Reading RAWANIN ZALINCI STEP 3 NA FATEEMA ZAHRA MUSA Chapter 56 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Jaish mu koma gida, dare ya
yi ina tsoro".

Jinjina mata kai kawai ya yi, sannan ya kunna motar yana ɗan shafa bayanta da
hannunsa ɗaya. A hankali yake driving yana cigaba da shafa bayanta har suka isa
gida. A yanzu ma ɗaukarta ya yi kamar yadda ya ɗaukota a farko suka fito. Tsabar
yana cikin wani yanayi ko wayarsa bai ɗauka ba bare ya duba ko an kirasa, a cikin
motar ya bar wayar suka nufi ciki.

Ni kuwa na ce tab yau Sarina ta shiga uku, ga shi call ɗin Jaish Smart yake jira
kafin ya yanke mata hukunci, lallai yau zata kwana a durkushe a saman gwiwowinta,
waye ya gaya mata kowa ake yi wa iskanci a tsira, uncle Abbas ma ta ja mashi za'a
sake yi mashi tarbiya......... 😅

Jaish bai sauke matar tasa a ko'ina ba sai a saman bed ɗinsu. Da kyar ya iya
ƙarisawa da ita saman bed ɗin ma, sannan kwanta a gefenta yana sauke numfashi a
hankali hankali.

Hannunsa yasa ya laluɓi remote daga cikin drawer kusa da bed ɗin, wutar ɗakin ya
kashe kafin ya juyo gareta. Tin ma bai gama juyowa ba ta matsa ta shige jikinsa,
ita ma dai tsabar tana san kasancewa da shi a cikin mota ta baro maganin nata, ta
shige jikinsa tana tura hannunta saman kansa.

A hankali ya ɗaura hanunsa a saman mararta, can ƙasan maƙoshinsa da murya kamar
wanda yake cikin maye ya ce. "Ya cikin naki?". Kamar zata yi kuka ta ce. "Bai yi
sauki ba, mu je ka bani magungunana kila zai yi sauki".

(Wato fa mu ƴan Nigeria da gaske ne fa dik in da muke mun fita daban, wato sai mu
koyi abu ma kuma mu fi wanda ya koya mana iyawa 🥱 Allah ya yi mana baiwa matuƙa, ga
dai Mahnoor nan ta kware har tana san fin Chuchu dake koya mata soyayyar ma.)

Rungumota sosai ya yi. "Zan baki maganin, amma kafin nan nima bari in samu nawa
maganin kin ji?". Kamar mai rokanta ya yi maganar.
"Baka da lafiya ne daman Yah Jaish?". Ta gefa mashi tambayata tana zame
hannunta daga kan nasa

Kai ya ɗan jinjina mata kafin ya amsa da. "Yeah bani da shi, amma kece sila". Ya
kai karshen maganar tare da haɗe bakinsu waje guda, sam bai bata damar yi mashi
magana ba bare ta tambayi ya aka yi ta zama silar ciwonsa.

Hot kiss ya shiga bata babu kama hannun yaro, a hankali ya.......


P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️


For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.



🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A
PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘



ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥🤍
========🔥🔥🔥=========
MALLAKIN🔥

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️




‫ ِإَّنَك َحِميٌد‬،‫ َكَما َصَّلْيَت َعَلى ِإْبَراِهيَم َوَعَلى آِل ِإْبَراِهيَم‬،‫الَّلُهَّم َصِّل َعَلى ُمَحَّمٍد َوَعَلى آِل ُمَحَّمٍد‬
‫ ِإَّنَك‬،‫ َكَما َباَرْكَت َعَلى ِإْبَراِهيَم َوَعَلى آِل ِإْبَراِهيَم‬،‫ الَّلُهَّم َباِرْك َعَلى ُمَحَّمٍد َوَعَلى آِل ُمَحَّمٍد‬،‫َمِجيٌد‬
‫️❤َحِميٌد َمِجيٌد‬




37



Hot kiss ya shiga bata babu kama hannun yaro, a hankali ya kai hannunsa saman tula
tulanta, lokaci guda ya kara birkicewa sosai, cikin fitar hayyaci ya capki hannunta
ya ɗaura a saman bananarsa.

