Reading RAWANIN ZALINCI STEP 3 NA FATEEMA ZAHRA MUSA Chapter 85 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta nufi toilet ɗinta ba, dan ita ma ta yi wanka.

After some minutes ta fito shirye cikin kayan barci riga da wando masu covering
jiki yadda yakamata, ta ɗaura Arabian hijab a saman kanta, kwata kwata hijabin bai
wuci zuwa kirjinta ba. Kitchen ta nufa ta ɗauko cappuccino cup ɗaya da plate na
small chop, sai tashin kamshi take yi ta nufi stair case ɗin, tana tafiya tana
waige waige, tsabar tsoro sai ji take yi mamar ana bin bayanta. Dai'dai zata wuce
bedroom na wannan dattijuwa ta nufi nasa sai ta ji kamar motsi a ciki. Dakatawa da
tafiyar ta yi, a hankali ta lallaɓa ta matsa jikin kofar. Ajiye cup and plate ɗin
hannunta a kasa ta yi, kamar wata ɓarauniya ta sanya hannu ta ɗan tura kofar
bedroom ɗin kaɗan ta buɗe!!.

Ai bata san lokacin da ta zaro ido saura kaɗan ta zunduma ihu ba. Matashiyar mace
da bata haura 23 years ba ta gani tsaye a tsakiyar ɗakin, tana sanye da irin
fighter wears ɗin nan a jikinta, rike take da waya tana magana ƙasa ƙasa alamar
munafurci take kullawa. A hanzarce Leesharh ta juya kallanta izuwa kan gado, nan ta
hango kayan dattijuwan, wato kenan matashiyar yarinya ce ta yi shigar dattijai ta
shigo cikin rayuwarsu ita da Ramish? Sai a yanzu Leesharh ta tina wannan dattijuwa
ai sun jima tare da ita a gidan Abu Abdussalam, kenan dama ashe ba dattijuwa bace?.
No wonder take iya aiki lafiya lou ba tare da ta nuna gajiya na tsufa ba, babbar
magana, yarinya ce kenan ashe, kam bala'i lallai masu nikaf basu fitowa ba sai da
suka shirya, ashe suna da gaskiya da suka ce suna da mutane dayawa a gidan Abbie.
Shi Ramish ya kalli dattijuwa ce shiyasa ya ɗaukota ta kula da Leesharh, a
tinaninsa tin da tsohuwa ce ba zata yi wani mugunta ba, bai san ya tabka babban
kuskure ba!!.

Zuba mata idanu Leesharh ta yi tana karantar bakinta abin da take faɗe.......
"Dikkansu suna cikin koshin lafiya fa, babu abin da ya samesu, sai kun kara
zazzafar shiri a kansu!!". Shi ne abin da Leesharh ta iya karanta daga bakinta na
abin da take faɗe. Saura kaɗan ta zunduma ihu saboda tashin hankali, mamakinta ma
ɗaya shi ne yadda wannan matashiya ta yi shigar tsofaffi, ba zaka taɓa cewa ba
tsohuwa bace, har da wani ɗan duƙawa idan tana tafiya, wato idan mutane suna san
abinka sun fika dabara, ji zukekiyar budurwan nan fa, amma suka mai da ita tsohuwa,
har da tamu tamun fata suka saka mata, kai mutum abin tsoro ne, babu mai iyawa ɗan
adam sai ALLAHN da ya haliccesa.

Ta shagala da tinane-tinanen da take yi sai gani ta yi dattijuwa zamu ce ko
matashiya yanzu kuma?. To oho dai, sai ganinta ta yi ta katse kiran ta nufi wajen
bed ɗin, nan ta ɗauki kayanta na dattijuwan ta fara maidawa jikinta, da alama wanka
ta yi, shiyasa ta cire kayan. Wani irin zaro idanu Leesharh ta yi tana ganin yadda
budurwa take rikiɗewa izuwa tsohuwa cikin ƙanƙanin lokaci, amma sun iya shiri,
harta fatarta mai tamu tamun ma ashe ba fatar gaske bace, ashe sakawa aka yi, yanzu
ga shi ta ɗauko shi tana mayarwa, har farin gashin kanta ashe attachment ne, shi ma
ta mayar. Take ta koma ainahin tsohuwa. Tsabar tashin hankali Leesharh bata san
lokacin da ta saki kofar ta dafe kirjinta ba, da karfi yake buga mata ne. Baya baya
ta fara komawa har ta isa wajen stair case ba tare da ta sani ba.

