Reading RAWANIN ZALINCI STEP 3 NA FATEEMA ZAHRA MUSA Chapter 54 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Allah zaɓi ku koma gefe ku haɗe hannayenku ku jira iko na Allah ku ga
me zai faru.

Shiru ta tsaya ta kasa bashi amsa, dan bata da abin faɗe, shi ma shiru ya yi
yana jin zuciyarsa na harbawa da karfi yana jiran jin amsarta....... Kuna tinanin
Zee zata amsa soyayarsa kuwa?.

••••••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥

Rangaɗa kwalliya Sarina ta yi cikin wannan ɗan iskar shiga tata na fidda tsiraici,
ta yi kyau a idanun ƴan iska kam, amma a idanun masu koyi da Manzon raham tabbas a
shaiɗaniya zasu kalleta. Ta ɗaura silky-c a kanta, ta zubo jelar gashinta har gadan
baya. Sai kuma ta ɗauko alkyabba ta sanya a jikinta saman kayan, sai zuba kamshin
wani shu'umin perfume da Mammie ta bata ta sanya take yi.

Na ce ba, mu faɗawa Sarina cewa kafin ta yi irin wannan shigar domin nunawa Smart
surar jikinta Heleena ta rigata yi ne ko dai mu bari shi da kansa ya bata gurbi
irin wanda ya bawa Heleena?

Kai tsaye family part ta nufo, tana taku tamkar wata hawainiya, kamar bata san taka
ƙasa, ga wani shegen takalma high heel da take sanyawa. Kai tsaye part ɗin momma ta
nufa cike da yauki da yanga haɗe da duniyanci.

A tinaninta Smart yana part na momma, sai da ta shiga taga akasin haka, momma
kawai ta samu zaune a saman bed ta buga uban tagumi tana tinanin yadda zasu karkare
da King yadda ya ɗauki zafa haka, tana san zuwa part ɗinsa amma tana shakkar abin
da zata tarar a can.

A fakaice Sarina ta bita da kallan banza da harara a cikin zuciyarta tana saƙa ta
tsani mommar nan kamar me. (Amma kuma suna san jinin momma kamar su mutu, ni narasa
wannan bala'i wlh.)

Cike da makirci ta ce. "Momma barka da dare".
Da yake yau momma bata a cikin mood mai daɗi sai ta amsa mata da yauwa kawai.
Zama ta yi a saman sofa, tana san tambayar ina Smart yake tana kuma fargabar amsar
da momma zata iya bata.

"Sarina kira mun Omar ko Omaid su zo su kaiwa yayanku cappuccino kada dare ta
yi". Cewar momma. A hanzarce ta ce. "Wani yayan namu?". A takaice momma ta amsa da.
"Babban yayanku". ...... Wani irin sanyayyar ajiyar zuciya ta sauke, a ƙagare da
san ganinsa ta ce. "Momma kawo kawai in kai mashi".

Shiru momma ta ɗan yi kafin ta ce. "Anya kuwa Sarina! Yayanku fa sha'aninsa yana
da wuya ne, kada in turaki ya ɓata maki rai, da kin bari su Omar da suka saba da
shi sun kai mashi". ........ A hanzarce ta fara girgiza kai kafin ta ce. "Momma
babu abin da zai faru In Sha Allah, zan kai mashi, ai yayanmu ne". Ta kai karshen
maganar tare da miƙewa tsaye tana wani rawar kafa.

Momma kamar dai ba zata bata ba, amma sai ta ce kila tun da Smart bako ne a nan
bari ta bata kila ba zai yi mata komai ba. Dan haka sai ta nuna mata in da
cappuccinon yake ta kuma faɗa mata cewa Smart ɗin yana part na Jaish. A hanzarce ta
wuce ta ɗauka tana sauke ajiyar zuciya, faɗi take a ranta buƙatarta ya biya, domin
kuwa tana haɗa idanu da shi idan ya shaki kamshin perfume ɗin nan nata shikenan ya
gama yawo, ya dawo tafin hannunta, turare ne mai karfin sihiri da in ya shaka sai
yadda ta yi da shi kuma, shiyasa kuma ga take neman haɗuwa da shi a taren nan ta
kowani hali, to ga dama ta samu.

