Reading RAWANIN ZALINCI STEP 3 NA FATEEMA ZAHRA MUSA Chapter 62 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da gefen fuskarsa, hannunsa yasa ya ɗan shafi zufar yana
mamakin menene kuma ya kawo zufa a face ɗinsa? Sai jin jikinsa ya yi tamkar an
takuresa waje guda, ya ji kamar a matse yake, bugawar zuciyarsa ce ta sauya izuwa
da karfi karfi.

"Amma Yah Ramish meyasa kasan zaka sake ni ka sanya aka horani?". Muryarta ta katse
mashi tinani.

Da sauri ya dawo da kallansa a kanta, jikinsa na wani irin tsuma na daban da bai
taɓa jin irinsa ba, dik karfin sha'awarsa idan ta motsa jikinsa baya yin irin
wannan tsuma, to abu ne da ya haɗu da wanda yake da gadan abar, ga maganin overdose
aka bashi, kunga kuwa ai sai abin da Allah ya yi kawai.

Zuba mata idanu ya yi bai iya bata amsa ba, ta ɗan yi mamakin irin kallan da
yake yi mata, sai ta ɗan kawar da kanta daga kallansa. Gabaɗaya sai ta ji ta tsargu
sosai, kamar a takure take, kun san idan mutum yana kallanka sai dik ka ji kamar
baka da natsuwa. Kamar zata jurewa kallan, amma sai ta kasa yin haka, dan a cikin
ƙanƙanin lokaci ta ji tsoro ya kamata kuma gabanta na faɗuwa. Muryarta ƙasa ƙasa ta
ce. "Yah Ramish yanzu da kasan ina da alaƙa da dik wani abu da yake faruwa da kai
wani mataki zaka ɗauka a kai'na?". Cike da fargabar amsar da zai iya fita daga
bakinsa ta jefa mashi wannan tambaya.

Shiru bai iya amsa mata ba, sai wani irin abu da yake ji a jikinsa tamkar ana
jona mashi lantarki a sake cirewa. Da karfi ya kame jikinsa yana ɗan girgiza kai
tare da datse idanunsa. Tsorata ta kara yi da yanayinsa, amma bata kawo batun can a
ranta ba, ta yi zatan hukuntata zai yi shiyasa ya gayyatota ɗakin, Allah sarki ta
ɗauka wancan hukuncin da ya yi mata bai ishesa bane.
Ta shagala da tinanin dalilin sauyawarsa lokaci guda bata ankara ba sai jinta ta
yi a jikinsa, bata ma san lokacin da ya fisgota ta faɗa jikin nasa ba. Wani irin
razana ta yi, a miliyan ta zabura zata kwace kanta, ina ai da karfi ya riketa,
saboda yadda jikinsa ke buɗewa da karfi haka ya ƙanƙameta, gabaɗaya jijiyoyin
jikinsa maganin yana kara buɗasu, jinin jikinsa dik yana tafiya ya taru a kan
bananarsa, dik ilahirin tsikar jikinsa mimmiƙewa suke yi, lokaci guda wasu zara
zaran jijiyoyi suka bayyana a jikinsa, tun daga kan hannunsa har izuwa kan
bananarsa, sai gumi yake haɗawa, fuskarsa ta jiƙe sharkaf tamkar an watsa mashi
ruwa

Da karfi ta tattara dikkan ilahirin karfin da ya rage mata tana ƙoƙarin turesa
cike da tashin hankali. Sai dai ina ta kasa, cikin fitar hayyaci da karfi ya rabata
da jikinsa kaɗan, yasa hannu ya capki wuyarta, cikin zafa ya haɗe bakinsu waje guda
ya shiga bata kiss da zafa zafa babu kakkautawa, ya manta bata da lafiya, ko da
yake baya a kan saiti.......... Kam bala'i wato akwai cakwakiya a lokacin da zai
dawo kan saiti, wlh Ummie ta cucesa, ta zubar mashi da kima a idanun
Leesharh............😅

Har lokacin Leesharh bata sare ba, cike da jajircewa ta cigaba da ƙoƙarin kwatar
kanta, shi kuwa da zafa zafa ya kai wa tula tulanta capka, kamar wanda yake faɗa da
doki haka yake abubuwan nasa, sai wani irin numfashi mai zafi yake fitarwa, shi
kansa sha'awar ta fi karfinsa a yanzu kam, ga wani irin zafin da bananarsa take yi
mashi sosai.

