Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
always be your self_ . πŸ…Ώ *58* Washe gari ma haka Anty Chideh tazo wurin Teemah bayan Mahmud yatafi office. Yau ma daurewa Teemah tayi ta kar6eta hannu bibbiyu ba yabo ba fallasa ta 'dan saki fuskarta, sai de yau 'din Anty Chiddy cewa tayi da Teemah wai zata na zuwa kullum tana tayata hira tunda ita ka'dai take wuni agida, Teemah murmushi kawai tamata batare da ta bata kykakkyawar amsa ba, dazata tafi yauma Teemah iya 'kofar parlour tayi mata rakiya amma duk da haka Anty Chiddy kasa ha'kuri tayi har se data 'dago hannu ta shafi fuskar Teemah tare da fa'din _" I really love u"_ 'kasa-'kasa tayi maganar, Teemah kuwa rintse idanu tayi cikin takaici, sannan ta 6ata ranta afili hatta Anty Chiddy ta lura da hakan amma itan kuma sai tayi murmushi ta 'kara 'dago hannu da niyyar shafo la66an Teemahn daya ke matu'kar 'dauke mata hankali a kowani lokaci sai Teemah tayi baya da sauri, Anty Chiddy ganin hakan yasa kawai tajuya ta tafi aranta tana kissima ranar da aka ce tasamu wannan yarinyar ahannu, ga dukkan alamu she is hot, tace ha'kurinta yakusan 'karewa akan yarinyar bazata iya jira har se lokacin da sukayi sabo da ita sosai ba sannan tasameta kamar yadda mum Mahmud ta ce da ita, afa'dar ta in har tace hakan zatayi zuciyarta ze kusan bugawa ne abanza, tace gara taje tasamu mum Mahmud su sake shawara dan she is in need of her, she so much love the girl yadda ita kanta batasan yaushe hakan yafaru ba, bata da buri ayanzu daya wuce taga ta samu yarinyar a hannu. Teemah kan takaicinta na yau na musamman ne dan ita ka'dai tasan yadda takeji azuciyarta , dama akwai damuwar rashin samun iyayenta da bata yi awaya daya matu'kar tsaya mata azuci, ko da ta yiwa Mahmud maganar kuma shima sai ya nuna mata rashin damuwarsa akan hakan, sai ma ya tabbatar mata da matsalar network ne kawai bakomai ba, tana cikin wannan takaicin kuma Anty Chiddy tazo tasake jagula mata lissafi, ita ka'dai sai zuba tsaki takeyi, haushin Anty Chideh da haushin abinda tamata duk yabi yacika mata zuciyarta, wani mugun 'daci takeji aranta, taci alwashin sanar da Mahmud damunta da matar nan takeyi dan ita baso takeyi ba gara ayi mata magana ta daina zuwa gidannan tunda ita bata san girma da arzi'ki ba. Sai akayi rashin sa'a kuma ranar Mahmud be samu yadawo gida da wuri ba, sanadiyar aiki da ya musu yawa a office, hakan yasa be shigo gidan nasa ba sai kusan 9:01pm ya dawo, alokacin ma Teemah harta fara yin bacci. Koda yadawo a parlour yasameta kwance tana bacci, da shigowarsa kuwa ta ta shi ta zauna ta na mar barka da isowa. Zama yayi agefenta tare da sakin ajiyan zuciya ga dukkan alamu amatu'kar gakiye yake, Teemah ma bata bu'katan wani 'karin bayani saboda tun da yamma ya 'kirata yayi mata bayanin abinda ya ri'ke shi a office 'din, awa biyu da suka wuce ma ya 'kara 'kiranta yaji lafiyarta hakan yasa bata wani damu ba yin daren nasa, duk dama tana 'dan jin tsoro amma zuwa yanzu dolenta ta'dan fara sabawa da zama ita ka'dai agida. Ruwa Mahmud yaje ya watso ya dawo parlourn da niyyar yi mata magana akan ta tashi ta koma bedroom ta kwanta, sai yasameta ma harta koma bacci abinta, kyaleta yayi dan shi be fiya son tada mutun ba idan yana bacci dan haka sai yaje shima yakwanta