yake ziyartar ta.
Bayan ya daɗe yana mata wasa na musamman, ya juyo da ita ya haɗe musu baki wuri ɗaya.
Haka suke ta romance 😍.
Maleekh ya ɗago ta daga ƙasa, ya ɗora ta a saman countertop (wurin aiki na kitchen), yana rungume da ita sosai, kafafuwanta sun haɗe a bayansa. Ya ci gaba da sumbatar wuyanta da kunnuwanta, yana raɗa mata kalmomin soyayya masu daɗi cikin kunne.
"Ke ce dukkan wani abu na Amal, wannan wasan ƙarya ne kawai... ke ce gaskiyata."
Ta fara nishi a hankali, hannayenta sun shiga cikin gashin kansa, suna jawo shi kusa da ita don neman ƙarin kusanci.
Maleekh ya matso da jikinsa sosai zuwa nata, yana tuna mata kowace daki-daki ta sha'awar da suke da ita. Ya fara wasan sarka (tracing with his fingers) a bayan wuyanta har zuwa fajarta (collarbone), yana shafar ƙirjinta a hankali a ƙarƙashin rigar.
Ya zauna a gaban ta, yana kallon idanunta waɗanda suka riga sun rufe saboda kasala. Ya fara lasar yatsunta a hankali, yana wasa da su da harshensa kamar mai shan zuma.
Daga nan ya miƙe tsaye yana murmushi mai zafi. Ya ɗauke ta a kafaɗarsa (fireman's carry) cikin nishi da dariya, ya fara tafiya da ita daga Kitchen zuwa falo, ya zaunar da ita akan kujera..
Cikin raɗaɗi da fargaban kar wani ya gansu ta fara faɗin
“Maleekh! Ka barni kaga yanzu ba dare bane! Don Allah!…”
Maleekh ya yi dariya sannan ya ce:
“A’a! Dole sai kin biya ni bukatuna na ƙarshe kafin na barki! Ba zan bar ki ki gudu ba! Ki biya ni fansar zumar da na zuba!”
Ta ce, "to! to!! Mu koma ɗaki, nan wurin baiyi ba..."
Nan ya ƙara ɗaga ta ya nufi Bedroom ɗinta da ita, dake yana ƙasin stairs..
Da ya isa ɗakin kwana, ya jefa ta a hankali saman gadon. Ya hau kanta yana murmushi, ya ciro robar zuma daga aljihunsa (wanda ya ɗauko daga kitchen).
Ya fara zuba zuma a gefen jikinta irinsu cinyoyinta, hannuwanta, da kuma wurin da yake da laushi..
A hankali ya furta
“Kina son zuma ko ni? Yanzu za ki zaɓa!”
Amal ta kawar da kai saboda sha’awa da kunyar wasan. Ya fara lasar wuraren zumar a hankali, yana ɗan ciza ta (nibbling) don ƙara mata zafi da sha'awa har sai ta fara bukaɗa...
Nan suka fara jin knocking..
Kwan..Kwann...Kwannn...
"Mtsswww! Waye wannan kuma? Zai takura mana..."
A cewar Maleekh.
Muryar Inna suka fara ji tana faɗin "Amatu, ke Amatu fito yaranki suna kuka, tin da ke bakida hankali baki san ki neme su ba....ki fito ki ciyar dasu..."
Maleekh ya ɗan haɗe rai ya ce, "shiyasa bazan iya zama anan gidan ba, gwara mu tattara mu koma can gidana, yanda ba mai takura mun..."
Nan ya miƙe ya nufi waje, yana zuwa ya buɗe..
Inna ganinsa yasa ta buɗe baki tana kallonsa tare da faɗin...
"Ahhhh! Ku bakwa gajiya ne? Kun kwana tare har kuka makara, yanzun ma da rana tsaka ba za ku huta ba, yooo naji tsagerun yara....ohhh Allah ya kawo mu wani zamani, mu a lokacin mu muji ma gudunsa muke, bama taɓa haɗa ido dasu balle rana tsaka a fakaice da juna..."
Maleekh kuwa tinin yayi tafiyarsa ko tsaya wa ya saurara bai yi ba..
Amal ta fito ta ce, "Inna ina yarana suke?..."
"Oh sai yanzu kika tuna dasu?..."
A cewar Inna..
Amal ta wuce domin tasan Inna sai ta iya tara mata mutane....