Ɗaukar cappuccinon ta yi ta nufi waje da sauri, sai wani rawan kafa take yi, ita a
dole zata je wajen saurayi. Me kuke tinanin zai faru? Shin zata samu nasara a kan
da kuwa?. Mu je dai zuwa.

•••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥

A ɓangaren mama kuwa, sun jima a parlourn kafin ta iya miƙewa jiki ba kwari ta nufi
part ɗinta, uncle Taheer da karyayyar hannunsa shi ma ya miƙe ya nufi nasa bedroom
ɗin, jinyar kansa fa yake yi, amma dan balai'n san jin gulma ya fito dan ya ji
family dik sun haɗu a parlourn.

Miƙewa ita ma Aneesa ta yi ta nufi bedroom ɗinta dan ta je ta kwanta, ita ko
ajikinta babu abin da ya dameta.

•••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥🔥

A hankali hankali Mahnoor ta fara jin cikinta yana murɗa mata, ɗan dafe shi ta yi
tana tinani da fargabar kada ya fito toilet ya sameta kwance mashi a bed. Da kaɗan
da kaɗan ciwon cikim nata ya ɗan fara karuwa. Hakan yasa ta ɗan juya domin ta
kwanta ta ɗayan jefen nata, a tinaninta hakan zai sa ciwon cikin ya ragu.

Juyowa da zata yi suka yi 4 eyes da shi yana tsaye wajen mirror, tin ɗazun ya fito
daga toilet ɗin bata lura ba, ya shafe jikinsa da mayika ya shirya cikin sleeping
dress masu kyau da tsada, sai kuma me? Ya ƙasa manta surarta a ransa, ya zo zai
haye bed ɗinsa ne ya sake yin kyakkyawan gani cikin wannan shiga nata, ga shi tana
kwance a miƙe, dama ta ɗazun bata gama sakinsa ba, ga idanunsa nan jajir kamar
wuta, so abar bata sake shi ba, sai ta kara ninkuwa sosai.

Shiaysa ya tsaya a wajen mirror ya kasa ƙarisawa wajen bed ɗin, dama da nufin ya zo
ya korata ya fito daga dressing room ɗinsa, ganinta a irin wannan shiga yasa ya
kasa ƙarisawa wajen, ya yi tsaye yana karewa jikinta kallo.

A zabure ta miƙe zaune tana kallansa. Yadda ta miƙe sai ji ya yi zuciyarsa
ta motsa, ya ji kamar ya ce mata ta koma ta kwanta, amma ya ƙasa faɗe. Zuro
kyawawan kafafunta kasan bed ɗin ta yi tana kallansa ta kasa kawar da kallanta a
kansa, dik kunyarsa da take ji ta kasa cire kallanta a kansa saboda kewarsa da ya
addabama zuciyarta.
Tana ƙoƙarin miƙewa cikinta ya yi wani irin murɗawa da karfi wanda sai da yasa
ta yi saurin dafe shi ta saki yar kara haɗe da komawa ta zauna ta fara miƙewa. Ai
yana tsaye a lokacin da ta yi wannan yar kara ta dafe cikin nata tamkar jikinsa
haka ya ji, har ɗan zabura ya yi.

Idanunta ne suka cicciko da kwallah tana cigaba da kallansa, shi ma ya ƙasa zare
kallansa daga kanta. Ƙasa da murya ta yi, da yake tana jin ciwo sai muryarta ya yi
kamar shagwaɓa take yi mashi. "Yah Jaish cikina ciwo yake yi mun". Tana gama faɗa
hawayen da suka cika mata idanu suka zubo. Yanzu ita ma ta fara bin bakinsu Chuchu
tana ce mashi yaya ba Hamma ba.

Shiru bai matsa daga in da yake tsaye ba sai da ya ga da gaske take kukan,
sannan ne ya tako cikin natsuwa ya matso kusa da bed ɗin. Kamar zai taɓata sai kuma
ya fasa, muryarsa tana ɗan sarkewa ya ce. "Tashi muje hospital sai a dubaki tin
dare bai yi ba". Yana kai karshen maganar ya nufi keys set ɗinsa, key motar da yake
da ra'ayin hawa ya ɗauka ya nufi kofar fita.