Ta jima a tsaye a wajen tana tinanin meyakamata ta yi kafin nan ta dawo ta ɗauki
cup and plate ɗinta ta nufi bedroom ɗinsa, wani ɓangare na zuciyarta tana faɗa mata
da ta sanar da shi, wani ɓangare kuma yana faɗa mata a'a ta bar abin zuwa gaba su
ga me zai faru!. Zuciyarta cike da zulumi da wannan tinani ta ƙarisa bedroom ɗinsa.
Bakinta a ɗauke da sallama ta tura kofar ta shigo. Yana zaune gaban bed yana duba
wasu hotuna na Bilal da masu nikaf, ganinta yasa ya ɓoye hoton da Bilal yake a ciki
a karkashin latop ɗin dake gabansa, da alama baya san ta fahimci Bilal yana cin
amanarsa.

Saman table ta ɗaura cup ɗin cappuccinon, cikin sanyin murya ta ce. "Good evening
Yah Ramish". Ta yi maganar tana satar kallansa, wai good evening kamar ba yanzu
suka rabu ba, dik fa ta shiga ruɗani da tashin hankalin abin da ta gani ne yasa sam
ta mance da yanzu suka rabu.

"How was your day?". Ya faɗa ba tare da ya juyo da kallonsa kai tsaye a kanta ba,
amma yana satar kallanta ta witsiyar ido, shi ma ya biye mata ya bata amsa ba tare
da yasan a ruɗe take ba.
Alhamdulillah ta amsa mashi da shi kafin ta juya ta nufi waje tana faɗa
mashi ga cappuccinon nan ta kawo mashi, sam fa ta mance da zasu yi aiki, da alama
wannan dattijuwa ta rikitar mata da tinani sosai.

Shiru ya ɗan yi har sai da ta kai bakin door zata fita, gentle ya ce. "I need 10
mins from your time". Ya yi maganar tare da juyo da kallonsa a kanta. Juyowa ita ma
ta yi, ɗan tsuke face ta yi. "Yah Ramish small chop zan je in ci fa, am feeling
hungry............". A karshen maganar tata da shagwaɓa ta ƙarisa. Sai dai bata iya
kai karshen maganar gabaɗaya ba ta zubawa kayan jikinsa idanu, kai Ramish duniya
ne, karshe ne guy ɗin wajen iya dressing, haƙiƙa sleeping dress suna mubaya'a a
jikinsa yadda yakamata, kamar ba shi ba, ya yi masifar kyau cikin kayan, wando ce
zuwa gwiwarsa da rigar da bata da botira sai siririn maɗauri a gaban rigar wanda
idan ya daure ma faffaɗar kirjinsa zata kasance a buɗe, siffar bathrobe, to amma
shi bai ma ɗaure igiyar ba, ya ji daɗi buɗe wide chest ɗin nasa da kyau, abin dake
tafiya da imaninta kenan. Shima kuma har cikin ransa ya ji matuƙar daɗin ganin
dirin da Allah ya yi mata, sai ya ja dogon numfashi kafin ya ce.

"Shin an hanaki ci a nan ne?". Kai ta girgiza kamar wata yarinya ƙanƙanuwa.
Kallan gefen ido ya wurga mata kafin ya ce. "Zo ki ajiye shi in yi maki wasu
tambayoyi, idan na kammala sai ki je ki ci ɗin"..... Jinjina mashi kai alamar to ta
yi kafin ta dawo cikin bedroom ɗin. A saman bedside drawer ta zauna bayan ta ajiye
small chop ɗinta a kusa da cappuccinonsa.

"Zo ki zauna a nan". Ya faɗa yana nuna mata kusa da shi. Kamar ba zata je wajen
ba, sai kuma ta ga ai bincike yake yi, kila wani abin zai nuna mata, a gefensa ta
zauna, wani irin shakar kamshin perfume ɗin jikinsa ta yi ta ɗan lumshe idanu, shi
ma dai shaƙar nata ƙamshin ya yi ya lumshe idanu.