Washegari Ammy ganin lokaci yana ta gabatowa yasa ta ƙira Islam..
Ammy ta zauna a falon ƙasa, Islam na gefenta ta fara bayyana mata tsarin aikin cikin damuwa..
“Islam! Tunda Maleekh ya ce ba fashi kuma kwana biyu kacal ya rage, yanzu za mu fara shirye-shiryen nan take! Gida biyu za mu yi wa shiri... Gidan Wadata na Farha da Zayd da kuma namu gida ke da Maleekh. Muna buƙatar ƙwararrun masu aiki!”
Islam ta firgita da yadda aka ɗauki zance kamar wasa ta ce,
“Ammy, kwana biyu kawai? Ba zai yiwu ba! Har ma da kayan ɗaki (furnitures) da lefe! Ba za mu samu kayan da suka dace ba! Sai dai kawai ayi wa kowa guda ɗaya na gaggawa!”
Ammy ta ja numfashi sannan ta ce,
"Dole ne ya yiwu! Ba zai yiwu mu yarda da ƙasƙanci a gidan nan ba! Ki ƙira Aunty Fatima nan take, ita ce za ta kula da Kayan Lefe na Amarya Farha da kuma Amal domin itama a fitar da ita kunya...! Ke kuma gidansu Ango zasu shirya miki”...
Ba tare da ɓata lokaci ba
Islam ta ƙira Aunty Fatima wato ƙanwar Abbah ta fara aiki na gaggawa..
Ta fara tuntuɓar manyan shaguna a Abuja don nemo kayan lefe na gaggawa waɗanda za a iya shiryawa cikin awanni 24.
An raba kasafin kuɗi gida biyu: Lefe na Amal wanda dole ne ya zama na alfarma don rufa asiri da Lefe na Farha...
Sun zaɓi kayan ɗaki na musamman (exclusive sets) waɗanda aka riga aka yi musu ado (pre-packaged), wanda hakan ya rage musu lokaci...
Katin Gayyata (Invitations). Tunda babu lokaci, sun zaɓi e-invites (gayyata ta waya) na alfarma, waɗanda za a aika wa manyan mutane da kuma abokan Maleekh da Alhaji Wadata kai tsaye cikin sa'o'i.
An zaɓi launuka biyu na musamman, kuma an sanar da kowa cewa Maleekh da Zayd ne za su raba kayan alatu na musamman ga waɗanda za su halarci babban taron (dinner) a ranar Asabar.
Ammy ta ɗauki nauyin manyan abubuwan da suka shafi aiki da tsaro.
Tunda auren zai kasance a ranar Asabar, Ammy ta zaɓi wani katafaren Hall na alfarma a Transcorp Hilton don karɓar taron dinner da ake sa ran za su zama masu yawa saboda yawan manyan mutane.
Ammy ta ƙira manyan masu dafa abinci guda uku (catering services) don su fara aiki dare da rana, domin shirya abinci mai tarin yawa wanda zai dace da darajar Ahali..
An tuntuɓi DPO don ƙara tsaro a harabar gidan da kuma wurin biki, domin gudun rigima..
Har yanzu Ammy tana cikin tsananin damuwa game da rashin zuwa Ethiopia don duba Abbah..
Ammy ta bayyana wa Inna da Arfat cewa: “A yanzu, kowa ya sani cewa Maleekh ya yanke shawara! Kuma dole mu nuna goyon bayanmu a fili don a rage gulma da tsegumi! Mu ne iyalai kuma dole mu rufe wa juna asiri..!”
🪸🪸🪸
A yau washegari, remain one day ɗaurin aure, Maleekh ya haɗu da Zayd akan maganar bikin, a gidansu Maleekh a yayin da suke su kaɗai a falon.
Zayd ya bada goyon baya ɗari bisa ɗari domin yana son Islam sosai. Amma Zayd bai nuna akwai wani matsala ba. Shima Maleekh bai nuna masa wata matsala ba. Haka suka gama tattaunawa akan yanda tsarin bikin zai kasance.
Bayan sun gama, Zayd ya tafi.
Islam da Arfat da wasu ƙawayen Islam ne suka zo zasu fita..
Maleekh yana zaune shi kaɗai ya ce dasu:
“Ina Ammy?”
Arfat ta ce, “Ina tunanin ta fita fa.”
