Reading RAWANIN ZALINCI STEP 3 NA FATEEMA ZAHRA MUSA Chapter 86 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gobe ko kuɗi sun yi mashi
yawa bai sake saya ya kawo maki, gara ki yi ta yabonta, Allah basshi idan kuna
zaune cikin nishaɗi kuna hira sai ki ce laa baby wayar nan tawa ta samu matsalar
abu gaza, ina santa sosai, na ji zafin wannan matsala da ta samu, kamar in yi kuka,
hakan zai sa ya ji zai saya maki wadda ta fita, haka ake wa miji, cikin taushi da
tausasawa, su ɗin kamar yara suke, baki ganin yaro idan kika nuna mashi karfi a kan
abu sai ya saka maki kuka ne? To suma idan kika nuna masu karfi sai su wahalar dake
su saka maki ruwan bala'i, cikin taushi ake bi a ci riba, sannan idan baya nan ya
koma gidansu ki yawaita kiransa kina yi mashi shagwaɓa a kan ya dawo kina kewarsa,
hakan zai san ya ji lallai kin damu da shi, yanzu abin da nike so dake tashi ki je
ki cire uniform ɗin nan ki shirya cikin kaya masu kyau, sannan ki kai mashi tea, ki
bar school ɗin har sai ya tashi da kansa ya buƙaci da ki shirya ku tafi school kin
ji ko?". Ta kai karshen maganar tana kallanta.

Zaro siren eyes ɗinta ta yi, kamar wadda aka sakawa battery ta ce. "Laaaa Ammo a
ina kika iya dikka wannan? Dama tsofaffi ma sun iya love ne?"..... Hancinta Ammo ta
ja kafin ta bata amsa da. "Ai ku babu abin da kuka iya ban da shirme, ko sanin in
da yake yi wa mijinku ciwo baku sani ba, ban da cika shi da i love you da kiss babu
wani abin da kuka iya, ni tashi ki je ki yi abin da nace maki, zuwa dare na kara
maki wasu sirrikan". ...... Ɗan taɓe baki ya yi. "Ammo wai har da kiss kika sani?".
Dukan wasa ta kai mata. "Da ban san shi ba ai da ban haifo ubanki har ya haifoki
ba, maza tashi nikam, ni ai naso babyn naki da ya yi maki mai gabaɗaya ne bakin
rashin kunya da shegen iyayin nan ya mutu, ban so yau da safen nan in ganki kin
fito da kafafunki ba".

Ɗan tsuke fuska ta yi. "Ammo me kuma mai gabaɗaya?". "Jeki ki kula mun da angona,
idan ya tafi zan faɗa maki". Ta faɗi hakan ne dan tana san ta tashi ta je ta shirya
kada ya farka ya ganta a haka. Wato kaka duniya ce, ba kunya zata fayyace maka
komai ta wayar maka da kai ta kuma ɗauraka a hanyar da ta dace wadda zaka samu
zaman lafiya a gidan aurenka.
Miƙewa ta yi tana faɗin. "Baby yau zai sha mamakina, zan kashe shi da love Ammo,
kin tina mun wani kalar love ma da na ce zan yi wa baby irinsa"...... Harara Ammo
ta bita da shi. "Ke dai ba ke bace ƴar fari bare in ce wawtar farintaka ke
damunki". Zata mayar da martani Ammo ta yi saurin cewa. "Jeki sai kin dawo ma yi
magana". Wucewa ta yi yana turo baki, da kallo Ammo ta bita tana yi mata addu'ar
Allah ya kara kauna a tsakaninta da mijin nata, dan bayan Allah da manzonsa shi ne
kaɗai gatansu.

Bedroom ɗinta ta koma, a gurguje ta cire uniform ɗin nata, sannan ta shirya cikin
wasu sexy wears, wandon jeans ne crazy sosai wansa ya yi matukar fitar mata da
shape na hp ɗinta, ta sanya wani ɗan karamun rigar da bai wuce kasan cibiya ba, ta
yi matuƙar kyau over, zuba perfume sosai a jikinta ta yi, ita kanta ta san ta haɗu,
kitchen ta nufa, nan ta isko an ajye mata hot tea a cikin cup, ta ji daɗi sosai, ta
san aikin Ammo ne, sai kamshi ne yake tashi a cikin tea ɗin. Bedroom ɗinta ta koma
tana wani yanga, dama gwanace a iya sanya ƙananan kaya, bata ma sanya manya.

