Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
kulawa ganin ya shiga 'dan guntun tunanin daya yi saurin tafiya da hankalinsa gaba 'daya, sosai hankalin Ummah ya tashi da ganin hakan, mussamman ma da yake yanzu isowar sa bata san kuma da me yazo mata ba. Abbas bai bata amsar tambayar ta na farko ba sai data 'kara maimaitawa kafin ya kauda kai tare da fa'din " _bakomai Ummah_ " Kafin Ummah tasake yin wata magana sai taji 'karan wayar ta, dayake ma wayar na gefen ta shiyasa tayi hanzarin 'dauka ta sada shi da kunnan ta. Abbas baya yayi ya jinginu da kujera tare da 'daga kansa sama ya lumshe idanu kamar mai tunani. Gaisuwar da ake yi mata daga 'dayan 6angaren ta amsa tare da fa'da'da fara'ar ta, afili zaka fahimci matsayin me 'kiran awurin ta musamman idan kayi duba da yanda ta bada hankalinta sosai tare da 6acewan damuwar dake kan fuskar ta tashi guda. Bayan gaisuwar sai Teemah ta tambayeta a 'dan kunyace inda tace " _Ummah Yayah yazo ne_ ? Sai da Ummah ta juya ta kalleshi kafin tayi dariya ka'dan tace da ita " _ehh yazo, gashi nan ma agefe na, inaga anan yafara sau'ka dan na ganshi da jaka!, bakuyi waya bane_ ? Da sauri Teemah tace " _Ah 'ah Ummah na 'kira layin sa fa baya 'dauka bansan dalilin ba_ " Jin hakan yasa Ummah ta kauda wayar a kunnan ta sannan ta juya ta kalle shi tace " _ina wayar ka Abbas_ ? Yace " _Tana nan Ummah_ ! " _Meyasa baka daukan 'kira toh_ ? Dagangan ya'ki 'daga 'kiran nata duk da yagani amma sai yace da Ummah " _wayar na silent ne banji ba_ " Murmushi Ummah tayi domin ta fahimci kamar wani abin ne ke faruwa a tsakanin su. Maida wayar tayi a kunnan ta inda ta tsinkayi muryar Teemah nata fa'din " _hello_ ! _Helloo_ !! " _Ina jinki Fateemah_ " Ummah ta bata amsa da kulawa. Teemah cigaba tayi da fa'din " _Ummah sai dafa yazo nan dan yaga ina sallah shine yayi tafiyar sa ko ganin sa bai_ _tsaya nayi ba_ "! Cikin shagwa6a ta kare maganar tamkar da Mummyn ta take wayar. Sai data gama fa'din maganan kuma sai taji kunya harda rufe baki. Ummah da mamaki ta juyo ta kalle shi jin abinda yayi, shi kuwa Abbas sai ya 'dauke kansa ya mayar gefe tamkar baiji abinda Teemah tace ba. 'Karasa maganar Ummah tayi da fa'din " _yi ha'kuri toh kinji zai dawo yanzun nan insha Allahu......._ Ko jira taji 'karshen maganar ma bata yi ba ta yanke 'kiran sanadiyyan wani nauyi da kunyan Ummah dataji ya kamata. *Hhhh* *DO NOT UNDERESTIMATE TEEMAH PLZ nasan wasu zasu ce tayi rashin kunya........*๐Ÿ‘Œ๐Ÿป ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ™ˆ *Toh fah na shiga magana kwana uku ba update nasan babban laifi nayi, amma ayi min afuwa dai har kullum ina 'kara baku ha'kuri haddata na gyara dan kar nasha bulala๐Ÿ™ˆ.........kar ayi fushi dani plz* ๐Ÿ‘๐Ÿป _Comment_ _Vote_ _Share_ *Salmerh ce*๐Ÿ˜ [10/13, 1:58 AM] ๐ŸŒธSalmerh๐ŸŒธ: ๐Ÿ’• *CAPTAIN ABBAS* ๐Ÿ’• By *Salmerh MD* Luv story๐Ÿ˜ *Wattpad @* *Serlmerh-md* ๐Ÿ’ซ *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS* ๐Ÿ’ซ We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all..... *DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO* I _dedicated