Maleekh ya jinjina kai. Suka tafi.
Can yana daddanna wayarsa sai ga Amal ta fito daga part ɗinta.
Ta fito falon tana riƙe da yaranta su biyu, tana zuwa ta zauna a gefen Maleekh. Ta kwantar da Ar’haan akan kujera. Tana shirin bawa Lihaam nono.
A zabure Maleekh ya dakatar da ita:
“Tsaya! tsaya!! Kwananki nawa baki basu nono ba? Sai yanzu da yayi tsami zaki ciro ki d'ura musu tsamamman nono…”
“To ina ruwanka?…” Ta furta tana harararsa.
Ya ce, “Ni kuwa nake da ruwa, idan kika lahanta su waye da asara bayan irin wahalar da nasha kafin a same su…”
Ta ce, “Iyeee! Sannu saboda kai kasha wahalar nakudar haifansu koh? To saina basu…”
Maleekh ya taso ya zauna a kusa da ita yana faɗin:
“Maganar gaskiya nononki yayi tsami, idan baki yadda ba bani na fara sha naji idan yayi tsami zan gaya miki idan kuma baiyi ba saiki basu… saboda kar ki sa su yi jinya…”
Ya kai hannunsa yana ƙoƙarin jawo nonon. Ya durƙusa a gabanta ya kafa kansa akan nono yana zu'ka..
Sai ga Inna ta fito daga ɗakinta, idonta ya sauƙa akansu nan ta fara daka salati!
“Innalillahi wa inna ilaihi raji’un, innahu min sulaimanu wa innahu bismillahi, mai zan gani haka! Maliku, ruwan nonuwanta kake zu'kewa don mugunta? Idan ka shanye me yaran zasu sha? Nonon uwarsu ai riga kafi ne…”
Maleekh a zabure ya miƙe yana sosa 'keya. Ya ce:
“Ammm Inna tsaya kiji…”
Inna ta ce,
“Ba abun da zanji bayan da idona naga kana zu'ke ruwan nonuwanta…”
Sai ga Ammy ta fito zata fita unguwa ta tarar da matsalar.
“Meke faruwa?”
Inna ta furta da sauri, “Zuqe ruwan nonuwanta yake…”
Ammy ta ce, “Waye?”
“Ruwan Nonuwan Amatu…”
Ta furta tana kallon Maleekh...
Ammy ta ce, “Ina jarirai ne suke sha?”
Inna ta kuma cewa,
“Maliku ne yake zuqe mata, gungumeme dashi…”
Ammy ta sake baki tana kallonsu cikin mamaki da kunya.
Maleekh ya ce,
“Inna to menene dan na sha, naga matata ce?”
Inna ta ce:
“Kai lokacin da kake shan nonon jatumarka wa ya zuqe mata? Don mugunta irin taka idan ka zuqe mata wato nonuwanta sun kwanta kamar lagwaje, kai kuma kana shirin auran ƴar budurwa mai tsayayyun nonuwa… To bazai yu ba, don ka samu Amatu bata da wayo shine zaka mata wayo ka zuqe mata abun da take gadara da su?…”
Ammy dai sallama tayi musu tana faɗin: “Ni na tafi saina dawo…” Tsananin kunya ne ya isheta.
Maleekh shima da sauri ya fice.
Inna ta kalli Amal ta ce:
I“Ke kuma shegiya kin zauna kamar Ayu ke mai muji ko? Harijar banza in ya ɗirka miki ciki kyayi jego da dalili, ki rurruɓe, ki kyankwashe, ki zama teba. Shi kuwa yana can da amaryarsa ƴar shela…”
Amal ta ce,
“Kaii Inna kefa kina da zuzuta abu wallahi…”
“Dole kice ina zuzuta abu kin ban'kare masa nonuwa sai faman zuqewa yake ga jariranki a gefe kin manta dasu…”
“Kaiii Inna please ki daina sa ido a tsakanin mata da miji…” A cewar Amal da take shirin bawa Lihaam nono.
Inna ta sake baki cike da mamaki ta ce, “Tooo Ayu, sarkin shiƙawa, Ayu mai muji…”
Amal tana zaune bata ƙara tanka wa Inna ba. Inna ta gama yi ta koma ɗakinta.
🪸🪸🪸
Ranar Asabar, da misalin ƙarfe 9 na safe, an shirya ɗaurin aure a wannan lokacin.