Miƙewa tsaye daga saman chair ɗin ya yi da ita a jikinsa, a lokacin ne ta samu
damar kwantar bakinta daga nasa, saketa ya yi yana ƙoƙarin ɓalle rigar jikinsa. Ai
da gudu ta nufi hanyar sauka ƙasa dan taga wannan bala'i ya wuci tinaninta. Sai dai
kuma kash, stair case ɗin sauka kasa da remote yake aiki, shi kaɗai ne kuma yasan
in da remote ɗin yake da yadda ake amfani da shi, saboda haka ba hanyar fita, dan
suna hawa stair case ɗin ta naɗe kanta, ko daga waje yanzu babu wanda zai iya
shigowa ciki, dole shi ne zai iya yin kasa da stair ɗin a samu hanyar fita. Tashin
hankali.

Ganin babu hanyar fita yasa ta zunduma ihu sosai tana faɗin. "Dan Allah Yah Ramish
ka yi hakuri, wlh gara ka kasheni dan laifin da na yi maka a kan ka yi mun abin da
kake da niyar yi, wlh ni ba wai na karɓi aikin kasheka da gangan bane, hasalima da
farko ban san kasheka ake san yi ba, wayo suka mun na karɓi aiki, amma dan Allah ka
yi hakuri, ni yanzu na dai'na yi masu aiki, ka saurareni dan Allah". Tana magana
out of control, barkate haka take zuba word ɗin cike da tashin hankali.

Shi kuwa ko kaɗan baya jinta, gabaɗaya ya tsaga kayan jikinsa ya zubar kasa. Ai
hankalin Leesharh kara tashi ya yi, ihu ta cigaba da zundumawa tana sambatu kala
kala cikin fitar hayyaci, ga shi ɗakin ko'ina a rufe, kuma koda zata shekara tana
ihu wlh babu mai iya jiyota, ko da ma an jiyota babu hanyar kawo mata ɗauki, dan
remote tana hannusa, baza ma a ga stair case ɗin ba bare har a ce za'a ɓalleta a
shigo.
Bata karasa ruɗewa da shiga tashin hankali bama sai da ta buɗi idanu ta gansa
tsirara haihuwar uwarsa a gabanta, harta short ɗin jikinsa ya tsageta ya cire, har
lokacin zufa ce take cigaba da keto mashi babu kakkautawa. Wani irin ihun da
Leesharh ta saki sai ta baka tausayi, amma shi da baya hayyacinsa bai ma san ta yi
ba. A miliyan ta watsa da gudu zata bar wajen. Cikin zafa ya damki gashin kanta
haɗe vail da ta yafa, da karfi ya fisgota ta faɗa jikinsa. Da hannu ɗaya ya ɗauketa
cak sai saman sofa dake cikin room ɗin. Sai ƙoƙarin kwatar kanta take yi taki bada
haɗin kai ta natsu, sai dai daga san da ya yi mata rumfa da faffaɗar kirjinsa ko
motsinta ba a sake gani ba, dan ya kanainayeta ta ko'ina ba hanyar gudu babu hanyar
motsawa.

Wani irin matsa da yake yi wa tula tulanta yasa har ya fama mata ciwonta yana
jini ba tare da ya sani ba, gabaɗaya ihunta ya dai'na fita, dan karfi ya saka mata,
kuma kun san karfi ba ɗaya ba, dole ta natsu. Daga karshe da yaga rigarta zata
takura mashi ma ketata ya yi ya zubar abinsa, ya samu damar ganin tula tulanta da
kyau ba'a cikin riga ba, ai kuwa ya hau murzarsu yana turnushe ƴar mutane in out of
control.

Wato Ummie ban san me zan ce mata bama, haka kawai tasa Leesharh taga yaron mama
tsirara, mutum mai ji da class da ji da kansa, shikenan yanzu ta zubar mashi da
mutunci ta gama, yanzu kuna tunanin Leesharh zata yarda Ramish ba ɗan iska bane?
Allah sarki bawan Allah ba halinsa bane, ita kuma ta taka sahun ɓarawo, akwai case
dai.

