da ganin irin kallon da yake jifanta da shi nan da nan ta had'iye wani irin yawu dan a lokaci tasan k'arya ne tace zata rufe ido da sunan tana bacci coz sun riga da sunyi 4 eyes,a gefenta ya zauna yana mata d'an murmushi had'e da rik'o hannunta d'aya ya rik'e cikin nasa yana murzawa a hankali ya kai hannun nata saitin bakinsa ya sakar masa kiss,har cikin k'wak'walwarta sai da taji shi,a hankali talumshe idanunta
"Morning KHUSHI..!"
Taji ya furta cikin muryar rad'a,kasa amsawa tayi coz ita dai har lokacin bata fita a irin impressions da yake bata ba gashi sai k'ara mata wasu yake,a hankali ya kamota yana niyyan zaunar da ita da cewa
"Wake-up it's already coffee time..!"
Kasa bud'e idanunta tayi bare ta kalleshi,yasa mata pillow ya jingina ta da su sannan ya janyo tray'n dake ajiye gefenta,cikin nutsuwarsa ya d'auko French toast irin abincin y'an east Africans d'innan ya kai mata bakinta yana fad'in
"Grasped..!"
K'in bud'e baki tayi tana motsashi kamar tana son yin magana
"Please KHUSHI take.."
"Nifa bana jin yunwa.."
Gefen bakinsa ya d'an yi gripping yana cijewa
"It's not true..yunwa ba sai kin ce kina jiba.."
Sake motsa bakin tayi murya cike da pampering tana cewa
"To ai ko brush banyi ba..kuma ni nace a k'oshe nake.."
"Really..??"
Ya tambaya yana d'age one eyebrow
"Ok..! Let's see..!"
Ya ajiye French toast d'in yana niyyan d'agota sosai dan yadda ta zame ta kwanta
"Kina wasa ne ko...?? When last kika cimma cikin ki wani abu..??"
Jin da tayi ya rik'o ta yasa tayi saurin bud'e idanun tana marairaice masa face
"Please..! Ya Pri..ncee...Am Ok..!"
Ta fad'a kamar yadda taji sauran k'annensa suna fad'a,yadda ta kira sunan sai daya sashi kallon cikin idanunta ya kuwa yi sa'a yana kallonta suna had'a ido,kallon juna suke kamar baza su daina ba,zuwa can ta fara janye nata saboda wani kunyar sa daya mata saukan bazata
"Say it again...!"
Ya furta dai² fuskarsa na daf da nata,kasa magana tayi jikinta sai b'ari yake dan yadda taji numfashinsa near her,lips d'insu na traction da juna muryansa in a very low tone ta yadda ita kad'ai zata ji abunda yace ya sake cewa
"Say it please..!"
Yadda take jin lips d'insu na traction yasa duka ta nemi rikicewa,lower lip nata yayi gripping a hankali yayi socking with some affection,tenderness,please nd passionately,kasa motsawa tayi ko kad'an,sakin lip d'in yayi har lokacin bai matsa ba lips d'in nasu na kan traction da juna
*"KHUSHI..! Can't u repeated..??"
Shiru ya biyo bayan tambayarsa,ci gaba yayi da magana
"KHUSHI.. Do u love me..??"
Kasa motsawa tayi nanma sai numfashin ta dake fita slowly yana kuma seize kamar zai rabu da gangar jikin tan
"KHUSHI..! I know ina matuk'ar k'aunar ki,tun ban san wace ce keba bare na san asali ko inda kike..buh i pleaded u to love me even a little,bazan tab'a rainawa ba please..!"
Kamar zai zubda hawaye take jin muryansa,tsaban tausayinsa da yake taso mata ne yasa cikin cijewar murya har bata san ta furta
"I will in sha Allah..!"
Wani mugun dad'i ne ya ziyarce shi jin furucinta a dai² sanda bai tsammanta ba,tip noise nasa ya goga a jikin nata yana sake fad'in
"Thanks KHUSHI..I love u..!"
