yanzun ta d'auke a nata wayan sannan ta yiwa Inno godiya,tafiya take cike da karsashi sab'anin d'azun data zo,a haka ta risko parlour'n Hajiya tana trying number data karb'o,bugu biyu aka d'auka da sallama,jin muryar jeeddah yasa ta sakin nauyayyar ajiyar zuciya tana fad'in..........
*Afuwaan fan's..Bukunkuna sun had'e min yau shi yasa ban samu dama ba sai dana dawo,kuyi manage da wannan babu yawa..*
*Woaah..!😎 The bomb began to outbreak..!*
#Follow
#Vote
#Comment. Then
#Share.
*®ɛąl ʂmąʂɧɛr.*😉
💠💠💠💠ðŸ’
*©® 2019..*
 *WANI AL'AMARIN..!*💥
*(Book 2)*
💣💣
💥
*иα*
*♡нawwa м.υ {$mαѕhєr}.♡*
*Wattpad&Instagram*
*@Jeeddahmu898*
*______________________*
*fαcєвσσk grσup:*https://www.facebook.com/groups/369678263526212/
*_____________________*
*LOYAL TO MY FAMILY.♥*
بسم الله الرØÙ…Ù† الر ØÙŠÙ….
^^^^^^^^^^^^^^^^^
___________________
*BOOK 2. 📓*
*Pg 22.*
^^^^^^^^
*#Disturbances*
Cikin wani irin murya Aisha tace
"Hello..! Dan Allah da jeeddah nake magana.??"
Banji wane irin amsa ta samu ba,sai dai naji ta sake sakin ajiyar zuciya tare da fad'in
"Alhamdulillahil..! Dan Allah ina so ki min kwatancen inda gidanki yake,wollahi ina cikin tsananin buk'atan ganinki a rayuwata,na jima ina neman ki amma ban samu wannan damar ba,ki taimaki rayuwata dan Allah ki fad'amin.."
Ta fad'a dai² lokacin da wasu saddest tears suke ziraro mata,bata saurara ba taci gaba da magana tana yi tana sheshshek'ar kuka
"Wollahi matuk'ar ban had'u dake ba na tabbata mara rabo,wollahi zanyi asara ne mai girma da har na k'are rayuwata bazan sake samun sukuni ba..ki tallafi rayuwata dan Allah,na rok'e ki da kada ki duba halina ki tausaya min ki fad'a min.."
Lokaci guda ta d'auke wuta daga kukan da take yi tana scrubbing tears d'in fuskarta
"Na gode² Allah ya saka miki da alkhairinsa..In sha Allah zanyi yadda kika ce d'in..Abir zance ta tako ni ko..?? To na gode.."
Daga haka ta janye wayar a kunnenka tana sakin wani murmushi mai tafe da sabbin hawaye amma na tsantsar jin dad'i ne da samun nasarar abunda take kan buk'atan samu.
