Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ce wallahi nasan kome zatayi zaki tsaya tsayin daka karki fassara maganata inaso ki daukeni kamar yadda na daukike Amma nuna rashin kulawa kan yarana saboda wata dabi'a tasu banajin dadi, ada idan kin gyara ban camza ba ai a yanzu nafahimta nakuma san illar da hakan ta haifar yanzu." Haka kawai mumy taji jikinta yayi sanyi dan haka tana bude baki tace " Kayi hakuri zan gyara." " To yanzu ke yakike gani game da Meenal? DanAllah karki cemun babu komai ki ban shawara kinfi kowa sanin banida kowa sama dake." Dan jan Ajiyar zuciya tayi tace " TO nidai aganina gaskiya karaba Meenal da wannan matar uban nasa dan itace ta lallata maka diyarka dan ni wallahi har zargin harda Asiri dan kasan meenal batada wannan sabon da mutune Amma kanaganin yadda jikinta yashiga rawa lokacin da ka ambaceta dan Daya amaryar mahaifin tata tacemin cikin ma ita Umman tasakata ta zubar ga yawan malamai datake janta tanayi to komai zakayi gaskiya sai kayi da gasken gaske an rabata da'ita idan bahaka ba sai ta rabata da Mutallab hankalinta zai kwanta tunda bata kaunarsa ko kadan kaga tayaya zataso matarsa." Da dan mamaki Dady ya kalleta " Yanzu duk kinsan hakan Amma baki sanar mini ba? " " saboda Allah dadyn meenal ai baka saurarata ko ranar data dawo zanyi magana katseni kayi." Shiru yayi baice komai ba ya mike yafita dan idan ya zauna bakaramin fada zasuyi da mumy ba dan ya fahimci gaba daya hannunta tacire akan yarinyar. __ Lafiya naga kiranki yanzu? Sarsy ta fada " Ke dallah dady ya amince zan koma ki samomin magungunan nan na matsi da kika gayamun." " To ai baki turo kudin ba." " Gashinan nasakamiki 10k dan nima banida kudi a hannuna yanzu Amma idan nasamu zan turamiki." " To babu damuwa zakiganni anjima kadan." " yauwa godiya. *** Zaman kauyen nan fa ba dadi yake mun ba dilu kiduba kiga yadda nakarayin baki saboda Allah yaran nawa ma babu wanda ya nemini tunda nazo wayata babu services ga uban hatsi da kuke durkamin sai kace tumakiya. " Hennu nace miki duk kauyan ga wayaji tausayinki yace ki zauna gidansa sai ni ai dole ki gayamun magana in banda kina taimako na da kina burni Ai kwarankwatsa da sai dai ki nemi wata yar'uwar bani ba, kinsawa ranki masifa da bala'i daga zuwanki zuwa yanzu boka nawa kika bi? Duk akan mijin naki da matarsa da dansa amma har yanzu babu wanda ya kalleki wallahi kiyiwa kanki fada tun kamin duniya tayimiki nagayamiki." Harararta umma tayi tace " Kinga yaya delu babu ruwanki da rayuwata me yayi miki ruwa? Yaran kishiyata ne ina kan bakana sai na wulakantasu kuma shima uban nasu sai nayi masa aikin da ko sunana yaji sau ya kusa suma." " Kwarankwatsa rayuwarki da gyara he kiyita ai, yaron kishiyane gashinan yazama zara acikin taurari ko kinaso ko bakiso ya daukaka sharrinki kuwa yaranki zayatayiwa dawowa tunda bakida hankali." " Umma dake shiryawa tayi mata banza har tagama sannan ta dauki jakarta ta kalleta " Gidan mijinane daga nan sai can burni kuma kwalelenki yaran kishiyata kuma kina zaune zakiji mummunan labari dangane dasu dan yanzu nakasa kafa daya." " indo ta gaida ashsha can da suka gada girma dai babu sai najiki." Ko da umma tafito mashin tasamu yakaita tasha daga nan ta hau mota. ****** Asiyace ke zaune hawaye yana wanke mata idanuwanta cike da tausayin ƴar'uwartata tace " Jidda shaye shaye kikeyi? Kinason lallata rayuwarki jidda? Akan me kika siyo syrup dinnan ha a jidda Asiya tafada tana fashewa da kuka haɗe da rungumar yar'uwarta " Ni banida sa'a asiya kiduba kiga tunda nayi aure mijina tsakanina dashi da danginsa sai zagi jiya har dukana yayi asiya kiduba kiga Abba yahanani zuwa gida jami'ar dana fara ta lallace babu abinci fa shiyasa naje nasiyo wannan magungunan nafara sha yanzu ko zanji sanyi." Kwasheshu asiya tayi tace " Kada mukara lallata rayuwar mu ta nan jidda kiyi hakuri wallahi