Reading RAWANIN ZALINCI STEP 3 NA FATEEMA ZAHRA MUSA Chapter 64 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

matsayi zai ajiye kansa, abin har tana san fin
karfinsa.

•••••••••••••••••••••••••••••••••🔥

Jawad.

Barci ya isko Akka take yi, hakan yasa ya lallaɓa ya ja da baya, kai tsaye ya nufi
bedroom na ƴan'matan dake cikin part ɗin na Akka. Tun bai shiga ciki ba ya tabbatar
da tana wajen, dan wani irin kamshin perfume dake tashi a ciki, yasan babyn tasa
yar wanka mayyar san kamshi ce. Har wani ajiyar zuciya ya sauke kafin ya tura kofar
ya shiga. Saboda wawta irin ta Chuchu, wai fa ta gudun mashi ne a haka, sai ta bar
kofar bedroom ɗin a buɗe........... ANAYA BA DA GANGAN TA BAR KOFAR A BUƊE BA KUWA?
😅

A lokacin da ya zo ta jima da yin barci abinta, ba ƙaramin daɗin hakan ya ji ba.
Dan haka yana zuwa bai wani ɓata lokaci ba ya sureta sai cikin part ɗinsu. Saman
katafaren bed ɗinsu ya direta tare da hayewa shi ma, tana ɗan motsawa a hankali
tana san farkawa ya yi gaggawar kashe wutar ɗakin, shi fa yau sallarsa, tsuntsu
daga sama gasasshe, dama a hannu yake. Bai bari kansa ta kulle ba ya hau ɓalle
botiran kayan barcin jikinta.

Can cikin barci ta ji ana rabata da kayanta, a razane ta farka tare da fara ƙoƙarin
saka mashi ihu tana turesa. Murya can ƙasan maƙoshinsa ya ce. "My Jannawad Yah
Jawad ɗin ki ne fa".......... Cike da tsoro ta amsa mashi da. "Ni ai yanzu nace
bana sanka ko? Dan Allah Yah Jawad ka kyaleni, ni wlh na fasa auren, ni kawai
komawa zan yi........".

Bai bari ta ƙarisa maganar ba ya zira yatsarsa a cikin ɗan bakin nata dan ya samu
ta yi shiru, cikin sigar rarrashi ya fara bata baki, har da ce mata. "Na yi maki
alkawari this time kasheki da daɗi zan yi, ba zan baki azaba ba sai daɗi, ki yarda
da ni, idan har ban saki kin yi ihun daɗi ba to na yarda ki fasa auren".

Make mashi kafaɗa ta yi tare da gabza mashi ciwo a yatsar tasa har sai da ya saketa
ya zare yatsar tasa daga bakin nata. Cikin muryar shagwaɓa mai kara narkar da
zuciyarsa ya mutu a kanta ya kuma motsa abar tasa ta ce. "Ni dai bana so kuma ban
yarda ba, ni na dai'na yarda da kai, ba wani daɗi face azaba".
Shiru ya ɗan yi, can wata dabara ta faɗo mashi a ransa, a natse ya ce.
"To yanzu me kike san na yi maki sai ki yarda ki zauna da ni?". A hanzarce ta ce.
"Romance kawai ban da wancan abin"

Oh ni Princess Teema jikar Muhammad 🤔 yaran King suna yin abin da suka ga dama, wai
romance take so ban da zuwa duniyar mercury! Kai jama'a ashe tasan romance yar
rainin wayo, ko da yake yadda suka kware wajen bawa flowers ruwa ita da Auta dole
su san komai, sai dai basu san cewa karon farko babu daɗi ba, a tinaninsu zafin ba
wani mai yawa bane, to bama gara Chuchu a kan Auta ba, ita fa Hoorain assistant
commander da kansa take so, gata yar firitu ko rabin shekarunsa bata kai ba, gara
Chuchu da ɗan girmanta ai, ba zata ji wani wahala sosai ba.

Abin ya so bashi dariya, wannan shi ne abin nema ya samu, dan kuwa har ya ga
yadda zai sanyata kukan daɗi ta yadda bazata san time da zai shiga bama sai dai ta
jisa a ciki, yanzu ya kara tabbatarwa da Chuchu yarinya ce, ai shi kam shal
zuciyarsa, daga nan duniyar earth sai duniyar mercury, dan haka da sauri ya ce mata
ya amince da dokarta, romance kawai ban da zuwa duniyar mercury. Faɗowa jikinsa ta
yi tana sauke ajiyar zuciya irin ta ji daɗi zasu yi romancing juna kawai.