this page to my fellow *FANS* all over media, Ha'ki'ka *SALMERH*_ _najin da'din kasancewa tare daku, wannan page 'din kyautar kune_ ๐Ÿฅฐ *Bismillahir rahmanir raheem* _Donโ€™t let anyoneโ€™s ignorance, hate, drama or negativity stop you from being_ _the best person you can be_ . ๐Ÿ…ฟ *85* Ko da Ummah ta yi masa magana akan hakan sai yace mata ai yana sauri ne zai wuce Ekiti state shiyasa bai tsaya ba. Ummah kam dalilin nasa be gamsar da ita ba koka'dan sai ma sake cewa dashi tayi " _Tashi dai ka koma gidan ka bana Abbas bafa nasan son kai da rashin adalci, ni ban san ranar da zaka daina wannan miskilancin ba wallahi, ace kabar yarinya_ _tsawon wata guda hakanan amma kuma ka zo ma bazaka tsaya ka ko duba lafiyar_ _ta ba sai ka wani ce kana sauri_ ? _Ko uzurin ta idara da sallah ma bazaka iya yi mata ba Muhammad? To ni 'din daka zo gaishe ni har da zama min a'daki 'din bamu a saurin ne?_ Ummah tana sababin tasa shi agaba har gaban mota jakar shi na hannun ta haka ta tisa 'keyar sa tare da driver dan ya sau'ke shi sannan ta koma ciki. A hankali yake tafiyar kansa a 'kasa kamar bazai yi ba har ya isa kofar dazata shigar dashi parlourn gidan nasa, yanzun kam shigan sa kawai yayi dan 'kofar babu lock. Ciki-ciki yayi sallamar dan daga shi kansa babu wanda yasan yayi sallama agidan balle Teemah da can cikin bedroom take. Teemah tana bedroom tana 'dan murzawa fuskar ta powder a hankali, kunyar tambayar Ummah da tayi akansa gaba 'daya yasa ga6o6in ta yin sanyi saboda jin nauyi, atamfah tasa ajikin ta mai fulawa ja riga da skirt ne sun kuwa amshi jikinta sosai. Har ya shigo 'dakin bata sani ba dan hankalin ta gaba 'daya ya tafi ga tunani, duk da tasan cewa zai zo shi kamar yanda Ummah ta fa'da 'din zai dawo amma duk da haka sai ta tsinci kanta cikin matsanciyar damuwa. Tana gama shafa powder 'din ta 'dauko jambaki kenan ya shigo cikin 'dakin bata ji shigowarsa ba 'karan ajiye jaka kawai taji daya ajiye yana daga tsaye hakan yasa ta waigowa a 'dan firgice tare da mi'kewa tsaye. Kallon juna suka tsaya yi na 'dan lokaci tsawon mintina biyu batare da kowa ya furta komai ba. Abbas kam gani yayi ta masa mugun kyau na fitan hankali tayi 6ul-6ul da ita he wish data ganshin ace farin ciki tayi da kuwa yau sai ya nuna mata yanda nasa farin cikin ya zarta nata, amma sa6anin hakan daya samu daga gare ta yasa sam baiji da'din hakan ba. Yaso da bata 'kira Ummah ba da kuwa yau 'din nana da taga halinsa na asali, dan tafiyar sa zaiyi Ekiti ba zai dawo ba har sai ya kammala abinda ya kaishi, dan kuwa sai ta 'kara lafiyayyan 1month koma fin hakan kafin tagan shi. A hankali yafara takawa zuwa inda take batare da ya 'dauke idanun sa daga kanta ba. Teemah kam tsayawa tayi tana kallon ikon Allah sai da taga ya kusan iso ta kafin tafara ja da baya itama ganin hakan sai Abbas ya fara magana inda yace " _wato ke duk duniya ni kadai kika raina_ _ko_ ? Teemah da sauri ta jijjiga masa kai alamar " _ah ah_ " dan yanda ta ganshin sosai yabata tsoro, ko 'yar fara'an da take 'dan gani akan fuskar tasa ma yau babu ita. " _Me yasa kika 'kira_ _Ummah_ "? Ba ta bashi amsa ba sai kawai ta tura baki gaba tana 'dan kallon shi da fuskar shagwa6a66u. A 'dan hassale yace " _tambayar ki nake yi why did u called Ummah_ ? Jin kamar ransa yafara 6aci ya sa ta fa'din " _To ba kai bane?