Weekend ɗin nan ba zan samu damar yi maku posting ba, da nace ba zan yi Friday
bama, amma dai zan daure ko baya yawa gobe na yi maku, ina busy ne sosai wlh.

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️


For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.



🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A
PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘



ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥🤍
========🔥🔥🔥=========




MALLAKIN🔥

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️




‫ ِإَّنَك َحِميٌد‬،‫ َكَما َصَّلْيَت َعَلى ِإْبَراِهيَم َوَعَلى آِل ِإْبَراِهيَم‬،‫الَّلُهَّم َصِّل َعَلى ُمَحَّمٍد َوَعَلى آِل ُمَحَّمٍد‬
‫ ِإَّنَك‬،‫ َكَما َباَرْكَت َعَلى ِإْبَراِهيَم َوَعَلى آِل ِإْبَراِهيَم‬،‫ الَّلُهَّم َباِرْك َعَلى ُمَحَّمٍد َوَعَلى آِل ُمَحَّمٍد‬،‫َمِجيٌد‬
‫️❤َحِميٌد َمِجيٌد‬



Tun Leesharh tana iya jin abin da yake yi mata sama sama har ta dai'na jiyo komai,
diff ta ɗauke ta dai'na numfashi kuma ta dai'na motsawa. Shi kuwa dai dik bai san
da wannan ba, ga shi dare ta yi sosai, Abbie ya yi barci, Bilal ma shiru, da gara
idan shi idanunsa biyu ne tun da ɗakinsu ne sai ya iya buɗewa ya shiga.

A can cikin gida kuwa, saboda tsinuwa ya tabbata a kan Ummie shiryawa ta yi cikin
kayan barci ta nufo part ɗin su Ramish, tafiya take yi tamkar wata ɓarauniya, tana
yi tana waige waige har ta shige ciki, kai tsaye bedroom na Ramish ta nufa, dan
Sharifat ta sanar da ita cewa tana kai mashi cappuccinon ya fara sha, shiyasa ta
shigo da confidence ɗinta, dan a tinaninta izuwa yanzu ya gama tsumuwa yana haukar
neman mace, har da bada tazarar minti biyar ta yi a kan sha biyar ɗin can, ya haɗu
minti ashirin da shan maganin kenan, dan a cewarta by then ya fita a hayyacinsa ta
yadda ba zai iya gane ita ce ma ta zo ba, kawai zai afka mata, ita fa bata san
wannan uban magani da ta loda mashi har guda huɗun ko ya yi wannan aika aika dole
sai ya kwanta ciwo ba, dan ya fi karfin mutun ya iya ɗauka, dik bata yi wannan
tinani ba, buƙatarta dai kawai ya biya ita kam.

Sosai ta ji wani irin fargaba da faɗuwar gaba a lokacin da ta shiga cikin
bedroom ɗin baya ciki, turus ta tsaya a tsakiyar bedroom ɗin tana bin ko'ina da
kallo, hegiya ta wani sha kayan barcinta wanda ina da tabbacin na Sharifat ne ko
kuma waɗan da suke sayar da irin kayan barcin basu san ita zata saka ba shiyasa
suka sayar mata, wajen cup na breast kamar mutun ya saka hannu bisa kai ya kurma
ihu, dik abin duniyar ya kare empty wajen yake, ko dame ma zata burge Ramish ɗin?
Dik Abbie ya shanye kayansa......😅

