Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
suka bar 'dakin, ta so ta tashi Hannah suyi sallama amma ya hanata yasata agaba suka fito. Zaune a parlour suka tarar da Ummah, tana ganin Teemah ta fahimci ranta bai so tafiyan ba, sai ta 'daga kai ta kallo Abbas ta harare sa, kai ya sosa ya mayar mata da martanin murmushi. Yana murmushin yace " _Ummah mun wuce sai da safe_ " Kai ta dan juya kana tace " _yanzu sai da ka hana yarinyar nan bacci ko Muhammad_ ? Da sauri Abbas yace " _babu fah wani baccin da tayi Ummah ido biyu na same ta_ " Ya 'karasa maganar da kallo Teemah dan kar ta 'karyata shi sai ma yaga kanta a 'kasa tana wasa da yatsun ta. Ummah duk ta kula da shi amma ta basar sai kawai tace " _Hmm, kai dai kasani_ " Kan Teemah ta mai da kallon ta tace " _Fateemah wannan mijin naki sai ha'kuri kinji, Allah ya 'kara miki_ _ha'kurin zama dashi_ " Kai Teemah ta 'daga sama tana mai 'ka'kalo murmushi a fuskar ta a hankali ta amsa da Ameeen ta yadda babu wanda zaiji a cikin su. Ummah na shirin sake yin magana sai Abbas yayi gaggawan taran ta da fa'din " _Ummah zaki sa yarinyar nan ta raina ni Allah_ " Da fillanci yayi maganar wanda hakan yasa Teeemah bata fahimci me yace ba saboda ita ba iyawa tayi ba, shima 'din ba sosai ya iya ba amma dai zai iya defending kansa ako'ina when it comes to his tribe. Ummah da 'kuwa tayi masa tare da fa'din " _kayi min shiru ai gara in fa'di_ _gaskiya_ " " _Y'ata Allah ya bamu alkhairi ko_ ? Cikin sanyin murya Teemah tace " _toh Ummah sai da safe_ " Fita sukayi Abbas na gaba Teemah biye a bayan sa yayin da Ummah ta rakasu da idanu har suka fice. Sai da ta daina hangosu sannan ta jijjiga kanta tare da fa'din Allah ka ha'de min kansu ka dai-dai ta tsakanin su ka sanya fahimta sosai a tsakanin su. Teemah bata kulashi ba tayi shiru har suka isa gida, duk kuwa da cewa Abbas na driven amma hannun sa na cikin nata ya ri'ke yana murzawa amma 'kala ba tace dashi ba. Ranta a 6ace yake dashi amma ita kanta bata san dalilin daya sa ta kasa janye hannun ba har suka isa gida. 'Dakin sa suka wuce direct wanda tana shiga ta fincike hijabin ta ninke sa ta sama masa matsuguni sannan ta hau gado ta kwanta. Abbas da idanu yabita kawai ganin yanda kayan baccin suka bi jikinta suka kwanta da yake mai santsi ne kuma kalar haske sai ya bayyana surar ta gaba 'daya. Abbas bai tashi sanin fushi take da shi ba har sai daya gama duk wasu al'adun sa daya saba yi na bacci ya hawo gadon, hannu ya kai ya janyo ta da niyyar rungume ta suyi bacci sai yaga ta janye jikin ta da sauri. Da kallon mamaki ya bita, dan bai fahimci manufar ta ba sai ya sake kaiwa hannu jikin ta, matsawa tayi da sauri, take sai yace " _miye hakan kuma wai? ke kullum rigimar ki bata 'karewa ko?_ _Miye aka miki_ ? Shiru tayi masa bata ce uffan ba, bama ta da niyyan amsa shi, Abbas kam ranshi yaji ya fara 6aci dan haka sai ya daka mata tsawa yace " _ba dake nake magana bane_ ? Kuka ta sanya tana daga inda take kwancen kamar wanda dukan ta yayi harda shashshe'ka. Sai yaji ba da'di kuma, calming kansa yayi sannan ya 'dan sake matsowa kusa da ita, bai ta6a jikinta ba sai yace " _is owk shikenan, tashi ki gaya min me ya same ki_ ? 