Shima wani sanyayyar ajiyar zuciya ya sauke abar tana kara miƙewa. Hannunsa dikka
biyu ya tura cikin vest ɗin jikinta, kayansa ya capko dikkansu biyu yana kai ɗan
bakinsa saman lallausan wuyarta, tongue ɗinsa ya fitar ya fitar ya fara lashe wuyar
tata. Hannayenta ta kawo jikinsa, ta sanya ɗaya ta bayansa ɗayan kuma ta ɗaura a
saman kirjinsa, wlh Chuchu ba dai iya bawa flower ruwa ba, ta kware sosai, dan kuwa
cikin rigar barcin jikinsa ta tura hannunta, a hankali ta fara murza mashi kan
nipples ɗinsa cikin salon da ko kaki ko ka so sai ka je duniyar mercury ka dawo.

Take Jawad ya rasa ɗan control da ya ɗan rage mashi, dama dannewa yake yi, haba sai
ji ya yi bafa zata dannu ba, Chuchu na neman ta fisa iya bawa flower ruwa, ko da
yake an kwana biyu ya tara abar ta yi mashi yawa ba zai iya wani rikewa sosai ba a
yanzu. Ai da ɗan karfi karfi ya shiga matsa tula tulanta. Kukan shagwaɓa mai kara
tayar mashi da hankali ta saka mashi, tana wani irin narkewa a jikinsa saboda
sakonsa yana ratsata da kyau. Ya ƙasa iya tambayarta dalilin kukan nata, sai wani
irin numfashi yake saukewa mai ɗumi.

"Yah Jawad kai baka iya romance ba, a hankali fa ake yin komai, hakan ne zai sa
mutum ya ji shaukin ya kuma tambatar romancing ɗin nasa ake yi, amma kai kana matse
mun su da karfi ba zan ji wani feeling ba face zafi". Tana magana tana turo baki.
Ina ai Jawad sama sama kawai yake jiyota, wannan bayani da tun kafin ta zura
hannunta a cikin rigarsa ta yi mashi da ya ɗauka, amma yanzu bai ɗauki komai ba.

Yayin da yake cikin wannan jin daɗi shi kuwa jaish yana kwance mararsa tamkar zata
fashe mashi saboda ciwo, abin takaicin barcin ma yaki zuwa, da zarar ya rufe idanu
wannan abin kawai yake tinawa ya rasa yadda zai yi da ransa. Miƙewa ya yi ya nufi
toilet dan ya ɗauro alwala, sai wani uban kame jikinsa yake yi amma abin ya ci
tura, yana ta wani jan tsaki tamkar akwai wanda ya yi mashi laifi. Alwala ya ɗauro
ya fito, dadduma ya zo ya shinfiɗa ya tada sallah.

Sai dai kuma ina, da yake Allah ba azzalumin bawansa bane, hakkin Mahnoor na kansa
ya tauye mata, dan haka sallarma ta gagaresa yiwuwa, dan Allah ba zai barshi ba. A
cikin sallar tasa ma sai ya ɗauko wannan surar ya fara karantata dai'dai, sai ya
kareta da wata surar, da yaga fa abin ba zata yiwu ba zai tabka saɓon Allah, sai ya
sallame sallar kawai ya nufo waje, har lokacin yaki yarda ya je in da momma take ko
zai sami damar gani matar tasa ya ji sanyi a ransa, shi dai yana jin kunyar su
dikkansu biyu har Mahnoor ɗin. Garden ya nufa domin ya ji ko zai samu sassauci a
can.

Nan fa ya isko Dr Raj da ya tasa Zee a gaba wai sai ta faɗa mashi tana sansa
kafin ya kyaleta ta shiga ciki, ita ma Zee munafuka ce, ta iya iyashege sanka
sanka, da gangan ta fito garden dan kawai ta haɗu da shi, kwana biyu tana yi masu
wasan ɓuya shi da uncle Jahiz, sam sam basa samun damar ganinta, ga shi Khadijah ta
koma part na Aunty MieMie, to sun koma tare, hakan yasa Dr Raj bai san in da suke
ba, gara ma uncle Jahiz ya san in da suke, amma dik da haka tana wasan ɓuya da shi.
To yau zuciyarta ta kai ƙololuwa wajen san ganin Dr, ta ji ba zata iya jurewa ba
shi ne ta zo garden da nufin ta fito shan iska ƴar ƙaniya, waye ya ce mata so wasa
ne.