Yana gab da fita ya tsinkayo muryarta cikin kuka ta ce. "Yah Jaish ba zan iya
tashi ba". Cak ya tsaya, dan yadda ya ji muryarta ta kara tada wani hatsaniya a
cikin zuciyarsa. A hankali ya juyo, gabaɗaya ya rasa meyake damunsa, ya gagara yi
mata faɗa ko tsawa, sai wani tausayinta da ya ji ya kama shi. A hankali ya tako ya
dawo in da take zaune.

Wani zuciya yana ce mashi ya rabu da ita ta taka da kafafunta, wani kuma yana ce
mashi ya ɗauketa, daurewa ya yi ya duƙa ya ɗauketa cak, shi kaɗai yasan me yake ji,
haka ya nufi waje da ita, bai damu da kayan da yake jikinta ba, dan yasan ba zai
haɗu da kowa ba, dare ne kuma ya san yanayin tsarin gidan nasu.

Haka kuwa bai haɗu da kowa ba har suka isa parking space. Gidan gaba na motarsa ya
sanyata, mazaunin driver ya shiga, a hankali ya kunna motar yana ɗan satar kallanta
ya fito daga parkin space ɗin suka nufi katafaren gate ɗinsu. Tin kafin ya iso
warriors dake tsaron wajen sun wangale mashi gate ɗin. Yana zuwa kawai ya danna
hancin motar waje.

A hankali yake tukin motar yana ɗan satar kallonta ta gefen ido, shi kansa
yasan fa haɗuwa iya haɗuwa ta yi, ta tafi da imaninsa ba kaɗan ba, ji yake kamar ya
kai hannun ya taɓa wanan lallausan haɗaɗɗen skin ɗin nata, ga yanayin rigar jikinta
mai cuf ne, gabaɗaya tudun tula tulanta a waje, ga su kamar an hura balo balo ɓul
ɓul, sai kallesu yake yi ta wutsiyar ido.

Ga shi yadda ta turo mashi ɗan bakin nan nata tana hawaye sai yake ji kamar ya kama
shi ya sha, sai Allah kaɗai yasan me yake ji a yanzu, hakan ma yasa yake driving a
hankali gudun kada a samu matsala. Dan fa ta rikita shi.

Ita kuwa kukan shagwaɓa take yi mashi a yanzu kamar yadda Chuchu ta koya mata,
saboda tun da ya ɗaukota daga cikin ɗaki ta ji cikin nata ya dai'na ciwo, amma bata
dai'na kukan ba ta cigaba da yi, in baku manta ba ta riga ta saba da soyayyarsa a
lokacin da bai san wanenen shi ba, so tasan salonsa daban yake da kowa. Wannan
dalilin ma yasa take wannan aikin turo mashi ɗan bakin nata alamar shagwaɓar dan
tasan a kauye yana san hakan sosai.

Dukkansu cikin zuƙatansu tunanin juna kawai suke yi, sun kuma rasa mafita wa kansu.
Shiru yake cigaba da driving yana tunanin yadda zai yi ya ganta a jikinsa yanzu,
notikan ƙwaƙwalwarsa sun gama kwancewa a kanta, ai yama yi ƙoƙari da ya iya dannewa
har zuwa yanzu bai aikata komai ba, da alama ya faɗa tarkon kauna a karo na biyu.

Kwatsam ba zato ba tsammani sai jinta ya yi ta kwanto jikinsa saman lion chest
ɗinsa, ta ɗaura hannunta ɗaya a saman plat tummynsa, ɗayan hannun nata kuma yana a
bayansa. Ai bai san time da ya ja wata mahaukaciyar burki har sai da ta tsorata ta
kara ƙanƙame shi ba sosai haɗe da saka mashi kuka mai ɗan sauti ba.

Wani irin yanayi ya ji a jikinsa, bai taɓa expecting ɗin haka ba, ga shi ta ɗaura
hannunta dai'dai saitin mararsa dake ta faman murɗa mashi yana yi mashi ciwo tin
ɗazun da ya ɗaura idanunsa a kanta, dik sai ya ji shi a wata duniya ta daban.