'Kin tashi tayi ta cigaba da rairo kukan ta, shima kallon bayan ta ya tsaya yi tare da sauraron kukan nata, daya ga bazata sarara ba sai yace " _kinsan ban son kukan nan ko?_ _Mute it right now nd tell me ur problem_ " Tashi tayi ta zauna tana murza idanu tace " _ba kai bane_ " da shagw6a sosai tayi maganar kamar 'yar yarinya 'karama. Shima fuskar sa ba yabo ba fallasa yace da ita " _me nayi toh fa'da min inji_ " " _Ba ka'ki barina in kwana a gida ba kuma kazo ka yiwa Ummah gulmata da yare ba_ " Dariya sosai ta bashi dan sosai yaga 'danyar yarinyar ta ta wannan 6angaren, musamman daya kasance har yanzu bata bar murza idanu ba. Murmushi yayi mai sauti yace " _who told u that gulmar ki nayi? Naga kema yaren ki ne miyesa baki ji abinda nace_ _ba...._ Hannu ta cire a idanun ta turo baki tare da 'kan'kance idanu tace " _Ai ni ban iya bane shiyasa_ " Dariyar da bai shirya yi bane ta 'kwace masa, Teemah kam sai ta tsaya tana kallon shi amma bata daina tsiyayar da hawaye ba, sosai ya canja mata a yanayin da yake dariyar sai taga ya canja mata zuwa wani abu daban tamkar kar ya 'kara rufe ha'koran sa. Sai daya gama dariyar kafin yace " _shine duk wannan masifar dan ke ba kya ji_ ? Sabon hawaye ne ya sakko mata. Abbas sai ya daure ya fara lallashin ta ganin kukan nata na 'karuwa fiye dana 'dazu. Kumatun ta ya kamo da duka da duka hannun sa biyu ya 'dan jijjiga mata kai, idanun su cikin na juna yace " _my crying baby shikenan daina kukan hakan nan ko? I'm here for u in kina son kiji gulmar_ _da nayi mata ai sai in sanar dake bawani abu_, _Kina son kiji ko_ ?" Sai ta 'daga masa kai sama. " _owk kawo kunnan ki kiji_ " Da shirmen ta sai ta mi'ka masa kunnan nata shima kansa ya matsar kusa da kunnan, a hankali yace " _kawai fa cewa nayi matata is so hot bazan iya barinta acan ta kwana batare danaji 'dimin jikinta ba, haka fah kawai nace shine_ _kuma kike min bori_ " Baki ta 6are ta sanya kuka, tana hahhar ba 'kafafu. Abbas sai yace " _toh 'karya nayi ne? Ai gaskiya na 'fada_ ? Teemah kuwa cikin rigima tace " _Ni wallahi ban yadda ba shine zaka gayawa Ummah haka salon tagane kana ta6ani_ , _tagane abinda kake min kullum ajikina_ " " _To idan ta gane 'din kuma fa, haramun kika yi ne?_ Ya yi maganar kamar dagaske abinda ya sanar wa Ummahn kenan. Teemah kam cikin kuka sai tace " _ai ni kunya nakeji....._ Abbas bazai iya da rigimar tata ba dan haka sai ya ha'de bakin su wuri guda, wanda yasa dolen ta tayi shiru da maganar, bai bar ta ba har sai daya tabbatar da nutsuwar ta kafin ya 'kyaleta dan da farko taso tayi kokuwan 'kwace kanta amma dataga bazata iya ba sai ta ha'kura daga 'karshe kuma sa'kon ya shige ta sosai, dan yana sake mata bakin ta fa'da kan 'kirjinsa tayi luf da lumsassun idanu, sai yayi murmushi a kunnan ta yara'da mata " _I'm starving fah, me zan samu?