A zabure ta kwace hannunta tare da kwace lips ɗinta, nan take tsoro da shakkarsa ya
shigeta, narai narai ta yi mashi da ido, sai ta ji tana san gudu ta bar ɗakin ta
koma nata, kamar zata yi kuka ta ce. "Yah Jaish ni cikina ya dai'na ciwo zan koma
ɗakina".

Tamkar wanda yake a cikin maye haka ya rikota, cikin fatar hayyaci ya fara sambatu
kamar haka. "Please don't go leave me, stay with me here, ki bani magani kin ji?
Please and please". Tamkar ba yaron Mommarsa ba, lokacin guda ya zame mata kaman
ƙaramin yaro, banbancinsa da guyson a lokacin da yake cikin ciwo kuka ne kawai, kun
ga shi guyson yana kuka, shi kuma ya marairace murya ne kamar zai yi kukan kawai,
amma bai yi ba.

Wani irin tausayinsa ne ya kamata, amma kuma akwai tsoronsa sosai a ranta,
ƙasa ƙasa ta ce. "Yah Jaish to a ina maganin naka yake sai in ɗauko maka kasha
kafin na tafi ɗin". A tunaninta da ya ce ta bashi magani ta zaci kyawa zata ɗauko
mashi yasa, bata san ita ce maganin da kanta ba.

"Ai kece maganin, kanki kawai zaki bani zan samu saukin azabar da nike ji". Ya
faɗa yana kara janyota jikinsa yana kuma dafe mararsa da hannunsa ɗaya.
Sai a yanzu ta gane nufinsa, yanzu ne ta fahimci in da ya dosa, haba wani irin
tsoro ne ya dira a ranta, ina ba zata iya bada wannan magani ba, dan Jumma ta faɗa
mata akwai wahala kuma akwai zafi........ Kun ji yar ƙaniya, tasan akwai wahala da
zafin ne kuma ta ɗauki shawarar momma, mama Haulat da Chuchu ta rinƙa kwanciyan wa
bawan Allah a jiki tana sanya mashi kayan anty tsirara tana yawo a bedroom ɗinsa
tasa al'amura dik suka tattashi ta yadda ba zai iya shanyewa ba, sai da ya zo har
wuya in da ba zai iya jurewa ba sannan ta ce wai ba zata iya ba? Tab aikuwa bata
nemi zaman lafiya ba!.

Da karfi ta kwace kanta daga riƙon da ya yi mata, jikinta har ya fara kerman
tsoro, hankalinta dik ya tashi, laluɓawa ta yi da sauri tana san sauka daga gadon.
Shi kuwa da ya ga da gaske tafiya zata yi ta barshi, ga shi ba iya jurewa ya danne
zai yi ba, sai ya capkota cikin zafa.
Ƙoƙari kwace kanta ta fara yi tana faɗin ya saketa cikinta na yi mata ciwo, haba ai
da ya fahimci yana sakinta guduwa zata yi sai ya shareta, cikin zafa ya zare kayan
jikinta ya kuma yi mata rumfa da faffaɗar kirjinsa. Tana ganin haka ta fara yi
mashi ihu tana bubbuga kirjin nasa tana san miƙewa ta gudu.

Da ta hakura ya bita a hankali ma sai ta samu sassauci, amma ta gwada mashi gardama
ta gwada zata kwaci kanta, shi kuwa yana hannu ya danneta ya yi mata ta karfin
tsiya, hakan ya haifar mata da jin ciwo daga ciki ga zubar jini sosai da ta samu,
dan ko kaɗan bai sarara mata ba, cikin fitar hayyaci ya yi abin, dan wlh kunga a
yadda yake ai yama yi mata ƙoƙari da ciwon yana tsaya a iya haka, suma kuwa sai da
ta yi sau biyu, dik kuma bai jitaba ya yi ta bidirinsa har sai da ya ɗan samu
gamsuwa, da alama ya manta da cewa disvirjin yake yi ba wai an taɓa yi ba, sai da
ya yi sau uku, nan ma tsabar jaraba bata wani isheshi ba, ya dai hakura ne kawai
kada ya yi kissan kai.