Yana fad'a yana sake gripping lip nata da ci gaba da socking had'e da sakin wani pleasurable groaning,a tare suka saki ajiyan zuciya,wasa ne ya fara neman sauya salo take tsoron daya tafin mata ya dawo,hawayen da bata san ko na mene ne ba suka fara sintiri tsananin idanunta zuwa saman fuskarta.Shi kam baima san abunda ke wakana ba dan idanunsa a rufe suke yana juyata sides,a hankali ya juyata ya kwantar yana mai kai hannunsa a jikinta yana caressing, dai² sanda ya zare bakinsa a nata sheshshek'ar kukanta ya fara bayyana,da sauri ya d'ago idanunsa da suka soma canja launi,idanunsa aikata duk ya rikice ya fara tambayar ta
"KHUSHI what have i do..?? Please stop crying.."
Duk ya rikice saboda yadda yaga hawayenta na sauka kamar lalataccen tap,nan fa gogan ya lallace gurin rarrashi,banda lallab'ata babu abunda yake yi,da kyar ya samu ta dena kukan amma bata dena jan zuciya ba,haka yaita tarairayarta breakfast d'inma da kyar ya samu ta amsa,after ya gama feeding nata ya taimaka mata ta shirya daga nan kuma shima ya fice dan shiryawa.Yini ranar kam Jeeddah taga abubuwan mammaki iri² a gurin Yarima,haka nan a ranar bai fita ko nan da can ba in banda cikin gida daya shiga ya gaida iyayen su,shima bai wani jima ba ya dawo coz lokacin daya fita ya barta tana bacci ne shi yasa har ya samu daman burinta ita d'aya.
Da dare kam ko da suka zo kwanciya kasa hak'uri Yarima yayi,duk iya yadda yaso ya daure abu ya gagara dan haka sai daya sauke farali sannan ya kyaleta,ba shi ya fahimci kukanta ba kukan taba sai daya gama ya fahimci ta'adin da yayi,nan kuma jikinsa ya shiga b'ari ba da b'ata lokaci ba ya gyara ta sannan suka kwanta cikin tsananin farin ciki mara misaltuwa.
Kwanaki sun d'an wuce da aurensu wanda a lokacin duk wanda zai kallesu ba sai ya jira anyi masa clarification ba dan yadda suke bawa juna kulawa,haka nan ko a cikin gida suma sun gama fahimtar yanzun lafiya ta samu a gurin yarima,shi yasa hankulansu duk yanzun a kwance suke babu wani damuwa game da ciwo,sai dai addu'ah kam ba'a fasaba ta ko wane b'angare.
Tana kwance saman royal bed nasa dan izuwa yanzun tuni ta saba da shi sosai tun bama irin zunzurutun soyayyar da yake nuna mata ba,a gaban ko waye baya kunyar ko shakkar nuna mata kulawa,haka nan izuwa yanzun tuni Yarima ya gama fahimtar asalinta,wayanta ne a hannunta tun na asalin tana game d'in Temple run OZ sai ga shi ya shigo,a lokacin duka auren bazai wuce 2 month ba,sallamar da yayi ta amsa sai dai hankalinta na a kan wayan,ta saman kanta ya dawo dai² ya sakar mata light kiss a kan lips nata kafin ya zare wayan a hannunta,da sauri ta d'ago tana d'an b'ata face
"Please yah ka bani yanzun zan katse fa.."
"I can't do these.."
"Pleassee! Da gaske zan kashe ne kada su cinye ni.."
Bakinsa ya d'an tab'e yana zama jikinta da cewa
"Kina ji na shigo ko darajar a tare nima ban samu ba sai game ko..?? Nd kina begging na baki kiyi continues."
Mutsu² ta fara jin ya sakar mata nauyinsa tana son ta tashi dan kawo masa ruwa,sake rik'o ta yayi yana shinshinar ta
"Ina kike son zuwa ne kike neman tashi.?? Zaki gudu ne ko saboda na amshi wayanki..Sorry ga shi kada ayi fushi..!"