aparlourn akan doguwar kujera bayan yagyara mata nata kwanciyar tare da gabatar da duk wani al'adunsa daya saba yi kafin yayi bacci. Kamar kullun yauma yana kwanciya bacci me shegen nauyi ya 'dauke shi da be san inda yasamota ba, badan ma ya kasance yana da iyali ba, da bazai ta6a sanin cewa yana irin wannan baccin ba saboda ada idan yariga yayi bacci toh yatafi kenan domin shi bashi da irin al'dun tashi cikin daren nan, ko nafila zaiyi yakanyi ne kafin ya kwanta bacci sai de hakan.baya hana shi sanin duk lokacin da ze juya cikin baccin ko kuma yaji motsi ya farka, amma yanzu sam baya 'kara sanin ina kansa yake da zarar ya 'dora jikinsa a makwanci, kasancewar yana da Teemah akusa dashi ne tasa yagane mummunar lalurar daya ke tare da ita da be san tsawon yaushe yafara ta ba, abakinta yake fahimtar wannan sabuwar lalurar data sameshi, mamaki yake yi idan gari ya waye yaga ta canja wurin kwanciya ko kuma yaga ta bar 'dakin ma gaba 'daya. Sau tari yakan ji kunyar kansa da kansa idan tafara yi masa mitan ya'ki yi mata abu kaza da dare ko ya'ki yi mata kaza sai yasaki baki kawai yana kallonta, akullum so yake ya nemo mafitar wannan abu amma ya rasa, bayan yasan sarai shi bahaka yake ba. Da gari yawaye yau kam da sauri-sauri yayi kominsa yagama, ya fita daga gidan tun 7:o clock dan baya son Teemah ta samu chance 'din yi masa complain akan wani abu daya faru cikin dare domin hakan na matu'kar sanyaya masa jiki da zuciya, be san wani irin ha'kuri ze jero mata ba, shiyasa yafice da wur wuri batare da ya bata wani 6ari daga cikin lokacinsa dazata yi anfani dashi wurin kawo 'kararsa wa kansa ba, toh wani irin hukunci yakamata inyiwa kaina tunda kullum nine me yin laifin kuma ni ake kawo wa 'kara, Mahmud tun yanzu su fara 'yar hakan ba, tun ba'a je ko'ina ba su fara wasan 'yar 6uya da ita ba amma gani yake yi inbahakan yayi mata toh akullum kunyarsa gareta 'kara 'karfi zai rin'ka yi, saboda bashida wata mafita, sai de akullun yana ro'kon Allah ya ye masa wannan matsalolin da suka kunnowa rayuwarsa wuta suke son su hanashi sakewa da walwala shida iyalinsa, dan zuwa yanzu abubuwan sun fara zarce tunaninsa dole ne ya nemi mafita, mafitar dazata 6ille musu gaba 'daya batare da an shiga hakkin juna ba, aransa ya ayyanacewa idan yadawo gida ayau duk zai zauna su fahimci juna da ita, ze yi mata bayanin matsalolin daya fuskanci yana tare dasu in yaso ita tasani, saboda ta daina zarginsa da yawan shareta dayakeyi cikin dare wata'kilha ma inta fara saka shi acikin addu'arta sai yaga yasamu sassauci. Da burin hakan ya'kara office 'din su, yana zuwa kuwa yaga aiyuka sun taru masa dayawa saboda rashin kula dasu sosai da baya yi acikin 'yan kwanakin. Rarrabasu yayi wa'danda ze sa hannu da wa'dan da ze tura su ne zuwa wani guri da kuma wa'dan da zai 'dora a Internet. Signing 'din yafara sai de be yi nisa da yi ba wauarsa tafara 'kara , ajiye biron dake hannunsa yayi sannan ya 'dauki 'kiran, Abbas ne ya 'kira shi suka gaisa atakaice dashi ya tambayi lafiyar kowa, sannan ya 'kara da fa'din suk lokacin da yasamu lokaci da iznin Allah ze ziyarce su. Sosai Mahmud yaji da'din furucin Abbas 'din har ma yakasa 6oye murnarsa sai da bayyana ta har Abbas yagane. Mahmud yaso yayiwa Abbas maganar abinda ke damunsa