Kada ace na ce to nace ɗin, ai dik ita ta ja, da ta rufawa Abbie dattijon arziki
asiri ai da dik bamu ga komai ba, yanzu kuwa mun ga fatar da dik ta yamutse ne a
wajen, kamar tsohuwa na tsotsar lemun tsami. Allah da masu sayar da irin wannan
kayan barci zasu san ita zata saka ta ci mutumcin kayan nan haka na tabbata ba zasu
sayar mata ba, kayan amai zuciya yaki tashi, abin ka rufe shgiya da dukan mutuwa,
ta ja bawan Allah ya yi zina a banza, tun daga kan King Abdul Malik har zuwa kan
gimbiya Zunaira Auta babu wanda ya taɓa yin zina a cikin familynsu sai Ramish da
kaddara ta afko masu ta sanadinta, wannan abu da ciwo yake wlh, idan King ya ji ya
zuciyarsa zata yi? Idan mama ta ji ya zata yi? Zasu iya ɗauka kuwa? Da wani ido
Ramish zai ga Leesharh? Da wani ido ita zata gansa? Zata yi mashi uzuri kuwa?
Innalillahi wa inna ilahir rajiun, wannan mummunar kaddara ce a garesu. Gaskiya
akwai matsala.

••••••••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥🔥

Almost 30 mins tana tsaye turus kamar birin da yunwa ta yi wa lahani ya rasa
madafa, tsoronta ɗaya ace ya fita gidan ne, dan tasan tabbas ya sha maganin kan tin
da Sharifat ta ce ya sha, ita fa ba tinanin haɗarin da zai riski kansa a ciki take
yi ba, tsoronta shi ne ta yi asarar maganinta kuma ta ciwa wannan dare buri kenan
yanzu ta yi asararsa, wannan shi ne tsoronta da kuma damuwanta...... Uhmm.

Da kyar ta iya jan matattun kafafunta da dik Abbie ya shanye komai ta ƙarisa
wajen toilet ɗinsa domin ta duba ko yana ciki, har ayyanawa take yi a ranta wai ga
shi a cikin jacuzzi maganin ne ta kama shi a can ya ƙasa fitowa, saboda mutuwar
zuciya har ta ayyana yadda zata tsunduma cikin jacuzzin su fara rakashewa tun daga
can kafin su dawo saman bed...... Ni kam princess Teema ina ganin wani masifa a
wannan gida na Abbie.

Tura kofar toilet ɗin ta yi, cike da sa ran ganin abin da ta zata ta kutsa kai
ciki. Sai dai wayam babu kowa a ciki, idan ranta ya kai miliyan to ya sosu a yau,
take ta ji kanta ya sara mata, jikinta tamkar wanda ta yi mangaribar jemage. Juyowa
ta yi ta nufo waje, kai tsaye ta nufi balconynsa a nan ma tana ayyana ganinsa a
saman kujerun dake wajen ko kuma cikin ƙaramin pool dake wajen.

Sai dai kash, babu shi babu alamarsa. Hankalinta ne ya tsananta tashi sosai, a
gaggauce ta nufo waje. Tana fitowa parlour suka yi kiciɓis da Bilal. Wani irin
kallo ya bita da shi mai cike da mamaki da al'ajabi. Shi dai ya san cewa kishi a
jinin modarawa yake ko tarihi ta shaida babu wani jinsi na larabawa da suka kai
rabinsu a kishi, tabbas yasan Abbie mutum ne mai bala'in kishi, tun da suke da su
yau sama da shekaru 20 basu taɓa kallan abin da ya wuce face ɗin Ummie ba, kullum
tana cikin abaya da rolling veil, yau rana tsaka ya ganta da irin wannan shiga a
part ɗinsu kuma daga cikin bedroom na Ramish?. Tabbas ko a iya haka Abbie yasan
akwai waɗan da suka ganta da shigar barci wlh zai iya haɗiyar zuciya ya mutu saboda
kishi, wani irin bala'i ne wannan Ummie take san ja masu?.

Gaggauwar kawar da kallansa daga kanta ya yi daga kallo guda, shi kansa taya Abbie
ɗin nasu kishi ya yi, shiyasa ma ya kawar da kallansa tare da sa kai zai wuce yana
mamakin wannan al'amari. Saboda rashin tsoron Allah da mutuwar zuciya sai cewa ta
yi. "Bilal kaga Ramish ne?".

Ya ɗan yi mamakin jin tambayar tata, amma sai bai kula ta ba, sam bai bata amsa ba
ya yi gaggawar wucewa. Har zai shiga cikin bedroom ɗinsa sai kuma ya fasa ya dawo
ya shiga na Ramish dan ya duba lafiya? Wani irin bala'i ne Ummie zata fito cikin
irin wanna shiga daga bedroom ɗinsa?. Bin bayansa da kallo ta yi shaiɗan yana raya
mata ai babu wani banbanci a tsakanin Bilal da Ramish ɗin, tun da tana a kan tsini
kuma bata ga Ramish ba kawai ta bi Bilal ɗin ta yi manege da shi. Tashin hankali.