Ya mik'a mata yana dai²ta zamansa da mik'ewa a jikinsa,kallon yanayinsa ta d'an yi nan taga ya d'an b'ata fuska,jiki babu laka ta maida kanta k'asa ta kuma k'i amsan wayan daya mik'o mata,ganin tak'i karb'a ne yasa shi ajiye mata wayan a cinyanta yana d'auke kai,sake kallonsa tad'an yi da jikinta a sanyaye tana son yi masa magana,har ta bud'e baki zata masa magana k'aran shigowar sak'o ya katse mata abunda take son fad'a,a tare suka kalli juna sannan suka maida hankalinsu kan wayan,tab'e baki ya sake yi sannan ya janye idonsa akan wayan,d'aukan wayan tayi ta shiga folder messages d'in da son duba inda sak'on ya fito coz a time d'in tana jiran sak'on ABEELA ne,duk abunda take hankalinsa na kanta yana observing nata da duk reactions d'in da take nunawa,tunda ta d'auka wayan har ta ajiye idanunsa na kanta sai dai bata kula da hakan ba coz a time d'in tana cikin yanayin tashin hankali saboda yadda fuskarta ta canja,wayan ta ajiye tana scrubbing face dan gumin daya fara tsatstsafo mata,da kyar ta mik'e tabar gurin a maimakon ta nufin kitchen kamar yadda tayi niyya a farko sai ta nufi hanyan bedroom d'inta,rasa abunda ke damunta yayi dan yasan ba haka ta saba hi masa ba,zuciyar sane ta fara ingiza shi zuwa ga duba abunda yasa ta tada hankali,tsaf ya shiga bincika wayan har na tsawon wani lokaci kafin ya d'anyi gripping lower lip nasa,jinjina kai kawai ya d'anyi kafin ya mik'e yabi bayanta,a bedroom d'inta ya tarar da ita sai safa da marwa take cikin wani yanayi mai wuyar fassara akan fuskarta,ya d'auki lokaci a tsaye yana kallonta ba tare data sani ba,sai daya bari ta juya ya shigo,ta bayanta ya tsaya yana sa hannayensa a waist d'inta ya zagayo dasu ta saman cikinta,ajiyan zuciya ta sauke mai nauyi da yake nuni da tana cikin damuwa,shinshinar ta ya fara tun daga kan neck d'inta yana sakar mata wasu rikitattun kisses,da wannan salon nasa ya gama birkitata har takai ga ya mantar da ita damuwar data shiga,daga nan kuma wasan nasu ya zarce zuwa ga shimfid'ar auren su,ba shi ya sarara mata ba sai daya tabbatar ya janye mata damuwar daya fahimci ta shiga ta hanyar musanya mata da yanayin farin ciki.
Kwanaki biyu tsakani ta fito daga kitchen tana sauri zata bedroom,sam bata kula da shigowarsa ba sai ji tayi an fizgota,a tsorace ta d'aga ido tana son tayi ihu ya d'agota yana juyota suna fuskantar juna,wawan ajiyan zuciya tayi had'e da lumshe idanunta
"Am very sorry KHUSHI.. Na baki tsoro ko..?"
Kai ta d'an yada zuwa gefe,a hankali ta furta
"Barka da dawowa..!"
"Yawwa" ya amsa mata yana had'a jikinsu guri d'aya
"Ina matar Prince zata take sauri haka..??"
"Uhmm!"
Kawai ta iya fad'a tana sake lumshe ido,cikin nutsuwa ya d'agota yana cewa
"Muje ki duba min wani abu ki gani."
D'an kallonsa tayi kamar za tayi magana sai ta fasa,tana jikinsa ya tallafota da hannunsa d'aya suka nufi bedroom d'insa tare,a gefen bed suka zube kafin ya janyo wani lesser mai kyaun tsari daya ajiye tun shigowarsu wanda ita ko kulama bata yi ba,kwalaye ne a ciki data rasa gane ko na mene ne amma dai idanuwanta sun gano hakan
"Oyaa..! Duba min wannan.."