A saman bedside drawer ta ɗaura plate na tea ɗin, sannan ta zauna a gefen bed ɗin
ta kusa da shi, zubawa face ɗinsa idanu ta yi. Yadda yake barci gwanin birgewa,
matsar da lip's ɗinta dab da shi ta yi, hot sumbata ta bashi a samansu, wani irin
laushinsu da ta ji ne yasa bata san time ɗin da ta fara kissing ɗinsu ba, ta capki
na kasar ta fara tsotsa a hankali. Hannunta ta tura cikin gashin kansa ta fara
shafawa, jin daɗi abin yana kai mata karo yasa ta gyara zamanta a in da ta kwanto
da rabin jikinta a kansa, ta datse idanunta gam tana wani narke mashi. Shap ta
mance da wani abu wai barci yake yi ta zo tashinsa. A hankali ta ɗan waro idanunta
dan ta kalli face ɗinsa.

Aikuwa tana warosuwa suka yi four eyes. Zabura ta yi tare da zare eyes ɗinta, da
gudu ta zare bakinta daga nasa ta miƙe zata gudu. Sai dai ina, cikin zafa ya capki
hannunta tare da janyota ta dawo jikinsa, datse idanu gam ta yi tana ɓuye
fuska........... "Ina zaki je bayan baki kammala abin da kika fara ba?". Cikin wata
iriyar kasalalliyar murya ya yi maganar!. "Baby dama ai tashinka zan yi, kuma ka
tashi, kaga na kammala abin da na fara kenan". A shagwaɓe sosai ta yi maganar.

"Are you sure?". Ya faɗa yana tattare gashin kanta da ya zubo mashi a fuska dan
ya samu damar ganinta da kyau.............. "Da gaske fa baby". Ta faɗa tana turo
baki. Sumbatar ɗan bakin nata ya yi. "So open your eyes ki ga wani abin". Make
shoulder ta yi kafin ta ce. "A'a ni kunyarka nike ji". Ɗan capko lips ɗinta na ƙasa
ya yi ya ɗan tsotsa kafin ya sake tare da juyawa da ita, ya zamana ya yi mata rumfa
da kirjinsa, kamar kai raɗa ya ce. "To bari dai in rabaki da kunyar mu gani ko za'a
bani soyayya yadda yakamata". Ya kai karshen maganar tare da................. 🥱




P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️


For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.



🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A
PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘



ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥🤍
=======🔥🔥🔥=========
MALLAKIN🔥

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️




‫ ِإَّنَك َحِميٌد‬،‫ َكَما َصَّلْيَت َعَلى ِإْبَراِهيَم َوَعَلى آِل ِإْبَراِهيَم‬،‫الَّلُهَّم َصِّل َعَلى ُمَحَّمٍد َوَعَلى آِل ُمَحَّمٍد‬
‫ ِإَّنَك‬،‫ َكَما َباَرْكَت َعَلى ِإْبَراِهيَم َوَعَلى آِل ِإْبَراِهيَم‬،‫ الَّلُهَّم َباِرْك َعَلى ُمَحَّمٍد َوَعَلى آِل ُمَحَّمٍد‬،‫َمِجيٌد‬
‫️❤َحِميٌد َمِجيٌد‬



56



"To bari dai in rabaki da kunyar mu gani ko za'a bani soyayya yadda yakamata". Ya
kai karshen maganar tare da sanya hannunsa ya zame hannunta da ta rufe fuska. Cikin
salo ya fara bata hot kiss na good morning. Sake jiki ta yi ta fara taya shi. Nan
suka shiga aikin da suka saba, har tea ɗin ya huce ba tare da ya sha ba, yau ya
samu abin da ya fi tea, sai ya rinƙa juyata san ransa!. Ammo dai tana ɗaki abinta,
ya zo ya tare masu a gida!!.......😅

🔥🔥🔥🔥BLACK WORLD🔥🔥🔥🔥

A hankali ta fara takawa tana yin baya baya, so take ta gudu ta fita daga room ɗin,
ya tashi kanta, tsantsar kyansa da kyan jikinsa yasa ma ta iya shagala da kallonsa,
idan ba haka ba idanunta sai su makance.