_ Tayi maganar tamkar zata yi kuka. Shima da sauri ya sake furta " _ni ne me? I think har gidan nan nazo kika 'ki kulani kuma bayan na tafi ki wani ce nine da na yi me ? Tell me!_ Ya 'karashe da 'dan tsawa. Teemah bata bashi amsa ba sai hawaye daya gangaro mata sirara. Abbas kuwa 'kura mata idanu yayi ka'dan sai ya 'dago hannun sa yana kallon agogon dake 'daure a tsintsiyar hannun. Tahowa yafara yi zuwa inda take tsaye, Teemah kam naganin haka sai ta fara ja da baya again. Amma da ya 'daga 'kafa taku biyu yayi ya cimmata, tana ganin ya iso ta sai ta juya tare da yun'kurin guje masa, sai hakan ya bashi daman cafko hannun ta 'daya wanda yasa dolen ta sai da ta tsaya tare da waigowa cikin firgici da rawan murya tafara bashi ha'kuri akan bazata sake ba. Shi kuwa Abbas fuskar ta ma ya tsaya 'karewa kallo tare da sauran sassan jikin ta ganin gaba 'daya ta canza masa a wata 'daya kacal da barinta. Hannayen ta ya ha'da duka biyu ya maida su ta bayan ta ya ri'ke dan mugunta batare da damuwar komai ba yasa hannu ya zuge zip 'din rigar ta sannan ya sake hannun. Yana sake ta tafa'da ga'do dan shi ne a kusa da ita taci gaba da maida numfashin azaba dan sosai ri'kon daya yi mata 'din nan ya shigeta. Biyota gadon yayi a hankali yana 'ko'karin 6alle mata bra, hakan yasa ta kalle shi da sauri sai ya 'dauke kansa yayi kamar be san tana kallon sa ba yaci gaba da abinda yakeyi. Yana 6alle mata ta kifu da cikin ta dan tasan hakan ne ka'dai zai sitirta mata jikinta. Ba 'karamin tsoro ya bata ba yanzun dan gaba 'daya ya juye mata ne zuwa Abbas 'din da ta sani tun farko. Duk kuwa da cewa a nutse yake yi mata dukkan abubuwan amma yanda fuskar sa ke a'daure ne take ji yana bata tsoro. " _Bashi kike so ba_ " Taji ya fa'da yana 6alle botilan rigar sa daga tsaye. " _Nifa bance ba Yayah_ " Da sauri ta bashi amsa da fa'din hakan. " _Ki min shiru ni_ " Ya tare ta fa'din haka. Koda ya cire rigar san ma dawo wa yayi sannan ya juyo da ita dan dolen ta saboda 'karfin su ba 'daya ba ne, sai kawai tasa hannu ta rufe 'kirjin ta duka biyu. Shima bai kula ta ba sai yabi hannun nata 'daya a hankali ya 'dora nashi akai yana shafawa slowly sannan ya ha'de musu baki. Good 5minutes kiss ya bata sannan yafara 'ko'karin saka hannun sa cikin nata dan sosai yake so yaji lafiyan su, abu na farko kenan dayafi 'dauke masa hankali ajikin ta sosai yanayin boobs 'din ta ke birgeshi balle yanzu daya ga sun wani canja masa gaba 'daya, sosai yake jin son ta6a abinda ta rife da hannun nata, zuwa lokacin kuwa Teemah tafara yin laushi ga mamakin sa sai yaga hannunsa ya maye gurbin nata hannun cikin sau'ki batare da ta bashi wahala ba. Cigaba yayi da murzawa a hankali yana feeling cikowan da suka yi a hannun sa sannan ya cire bakin sa a nata yabita da kallo still hannun sa nakan boobs 'din yana murzawa, wanda har lokacin idanun ta arufe suke ba bata bu'de