Abin kuma kamar abin haɗin baki, a lokacin da yake disvirjin na Mahnoor a lokacin
shi ma Jawad ya yi disvirjin na Jannawad ɗinsa, shima sai da suka kai ruwa rana
sosai, daga karshe shi ma ta karfi kawai ya yi mata, dan ya kai two weeks yana
binta tana yi mashi kuka ta nuna bata so, aikuwa yau kam ya saka mata karfi ya
buɗeta, sai dai shi bai ji mata ciwo ba, dan bai fita hayyacinsa kamar Jaish ba, ya
dai sumar da ita, shi kuwa Jaish mai gabaɗaya sai da ya jawa ƴar mutane jinya mai
lasisi.

Tsabar tabbatar rashin kunya irin nasa kuma bayan ya dawo hayyacinsa ya mayar da
kayan jikinsa, sai ya je ya kira mama Haulat, wai ba zai iya kiran momma ba, saboda
ba zai iya haɗa idanu da ita ba, sai da ya gama rashin mutuncinsa sannan kunyar
tasa ta rashin kunya ta dawo. Ita ma fa mama Haulat ɗin zuwa ya yi ya ce mata ta je
bedroom ɗinsa Mahnoor tana kiranta, daga haka ya gudu garden abinsa, wai shi ba zai
bari ya haɗa idanu da kowa ba.

Kuma fa tsabar rashin mutunci bai wani ji tausayin Mahnoor ɗin ba, shi dai ya biya
buƙatarsa ya ɗan samu sassaucin abin da yake ji, so bashi da wata matsala da ita,
wato ita ta sani kenan idan ta rayu ma........ My people's shin mu faɗawa Jaish ko
dai mu kyalesa tun da ya ɗanɗana ya ji abin da ake ji? Ɗan rai'nin wayo da kanka
zaka dawo nemanta, ba dai ka ɗanɗana ba, zaka gane baka da wayo, mu je dai zuwa,
ranar da zaka ƙasa barci zai zo ne.

Innalillahi Queen Zarina ta tura a ɗauko mata shi dan samartakansa ga shi yau ya
bawa Mahnoor samartakar tasa, innalilahi wa inna ilahir, shi mutum ne mai addini
hakan yasa Queen Zarina bata iya ganin halin da yake a cikin ta madubin tsafinta,
tab akwai cakwakiyoyi matuƙa.

Mama Haulat baiwar Allah, ita ta gasawa Mahnoor jiki da ruwa mai zafi da ta haɗa
mata, sai dai kuma har ta yi mata dik abin da zata yi mata ta gama Mahnoor bata
farfaɗo daga wannan doguwar suma da ta yi ba, kuma jinin yaki tsayawa dan ta samu
rauni daga ta ciki, hankalin mama Haulat in ya kai dubu to ya tashi a wannan
lokaci.

Jikinta na kerma ta tallabi Mahnoor zuwa cikin bedroom ɗin, ta fahimci ciwo ta ji
sosai daga ta ciki, dan haka sai ta cire bedsheet ɗin da jinin ya lalata, ta
kudundunesa, ta kwantar da Mahnoor a saman sofa ta ɗauki bedsheet ɗin ta nufi wajen
momma da shi.

A lokacin momma ta dawo daga wajen King kenan, tana ƙoƙarin kwantawa mama Haulat ta
shigo bakinta a ɗauke da sallama. Da kallon mamaki momma ta bita kafin ta amsa
sallamar tare da kafeta da idanu alamar tana jiran jin abin da ya kawota.

A gaban momma ta zube gwiwowinta ƙasa, cikin girmamawa ta fara neman izinin magana.
Kai momma ta ɗaga mata alamar ta yi magana tana jinta. A natse ta ce. "Ranki ya
daɗe princess Mahnoor dai ta kawo budurcinta ga mijinta ga kuma shaida nan ina tafe
da shi, sai dai an samu matsala sosai ta zubar jini da alamar ta samu rauni daga ta
ciki". Ta kai karshen maganar tare da ware bedsheet ɗin ta nunawa momma shaidar da
ta kawo na jinin Mahnoor dake jikin shi.