Dik in ta yi taku ɗaya shi ma sai ya matsota, sai dai ita bata ganin yana matsowa,
saboda ya ɗauke mata hankali, idan kuka kalli idanunsa wlh ko kaki ko kaso sai ka
shagala da kallonsu. Ta kai bakin kofar ba tare da ta san ta isa wajen ba, ji ta yi
ta tafi baya baya gabaɗaya, saboda bata san ta kai karshe sai fita ba. Gabaɗaya
zata faɗi ta rintse idanunta gam ta saddakar kasa zata faɗi, sai ji ta yi ta faɗa
saman lion chest ɗinsa ya tallabota da hannunsa ɗaya. Ɗan tsuke fuska ta yi haɗe da
ɗan matse ɗan bakinta. A hankali ta waro idanunta waje tana ɗan matsesu.

Subhanallah ai mutuwar tsaye ta yi tana kallon cikin idanunsa, ga shi a kurkusa da
ita!! Wow, shi ne kawai abin da zuciyarta take iya furtawa, a gaskiya Black Tiger
karshe ne, madarar kyau babu sirki. Shagala suka yi da kallan juna, ya kafeta da
ido kamar mai karantar wani abin a saman face ɗinta. Almost five minutes suna a
haka kafin ta ɗan motsa kaɗan, hakan yasa ya ɗan sauke ajiyar zuciya. Kamar wanda
ya yi mata wani abin take ta lumshe idanunta tamkar wadda barci ya ɗauke, hakan
yasa eyelashes ɗinta suka kara fitowa sosai, tsantsar kyanta ya kara bayyana. A
wani irin slow ya dawo da kallonsa saman wuyarta da ya cika da tsokan guru,
hankalinta a kwance ta murmure, wuyar nan nata ya kara tsantsar kyau, ko kaɗan tin
da ya fara kallanta bai kyafta ido ba, kamar ba mutum ba, kun san ko yaya ka ɗan
kalli abu zaka kyafa ido, to amma shi ina bai kyafta ba.

Hannunsa ɗaya ya ɗago ya ɗaura a saman wuyarta, kamar mai yin wani abin ya zana
mata layi a wuyar, nan take wani irin haɗaɗɗen diamond chain mai bala'in kyalli ya
bayyana a wuyar tata dai'dai yadda ya zana layin.
Wow ni kai'na sai da na furta hakan, wlh wuyarta yadda kuka san ka zauna ka
ɓata lokacinka mai tsawo kana kallo, tsantsar kyan wuyar ne ya bayyana, ga wani
irin kyalli da sarkar yake yi ya yi bala'in kara haskakata.

Ɗan karkata kansa kaɗan ya yi kamar mai leƙa wani abin, fuskar nan tamau kamar
hadari, cigaba da kallanta ya yi, ita kuwa tin da ta lumshe idanu bata sake buɗewa
ba, dik yadda aka yi akwai abin da ya yi mata. Slowly ya dawo da kallonsa a saman
kirjinta da suka ɓulɓul da su, ɗan ɗauke wuta kaɗan ya yi. Hannun nasa ya ɗaura a
saman face ɗinta yana mai da kallansa wajen, nan take wani haɗaɗɗen make up ya
bayyana a face ɗin nata. Wani irin fitinannen kyau ta kara, tamkar ba ita ba. Sake
karkata kansa kaɗan ya yi, kamar irin yana duba ta yi ko bata yi ba haka?!. Zuba
mata ido sosai ya yi, ya ɗauki a kallah good 10 mins yana kallanta.

Magic eyes ɗinsa ya juya, nan take gashin kanta ya yi wani irin tsantsaruwa, ya sha
gyara yana wani irin kyalli, dama abin dake ɗaukar hankalinsa kenan kalar gashin
nata yadda yake wani kyalli, kun san abu golden white da ɗaukar hankali, wani irin
ɗaure gashin nata da ya yi tin da nike ban taɓa ganin irin wannan style ɗin ba,
take wasu kyawawan furanni suka bayyana a saman gashin nata, wani irin kyalli pil
da ya ɗaure mata gashin yake yi, dik yadda aka yi diamond ne shi ma. Take kyanta ya
kara fitowa sosai. Dogon numfashi ya ja tare da saukewa a hankali, nan take
idanunsa suka rikiɗa suka koma ainahin kalarsu.