_ " Yun'kuri tayi tabar kan 'kirjin nasa sai tayi 'kasa da idanun ta tana kif-kif dasu kamar mara gaskiya ganin hakan sai yace " _yanzun ma zaki ce laifina ne ko? ai kingani da kanki kike son shiga jikina_ " Baya ta juya masa da sauri ta sau'kar da 'kafafun ta 'kasa daga 6angaren da take hannayen ta kuwa dafe da gadon gefe da gefe. Abbas matsowa yayi jikinta ta bayan nata, unexpected kawai tajishi ajikin ta ya kwantar da kansa akan kafa'dun ta, tare da sar'ko hannayen sa ta 'kar'kashin nata hannun zuwa cikinta. Yawo da hannun nasa yafara acikin ta yace " _an gaya miki anayin bacci ba tare da an bawa miji abinci bane_ ?" Muryar ta na rawa tace " Yayah...ai bana gida.... ne shiyasa, kuma ai dakaje..... gidan Ummah bansan cewa kanajin yunwa bane shiyasa..... ban baka abinci ba" Shiru yayi ya maida idanunsa kawai ya lumshe, ahankali ya cigaba da yawo da hannun sa har yakai ga boobs 'dinta, Teemah lumshe ido tayi itama jin yanda yake shafawa a hankali har zuwa saman yana mata kamar tafiyar tsutsa har bata so ya bari, dama zogi suke mata da batasan dalili ba. Squeezing 'dinsu dayayi ne ya sata sakin 'dan 'kara ta kai hannun ta kan nasa ta 'dan ri'ke. Daya sakeyi kuwa sai hawaye tar ya gangaro mata sai ta 'kan'kame hannun sa har da fa'din " _washh_ " Jin sau'kan abu kamar ruwa a hannun sa yasa ya bu'de idanu da sauri sai yaga da gudu hawayen ke sau'ka banda ma ajiyan numfashi datake yi akai-akai. " _Me yafaru kuma_ ? Ya tambaye ta cikin nutsuwa da kulawa. Sai tace " _zafi nakeji_ " " _Zafi kuma?miye dalili toh_ ? ya sake tambayarta. Sai tace " _nima fah bansani ba, haka yake min wani lokaci, yau 'din ma tun d'azu yake min zafin har jikina_ _gaba d'aya_ " Abbas najin haka sai ya zare hannun sa daga cikin rigar tan tare da 'dan matsawa baya ka'dan, hakan sai yabashi daman kwanto da ita kan 'kafar sa tana kallon sama. " _Bari in gani_ " Yace a hankali Teemah bata hana shi ba tanaji ya 'dage rigar ta har zuwa sama ya cire ta gaba 'daya ma, rintse ido tayi da 'karfi jin ya rabata da rigar ya barta da dogon wandon ka'dai. Yana kallo sai yaga sunyi 'dim-'dim suna shai'ki, hannun sa yakai yata6a a hankali sai yaga bata motsa ba, cigaba yayi da shafawa yana murza bakin ahankali yana kallon idanun ta, Teemah kam sosai take jin da'din hakan shiyasa tayi luf sai ma ta cusa kanta ta 6oye agefen 'kafarsa. Shima daya fahimci tana jin da'din hakan sai ya cigaba da lelaya mata a hankali bai matsa da karfi ba sai yaga har ta fara sau'kar da ajiyan zuciya sannan ya bar ta ya gyara mata kwanciya ganin tayi bacci ya lullu6a mata abin rufa iya wuyanta. Kitchen yaje ya ha'da coffee dan sosai yake jin yunwa yanzun rabon sa da abinci tun safe. Koda ya gama da coffee 'din ma zama yayi tukunna yana tunanin dalilin ciwon 'kirjin nata amma yarasa, sai daga baya ya tuno zancen period 'din da tamasa amma har yanzu be ga tayi fashin sallah ba. Da asuba bayan sunyi sallah ne ya tambaye ta batun period 'din. Tana jin haka sai ta ta6e baki aranta tace " _zai fara tambayar rashin kunyar tashi ai, bayan gashi ma yasa na kwana_ _a jikinsa ba riga_ " sai ta murgu'da masa baki dayake ba fuskantar ta yake ba shiyasa bai gani ba. " _Baki ji abinda nace bane?