Reading RAWANIN ZALINCI STEP 3 NA FATEEMA ZAHRA MUSA Chapter 97 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

duba Bibles saboda ke? Ku mutane kun ji
fa! Wannan ƴar wannan aba ce take ja in ja da ni!". Ya yi maganar yana ɗaga hannu
yana kallan mutanen dake a cikin church ɗin. Kun san aka ce idan kare bashi da
gaskiya sai ya fara daka haushi dan ya tsira daga harin mutane, to shi ne shi ma
Father church yake yi kenan, dik ya bi ya firgice yana wasu muzurai, shi nan
bilhakki a kan gaskiyarsa yake!

My people's me kuke tinanin zai faru a cikin wannan Church ɗin? Uhm akwai kallo fa.
Musulmi ku ce Allahu Akbar!
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️


For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A
PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘

Downloaded From https://tknovels.com.ng


Please Login or Register in order to submit comment