Abin dariyar kuma tun karfe 8 na dare ta fito garden ɗin, ta zauna tana ta raba
idanu tana jiran ya zo, har karfe 9, zaman awa guda ta yi, dik da haka ko yunƙurin
komawa ciki bata yi ba, dan tasawa ranta sai ta gansa zata koma. Sai 9:30 ya fito
rike da cup na cappuccinon yana ƙoƙarin kiran number Aneesa da ta zo garden ɗin ta
samesa, yau ya kawo har wuya ba zai iya jurar rashin ganin Zee ba, shi ne zai kira
Aneesa ta bincika mashi wajen waye Zee ta zo a gidan dan yasan in da take, har ya
ayyana a ransa in ma ta koma garinsu ne to wlh gobe dole ya ɗaga jirgi ya je ya
ganta, dan soyayarta na azalzalar zuciyarsa.

Bai kai ga kiran number Aneesa ba ya shigo cikin garden ɗin. Yana shigowa suka yi
four eyes da ita, hakan tasa ya fasa kiran Aneesa ya katse kiran. A tare suka sauke
ajiyar zuciya na ganin juna, sai dai kuma dan rashin kunya tana ganinsa ta wani
miƙe irin basarwan nan, irin bata damu ba ta nufi hanyar fita daga garden ɗin tana
ɗaga mashi gaisuwa, a zuwan wai ita zata bashi waje tun da ya zo zama ne. Kai Zee
yar duniya ce, sai ta nuna sam sam kamar bata wani damu da shi ba.

Sai da ya bari ta zo zata ratsa gefensa ta wuce ya yi gaggawar tare mata hanya, a
hanzarce ta ɗago kai dan ta tambayesa dalilinsa na tareta, sai dai kuma tana ɗagowa
idanunsu ya sarkafe juna, take suka mace da kallan juna, suka afka duniyar bawa
flowers ruwa ba tare da jirgi ba. Sun ɗauki almost 5 mins a haka kafin ta daure ta
kawar da kallanta tare da cewa. "Zan wuce ne ina san hanya".

Ƙasa sosai ya yi da murya kamar wani kwarton da ya je abinga ɗin matan makocinsa.
Yana kashe murya yana lumshe idanu ya ce. "Ina kika shiga two days kika barni a
wahale ina ta fama kamar mara gata? Kin san wahalar nemanki da na sha kuwa?"......
Ɗan taɓe baki ta yi irin ita bata wani damu ɗin nan ba, sannan ta amsa mashi da. "A
kan me kake nemana to?". Wai irin ita bata san komai ɗin nan ba.

"A kan love ɗinki dake cikin zuciyata". Yadda ya yi maganar wlh sai mutum ya
ji tsikar jikinsa ya tashi, ashe Dr rikakken ɗan love ne, sai ma idan yana magana
yana wani lumshe idanu yana ɗan cizan kyawawan lausasan lips ɗin nan nsa, sai ka ji
tamkar ka rungume shi. Ita ma dai Zee haka take ji, tamkar ta rungumesa saboda
yadda yake yi, da alama wannan abin a jinin jikokin Akka yake, shiyasa Ummie ya
mutu a kan ganin Ramish, ga nan ita ma Zee ta ji tamkar ta rungume mana Dr namu na
amana, Dr mai kiwon lafiya kuma mai kiwon zuciya mai ɗauke da soyayya.

"Ai ni na faɗa maka bana sanka". Da kyar ta iya faɗar hakan, saboda kwarjinin da
ya yi mata, ga wani irin haiba da kyau, hasken fitillu suna haska shi da kyau.
Kashe mata ido ɗaya ya yi yana binta da wani irin mayen kallo, lokaci guda ta rasa
natsuwarta, take ta yi ƙasa da kanta.
Shi wuka gera guda ya ɗaga cikin salo mai jan hankali slowly ya ce. "Da
gaske bakya san Dr?".
Ai ƙasa buɗan baki ta yi magana ta yi, ta rasa ma a wani duniya take, just
imagine, irin wanna kyakkyawan jinin Modarawa ya tsaya yana yi mata magana irin
haka ai dole ta rasa abin faɗe, tana ma da ƙoƙari da ta iya dannewa ta bashi wasu
amsohin, kanin Yah Ramish fa, haba Zee ta yi ƙoƙari gaskiya.

