Reading RAWANIN ZALINCI STEP 3 NA FATEEMA ZAHRA MUSA Chapter 58 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nufi waje yana kara ce mata sorry, sai rarraba idanunta take yi tana neman ta
ita zata ga Black Tiger? Sai dai babu shi babu alamarsa a ɗakin, da alama ya fita.
Kumbura kumatu ta yi a ranta ta kudurta idan ta dawo daga school yau ba zata
kyalesa ya zauna lafiya ba, zata takura mashi sosai, sai ta fance wahalar da ita da
ya yi. A yarinya bata daddara ba, muje zuwa buga wasa, zamu ke waye zai yi nasara.

Kai tsaye Dining room Ronnie ya wuce da ita, bawan Allah shi yanzu ya dai'na
tambayarta me Black Tiger ya yi mata idan ta je wajensa ya ganta a wahale, dan ya
gaji da jin diramarsu, wani lokaci ma dariya suke bashi, wani lokaci kuma ya yi
hawaye, kamar wasu maguna, basa haɗuwa inuwa ɗaya sam.

A baki ya rinƙa bata breakfast ɗin tana ci har ta ƙoshi, sannan ya ce su je ya
kaita school idan ta dawo sai su je wajen koyan mota ya fara koya mata.

"Lovely bro kai baka yi breakfast ɗin ba". Ta faɗa kalamanta cike da kulawa sosai.
"Sai na kaiki na dawo zan yi, time ya tafi ne". Ya faɗa tare da miƙewa, ya ratayo
hannu ɗaya na school back ɗinta a shoulder ɗinsa. Hannunta ya ja tare da wucewa
suka nufi waje.

Bata sake sanya Black Tiger a idanunta ba har suka tafi school tare da rakiyar
motoci guda gona ciff, ita da Floris suka tafi. Primary 4 aka sanyata bisa umarnin
Ronnie, dan ya ce zai rinƙa koya mata karatu sosai a gida, ba zai yarda ta fara
daga primary one ba dan ta girmewa hakan, ita kuma Floris tana jss two yanzu.
Dikkansu gidan baya suka shiga, Ronnie yana tsakiyansu. Sai hira yake yi da
Sweetie, ta kwanto da kanta a saman shoulder ɗinsa tana ta farinciki yau zata je
school, har yanzu cikinta yana juya mata tana jin kamar zata yi amai amma kuma aman
yaki fita. Black Tiger shi ma yasan ta kan tsiya.

Ko da suka isa school ɗin sai da suka tsaya yi wa juna kalaman kauna na rabuwa da
juna, daga karshe Ronnie ya ce mata. "Ki kula sosai da kanki, idan kin dawo daren
yau zamu yi wata magana ki tina mun, sannan don't believe anybody kin ji?".
Kai ta gyaɗa mashi tana kallansa. Alama ya yi mata da kansa a kan ta matso. Matsawa
ta yi dab da shi, sumbata ya bata a kumatu yana murmushi, ita ma sumbatar ta bashi.
Takaici yasa Floris ta buɗe kofar side ɗinta zata fita kenan ya yi saurin riƙo
hannunta, a hanzarce ta dawo da kallonta kansa, while shi kuma a hankali ya kai
kallansa a kanta. Da ido Sweetie ta bisu da kallo, sumbata ya bawa Floris ɗin ma a
kumatu ita ma. Thank you ta furta ba tare da ta mayar mashi da martanin sumbatar ba
ta fice da sauri tana tinanin kalaman master Devil in da yake sanar da ita yana
matsanancin sha'awar Sweetie, ta yi mashi hanya ya sameta zai yi mata kyauta na
musamman. Ita fa Sweetie sam bata kishi da Floris, saboda babu wata alaƙa ta
soyayya a tsakaninta da kowa sai Kamran, shi kaɗai zuciyanta yake so, Ronnie san
yaya da kanwa take yi mashi, shiyasa bata kishi da Floris, ita kuma Floris kishi
take yi da ita sosai da sosai, kamar ta kasheta take ji.