"Aesh shin kin san ɗaya daga cikin waɗan nan mutanen?". Ya yi maganar tare da
nuna mata hotunan dake kan screen na laptop ɗin gabansa. Kai kallonta a kansu ta
yi, shiru ta zuba masu idanu tana kallonsu, tabbas ta taɓa kallonsu dikkansu, sai
dai ta manta a ina ne, ɗaya na tsakiyar nan tabbas akwai ranar da ta ga idanunsa
kurkusa da ita, to amma a ina ne? Shiru ta nausa cikin tinaninta ko Allah zai sa ta
iya tina in da ta taɓa ganinsu, sai dai kuma ina ta gagara tinawa. Jin ta yi shiru
ne yasa ya juyo da kallansa a kanta. "Ko dai har yanzu baki dawo dai'dai bane? Har
yanzu akwai tsoro a ranki ko?". Ya jefa mata tambaya.
Ɗago da kallonta a kansa ta yi, suna haɗa ido bata san time da
murmushi ya kubce mata ba, haka kawai ta tsinci kanta a cikin farinciki da kwarin
gwiwar jin zata iya yin komai a kansa........YAU BA BATUN AMANAR SHARIFAT KENAN,
WAI ZATA IYA YIN KOMAI A KANSA KAI LEESHARH DUNIYA.😅

Zubawa smile ɗin nata idanu ya yi yana kallanta, hannu tasa ta rufe fuska tana
cigaba da murmusawa.......... Matsar da face ɗinsa dab da ita ya yi, ƙasa ƙasa ya
ce. "Murmushi yana yi maki kyau, amma yanzu dai murmushin me kike yi daga
tambaya?". Kai ta girgiza mashi alamar babu komai. "To faɗa mun shin kin sansu
ne?". Kai ta gyaɗa mashi alamar e ta sansu.
Ajiyar zuciya ya sauke. "To faɗa mun a in da kika sansu". Ya kai karshen
maganar tare da sanya hannu ya riƙo hannayenta, ya zamesu daga face ɗinta. Dakatawa
da yin murmushi ta yi tare da kura masu idanu, take wannan dattijuwa ta faɗo mata a
cikin ranta, ɗan limshe idanunta ta yi tana tina abubuwan da ta gani a jikin wannan
dattijuwa. Nan take ƙwaƙwalwarta ya tuna mata wani irin zanen tattoo na harafin B
a wuyarta wanda kuma irinsa ne a wuyar Bilal kuma irinsa ne a wuyar dik mutanen
dake jikin wannan hoto, hakan na nufin dik team nasu ɗaya kenan.

Dogon numfashi ta ja tare da saukewa a hankali. "Yah Ramish ba zan iya ce maka ga
in da na sansu ba, amma dai ka sani koma a ina ne to a gidan Abbie ne, dan dai kaga
bana fita, tin da na karɓi wannan contract ɗin na shiga gidanku to ai kaga bama
fita, dik yadda aka yi dik suna gidan Abbie, ka bincika cikin dayawan masu aikin
dake gidan, har hawa na sama da kasa dik ka bincika suna ciki, kai har cikin
securitys ɗin nan ma dikka". Tin da ta fara magana yake bin ɗan bakinta da kallo,
babu abin da yake tsaye a ransa irin kissing ɗinta da ya yi ɗazun.

"Zaki iya bani wata alama da zan iya ganesu da shi?". Ya yi maganar kamar ba shi ya
yi ta ba. Shiru ta ɗan yi kamar mai nazari, sai kuma ta ce. "Zanen wannan B dake
wuyarsu, dik ƴan cikin team ɗin suna da wannan zane..........". Bata karisar ba ta
yi shiru sakamakon ta tuna taga wani zanen scorpion a waist na tsohuwar can ta baya
sama da mazaunanta kenan, dan fighter wears dake jikinta bai rufe mata ƙugu ba.
Shiru ya zuba mata idanu a lokacin da ta dakata tana tinani.

"Yah Ramish ba iya zanen B a wuya ba, suna da wani tambari na kunama a waist ɗinsu,
tabbas na gani a wajen........" Kasa ƙarisa a wajen waye ta gani, take ta ji ta
shiga ruɗani, zazzare eyesball ɗinta ta yi tana kallansa.