A lokacin da mama Haulat ta ce Mahnoor ta kaiwa Jaish budurcinta ba ƙaramin daɗi
momma ta ji ba, a bayyane ta sauke ajiyar zuciya mai sanyin gaske, har ta ji dik
wata damuwa tata ta gudu, amma a lokacin da ta ji zancen karshe na cewa Mahnoor ta
samu rauni take farincikin nata ya tsaya cak, dama dai tasan Mahnoor zata sha
wahala, dan dik ƴaƴanta babu rago, sai dai bata kawowa ranta wahalar har haka bane,
hankalinta ya tashi sosai, da sauri ta fasa kwanciyar da take da niya.

Kasan gadan ta sauko, bata bi ya kan mama Haulat ba ta yi gaggawar nufar waje, kai
tsaye ta nufi ɓangaren Jaish ɗin, hankalinta dik a tashe matiƙa. Da sauri mama
Haulat ta miƙe ta rufa mata baya dan su je su san abin yi. Ko da momma taga Mahnoor
ta tausaya mata matuƙa, dan ta ganta a wani irin yanayin da dik zuciya mai imani
sai ta tausaya mata, sai dai kuma momma bata tambayi ina Jaish ba, dan ita kanta ta
san ba zai tsaya ba, saboda shegen kunyar nan tasa ta rashin kunya in ji Jawad, so
sai bata ma nemesa ba, da kanta kawai ta tsayawa Mahnoor ɗin ta yi mata komai ta
hanyar kirar likitarta mace dan ya zo ta dubata.

Shi kuwa Jawad da yake iya suma Chuchu ta yi bata samu rauni ba, da kansa
ya yi treating kayassa, sai dai fa akwai cakwakiya matuƙa, domin kuwa tun da ta
farfaɗo banda kuka babu abin da take yi mashi, ya yi rarrashin duniya taki ta kula
shi, ta dai ce wajen mummynta zata koma wlh ba zata zauna da shi ba tun da shi mugu
ne. Dik abin da take faɗe he's not minding her word, hakuri kawai yake cigaba da
bata yana rarrashinta dan yasan ya yi ɓarna.

•••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥🔥🔥

A ɓangaren Smart kuwa, Sarina tana ganin ya shiga dressing room ta lallaɓa ta miƙe
da nufin ta gudu, kasa iya taka kafafunta ta yi, dan haka sai ta koma ta zube
ƙasa, da ciki ciki ta fara ja wasu zafafan hawaye suna tsere a saman ƙuncinta, wani
irin azaba ta ji lokacin da ta gwada mikewan nan, da kyar ta cigaba da jan cikin
nata har ta fice daga ɗakin. Ganin komawa part ɗinsu ba zai yiwun mata ba saboda
nisa ne yasa ta nufi part ɗin King dan a ganinta shi ne kawai zai iya cetanta daga
hannun Smart. Amma kuma sai da ta ɗauko alkyabbarta ta sanya a jikinya kafin ta
fice tana ja da ciki. Tasan in ta je wajen King da irin wannan shiga zata yabawa
aya zaƙinta ne, sai ta mayar da alkyabbarta.

A lokacin da ya fito bai sameta a cikin room ɗin ba, wani irin ɗaure fuska ya kara
yi, a ransa ya ce lallaima wannan yarinyar ta jawa kanta bala'in da babu wanda zai
iya tare mata, har kamar shi ta isa ya sakata kneel down ta tashi ta gudu? Tab ta
ɗebowa kanta wutar gasa kanta da kanta. Auta dai tana zaune a saman bed, ta dai'na
kuka amma bata iya mayar da barcinta ba, ya kuma ganta, sai dai ya mayar da
hankalinsa a kan kamo Sarina, ya ce sai ya dawo zai rarrashi Auta.

Cikin takun jarumta ya bi bayanta, sai dai bai san ko'ina a cikin fam part ɗin ba,
dan haka da ya fito sai da ya ɗan tsaya a bakin kofa yana tinanin ina yakamata ya
bi.

Ƙasa ya yi da kansa domin yin tinani sai yaga jininta a kasa saman tiles, da ta ja
jikinta a ƙasa jininta ya ɓata ko'ina, bin jinin da kallo ya yi ya ga hanyar da ta
bi, ransa a ɗan ɓace ya bi wajen, ta ja ya kuduri niyar yi mata abin da bai shirya
ba.