"Idan kika amsa mun cewa baki sona a yanzu da muke haka kafin 5 mins ta buga to
zan hakura kin ji beautyta?". Ya kai karshen maganar yana riƙo hannunta da take ta
faman murza ƴan yatsun nata saboda rashin abin faɗe. Shiru ya zuba mata idanun har
tsawon five minutes bata iya ko motsawa ba, ko ɗago idanu ta kallesa ta kasa. Wani
irin sanyayyar ajiyar zuciya ya sauke, yanzu ya kara tabbatarwa da kansa ta fola
mashi. Matsawa kusa da ita sosai ya yi, ƙasa da murya ya yi a dap kunnenta, sannan
ya ce. "Okey furta mun wannan kalma mai tsadar gaske da zuciyata take mararin
sauraro daga wannan hot sexy lips ɗin naki! Please beauty kada ki cigaba da jan
rai'na, zan iya saka maki kuka". Kalamansa na karshe cikin zolaya ya yi su.

Make kafaɗa ta yi, sai a lokacin ta samu damar cewa. "A'a ni ba wani kalma da zan
faɗa maka, kawai ka bani hanya na wuce ina jin barci". Ta kai karshen maganar tare
da raɓawa gefensa zata wuce tana kwace hannunta daga riƙon da ya yi mata.

To fa shi ne ya tare mata hanya ya ce ba zata wuce ba har sai ta ce tana san shi,
shi ne Jaish ya zo ya samesu suna wannan rigimar, ya ƙanƙame hannayenta dikka biyu
cikin nasa yana yi mata magiyar ta ji tausayinsa ta ceci barcinsa na dare yau ta
furta mashi wannan kalma idan ba haka ba babu shi babu barci.

Haba ai Jaish yana ganin haka hankalinsa ta kara tashi, ya ji lallai shi ma yana
buƙatar matarsa, sai dai ba zai iya zuwa ba, wuce Dr ya yi ya shiga can cikin
garden ɗin ya kwanta saman sofa, tsabar yana cikin yanayi ko ɗagawa yayan nasa
gaisuwa bai yi ba, kamar ma bai gansa ba, Dr ya ɗan yi mamakin hakan, amma sai ya
yi tinanin ko daga barci ya taso ne ya fito. Da kallo Zee ta bi Jaish har ya shige
ciki, da yake jini ba wasa ba sai ta ga ya yi mata kama da Dr.

Shammatarta Dr ta yi a hanzarce ta kwace hannunta daga rikon da ya yi mata da sauri
ta bar wajen ta nufi cikin gida tana ɓoye murmushinta. Ranta ya sanyaya ta ga
sahibinta, kai tsaye ta wuce part na Aunty MieMie. Da farko ya yi niyar rufa mata
baya ya capkota, amma sai ya fasa dan yana san zuwa ya duba lafiya Jaish yake
kuwa?. Ta kallo ya bita har sai da ya ga ta shiga part na aunty MieMie sannan ya
juya ya koma cikin garden ɗin wajen Jaish.

•••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥🔥
🔥🔥🔥BLACK WORLD🔥🔥🔥

Da gudun gaske suka shiga bedroom na Black Tiger, har lokacin yana nan yadda suka
barshi, ko motsawa bai yi ba. Da gudu Ronnie ya nufi gaban mirrorsa domin ya fara
controlling na kwakwalen robbot ɗin nan dan su yi mashi abin da ya dace, kun san
sai ana yi ana taimaka masu wajen shigar masu da abin da ake san su yi.

Katafaren torch screen computer na Black Tiger dake kusa da mirror ya buɗe domin ya
shiga sarrafasu. A gaggauce ya ce da Sweetie ko akwai wani abin da zata iya
taimakawa yayansa da shi domin ya farfaɗo? Saboda ba zai iya controlling na Robbot
ɗin nan dikka shi kaɗai ba, za'a iya samun gagarumar matsala idan Black Tiger bai
tashi ba. Dawo da kallanta a kansa ta yi, cike da tashin hankali ta ce. "To ai ban
san menene ya same shi ba bare in san abin da zai taimaka mashi da shi".

