Yahh..! Ka rakani to kaji..?"
Kallon k'asan ido yayi mata mai tattare da rainin wayo
"Ki fice mana,sauri nake akwai inda zani yanzun.."
Kallonsa take cike da mugun tsoro amma shi sam yak'i kallonta,haka suka ci gaba da zaman shiru ita bata fita ba,shima bai fitan ba bare tasa ran zai raka tane,a hankali ta soma scrubbing tears tana sakin sheshshek'a mai tafe da ajiyar zuciya,sake kallon side d'inta yayi nan take ya fahimci abunda kunnensa suke jiye masa,forehead d'insa ya d'an matse a hankali yana lumshe idanunsa dan yadda yake jin kukanta na tab'a masa zuciya,hannunsa kad'ai ya kai jikinta ya janyo ta yana caressing nata calmly,har sai da tayi shiru sannan cikin wani murya ya furta
"Meke saki yawan kuka ne kam..??"
Cike da rainin wayo kamar baisan matsalar ba yayi magana,kasa bashi amsa tayi a lokacin dan yadda taji wani kunya daya mamayeta,cikin kunnenta ya furta
"No answered..??"
Saurin girgiza kai tayi,ba tare daya maimaita maganar ba yace
"Ok..what's the meaning of baki gama ba..mene ne shi d'in..??"
Duk jinta tayi ta zama wani iri kan tambayar amma ya ta iya tunda har ya sake tambaya ta san no way out a gurinta daya wuce ta sanar masa,sake b'oyewa tayi jikinsa sannan can k'asa tace
"Ina jego fa..!"
Shima bata yi zaton zai jiba sai dai taji ya saki murmushi mai sauti at once kuma yana neman juyo da ita,y'ar k'ara ta saki tana kallonsa dan yadda yake k'ok'arin tura hannunsa cikin riganta,saurin sake kallonta yayi ya d'age mata one eyebrow,da sauri ta girgiza kai dan tasan kwanan zancen matuk'ar ta nuna wani abu yanzun ya sake yin fushi nd tasan matuk'ar yayi fushin baza su k'are da dad'i ba,k'arshenta ya korata cikin kunnenta ya furta
"Let's have equanimity KHUSHI..Pleasee!"
Yana kashe mata ido yayi maganar,shiru ta sake yi ta lafe a jikinsa,a hankali ganin bata hana shi ba yaci gaba da tafi dasu yayin da suka sake nutsewa cikin duniyar soyayya,ba shi ya kyaleta ba sai daya tabbatar ya ragewa kansa zafi da damuwa,sannan ne ya bud'e musu motan suka fito ta k'ofa d'aya,hannunta cikin nasa suka fara tafiya dai² breast d'inta ya fara mata wani irin suka,d'an rufe idanunta tayi k'asa² ta furta
"He's awaken..!"
Da mamaki ya kalleta dan yaji abunda ta fad'a,d'an dakatawa yayi da tafiya yana kallonta,da sauri ta kalleshi itama ganin ya tsaya
"Yallab'ai let's go..ya tashi nefa.."
Shi kam mamaki maganarta take bashi musamman ma yanzun,amma sai yayi murmushi kad'ai ba tare daya ci gaba da tafiyan ba,marairaice fuska tayi kamar za tayi kuka tana kuma kallonsa
"Pleasee..! We have to go..now!"
Murmushin yake still yana kallonta ba tare da tsammanin zai motsa ba coz bai san me take fad'a ba,nan ta shiga janyo shi ita a dole sai ya zo sun wuce kuma irin zata iya jan san nan
"He's weep..Pleasee let's go.."
"Whom..??"
Ya tambaya irin bai damu ba d'in nan,cikin sanyi tace
"Our AHYAN.."
A d'an firgice ya kalleta yana fiddo ido
"Ya akayi kika san he's weeping..??"
"I knew it.. Naji a jikina ya tashi tuni.."