Wannan ranar ne Amal ta fi shiga tashin hankalin da bata taɓa shiga ba. Sai yau ta tabbatar da gaske Maleekh zaiyi aure.
Tun jiya ta rufe kanta a ɗaki, sai kuka take. Daga ita sai jariranta, idan suka motsa ta basu nono, idan ta gaji ta basu madara har yau. Ba irin bugun da ba a yi a ɗakin ba, amma ta ƙi buɗewa.
Ammy tazo tayi mata magiya akan ta buɗe, za a haɗa shagalin da ita ne kuma itama an haɗa mata lefenta na musamman da kayan furniture domin ba a nan gidan zasu cigaba da zama ba. Maleekh ya haɗa gidansa na Musamman wanda ko gidan president ma albarka...
Misalin ƙarfe 9 an ɗaura auren Zayd da Islam, da kuma Maleekh da Farha. Amma za a haɗa shagali da na Amal kasancewar ba ƴan uwa ne suka ɗaura aurensu ba, sannan ba a yi shagalin aurensu ba.
Misalin ƙarfe 2 bayan ɗaurin aure, Maleekh ya shigo gida. Sai da ya gaggaisa da abokai da ƴan uwa domin ya gama tsara shagalin mata biyu ne.
Yazo har ɗakin Amal shima yaita bugawa amma ta ƙi buɗewa. Sai da ya fusata ya fara tsawar mata akan ta buɗe.
Yayi mata barazanar idan bata buɗe ba zai ɗauki mataki akanta.
“Amal! Ki Buɗe Ƙofar Nan! Idan ba haka ba, zan faɗa wa kowa a nan falon cewa ke Harija ce..! Kuma zan ɗauki ƴaƴana mu tafi gidan amaryata Farha a can zan zauna, kuma ba za ki ƙara ganin wani abu na mazanta daga gare ni ba har abada..."
Amal ta zo ta buɗe masa jin tsawar da yake daka mata, da kuma barazanar da ya shafi kayanta da yaranta da kuma mutuncinta...
Maleekh shigowa yayi yana kallonta sannan ya kalli yaranta dake ta shan bacci a gado. Har sun yi wayo sosai.
Ya ciro wayarsa yayi ƙira ya sanar da "come in…"
Bayan mintuna sai ga wasu mata sun shigo su uku suna riƙe da farar rigar wedding gown da takalminsa da farin net wanda zata yafa a kanta.
Yana kallonta yace:
“Ku shirya ta, bamu da isasshen lokaci… Sannan yarana suma inaso su zama abun burgewa a shagalin bikin mahaifinsu…”
Daga nan ya fice ba tare da ya kulata ba...
Gida an cika tamm ƴan uwa da abokan arziki. Su Aisha da ƙannenta biyu suma duk sun zo (wato ƴaƴan kishiyar Ammy), a yayin da mahaifiyarsu ta tafi can Ethiopia kula da Abbah duk da Ammy taso zuwa, bata ji daɗin zuwan Kishiyarta ba...
Bayan sallar la'asar za a gudanar da event a babban hall ɗin da aka tanadar.
A can ɓangaren gidan Alhaji Wadata suma sun tada babban shagali sosai. An shirya Farha cikin wedding gown itama. Ta shiga farin ciki sosai domin har ta fidda rai akan auran Maleekh saboda irin wulakancin da yayi mata a baya. Bata taɓa tunanin burinta zai cika ba.
Shima Zayd ya cika da farin ciki sosai..
✨
Wuri ya tsaru sosai a babban hall ɗin Transcorp Hilton. Ƴan uwa da abokan arziki ne. An jera kujeru tsararru.
Iyayen Farha duk sun haɗu. An kawo Farha an zaunar da ita a wuri na musamman da amarya da ango suke zama. Sai Islam da Zayd duk a wurin zama ɗaya.
Maleekh bai iso ba tukun. Kowa ya hallaru. Iyakacin Maleekh da Amal ne basu iso ba, kuma su ake jira.
Ammy da Inna duk suna nan. Itama Inna ba ƙaramin kyau tayi ba, ta sha less ɗinta mai tsada har da powderta da ɗan kwalliya akai mata.
Ammy tana ɗauke da Lihaam a yayinda Arfat take ɗauke da Ar'haan.