ba sai numfashi datake sau'kewa a hankali amma da sauri-sauri. Wuyanta ya maida kansa ya ringa kissing ko ina yaci karo da shi har zuwa 'kirjinta. Idanunsa ya mayar kan boobs 'din tare da saita bakin sa akai ya 'dan ciza ka'dan, idanunsa akan fuskar ta sai yaga taja dogon numfashi, bakin san ya sanya ya ringa sucking mata boobs 'din tamkar zai rabata dasu. Teemah kam kuka tafara yi masa tana jan jiki sai yacire kansa a hankali ya dubeta yace " _in bar ki ko?_ Da sauri ta 'daga kanta sama alamar " _ehh_ " Sai ya juya a hankali ya kwanta a gefenta yana kallon yanda take sau'ke numfashi. Tsawon mintina sannan da yaga ta nutsu tana yun'kurin tashi taji yace " _ha'da min ruwan wanka kinsan bansan kan bathroom 'din ki ba_ " Yi tayi tamkar bata jishi ba dan bata nuna alamun tajin ba. Ganin hakan yasa Abbas ya kamo ta dayayi wani juyi sai ta koma 'kasan sa nan take yayi mata rumfa. " _Allah...ya...yah naji zanje in ha'da ne fa yanzu, plz ka 'kyale ni......_ " "Shiiii" yatare ta dashi data yi shiru sai ya ce da ita " _kina so ne ai shiyasa kika ha'da ni da Ummah ta dawo dani bayan natafi yanzu kuma kina min pretend_ _as if nii ne na dame ki ko?"_ Da sauri ta jijjiga kanta alamar "ah ah " _to menene_ ?" yasake tambayar ta Sai tace " _nifah ganin kawai nake so nayi dama_ " Bai bi ta kan maganar tata ba sai ya maida idanun sa da hankalin sa wani wurin daban yace " _me ya kumbura wannan_ ?" tare da nuna boobs 'din nata da baki. Sai lokacin ma ta tuna ashe bata rufe ba, da sauri ta kai hannun ta ta rufe kafin ta harha'do magana da in ina tace masa " _wannan?....zanyi...lokacin period 'dina ne yayi shiyasa_ " " _D'auke hannun ki ingani_ " Ya fa'da idanun sa nakai. A tsare yayi maganar dan haka babu wani musu ta janye hannun ta a hankali. Sai da ta 'dauke hannun sannan ya sake fa'din " _dama haka yake miki ne_ ?" Tace " _ehh amma ba koda yaushe ba_ " Bai sake magana ba sai kawai ya tsaya yana kallo tsawon mintina biyu sannan ya barta ya koma gefe. Teemah kam da sauri ta mi'ke bata tsaya neman abin rufe jiki ba kawai ta fa'da bathroom 'din dan kar ya'kara tsaida ta. Tana shiga ta cire kayan dake jikin ta 'dan 'karamin towel ne a bayin so sai ta 'daura shi ajikinta, sannan ta ha'da masa ruwan wankan da turaruka masu 'kamshi. Tun ma kafin ta fito a bayin taga ya shigo da boxer ajikinsa, hakan yasa ta nemi hanyar barin 'dakin da sauri tare da tunani aranta inda tace " _kai Yayah zai yi abu dayawa shi bazai 'daura ko towel ba ko kunya ta baiji haka?_ mtheww taja 'karamin tsaki. Tunanin ko bai gani bane yasa ta 'dauki nata 'daya duk da dai tasan zaiyi masa ka'dan amma ai yafi ace babun gaba 'daya. 