Dik abin da suke tattaunawa a kunnen wannan dattijuwa suke yinsa, saboda ta sanya
masu abin jin magana a ɗakin kasan bed ɗin Ramish ba tare da Ramish ɗin ya sani ba,
dan haka dik maganganunsu tana daga kwance bisa bed ɗinta, ta maƙala bluetooth a
kunne tana jinsu, hannunta rike da wayarta tana rubutawa masu nikaf sako da cewa su
yi saurin ɓoye dik wasu zanika dake jikinsu, dan Ramish ya san da zanen kuma zai
iya zuwa a kowani lokaci dan ya yi bincike, dan haka su nemi plaster mai irin
fatarsu maza maza su rufe zanen!.

"Aesh har yanzu akwai abin da baki san in sani ko?"........ Cikin gaggawa ta
girgiza mashi kai tare da cewa. "A'a ina san ka san komai, dan haka zan faɗa maka
komai, amma ina tsoron irin labarin da zan ji a kan babana ne! Wannan yasa zuciyata
take rawa a kan in yarda da kai ko kada na yarda". Allah sarki uba, wato har yanzu
ta gagara iya ciresa a ranta ta danne ta yi abin da ya dace, tana san babanta
sosai, kuma mun san cewa abu ne mai matuƙar wahala ta iya daurewa a kansa.

Hannunsa yasa ya riko nata, cikin sigar tausasawa ya fara sanar da ita
kada ta damu, babu wani abin da zai sami babanta, ta faɗa mashi komai a yanzu.
Hawaye ne suka ciko idanunta sosai, muryarta na rawa ta ce. "Zan faɗa maka, na yi
alkawarin ko zan rasa rai'na zan faɗa". Jinjina mata kai ya yi. "Ba zaki mutu ba,
muna nan tare dake In Sha Allah har sai kin......" Fasa ƙarisa maganar ya yi, dama
zai ce har sai ta haifa mashi babynsa, sai ya tina idan ya yi wannan magana kuma
zai ja ne su canza topic na magana, a halin yanzu kuma yana cikin matsuwa da san
jin abin da yake da buƙatar ji.

"Suna dayawa a gidan Abbie, nasan zaka san wata mata mai kiba dake zuwa wajen
Ummie, to ita ce nan wadda ta kawoni gidanku bayan masu nikaf sun damƙa mata ni,
bayan ita akwai wata mai aiki a hawa na biyu, tana nan fara tas kamar baturiya, to
haƙiƙa ba farar fata bace, shiri aka shirya aka sauya mata jiki ta hanyar make up,
baya ga wannan akwai ɗaya daga cikin securitys ɗinku wanda ina zargin shi, dan
akwai ranar da muka ci karo da shi a harabar gida, na juya zan ce mashi sorry sai
na kalli zanen B a wuyarsa, na sha mamaki sosai, amma haka na wuce ina ta kallansa
dan in gane face ɗinsa, amma yana sake da face mask, tabbas suna da yawa a gidan
Abbie". Ta kai karshen maganar hawaye na bin kuncinta.
Abin like some how haka Ramish ya jisa, babu abin da ya fi bashi mamaki ma shi ne
har da kawar Ummie a ciki, kenan har da sa hannun Ummie? To me suke nema da shi ne?
Ya samu bayani sai dai babu hujja. Shessheƙar kukanta ya dawo da shi daga duniyar
tunanin da ya afka, janyota jikinsa ya yi ya rungume yana kara karfafa mata gwiwa a
kan kada ta damu, babu abin da zai samu babanta dan ta fallasasu.

A can kuwa wannan dattijuwa ta ji komai, dan haka sai ta bada sanarwa a team nasu
da ayi gaggawar kashe Hajiya two seater yanzu, dan Leesharh tasan face ɗinta har ta
fallasata ga Ramish, su kasheta kawai, saura kam su kyalesu tin da Leesharh bata
san ainahin face ɗinsu ba, amma wancan bakar fata da suka sanyawa farin fata na
roba dan ɓadda kama ita ma su kasheta da sauri. BABBAR MAGANA, RAMISH YANA AIKI
WANNAN MATA TANA WARWARE MASHI, DIK WASU HUJOJI DA LEESHARH TA BASHI DAN ISA GARESU
SAI LALATAWA WANNAN DATTIJUWA TAKE YI BA TARE DA YA SANI BA, ALLAH SARKI, YANA
ZATAN YANA DA HUJOJI BAI SAN DIK BABU KOMAI BA.