Ko da ya taka burkin motar ya ƙasa iya motsawa saboda tsumin gauranta na
tsawon shekaru ta kara motsa. Ita kuwa saboda tsabar iya shege sai kara shigewa
jikinsa ta yi tare da samun damar fashe mashi da kukan shagwaɓa mai karfi tana wani
shafa tummyn nasa a hankali hankali.

Kasa jurar hakan ya yi ga kukan da take yi mashi yana ratsa zuciyarsa, a hankali
ya sauke wani daddaɗa kuma sanyayyar ajiyar zuciya mai cike da sirrika da fassarori
kala kala.
A hankali ya kai hannunsa ya kama hannunta dake saman tummynsa dan ba ƙaramin
rikita shi take yi ba taɓa shi da take yi. Wani sabon kara rikicewa ya yi lokacin
da lallausan fatar hannunta ya sadu da tasa, ga wani sihirtatcen kamshi da take yi
na gyaran mama Haulat da ta sha ga perfume da Chuchu ta bata, nan take ya nemi
natsuwarsa ya rasa.

Ai bai san time da ya ɗaura ɗayan hannunsa a saman bayanta ba. Ita kuwa ta zage sai
kukan shagwaɓa take zuba mashi mai ratsa kashi da ɓargo.

"Menene yake damunki da kike kuka haka?"
Ya faɗa a sanyaye da kyar kuma, yadda ya yi maganar sai ya baku mamaki, sakamakon
ya shiga yanayi.

Kara marairace kukan nata ta yi ta kara shagwaɓa shi irin shagwaɓar da ko kaki ko
kaso dole ya huda fata da kashi ya shiga cikin zuciya ya yi kane kane, bare shi da
dama tun farko zuciyarsa ta mutu a kan wannan shagwaɓa tata.

"Yah Jaish ba kai ne ka tsayar da motar da karfi kasa cikin nawa ya kara
yi mun ciwo ba, kuma yanzu ka daina kulani ba kamar a Jimeta ba". Ta yi maganar
tana kara narke mashi.

Ai tuni malam Jaish ya mance da ita ƴar kauyece mai ƙaranci wayewa da ilimi haɗe da
ƙarancin shekaru ne, bai san lokacin da ya rungumo kayassa ya fara rarrashi ba, ko
ita kanta rarrashin bai san daga ina ta faɗo bakinsa ba, shi dai kawai ya tallaɓota
da hannunsa bibbiyu, kasa sosai ya yi da murya kafin ya fara rarrashin nata cikin
salo mai jan hankali.

"Am so sorry, daga yau ba zan sake shareki in dai'na kulaki ba kin ji? Amin
afuwa a dai'na kukan nan haka yana birkita mun ƙwaƙwalwata sosai". Wlh bai san
kalaman da suke fita daga bakinsa ba, dan yana irin gaɓar nan ne da komai aka ce
maka e zaka amsa da shi.
Da alama duniyar chaskale da ya faɗa ne yasa har da faɗin sorry bai san ya
furta ba.

(Yaron Mommarsa ya shiga koma🥱)

Kara narke mashi ta yi tana canza style ɗin kukan nata ta ƙara yadda zai kara ratsa
zuciyarsa yasa dole ya yi mata abin da bai san ya yi ba. Har da wani irin shessheƙa
take yi mai kara jan hankalinsa tana kuma ɗan murza mashi kanta a saman lion chest
ɗinsa.

"Please ya isa haka ko? Ko dai so kike ki jefani cikin wani yanayi ne?".
Kamar wanda yake a cikin maye ya yi maganar. Ni kam na ce yanayi kuma na nawa?.
Kai ta girgiza mashi alamar a'a tana kara turo mashi ɗan bakin nata. Hannu yasa cak
ya dawo da ita gabaɗayanta saman laps ɗinsa ba tare da yasan ya yi hakan ba, ɗan
matseta a jikinsa ya yi yana sauke sanyayyar ajiyar zuciya.

Damar rungumesa da kyau ta samu tare da kwantar da kanta a saman shoulder ɗinsa ta
wajen wuyarsa. Wani daɗin laushin skin ɗinta ne ya ɗebesa har ya fara shafa
lallausan kumatunta ba tare da ya sani ba.