A b'angaren jeeddah kuwa dai² lokacin fitowarta a wanka kenan ta tsinci wayarta na buzzing,a bakin bed ta tsaya ta d'auki wayan tana d'an coge k'afa d'aya,a haka har suka gama wayan da zasu yi ba tare da ta fahimci wace ce ta kirata ba,lokacin data sauke wayan a kunnenta tunani tayi ta fama da shi na son tuno inda tasan mai wannan muryan,duk da tana tunanin tasan mai muryan a wani guri daban amma kuma sai ta kasa gano mamallakin muryan,a hankali ta saki ajiyan zuciya ta sunkuya zata ajiye wayan,bathrobe data fito da shi a jikinta ne threads d'in suka kwance dama ba wani shahararren d'auri tayi musu ba,siririn tsaki ta saki ta kamo su tana k'ok'arin mayarwa ta d'aure karaf ta d'aga idanunta,akansa suka sauka yana tsaye idanunsa a kanta,saurin mayar dasu tayi tama kanta bundling nasu da kanta sannan tayi saurin juyawa ta bar wajen,a hankali ya fara takowa zuwa inda take a gaban closet tana duba kayan da zata sa,kamshin scents d'insa na polo supreme oud ya sanar mata da isowarsa,a hargitse ta juya tana sauke childish almond eyes nata akansa masu bayyanar da tsoron abunda ke shirin faruwa,wani irin kallo yake binta da shi from head to toe yana yi yana licking lips,ci gaba yake da matsota tana d'an ja baya kamar wacce zata shige cikin closet d'in,jim da tayi babu sauran mafaka dan tana gaf da fad'awa ciki ta juya da sauri tana runtse ido,ta gefe ya saki mugun smirk yana kai hannunsa jikinta,gocewa tayi saurin yi zata gudu yasa hannunsa d'aya yana burdening gefen da zata bi,kanta a k'asa k'irjinta banda bugu babu abunda yake ta kasa d'agowa ta kalleshi,hannunsa d'ayan ya d'ago yana mata yawo da fingers nasa a saman fuskarta,wani irin yarrr taji jikinta na mata tun daga cikin k'wak'walwarta har tafin k'afafunta,idanunta ta lumshe tana sakin slender breathe,haka yayi ta mata designations abu with his fingers a gurin da yasan zai tsokano ta,ilai kuwa banda ajiyan zuciya babu abunda take yi jikinta duk a mace,da kyar take iya twitching breathe,ga k'afafunta duk sai vibrating suke kamar zata fad'i a gurin,can k'asan mak'oshi ta furta
"Yah Price.."
Kafin ta k'arasa abunda ma zata fad'a d'in tuni ya tari numfashin ta
"Uhmm!" Alamun yana jinta kenan,dai² yana d'ora fuskarsa a saman wuyanta,jikinta duk ya mace saboda yadda yake mata,ita kuma jin yayi magana yasa ta kasa fad'ar abunda zata fad'a d'in coz ta fahimci dainawa ne bashi da niyyan yi
"Mene kike son fad'a..??"
A narke ta furta
"zan shirya.."
"So..?"
Har lokacin bai d'agoba yana ci gaba da brushing mata fuskarsa a jikin wuyanta,bata iya magana ba tayi shiru taci gaba da tsaiwa da kullalun idanun haka nan da k'afafunta dake daf da kasa d'aukar ta,hannunsa ta tsinto a dai² waist d'inta yana abolishing threads d'in,a backside nata ta tsinto palms d'insa yana yawo had'e da matsawa,sake runtse ido tayi ta saki mugun ajiyar zuciyar da saida ya bayyana a fili,d'agowa yayi da lumsasun idanunsa ya saka fuskarsa a tsakanin teardrop boobs d'inta yana twitching breathe shima kamar yadda take ta kokawa da nata,gently yake matsawa da fuskarsa zuwa samansu yana ci gaba da goga fuskarsa akai kafin yasa lips d'insa yayi gripping teat d'inta da suka dad'a manifesting between gloom mask na jikin brest d'in,gently nd carefully yake socking nasu yana wani irin lumshe ido had'e da sakin rikitattun numfashi,pleasurable groaning take sakin masa,izuwa lokacin tuni tayima hannayenta masauki zuwa cikin curly hair d'insa sai susa take masa mai kama da tafiyar tsutsa,idan tayi baya da hannunta bata dawo dashi har sai ta kai finger d'inta a kan wuyansa zuwa spine nasa ta shafo sannan ta sake dawowa dasu,sosai suka birkicewa juna,hucin numfashin sa dake fita a zafafe yana tab'a sanyayyan jikinta,caressing nata yake duka a lokacin ya gama janye rigan daga jikinta ta zube a k'asa,d'agota yayi sama ya nufi bed da ita bakinsu mak'ale dana juna while a hakan ta mak'ale shi da k'afafunta ta baya,koda ya kwantar da itama bata sake shiba,musamman yadda taji ta a high speed,gaba d'ayan su network nasu ya kawo full,dan haka babu b'ata lokaci suka ci gaba exchanging signals masu wahalar mantawa,har basu san lokacin da suka gama raba junansu da tufafin daya musu saura ba,sai da yaga tana neman shid'e masa sannan ya d'ago mantle ya rufe su,bashi ya saurara ba sai daya tabbatar dukansu sun samu gamsuwa sannan ya koma gefe ya kwanta rungume da ita suna sauke numfashi d'aya da d'aya..