_ " " Naa.......ji" tabashi amsa da jan maganar. " _Uhumm...._ ?" kawai ya sake cewa da ita, tasan manufar hakan, dan haka sai tace masa " _Nima fa bansan me ya hanashi zuwa ba, tun last month ma banyi ba_ " " _Dama yana miki hakan ne_ ?" Shiru tayi tana tunani, can sai ta ce " _ehh ya ta6a yin 3month bai zo ba, amma a lokacin dana sanar da Mummy sai tace min is normal daman yana_ _yin irin hakan cycle ne kawai dakan sa ma_ _zai dawo_ " Sai yace " _Kuma haka yake saki ciwon jiki alokacin_ ?" Shiru tayi dan ita har ga Allah ta manta. Ganin tayi shiru sai yace " _idan bazaki fa'da min ba da kaina zan tambayi Mummy ai nasan_ _ita zata fa'da min_ " Azabure ta mi'ke zaune tace dashi " _Mummy kuma dan Allah Yayah me zaka ce da ita kuma?_ " " _Sai ince mata breast 'din ki kullum ciwo yake miki sai ni kike sawa aikin 'kai'kaya miki kullum bana hutawa in tasan_ _dalilin sai ta fa'da min kinga shikenan ta hutar da ke_ " atsare yayi maganar kamar he means it 'din nan. Sai tace " _ni ai naga toh ba kullum yake min ciwon ba_ " Cewa yayi " _toh shikenan ai sai in ce mata jiya ne ka'dai_ " Zaro oily eyes 'din ta tayi tace " _wai Yayah wa Mummyn zaka fa'di haka_ ? Sai yace " _Ehh mana tunda kin 'ki gaya min ba, kuma ai kema ai naga kina gaya mata idan ya dameki toh miye_ _laifi dan na fa'da_ " Tace " _Toh ai ni ce_ " Shima cewa yayi " _ai nima ni ne_ " Tura 'kafa tayi tare da mik'ewa zaune ta fuskance shi sannan tace " _Ni fa ba'ki nayi ba Yayah Allah na manta ne shiyasa_ " Shima 'din sai yace " _Mummy zata tuna miki kar ki damu bari in 'kira ta_ " yayi maganar da 'dauko wayar sa kamar dagaske 'kiran zaiyi. Sai tayi saurin ri'ko hannun sa mai wayar tace " _please Yayah don't call her, Allah inajin kunyar ta fa, in kace mata kana ta6a min jikina ni kam mutuwa zanyi_ " Baiyi mamakin kunyan datace tanaji ba, dan shi kansa ya san cewa abin kunya ne sai yace " _kin tabbatar mantawan kika yi ba?_ " Da sauri ta 'daga masa kai alamar " _ehh_ " Tana tunani aranta cewa tsab zai iya aikatawa tunda har ya iya sanar da Ummah cewa bazai iya barci ba sai da ita toh ko Mummyn ma aganin ta ba kunyar ta zaiji ba, nima ai baya kunyata tace aranta, shiyasa take ganin cewa duk abinda yace yayi 'din dama wanda yake shirin yi 'din duk zai iya aikatawa. Abbas kam cewa yayi " _shikenan toh na yadda kwanta kiyi baccinki_ " Yana maganar yana 'dan shafa mata face da lallausan tafin hannunsa. Yaso ya tambayi Anty nurse dan yaji ehh dagaske ne ana hakan ko kuwa wani ciwo ne daban, amma daya tuno cewa Mummy tace da ita ba matsala bane sai shima ya basar da zancen ya cigaba da harkokin sa. _Comment_ _Vote and Share_ *Salmerh ce*😍 [10/13, 1:58 AM] 🌸Salmerh🌸: πŸ’• *CAPTAIN ABBAS* πŸ’• By *Salmerh MD* Luv story😍 *Wattpad @* *Serlmerh-md* πŸ’« *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS* πŸ’« We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all..... *DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO* Dedicated to all Naija's PEOPLE. *HAPPY INDEPENDENCE NIGERIA* (59th anniversary)πŸ‡³πŸ‡¬. My nation my proud....Nigeria d promise land, the great nation..