Ya mik'a mata d'aya a ciki yana d'auke kai ba tare daya kalli fuskarta ba yana zaro sauran kayan dake ciki,fuskarta da murmushi ta kalli kwalin dake hannunta tana karanta sunan dake jiki,wasu arnan English wears ne a cikinsa na mata masu matuk'ar d'aukan hankali,fuskarta da murmushi ta kallesa tana fad'in
"Yayi sosai yah Prince.."
D'an d'agowa yayi yana b'ata fuska,fahimtar abunda yake nufi yasa ta kyalkyalewa da dariya tana k'unshe baki,k'wafa ya saki k'asa² ya ce
"Zanyi maganin ki ne soon..tunda baki jin maganata.."
"Pardon Mr.."
Sake kallonta yayi yana maida hankalinsa akanta duka
"Mr.. who...???"
Girgiza masa kai ta fara,shima ya jinjina kai da fad'in
"Yarinya zaki zo hannu,sai kin fad'a min da waye kike.."
"Afuwaan..! Yallab'ai.."
A tare suka d'an yi murmushi coz ya fahimci tana jin dad'in tsokanar sa a time d'in,sharewa yayi bai kuma magana ba saima cewa da yayi mata
"Can u help nd brought ur phone for me..??"
Sai data kalleshi tayi murmushi sannan ta rausayar da kai gefe,cikin nutsuwarta kuma ta tashi ta fita tana son d'auko masa kamar yadda ya buk'ata,babu jimawa ta dawo nan ta iske shi da wani sabon Samsung Galaxy A70 a hannunsa yana clicking,bata yi magana ba ta zauna daga gefensa tana mik'a masa da ladabi,hannu kawai yasa ya karb'a ba tare daya kalleta ba yaci gaba da abunda yake,time-time yake d'an kallon d'aya phone d'in nata yana kuma kallon wancan,ya d'auki mintuna kafin ya saki siririn ajiyan zuciya ya d'an d'aga eyes ya zubasu a kanta,a hankali kuma ya mik'e yana tura wayanta a aljihu ya mik'a mata galaxy d'in,kallonsa ta d'anyi nan taga fuskarsa sam ma yak'i kallonta,a hankali tace
"Yah Prince.. Amma..!"
"I don't want any sentence..karb'i nan da shi nake son ki koma amfani.."
Karb'a tayi kamar yadda ya ambata sannan ta d'an kalli wayan tana fad'in
"Thank yuh My man..Allah ya k'ara girma ya kuma tsare min.."
Bata k'arasa ba ta d'an ja space tana sunkuyar da kai k'asa,murmushi yayi dan ya fahimci abunda take son fad'a wanda kunya ta hanata k'arasawa,hannunta ya kama ya janyota jikinsa yana bata warm hug da fad'in
"Ameen My KHUSHI..Allah yasa..mun samu..!"
Kanta ta sake saukewa k'asa dan kunyan abunda zai ce,murmushi ya sake yi sannan ya d'an rad'a mata a kunne
"Can u help..??"
Tana jikinsa ta sauke ajiyan zuciya
"Mene zan maka.??"
"Ina son yin wanka ne nd jikina namin ciwo.."
Saurin matsawa tayi a jikinsa
"A'a'a kadai je kayi zan jira ka fito.."
Murmushi ya sake saki sannan ya juya yana fad'in
"Can't wait to see ranar da kunyar ki zai rage.."
Murmushi tayi ta koma ta zauna shi kuma ya wuce bathroom ya barta tana d'an duba wayanta tana yi tana murmushi.
Lokacin daya fito a gurguje ya shirya yace mata zai fita buh bazai jima ba coz yana son su had'u da YASEER akwai important issues da yake son suyi magana akai,addu'ar fatan alkhairi ta bishi da shi sannan suka fita tare ita tayi gefen Ummi shi kuma ta barshi yana nufan apartment d'in su YASEER..........
*Woaah..! 😎 The bomb began to outbreaks..!*
#Follow
#Vote
#Comment. Then
#Share.