Floris kuwa ta yi master Devil alkawarin ranar partynsu Ronnie idan kowa yana cikin
hidima a cikin empeir ɗin, tabbas zata kawo mashi Sweetie har cikin bedroom ɗinsa,
daga nan sai ya ƙarisa sauran aiki, wannan agreement ɗin suka yi da shi, yanzu abin
da yake jira kenan, a wannan rana ta partyn su Ronnie an shiryawa Black world
gagarumin shirin da a tinaninsu Black Tiger bai sani ba, a daren ranar suka shirya
sace Ronnie idan jama'a sun yawaita, a cewarsu Black Tiger ba zai iya ganinsu ba
dan dare ne kuma abubuwa sun yi yawa, dik tunaninsu capacityn Black Tiger ya gaza
haka, master ya tsara zai yi amfani da Sweetie da rana, da daddare su ɗauke Ronnie.
Kai wato akwai tashin hankali fa.

Sannan a wannan rana ta partyn akwai gungun mutanen da suka jima suna shirya hanyar
kwatar birnin Black world daga hannun Black Tiger saboda ɗinbin arzikin da suke da
shi, so zasu yi amfani da wannan rana ta party su yi shigar sunkuru su yakesu su
kwace birnin. Daga gefe kuwa a wannan rana Duniyar shaiɗanu suke san zuwa ɗaukar
autansu wanda shi kansa Black Tiger ɗin bai san da su ba, babansa bai bashi
tarihinsu ba, so bai yi shiri a kansu ba, amma kuma zai iya zulle masu in har bai
fita wajen wannan party ba, dan suna kan nemansa ne, fitar da zai yi zuwa wajen
wannan party shi zai sa su gansa, suna ganinsa second ɗaya ya yi yawa zasu bayyana
a in da yake.

Abin da baku sani ba shi ne, gabaɗaya in da Black Tiger yake fa a tsare take, in
dai zai kasance a cikin gidansa ko fada to bazasu iya ganinsa ba, already babansa
ya tsare wajen, so hall da za'ayi taron babu tsari, dan bayan mutuwar babansa ya
gina wannan hall ɗin, dan haka yana fita wajen za'a iya ganesa. Fatan yanzu kuna
kan fahimtar ɓoyesa da babansa ya rinƙa yi na tsawon shekaru a hankali hankali.

Shi kuma kunga bai san da wannan ba dikka, hakan ma tasa ya yi wa Ronnie alkawarin
tabbas zai je wajen partynsu, shi Ronnie zai bawa cake idan ya yanka kafin ya bawa
kowa, shiyasa na ce maku dukiya ta yi kuka, an ɓarnatar da ita a kan wannan taro,
saboda manyan kai zasu je wajen, kujerun zama ma a musamman aka yi odersu daga
ƙasar England, kujeru ne na masu bala'in kyau da tsada. In short abubuwa manya
manya ne suke shirin faruwa a wajen wannan party.

A ta ɓangaren Sweetie kuma ta yi shirinta tsab na zuwa wajen, ta kuma shirya sanya
Ronnie ya fara dik abin da zai fara da sunan Allah, kai my people's akwai cakwakiya
a wannan rana wlh, za dai mu gani. Gabaɗaya masu kaunar Ronnie a birnin sai murna
suke yi, Black Tiger da kansa ya sanyawa wannan rana suna red diamond day, saboda a
wannan rana zai fara kyauta da dukiyar red gold ɗinsu da suka samo a ƙarƙashin
ƙasa, sai ya saka wa ranar red diamond day.

Sai shiri suke yi, Ronnie buri ya cika zai shiga hospital ɗinsa ya fara aiki.
Sannan kwana biyu tsakani akwai gagarumin Birthday party ɗinsa again, wato wannan
birni akwai shagali idan abubuwa basu lalace ba a ranar partyn buɗe hospital.

A tinaninku su waye zasu yi nasara? Duniyar shaiɗanu zasu samu damar ganin ɗan
autan nasu har su ɗauketa? Master zai cinwa burinsa a kan Ronnie and Sweetie? Waɗan
can gungun mutane masu san kwace birnin zasu cinwa burinsu? Sweetie zata cinwa
burikan da ta tsara wa birnin a ranar partyn? Mu je zuwa.

••••••••••••••••••••••••••••••🔥

Su Sweetie sai da suka wuce har class ɗinsu, sannan Ronnie yasa suka juya kan
motocinsu izuwa gida cike da kewarta.

•••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥🔥

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️


For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.



🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A
PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘



ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥🤍
========🔥🔥🔥=========




MALLAKIN🔥

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️




‫ ِإَّنَك َحِميٌد‬،‫ َكَما َصَّلْيَت َعَلى ِإْبَراِهيَم َوَعَلى آِل ِإْبَراِهيَم‬،‫الَّلُهَّم َصِّل َعَلى ُمَحَّمٍد َوَعَلى آِل ُمَحَّمٍد‬
‫ ِإَّنَك‬،‫ َكَما َباَرْكَت َعَلى ِإْبَراِهيَم َوَعَلى آِل ِإْبَراِهيَم‬،‫ الَّلُهَّم َباِرْك َعَلى ُمَحَّمٍد َوَعَلى آِل ُمَحَّمٍد‬،‫َمِجيٌد‬
‫️❤َحِميٌد َمِجيٌد‬




40




🔥🔥🔥🔥DUBAI.🔥🔥🔥🔥

Ɗago da kallonsa a kanta ya yi da nufin ya tsawatar mata ta cire hannunta ya yi
aikinsa. Sai dai kash, yana ɗagowa suka kalli juna sai ya ji tongue ɗinsa ta yi
mashi nauyin ya daka mata tsawan, gabaɗaya sai ya ji wani iri a jikinsa, tamkar an
sanya igiya an ɗaɗɗaure mashi tongue ɗin nasa ne, ido cikin ido suka kalli juna a
kurkusa, kun san yana da matuƙar wahala ku ga juna ido cikin ido zuciyoyinku basu
amsa da wannan kallo ba, so har cikin ransu suka ji wannan kallo ya ratsasu. Ai
bata san time da ta zame hannunta daga saman wuyan rigar ba, sai dai ji ta yi ya
sanya hannunsa ya yi kasa da rigar.

Shi kansa tin da yake dubata wlh bai taɓa mayar da hankalinsa a wani halitta tata
ba sai a yau, a yau ɗin ma ba komai ne ya ja hankalinsa a kansu ba face tana zaune
idanunta biyu, yadda ta zauna yasa gabaɗaya tula tulan nata sun tsastsaya cir,
saboda babu bra daga ta ciki, so suna nan muraransu. Ga shi yadda ya ja wuyar rigar
ta ɗan yi ƙasa sosai, hakan ya basu damar bayyana.

Wlh sai da ya ji gabansa ya faɗi, lokaci guda ya nemi natsuwarsa ya rasa, da kyar
ya iya cire audigar, hannunsa ma sai ɗan kerma take yi, tamkar wanda zai yaɓa wuta,
gabaɗaya sai ya ji shakkar sanya hannunsa a waje, kamar dai ba jarumi Ramish namu
na amana ba, lokacin guda ya zama ɗan farinsa, har wata ƴar guntuwar munafukar zufa
ce take keto mashi a gafe da gefen face ɗinsa, lokaci guda ya shiga cikin wani
hali.

Ita ma dai cikin wani halin take, saboda yadda hannunsa ke taɓa fatar wajen
gabaɗaya ya ruɗar da ita, sai wani mutsu mustu take yi tamkar wanda ake yi wa
cakulkuli, da yake shi ma yana cikin yanayi sai bai fahimci tana mutsu mutsu bama.
Da kyar ya gama mata, yana gamawa ya ɓallo maganninta ya miƙa mata, lokaci guda
face ɗinsa ta sauya, gabaɗaya ilahirin jikinsa tsuma yake yi, a gaggauce ya juya ya
nufi hanyar waje, ko tsayawa ta sha maganin a gaban idanunsa ma ba zai yi ba, yana
miƙa mata adadin da zata sha cikin zafa ya wuce waje.

Bai zame ko'ina ba sai cikin bedroom ɗinsa, da alama dai abar tasu ta gado ce ta
motsa. Ga shi shi kuma ba mijin aure ba tare ya rage zafi, sai ya kwanta yana ɗan
juyi a saman bed ɗin nasa.

A gefe guda kuwa, Ummie tana nan tana shirya yadda zata samesa ta biya buƙatanta,
wannan friend ɗinta mai kibar sai tsara mata yadda zata yi ta same shi take yi,
harda bata shawarar ta bugar da shi da kwaya a cikin abinci ko ruwan sha tun da
Sharifat ce mai kai mashi abinci, sai ta yi amfani da wannan damar ta zuba mashi
kwaya, idan ya sha ta tinkaresa tsab zai yi abin da take so cikin fitar hankali ba
tare da yasan ya yi ba(Auzubillahi). Aikuwa Ummie ta karɓi wannan shawara, har ta
tsara ranar da zata aiwatar da wannan aiki.