Yadda take magana kad'ai ya isa ya tabbatar da gaske take dan haka ya kama hannunta suka ci gaba da tafiya,lokacin da suka shigo apartment d'in Ummi kuwa tun a parlor suka tarar da Jakadiya tana aikin rarrashin AHYAN d'in sai kuka yake kuwa,kallon kallo suka yi tsakaninsu shi Yarima kallon mamakin ganin abunda ta fad'a ya faru yake,ita kuwa kallon sa take irin na dama na fad'a maka d'in nan,da sauri kuma dukan su suka isa gareta da son amsansa,shiya karb'e shi sannan yaja hannunta suka bar wajen zuwa d'akin da suke,a bakin bed ta zauna bayan ta gama kici²n cire rigan sannan ta karb'e shi ta fara feeding nasa cikin nutsuwarta,idanunsa na kansu har ta gama ya karb'e shi ya maida shi saman cradles ya kwantar coz tuni ya koma bacci,tun bata kai ga tashi ba ya dawo ya kwanta yana d'ora kansa saman laps d'inta,kallonsa take shima idanunsa akanta ya d'an b'ata fuska,cikin wani irin pampered voice ya ce
"KHUSHI..! What about i.??"
Kallonsa tayi tana zaro ido waje coz bata san me yake nufi ba,itama tayi magana da irin muryansa
"Mene zanyi to ni kuma..??"
"U feed baby first,now kuma u ignored his Paa.."
Baki ta rufe tana kallonsa had'e da k'unshe dariya,sake narke mata yayi ganin yadda take ta boy'e dariyarta k'asa² yana mata magana da sake rik'e ta k'am a jikinsa,k'ofa aka turo cikin rashin sanin suna tare,a tare suka kalli k'ofar ai kuwa nan idanun Ummi ya sauka kansa,had'e rai tayi tana kallonsa da wani irin kallon sannu rasai,bai bari tayi magana ba sum² ya mik'e ya kamo hanya zai fice kansa a k'asa yana rufe ears nasa da hannu dan yasan yanzun Ummi ta kai musu dank'a,sai data bari yazo kusa da ita ta sakar masa knock a kai,da sauri ya dafe gurin yana sakin y'ar k'ara,k'eyarsa ta kuma bugewa da sauri yayi hanzarin barin wajen tun kafin ta rik'o shi,yana barin gurin kuwa ta waiwayo dan saukewa Jeeddah nata rabon sai dai taga gurin wayam,wato dai tuni ta tsere kenan tun lokacin da Ummi tana kan hukunta shi.
Tun daga ranar kuwa Ummi bata sake wasa ba wajen sa musu ido,ko shigowa yayi idanunta na kansu har ya fice bata bari su wani keb'e kwatankwacin yadda zasu samu sakewa sosai,sai dai ya duba Baby AHYAN wani lokacin ma a gefen Umma'nsa zai ganshi itan kuma sai wani lokacin ya ganta,wani lokacin ma haka zai shafe yinin ba zai gantan ba,wannan hukuncin na Ummi sosai ya sashi shiga damuwa amma ya zaiyi tunda haka k'addara ta tsaro masa,kullum hakur'in yake amma gani yake kamar k'ara masa sha'awarta ake kwanakin ma duka gani yake sunk'i suyi masa sauri,duk ranar daya ganta a kusa da shi kuwa ji yake kamar ya matseta ta dole ya idar da k'udurinsa,sai dai idanun Ummi kullum suna kansu,haka zai gama y'an nok'e² ya fice,haka rayuwa ta ci gaba da tafiya a kan wannan bigiren ba tare da Yarima ya samu hanyan da zai samu sassauci ma rayuwarsa ba.