amma daya tuna cewa sirrinsa ne, sirrin auren sa kuma Abbas tamkar wa yake agurin Fateemah so da kunya ace yasana sirrin zaman aurenat irin wanann dan haka sai yayi shiru kawai yayi tagumin yana tunanai bayana sun gama waya da Abbas. Fitar Mahmud daga gida agag gaucen ne ya dakatar da Teemah ga fa'da masa abinda tayi niyyan sanar da shi, amma duk da haka bata ha'kura ba dan har ga Allah ita bata son damuwa, matar nan kuwa tafara shiga rayuwarta ta inda bata so, so take ayi musu tsakani kowa yayi rayuwarsa yadda yakeso. Wani abokin Mahmud a office 'dinsu ne wanda yakasance mataimaki ne ga Mahmud 'din mai suna Umar yashigo yasame shi da tarin files agabanshi amma yayi zugum yana aikin tunani. Umar ' dan asalin garin katsina ne aiki yakawo shi nan garin Lagos har suka ha'du da Mahmud kuma sukayi sabo da juna dai-dai gwargwado, domin har damaturu akaje dashi wurin 'daurin auren Mahmud. Umar yanada mata har da 'yaransa guda biyu mace da namiji inda yake tare su anan garin Lagos 'din. Ya nemi jin asalin meke damun Mahmud ne saboda yawan samunsa cikin damuwa da yakeyi a office musamman ma dayake shine mataimaki agare shi so yakan sha ganinsa cikin halin tunani da damuwa. Bayan 'dan nazari da Mahmud yayi sai yaga dacewar sanar dashi matsalar daya ke ciki wala Allah ko ze samu kyakkyawan shawaran da zata anfane shi. Umar kansa dayaji matsalar dake damun Mahmud 'din kansa sai da ya 'daure domin hakan be fiya faruwa ga mutane ba, sai dai ko in da akwai wata matsalar ta daban wanda takasance sirri ne 6oyayyiya. Jin dayayi Mahmud yace masa ya ziyarci likitoci a'kalla kusan guda uku amma duk furucin bakinsu iri 'dayace kamar sun ha'da baki sukance azahiri baya tare da matsalar komai, sai yace da Mahmud toh inkuwa hakane sai ko aljanu ke son hana ka sakewa, sai de insune ke son shiga rayuwarka inbahaka ba kuwa samo dalilin ze yi matu'kar wahala tun da shikanshi Mahmud 'din ya shaida akan cewa bahaka yake ba ada, yasan kansa da yawan bu'katar mace amma yanzu rabonshi da ya tsinci kansa a irin wancen halin ma har ya manta, sosai Umar yake jinjina lamarin tare da tausaya wa abokin nasa. Daga 'karshe shawara Umar yabashi akan cewa matu'kar yanason zama da matarshi toh dolene ya nemi mafita, mafita wacce zata 6ille musu. Mafita a garesu kuwa za6i biyu ne acikinsu kuwa dole sai anyi 'daya domin zama haka ba zai ta6a haifar musu 'da mai ido ba babu anfani sam, dan haka ya za6a ko ya saki matarsa taje ta auri wani namijin lafiyayye wanda ze iya da bu'katun ta, ko kuma yatashi tsaye ya shiga neman magani, ma'ana magani ingantacce wanda musulunci ya yarje mana muyi anfani dashi, Umar yace " _a dun'kule dole ne ka nemi sanannun malamai abokina, kuma ashawarce inaga yakamata iyayenka su san halin da kake ciki tun yanzun ko dan gudun abinda zai je yadawo duk dama ba'a fatan komai marar kyau amma dai ka sanar dasu wata'kila za'a sami wata mafita daga 'bangarensu"_ Sosai Mahmud ya gamsu da bayanan da Umar ya masa daga 'karshe godiya yai binsa dashi domin Umar ya tunasar dashi abinda yakasa tunawa da kansa, kalaman Umar 'din sosai sukayi tasiri azuciyar Mahmud, domin shi hankalinsa be je ga neman magani ta wannan 6angaren ba face da Umar ya farkar dashi hakan, yace zasu sake zama da Umar 'din insha Allahu. ***** Aranar da Teemah tacika kwana hu'du tana fashin sallah kuma aranar tayi wankan tsarki tacigaba da ibadar ta kamar kowa. Allah cikin ikonsa kuwa adaren ranar kusan 'karfe biyu kamar an tsikareta ta tashi cikin wani matsanancin sha'awa idanunta har basu iya bu'du wa gaba 'daya ga marar da take jinsa a dunkule guri guda. 