Wlh a duniyarmu ta yau mata irin Ummie su suka fi yawaita, Allah jama'a mu ji
tsoron Allah, budurwar zuciya! Ƴarta tana san mutum ita ma tana so dan jaraba, shi
kuwa ko ɗaya daga cikinsu bai ga abin ɗaga idanu ya kallah ba.

A ɓangaren Leesharh kuwa, haɗiye maganin ta yi tare da komawa ta kwanta, zuciyarta
cike tab da tinanin yadda suka kurawa juna ido cikin ido, lokaci guda tinanin
Sharifat ya faɗo mata a ranta da yadda take nuna tsantsar kaunar da take yi wa
Ramish. Auzubillahi minashshaiɗanirrajim ta furta tare da korar tinaninsa a cikin
kwakwalwarta tana addu'ar Allah kada ya sake sanya mata tinaninsa a cikin
kwakwalwarta, dan bata san tina abin da ƴar uwarta take mutuwar so. Daga haka ta
datse idanunta gam tana ƙoƙarin tilastawa kanta yin barcin dole.

A ɓangaren shi kuwa, a wannan dare dai barci ta gaggaresa, dan yaga abin da
bai taɓa gani a zahiri ba, hankalinsa ta tashi sosai, sai juyi yake yi a saman bed
barci yaki zuwa, ga shi abin takaicinma shi ne yadda tunanin tula tulan nata suka
tsaya ga idanunsa da ƙwaƙwalensa, wai a hakan ma iya tudunsu ya gani ba dukka ba,
dik ya rasa sukuninsa. Idan ya yi yunƙurin tilastawa kansa mancesu ma, sai face
ɗinta ta fara yi mashi gizo. Daga karshe dai siririn tsaki ya ja tare da miƙewa
zaune, take ya fara kuncin rai kamar wani ne ya yi mashi laifi.

Miƙewa ya yi yana wani ɗaure fuska ya nufi toilet, abar ta miƙe zat taki kwanciya,
dama ga yanayin kayan jikinsa ba masu rufin asiri bane, kana iya ganin halin da
abar take ciki. Alwala ya shiga ya ɗauro yana kara kwaɓe fuska. Dadduma ya zo ya
shinfiɗa tare da canza kaya zuwa Arabs jallabiya ya hau yin sallah ko zai samo
saukin wannan jaraba.

Ita ma dai Leesharh barcin ne ya kauracewa idanunta, tambayoyin da ya yi mata ɗazun
a kan masu nikaf shi e yake ta yi mata yawo a cikin kwakwalwarta.


🔥🔥🔥🔥BABYN BABY.🔥🔥🔥🔥

Kwance take saman sofa mai zaman mutum uku, ta tada kai da laps na Ammo, tana sanye
da Negligee mai shegen kyau launin maroon color, ta ɗaura silky-c a kanta, sai
tashin kamshi take, ta gama shirin yin barcinta tsab. Tana tsananin kewan babynta,
yau tsawon kwanaki biyu kenan bai kawo mata ziyara ba, sai dai su yi waya, shi ma
wayar baya wuce two mins sai ya ce mata zai sake kiranta ya katse, baya yin awa
biyu bai kira ta ba, hakan yasa ta gane abubuwa ne zuka yi mashi yawa, amma tana
cikin ransa, shiyasa baya iya ɗaukar awa biyu bai kira ba, idan ya kira kuma minti
biyu ya ce zai sake kira.

Tabbas ta damu saboda tana kewarsa sosai, amma kuma ta yi mashi uzuri saboda tasan
tana cikin ransa. Yau tsabar kewarsa da ya yi mata yawa ma bata iya cin abincin
dare ba, yoghurt kawai ta sha, ba yadda Ammo bata yi da ita a kan ta ci wani abin
ba, amma taki, ta ce a ƙoshe take, Ammo ta fahimci tabbas kewar mijin nata take yi
shiyasa take cikin wannan hali.