Da yake yana cikin tashin hankali kuma yana tsananin buƙatar Black Tiger a yanzu
sai ya amsa mata da. "Abu ne wanda ya danganci magic ɗinsa, ba kin ce dik wasu
ruhohin tsafi suna tsoron ayiyin Allah ba?". Yana magana yana ƙoƙarin kunna laptop
ɗin.

Kai ta gyaɗa mashi alamar yeah haka ne matsafa suna tsoron ayar Allah. "To ki
taimaka ki tofa mashi ayoyin su samu su sake sa zai tashi kin ji?"........ Jinjina
kai ta yi tare da nufar bed ɗin da gudu, hayewa sama ta yi jikinta har kerma yake
yi, hankalinta na kara tsananta tashi ya hau tofa mashi addu'oi babu kama hannun
yaro.

Shi kuma Ronnie ya gama kunna laptop ɗin sai kuma ya rasa menene password ɗinta,
tashin hankali!!. Zaro idanunsa ya yi tare da fara ƙoƙarin gwada password da dik
yasan Black Tiger yana amfani da shi wanda zai iya buɗewa. Sai dai dik wanda yasa
ace mashi wrong, take wani irin zufa ta fara keto mashi a face ɗinsa, yanzu ta ya
zasu yi controlling waɗan nan robbot ɗin har su yi nasara?

Ya yi iya gwadawansa ya gagara buɗewa, warning suka fara yi mashi a kan dama guda
ɗaya ta rage mashi, idan har ya sake saka wrong password to laptop ɗin zata tufe
kanta da kanta, idan kuma ta rufe sai afta 24 hours zata buɗe. Tashin hankali. Ai
Ronnie bai san lokacin da ya zube gwiwowinsa a ƙasa ba, suna cikin tsaka mai wuya.

Ganinsa a haka yasa Sweetie ta ce. "Ronnie lafiya kuwa? Menene yake
faruwa?"......... Murya a raunace ya ce. "Ba zamu yi nasara ba Sweetie, ba zamu kai
labari ba"....... Tamkar idanunta zasu faɗo ƙasa saboda zarosu da ta yi, hankalinta
ya tsananta tashi, a rikice ta diro kasan bed ɗin ta nufosa, a gabansa ta zubar da
gwiwonta ita ma, ya sunkuyar da kansa ƙasa yana tinanin mafita, a zuciyarsa yake
cewa shikenan yanzu za'a kwace masu birninsu? Yanzu wasu ne zasu mulki birnin nan?
Su zasu zama bayinsu kenan? Ga shi kuma dayawa daga cikin mutanen birnin sun marawa
waɗan da suka kawo masu harin baya, saboda kowa dai yasan matan wannan birni sun
tsani Black Tiger da RAWANIN ZALINCI da ya ɗaura a kansa yake mulkarsu, dan haka
sai suka yi mashi tawaye, dik suka rufawa waɗan can baya, harta wasu daga cikin
bara gurbin warriors ɗinsa sun juya mashi baya wannan dalili ya kara tada hankalin
Ronnie fite da tinanin kai tinani.

A yau dai Allah ya nunawa Black Tiger karfin ikonsa dik na banza ne, wato idan
Allah ya ga dama ya tashi kamaka cikin minti ɗaya zai yi maka kamun da dik danginku
zasu taru a rasa mai kawo komai ƙanƙantar mafita a lamarin.

Hannu Sweetie tasa ta tallabo kumatun Ronnien, idanunsa sun tsananta ja sosai,
jikinsa dik ya yi sanyi, kamar zata yi kuka ta ce. "Menene yake faruwa
Ronnie?". ...... Ajiyar zuciya ya sauke, bai ɓoye mata komai ba ya zayyana mata dik
abin da yake faruwa da cinsu da yake da ake shirin yi, ga shi mayakansu sun yi wa
Black Tiger tawaye, bugu da kari matan birnin dik sun juya mashi baya sai ƙalilan
masu tsoro azaba da izayar Black Tiger ne suka ki kwaye mashi baya, amma kusan
rabin birnin sun bi bayan waɗan can, yanzu maganar da ake yi ma sun dinfaro cikin
empeir na Black Tiger domin su fitar da shi su gurfanar da shi a gaban kowa su
kashe shi su kwaci CROWN OF INJUSTICE ɗinsa su ɗaurawa kansu, sannan su zauna a
saman powerful seat ɗinsa.