A b'angaren JIBO kuwa tun daga time da suke waya bayan ta sanar da shi zata yi muhimmin uzuri sai ya zama bata sake nemansa ba,sai da aka kwashe ak'alla sati guda ba tare data kuma bi takansa ba,kuma ko ya nemi number sam sai tak'i shiga,yana kwance cikin d'an madaidaicin gidan a parlor,yana kan tunanin dalilin da yasa baya samun wayarta itan kuma har yanzun baiji daga gare taba d'aya a cikin wayoyin dake gefensa ta hau ruri,saurin kallon wayan yayi kafin ya d'aga yana fad'in
"Ranki ya dad'e... Barka da wannan lokacin.."
Cike da izza tana numfasawa d'ai² ta amsa shi
"Ranki ya dad'e kwanaki fa suna tafiya kuma naji ki shiru..Ko na nemi line ki ba'a samu.."
"Ka bari kawai JIBO al'amuran gidan can ne suka sani shiga binciken yadda zamu sato jaririn nan,dan tunda ka fad'a min akwai tsaro na sare,nd nima na gani da idona ko dana je gidan,duk na rasa mafita,buh kana ganin anya kuwa zamu iya k'addamar da gurin mu kuwa,idan har kana ganin zai yiwu ta ina b'illo yanzun dan ni kam kaina ya gama kullewa.."
D'an jim yayi yana tunani kafin ya saki ajiyar zuciya
"Gaskiya ne ranki ya dad'e,,,amma nima kaina ina ganin da wuya mu iya d'in ba tare da an gano muba,sai dai anawa ganin yanzun ko da zamu samu wata dama wajen aiwatar da wannan k'udurin sai dai fa mu nemi wani a waje ko cikin gidan yayi mana aikin musamman ma wanda ya san sirrin gida,coz na kusa zaifi sauk'in sato mana shi cikin kwancuyar hankali,,buh wa kike tunanin zai iya..?? Coz ke kam sananniya ce a gidan no need kiyi wannan kasadar,nd ni kuma bana tunanin shiga ROYAL PALACE yanzun dan nima akwai wanda suka sanni,idan har lamarin ya tafi ba'a dai² ba dukanmu zamu iya fuskantar matsala,buh duk da haka sai munbi a sannu mun kuma lallab'a wanda zaiyi aikin..."
"Noo! JIBO wannan ba aike ne da zamu bi mutum a lallami ba,aiki ne da duk wanda zaiyi sai dai by force don babu wanda zai shiga wannan intrigue face wanda muka sa dole,idan kuwa ba haka ba ka k'addara sai dai ni ko kai wani cikin mu yake da kansa,kawai ka zuba min ido zan nemo wanda zaiyi aikin,bayan munyi masa barazana,sannan yayi aikin ba tare da mun bita ko sisi ba..."
Dariya ya shek'e da shi irin ta mugunta,haka suka ci gaba da tattaunawa kan mugun nufin su inda a k'arshe suka ynake kan zasu duba suga wanda ya kamata su sa kan plan d'in nasu,akan haka suka rabu wanda kusan kullum sai sun sake reversing maganar amma sun rasa wanda zasu tunkara kan aikin,a haka har zuwa tsayin wasu kwanaki masu dama.
A gefen Yarima kuwa yau tun daya tashi tsabar feelings da yake neman yi masa illa ko fita kasa yi yayi,sallah ma da asubah a cikin apartment d'in yayi bai iya fita masjeed ba,dan haka yau yaci al'washin duk ma yadda za'ayi sai ya samawa kansa mafita,tun safe bai ko iya fita ba yana nan kwance a parlor sai sak'e² yake cike da rashin makama ya mik'e ya hau shiri kamar yadda zuciyarsa ke sak'a masa,cikin wani soft bazin riche getzner ya shirya mai kalar sararin samaniya d'inki dai² da zamaninsa ya fito kansa sanye da hular zanna,agogon men's waterproof time date quartz mai kalar gold d'aure a hannunsa,yayin da k'afarsa ke sakaye cikin vokstar men's formal shoe bak'i,sai da yayi wankan turarukansa mafiya soyuwa a gare shi sannan ya fito fuskarsa nan babu wani isashen walwala ya nufi apartment d'in Ummi sai addu'ah yake Allah sa kada Ummi'n ta hana shi ita kamar yadda ya shirya wa ransa,daf da zai shiga side d'in Ummi'n ya tsaya yana daidaita yanayinsa dan kada tayi saurin harbo jirginsa sannan ya k'arasa shiga apartment d'in bakinsa da sallama................