Yatsansa manuniya ya ɗaura a saman face ɗinta, ɗan guntun gashin da ya bar mata a
gaban goshinta ya sanya yatsar ya ɗan kawar da shi gefe yana ɗan kara karkata
kansa, da alama tabbatar da kyanta a ransa yake yi. Kamar mai yi mata zane a fuska
haka ya gangaro da yatsar tasa ta gefen kyakkyawan siririn sagenta har zuwa
haɓarta, kasa ya cigaba da yi da yatsar tasa har izuwa wuyarta, ɗan kaɗan chain ɗin
dake wuyar tata ya yi da yatsar tasa kamar mai kaɗa jita, sai kuma ya wuce chain
ɗin izuwa saman tudun tula tulanta. A karo na biyu ya sake ɗan ɗauke wuta tin kan
hannunsa ya isa wajen! Haka ya ja mata layi har tsakiyar tula tulanta dikka biyu,
sannan ya cire hannunsa tare da ɗan canza idanunsa kaɗan kamar yana yi mata magic.

Slowly idanunta suka ɗan fara rawa alamar tana san buɗesu, har lokacin bai kyafta
idanunsa ba.......... Har ya ɗan ban tsoro na rashin kyafta idanun!!

A hankali ta waro idanun nata, kai tsaye sai saman face ɗinsa. Motsa kyawawan lips
ɗinta ta yi wajen furta. "Big bro kai karshe ne wajen kyau". Ta faɗa tare da sakin
wannan ƙayataccen murmushi nata wanda ko daga nesa ta yi yana ratsa zuciyarsa bare
a kurkusa da shi. Wlh sai da zuciyarsa ta amsa lokacin da ta saki wannan murmushi.
Sai dai daga yadda yake bai motsa ba bare a sa ran zai yi magana, kamar an datse
lips ɗinsa ma.

Hannunta ta ɗaura a saman shoulder ɗinsa, ta dafa shi ta miƙe daga saman kirjin
nasa, dama yanayin kwanciyar da ta yi ya ɗallabota ne. Kallansa ta yi ido cikin
ido, ƴan kafafunta ta ɗago tare da matsar da face ɗinta dab da shi. Hannu ta ɗaura
a saman lallausan kumatunsa kafin ta ce. "Handsome!". Ta faɗa tare da sanya
yatsarta a daidai in da mazaunin dimples suke. "Nice dimples, sai dai babu smile
bare kyan dimples ɗin su karu". Ta faɗa tare da gangaro da yatsar tata izuwa kusa
da lip ɗinsa. "Sexy roman lips!". Ta kai karshen maganar tare da kara ɗaga
kafafunta sosai, unexpected ya ji saukar sumbata a kumatun nasa.

Ai a lokacin bai san time da ya lumshe idanunsa ba, ba da yaki ko kyaftawa ba? To
yanzu lumshe su ma ya yi. Lausasan lips ɗinta sun yi matuƙar tasiri a ransa. Tana
sumbatarsa ta juya ta nufi waje tana wani irin taku wanda dik in ta taka sai
gabaɗaya ilahirin jikinta ya motsa a hankali, ga yanayin uniform ɗin nata, sam bata
san ya sanya mata chain and make up ba.

Binta da wani irin kallo wanda dik bala'inka ba zaka iya fassara wani irin kallo
bane ya yi. Har ta kurewa ganinsa ya kasa zare kallonsa daga kanta, kuma bai ce
uppan ba, ko motsawa daga in da yake ma bai yi ba!.
Sai da ta wuce ya sauke nannauyar ajiyar zuciya, lumshe idanun ya yi tare da
sake warosu, juyawa ya yi ya cigaba da abin da yake yi zuciyarsa cike da tinani
wanda ni dai ban gane wani irin tinani bane...............🥱

Zuciyar Big bro kamar dutse take, dik bakinka baka isa ka tsaga cikinta kaga me
yake tinawa ko me yake ciki ba, dole ka hakura sai ya fito da ita fili ka gani!!

Da alama Big bro yau ya ga wani sabon al'amari daga Sweetie, to ni dai ba ruwana
ato!!.