Ita kuma da abin nema ya samu, sai ta saki jiki da shi sosai tana ta zuba mashi
shagwaɓa sosai da sosai tana kara rikita shi.

Sosai heronsa ta miƙe zat tamkar zata fasa wandonsa, hakan yasa ya haɗe ƙafafunsa
waje guda sosai, ya matse heron nasa a tunaninsa zai iya sarrafa kayansa, da farko
dai ya samu nasarar dannewa, amma tun da ya dawo da ita jikinsa ai ina sai abin ya
fi karfinsa.

Sai ma da ta sanya hannunta a saman arab hairnsa tana yi mashi abin da take yi
mashi a kauye, ai nan take ya fara fitar da wani irin numfashi yana wani kara
ƙanƙameta, idan heron tasa ta matsa mashi sai shi ma ya matseta sosai a jikinsa.

Cikin dabara ya sanya hannu ya kwantar da kujerar motar da ita da shi dik suka
kwanta tana saman lion chest ɗinsa, ya manta da a kan hanya suke ya kuma mance da
ciwon ciki take yi suka fito zuwa hospital na kingdom ɗin, dik ya mance waɗan nan.

Da zafi zafi ya fara shafe mata jiki yana jujjuyata, daga ƙarshe ma datse idanunsa
ya yi, sai dai a lokacin da hannunsa suka sauka saman tula tulanta dan dole yasa ya
buɗe idanu domin yaga me ya taɓa mai bala'in laushi da daɗi hakan nan.

Ita ma a lokacin ta yi maza ta dawo da kallonta a kansa hakan yasa suka yi four
eyes da juna, wani irin kunya ce ta dira mata, shi kuma wani irin daɗi ne ya mamaye
mashi zuciya. A hankali ya ɗan juya da ita, ya zamana ita ma tana kwance saman
kujerar ne.

A hankali ya zame mata hannun rigar sexy night dress ɗinta. Ai bai san lokacin da
ya waro idanunsa da suke jajir kamar wuta waje ba. Zaro su ya yi yana bin sexy
bodynta da kallo.
Yanzu ma dai muraran ya gansu a kurkusa da shi, wani irin sabon tsumi ne ya
tashi mashi, ganinsu a fili haka ya sake tada tsumin gauranta, sosai numfashinsa ta
fara fita da sauri sauri har sai da ta ɗan tsorata, ta wani datse idanu tana jiran
ta ji me zai yi mata, ta natsu tsit.

Kamar daga sama ta ji saukar hannunsa a samansu wanda sai da ta ji tsikar jikinta
ya tashi, amma ta daure ta cigaba da datse idanu bata buɗe ba.

Yau babu kunya a tattare da shi, dama Jawad ya ce kunyar rashin kunya ne, ashe
kuwa haka ne, yau dai da ya samu yar matarsa yana yi mata son ransa to fa kunya ta
gudu.

Siraran hannun night dress ɗin ya fara zame mata su ya rabata da rigar gabaɗaya,
sannan ya samu damar ganin kayansa a fili da kyau. Like wow, sun sha gyara wajen
mama Haulat abin ba'a magana, dik sai ya kara rikicewa, hannunsa dikka biyu ya kai
ya fara matsesu kamar wani ya ce zai kwace mashi su.

Sai sauke ajiyar zuciya yake aikin yi kamar wanda ya yi wani gagarumin aikin ya
gaji. Yau an sami abin da akeso

Kukan shagwaɓa ta saka mashi a hankali hankali, hakan ba ƙaramin kara birkita mashi
lissafi ƙwaƙwalwarsa ya yi ba, sai ya kara samun confidence na cigaba da matse mata
su.
Sai da ya ji kukan nata ya ɗan yawaita ne sai ya ɗan kwanto kanta kaɗan, dai'dai
sai tin kunnenta ya ce. "Kukan me kike yi kuma?". Da kyar ya yi maganar.
Turo ɗan bakin ta yi. "Ni Yah Jaish zafi suke mun, kana kara sanya ciwon
cikina ya dawo sabo fa". Ni kam na ce ciwon ciki ko rashin kunya?.