'Yar rigar baccin dake jikinta ta fincike shi tayi jifa dashi sannan ta cigaba da juye-juyenta cikin matsancin damuwa, ahankali ta jawo jikinta ta dawo kusa da Mahmud tashige cikin jikinsa amma tamkar gawa be san tanayi ba, haka tayi ta lalu6an jikinsa, amma Mahmud kam ko motsin kirki beyi ba, daga kuka tafara abin tausayi tun tana yi na zallan hawaye har tadawo yi da sheshsheka, da kukan ta kwana ajikin sa har zuwa sallar asubah. Mahmud yarigata farkawa dan haka yana tashi sai ya ganta ta cusu acikin jikinsa kuma har alokacin bata daina ajiyan zuciyan kukan da tayi cikin dare ba, Mahmud dafe kai yayi yana jin ba bu da'di aransa, dan sosai yarinyar take bashi tausayi musamman idan yaga tashiga irin wannan halin, danma yaga ta 'dan kwana biyu bata yi ba, acikin kwanakin ko ya tashi baya ganin alamun sauyi atattare da ita, har yana jin da'di sai kuma kwatsam yau abin yasake tashi mata. Ashe muguwar sha'awar da ke damun Teemah yana bin yanayinta, domin lokacin data ke cikin rashin tsarki ko ka'dan sha'awar bata tashi mata ba, ko dan lokacin ko tayi bazata samu biyan bu'kata bane oho, sai yanzu cikin ikon Allah gashi tana yin tsarki sai ya tashi mata. Ahankali Mahmud ya janye jikinsa daga nata sannan ya janyo mayafi ya lullu6a mata ganin jikinta bakaya. Zuciyarsa cike da tausayinta har ya gabatar da sallarsa, bayan yayi addu'o'i da dama yashafa ne sai ya tasheta ahankali cikin sanyin jiki. Ahankali ta tashi tare da jero salati azuciyarta kana addu'ar tashi daga bacci ya biyo baya. Kwata-kwata ta manta da cewa babu kaya ajikinta har sai data mi'ke zaune, ganin irin kallon da Mahmud yake binta dashi ne yasata ta kalli jikin nata itama. Da sauri ta kai hannu ta janyo mayafin ta kare jikinta dashi Mahmud kuwa sai ya yi 'kasa da kansa cikin kunya. Ehh kunya mana tunda shi be yi mata anfani alokacin data ke bu'kata ba yanzu kuma yazo yana bin jikinta da kallo. Teemah sai da ta rufe jikin kafin tafara recalling abinda yafaru jiya da da dare, tsaki taja acikin ranta, zuwa yanzun abin Yah Mahmud 'din yafara bata haushi, dan me yasa yake share ta kullum bayan cikinta sai ya tadata da ciwo acikin daren meyasa sai 'kyaleta tayi ta fama bazai ko kawo mata magani ba, gashi har garin ciwon cikin ta cire rigarta daga jikinta bata sani ba. Duk wannan abinda da takeyi 'din ita aganinta ciwon ciki ne kawai da 'kullewar mara ke damunta, domin ita bata san wani abu wai shi sha'awah ba, ko lalu6an jikinsa datakeyi tana yine ayanda zuciyarta ta raya mata kuma take jin tana matu'kar son haka koma fiye, har ma takejin kamar zata samu sassauci idan Mahmud ma yamata irin yadda takeji tanaso 'din, bazata iya fa'dan asalin meke damunta ba alokacin domin wanda takeji azahiri shine yafi damunta, sai de da ace zata samu kamar yadda jikin nata ke so bazata ta6a 'ki ba sai ma ta'kara kaimi wajen ganin bu'katar tata ta biya. Da mayafin ta tashi ta wuche taje ta 'dauko rigarta sannan sai da ta sa