Sun d'auki lokaci a haka,bayan nutsuwarsu ta dawo musu ya d'an kalleta yana sakin b'oyayyan murmushi,baki ta tura tana motsashi kamar zata yi magana karaf suka had'a ido
"Speak ur mind..!"
Taji ya fad'a cikin muryar rad'a,shiru tayi ta kasa cewa komai,a hankali yayi gripping fatar kunnenta da lips yana mata wasa da shi hannunsa daga cikin mantle yana mata cakulkuli,dariya ta fara tana slipping a jikinsa,sake janyota yake yana hanata daman sauka a jikinsa,cikin dariya take masa magana
"Ya..hh..please..stop..!"
Fad'a take tana maimaitawa amma yak'i dainawa,ita kuma ta kasa tashi saboda dariyar dake sake cin k'arfinta
"Please.. Yah ina jin fitsari ne..kada kasa nayi a nan..."
Dariya yasa shima jin abunda ta fad'a ya d'ora fuskarsa a saman nata yana had'a forehead d'insu da tip noise nasu guri d'aya,cikin sanyin kalamai ya furta
"Muje na raka ki.."
Ya d'agota yana shirin mik'ewa,zillewa ta fara tana watsa k'afafu
"Ni dai na yafe,,ba saika bini ba gaskiya.."
"Ai kuwa baki isa na saukeki ba,,Yarinya wato zakamin wayo ko..??"
Shiru tayi tana harararsa cikin wasa,bai kulata ba yaci gaba da tafiya,sai daya bari tayi fitsarin tukun ya nufo ta zai mata tsarki,nan fa kokawa ta sarke kan lallai baza ta yarda ya mata tsarki ba,shima ya dage akan lallai shi d'in shi zai yi,shammatarta yayi ya matseta ta baya,a haka ya mata tsarkin tana masa kukan shagwab'a bai saurareta ba saima dariyan da yake mata nan ya d'aga ta,cikin bathtub ya shiga da ita ya sata tsakanin k'afafunsa yana ci gaba da mata dariya k'asa²,k'in kula shi tayi dan tasan idan tace zata biye masa itace a ciki,da kyar ya bari suka yi wankan suka fito,ko gurin shirinma da kyar suke yi anayi ana fad'a,after sun gama shiryawa tana tsaye a gabansa zai sa mata ribbons a kanta door bell yayi k'ara,a tare suka kalli k'ofar fita sannan ta waiwayo ta kalleshi,gira ya d'age mata kafin ya zaunar da ita shi kuma ya fita coz bazai so ta fita a haka ba,bare wani ya gane masa ita cikin shigar da wa shi kad'ai ya hallata ya gani,dai² bakin k'ofar yana bud'ewa Abir ta bayyana,kallonta ya d'anyi yana tsare gida,cikin muryansa na babu wasa bare raini ya furta
"What are u doing here..??"
A rikice ta hau fad'in
"Amm! Yah wajen Aunty nazo..??"
Kai ya kad'a yana tab'e baki
"Me zata miki ne..??"
Sai da amsan da tayi tanadin bashi ta so tsere mata amma haka ta daure tana narke fuska kamar zata yi kuka ta furta
"Yah Prince.. she have an appointment ne nd ita ne tace na rako guest d'in tan nan.."
"Ok..Ku jirata.."