#Follow
#Vote
#Comment. Then
#Share.
*®ɛąl ʂmąʂɧɛr.*😉
💠💠💠💠💠
*©® 2019..*
*WANI AL'AMARIN..!*💥
*(Book 2)*
💣💣
💥
*иα*
*♡нawwa м.υ {$mαѕhєr}.♡*
*Wattpad&Instagram*
*@Jeeddahmu898*
*______________________*
*fαcєвσσk grσup:*https://www.facebook.com/groups/369678263526212/
*_____________________*
*LOYAL TO MY FAMILY.♥*
بسم الله الرحمن الر حيم.
^^^^^^^^^^^^^^^^^
___________________
*BOOK 2. 📓*
*Pg 30.*
^^^^^^^^
*#Purely stern*
Ita kad'ai ne kwance a parlor yayin da zuciyarta tayi nisa a duniyar tunani kasancewar AHYAN yana side d'in Ummah Fulani,dan haka ko da Yarima ya shigo bata sani ba bare taji sallamar da yayi,k'amshin scents d'insa ne suka kaiwa hancinta ziyara,with much latency ta d'an juyo kanta tana waigawa a tunanin ta ko duk hakan a cikin tunaninsa da take kanyi ne k'amshinsa ya fara neman yi mata barazana,four eyes suka yi da shi yana niyyan zama,tun bai k'arasa ba ta sunkuyar da kanta k'asa tana wasa da hannunta
"Yah..Prince..! Barka da safiya.!"
Cikin k'asa da murya ta furta,a hankali ya kalleta yana tab'e baki irin bai damun nan ba da gaisuwar tan sannan ya amsa a tak'aice da cewa
"Barka..!"
D'agowa tayi kad'an ta kallo side d'in da yake yadda ya amsa mata gaisuwar yana wani basarwa sai taji jikinta yayi sanyi,take taji ta fara zargin kanta ko tayi masa wani laifin yak'i fad'a mata yake sha mata k'amshi,bata kuma magana ba ta sauke kai k'asa nan da nan damuwarta ta sake ninkuwa musamman da duk parlor'n yayi shiru,tunaninsa da soyayyarsa ne suka sake damk'arta cikin wannan yanayin nan ta shiga k'ok'arin takurawa zuciyarta da tunanin lallai sai ta gano laifinta a gare shi,a hakan tana tunanin har bata san sanda wasu slender tears suka fara sakko mata ba,still kuma ta kasa ganowa nd ta kasa kwakwkwaran motsawa bare ta iya wiping tears d'in,duk abunda take akan idonsa yana kula da yanayin da take ciki,idanunsa duk ya zuba su akanta k'iris yake jira kawai dan yadda yake jin kamar ya nufeta ya rungume abarsa sannan ya rarrasheta tare da bincikar damuwarta,deeply yana sake jin zuciyarsa na masa wani irin suya buh yasan matuk'ar ya motsa a gurin he will ruin all his plan ba tare daya cimma burinsa ba,runtse idanunsa ya sake yi kad'an sannan ya bud'e su yana sake kallonta idanunsa cike da damuwar yanayinta,ya jima a haka kafin ya janye idanunsa akanta,gudunma kada yasa fuskar damuwa har Ummi ta gano shi yasa nan take yayi saurin yak'i da zuciyarsa yayi wearing wani fuskar,can k'asan mak'oshi ya ce
"Ina Ummi ne...??"
Bata iya d'agowa ba sai hawayen data sa hannu ta d'auke,almost 2-3 minutes ta d'auka sannan ta amsa
"Tana turakar Abba.."