shi ajikinta kafin tacire mayafin ta na'de shi ta ajiye, ko magana.bata masa tayi wuche warta toilet domin yanzu haushin Yah Mahmud take ji aranta. Shima Mahmud shawara yayi da zuciyarsa ganin kamar yafara kaita ma'kura tunda gashi tafara canja masa fuska dan harta zo ta idar da sallahn ta bata yi masa magana ba, sai da ta idar tagama addu'o'inta kafin ta ce masa " _ina kwana_ " atakaice, shima.da " _lafiya_" kawai ya masa mata yana fargabar sake yi mata magana domin be san meke cikin zuciyarta ba, yana nan azaune agurin yaga ta wuce parlour tabarshi a'dakin shika 'dai. Dafe kai yayi yana.tausaya wa halin da rayuwa take shirin jefa su aciki, take agurin ya yanke shawarar zama su da ita su fahimci, domin tasan halin da yake ciki tasan cewa ba laifinsa bane duk abninda ke faruwa wala Allah ko zata rage haushin sa data ke ji ta fuskoki da dama, inyaso sai su cigaba da addu'ah tare ko Allah zai tausaya wa rayuwarsu ya kawo masa sau'ki, amma sai ya dawo daga office sannan suyi maganar yamzu kam binta zai yi ayanda take so har yasamu yatafi. 11:30am su Anty su ka shigo gidan lokacin tana kan waya da Ummah tana sake yi mata complain na rashin samun wayar Mummy da Daddyn ta da batayi kamar zatayi kuka take maganar, Ummah kuwa sai ha'kuri take ta bata tare da fa'din ta bari idan Daddyn su yadawo zata fa'da sai yaje har damaturun yagani ko lafiya..... Suna cikin yin wayar taji 'karar door bell, 'kin kulawa tayi aranta ta ayyana cewa wannan jara babbiyar matar ne yau kam bazan bu'de ba. Ci gaba tayi da sauraran Ummah har suka gama wayar sannan taci gaba da buga game 'din Candy crush da wayar. Can taji shiru door bell ya daina ya 'kara afili ta furta " _yafi miki._ " Befi 2hrs ba taji ana sake danna bell 'din sai taja uban tsaki tare da tashi ta le'ka tajikin 'kofar,Anty ta hango tsaye ta qajen da gudu takoma 'daki ta burmo hijab akan kayan jikinta sannan ta tazo ta bu'de 'kofar. _Comment_ _Vote_ _Share_ *Salmern ku ce* 😍 [10/2, 6:02 PM] Ummiyo: πŸ’• *CAPTAIN ABBAS* πŸ’• By *Salmerh MD* Luv story😍 *Wattpad @* *Serlmerh-md* πŸ’« *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASS* πŸ’« We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all..... *DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO* _Dedicated_ _2 all masoyan_ _cApTaIn_ _AbbAs._ 😍 *Bismillahir* *Rahmanir Raheem* _Success means having the courage, the determination, and the will to become the person you believe you were meant to be._ πŸ…Ώ *59* Anty (mahaifiyar Mahmud) ce agaba dan haka ita ta far kutso kanta ciki, bayanta kuwa Anty Chiddy ce data bi tagama rikice wa da tunanin abinda yasamu Teemah , dan dataga ba'a bu'de mata 'kofar ba 'dazu tana barin nan gidan Anty direct ta nufa tayi mata bayanin abinda ke faruwa arikice don ita zatonta ma ko wani abu ne yasamu yarinyar shiyasa, amma Anty sai bata wani damu ba tace iskanci ne kawai ke damunta ba wani abu ba duk da haka Anty Chiddy sai da ta tattago ta suka zo tare. Anty na shigowa tafara bin Teemah da wata muguwar harara tare da ta6e baki gefe, Teemahn na musu barka da zuwa ma amma Anty ko kulawa batayi ba tace da Teemahn" _hamsha'kiya amaryar Mahmud....., ashe kina ciki?