*®ɛąl ʂmąʂɧɛr.*😉
💠💠💠💠💠
*©® 2019..*
*WANI AL'AMARIN..!*💥
*(Book 2)*
💣💣
💥
*иα*
*♡нawwa м.υ {$mαѕhєr}.♡*
*Wattpad&Instagram*
*@Jeeddahmu898*
*______________________*
*fαcєвσσk grσup:*https://www.facebook.com/groups/369678263526212/
*_____________________*
*LOYAL TO MY FAMILY.♥*
بسم الله الرحمن الر حيم.
^^^^^^^^^^^^^^^^^
___________________
*BOOK 2. 📓*
*Pg 21.*
*NOT EDITED📳*
^^^^^^^^
*#Adoring*
Tun kafin ta k'arasa apartment d'in Ummi take ta sak'e² da tunanuka iri²,tayi nisa a tafiyan haka nan ta fara ji a jikinta kamar ana binta sai dai tayi k'ok'arin dakewa kuma bata juyo ba har sanda ta iso,tun daga k'ofa tayi sallama,hadiman Ummi sai shawagi suke sunata hidindimunsu,kafin ma ta kaiga zama tuni har an cika mata gabanta da kayan motsa baki,murmushi kawai tayi lokacin da idanunta suka sauka kan yankakken watermelon da apple a wani bowl tana had'iye yahu mai cike da kwad'ayi,duk da sanye take da hijab har k'asa mai had'e da nik'ab Ummi na kula da ita a dalilin magana da tayi taji bata amsa taba,murmushi tayi da jinjina kai tana fatan hasashen ta ya kasance gaskiya
"Daughter..carried mana kina son abu amma kina kunya,nanfa gidanku ne kina da daman zuwa kiyi abunda kowa cikinsu ABEELA da Abir za suyi,why har yanzun kike nuna kamae ke bak'unwa ce..??"
D'an sunkuyar da kanta tayi k'asa,cike da jin nauyin Ummi'n ta d'auka bowl d'in ta fara cin fruits d'in,sosai taji dad'in su,tana ci tana lumshe idanunta,yayin da duk wani motsinta yake kan idanun Ummi tana sakin murmushi itama da addu'o'i daban² a bakinta,can Ummi ta yunk'ura tana sanar mata zata shiga ciki,amsawa tayi cikin ladabi nan Ummi'n ta wuce ta barta tana ci gaba da aikawa cikinta fruits d'in,sallamar sune yasa ta d'an waiwaya ta kalli k'ofar shigowa tana amsawa bakinta cike da groove na watermelon tana chewing nasa,a kusa da ita Yarima ya zauna coz tana saman cuition ne mai cin mutum biyu,d'an kallonta yayi k'asa² ya furta
"Kina jin dad'in ki yallab'iya.."
Murmushi ta d'anyi tana ci gaba da cin abunta ba tare data kuka shiba,YASEER dake can side d'in da hankalinsa ya rataya kan waya sam bai san me suke ba sai daya d'an d'ago ya kalleta yaga ta bada himma wa bowl dake hannunta,murmushi yayi shima kafin cikin zolaya yace
"K'anwata kuma abun harda rowa..??"
"Laa! Yayanah yanzunfa zanje na kawo maka wani,naga wannan saura kad'an ne shi yasa banyi magana ba..!"
"Ohh! To na gode sosai,nayi tunanin ko Yallab'ai ya rad'a miki kada kimin bismillah.. Sai nace shi mene yake a nan..?"
Y'ar dariya suka yi dukansu,Ummi ne ta fito a time d'in cikin mamakin ganinsu take tambaya
"U two..! when kuka zo nan..??"
"Yanzun ne Ummi muka shigo nd sai muka tarar bakya kusa.."
"Ehh! Na shiga daga ciki ne nima yanzun babu jimawa.."
Gaisheta suka yi duka,ta amsa musu cikin mutuntawa,YASEER ta kalla kafin tayi magana tana had'e fuska
"Kai..! Ina ka baromin yarinya ne tana fama da kanta duk kun fito kun taremin a nan..??"