Lokaci yana ta wucewa amma ango Maleekh bai iso ba.
Sai can wani ɗan lokaci Maleekh ya shigo yana riƙe da hannun Amal, domin da ƙyar ya shawo kanta tazo.
Kowa ya tsaya kallonsu saboda yadda suka haɗu sosai.
Maleekh yana sanye da manyan kaya farare da babban riga akai da hula tsararre kalar kayan da takalminsa. Sai ya fito kamar Alhaji a cikin manyan kaya.
Ita kuma Amal tana sanye da farar wedding gown har jan ƙasa yake (kamar auren farko), an ɗora mata farin net akai ya rufe mata fuska. Da wasu mata a ta bayansu cikin ankon kaya...
Farha tana zaune, ganin yanda Maleekh yake riƙe da hannun Amal suna taku cikin kulawa ya sa suka burgeta. Tayi tunanin inama itace a matsayin Amal, sai ta fara jin kishi kuma.
Haka aka bisu ta tafi.
Bayan sun haura saman hall suna facing mutanen da suke zaune a kujeru. An raba abincin da aka tsara da lemuka kala-kala, hidima ce ta musamman...
🎶 Tsarin Shagali Mai Ɗaukar Tunani..
Hall ɗin ya kasu kashi biyu a wurin zama:
Wadata’s Side da kuma Maleekh’s Side, wanda ya nuna haɗakar dangin biyu a yau.
Sanda Maleekh da Amal suka taka zuwa wurin zama, an kunna wakokin soyayya na ƙasashen waje masu sanyaya zuciya, inda Maleekh ya nuna wa Amal cikakkiyar girmamawa a gaban Farha da sauran jama'a.
Wannan shigar ta Amal cikin Wedding Gown kamar amarya ta ruɗe kowa a wurin; mutane sun kasa gane wa ce ce asalin amaryar...
Bayan an zauna, sai aka miƙa wa Maleekh microphone don yayi jawabi.
Maleekh ya fara da godiya, sannan ya ce:
“Kamar yadda ku ka sani, yau na cika alƙawari biyu.. Na farko, na auri Farha Wadata don cika alƙawarin mahaifiyata. Na biyu, na sake ɗaura sabon aure da matata ta farko kuma Uwar ƴaƴana, Amatullah Abdulsamaad, wanda shine na farko da na ƙarshe a gare ni. Don haka, ku yi min fatan alkhairi a kan matana biyu, amma ku san cewa Amal ce ta musamman.”
Jawabin ya firgita Farha wacce ta ji kishi, amma ya sanya Amal ta ji ƙwarin gwiwa sosai a karon farko.
An fara rawa ta musamman inda Maleekh ya fara da Amal har tsawon minti uku, yana yi mata wasanni masu nuna ƙauna ta gaskiya a fili.
Sannan ya je wurin Farha don rawa na minti ɗaya kacal, yana nuna mata girmamawa amma ba sha’awar soyayya ba.
Zayd da Islam suma sun fito sun yi rawa, wanda hakan ya nuna farin cikinsu na gaskiya..
An raba motoci biyu a wurin shagalin a matsayin kyaututtuka.
Maleekh ya miƙa wa Farha mabuɗin motar alfarma (Luxury Car) a matsayin kyautar aure...
Sannan ya miƙa wa Amal wani zoben hannu mai matuƙar tsada, da kuma takardun mallakar gida (Deed of Ownership) na sabon gidan nasu na alfarma wanda ya ce shine Gidansu na Har Abada wato The Eternal Home...
Wannan shagalin ya nuna wa kowa cewa Maleekh ya cika dukan alƙawuransa, amma kuma ya bayyana wace ce mafi daraja a wurinsa....
_NEXT NEXT NEXT_
asmeetahwriter✍️
*🎤AMALEEKH🎤*
*AMAL AND MALEEKH*
Together, they stand between love and loyalty, between public duty and private longing, two hearts bound by fate, yet tested by truth.
*Writing and Storytelling By*
Asma'u Muhammad Auwal
Asmeetah writer
*HASKEN JAJIRTATTU*
*MARUBUCIYAR:*
*Matar Damisa*
*My Enemy*
*Hasken Ruhi*
*And know AMALEEKH*
Bauchi State Nigeria.