Tsoro yasa Leesharh ta gagara sanar da shi wannan dattijuwa ma ba tsohuwa bace ba,
yarinya ce wacce kuma ƴar team ɗin su masu nikaf ce. My people's me kuke tinanin
zai faru? Uhm INTERMISSION muke, yanzu wasan zai ɗauki zafi, bari mu ga karfin
ƙwaƙwalwar Ramish, shin zai iya kamasu dik da matar can ta lallata makaman da ya
samu ne? Shin zai iya gane wannan dattijuwa yarinya ce? Shin zai iya rigasu isa ga
hajiya two seater ne, ya wasan zai kaya, mu je zuwa, hojojin Leesharh basu kare ba,
bata bashi recoding da ta yi ba da sauran maganganunta da su, amma zamu ga ya wasan
zai kaya!!.

🔥🔥🔥🔥BABYN BABY🔥🔥🔥🔥

A cikin kunnuwanta ya fara zuba mata raɗa na hot sexy word masu tafiya da imani,
tini baby ta narke mashi ta hau zuba mashi shagwaɓa babu kakkautawa, birkice mata
ya yi ya shiga kissing ɗinta ta ko'ina. Ko kaɗan bata yi ƙasa a gwiwa wajen fara
mayar mashi da martani ba, cikin salo mai jan hankali ta shiga shan lips ɗinsa na
kasa tana tura hannunta cikin gashin kansa, abin da ta jima tana sha'awa kenan
lip's ɗinsa........ Idanunsa a datse sosai cikin fitar hayyaci ya capki tula
tulanta ta hau matsewa kamar mai murje gyaɗa soyayye, sake mashi jiki sosai ta yi
haɗe da kara tura mashi kirjin nata dan ma ya ji daɗin yi da kyau. Ai kuwa ba
karamun kara susuce mata ya yi ba, take ya zame bakinsa daga nata ya mayar da shi
saman nipples ɗinta. Cikin dabara ya zame kayan dake jikinta kaf ya hau sarrafata
san ransa.

Can har kamar zai yi mata mai gabaɗaya ko me ya tina sai kuma ya fasa tare da
sakinta ya juya mata baya cikin gaggawa, bata yi mamakin ganin hakan ba, dan ita ma
a tsorace take kada ya yi abin da ya yi niyar, dan haka ta ji daɗin sakinta da ya
yi, bata wani damu dan ya juya mata baya ba, ta kwanta shiru tamkar mai tinanin
wani abin, a haka bata san lokacin da barci ya yi awon gaba da ita ba. Shi kuwa ya
jima a haka har sai da ya samu sauki, sannan ne ya miƙe ya nufi toilet, bai bi ta
kanta ba. Wanka ya yi, ɗaure da towel ɗinta ya fito, bashi da kaya a gidan, ba kuma
zai iya mayar da wanda ya cire ba, hakan yasa ya haye bed ɗin ɗaure da towel, kara
gudun Ac ya yi tare da janyo masu bargo ya rufe su, janyota jikinsa ya yi ya
rungume sosai, daga haka barci ta yi awon gaba da shi. Asuba ta gari!.

Da misalin karfe 5:30 ta farka, a hankali ta zame jikinta daga nashi, a hankali
ta lallaɓa ta miƙe ta nufi toilet. A gurguje ta yi wanka, ta fito ta sanya abaya
tare da shinfiɗa dadduma ta tada sallah, sam bata tashesa ba, dan tasan bashi da
kayan sakawa a gidan, so dole sai ya koma gidansu zai yi sallah. Bayan ta idar da
sallah ta ɗan yi karatun Alqur'ani mai girma zuwa 6:20. Nan ta tashi ta shirya
cikin school uniform ɗinta. A shiriritarta dai wai school zata wuce ta barshi yana
barci sai time da ya tashi ya tafi gida. Parlour ta fito, babu kowa sai
niimantaccen kamshi dake tashi, kamar zata nufi kitchen sai kuma ta dawo ya nufi
ɗakin Ammo.
Zaune ta isko dattijuwa a bakin bed ɗinta, da alama bata jima da shigowa cikin
bedroom ɗin ba. Sosai Ammo ta yi mamakin ganinta cikin uniform, har kasa rufe
mamakin nata ta yi ta ce. "Baby lafiyarki kuwa?"..... Ɗan zaro siren eyesball ɗinta
ta yi alamar mamaki ita ma kafin ta ce. "Ammo me nayi?"...... "Na ganki da uniform
ne, ina zaki je?".... Ajiyar zuwa ta sauke. "Ammo na zaci ma wani abin na yi,
school zan tafi mana"..... Harara irin ta jika da kaka Ammo ya wurga mata kafin ta
ce. "Ban san sakalci fa, mijin naki yana kwance a ɗaki ne zaki shirya tafiya school
ba tare da ya sani ba, ko breakfast fa baki kai mashi ba, ina da tabbacin ko tea
baki je kin ɗauka a kitchen kin kai mashi ba".