Ita kuwa tana fita ta tsaya a bakin kofar bedroom ɗin nasa, Astagfirullah ta
shiga nanatawa sama da kafa 100 kafin ta nufi ƙasa zuciyarta cike da tinanin abin
da take yi!!. Parlour ta sauko, tana sauka suka ci karo da Ronnie da ya nufo sama
zai sake komawa bedroom na yayan nasa ya sake dubata. Yana ganinta ya nufeta da
sauri yana sauke ajiyar zuciya!.
"Lovely sis ina kika shiga?". A ruɗe ya faɗi maganar. Kin kallonsa ta yi, ta
ɗaure fuska kafin ta ce. "Ba ko'ina mu je ka yi dropping ɗina a school". Tana kai
karshen maganar ta nufi in da jacket ɗinta and school bag ɗinta yake. Da sauri ya
bi bayanta, dik wahalar da ya sha wajen nemanta sai ta zo ta wani wucesa tana wani
ciccin magani?.

Jacket ɗinta mai kama da boyfriend Jacket ta ɗauko tare da sanyawa. Tana ƙoƙarin
zuge zip ɗinsa sama sai taga wani haɗaɗɗen chain a wuyanta, a hanzarce ta kai
kallanta da kyau kansa. Dai'dai lokacin Ronnie ya kariso wajen yana faɗin. "I
forgive you lovely sis, and why kike ɓata rai? Ko dai kun haɗu da Big bro ne ya
ɓata maki rai...........". Bai ƙarisa maganar ba sakamakon sauka da idnaunsa ya yi
a kan chain dake wuyarta. Ɗan zaro idanu ya yi yana faɗin. "Wow, kinga kyansa kuwa?
Kinga yadda ya yi maki kyau kuwa?. Nasan Big bro ne ya baki! Amma waye ya yi maki
wannan haɗaɗɗen make up ɗin da har kika fito tamkar Queen of the world?". Cike da
tsantsar kaunarta ya yi maganar!.

Ɗauko school back ɗinta ta yi tare da wurga mashi ta wuce gaba tana harararsa.
Capke jakar ya yi, a hanzarce ya rufa mata baya. Yana isota ya riƙo hannunta. "Yau
sai ɓata rai kike yi? Na yi maki wani laifi ne?". Kin kula shi ta yi, wasa wasa har
suka shiga mota, sai magana yake yi mata taki amsawa har suka isa school, motocinsu
na parking a parking lot na school ɗin bata jira sun buɗe mata kofar motar ba ta
ɓalle ta fito abinta. Da ido Ronnie ya bita yana mamaki, jikinsa dik ya yi sanyi, a
cikin ransa ya ce ko dai Black Tiger ne ya hanata yin magana? Haƙiƙa ya shiga
damuwa sosai da bata kulasa ba.

Ya yi nisa a cikin tinanin nasa, sam bai san time da ta ɗauki jakarta ba, sai ji ya
yi ta manna mashi hot sumbata a kumatu tana faɗin. "So much love my lovely bro". Ta
faɗa tana murmushi haɗe da juyawa ta nufi hanyar tafiya. Ai bai san time da ya saki
ƙayataccen murmushi game da sauke ajiyar zuciya ba, da ya ɗauka fushi take yi da
shi.

"You're the only my brother that making me happy anytime, I really love you my
pleasure". Ta yi maganar ba tare da ta juyo ba, tana cigaba da tafiyarta.

Tin da ta fito idanun gabaɗaya student a kanta, su kansu sun shaida da ta yi fitina
yau ɗin nan, kalar kyanta ma na daban ne. Dik kyan mutanen birnin sun jinjinawa
nata. Kasa hakura ya yi da jin kalamanta, da gudu ya fito ya bi bayanta. Sai da ya
kamota ya manna mata sumbata a kumatu, sannan ya juya ya koma mota yana yi mata
fatan alkhairi tare da fatan ta kula da kanta kuma ta yi karatu sosai. Da okey ta
amsa tana yi mashi bye bye, ji ya yi kamar kada ya tafi ya barta, amma haka ya
daure suka juyo suka dawo gida.