Shiru parlourn babu abin da zaka ji yana tashi sai kamshi da sanyi Ac, tv
dake kunne ma ƙasa kasa yake magana ta yadda ba'a iya jin abin da ake faɗe a ciki
sosai. Wayar baby dake kusa da ita ne ya fara ruri alamar shigowar kira. Ko bata
dubaba ta san shi ne yake kiranta, dan ringintone na musamman ta saka mashi.

Cike da zumuɗi ta miƙe zaune tare da kai hannu ta ɗauki wayar, kamar yasan ta cika
da kewarsa, miƙewa tsaye ta yi ta nufi bedroom ɗinta tana satar kallan Ammo ta
ƙasar ido. Kawar da kanta Ammo ta yi kamar bata gansu ba, oh su baby ma wai yanzu
idan za'ayi waya da baby sai a gudu daga kusa da Ammo, kai wannan yarinya ita ma
tana yin san ranta fa.

Sai da ta shiga cikin ɗakin ta yi saurin ɗaukar kiran, yana gab da katsewa ta ɗaga.
Faɗawa saman bed ɗinta ta yi tare da rungumo katuwar teddy ɗinta dake saman bed
ɗin, ta kwantar da kanta a saman wata teddy tana turo baki, sai ta ji tamkar a
saman kirjinsa ta kwantar da kanta. Shi kuwa tun da ta ɗauki wayar yake jiran ta yi
magana, dan a ƙagare yake da san jin voice ɗinta, sun yi kewar juna.

"Hello baby". Ta faɗa tamkar zata saka mashi kuka. Sanyayyar ajiyar zuciya ya
sauke wanda sai da ta ji zuciyarta ta amsa. "Baby ina kewanka sosai fa". Still
cikin shagwaɓar nan dai ta yi maganar. Nisawa ya yi, shi kaɗai yasan halin da yake
ciki a wannan dare.

"Am so so sorry my baby, nasan dama dole kina kewata sosai, zan zo da safe In Sha
Allah kin ji?". Yadda ya yi maganar kamar wanda yake cikin maye, voice ɗinsa ma
bata fita sosai................. Sarai ta fahimci yana cikin wani hali ne, dan haka
a matsayinta na mace ta gari, wato house wife material sai ta fara ƙoƙarin yadda
zata ga ta kwantar mashi da hankali har ya ɗan samu natsuwa ko zai iya yin barci,
Allah ya gani tana san mijin nan nata, ta yi takaicin ɓoye mata kansa da ya yi, da
tabbas zata tsaya tsayin daga wajen nuna mashi soyayyar da zata sa ya mance komai,
ba zata taɓa barin damuwa yasamu burgin zama a zuciyarsa ba, zata cikasa da
soyayyar da koda an ɓata mashi rai a waje babu gurbin zaman wannan ɓacin ran, sai
dai kash, ya ɓoye mata shi mijinta ne, yanzu dik abin da zata yi mashi ba zata yi
wanda zai wuce tsakanin yaya da kanwa ba, saboda kada ya tuhumeta da cewa a ina ta
koyi hakan kuma shi ba yayanta bane ya za'ayi ta yi mashi hakan? Kun gane me take
gudunwa dai ai ko?.
"Baby meyasa ba zaka zo yanzu muga juna ba?". Cike da kula sosai ta yi
maganar........ "Aiki sosai nike yi beb, amma da safe zan zo". Shiru ta ɗan yi
kafin ta ce "Tom shikenan". Yadda ta yi maganar sai ya ji kamar tana da wata magana
a ƙasa, dan haka sai ya ce. "Akwai wata matsala ce?".

Kai ta gyaɗa tamkar tana a gabansa kafin ta amsa da. "E akwai maganar da nike san
mu yi dama". ........ "Okey to faɗi ina jinki?". Yana magana yana pressing na
laptop dake gabansa, alamar aiki yake yi sosai.
"Baby anya maganar a zahiri ba zata fi a waya ba kuwa?". Ta jefa mashi
tambayar. Zame hannunsa daga kan laptop ɗin ya yi, cikin natsuwa ya ce. "Na baki
dikkan attention ɗina a yanzu yi maganar ina jinki".
Hannu tasa ta ɗan toshe bakinta saboda dariyar da take guntsewa ya kusa kubce
mata, da alama akwai abin da take ɓoyewa ne. "Talk now, am listening". Ya sake
faɗa...... Juyawa ta yi ta gyara kwanciyarta, sannan ta janyo bargo ta lume a ciki,
ta kara rungunar teddy ɗinta da kyau, sannan ta haɗe natsuwarta waje guda, cikin
sanyin murya ta ce. "Dama baby a baya ka taɓa ce mun idan na samu wanda nike so in
sanar da kai da kanka zaka yi bincike a kansa in ya cancanta sai ka aura mun shi
ko?". A karshen maganar ta jefa mashi alamar tambaya tare da dakatawa domin
tsammatan amsa daga garesa.