Karisowa bakin bed ɗin ta yi ta zauna tana faɗin. "To Ammo dama ai ba'a nan yake
breakfast ba, dan haka idan ya tashi zai koma gidansu ya yi"....... "Eyeeeee". Ammo
ta faɗa tana kallanta....... "Lalai kuwa, haka ake yi wa miji ko?". Ta jefa mata
tambayar tana harararta. "To Ammo ya zan yi mashi? Ai naga ba'a nan yake yin
breakfast ba". Ta faɗa tana turo baki. "Ba shakka, amma kuma da anyi magana sai ku
ce ai ku ƴan zamani ne kun fi mu sanin yadda ake kula da miji ko? Yanzu haka zaki
tafi ki barsa?. A haka kina bashi kulawa kenan?". Ta kai karshen maganar tare da
jefa mata tambayar....... Shiru baby ta ɗan yi, daga bisani ta ce. "Ammo zaki fara
mitar nan taki ko? To ni tin kan ki rufeni da surutu bari in je in kai mashi tea
ɗin in zo in tafi school, yau ko breakfast ma ba zan yi ba". A shagwaɓe sosai ta yi
maganar, ta kai karshen tana yunkurawa zata miƙe.

Cikin sauri Ammo ta riko hannunta. "Zauna in faɗa maki wasu sirrikan rike miji,
kinga kina nan zaune kina shirme wata zata kwace maki shi"....... Zaro idanu ta yi
tare da dafe kirji. "Na shiga uku, wata ta kwace mun shi kuma Ammo?". Gyaɗa mata
kai Ammo ta yi alamar e. "To Ammo me na yi da wata zata kwace shi. Anya yanzu kina
sona kuwa Ammo?"...... "Shakka kike yi a kan san da nike maki ko ƴar ƙaniya?". Ta
jefa mata tambayar tana sake hannunta da ta rike....... "Ba dole in yi shakka ba,
kin ce wata zata kwace mun baby". Kamar zata yi kuka ta yi maganar. "Saboda san da
nike maki yasa na faɗa maki gaskiya, bar shiririta lokacin na kurewa ki saurari
abin da zan faɗa maki".

TO BARI MU ƊAUKI WASU SIRRIKA DAGA WAJEN DATTIJUWA AMMO, BUGUN DA KENAN, BARI MU
SAMU KARIN DABARU!!.

Natsuwa baby ta yi tana turo baki, ita a dole Ammo bata santa tin da take batun
wata zata kwace mata babynta. Kwantar da kanta a saman laps na Ammo ɗin ta yi tare
da saurarawa tana jin jawabi.

Cikin natsuwa ta yadda zata fahimta Ammo ta fara mata magana. "Abin da nike so
dake a nan shi ne ki natsu ki tattare hankalinki da natsuwarki gabaɗaya a kansa,
kada ki yarda ki bari yasan yana san abu ba tare da kin yi mashi wannan abin ba,
ma'ana kafin ya fahimci yana buƙatar abu ya kasance har kin tanada mashi wannan
abin........"..... Gajan hakuri irin nata yasa ta katse Ammo da cewa. "To ta yaya
zan san yana san abu?". A matse da san jin amsa ta yi maganar, dan tana san babyn
nata sosai, tana san abin da zai faranta mashi!.