Wani irin abu ya ji tamkar an caka mashi allura, yadda ta yi maganar tamkar kara
ingiza zuciyarsa ta yi, can kasan maƙoshinsa ya furta. "Am so sorry, amma dai yau
ki barni na ji ɗumin kayana, ba kema haka kike so ba?".

A miliyan ta zaro idanunta waje. "Ni kuma Yah Jaish? Yaushe nace maka ina son
hakan?". Tana magana tana zaro idanu da mamaki a saman face ɗinta.

Matso da ɗan bakinsa saitin kunnenta ya yi. "Ai kina jin daɗi ne idan ina
taɓasu shiyasa nace kema kina so, kuma ba ke kika faɗo jikina ba?".

Yunƙura ta yi zata miƙe tana faɗin. "Ni na faɗo jikinka ne kawai dan ka rarrasheni
na ciwon da cikina yake mun, amma bari na koma seat ɗina in zauna, in cigaba da
kukana idan mun koma gida mommata ko Yah Omar su rarrasheni tun da dama su suka
saba rarrashina idan ina kuka, kai dama babu ruwanka dani kace..............."

Bata kai karshen maganar ba ta yanke tsit sakamakon jawota da ya yi ta faɗo saman
lion chest ɗinsa ya kuma haɗe bakinsu waje guda, zazzafar kiss ya shiga bata babu
kama hannun yaro.

Ita ma mayar mashi da martani ta fara yi har da zura tongue ɗinta a cikin ɗan
bakinsa tana kara tayarwa da baban Allah tsumin samartakansa. (Bari in yi sauri in
je in faɗawa Queen Zarina ga shi nan Mahnoor zata kwacewa saurayinta samartakansa
ta zo ta rabasu, ni ba zan ci amana ba, dole in sanar da Queen dan akwai amana🥱)

Cigaba da bata kiss masu zafa ya rinƙa yi tare da mayar da hannayensa saman tula
tulan nata yana aikin matsesu. Dik suka rikita juna a cikin mota, ita ma kun san ta
jima tana kewar kiss ɗinsa.

Cikin dabara ya zame ɗan bakinsa daga cikin tata. A hankali ya shammaceta ya mayar
da shi saman nipples ɗinta, bata yi zaton hakan ba sai ta ji ɗan zafi ya ziyarceta.

Ai bata san lokacin da ta waro idanunta waje ba, a saman kansa ta ɗaura hannayenta
dikka biyu ta fara aikin zuba mashi kukan shagwaɓa dake kara rikirkita shi tana
kara ingiza zuciyarsa yana yin abu da zafa zafa.

Wannan ƴar shagwaɓa da take zuba mashi ba ƙaramin kara tura zuciyarsa gaba wajen
ingiza mashi ya kai babbar level yake yi ba.

A miliyan ta kwace kanta daga garesa tare da zabura zata bar jikinsa a lokacin da
ta ji saukar hannunsa a saman mararta. Riƙota ya yi tare da dawo da ita jikinsa
yana girgiza mata kai alamar kada ta tashi bai iya furta word ba, jikinsa dik a
mace.

Ba dan ta so ba ta koma ta kwanta, sai dan bata son ta yi jayayya da shi. Matseta
ya yi a jikinsa yana wani irin fitar da numfashi kamar wanda yake............ .

Shiru ta lafe har na tsawon awa guda bai iya motsawa ba, ƙoƙarin danne samartakansa
kawai yake yi dan kada ya yi aika aika a cikin mota, da ma dai a gida ne sai ya
saki ji.

Sai da suka yi awa ɗaya da rabi a wajen kafin ya ɗan iya motsawa ya tada kujeran
motar, ya kara rungumota da kyau a jikinsa yana sauke ajiyar zuciya, ya fara
ƙoƙarin kunna motar dan su tafi.
"Yah Jaish bari na koma saman seat ɗina in zauna sai mu tafi". Ta faɗi hakan ba
tare da maganar ta fito daga cikin zuciyarta ba, dan ita ma bata son barin jikin
nasa, ta dai faɗa ne kawai.

Kai ya girgiza mata alamar a'a kawai ba tare da ya furta word ba, sai ma kara
matseta da ya yi a jikinsa yana ɗan shasshafa bayanta da hannu ɗaya, sannan ya
tashi motar a kan su tafi............