Aikuwa saboda shaiɗan ya ci galaba ga zuciyarta sai ta bi bayan Bilal cikin bedroom
na Ramish, zuciyarta na bugawa da karfi karfi amma haka ta daure saboda cikar
burinta.............. . Yana fitowa daga balcony ya je leƙa Ramish a wajen kawai
unexpect ya ga mutum tsaye a tsakiyar bedroom ɗin. Siririn tsaki ya ja tare da
kawar da kallansa daga kanta tamkar bai ganta ba, ya zo zai wuce ta gefenta kenan
muryarta ta katse shi da cewa. "Bilal magana nike san yi da kai".

Sam babu alamar zai dakata daga tafiyar da yake yi, saboda baya san ya sake ɗaura
idanunsa a kanta, wanda ya yi ma bisa kuskure ne kuma yana fatan Allah ya yafe
mashi, dan shi a matsayin uwa ya ɗauketa. Ganin ya bawa banza ajiyarta yana ƙoƙarin
fita waje me yasa ta yi zafin namar juyawa, taku biyu ta kamosa a in da bata yi
wata wata ba bata bari kanta ya kulle ba ta yi gaggauwar faɗawa saman faffaɗar
bayansa har da sauke ajiyar zuciya.

Ai a wani irin haukace Bilal ya juyo, tsabar tashin hankali bai san time da ya
tureta da karfi har sai da ta faɗi ƙasa da karfi ta buga kanta a jikin bango ba.
Cikin zafa ya yi niyar sanya kafa ya taketa, amma sai kuma ya tina da Abbie da su
Abdussalam, dan haka sai ya yi gaggawar zafin namar barin bedroom ɗin ya barta
shanye a ƙasa, hankalinsa ya yi tsananin tashi sosai, har ciwo sai da ya ji kansa
yana yi mashi.

My people's ganin reaction na Bilal mai ya tina maku? Ku duba ku ga yadda ƴaƴan
King ke kyama da korar zina daga garesu, dubi yadda Bilal ya zabura ya harzuƙa daga
fahimtar nufin Ummie, amma a haka ta sanya Ramish aikatawa, anya zai iya yafe mata
kuwa?.

To ni dai bari na yi tsokaci a nan na isar da sakona da nike san isarwa, babban
kuskure ne ku ɗauki yarinya karama ku aurawa babban mutumin da kunsan ba zasu tsufa
karfinsu ya kare a tare ba!!. Dik yadda aka yi iyayen Ummie kuɗin Abbie suka bi
suka aura mata shi, dan ba sa'anta bane shi ɗin, nesa ba kusa ba ya tsere mata,
yayan momma ne fa, daga daddyn Smart sai shi, kunga kuwa ba ƙaramin bane, momma ma
ku duba shekarun Smart sai ku kiyaste nata shekarun, haba abin babu tsari wlh irin
wannan aure, yanzu ga shi shi Abbie karfinsa ya kare ya tsufa, ita kuma a yanzu ne
take da buƙatar namiji, kunga kuwa dole a sami gagarumin matsala, irin haka ne suke
faɗawa zinace zinace da lesbian, kuga suna bin yara ƙanana sa'annin ƴaƴan cikinsu,
wlh wasu iyayen ku ji tsoron Allah, ku sani idan kuka yi wa ƴarku haka dik halin da
ta faɗa kuna da kasan zunubi a ciki, ku gudanwa ƴaƴanku faɗawa wannan halaka,
masifa ce babba wlh!!!. To na isar da saƙona a ɓangaren Ummie, Allah yasa zaku ji
kokena ku kuma gyara!!.