Ya wuce yana bata umarni,a baya suka biyo shi ba tare daya damu da ganin bak'uwar dake b'oyewa a bayan Abir d'in ba,a parlour ya barsu ya nufi hanyan bedroom d'insa da niyyan sanar da ita guest d'in nata ta k'araso tunda tasan da zuwanta,a corridor suka yi karo da juna yayi saurin tarota yana zuba mata idanunsa,ganin hijab ne a jikinta har k'asa yasa shi sakin ajiyar zuciya a fili
"Mr..! waye ne suka zo..??"
Ta katse masa tunani da tambayar nata,idanunsa ya d'an yi blinking akanta
"Abir ce da wata ko kin san da zuwanta...??"
Kai ta girgiza masa ba tare da tayi magana ba
"Ok..Suna jiranki a parlor.."
Nanma kai ta kad'a masa sannan ta shiga k'ok'arin k'wancewa daga rik'on daya mata,k'in sakinta yayi duk da ya fahimci nufinta
"Yallab'ai..! Ana jirana fa..ka sake ni naje.."
Shoulder ya mak'ale mata kamar wani yaro,b'ata fuska itama tayi kamar zata masa kuka,hannayensa ya d'aga daga jikinta da sauri ta tafi zata bar wajen yayi hanzarin fizgota ta dawo,a jikinsa ta fad'o ya jingina da wall d'in gurin,fuskan serious yasa yana mata magana
"KHUSHI why zaki fad'amin haka a jiki..?? Kina so mu fad'i ne..??"
Kallonsa ta tsaya yi kawai da bakinta a sake kamar wata doluwa,kamar zata masa kuka ta furta
"To nina fad'o maka a jiki..?? Bayan kaine ka fizgo ni.."
Dariya yake sonyi amma ganin yadda idanunta ke kyalli kamar zata saki hawaye yasa shi sake had'e fuska
"A'a KHUSHI bana son sharri fa,kice na sake ki nd ko second ban k'ara ba na janye hannuna akanki,shi ne zaki ce na dawo dake..Me zanki yi min..??"
Baki ta turo tana kallon yadda ya rik'eta a jikinsa yak'i barin ta motsa kuma yana complaining ta matsa a jikinsa
"To ka sakeni mana na tafi tunda kasan babu abunda zan maka."
"Nak'i na sake kin.Tunda kin kawo kanki sai kin min...!"
Ya fad'a yana d'age mata gira d'aya ba tare daya k'arasa ba
"Tabbb'..! Me zan maka kuma..??"
"Kin gane abunda nake nufi ai,no need to interpret.."
"A'a'a.. Ni dai gaskiya ka bari na sallame su kada ka janyo min abun kunya..gaban mutane..!"
Kallonta yake yi yana jinjina kai har ta dasa aya
"Mene ne abun kunyar..?? Mutum da matarsa,dan ya buk'aci abunsa shi ne ya zama anyi wani abu..??"
"Allah kuwa ni dai ka sakeni na dawo kada suga na wulak'anta su.."
Har lokacin bai sake taba duk wannan quarrel d'in da suke yi yana mak'ale da ita,sai data bari ya sakankance ta shammace shi ta fixge daga rik'on daya mata,da sauri ta bar gurin kamar zata kwasa a guje,biyota yayi yana fad'in
"KHUSHI wait for a moment.."
Amma ina tuni ta fice zuwa parlour,a k'ofar corridor ya dakata yana jinjina mata kai alamun zai kamata,gwalo ta masa tana sakin murmushin mugunta,k'wafa yayi mata ya koma ciki,ajiyar zuciya ta saki kafin ta d'an kalli inda suke zaune suma d'in idanunsu na kanta musammanma Aisha da tsabar mamakin Yarima ya kusa assassinating nata a zaune,muryar jeeddah ce ta dawo da ita daga duniyar data fad'a na tunani,a hankali ta sauke ajiyar zuciya tana d'ora idanunta kan matashiyar dake zama tana musu barka hutawa,Abir ce ta gaida ta cikin girmamawa, sannan ta juya ga bak'uwarta,idanunta na sauka akanta ta mik'e tsaye cikin sauri nan itama Aisha ta mik'e da mugun mamakin jin muryar da bazata tab'a mantawa ba koda kuwa ace tayi shekara d'ari ne bata ganta ba
"Aisha what brings u here...??"