*WhatsApp 09065443871*
Follow my channel 👇👇
https://whatsapp.com/channel/0029VbBCNlqJUM2RQwWncg43
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.
"Jajirtattu mu ne ƙarfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu faɗuwa. Mu ne tarihi da ake ginawa!" 💪🔥✨
BOOK ONE page 97 to 98
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹
🌹🌹
🌹
Bayan an kammala shagalin, aka fara ɗaukan hotuna.
Maleekh da Amal aka yi musu hoto na musamman.
Sannan aka kawo yaran suka ɗauki hoto tare, da ƴan uwa.
Farha ma ta shiga aka ɗauka da ita.
Nan ma aka ɗauka da Amal da Farha, ko wacce tana riƙe da yaro ɗaya sai Mijin a tsakiyarsu.
Zayd ma da Islam an tsattsara musu hotuna na Musamman.
Daga bisani Maleekh ya riƙe hannun Farha a yayinda take ja baya. Ya matso da ita jikinsa yana kallonta ya ce:
“Sauran hoto mu biyu kawai…”
Farha ta saki murmushi. Aka ɗauki hotonsu.
Haka akaita musu kalolin Hotuna na musamman.
Kala na farko The Romantic Embrace, Maleekh yana rungume da Farha daga baya, hannayensa suna kewaye da ƙugunta, yayin da Farha ta jingina kanta a kafaɗarsa tana murmushi.
Na biyun The Gazing Stare, suna fuskantar juna, Maleekh yana riƙe da haɓar Farha (chin) yana kallon idanunta da tsananin kulawa, yayin da Farha ke lumshe idanunta cike da jin daɗi.
N ukun The Hand Kiss, Maleekh ya durƙusa ɗan kaɗan, yana sumbatar hannun Farha a hankali, yana nuna girmamawa da mallaka.
Na huɗu The Forehead Touch, Goshinsu a haɗe, suna numfashi tare a hankali, hannayensu suna riƙe da juna.
Amal tana daga gefe tana riƙe da Arhaan sai kallonsu take tana jin takaicin cewa,
“Wai Maleekh ne yayi aure bayan ita?…”
Maleekh yana riƙe da hannun Farha, ɗayan hannunsa a bayan ƙugunta (hips), yana mata raɗa cewa,
“Kar ki damu da abinda kika gani dangane da kyautar da nayi, ganin ke mota ce ita kuma gida da zobe…”
Farha tayi saurin katse shi da cewa.
“A’a Ya Maleekh, ban damu ba domin ta cancanci haka, tana da matsayi a zuciyarka kuma itama haka, ta juri duk wani kalubale na soyayyarku… Sannan duba ita batada iyaye ni kuma inada su, batada kuɗi ni kuma inada kuɗaɗen da bansan adadinsu ba, kyautarka bazai ƙara mun komai daga cikin dukiyata ba to akan me zan damu? Gidaje nima inada su fa…”
Ta matsa kusa da shi tana rage murya,
“Kuma a halin da Amal take ciki yanzu tana buƙatar kulawa na musamman duba da yanda bata juma sosai da haihuwa ba… tana buƙatar kulawa ita da jariranta a wurinka, wallahi tausayinta ma nake ji… kasan meye? Inda nice a matsayin Amal ba, wallahi da bazan zo shagalin bikin nan ba saboda zafin kishi na… saboda bata samu wadataccen kulawa ita da jariranta ba a wurinka kuma kazo mata da batun aure…”
Maleekh ya ja numfashi sannan ya ce
“It's okay, na fahimci ban ɓata miki rai ba kuma nagode da hakan da kuma fahimtata…”
Amal daga gefe ta rasa tattaunawar da suke domin a iya tsakaninsu suke yi. Tana cikin nazarin nan sai taji ana ƙiran wayan hannunta wanda ya kasance wayar Maleekh ne. Taga unknown number ne. Cike da mamaki ta katse kiran.
Sai da aka kira sau uku (3), ana ukun ne ta nufi wurinsa can saman hall da yake tare da Farha.
Tana zuwa ta ɗora hannunta akan kafaɗarsa ganin ya shagaltu sosai da hira da Farha kuma suna rungume. Ya ɗan juyo yana kallonta cike da fara'a.
Wani irin harara ta wurga masa sannan ta ce:
“Idan kun gama ana ƙiranka a waya…”
Ya karɓa. Tana shirin juyawa ta bar wurin yayi saurin riƙo hannunta. Da sauri ta juyo tana masa wani irin kallo har idonta ya rine ya koma ja.