Dik abin da yake faruwa Mammie ɗinta tana ganinsu ta madubin tsafinta, ta so ɗaure
hannun Smart a lokacin da yake dukan Sarina ta kafar mashi da hannun, sai dai ta
kasa sage mashi koda jijiya guda ɗaya, saboda ni da ku dai dikka mun san yadda yake
da riƙo da addini, ko jijiya guda ɗaya ta kasa sagar mashi, infact ko kusa da shi
abubuwan tsafin nata sun ƙasa zuwa, wannan dalilin yasa ta baro part ɗinsu ta zo
domin ta kwaci yarta.

A main parlour na part ɗin King Smart ya isko Sarina, tana jin motsi ta juya,
tana ganin shi ne ta daddage ta kurma ihu mai amsakuwar da sai da ya daki kunnuwan
dik wanda bai yi barci ba a cikin part ɗin except Jawad and Jaish da suke duniyar
sama jannati.

Cikin zafa King ya fito daga bedroom ɗinsa sanye da arabs jallabiya saboda
wannan ihun, ita ma Mammie da sauri ta karisowa wajen, da yake uncle Jahiz ma
bedroom ɗinsa yana cikin part na King sai ya fito da gudu, dama Dr Raj yana kan
hanyarsa na zuwa wajen King, so jin ihun yasa ya yi saurin karisowa. In short cikin
short time gabaɗaya family suka haɗu a cikin parlon, kowa sai tambayar kansa yake
yi me yake faruwa?.

Mammienta na ganin haka ta yi wa uncle Abbas sms a kan ya zo main parlour babu
lafiya. Cikin ƙanƙanin lokaci kuwa sai ga shi ya zo, gabaɗaya kowa ya tsaya cirko
cirko kaman masu shirin kaurewa da yaki, an rasa mai bakin iya tambayar Smart me
yake faruwa?.

Da yake momma ce ta yi karshen zuwa wajen sai yazama sun ɗauki almost 5 mins babu
wanda ya iya kallan Smart ya tambayesa dalili, sai King ne ma ya yi kokarin buɗan
baki zai tambayesa sai ga momma ta kariso wajen da sauri tana faɗin meyake faruwa
ne?.

King ɗin ma bai fasa tambayar da ya yi niyya ba, dan haka tana rufe baki ya ce.
"Omerish meya haɗaka da kanwar taka kuma?". Shi King dama mamakin shigar jikin
Sarina yasa ya ɗan yi shiru ma, dan ba kaya bane na hankali da musulunci, kaya ne
na Allah wadarai, so abin ya bashi mamaki ganin irin wannan shiga a jikin ƴaƴansu.
Ja da take yi da ciki yasa alkyabbar da ta sanya ya yi sama kayan suka bayyana.

A wannan karan har da su Zee and su Pretty, Auta dik sai da suka haɗu a parlourn,
su Jaish da matansu ne kawai basa nan.

Mu koma baya kaɗan kafin mu ɗaura daga labarinmu, a lokacin da Zee ta baro garden
ta baro Dr Raj kenan, tana kan hanyarta na nufar bedroom ɗin momma suka ci karo da
mama da ta fito daga part na Akka. To kun dai san yadda halin mama yake da kyara
haɗe da tsangwama, ga shegen walaƙanta mutane da ƙasƙanci. Hakan yasa tana ganin
Zee ta bita da kallan walaƙanci kafin ta yi mata zagi ta uwa ta uba wanda ko kare
ba zai ci ba dik da bata san wacece ita ba, daga karshe ma ta kirata da bola
kazama, a tinanin mama ƴar aiki ce Zee momma ta kawo, dan haka sai ta rufe zancenta
da cewa. "Kada ki kuskura na ganki ta arear side ɗina da sunan kin zo mun aiki, dan
bana da buƙatar irinku a masu yi mun aiki".

Wato idan jininka bai haɗu da mutum ba fa bai haɗu bane kawai, ga shi dai babu
gaira babu dalili mama ta tsani Zee, har ta yi mata wannan ƙasƙantaccen zagi mai
muni haka. To ita ma dai Zee kun san ba shiru take yi ba, dan haka a karshe ta ce.
"Ai ko zan yi wa kowa aiki a cikin gidan nan ke kam ba yi maki zan yi ba, banza ma
irinki shashasha mara mutumci".