Jin haka ya tabbatar masa bata fito ba kenan,dan haka itan ya kalla sannan ya furta
"Ki shirya zamu fita yanzun.."
Saurin kallonsa tayi dan jin abunda ya fad'a da tunani a ranta,shi kam yana gama magana bai jira cewarta ba yayi waje dan yasan AHYAN na gurin Umma'nsa,kai tsaye sai ya nufi apartment d'in Ummah Fulanin da niyyan d'auko shi su wuce,tunda yayi maganar har ya fita bata iya motsawa ba,sai data tabbatar yayi nisa sannan ta tashi ta shige d'akintan,bathroom ta fad'a cikin y'an mintuna ta sake wanka,jikinta sanye da bathrobe ta fito sai data tsaya tayi y'an mulke²n turarukan da Ummi tasa aka had'o mata,wanda take amfani da su kullum,sai data tabbatar ta kammala bin jikinta lungu da sak'o da turarukan masu matuk'ar dad'i sannan ta nufi closet,wasu fitinannun sexy strappy lace bralette ta fiddo black one ta d'anawa jikinta dan kusan duk dama ita kam tafi son sa bra set dangin lace,sannan ta sake d'auko scents d'inta masu dad'i ta k'arawa jikinta bayan had'in turarukan Ummi data shafa tun farkon,simple make up ta d'an yi applying a fuskarta,after ta kammala ta d'auko wani atampha chiganvay daya kasance green clour mai adon ganyaye sai ratsin fari kad'an a jiki,flat sandals ta fito ma kanta da shi sai data zauna kafin ta fara k'ok'arin sawa k'afarta,takalmi ne k'irar women's wrapped daya dace da k'afarta fari da k'aton hijab d'inta shima fari data ajiye gefenta tana jira ta mik'e sai ta sa,tana gama sa hijab d'in ta koma kokawar d'aura nik'ab after ta kammala sannan ta fito banda ajiye sihirtattun k'amshinta a hanya babu abunda take yi,a duk inda ta gifta kuwa haka zata wuce ta bar k'amshin ta a gurin,dai² tana fitowa parlor shima ya shigo da AHYAN a hannunsa yana d'an yi masa wasa,kallonsa kad'ai tayi ba tare da tayi magana ba,shi kam tun kafin ya kalleta k'amshin ta kad'ai ya sanar da shi zuwanta,a hankali ya d'aga ido ya kalleta a hakan da take nan take ya sake jin kamar ana k'ara masa sha'awarta da yake d'awainiya da shi na tsayin kwanaki,hadiman Ummi kad'ai yayi hanzarin sanar ma sun fita ko da Ummi ta fito bata same su ba ko ta tambaya,suka amsa masa suna masu binsu da addu'o'i na dawowa lafiya,nan ya fice itama ta bishi a baya,cikin nutsuwarta take binsa har suka kai parking lot na gidan,cikin wani toyota highlander ya shiga ya zauna da AHYAN a jikinsa yana jiran ta shigo,after ta zauna ta gyara zamanta ta kalleshi kamar zata ce ya kawo AHYAN d'in tunda shi zaiyi driving,ko da taga yasa yaron a jikinsa kuma sai tayi shru dan tasan ko tace ya kawo shinma ba bata zaiyi ba,a haka suka fice a gidan,tunda suka d'auki hanya ita dai k'ala bata iya cewa ba,haka bata yi gangancin tambayarsa ina zasu jeba,tayi shiru ta sawa sarautar Allah ido kawai,har sanda suka k'araso cikin nassarawa G.R.A ta wajejen sokoto road,a hankali take kallon yanayin gurin,unguwan yayi shiru kamar babu masu rai,ko da yake kowa yana gidansa zama ne da ake na kayi rayuwarka nima nayi