yanda tasha mur sai ya hak'ura da tambayar, yana matuk'ar so kuma ya tafi yabar d'akin domin akwai inda yake son zuwa sai dai ayanda yasan halin Antyn yasan bori zata masa kar kuma tace ta k'ira shi yak'i ya saurareta saboda ya rainata.......wannan dalilin ne yahanashi barin d'akin kawai ya kunna T.V duk da ransa ba son kallon yake ba amma dan dolensa ya kurawa T.V d'in idanu dukda baya wani fahimta sosai, jira yake yaji ta anbatoshi amma shiru. Sun kai 20 minutes zaune agurin sannan yaji anturo k'ofar parlourn tare da fad'in "ex.......cuse me........." Da tura k'ofar da yin maganan da kuma shigowan duk sun faru ne adaidai lokaci d'aya. Da mamaki Mahmud yasake juyawa ya kallo k'ofar dan ganin waye mai wannan rainin hankalin, kawai sai idanunsa suka sauk'a akan yarinyar daya gani d'azu, shi harya manta ma da ita bacin yanzu da ya sake ganinta. Kallon inda Anty take yayi sai yaga yanda take 6are baki tana dariya wa yarinyar kamar ba ita ce mai uban fushi da tsaki ad'an wasu takaitattun lokutan da suka gabata ba, ga dukkan alamu bak'aramin farin ciki tayi da zuwan yarinyar ba. Mahmud sai ya jijjiga kansa kawai yakuma maida dubansa ga T.V d'in tare da fad'in " ALLAH YAH SHIRYAH". Munira kuwa zuwa tayi ta zauna akusa da Antyn tana murmushi suka gaisa da juna bayan sun gaisa d'in ne Munira tace harfa nakusan isa gida ma sai mummyna ta k'irani tace wai kindawo in sake komowa. " kardai kice min kin zo bana nan"? Cewar Antyn ta fad'a da kulawa " ehh nazo mana wannan be sanar miki ba" Munira ce ta fad'a tare da nuna inda Mahmud yake zaune da idanu tana d'an satan kallonsa. "Humm zai fad'a min ne wannan me mugun halin ?" Antyn tafad'a tare da ta6e bakinta gefe. Shikuwa ko kallonsu ma baiyi ba sai yayi kamar irin bai san ma dashi sukeyi d'innan ba.Amma acikin ransa bak'aramin haushin Kalmar mugun hali da Anty ta ambace shi da shi agaban yarinyar nan yajiba. Yana gani Munira ta ciro sak'on Antyn tabata a leda bak'i, bama wani abu me yawa bane amma yaga duk farin ciki da walwalar Anty ya k'aru alokacin datayi arba da sak'on a hannunta. Haka kawae yaji zuciyarsa taraya masa ba abun kirki bane aka kawo mata bana arziki bane abin. Koda Munira ta mik'e da niyyar komawa inda ta fito sai Anty ta mik'e da fara'arta take tambayarta wae da abun hawa tazo ne? Da " ehh" Muniran ta amsa mata. Sai Antyn tace dama wae ko Mahmud zai sauk'e tane amma tunda da mota tazo shikenan. Yana ganin yanayin canjin fuska atake agurin Munira amma sai ta d'an basar tace " bakomai akwai wataran ai" Amma aranta bak'aramin haushi taji ba na missing wannan damar datayi. Acewarta aida tasan abinda Antyn zata ce kenan da bazata ce da mota tazo ba....,,..,,....(nikuwa nace ai danasani k'eyace Munirah)😜. Anty dakanta tarakata har wurin motar tata suna takunsu kamar wasu k'awaye. Lokacin data dawo daga rakiyar kuma bata sami Mahmud a palourn ba shima tafiyarsa yayi dayake daman hanya yake nema shima. Koda ya koma d'akin nasa misscalleds yatarar awayarsa kusan 5 , ciki kuwa harda na Abbas guda d'aya da sauran abokanshi da kuma wanda suka yi dashi akan zasu had'u yau. Saida yasamu yazauna duk ya bisu da k'ira kafin yayi shirin fita inda zashi d'in. Mayafi Anty ta k'ara d'auka ta nufi gidan k'awarta Anty chideh. Lokacin da Anty tashiga gidan shiru taji ba motsin kowa koda tata knoking sai taga ba'a amsa mata ba sai kawai tabata uzurin ko Anty chidehn na wanka ne shiyasa. Saita turo k'ofar tashigo ciki kanta tsaye, amma saidai me........ wani gani da Anty tayi har sai da takusan kwara amai a inda take d'in take tayi fatan kar Allah yasake nuna mata irin wannan abin har abada. tana k'ok'arin juyawa sai Anty chidehn ta hango ta, yunkurawa tayi da niyyar tashi ta zauna sai hakan yabawa abokiyar masha'artata dama tafahimci meke faruwa dalilin d'ago kan datayi. Sai jiyo muryar Anty chidehn tayi tana fad'in " ah' ah mum Mamud why did u stand there"? Hankalinta akwance tayi maganar kamar ba wacce aka ganta ta ke ayyakata babban sa6o ba. Anty kamar bazata juyoba sai ta daure ahankali ta juyo sukayi 4eyes da Anty chidehn, murmushi tayi mata yayinda Anty tasha mur sosai dan kokad'an bata ta6a kawowa aranta Anty chidehn na irin wannan harkar ba. Tashi Anty chiden tayi ta zauna tana 'ko'karin lullu6e jikinta tace " k'araso mana " Daurewa Antyn tayi ta k'araso chiki yayinda takasa d'auke idanunta daga kan house maid d'in Anty chidehn wacce zuwa yanzu tafahimci ba house maid kad'ai yarinyar ta tsaya ba harda........ Koda ta iso ma dakyar tasamu guri ta zauna jikinta duk yayi sanyi. Anty chidehn ne tace mata Wai ita tafiya tsoro dayawa miye ma abin yin shocked anan sai kace yau ne tasan aka fara yin lesbian? Tambayar ta bawa Anty mamaki sosai har hakan yasa

Chapter 13 of 67