Amma da Hausa Zee ta yi maganar, hakan yasa mama bata fahimci abin da ta faɗa ba,
ta daiga tana magana kawai. Hmmm Zee fa bata san mamar Dr bace wannan, haka kawai
ta tsani mama ta kuma zageta fes har da ce mata shegiya mai idanun mujiya dik da
Hausa, ta kara da cewa dik ranar da hannunki ya taɓa jikina zaki gane baki da wayo,
dan sai na lillisaki wlh. Ta dai tsaya tana surutanta ita kuma mama ta kara gaba.
Sai da ta gama babu mai bata amsa sannan tasa kai ta wuce part ɗin momma tana
kunkuni ciki ciki.
Uhmmm rashin sani ya fi dare duhu, wato akwai cakwakiya matuƙa, mama bata kaunar
Zee, haka zalika Zee bata shiri da Aneesa kanwar Dr ɗin, ga shi kuma Dr ya folawa
Zee, ita ma ta fola mashi, baiwar Allah ga shi farkon soyayyarta kenan, kuna ganin
zata cinwa nasara a wannan soyayya? Zata kai labari kuwa?. To mu je dai zuwa.

•••••••••••••••••••••••••••••••🔥

Shiru Smart ya yi har sai da momma ta sake jefa mashi tambayar me yake faruwa?! A
maimakon ya bata amsa sai ya jefa mata tambayar wanenen uban Sarina a cikin ƴan
uwan daddynsu?.

"Omerish ka faɗa mun meyafaru tukun nan ka ji?". Cewar momma, cikin sigar
rarrashi da kwantar da murya ta yi maganar. Da yake a duniya babu wanda Smart yake
kauna biyunta bayan Allah da manzonsa, yana san momma fiye da komai ɗinsa, kuma
yana yi mata biyayya da dikkannin iyawarsa, dan haka sai ya sanar da ita dik abin
da yake faruwa cikin kauna da girmamawa.

Salati gabaɗaya parlourn suka sanya a cikin zuƙatansu except Mammie da ta san komai
ita. Shi kansa uncle Abbas and King the was very shocked da suka ji abin da ya
faru, mamaki uncle Abbas yake yi na yaushe Sarina ta girma har ta yi wannan
bushewar idanu bashi da labari.

Suna tsaka da mamaki Smart ya katsesu da tambayar wanenen uban Sarina?. A lokacin
Akka ma tana wajen.
King ne ya yi saurin cewa. "Nine ubanta". Sam Smart bai so ace daddyn nasa
bane ubanta, saboda bai yi niyar raga mata ba, amma dik da haka sai ya yi wasu daga
cikin abin da ya yi niyya. Cike da izza ya ce.
"Daddy kenan dama haka kake tarbiyantar da amanar da Allah ya baka? Ko ka
manta amana ce Allah ya baka kuma zai tambayeka? Nasan kasan da haka sai dai in ce
maka ka mance ne?".

Akka ce ta ce. "Omerish yana da kyau kasan irin maganganun da zaka rinƙa faɗawa
mahaifinka da kuma in da ya dace kayi magana da shi! Idan tarbiyarsu bata yi maka
ba sai ka yi naka ai, nan gidan sarauta ne masu amfani da dokoki masu karfi wanda
dole ka bisu, kuma kasan da cewa mahaifinka sarki ne ba wai irin mahaifin haka
kawai bane!!". Cikin faɗa Akka ta yi maganar saboda ranta ya sosu sosai na yadda
Smart yake gatsa magana ba tare da ya taunata ba.

Su sun kasa gane ba wai raini bane Smart yake yi wa King, haka maganarsa take
without respect, shi haka ya taso, daddynsa na France bai taɓa ƙoƙarin yi mashi
katsalandan ko ya yi mashi wata gyara a cikin magana idan yanayi ba, so haka ya
taso babu wani respect na kowa sai dai shi ayi respecting ɗinsa, amma su basu san
cewa bawai baya san King bane yasa yake mashi hakan, ku kanku kun gani bama King da
yake daddynsa ba, hatta su Ramish da suke ƴan uba tsananin kaunarsu yake yi bare
iyayensa, shi dai haka yanayinsa take ne kawai, idan ka fahimcesa zaku zauna
lafiya, akasin haka ciwon zuciya ya kasheka.