A hankali ya d'an sosa k'eya
"Ummi yanzun nefa muka fito..tana can gida.."
Ido Ummi ta zare alamun "what.?"
"Lallai yaron nan baka da hankali..To maza tashi ka b'acemin a nan kafin na sab'a maka..banda shirme taya zaka fito ka bar mace da tsohon ciki.."
Fad'a sosai Ummi ta masa kafin ya tafi,sannan ta zauna suka dasa hira a Yarima dan tun asali yafi sakewa da ita suyi hira,a haka Abir ta dawo daga skul ta iskesu,sai data gaida su sannan tayi ciki ta barsu.Sai bayan Maghreb da Yarima ya dawo a masallaci suka yiwa Ummi sallama suka wuce nasu apartment d'in,babu mutane sosai a hanyan sai bayi dake aikin tsaron gidan kad'ai,hannunta na cikin nasa cike da so da shauk'i suke tafiya suna d'an hira jefi² dan shi Yarima a nasa falsafar hakan ba wani abune zda zai dameshi ba a haka suka isa apartment d'in har lokacin bai saketa ba.
A parlor suka yada zango,saman rug ta zauna tana sakin numfashi dai² shima yana d'ora kansa a saman laps nata,d'an kallonsa tayi karaf idanunsu suka had'e guri guda,k'ayataccen murmushi ya mata ta maida masa itama tana d'ora hannunta akan curly hair nasa tana masa susa,lumshe idanun yake yana bud'e su mai had'e da murmushi dan yadda yake jin kamar tana masa tafiyar tsutsa a cikin kansa,murmushin take itama ganin yana rufe ido ta shiga masa blowing iska a fuska
"Yallab'ai lokacin sallah fa yana gabatowa ka rufe ido.."
"Uhmm!"
Abunda ya furta kenan baiyi magana ba,ci gaba tayi da hura masa iska tana sosa masa suman kansa
"Idan banyi sallah akan lokaci ba laifin kine ai KHUSHI.."
Can ta dakata tana lek'o fuskar sa
"Ni kuma..?? me nayi..??"
Muryanta mai tafe da shagwab'a ta fad'a
"Idan kin gama kallon zan fad'a miki abunda kika yi.."
Janye idonta tayi akansa coz bata san yana ganinta ba,hannunta data zare a kansa ya mayar cikin sumansa,gane abunda yake nufi yasa taci gaba tana k'unk'uni a ciki²,sam bata san ya jiyo taba,sai ganin da tayi ya d'ago kansa daf da fuskar sa
"Me kika ce..??"
Tsilli² tayi da ido tana kallonsa,a hankali ta tura baki gaba tana cewa
"Nifa yah Prince bance komai ba.."
Kallon k'asan ido yayi mata
"Ban jiki bane..?? Zaki maimaita ko saina..!"
"Nifa bance komai ba,kawai dai kunnenka ne yaji maka nayi magana.."
Jinjina kai yayi yana mata murmushin mugunta
"Zaki gane kuskurenki nayi min k'unk'uni.."
Yana fad'an haka yayi gripping lips nata had'e da gnashing nata kad'an ba mai zafi ba bare taji ciwo,b'are baki tayi zata masa kukan shagwab'a yayi murmushi had'e da rufe mata baki da nasa yana socking lips nata zuwa harshenta,kafin wani lokaci tuni sun wargaje a nan suna musayan sak'onni masu zafi,kiran sallar isha'a ne yasa su dakatawa,a tare suka saki nauyayyun ajiyar zuciya,idanunsa gaba d'aya sun sauya launi zuwa jaa,ya kalleta yayin da ita kuma ta sunkuyar da kanta k'asa tana b'oye dariyar dake taho mata
"Zaki yi dariya da kyau.."
Fashewa tayi da dariya ta mike zata gudu ya fizgota baya ta dawo saman laps nasa,teardrop boobs nata ya tura hannunsa a cikin riganta yana squeezing fuskarsa a saman neck d'inta yana aika mata hot kisses,dariya take a har lokacin dan ta san ita tajama kanta
"Yallab'ai.. Zaka rasa jam'i fa.."