Jeeddah ta fad'a tana nunata da finger,while itama Aisha'n a lokacin sunan jeeddan fal a bakinta ta fad'a kamar mai neman k'arin bayani,coz ita dai tana doubting itance ko kuwa murya ne yayi iri d'aya,buh idan murya ne kad'ai ya akayi tasan sunanta har ta shiga dismaying dan ta ganta,a tare suka saki ajiyar zuciya kafin jeeddah ta nemi guri ta zauna tana nunawa Aisha'n seat d'in data tashi
"Have a seat..!"
Ta kuma fad'a dan taga Aisha kam har lokacin tana tsaye kamar wacce aka yi sculptured nata
"Aisha ki zauna mana kike tsaiwa.."
Tasake maimaita mata,dai² nan Yarima ya fito yana niyyan fita sunan ya daki kunnensa,waiwayowa yayi coz a dabi'arsa duk inda zaiji an ambaci mai irin sunan sai ya juya ya kalleta idan ba wacce yake tunani bane sai ya tab'e baki had'e da d'auke kansa,akanta idanunsa suka watsu nan da nan annurin dake fuskarsa ya disashe wani irin k'unci,tsana da kuma tarin haushin wacce idanunsa ke gane masa a kusa da shi yasa wani irin duhu ya mamaye idanunsa,b'acin ransa sam ya kasa b'oyewa daga fuskarsa,a zafafe ya buga mata tsawar da har y'an hanjinta sai da suka juya
"Hey..hey..hey!! What exactly brings u there...??"
Kasa zama tayi duka jikinta ya d'auki tsuma dan yadda taga ya rikid'e kamar wani mahaukacin zaki
"Oyaa.! Get out from here...Now.!"
Ya nuna mata hanya yana sake mata tsawa,tun kafin ta motsa tuni Abir har tabi hanya dan tsoron abunda ta hango a cikin idanunsa,gudun kada ya waiwayo kanta yasa ta shafawa kanta lafiya kafin ma ace ta bar gurin tuni ta b'ace
"I said get out..what are u still standings for..??"
Ita kanta jeeddah sai da ta tsorata da ganin yanayinsa,amma a hakan ta da yake ta nufo shi,tana zuwa ta shige jikinsa tana k'ank'ame shi had'e da fara caressing bayansa
"Please..Yallab'ai kayi hak'uri dan Allah..!"
Itama a zafafe ya kalleta yana k'ok'arin detaching nata a jikinsa,amma tak'i bari hakan ya faru
"Nayi hak'uri kike fad'a..?? Kin san waye wannan d'in..?? Kin san halinta..?? Whenever u know about her comportment u will hate her..KHUSHI ki sake ni na fiddata tunda baza ta tafi ba..Bana son ganinta a inda nake..!"
Kai take girgiza masa tana ci gaba da caressing bayansa
"Ok..Ok..Zata tafi yanzun..ka kwantar da hankalinka.pleasee!"
"No..KHUSHI ce ta fita yanzun..I don't want to see her.."
"Ok..zata tafi.."
Tana fad'a ba tare data juya ba ta furta
"Aisha kiyi hak'uri ki tafi later mayi maganar.."
A tsawace Yarima ya furta
"Wane maganar za kuyi da wannan macuciya,makaryaciya,maha'inciya kuma azzalumar..?? KHUSHI why kike had'a alak'a da irin wannan mutanen..??"