"Dama abin da zan yi kenan ai Akka, tarbiya zan sake basu daga farko, kuma da
kuke maganar sarauta a wajen wasu ne daddy yake sarki ba a wajen mu ba, a wajenmu
mahaifi ne, and zan zo ki san cewa nima sarki ne a nawa daular! Dan haka mind your
tongue old woman". Without respect again ya yi wa Akka magana, hakan ya sosa ransu
King sosai, saboda uwa ba wasa ba.

Cikin kakkausar murya King ya ce. "Omerish yana da kyau ka rinƙa sanin da waye kake
magana kuma me zaka faɗa, ka koyi tauna magana kafin furtata!!".

"Dad I knew what am doing, so bana da buƙatar wani gyara kuma, sai dai in gyara
maku........". Tashin hankali.
Tsawar da King ya daka mashi ne yasa shi yanke maganar, kun san su sarauta basa
san katsa landan, kuma kowa yasan idan King yana magana ba'a bashi amsa ko a yi
mashi gyara har sai ya bada izinin ayi magana, amma shi Smart bayan ya bada amsa ba
tare da izini ba amsar babu girmamawa a cikinta sai ma kamar ƙasƙanci, dole su King
su harzuƙa matuƙa.

Uncle Abbas ne ya yi ƙoƙarin tausayin King, dan yaga kamar ya ɗauki zafi sosai.
Katsesu Smart ya yi da cewa. "Ku faɗa mun uban yarinyar nan dan na san irin
hukuncin da zan yi mata ita da uban nata, na san wannan ba ƴarka bace dad".

Kallan momma King ya yi irin kallan nan na kinga abin da kika ja mun, dama momma da
kyar yanzu ta samu ta shawo kansa, ga shi tin gari bai waye ba Smart zai sake
haɗata faɗa da shi kuma, ya zo yana magana babu girmamawa irin na gidan sarauta,
kuma dama a yanzu kafin su shirya da King sai da ya ce mata shi babu abin da ya fi
yi mashi ciwo a cikin wannan al'amari kamar yadda Smart baya respecting ɗinsa, yana
yi mashi magana gatse gatse haka, ya so ace shi ya bawa ɗansa tarbiya ya koya mashi
yadda zai girmama mutane na gaba da shi, sai dai kash abin bai zo yadda yake so ba.

Da kyar momma ta shawo kansa a in da ta yi mashi alkawarin zata zauna da Smart,
tabbas zata koya mashi girmama mutane, da kyar dai ya yarda da ita ya kuma yafe
mata, yanzu kuma ga sabon aiki Smart ya ɓallo mata again, me kuke tinanin zai
faru?.

Bala'i, wato akwai riki fa, a haka ma King bai san aikin da Smart yake yi ba, idan
yasan ga aikinsa a tinaninku zai yarda ne? Wlh ko momma tasan gaskiyar aikin da
yake yi ba aminta zata yi ba bate King, akwai cakwakiya a gaba fa.

In short Smart bai bar parlon nan ba sai da suka yi kaca kaca, dan kuwa ana ƙoƙarin
kashe wuta mammie ta ce bata yarda ba, tun da ya dakar mata ƴa sai ya biya, ai ba
shi ya haifar mata ita ba, aikuwa ya gwada mata shi ma ɗan yau ne, dan har ya yi
niyar zaneta ita ma, ya haɗesu ya zane uncle Abbas ya ce wannan kuma ba zata yiwu
ba, a karshe da suka fusata shi har uncle Abbas ɗin ya yi niyar haɗewa da su ya
hukunta King ya shiga tsakani.

Ran momma in ya kai miliyan ya ɓaci, hakan yasa ta ce Smart ya wuce bedroom ɗinsa
kada ya sake yin magana da kowa a gidan sai komai ya sesetu, ransa ne ya kai
ƙololuwa wajen ɓaci, a fusace ya nufi bedroom ɗinsa har yana huci, kunsan akwai
ciwo idan mutumin da yake da iko da kai

Please Login or Register in order to submit comment