'Kofar ta tura batare da ta shiga ba ta mi'ka hannun ta ciki fuskanta ta waje tace masa " _Yayah ga towel_ " Kallo yabi hannun nata dashi sannan ya saki murmushi yasan manufarta nayin hakan kenan bata so yasake fito mata daga bathroom a irin yanayin daya shiga. Hankalinsa a kwance ya bu'di baki yace da ita " _shigo ki mi'ko min to"_ 'Kafa ta buga a'kasa ta ha'de rai kamar zatayi kuka, amma dayake tanaso ya 'daura 'din sai ta daure ta shiga kanta a'kasa ta je kusa dashi ta ajiye batare da tayi masa kallo 'daya mai kyau ba tana shirin juyowa yasa hannu ya jawo ta cikin abin wankan. Teemah agigice ta 'dago ta kalle shi tana shirin yin magana sai yayi mata ra'da a kunnan ta yace " _Ke de Allah 'yar 'kauye ce, ni bansan lokacin da zakiyi wayo ba, Zahra tafa kullum ita ke_ _tayani wanka amma ke kin wani ha'da ruwa kin barni kinyi tafiyar ki a hakan ne kike_ _so ki ganta_ ? Da 'karfi tayi yun'kuri zata fita daga ruwan dan haushi har idanun ta na tara hawaye, sai yayi saurin maida ta yace " _relax babe, na yau ka'dai kinji_ ? Yanayin rungumar dayayi mata a ruwan bazai barta ta samu daman fita ba dan haka dole ta ha'kura sukayo wankan suka fito. Amma bata daina hawaye ba, shi kuwa yana ganin ta amma bai hana ta ba sai ma murmushi daya ke yi ciki-ciki na mugunta. Ganin ba kayan sa a nan yasa shi 'kara neman ta da fa'din " _bagashi ba kayan ma baki cira min ba a hakan ne kuma harda 'kiran Ummah da mitan_ _natafi baki ganni ba bayan ba abinda nake so kike min ba_ ". Hawayen tane ya 'kara gudu fiye da na 'dazu sai ta koma bakin gado ta zauna ta kauda kai gefe tana mai cigaba da sauraran sa. Abbas kam tsayuwa ya gyara ya fuskance ta da kyau sannan yace " _dama da kike so inzo 'din me kika tanadar min tunda gashi inga jikinki ma hana wa kika yi sai ma kika hau kuka inajin dan_ _haka yasa kika sani na dawo ko_ ? Shashshe'ka tafara tana murza idanu batare da tace dashi komai ba, ganin dagaske takeyi yasa shi matsowa kusa da ita ya 'dan sassauta muryar sa ahankali yace " _me ya faru kuma, kuka ya isheni plz ?_ Yayi maganar as if bai san kukan kishi da maganganun sa take yi ba. Bata kula shi ba sai shine ya 'dan sauko da muryar sa da sigar lallashi ya sake fa'din " _shikenan to daina kukan haka nan, 'dauko key 'dina muje ki nema min kayan dazan saka kinga kema sai in fara cewa kina nema min kaya ko?_ Ya 'karashe maganar tare da 'dago ta tsaye, bata daina kukan ba sai dai ta daina sheshshekan illah hawaye ne yanzun, amma a hakan ta wuce ta 'dauko key 'din sai ya mi'ke tabishi a baya a hankali suka fita. Koda suka isa ma guri ya bata ta bu'de 'kofan sannan suka shiga ciki a tare wanda suna shiga Abbas ya tura 'kofan tare da ha'da ta jikin 'kofan yace " _bazaki daina kukan ba_ ? _Owk gaya min to kukan na menene, na son Yayah ne_ ?" Sai ta jijjiga kanta gefe da gefe. " _Ohh na missing 'dina ne_ ? Sai tayi shiru ta sunkuyar da idanun ta 'kasa bataso tayi 'karya yanzun domin ita kanta tasan tayi missing mijinta kafin yazo tsoron kuma kar tace "ehh" ya tsokane ta tuna hakan yasa ta tayi shiru da tunanin idan tace ah ah ma duk bata tsira awajen sa ba. Hannun sa 'daya yasa ya 'dago fuskar ta zuwa sama idanun ta arufe yasa ta bu'de ta sau'ke shi acikin nasa. Sukayi kallon kallo na 'dan lokaci yayin da Abbas yake sake rage 'dan tazarar dake tsakanin fuskokin nasu har suna jin tiririn numfashin juna, a hankali sai ya ce da ita " _did u missed me?