Lokaci guda ya ji kirjinsa ta yi wani irin bugawa dum dum da karfin, bai san
time ɗin da ya zaro idanunsa waje ba, cikin tashin hankali ya ture table ɗin laptop
dake gabansa ya miƙe tsaye, sanye yake da kayan barci masu zubin pjs a jikinsa. A
hankali ya taka ya nufi gaban wasu curtains dake cikin bedroom ɗin, yaye curtains
ɗin ya yi nan take wata kofar glass ta bayyana, tura kofar ya yi ya fito
balconynsa, daga sama yadda yake kallan garin gwanin ban sha'awa, sai dai shi
kallan takaici yake yi gimbiya baby ta kona mashi ransa.

Shiru ya kasa yin magana har sai da sake cewa. "Baby baka jina ne?".......
Sarkafewa voice ɗinsa ya yi, da kyar ya ɗan yi gyaran murya kafin ya amsa da. "Ina
jinki". Kamar zata yi kuka ta ce. "Kana jina amma shi ne ka yi shiru?".
A wannan karan jinjina mata kai ya yi tamkar yana a gabanta, sannan ya amsa
da. "Sorry yanzu ina jinki yi magana".... Fuskarta cike da ƙayatattcen murmushi ta
cigaba da cewa. "To yanzu baby na samu wanda nike so kuma yake sona, yanzu haka ya
zo nan gida kawo mun ziyara kazo ku gaisa..........".

Katseta ya yi cikin tsawa yana huci. "Waye ya bashi izinin ya zo gidan?". Yadda ya
futar da words ɗin sai ya baka dariya, dan a harxuƙe ya yi maganar.......
"Baby ai kai kace idan na samu mai sona na kawo shi zaka aura mun, to
naga ina son shi shiyasa nace ya zo ku gaisa da kai and kuma wlh yana......."
Tsawan da ya daka mata cikin kakkausar murya ne yasa ta haɗiye sauran maganganunta,
bata yi zatan zai ɗauki zafi har haka ba.

Cike da ɓacin rai da fusata a fili ya ce. "Ya jirani gani nan zuwa, sai na ji
uban waye ya bashi izinin yin magana dake, kema wait for me tukun nan, bari na zo".
Yana kai karshen maganar ya katse kiran ba tare da ya jira reply ɗinta ba.......
Cikin zafa ya wuce ta ɗauki key ɗin motarsa, kamar ba shi ne ya gama cewa ba zai
samu damar zuwa gidan yana aiki ba, tuni ya mance da aiki ya figi mota sai gidan
Ammo.

Ita kuwa, yana katse kiran ta miƙe a zabure, lokaci guda ta ji tsoro ya kamata,
yanzu ya zata yi idan ya zo? Ta jefawa kanta tambayar. Da gudu ta diro kasan bed
ɗin ta nufi waje. Bata zame ko'ina ba sai wajen Ammo, a lokacin ta koma cikin
bedroom ɗinta.

Tana zuwa ta sanar da Ammo wautar da ta tabba kuma ga baby nan zuwa. Siririn
murmushi irin nasu na manya Ammo ta yi, cikin natsuwa ta fara faɗa mata yadda zata
yi idan ya zo ta kwantar mashi da hankali har ya fahimci wasa take yi mashi, daga
karshe ta gargaɗeta da kada ta sake yi mashi irin wannan wasa, domin zata iya
sanyawa ya shiga wani hali, yanzu in da ya ɗauko mota a fusace ya biyo daren nan
idan wani abin ya faru fa? Irin wannan wasa yana da kyau ta san lokacin yinsa.
Sosai ta ji shawarin Ammo tare da yi mata godiya.