My people's me kuke tinani a wannan yanayi? Kun dai ga irin aya da Allah ya ajiyewa
Black Tiger, dan haka yakamata bawa ya sani dik wani karfin iko da mulki da yake ji
da shi second ɗaya ta yi wa Allah yawa ya yi watsa watsa da rayuwarsa ya mayar da
shi abin tausayi, dan haka aikata ba dai'dai ba dan Allah ya baka wata dama sam ba
mafita bace a gareka, dan zaka faɗa hanyar da ba zaka iya fita ba, Allah dai yasa
mu fi karfin zuƙatanmu yasa mu dace.


P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️


For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.



🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A
PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘



ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥🤍
========🔥🔥🔥=========




MALLAKIN🔥

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️




‫ ِإَّنَك َحِميٌد‬،‫ َكَما َصَّلْيَت َعَلى ِإْبَراِهيَم َوَعَلى آِل ِإْبَراِهيَم‬،‫الَّلُهَّم َصِّل َعَلى ُمَحَّمٍد َوَعَلى آِل ُمَحَّمٍد‬
‫ ِإَّنَك‬،‫ َكَما َباَرْكَت َعَلى ِإْبَراِهيَم َوَعَلى آِل ِإْبَراِهيَم‬،‫ الَّلُهَّم َباِرْك َعَلى ُمَحَّمٍد َوَعَلى آِل ُمَحَّمٍد‬،‫َمِجيٌد‬
‫️❤َحِميٌد َمِجيٌد‬




"Ronnie ka dai'na saurin sarewa daga samun rahamar Ubangiji, In Sha Allah Allah zai
kawo mana mafita, yanzu dai mu yi shawarar meyakamata mu yi?"....... Muryarsa a
rautace sosai ya ce. "Dama ɗaya muke da shi Sweetie, dama ɗaya ta rage mana, idan
har muka saka wannan password na karshe ba dai'dai ba shikenan laptop ɗin zai rufe
kansa sai after 24 hours za a sake gwadawa".

Tashin hankali, zaro idanunta waje ta yi, lokaci guda kuma sai ta sauke ajiyar
zuciya, domin ta tina maganar Allah a cikin suratul baqara, sura ta biyu aya ta
153. Allah Madaukakin sarki yana cewa. "Ya ku waɗanɗa kuka yi imani! Ku nemi
taimako, natsuwa, hakuri da sallah ga Allah. Lallai Allah na tare da masu hakuri".

Wannan aya na koyar da cewa a dik lokacin da mutum ya shiga cikin wahala ko tashin
hankali, to ya nemi taimako ta hanyar haƙuri, natsuwa da sallah, domin Allah yana
tare da masu waɗan nan sifofi. Haka zalika a cikin suratul baqara aya ta 155 Allah
ya sake cewa. "Kuma lallai ne za mu jarrabe ku da wani abu na tsoro da yunwa da
rashi daga dukiya, rayuka da ƴaƴa". Wannan yana nuni da cewa kowane mutum zai
fuskanci jarabawa, kuma mafi dacewa a yi haƙuri da dogaro ga Allah.

A cikin muslim, hadisi mai lamba 223 Manzon Allah (SAW) ya ce. Hakuri haske ne.
Wannan yana nuna cewa hakuri yana da haske mai nuna hanya a cikin duhun matsaloli.
Dan haka yana da kyau su yi hakuri su kuma natsu sosai dan samo mafita mai kyau ba
wanda za su yi danasani ba.

Karar da mirrorsa ya yi ne ya kara firgitasu, dan alama ce ta tashin hankali sosai.
Miƙewa tsaye suka yi a tare, a gagauce Ronnie ya kai kallansa a kan mirror,
idanunsa ne suka ciko da kwallah tab, dan ana cinsu da yaki babu karya, abin ya
mugun ɗaga mashi hankali. Sosai Sweetie ta ji ta karaya a wannan lokaci, dan ganin
hawaye a idanunsa, dik sai ta ji ta tausaya mashi over. Matsawa kusa da shi sosai
ta yi, cike da tsoron abin da zai je ya zo ta ce. "Ronnie bari in gwada saka wani
password ɗin mu gani".