•••••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥

Bedroom ɗinsa Bilal ya wuce yana huci tamkar zai haɗiyi zuciyarsa, rufo kofar
nasa ma ya yi tare da murza key wai dan ma kada ta biyosa. Wayansa ya ɗauka cike da
tashin hankali ya fara kiran number Ramish dan ya ji ko dai yana da masaniya
dangane da abin da Ummie take nema. Sai dai kash, three miss calls ya bugawa Ramish
amma bai ɗaga ba, a lokacin yana can yana zuba aiki. Jefar da wayar tasa a saman
bed ya yi ransa tana kara zafafa ya shiga toilet dan yin wanka.
Ita kuwa Ummie, jiki dik ya yi mangaribar jemage ta miƙe tsaye, tana ɗan dafa bango
tana layi ta nufi waje, mararta kamar zai fashe saboda ciwo na abar da ta tara, ta
rasa ya zata yi da ranta.

A gefe guda kuwa Sharifat tana can tana neman Leesharh, dan ta je ɗakin da take
jinya bata sameta ba. Har ɗakin Ramish ɗin Sharifat ta zo ko Leesharh na a ciki nan
ma ta ga wayam, cike da damuwa ta koma bedroom ɗinsu. Wayarta ta ɗauka ta hau kiran
number Ramish dan ta tambayesa ina Leesharh? Sai dai bai ɗauka ba, ɗaura wayar a
saman phone set ta yi tare da kwanciya tana tinanin ina Leesharh ta tafi.

Can wani ɓangare na zuciyarta ya ayyana mata ai Leesharh tana tare da Ramish ɗinki.
Wani irin zabura Sharifat ta yi ta miƙe zaune tana furta auzubillahi
minashshaiɗanirrajim, dan zuciyarta ba zai iya ɗaukar wannan bala'i ba, kishi ne da
ita nasu na gado, zata iya kashe Leesharh a kan Ramish, dan nata ne ita kaɗai.

😅
(To nima zan iya kashe maltina roba goma a kan guyson, dan nawa ne ni kaɗai)

Sai da ta ɗauki almost 5 mins tana ta nanata sunan Allah a ranta dik dan koran
tunanin Leesharh na tare da Ramish, da kyar ta samu ta rabu da tinanin, sannan ta
koma ta kwanta tana fatan Allah ya mallaka mata Yah Ramish ɗinta, haƙiƙa idan
Sharifat bata mallaki Ramish ba za'a sami gagarumin matsala.

To my people's me kuke tunanin zai faru a gidan Abbie? Uhm muje dai zuwa.

••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥🔥

🔥🔥🔥PARIS🔥🔥🔥

Cikin bedroom ɗinsa ya wuce rike da hannunta, a gefen bed ya zaunar da ita tare da
ɗauko tissue paper, hawayenta ya share mata tare da yin shiru yana mamakin karfin
hali irin na daddyn nasu, ace mutum kamar Hoorain ai bai cancanci ace King ya hana
shi wani abin idan ya nema ba, wannan sam ba halacci bane, mutum tun tasowarsa yana
yi maku hidima, ya sadaukar da ransa saboda kare rayuka, dukiya, martaba da kimar
masarautarku, sannan shi ne zai zama abin walaƙantawa a gareku dan kawai ya fita a
matsayin bawanku mai yi maku hidima?. Har King yana da bakin cewa Hoorain ya tara
makiya ba zai bashi ɗiyarsa ya aura ba? To saboda su waye ya tara makiyan? Ba dik
dan saboda kare rayukanku ya tara makiyan ba?.

Kuma shi King da yake wannan magana a gabaɗaya kingdom ɗin suna da biyun Hoorain da
mahaifinsa ne? Yau da za'a kawowa kingdom ɗin hari ace babu tawagar Hoorain da
mahaifinsa kuna tinanin kingdom of power zata kai labari ne? Wlh ko zata kai labari
sai da taimakon su Ramish, amma dik da haka yau Hoorain da mahaifinsa sune abin
walaƙantawa da ƙasƙantar a gaban al'umma dan kawai Hoorain ya kamu da son Auta
wanda ba shi ya ɗaurawa kansa ba, gaskiya yana da kyau ya gyarawa kingdom of power
ɗin nan zama su san cewa babu wata aya ko hadisi da ta banbanta matsayin talaka da
mai kuɗi, sai dai ayar da ta banbanta tsakanin mai tsoron Allah da mara tsoron
Allah.