"Ssshhh! Don't even says a single word.."
Dariyar taci gaba da b'oyewa ya juyota had'e da rabata da rigar jikinta,babu komai jikinta lokacin nan ya shiga aika mata sak'onni da suka kusan kwance notice na kanta,a nan parlor suka lalace sallan da baje ba kenan,suka ja nasu jam'in a nan saman rug..
^^^^^
Sai da Adda ta shafe watanni biyu bata k'asar kafin ta waiwayo gida Nigeria,inda ta iske labarin auren Yarima YAZEED,nan zuciyarta tayi mata duhu,tana cizon yatsa ta zauna dab'as a cuition,ta d'ebi lokaci kafin ta iya yin magana,shima ba wani mai nisa ba dan yadda take jinta cikin tsananin bak'in ciki.
Washe gari da ita da Aisha suka shirya basu zame ko ina ba sai Royal palace a cewarta zata je yiwa su Fulani Allah sanya alkhairi,buh can k'asan zuciyata tarin bak'in ciki ne mai had'e da wani irin tuk'uk'i.
A parlour'n Hajiya Aisha ta bar Adda ta fice daga gidanma gaba d'aya yayin da zuciyarta ke azalzalarta,gidansu jeeddah ta nufa kai tsaye,wannan lokacin ma Inno kad'ai ta tarar shima bata jima da dawowa ba daga cikin gida,duk da yanzun an sauwak'e mata aiki a gidan amma bata daina zuwa ba,tana zaune k'asan sheds da radio a gefenta tana sauraren labarai Aisha tayi sallama
"Maraba..k'araso ciki.."
Inno ta fad'a tana gyara zamana,daf da ita Aisha tana sunkuyar da kai k'asa ta gaida Inno da sanyayyan jiki dan yadda jikinta ke bata jeeddah bata nan,bayan da suka gaisa,shiru ya biyo baya,kallon sani Inno take mata amma kuma ta rasa fahimtar inda tasan tan,can dai da Inno taga bata gane ba ta gyara zama
"Baiwar Allah daga ina..?? Ban shaida ki ba kam.."
Sake sauke kai k'asa Aisha tayi wasu hawayen tausayin kanta dama rayuwarta baki d'aya yana taso mata,da kyar ta daure tana cewa
"Amma! Dama nice wacce tazo kwanakin baya neman jeeddah,, to kuma sai ban sameta ba,har nace zan dawo.."
"Ayyahh! Allah sarki..anyi haka kam,tabbas sai yanzun na shaida ki..Yaya mutanen gidan..duk suna lafiya..??"
"Lafiya k'alau suke.."
Ta amsawa Inno idonta na kallon wani gefen,yayin da zuciyaota ke cike da fargabar amsar da zata tsinto,muryar Inno ce ta katse mata tunaninta a lokacin
"Amma y'ar nan baki san cewa jeeddatu tayi aure bane ko kuwa bata sanar dake ba..??"
Inno'n ta tambayi Aisha,d'agowa tayi cike da tsoron maganar Inno tana jin zuciyarta kamar zata faso k'irjinta
"A'a Mama da yake bana gari ne shi yasa bamu samu had'uwa da ita a lokacin ba.."
"Kayya dai,,ai kuwa jeeddatu tuni tayi aure yau kimanin watan ta biyuma kenan.."
Shiru Aisha tayi a lokacin da damuwa duka ta dabaibayeta,da kyar ta iya yiwa Inno sallama sannan ta mik'e tana tafiya da kyar
"Amma y'ar nan ko lambar wayarta ai dakin karb'a tunda Allah baiyi kun had'u ba ko..??"
Chak ta tsaya tana mai jin farin ciki,coz itan ko tunanin hakan bata yi ba,nan Inno ta kawo mata y'ar wayarta,sabuwar number data canja
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 41 Chapter of 63