Bawan Allah yana cikin ɗimuwa sam bai ji kalamanta ba ma. Ganin bai amsa mata
ba ne yasa ta miƙe ta kai hannunta saman madannan laptop ɗin, jikinta na kerma ta
fara ƙoƙarin dannawa, bata ta san abin da zata rubuta ba, kawai dai ta sanya a
ranta Allah ba zai taɓa mata kunya ba dan da shi kawai ta dogara.

Hannunta na kerma sosai ta kai saman later R zata danna sai ganin wani hannun daga
bayanta ta yi ya rigata da danna later R ɗin, ai a miliyan ta zabura ta juyo, dan
tasan wannan ba hannun Ronnie bane, hannun Black Tiger ne, saboda yanayin hasken
skin ɗinsa shi da Ronnie akwai banbanci sosai. Tana jiyowa sai ganinsa ta yi a
tsaye a bayanta, ko yaushe ya farfaɗo? Ta jefawa kanta tambayar, jikinta na rawa ta
kai kallanta a kan face ɗinsa. Wani irin razana ta yi ganin yadda ya canza, fuskar
nan tasa babu imani babu annuri, wlh ko mai taurin zuciyarka ka gansa a wannan
yanayi sai ka ji wani irin ajijiya ya ɗebeka, sai hantar cikinka ta ƙaɗa. Take ta
sha jinin jikinta.

Ronnie ma a milyan ya miƙe tsaye, dan shi ma bai ga time da Black Tiger ya miƙe ba,
kawai ya gansa ne a bayan Sweetie. Tsuru tsuru suka tsaya an rasa mai iya magana,
ita Sweetie ma jikinta har ɓari yake yi, saboda yankar da ta yi mashi a kirji,
tsoronta ɗaya irin hukuncin da zai yanke mata, ta shiga zilimi a kan hakan.

Shi kuwa bai bi ta kansu ba ya cire password na laptop ɗin wanda ya kasance sunan
Ronnie ne, dik wahalar da Ronnie ya sha ashe sunansa ne password ɗin, wato da gaske
ne fa rashin sani ya fi dare duhu. Cikin ƴan mintocin da basu gaza uku ba ya shigar
wa da Robbot ɗin nan abin da yake buƙata bayan buɗe laptop ɗin.

In short cikin mintocin da basu gaza 30 ba ya ci rabi da kwatan yakin nan yana
tsaye a in da yake bai motsa ba yana sarrafa kwakwalen robbot ɗin, dik abin da yake
faruwa Sweetie da Ronnie sun yi shiru suna kallo ta cikin mirrorsa, zubar da jini
kawai ake yi, maza zubewa ƙasa suke yi tamkar anyiwa sauro feshin magani, umarnin
rashin imani ya bawa robbot ɗin nan nasa, dan kisan walaƙanci da rashin imani da
tausayi suke yi wa mutane.

Wani irin tsorata Sweetie ta yi na ganin yadda maza ke zubewa ƙasa, a tsorace ta
kai kallanta kan face ɗinsa, yana tsaye kamar mutum mutumi, sai ma kara ɗaure fuska
da ya yi, yau bata ga fuskar iya ce mashi ko uppan ba, hasali ma jikinta kerma yake
yi, yau karo na farko bata san kallan face ɗinsa, saboda tashin hankali da fargabar
da zuciyarta yake ciki.
Sai dai fa ya jinjinawa Sweetie da Ronnien a cikin zuciyarsa, dan sun yi
namijin ƙoƙari, da sun san password ɗinsa tabbas zasu yi nasara a wannan yakin,
hakan yasa ya jinjina masu sosai, shiyasa ma ya yafe mata ciwon da ta ji mashi.
Suna tsaye a wajen har Black Tiger ya kammala abin da zai kammala, sannan ya
umarci Robbot ɗin nasa da su haka mashi rami mai zurfin gaske a tsakiyar birnin, a
kofar empeir ɗinsa kenan, sannan su cika ramin da dikkan mutanen da suka juya mashi
baya, su bisu da fetur da matches, sai kuma ya sake umartar wasu robbot ɗin da
cikin awa biyu su tsabtace

Please Login or Register in order to submit comment