_ da wani dirty look ta ha'da tayi maganar tata. Jikin Teemah sosai yayi sanyi da yanayin Antyn amma duk da haka sai ta daure ranta ta 'daga mata kai cikin sanyi tace " _ehh Anty, ina_ _nan"_ Muryarta har crashing yake lokacin datayi maganar . Anty sai ta ta6e baki ta juya ta kalli 'kawarta tare da nuna wa Teemahn ita tace _" wace_ _wannan awajena_ ? _" she is your friend "_ Teemah ta bata amsa da rawar baki. " _me na fa'da miki game da ita_ ? Anty tasake dokawa Teemah wata tambayar tare da kure ta da idanu. Teemah kuwa yanzun sai tayi shiru ta sunkuyar da kanta 'kasa hannayenta sar'ke cikin junansu batayi magana ba. Anty kuwa haushi hakan yabata dan haka sai ta daka mata wani uban tsawa akanta daya matu'kar firgita Teemah sannan ta sake maimata tambayar tata ga Teenma cikin masifa. Take idanun Teemah suka fara tara 'kwalla jikinta yafara rawa. Anty kuwa sai ta fara kewayata tana 'kara nazarin Teemahn sannan ta wuce taje ta zauna akan cushion ta 'dora 'kafa 'daya kan 'daya kamar wata me fa'da aji.. _" Zo nan ke !_ Tasake dakawa Teemahn tsawa hatta 'kawarta se data juya ta kalleta, Teemah kuwa se ta juya tatafi ahankali ta zube akan gwiwoyinta ta zauna, ta sake yin 'kasa da kanta, tsoron Antyn yagama cika mata zuciya ayau 'din dan bata ta'ba sanin cewa 'dayan side 'din Anty haka yake ba, sosai takejin wani iri gameda hakan duk da ma bata san taka mamman abinda ta mata ba ko kuma abinda ke faruwa ba bata san wani laifi tayiwa Antyn ba, sai de tana kyautata zaton wannan arniyar ce takai 'karanta gurinta. Anty Chiddu ma takowa tayi tazo ta zauna gefe da Anty tana idanunta akan Teemah. Tana cikin tunanin ta tsinkayo muryar Anty na fa'din " _har ke kin isa kinyi girman da zaki ja da maganata ko?, toh bari kiji uwar data haife ki ma bata isa tamin gadara ba domin ba'a bakin komai take wurina ba balle kuma ke......... kuma kisani baki isa kice zaki hana duk wanda yayi ra'ayin shiga gidan nan shigansa ba saboda baki da wannan damar, kinyi ka'dan, wannan da kike gani tamkar nice.......tamkar mahaifiyar Mahmud take......inajin da kaina na tako musamman nazo nayi miki bayani_ _akanta shine kuma zaki ce zaki hanata shiga gidan_ _nan?.......,_ 'Kwafah tayi tare da jijjiga kanta sannan tacigaba da fa'din " _daga yau baki da wannan ikon Fateeema, banyarda ba_ _kuma ban amince ba ma daga yanzu a'kara saka lock a'kofar nan saboda akowani_ _lokaci zaki iya ganin ba'ki wa'danda zasu zo musamman saboda ke, sannan kisan wani abu guda karki ga tun_ _zuwanki ban nuna miki asalin ko wacece ni ba ki saki ranki cewar kinsanu wurin zama harma_ _hakan yasaki za'kewa ki zarce huruminki, tace bakomai ne yasani yin sanyi ba face wani gagarumin_ _tanadi da na miki me ban mamaki kuma inafatan kin shirya tar6arsa_ _kamar yanda kika shiryawa zama amatsayin matar Mahmud"_ Ta 'karashe da wata muguwar murmushi tare da mi'kawa Anty Chiddy hannunta 'daya alamun kar6ar abu. Teemah kam kanta na 'kasa inbanda kuka babu abinda takeyi, ita duk ma ba wannan surutan Antyn bane suka dameta, tunaninta nacan wurin iyayenta data rasa samun ji daga garesu ta kowani kafa. Anty Chiddy tablet 'din dake hannunta ta mi'ka wa Anty. Fuskar Anty cike da murmushi ta ke duban cikin tablet 'din, wasu 'yan shige-shigen ta 'danyi sannan ta 'dago ta mi'kawa Teemah tablet 'din tare da fa'din. " _kalli kigani amaryar Mahmud............. wannan