"Dik zan koya maki yadda zaki sani, amma yanzu ki yi shiru ki saurari sirrikan
yanzu". Jinjina kai ta yi alamar to tare da kara natsuwa......... "Yanzu da kuka
tashi barci kamata ya yi tin kafin ya tashi ki je ki tsala wanka, ki shirya cikin
kaya masu kyau, da safe ba'a saka kaya masu nauyi ga miji, ko dan ya fita wajen
aiki yana tinanin surar jikinki yakamata ki sanya kayan da zasu bayyanar da komai a
garesa, kayan da zasu sanya komai ya tsaya a ransa ta yadda fitarma idan ba ya zame
mashi dole ba ba zai fita ba, in kuma dole ce ya fita to zaki zama mutum na farko a
cikin tinaninsa. Ki shirya cikin waɗan nan kayan, ba kuma kayan barci ba, na zaman
gida masu ɗaukar hankali, sannan sai ki haɗa mashi zazzafar tea mai bala'in kamshi
da daɗi, ko baya shan tea da safe kafin komai ke zaki koya mashi ta hanyar yi mashi
mai shegen daɗi, hakan zai sa dik ranar da baki yi mashi ba zai tambaya. Ki ɗauki
tea ɗin nan ki kai mashi, sannan ki tashesa daga barci, ya fara cin karo da
kyakkyawar fuskarki da haɗaɗɗen shigarki, zaki ga yadda zai rikice, ko bai nuna
maki ba zaki ga yadda yake satar kallanki............ Daga nan ki yi mashi barka da
tashi kafin ki zauna a kusa da shi, cikin tausasan kalamai ki ce ku je kiyi mashi
brush ya zo ya sha tea. Wlh ko bai nuna maki ba zai ji matuƙar daɗi a ransa,
tashinsa daga barci ma cikin salon so da kauna zaki yi mashi, cikin natsuwa. Ki
rinƙa yawan nuna mashi kina san kasancewa a tare da shi, hakan shi zai sa ya kara
sanki. Namiji yana san yabo sosai, yana san kuma anuna mashi shi wani ne, misali ki
nuna mashi shi ɗin mai daraja ne sosai a cikin rayuwarki, ki nuna mashi kamar shi
ne komai naki, komai sai da shawara da izininsa zaki yi, ba ƙaramin daɗi suke ji
ba, ko basu nuna ba yana sanyaya masu rai, yana da kyau ki fahimci shi fa namiji ba
komai ne idan ya burgesa yake fitowa fili ya nuna ba, idan kina da natsuwa daga
yanayin reaction ɗinsa zaki fahimta abin ya yi mashi sosai, ba sai kin tanbayesa
ba, dan in kin tambaya ba lallai ya faɗa maki ba, dan haka namiji yana san ki nuna
kin damu da shi, idan ya baki kyautar abu, ko da abin bai yi maki ba, ki kasance
mai nuna dik duniya babu abin da ya yi maki sama da wannan abin, sannan idan kuna
zaune ki rinƙa yawan yaba wanna abin kina faɗin babu abin da kike so sama da wanna,
misali ace ya saya maki sabon waya, ko da wayar nan ta kai watanni a hannunki, idan
kuna zaune ki ce kai amma ina bala'in kaunar wayar nan, tana da daɗi rikewa, bana
jin zan iya rabuwa da ita, ina kaunarta, baby ka iya zaɓe kuma ina alfahari da kai,
wlh ko bai yi magana ba ki lura da yanayinsa a wannan lokaci, daɗi suke ji har
cikin ransu idan suka sayi abu aka nuna an damu da shi kuma ana kaunarsa, amma su
sayi abu wata ma ko godiya bata yi, wata kuma daga godiya shikenan, a hana taya
zaku yi expecting gaba zai sake ganin wani abin ya yi sha'awar saya maku? Ai ba zai
so ma ya sake kawo maku kyauta ba, amma idan kina yabawa ko da time to time ne wlh
ko baki ce kina san abu ba ya rinƙa saya yana kawo maki kenan, wata sai ya sha
wahala ya saya mata abu, idan suna zaune sai ta hau zagin abin, a'a bata rike
chaji, bata da kyau, bata da camera, ni nagaji da ita, ban da wahala babu abin da
take bani, da ita gara babu, me hakan? Sai ka ce yaki? Ai

Please Login or Register in order to submit comment