πŸ‘ *Bismillahir rahmanir raheem* _Time passes, memories fade, feelings change, people leave but hearts never forget_ . πŸ…Ώ *88* Bayan sallar azahar yace da ita ta shirya su fita yawo, Teemah kam take tafara murna da farin ciki ta wuce 'dakin ta, cikin 'kan'kanin lokaci tayi shirin ta cikin wata Arab gown baki mai 'dan fa'di musamman daga 'kasa dan daga saman ya dan kamata, sosai rigar ta kar6i jikin ta. Light make-up kawai tayi inda ta shafa powder kawai sai ta sanya wa idanun ta kwalli sannan ta shafa lipstick ja. Veil 'in ta ta 'dauko tayi rolling da shi ta sanya flat shoe a 'kafar ta tare da 'daukan wani 'dan 'karamin side bag mai kyau da tsada, har zata fita sai kuma ta koma ta 'dan fesa perfumes kala biyu sama-sama kasancewar ta mai masifar son 'kamshi. Cikin natsuwa ta isa 'dakin sa ta tura tare da yin sallama ahankali. Abbas ma a hankalin ya amsa tare da yi mata kallo 'daya sannan ya juya yaci gaba da abinda yake yi. Teemah kam baki ta ta6e aranta tace " _mutun kullum sai fama da longslip shirt kamar abin ibada_ " Bakin gado ta isa da niyyan zama amma kafin ta zauna sai taji yace da ita " _zo nan Zahra"_ Fasa zaman tayi sai ta cire jakar tan ta ajiye abakin gadon sannan ta 'karasa inda yake tsayen, tana 'karasa wa ya juyo gareta tare da 'dauke hannun sa daga kan 'kirjin nasa yace " _help me plz"_ Bata sha wahala wurin gane abinda yake nufi ba ganin gaban rigar sa abu'de, abin mamaki ma duk kokuwar dayake ta faman yi 'din guda biyu kawai ya sanya. Badan farin singlet 'din dake jikinsa ba da dukkan 'kirjinsa afili zata gani dayake daga 'kasa yafara 6allewa sai itama takama daga wurin tacigaba har zuwa sama. Yana son amfani da irin kayan amma har yanzu yakasa sabawa da 6alla bottles 'din riga cikin sauri. Abbas kam shiru yayi yana bin fuskar ta tare da sha'kan dad'd'an 'kamshin da jikin ta ke fitarwa. Within a minute Teemah har ta gama 6alle masa bottles 'din tana 'ko'karin sau'ke hannun ta daga 'kirjinsa kawai sai ya ri'ko hannun yana kallan cikin idanun ta da murmushi yace " _kinyi kyau fa amma ka'dan_ " Murmushin tayi itama dan tasan tsokanan ta kawai yake yayi kuwa bata son 6ata lokaci yanzun ta 'kagu tagan ta a mall shine babban burin ta ayanzun shiyasa bata ja maganar ba. Dan haka itama sai tace dashi " _amma ai na fika kyau duk da haka tunda nayi make-up kuma kaga kai bakayi ba_ " " _Really_ " Ya fa'di tare da 'dage gira sama yana murmushi yace " _let see_ " Tare da matso da kansa kusa da nata tana 'ko'karin jan baya sai yayi saurin 'dora bakin sa saman nata yafara bata wani passionate kiss mai shiga jiki. Teemah tun tana 'ko'karin 'kwace kanta har ta zo ta ha'kura kasancewar gwiwoyin ta da suka yi mata nauyi, daga 'karshe kuma sai tafara jin zafi sosai abakin nata, hawaye tafara sau'kar wa sirara na azaba wanda ganin hakan yasa Abbas sakin mata bakin sai ta koma ta rungume shi tana mai ci gaba da tsiyayar da hawayen a hankali. " _Mufasa fitan ne_ ? Ya tambaye ta dagangan tare da kallon bakin ta yana murmushi ganin babu jan lipstick 'din gaba 'daya. Sai tayi saurin jijjiga masa kanta tare da barin jikinsa ta koma bakin gadon ta zauna tana mai cigaba da maida numfashi. Juyawa