••••••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥🔥

DR RAJ.

A ƙagare yake da san jin amsar da Zee zata bashi , dan yana.......




P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️


For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.



🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A
PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘



ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥🤍
========🔥🔥🔥=========




MALLAKIN🔥

P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...✍️




‫ ِإَّنَك َحِميٌد‬،‫ َكَما َصَّلْيَت َعَلى ِإْبَراِهيَم َوَعَلى آِل ِإْبَراِهيَم‬،‫الَّلُهَّم َصِّل َعَلى ُمَحَّمٍد َوَعَلى آِل ُمَحَّمٍد‬
‫ ِإَّنَك‬،‫ َكَما َباَرْكَت َعَلى ِإْبَراِهيَم َوَعَلى آِل ِإْبَراِهيَم‬،‫ الَّلُهَّم َباِرْك َعَلى ُمَحَّمٍد َوَعَلى آِل ُمَحَّمٍد‬،‫َمِجيٌد‬
‫️❤َحِميٌد َمِجيٌد‬




DR RAJ.

A ƙagare yake da san jin amsar da Zee zata bashi, dan yana sanin me zai yi next.
Ita kuwa sai da ta tsaya shiru a kallah na tsawon 5 mins tana kallansa kafin ta
girgiza mashi kai alamar a'a bata san shi, sannan ta ɗan kwace hannunta da yake
rike da shi, rage tsawonta ta yi ta duka ta raɓa gefensa ta wuce.

Shock rooted him to the spot, his mind struggling to process the reality before
him. Was it truly Akka’s blood that had dared to confess love, only to be rejected?
The thought felt strange, almost unreal.

For almost thirty minutes, he remained standing there, lost in deep thought. Deep
down, he knew Zee had feelings for him, he had seen it in her eyes. But the way she
responded had unsettled him. After a while, he convinced himself that she was only
playing hard to get and that he could win her over.

With a composed demeanor, he walked back to the sofa and sank into it, replaying
the intense moment when their eyes had locked. Pulling his phone from his pocket,
he dialed Yah Ramish’s number, eager to know whether he had finally given Leesharh
to the blood or he was still stalling, just as he always did. wlh Ramish ɗan duniya
ne, idan ba kana da hakuri ba zaka iya rataye kanka saboda bakincikinsa, mutum
kamar dutse, in ya yi magana ba canzawa, ko da yake ba za'ayi mamaki a tin da kanin
Smart ne, duk jirgi ɗaya ya kwasosu ya kawosu dama, ƴan rainin wayo da kawunansu
kamar na Akka ...........🥱

Sau biyu yana kiransa bai ɗaga kiran ba sai a karo na uku, murya can ƙasa ƙasa
ya ce Hello. Dr ya fahimci barci ma yake yi, amma sai ya daure wajen cewa. "Yah
Ramish good evening".

A mainakon ya amsa gaisuwar tasa sai ya ce. "Is there any special reason why you're
calling me at this time?"........ Shiru Dr ya ɗan yi, kamar zai katse kiran ya
kyalesa ya cigaba da barcinsa sai kuma ya daure ya ce. "Yah Ramish dama batun blood
ɗin nan ne, please mana ka bata ka ji our hero?.........".

Bai gama rufe baki a maganar ba ɗiff Ramish ya katse kiran, ajiyar zuciya ya
sauke yana mamakin halin yayan nasa, mutun ne babu ɗigon tausayi a ransa. Ajiye
wayar a gefensa ya yi ya cigaba da tinanin Zee abinsa.

•••••••••••••••••••••••••••••••••🔥🔥

Sanye take da sleeping dress riga da wando masu zubin pajamas, tana tafiya tana
taunar chewing gum kamar wata wadda abin suka motsa. Daga bedroom na mama Haulat ta
fito, tana tafiya tana wani kwarkwasa da rangwaɗa, ji take yi ta fi kowa tun da ta
yi kwalliya, yanzu mama Haulat ta koya mata yanga, kamar ba Mahreen tamu ta bappa
ba, har yauki take yi, kun santa da shegen san kwalliya tin a kauye, to da ta zo
yanzu kullun cikin kwalliya

Please Login or Register in order to submit comment