Ya sauke rinannun idanunsa akanta lokacin daya fizgeta a jikinsa
"Tell me..! Mene ne alak'ar ki da ita..??"
Yana jijjigata da wani irin mugun tashin hankali a cikin idanunsa,bata iya magana ba saboda gaba d'aya ya gama rikitata,ganin haka yasa Aisha d'aga k'afa da kyar ta kama hanyar fita a apartment d'in idanunta na tsiyayar da hawaye
"KHUSHI..! I said ki fad'a min alak'ar ku..!"
Cikin tsawa itama a lokacin yake mata magana,kai take girgiza masa alamun to amma ta kasa bud'e baki tayi magana
"Tirr KHUSHI.. Tirr da kika rasa da wanda zaki yi alak'a da su sai irin wannan...KHUSHI u are all aversions..!"
Yana fad'a yayi cilli da ita zuwa gefe dan tsabar zafin da zuciyarsa ke masa gani yake halinsu duka d'aya ne da ita Aisha'n,a nan ya barta yashe a k'asa ya juya zai fice,ta mik'e tana binsa da d'an gudunta dan ta riske shi
"Yah Prince please kada kamin haka..ka tsaya ka saurari abunda zan sanar maka..??"
A tsawace ya waiwayo yana watso mata wani awful look da yasa ko k'arasowa kusa da shi bata samu damar yi ba nan ya fice ya barta a tsaye kamar status,yana fita ta kece da kukan da bata san ko na mene ne ba.............
*#Comments first.....*
#Follow
#Vote
#Comment. Then
#Share.
*®ɛąl ʂmąʂɧɛr.*😉
💠💠💠💠ðŸ’
*©® 2019..*
 *WANI AL'AMARIN..!*💥
*(Book 2)*
💣💣
💥
*иα*
*♡нawwa м.υ {$mαѕhєr}.♡*
*Wattpad&Instagram*
*@Jeeddahmu898*
*______________________*
*fαcєвσσk grσup:*https://www.facebook.com/groups/369678263526212/
*_____________________*
*LOYAL TO MY FAMILY.♥*
بسم الله الرØÙ…Ù† الر ØÙŠÙ….
^^^^^^^^^^^^^^^^^
___________________
*BOOK 2. 📓*
*Pg 23.*
^^^^^^^^
*#Accident*
Kuka take kamar zata cire ranta ta jefar,jikinta banda tsatstsafo da wani mahaukacin gumi babu abunda yake saboda tsananin tension data shiga,a gurin tayi kneeling tana kuka had'e da bugun k'asa tana kiransa ya dawo zata masa bayani amma ina ko k'urar data kwaso shi bata gani ba bare shi d'in.
Yarima kuwa bayan fitarsa a apartment d'in direct inda yake da tabbacin zai samu YASEER ya nufa wato apartment d'insa,door bell d'in yake ta bugawa amma shiru kamar babu masu rai a apartment d'in,can har ya fusata zai juya yaji ana k'ok'arin bud'ewa,mugun kallo ya watsa masa a zafafe kuma ya furta
"Da wane iskancin ne yasa kukamin banza bayan kuna ji..??"
Tab'e baki YASEER yayi yana kad'a kai,kallo d'aya daya masa tuni ya gama gano inda ya dosa,hanya ya matsa ya bashi,yana wucewa YASEER ya maida k'ofar ya rufe,sai daya shigo wani tunani ya fad'o masa dan haka ya fasa zama ya juya zai koma inda ya fito
"Where do u think to go..??"
Muryar YASEER ta ambata masa hakan,bai juyo ba yana ci gaba da tafiya ya ce
"Ka sameni waje mayi maganar wani waje daban amma banda nan.."
"Mene ne aibun nan d'in..?? I think if it was secret,, zamu iya tattaunawa ba tare da wani ya sani ba.."
"ABEELA fa..??"
Sake tab'e baki YASEER yayi yana tambayarsa
"Itanma baka so ta sani ne..??"