Suna tsaka da hakan suka ji wani irin horn da aka rinƙa bugawa a gate ɗin a
haukace, da gudu baby ta diro ƙasa ta nufi waje, da kallo Ammo ta bita tana
tausayawa rayuwarta, saboda already baby ya faɗawa Ammo ɗin dalilin da yasa baya
san kowa yasan matarsa ce, saboda familynsa, shi ɗan babban ahali ne masu ji da
karfi da izza, so yasan abu ne wanda ba zai taɓa yiwuwa su yi accepting baby a
matsayin daughter in low ɗinsu ba, wannan yana ɗaya daga cikin dalilin da yasa ya
ɓoyeta, shi kansa ba shi da kwarin gwiwar iya tinkarar familynsa da ita a matsayin
mata, tsawon shekaru ya rasa yadda zai yi, ga shi yana santa kamar ya mutu, ba zai
iya rabuwa da ita ba, musamman mahaifiyarsa da yasan ko zai mutu ba zata aminta da
marasa asali ba, ya auri baby tun bata wuci 10 years ba a duniya, amma har yanzu ya
gaza samun kalaman da zai iya tinkarar familynsa da shi wajen sanyasu su aminta da
ita. Uhm babbar magana!!.

Bedroom ɗinta ta nufa da gudu, tana zuwa ta haye saman bed tare da shigewa cikin
bargo tana sauke numfashi da sauri sauri kirjinta na ɗan bubbuga mata da ɗan karfi
karfi. Da karfi ya banko kofar bedroom ɗin nata ya shigo, har sai da yasa gabanta
ya faɗi sosai, da ta yi niyar yin pretending kamar tana barci, amma turo kofar da
karfi yasa ta zabura ta miƙe zaune tana zazzara idanu. Fuskarsa babu annuri ko ɗigo
a kanta ya afko cikin ɗakin, ransa a matuƙar ɓace sosai, numfashinsa ma kama yake
yi da mai huci. Cikin kakkausar murya ya ce. "Waye ya baki izinin yin magana da
wani har ki kawo shi cikin gidan nan?".

Sosai ta tsorata da ganin yanayinsa, jikinta na rawa ta diro kasan bed ɗin, dik sai
ta ji ta kasa yin magana. Cikin kakkausar murya ya sake cewa. "Ina mutumin yake and
ina Ammo da ta barki kika kawo wani cikin gidan nan"......... Cike da tsoron abin
da zai iya aikata mata ta amsa mashi da. "Baby to ba kai kace dama in kawo dik
wanda nike so zaka aura mun ba?".

Hmmm a lokacin da ya yi mata wannan magana fa bata wuci 9 years ba a duniya, amma
tsabar iyashege wai bata manta da zancen ba. Kuma shi cikin wasa ta yi maganar fa.
"Ina mutumin yake na ce?!!". Cikin tsawa ya yi maganar. Satar kallan kofar fita
ta yi, kafin ya ankara sai ganinta ya yi ta watso da gudu zata nufi waje. Ai cikin
zafa a miliyan ya kai mata capka a ciki. Ihu ta so kurma mashi saboda tsorata sai
kuma ta danne, shi kuwa tsabar yana cikin ɓacin sai sai ya yi wurgi da ita a saman
bed tare da kara daka mata tsawar ta faɗa mashi ina mutumin da ta kawo ɗin yake?.

A hanzarce ta miƙe tsaye tare da dirowa kasan gadan, jikinta na kerma amma
taki faɗa mashi gaskiyar cewa wasa take yi mashi, dan Ammo ta ce kada ta yi saurin
faɗa mashi su bari kishin tasa ta ɗan zafafa. Kin yin magana ta yi tana kumbura
kumatu. Kara hasala sosai ya yi, ya zo har wuya, gadan gadan ya nufota da nufin kai
mata duka tun da taki faɗa mashi ina mutumin, ɓacin rai yasa bai tsaya tambayar mai
gadi akwai wanda ya zo gidan ne ko babu ba? Hankalinsa dik a kanta shiyasa ita ya
fara tinkarowa kai tsaye.

"Where's ur phone?". Ya faɗa cikin tsawa, ya yi maganar kuma yana kara tinkarota
gadan

Please Login or Register in order to submit comment