shine_ _babban tukuicinki na amincewa auran 'dana 'daya tal danake_ _dashi................wato_ _Mahmud"_ Hannun Teemah na rawa ta'dago ta Kar6i Tablet 'din, bata san menene ba, bata san me zata gani ba amma kawai sai ta tsinci zuciyarta da harbawa da 'karfin gaske. Ahankali ta sau'ke idanunta akan wayar abinda idanunta ya sau'ka akai ne ya matu'kar gigita numfashi da tunaninta, take sai ta rintse idanu wasu zafafan hawaye na rashin gata suka gangaro mata take sai ta fara jero istighfari azuciyarta na kallon abinda bata ta6a tunanin wanzuwarsa ba. Dukkansu suka dawo saitin kanta suka tsaye dan mugunta Anty ta daka mata wata uwar tsawa akan wai dole ta bu'de idanunta ta kalla da kyau saboda so ake ta koya, daga yau akai zata fara practice akai." Teemah hawaye kawai take fitarwa jikinta na mugun rawa tsoron Anty na 'kara 'karfafa azuciyarta badan haka ba da babu abinda zai sa ta bu'de idanun nata akaro na biyu, ahakan ta bu'de idanun ta sau'ke su akan Fuskar tablet 'din, ganin yanda wata baturiyar mata ta kwanta tsirara ta bu'de 'kafafunta wa wata wacce itan ma takasance irin ta domin dukkansu babu komai a jikinsu tana sucking mata hq ita kuma sai nishi takeyi tare da shafa kan lespartner 'din nata ga dukkan alamu ba 'karamin enjoying take yi ba, abin ba kyan gani ko ka'dan. Duk cikin 3 to 4 seconds tayi wannan nazarin tana gamawa kuwa ta kife tablet 'din tare da sakin wasu sabbin zafafan hawaye helplessly idanunta a rintse. Bazata iya kallon wannan abin 'kya mar ba koka'dan koda kuwa Anty kasheta zatayi bazata ta6a iya 'kara gani ba, abin har tashin zuciya yake sata ayanzun jitake yi kamar zatayi amai. Da rawar murya tace _"Anty dan Allah... kiyi ha'kuri....... wal..lahi bazan iya kallon wannan abin....ba kuma babu kyau ma mu....tun yaga tsiraicin wani Allah ya haramta mana kuma ya tanadar da azaba mai ra'da'di ga me aikatawa"._ Dariya Anty tasake na ban maki tana tafa hannaye tace _" Sannu Alshekiya uztaziya Fateemah......toh ki sani wa'azinki be samu shiga ba, and wannan abin da kike gudun ganin ina tabbatar miki da cewa yariga ya kusanto ki, is better ki fara shirin tararsa kamar yanda na gaya miki cewa tukuicin kine_ _hakan kinga kuwa dole na baki"_ Kuka Fateemah ta rushe dashi mai sauti cikin kukan take ce da Anty ita wallahi ta yafe bata son wani tukuici ita a kaita wurin Mummynta kawai dan Allah". Dariya Anty tayi cikin mugunta tace " _ki kwantar da hankalinki 'yan mata....dole ai zaki koma gidanku_ _amma kafinnan sai na sabauta rayuwarki na_ _wula'kantaki nasa kin zama abin gudu da 'kyama acikin mutane yanda duk_ _wanda yasanki abaya inya ganki sai yayi ko kwanto......... "_ Da sauri ta matso da kanta kusa da Teemah tana kallon fuskarta tace _"Kin san dalili?_ Teemah bata iya bata amsa ba illah baki data sake tana kallon Anty da mamakin irin muguwar nufin data ke dashi akanta. " _anya Anty kece_ _kuwa_ ? Ta yi tambayar asaman la66anta badan tana neman jin amsa ba sai don yanda kanta ya daure. Amma Anty sai data jiyota dan haka sai ta mi'ke tsaye tace " _idanunki ne ko zuciyarki ke son sanin asalin ko ni wacece?_ _" hmmm"_ ta murmusa daga gefen bakinta sannan taci gaba da magana in a serious tune inda tace " _baki gama tabbatar da ko wacece

Chapter 30 of 67