yayi yana kallon mirror dan gyara dressing 'din sa sannan yace da ita " _kinsa yayi yawa ne shiyasa na cire miki, i feel like perfumes 'din ma incire shi gaba 'daya......who told u ki rin'ka irin wannan_ _abin while going out_ ? Shiru tayi bata ce uffan ba sai yanzun tagane dalilin abinda yayi mata, yanzu ne ta tuno da lipstick 'din ta ashe abinda yayi targetting kenan dan mugunta yarabata da kwalliyar ta, shi yayi kwalliyar sa shine ita zai hanata, tana gani ya dinga fesa turare kusan kala hu'du ajikinsa amma shine nata ya zama laifi? Be 'kara kulata ba sai daya gama komai ya 'dauki key kafin yayi gaba yace " _muje ko_ " Tashi tayi tabi bayansa tare da bankawa bayan nasa harara ji take badan ita ke son zuwa yawon ba da babu abinda zai sata binsa. Bin bayansa tayi suka fita daga parlourn, da kansa yaja motar ya haura titi. Teemah ranar da'di da farin cikine sosai ya cika zuciyarta, daga yawan parks 'din suka wuce shopping mall. Inda anan ta ring baza rigima son ranta, abubuwa kala- kala ta ringa 'diba inda da dama kyan package 'din ne kawai ke sa ta 'dauka koda bata san ya yake ba wasun kuwa 'kamshin su idan ta tuna sai taji ai shima tanaso, da yawan su ma ba sanin su tayi ba, in Abbas yayi mata magana kuwa sai ta fara bubbuga 'kafafu tana rigima tace " _ai inaso ne shiyasa_ " dole sai ya 'kyaleta ta 'dibi duk abinda yayi mata, duk dangin kayan cinye-cinye ya takwasa. Shi kam Abbas sai ya dawo binta da ido kawai ya daina kulata bawai dan zai bar ta taci wasu abubuwan ba sai dai dan kar ta tara masa mutane aka, dan kuwa yasan lokacin period 'din ta idan yayi tana shan wahala sosai aganin sa ita mantawa take da hakan. Idan ta hango wani abin asama sai tace Yayah wancan, dan tana son ya cira mata, shikuwa sai ya harare ta kafin yaciro 'din, Teemah kuwa sai ta tura baki tana 'kun'kuni. Duk dramar da sukeyi 'din nan kuwa kaf a idon wata matashiyar budurwa ce da tun 'dazu take bibiyar su batare da sun sani ba, tun ganin da tayi musu farkon shigowan su taji ya birgeta, da ta bibiye su ne da wayo yanda bazasu gane ba sai ta 'dan karanci kalan shagwa6anTeemah irin na yara 'yan autan nan ne, bata tsawaita tunani ba ta yanke cewa lil sis 'dinsa ce ita, dan haka batayi 'kasa a gwiba ta cigaba da bibiyan su ta ma bar abinda ya kawota. Sai da suka canja hanya zuwa wajen perfumes ne sannan ta zaga itama tasha gaban su, dai-dai kwana sai ta fito suka ci karo da shi, yana amsa waya ne alokacin shiyasa sam bai lura da ita ba, take kuwa wayar tasa tayi 'da'd'daya a'kasa. Baki ta dafe dan sam bata zaci faruwar hakan ba, Bin wayar yayi da kallo kafin ya 'dago ya kalle ta take sai tayi 'kasa cikin hanzari tafara tattaro masa wayar tasa. Abbas kam da kallo yabita har ta 'dauko wayar ta 'dago sannan tace " _afuwan pls yalla6ai Allah ban lura da ku bane shiyasa_ " Kar6an wayar yayi yace mata " _ba komai karta damu_ " Batayi mamakin jin yace bakomai ba dan kana ganinsa kasan yafi 'karfin nuna damuwa akan faruwar irin hakan sai dai dan wani abu daban, amma duk da haka sai tace " _Yalla6ai ko zamu duba maka wata wayar anan_ ? "No no....never mind dear" cigaba yayi da tafiyar sa Teemah ma sai ta bishi abaya a hankali. 