nawa da iyalina,babu ruwan wani da wani,dai² wani katafaren gida suka tsaya nan ya shiga horn,gateman d'in dake tsaron gidan ya d'an lek'o ta wani kafa,sannan da sauri kuma ya shiga k'ok'arin bud'e musu get d'in,kai tsaye ya wuce yana amsa gaisuwar mutumin zuwa harabar gidan dake da girma na sosai,ita kam a nata gefen ganinsu a wannan gidan ko data d'aga kai ta kalla sai tayi tsamanin ko gidan wani abokinsa suka zo dan haka tuni ta sake sakankance abunta,girman gidan kad'ai abun kallo ne,shi ne ya fara fita a motan sannan ta biyo shi a bayan suka fara tafiya kamar lokacin da suka fito a gida,a bak'in k'ofar shiga cikin ainihin flat d'in taga ya tsaya yana k'ok'arin bud'ewa sai a nan ta saki baki tana sake kallonsa da fargabar abunda zai biyo baya,koda ya gama bud'e k'ofan bai wuce ba har sai daya rik'o hannunta sannan ya janyeta a gurin suka yi ciki tana sake bin ko ina da kallon mamaki,dan yadda taga gidan da fari sam bata yi tsammanin babu mutane a cikisa ba,ita dai binsa kad'ai taci gaba da yi kamar rak'umi da akala,a haka har ya kwantar da AHYAN daya jima da yin bacci,itan kuma tana ta aikin kallon tsarin gurin daya matuk'ar burgeta,ta shagala da kallon ko ina na parlor'n ya janyo ta zuwa jikinsa,lokaci d'aya suka saki wani weighted breathe,while idanunsu na rolling kan juna cike da wasu irin tender look dake sake jefa zuk'atansu cikin mayen k'auna,ta gabansa ya dawo da ita ya rik'ota zuwa jikinsa sosai suna sake kallon junansu,cikin d'aukewar numfashi ta furta
"Yallab'ai..! Nan ina ne muka zo..??"
Maganar yayi emerged ba tare data shirya masa ba,lumshe idanu yayi sannan ya sake waresu akanta yana sakin pout,kafin ya samu damar amsa mata
"It's for us..!"
Ido ta d'an fito da shi tana mamakin abunda ya fad'a
"For us..!?"
Kai ya jinjina mata,ita kam mamaki take kanyi wanda har ta so ta kasa rik'e shi a ranta ita kad'ai,bai wahalar da itaba ya cirata sama sannan ya nufi armchair mafi kusa dasu ya zube da ita a jikinsa,bayansa yayi saurin touching yana rufe ido had'e da sakin d'an k'ara kad'an
"Auchh..!"
A d'an kaikaice ta kalleshi tana ayyanawa a ranta,kamar ba Yariman data sani ba,yadda yake yanzun da kuma d'azun kafin zuwansu kamar ba wannan data sani mai mulkin nan ba,tunaninta ta kautar gefe sannan ta sake watson masa wani tambayar ba tare data shirya ba
"Ammm! Yallab'ai.. Zan iya tambayar wani abu..??"
"Uhmmm!"
D'an sake kallon parlor'n tayi muryanta na b'ari ta ce
"Amma to mu me muka zo yi nan d'in.. I thought munzo gidan wani friend d'inka nefa.."
Sai daya d'agota ya zauna still tana jikinsa sannan yace
"Nopp.."
Sake kallonsa tayi dan jin yadda yake bata wasu unwhole answers amma sai bata kula ba ta d'an tab'e baki a hankali itama,sarai ya ga abunda tayi da yake ya san d'abi'arsa ne hakan sai bai kula ba,ya mai da kallonsa kan enormous hijab da take sanye da shi har lokacin
"Shi wannan abun ba'a cire shi ne..?? Always mutum na sanye da shi without feeble.."