"Yeahh..!"
"Thank God..! Seat to tunda banda itama a cikin wanda ake son su sani..buh ba tama gidan ita kam.."
Sai lokacin ya waiwaya yana kallon YASEER
"Ina ta tafi kenan..?? Tana cikin wannan situation d'in ka bari tayi nisa da gida..???"
Ajiyar zuciya ya saki kafin ya bashi amsa
"Ummi ta turo akatafi da ita d'azun wai bazata bari ta haihu a nan ba.."
Wani irin kallo ne yake bin YASEER da shi irin na lallai kayi k'ok'ari (hhhh! Su Yarima har an samu damar tausayawa wani kenan),a hankali kuma ya tab'e baki yana sake yin kicin² da rayuwarsa,kallonsa kawai YASEER yake yana jiran yaji yace masa ga abunda ya faru amma sai yaga kamar bashima da niyyar yin magana
"Amma dai baka shirya sanar dani abunda ya faru ba ko..??"
Ya tambaya shima yana had'e rai,blinking eyes nasa ya d'anyi dan yadda yake jin suna masa wani mahaukacin zafi,kafin ya saki ajiyar zuciya mai nauyi
"Broah..! Do u know that girl..?"
"Wacce kenan kake magana akai..??"
Ya mayar masa tambaya ba tare daya amsa ba
"The one who sent me...!"
"Had'uwa kayi da ita..?? What happens..??"
A kid'ime YASEER yake tambayarsa coz yana tunanin ko wani abune ya sake faruwa
"Nothing..! Buh yau tazo har apartment namu gurin KHUSHI nd i dunno what exactly brings her near us.."
"What...?? Are u serious...?? To tazo tayi mene a nan d'in..?? Broah let's go..!"
Ya fad'a yana kama hanya kamar zai fice,Yarima kam yana zaune bai ko motsa ba har sanda YASEER ya kai bakin k'ofar fita
"Hey Mr Man what are u doing here..we have to go.."
Tab'e baki Yarima yayi yana kallon side
"Bazamu ba yanzun kam,,,itama KHUSHI d'in fushi nake da ita,why zata dunga mu'amalantar irin wad'annan mutane..? So kawai ka kyaleta duk time d'in data shirya yimin bayanin alak'ar su da yarinyar zata ganni.."
"No broah..! Don't judge book by it's cover..na tabbata akwai abunda kake zargin Jeeddah tayi maka,amma ka san wani abu,wannan ba irin wannan mutanen da za'ayi zargi bane matuk'ar sunyi maka abu,na tabbata itan *WALIYIYARKA CE* bazata tab'a aikata wani abu makamancin wanda kake tuhumarta da shi ba..."
Shiru yayi yana kallon Yarima yaga ko zai taso d'in amma yak'i, kamar mai tunani ya d'age kai sama yana rik'e chin d'insa da hannu,kamar an zare masa lakar jikinsa ya furta
"Buh broahh..! idan kuma akayi rashin sa'a wacce kace ka gani ta zo ne in order to take ransomed fa..?? Think broah..!"
"FANSA...?? akan me..?? Akan kuma waye..??"
"Akan ita JEEDDAN nake nufi..?? Can't u even recourse..?? Idan ka manta shekarun baya when u were in jail..Ita ne mutum ta farko data bamu gudunmawar da akayi freeing naka fa,me yasa zata yi k'ok'arin yi maka wani abu...??"
Ido waje yarima yake kallon YASEER
"Is she the one..??"
"K'warai ita ce..idan ka manta yanzun na tuna maka.."
A zabure ya mik'e yana fesar da zazzafar huci,ba tare da ya sake jiran jin maganar da YASEER zai furta ba yayi waje da matsanancin sauri kamar zaiyi flying,a baya YASEER ya biyo shi yana kira amma ko saurarensa bai
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 42 Chapter of 63