'Karasa shopping 'din sukayi Abbas yabiya bill 'din sannan suka fito. Boot ya je ya bu'de akasa saka kayan aciki, yana zagowa domin shiga motar sai ta sake bayyana agaban su tana zuba murmushi hannunta ri'ke da wata jaka mai kyau tace " _zaku wuce kenan_ ?" " _uhmmm_ " kawai yace da ita a ta'kaice juyawa tayi 6angaren da Teemah take ta bata jakar hannun nata tace da ita " gashi ko baby sis naki ne" Saroro Teemah ta tsaya kallon ta sai ta kalli Abbas ma, da ido yayi mata alaman ta kar6a kawai su wuce sai ta kar6a tare da yin godiya. Wani takalmi ne ta siya mata new design brown colour mai kyau. Rungume hannun tayi saman 'kirjinta ta kalle shi da kyau sannan tace " _gaskiya na yaba da karamcin ka yalla6ai duba da irin 6arnar danayi maka amma ka yafeni cikin sau'ki, harga Allah ka matu'kar_ _birgeni dan ba kowa zai iya yafe irin 6arnar ba iphone8 a wannan zamanin gaskiya nagode sosai_ " Kai ya 'dan juya harda 'dan lumshe ido, baya so yayi ta repeating magana 'daya amma ita kuma ta dameshi, bai san mai take so ta'kara ji daga bakinsa bayan wanda ya fa'da 'dazun ba. Sai yace " _i told u karki damu ko, 'kaddara ce ai so ba matsala komai ya wuce_ " yayi maganar tare da bu'de gaban motar yasa 'kafan sa 'daya. " _i need ur contact plz, saboda in 'kara gode maka kuma muna gaisawa in babu wata matsala_ " Yana jin haka sai ya 'daga kai ya kallo Teemah dake tsaye saroro hannun ta ri'ke da jakar da ta bata tana kuma kallon ta, murmushin da beyi niyyan yi bane ta kubce masa ganin irin kallon da Teemah ke mata , hannu yasa ya dauko card 'dinsa ya bata, da farko beyi niyyan bata ba amma saboda tsokana sai ya 'dauko ya mi'ka mata yana wani killer smile. Washe baki tayi saboda farin ciki a hankali tace " _Thank u_ " Sai a sannan kuma tasa hannu ta kamo Teemah tace " _Baby sis ya kikayi shiru ne? in kinje gida ki gaida min mummy_ _kinji_ " Bata jira jin amsar tata ba sai ta 'dago ta kalleshi tace " _lil sis 'dinka is so beatiful yalla6ai, i really like her_ " Murmushin yayi shima kawai tare da yiwa motar key sannan yace da Teemah " _shiga mu wuce ko?_ Ahankali Teemah ta zagaya ta shiga 'dayan 6angaren, saida Teemah ta shiga kafin yarinyar ta mi'ko masa hannu tace " _i'm Haleesah Ibraheem Yaqoob, but people used to call me Leesah_ " Hannun ya mi'ka mata shima sannan ya jinjina kansa, tare da fa'din " _nice name_ " Itama " _Thank u_ " tace da shi tana murmushin jin da'di. Teemah kam hannun nasu ta kafawa idanu har suka raba hannun, wani 'daci ta ringa ji yana taso mata ga ba'kin ciki da haushin su duk ka biyu daya tsarga mata lokaci guda. Shi kansa Abbas sai daya ja motar sannan kuma yafara jin bai yi dai-dai ba daya bata hannun sa back saboda ko a musulunci ma haramun ne, amma be san wani shai'dan 'din bane yasa shi biyeta, istigfari yafara acikin ransa har suka iso gida. Sam bayi tunanin abin zai ri'ke zuciyar Teemah ba. Teemah kam bata kulashi ba har suka isa gida, tana sauka tayi jifa da jakan hannun ta wanda yarinyar ta bata ta shige ciki

Chapter 56 of 67