Kamar ba da ita yake ba haka yayi maganar,d'an murmushin k'arfin hali ta saki duk da yadda k'irjinta ke bugawa kafin ta janye nik'ab d'intan,shi ya taimaka mata wajen cire hijab d'in still tana saman k'afafunsa,ita kuma nan ta d'ago k'afafunta tana zare sandal d'in k'afarta,free fitted ne ajikinta amma yadda duk aka yanka d'inkin ta ko ina kamar ba sutura mai daraja ba,nan yaci gaba da kallonta kamar zai had'iye ta haka nan yake ji,ko me kuma ya tuna take mulkin ya fara motsa masa ya kasa tabuka komai,fuskantar halin da yake ciki yasa ta yin k'wafa deeply ta furta
"Shi wannan komai sai ya nunawa mutum mulki.."
Palms d'insa ta tsinto a bayanta yana shafata calmly,still bata yi yunk'urin yin wani abuba saina lips d'inta data d'anyi gripping tana narke masa fuska
"Yallab'ai..!"
Ta kira shi ganin idanunsa a kulle
"Uhmmm..??"
Ya sakw fad'a ma'ana yana jinta kenan,shiru tayi bata iya magana ba,sai ma wasa data fara da mustache d'insa,one eye ya bud'e ya d'an kalleta sannan ya mayar ya kulle,after like 4-5 minutes ya furta
"Ina saurarenki.."
Still bata yi magana ba ta sake yin shiru,koda yaga shirun sun duk bashi da amfani nd ba shine mafitan da yake nema ba nan ya fara caressing jikinta tako ina,after like 10 minutes ya fara lalubar bakinta,bata bari ya kaiga niyyansa ba ta mik'e a jikinsa da sauri tana k'ok'arin sauka,yayi saurin rik'ota yana mata kallon k'asan ido
"Ina zaki ne..??"
Muryanta na karkarwa ta fara magana
"Mr..me zamu yi a nan d'in.. ¿?"
Sai daya k'ara watsa mata wasu awful look kafin ya bata amsa
"Hak'k'ina nake buk'ata...!"
Sai bayan da yayi maganar sannan ya fahimci abunda ya fad'a,ai kuwa nan ya d'auke kansa zuwa gefe yana sakin wasu murmushi a fakaice,ko da taji ya furta maganar sai da gabanta yayi mummunan fad'uwa hakan ya tabbatar mata da lallai yau mai kwatarta a hannunsa sai Allah,d'agowa tayi cikin sa'a kuwa shima idanunsa na kanta,sun d'auki kusan minti uku sannan ta fara k'ok'arin d'auke kanta daga gare shi saboda kasa jurewa kallon cikin idanunsa da tayi,palms d'insa yasa ya juyo da fuskarta zuwa gare shi,sai dai tak'i yarda su had'a ido,nd shi kuma abunda yake matuk'ar buk'ata kenan coz ta nan yake samun damar hango sirrikan dake k'unshe cikinsu
"KHUSH..!"
Ya kirata da wani irin murya,kasa d'agowa tayi bare ta iya kallon cikin idonsa coz tasan abunda zai mata magana akai kenan
"Why don't u look at me..?? Ain't u misses me..?"
Ya rad'a mata a kunnenta,nok'ewa ta shiga yi a jikinsa,side smirk ya saki yana turning nata downward
"Talk KHUSHI..dont u know ur silence drive me..!"
Shiru yayi ba tare daya k'arasa ba,a zuciya ya furta
"What's happen to me..?? Why yau nake irin wannan maganar ne..??"
Hannunta ya tsinto saman wuyarsa yayin da numfashin su yake mingling tare da sake saukar musu da wani lafiyayyen kasala,cikin nutsuwa ba tare daya kuma jayayya da zuciyarsa ba ya nufi lips d'inta yana sake kallon idanunta dake rufe,calmly yayi gripping had'e da fara socking,ai fa jin abunda yake buk'ata a tare da shi tuni ya zage,yaci gaba da aika mata da wani lafiyayyen suck,wanda ta kaisu ga tun yana kid'an shi kad'ai har itama madam d'in ta dafa masa baya suka ci gaba da murzar juna tare,coz itan kanta a y'an kwanakin dauriya ne kad'ai take dan irin tsumi da wasu
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 48 Chapter of 63