_ Yayi maganar ne ta yanda baya ga su biyun babu wanda zai ji abinda yafa'da cikin wani salo na daban. Ru'du, fargaba gami da da rikicewar datayi yasa batasan lokacin data bu'di baki ta furta " _ye...ss_ " a hankali ba, bakin ta ne ka'dai ya bu'du shima 'din yagane me tace ne sanadin kusancin dake tsakanin su. " _kina son Zahra ta ?_ ya sake tambayar ta. Sai ta jijjiga kanta ahankali alamar " _ah ah"_ " _kina son ni kuma in fi sonta_ ? yasake tambayar ta. Nanma da kai tabashi amsa sai yace " _to inbaki so in so ta zaki nayi min fiye da abinda take min kin yarda_ ? Sai ta 'daga kanta sama alamar "ehh ta yadda. 'Dan tazarar dake tsakanin su ya 6atar tare da ha'de bakin su wuri guda, sosai yake kissing 'din ta yana 'karawa duk da bata mayar masa da martani amma yanda ta nutsu ma ka'dai ya wadatar dashi, yawo hannayen sa suke yi ajikin ta tako ina har ya dawo da bakinsa zuwa wuyan ta yana chigaba da bata lafiyayyan sa'ko mai shiga jiki, bata yi yun'kurin hanashi ba duk da tana tsoro amma yanayin da ta shigan sosai ya dilmiyar da tunanin ta, sau'kan bakin sa kan boobs 'dinta ne yadawo da hankalinta jikinta take sai tayi baya da kanta tana sau'ke numfashi. Abbas be barta ba sai daya samu yanda yake so sannan ya 'kyale ta ganin lokaci yaja kuma gaban sa da tafiya, aranan ne kuma Teemah ta fahimci cewa ita 'din ce dai Zahran Yayah bawata ba duk da bata cikin nutsuwar ta amma hakan be hana ta fahimtar kalaman sa ba daya ke ta sa mata albarka na yabawa da jin da'di. Anan ta fahimci 'dumbin son da yake mata da jimawa wanda duk hakan yafaru ne ta sanadin ha'din kan da tabashi ya biya bu'katar sa da kyau ita kanta sai data gane bambancin dake tsakanin ha'duwar su na yau da na baya musamman ma data ga bata samu matsalar komai ba, bataji zafi kamar na kwanaki ba. Wani wankan suka shiga kowa ransa wasai babu wata damuwa sannan suka dawo suka shirya cikin kyakkyawan shiga. Yunwa yace mata yakeji wanda ko itama yau 'din wani mur'dan yunwa ke damunta na fitan hankali duk da 'dazu kafin yazo taci abinci amma sai take jin tamkar bata ci komai ba zuwa yanzun. Abincin Hannah daya rage wanda idan ta dawo zataci shine ta 'dauko musu suka ci, Abbas har yana mamakin ta yanda yaga ta zage tana cin abincin batare da wani iskanci ba kamar yadda ta sabayi kullum, bai ta6a kallon ta cikin wannan yanayin ba sai a yau 'din. Agaba yasa ta da mamaki ya zuba mata idanu harma ya daina ci yatsaya kallon ta. Ganin hakan yasa ta fara bashi tana murmushi dan tasan kallon na menene yake yi mata, ita kanta jiya zuwa yau abin na bata mamaki yanda yunwa ke saurin kamata wanda yasa dole sai taci abinci. Kasa ha'kura yayi sai da yace da ita " _shi kuma wannan canjin fah ko duk missing 'din Yayah ne ya kawo shi shima? Dan_ _nasan wasu idan suna cikin damuwa in suka rasa abinyi sai su sa abinci agaba suyi ta 'durawa inaga ma shiyasa_ _naga kin zama 'katuwa har kika fini......next idan na dawo oyoyo na goyo ne dan ke 'din_ _nan naga alama zuwa gaba sai de in zama 'dan baby a wajenki"_ Dariya ma yabata sosai ta kuwa dara har fararen ha'koran ta na fitowa fili. Abbas kam murmushi yayi yace " _bawasa fa nakeyi ba, ke baki san kin fini 'kiba yanzu ba ko"_ Idanunta da suka cika da hawayen