Cikin ƙarfin hali ta fisge hannunta daga riƙon da yayi mata.
A lokacin MC ya miƙa mata mic akan tayi jawabi yanda take ji akan shagalin nan. Sun bayyana akan zasu fara jin daga bakin uwar gida kafin su koma kan Amarya.
Amal bataso ba, sai da aka tilasta mata kafin ta tsaya tana fuskantar jama’a dake zazzaune. Maleekh na gefenta a yayinda Farha take ta bayan Amal tana murmushi (kamar mai jiran gado), idan Amal ta kammala ita zata maye gurbinta.
A can gefe kuma Zayd da Islam ke tsaye su ma.
Alhaji Wadata yana cikin Hall ɗin, wurin shagalin. Ya ga yadda Maleekh ya yi amfani da auren Farha don girmama Amal a fili.
Murmushi ne ya faɗaɗa a fuskarsa, amma murmushin mugunta..
Ya ji Maleekh ya yi rashin adalci a gare shi, amma kuma ya san cewa Maleekh ya ba shi dama a fili.
Wadata ya danna call sannan ya kara a kunne, ba tare da kowa a wurin zamansa ba, domin sai da ya ja gefe tukun yayi waya.
“Ta fara jawabi a mic, zaku iya aiwatar da shirin, wannan ne damar da muke da shi…”
Daga nan ya katsar da ƙiran. Wanda zasu aiwatar kuwa already sun shigo cikin hall sun saje da mutanen cikin.
Ɗaya ne ya nufi cikin wani wuri mai sirri yanda baza a ganshi ba. Ya saita bindigarsa yana facing Amal tana nesa-nesa.
Amal cikin hawaye ta ɗan fara jawabi. Ta karɓi makirufo tana duban Maleekh.
Muryarta na rawa, hawaye na zuba a fuskarta ta fara faɗin.
“Yau rana ce mai zafi a gare ni, kuma rana ce mai daɗi a gare ni. Zafi saboda na raba mijina da zuciyarsa da wata… Daɗi saboda na tabbatar cewa duk inda ya je, ni ce gidansa na farko da na ƙarshe…
Wannan aure ya zama juna-biyu a gare ni. Sai dai Maleekh ya san cewa kowace mace tana buƙatar ƙaunataccen mijinta a gefenta. Ina roƙonku da addu’a don Allah ya sanya adalci a tsakaninmu. Kuma a matsayina na uwar gida, zan kula da dukkan matsalolin gidansa, kuma insha Allahu zamu zauna lafiya da Amaryar mu tin da har Allah ya kaddarar da anyi, Allah ya sanya alkhairi. …”
Maleekh yana kallonta yana murmushi don nuna wa jama’a cewa yana goyon bayanta, still ya kai idonsa kan jama'a..
💥
Ƙara ƙiran wayarsa akayi da unknown number. Ya ɗaga tare da karawa a kunne.
Ji yayi an furta:
“Kana lura akwai ƴan ƙunar baƙin wake a cikin hall ɗin nan…”
Daga nan aka katsar.
Daga nan ya kalli Zayd dake bayansa domin yaji kamar muryarsa ne. Haɗa ido sukayi, Zayd ya masa voting da babban yatsarsa (thumb’s up) alamun dashi yayi waya
.
Maleekh ya jinjina kai daga nan ya fara baza idanu a cikin taron.
Ya ciro black glass ɗinsa mai matuƙar tsada wanda kimaninsa zai kai 50M wanda yake ɗauke da sirrin da ba kowa ya sani ba. Nan take yake hango abu da glass ɗin (Thermal/X-ray Vision). Kuma duk saurin abu zai iya ganin tafiyarsa.
Baiyi minti biyar da sanya glass ɗin ba kwatsam ya hango wani harsashi ya saito wurin da Amal take tsaye.
Da sauri ya kai hannunsa ya janyota gefensa cikin hanzari kamar Spider-Man. Bullet kuwa dake da gudunsa wanda ba wanda zai iya ganinsa Maleekh yana janyo Amal, bullet ya wuce ya sauƙa a saitin ƙirjin Farha dake tana ta bayan Amal ne.
Nan Farha ta faɗi tare
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 59 Chapter of 62