Dik sai ya ji gidan babu daɗi da bata nan, dan haka wunin cikin ɗaki ya yi, ya
takure kansa har zuwa lokacin tashinsu school, tin da sauran lokaci ya tsara wanka
tare da shiri cikin sport wear ɗinsa ya nufi school ɗin nasu. A lokacin da suka iso
school ɗin tana zaune ita da wasu ƴan'mata kyawawa guda biyu da ita uku, zaune suke
a garden na school ɗin nasu suna hira, basu komai a class ne suka fito waje. Yana
zuwa kuma aka buga tashi. Fitowa wajen motar ya yi tare da jingina bayansa a jikin
motar yana jiranta. Tana jin an buga tashi ta yi saurin yiwa ƴan'matan sallama tare
da wucewa, dan tasan already ya zo, baya lattin zuwa ɗaukarta.

A tare ƴan'matan suka ce zasu rakata, kowa son ta yake yi, suna san yin ƙawance da
kyakkyawa, ita kuma very friendly take, bata da matsala. Amince masu ta yi suka
rakota wajen motar, yana tsaye tin daga nesa yana kallonsu, sun nufo shi, tamkar
wata a cikin taurari haka ta kasance a cikin waɗan nan ƴanmata, dik ta haskesu, ta
dishashe haskensu da nata. Tin bata ƙarisa isowa ba ya buɗe mata hannu, tana zuwa
ta faɗa jikinsa tana murmushi.

Kallan juna ƴan'matan suka yi, lokaci guda suka sha jinin jikinsu tare da komawa
gefe suka tsaya shiru, sun gane Ronnie sarai, dik wanda yake cikin birnin dole ya
sansa. Basu taɓa zatan Sweetie daga Black Tiger Empire ta fito ba, lallai yanzu ta
kara samun girma da daraja a idanunsu fiye da a baya, dole su yi respecting ɗinta
sosai, tab ai ta wuce class na ƙawance da su, dama tin da yake kawota baya fitowa
shiyasa basu san mai kawota da kuma mai ɗaukarta ba sai yau.

"Bro this is my friends Loosi and Rose". Ta faɗa tare da raba jikinta da nasa,
sannan ta ce. "Rose this is my brother". Ta yi maganar tare da nuna shi da hannu!.
Cikin girmamawa suka zube gwiwowinsu a ƙasa game da yin ƙasa da kai suka fara zuba
irin gaisuwar da suke yi wa manyansu a birnin, wato dik wanda ya fito daga cikin
Empeir ɗin haka suke gaida shi.

Ɗan ɗaure fuska ya yi kafin ya yi masu alama da hannu a kan su miƙe ba tare da ya
yi magana ba. Ba musu suka miƙe tsaye, da hannu ya yi masu alama da su tafi. Cikin
hanzarin suka bar wajen suna sake waigosa, Allah ya gani Ronnie burin dik wata
yarinya dake cikin wannan birnin ne, har manya kwaɗayinsa suke ji.

Riƙo hannunta ya yi, ya shige cikin mota yana janta ta shigo. Tana ƙoƙarin shiga
daga bayanta sai ta ji an ce. "Omaish O Mutallab ka book ɗinki". Da sauri ta juyo,
shi ma Ronnie ɗan leƙowa ya yi dan ya ga wanenen?. Wani matashi ne da a kallah zai
iya kai 19 to 20 haka, uniform na seniors ne a jikinsa, a Ss3 yake, ta mance da
book ɗinta ne a set ɗinsu wajen small library ɗin nasu, shi ne ya biyota da shi,
dama burinsa ya samu wani abin da zai haɗa shi magana da kyakkyawar nan, shiyasa
yake yawan bibiyarta, dik in da take sai ya je wajen, sai Allah ya yi yau ya samu
damar yin magana da ita, ta hanyar ta kammala karatu ta bar book ɗin a wajen saboda
sauri!.

Ƙarisowa ya yi in da take, miƙa mashi hannu ta yi ya miƙe mata book ɗin. "Thank
you". Ta faɗa tare da juyawa. "Am baki ji ba Omaish". Ya faɗa cikin sanyin murya.
Juyowa ta yi tare da ɗaga mashi gera irin alamar lafiya?.