dariya ta waro akanshi sannan tace " _ka ganka ne Yayah? Allah kamar ba kai ba inajin ko tunawa dani ma bakayi shiyasa kazama kamar ba kai ba"_ Cewa yayi " _Me yasa bazan tuna dake ba ke fa matata ce dole ai na yi tunanin ki, wataran ma sai inji kamar inzo in miki bulala da kika 'ki bina_ " Baki ta ta6e sannan tace " _Ca6! da na ha'da ka da daddy kuwa ya ramamin nima_ " " _Nima Zahra ta zata rama min ai akanki kuma_ " Ranta fari 'kal tace " _wacce kenan, Zahra matar ka ko kuma Zahran 'karya_ ?" 'Dan bu'de ido yayi yace " _karya niii_ ?" Tashi tayi tsaye da sauri dan yanda ya matso fuskar sa sanda zai yi tambayar sai ta 'dan ji tsoro. Tana tsayen tace " _ai naji ka fa'da 'dazu_ " Da mamaki yace mata " _Me nace 'dazun kuma_ ?" Ido ta 'daga sama kamar wata mai tunani tace " _Ka....ce.....kace...._ In ina ta tsaya yi ta kasa fa'din abinda ke ranta sai ta tsaya tana murmushi. " _Fa'da min mana inji_ ?" Yayi maganar yana kallon ta. Bazata iya maimaita masa ba saboda kunya takeji dan haka sai ta matsa zuwa bayan sa da sauri ta sa'kalo da hannayen ta a wuyan sa ta sar'ke su tare da kwantar da kanta akan kafa'dan sa tana cigaba da murmushin ta a kunne tara'da masa " _kunya nakeji ni_ " Murmushin kunyan iyayin nata yayi sai yace " _rufe idon ki to zaki daina jin kunyan sai ki fa'damin naji_ " Kai ta juya a kafa'dan sa alamar "ah ah" "Hmm" yace sannan ya tambaye ta " _Kunyan wa kike ji anan 'din ni ka'dai ne fa bawani ko ni 'din kike jin kunya_ ? " _Ummm_ " Tace atakaice Sai yace " _naji to, ni bari in fa'da miki tunda banjin kunyar ki, nace Allah Allah yayi wa matata_ _Zahra albarka ya haskaka rayuwar ta ya faranta mata kamar yanda ta_ _faranta min ko haka nace ba_ ?" ya 'karashe da tambaya. Teemah kuwa tace " _Hakane amma ai dayawa ka fa'da 'dazun_ " Dagangan yace mata " _d'azun dawani lokaci kenan ni na manta wannan ka'dai nasani......._ _oww na tuna 'dazu lokacin da......_ " Da sauri Teemah ta 'dage gira sannan ta 'daga hannu ta kai bakin sa ta rufe dan kar ya fa'da. Ahankali bakin ta dai-dai kunnan sa tace " _Yayah kai baka jin kunya ko_ ? Kai ya jijjiga mata tare da fa'din " _inaji mana amma banda na matata_ " Hannu yasa ya dawo da ita ta gaban sa idon su cikin na juna yace " _wato ke ana baki sa'ko ma kina tsayawa 'diban gulma ko_ "? Zara ido tayi tace " _Ni kuma gulma Yayah ni banyi gulma ba_ " Sai yace " _Wanda kikayi yanzun fah, inba jin gulma ba ya akayi kika san abinda na fa'da duka_ ?" Rintse ido tayi da 'karfi tana dariya tafa'da jikinsa ta rungume shi. Murmushi yayi shima tare da fa'din " _silly girl_ " sannan shima ya saka hannayen sa ya rungume ta, a kunne ya ra'da mata " *i luv u Zahraty* " Batayi magana ba sai ta 'kara yin luf ajikinsa ji take tamkar su kasance a haka har abada, wani tsuma take jin zuciyar ta nayi game da shi, sabon yanayi ke shigan ta wanda bata bata ta6a jin irin hakan ba sai yau 'din nan, ita da kanta tasan cewa tana so da 'kaunar mijinta sosai fiye da yanda mafarkin ta yake bata. Kalmar 'daya fa'da 'din kuwa ji take shine mafi soyuwan kalmar da tafi mararin son ji

Chapter 53 of 67