Ganin ya yi shiru yasa ta yi tinanin shi ma zai ji kyamar talakawa ne, bata san
shi ɗin cikakken mai amfani da iliminsa bane.

"Yah Omerish kai ma baka san my Hero ko?". Ta faɗa tana shessheka. Dawo da
kallonsa a kanta ya yi, cikin sigar rarrashi ya ce. "Meyasa ba zan so abin da
shalelena take so ba? Matikar bai saɓawa faɗar Allah ba tabbas zan zama mai goya
maki baya my sweetheart". Ya kai karshen maganar yana janyota jikinsa. Zaro wayarsa
daga cikin aljihunsa ya yi da nufin ya yi call sai ga kiran momma ya shigo.

Katse kiran ya yi ya sake kiranta, bugu ɗaya ta ɗauka, cikin natsuwa da girmamawa
ya ɗaga mata gaisuwa. A maimakon ya ji ta amsa sai ya ji muryan King yana amsa
gaisuwar tasa. Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce. "Dama yanzu zan nemeka
Dad"......... Daga ɗayan ɓangaren King ya ce. "A ina kake tun jiya muke nemanka a
waya a kashe?".

Raba jikinsa da Auta ya yi, sannan ya miƙe tsaye ya nufi balconynsa dan ma kada
Auta ta ji hiransa da King, dan ya sha alwashin ba zai ragawa kowa ba muddin suka
kawo mashi tsaiko a kan abin da ba Allah bane ya haramta, su sun zaɓi kenan su yi
wa yarinya auren dole su tabbatar da rayuwarta a cikin kunci da bakinciki? To shi
bai zaɓi hakan ba kuma ba zai zaɓa ba, infact bai ga wanda ya isa ya hana Zunaira
abin da take so ba matuƙar bai saɓawa shari'a ba.

Saman ɗaya daga cikin kujerunsa dake wajen ya zauna yana faɗin. "Ina Paris"......
Ta karfi King ya maimaita kalmar Paris kafin ya sake cewa. "To ka yi maza ka dawo
in san ganinka". Jinjina kansa ya yi kamar yana a gaban dad ɗin nasa, sannan ya ce.
"Dad menene batu a kan Zunaira and Hoorain?".

King daga in da yake tsaye ya wani haɗe rai tare da komawa bakin bed ya zauna,
momma dake zaune a bakin bed already ne mamaki ya kamata na ganin ya haɗe rai, da
kallo ta bisa tana san fahimtar me yasa ya ɓata rai haka? Kada dai ace Smart yana
yi mashi wannan iko da ya saba, dik sai hankalinta ya tashi.

"Wannan magana ai na gamata, na bawa Abdussalam aurenta, kuma this coming Friday
za'a ɗaura shi, dan haka bana da buƙatar sake tada wannan magana, dalilin ma da
yasa na ce ka yi gaggawar dawowa kenan, saboda bikin"........ Shiru ya natsu yana
sauraron dad ɗin nasa har ya kai aya a magana, sannan ya ɗan gyara zamansa tare da
jan dogon numfashi, cikin sanyin murya ya ce. "Amma ita Zunaira ta ce Hoorain take
so ba Abdussalam ba!......"..

Katse shi King ya yi da cewa. "Ni kuma Abdussalam nike so ba Hoorain ba". Shiru
Smart ya ɗan yi, kamar ba zai sake tankawa ba, sai kuma ya ce. "Menene yasa baka
san Hoorain dad?"...... A fusace King ya ce. "Saboda rayuwarsa bata da tabbas! Daga
yanzu zuwa kowani lokaci zai iya mutuwa, ban shirya ganin rayuwar Zunaira a gantale
ba! Dan haka na yi rantsuwa da girman Allah na kara yi ba zan bashi Zunaira ba,
kada kuma ka sake mun maganarsu, dan na gama yanke hukunci, wlh a kan wannan magana
sai dai Zunaira ta nemi wani uban!!!". Tashin hankali.

Haƙiƙa Smart ya fahimci dad ɗinsa ya ɗauki zafi dayawa, kuma a

Please Login or Register in order to submit comment