"Seriously you're so cute and pretty". Ya faɗa yana ɗan shafa kansa. Ɗan sake face
ɗinta ta yi kafin ta ce. "Thanks". Ta faɗa zata sake juyawa sai ya katseta da cewa.
"My name is Michael, can we be a friend?". Ya yi maganar tare da miƙo mata hannu
wai su yi musabaha, daga haka sai sun zama abokai, dik abin da yake yi bai lura da
Ronnie dake kusa da su a cikin mota yana kallonsu ba.

Yana miƙo mata hannu Ronnie ya zuro nasa hannun ya capki nasa tare da fitowa waje
daga cikin motar. Ai yana ganin Ronnie a zabure ya zube gwiwowinsa a ƙasa a gabanta
tare da buga hannunsa a kirji, sannan ya risinar da kai kasa alamar girmamawa.
Ɗaure fuska sosai Ronnie ya yi, yanzu yasan darajar mata, saboda musulunci ta ratsa
shi matuƙa.

"Michael I don't want to see you close to my sister again!!". Ya faɗa with harsh
voice, cikin bada umarni, babu wasa a tattare da shi, da alama ya san kishi a
yanzu!!. Da ido ya yi mata alama da ta shiga mota, da sauri ta faɗa ciki tana ɓoye
murmushin dake san kwace mata bayan taga yadda ya ɗaure fuska. Bata san me da me ya
faɗawa Michael ba tana daga ciki ya shigo ya sameta bayan ya gama kenan, ta so jin
yadda zasu kare, sai dai ina, tana ciki! Haka ya shigo ya sameta suka nufi gida, a
hanya ya daka mata zazzafar warning a kan kula maza, ya ce babu ruwanta da su, ko
matan ma bai ce ta saki jiki da kowa ba, bai dai hanata ƙawance da mutane ba, amma
nesa nesa, dan matsayinsu ba ɗaya ba!!.

Okey ta amsa mashi da shi, yarinya mai jin magana, (Ba irin Pretty abokiyar
faɗan Smart ba, wai ke ka ce ba Pretty ba, kai Pretty duniya!!)

Sai ta ce mashi harta matan ma bata buƙatar kowa a kusa da ita, shi kaɗai ya
isheta. Ya matuƙar jin daɗin kalamanta a in da ya manna mata sumbata a goshi. Haka
suka isa gida. A tare suka fito daga cikin motar suka nufi cikin gida, kai tsaye
bedroom ɗinsa suka nufa tana faɗa mashi ya zo ya yi mata home work, da okey ya amsa
mata suka wuce ciki.

Abinci yasa aka kawo masu kamar kullum, a tare suka yin lunch bayan ya jirata ta yi
wanka, ta tsantsara kyau cikin wandon jeans baki mai kwalliyar pink a jikinsa, and
pink long sleeve shirt, ta yi matuƙar kyau, ta sanya headband baki a kanta, wannan
sarka da Big bro ya bata yana nan a wuyanta sai kyalli yake yi, a school ɗinsu babu
wanda bai yi magana a kan sarkar nan ba, uncles ɗinsu ma sai da suka yi magana,
saboda haɗuwarsa, dik wanda yasan abu mai tsada dole ya jinjinawa wannan sarka, dan
dubabbannin miliyoyi ake magana a wajen. Wato Big bro wuyarta tana burgesa, shi ne
ya kara kawata mata shi yadda zai ji daɗin kallo, wlh Black Tiger ɗan duniya ne!!.

Kafin ta gama wanka ya shirya masu komai, tana fitowa ta yi sallah suka yi lunch,
sai suka yi karatu na awa biyu a in da ya koya mata Home work ɗin nata da aka bata,
ta ji matuƙar daɗi sosai da sosai, sai murna take yi. Hira suka zauna yi har
la'asar ta kawo kai, sannan ne suka miƙe, a lokacin Black Tiger baya nan, yana
fada, hakan yasa suka wuce bedroom ɗinsa suka yi sallarsu a can, sannan suka zauna
ta ɗan koyawa Ronnie karatun addini dai'dai gwargwado, bayan sun kammala around
4:30, sai ya ce su je trainin, su ɗan motsa jiki kaɗan kafin su shirya zuwa church
kamar yadda ya yi mata alkawari.

Cike da murna ta ce. "Muje amma zuwa church ka bari sai zuwa gobe". Cike da
mamaki ya ce. "Why?". Kashe mashi ido ɗaya ta

Please Login or Register in order to submit comment