yanzu nafahimci duk Abunda umma tayi ne yake bibbiyarmu kiganni nima yadda nakara lallacewa meenal danake zuwa gidanta naci Abinci yanzu batanan Anty amarya kuma ko kallona batayi Abbama shima haka yau ne ka da jalil yazo Nayimasa magiya shine yabani har 50k kinganta nan zanje nasiyo dan abubuwan bukata, Amma danAllah kada kikara shan komai kinji, bakiji afrah wai master's takeyi ba online kuma umar ne zai aureta har an kai kudi ma." A dan zabure Jidda tace " minister?" " Shidai umar da akanawa minister last month yau naji Abba yana gayawa anty amarya akan wai da'ita zasu tafi saudia har ma da afrah." Sosai jidda tashiga kuka zuciyarta tana radadi." Asiya yaya zamuayi? Yazamu saka ranmu? Wayar umma bata shiga ma yanzu fa." " Kibar batun umma Jidda muzauna da yan uwanmu lafiya kina dai ganin yadda rayuwar wanda aka tsana take yin gaba gamu mu da abban yaso kamar babu gobe mune a wulaknce yanzu karfi dubu goma ki rike muga yadda Allah zaiyi Ni zan ari wayar Anty in kira yaya mutallab in bashi hakuri kema ki kirashi ataki mu samu mucigaba da karatunnan namu. " Kunya nakeji asiya tayaya zan iya kiransa last fa dana ganshi gida har tsaki nayi masa." ****** Tayaya zan kyaleshi bayan kullin cigaba yake samu ku duba kuga sabbin shagunansa da kullin suke habbaka bazan iya ba bazan iya ba wallahi sai na kau dashi wannan karan sai na kasheshi ko da kuwa ina cikin wannan gidan ne." Yaran bayansa basuce komai ba sai kus kus da suka cigaba akan plan dinsu nagaba. ***** Mumy dake gefe Dady yana zaune tace " kayi hakuri danAllah banason ace kullum yarinya tana zagina ina biye mata shiyasa na fita harkarta sannan nima bansan wasu abubuwan ba sai abakin kamal kawartace take gayamata wasu kuma bakin amaryar gidansu mijin nata." Da idanuwansa da sukayi jajir yace " idan namutu wazai kula da meenal banajin kamal dan bai kai meenal lallacewa ba ko kadan Amma ita macece mai rauni mai karancin tunani da hankali." " Kayi hakuri zan tsaya akanta danAllah kadaina kuka ko da ranka ko babu zan kula da meenal nayimaka alkawari bazan kara kauda kaina akanta ba." " Ban yarda ba wallahi dan da kin daukeni yadda na daukeki to tabbas da bakiyimun haka ba." " Kayi hakuri mumy takara fada akaro na babu adadi." Shiru yayi baice mata komai ba itama batace masa ba ita mamaki ne ma yakamata sai tatashi tabar gurin ko data isa daƙin nata sai ta dauki wayarta tashiga kiran innarta dan wallahi dannewa takeyi bakaramin bata mata rai yayi ba " Assalamu alaikum uwar kawo kara menene kuma yanzu inna tafada." Mumy ce tafashe da kuka tana fadin " Shikenan su masu kudi basa kuskure sai mu yaran talaka inna yarinyar nan tashi tun tana karama nake rike da'ita Amma banda wulakantani da tozarci babu abunda suke min yanzu ma ta girma na kama kaina wai shine yarufeni da fada banason diyarsa idan babu ransa ba." " Yanzu saboda Allah bazaki kwantar da hankalinki batun yarinyar nan ba? Muma fa bamuki Allah ya jarabcemu ba haka kuma abunda yafada baki kyauta ba dan nasan dashine tabbas.. dady ne yafizgi wayar yana fadin " inna koma dai menene suke mata ai yaranta ne tun basusan kansu ba suke tare da'ita kuma da kanta yanzu tacemun kamar ba yin meenal baniba shi dan uwan nata yayi mata haka mana shikenan bazan mata fada ba." " kayi hakuri Alhaji zan mata fada danAllah." Kuka mumy tafashe dashi da yasa shima dadyn barar mata daƙin ko da yatashi bai isa ko'ina ba sai dakin meenal dayatarar tana kwance ta bararraje sallama yayi yashiga " Meenal ke kenan bakison nasamu kwanciyar hankali? Menene haɗinki da matar uban mijinki? So kikeyi ki akasheni ko? " ganin yadda idon mahaifin nata yayi jajir yasata mikewa tana fadin " dady danAllah kayi hakuri wallahi .... takwashi komai ta gayamasa." Shiru yayi harda kuka kamin yace " kin daukeni matsayin mahaifinki? " daga kai tayi itama tana kuka " to daga yau babu ke babu ita makiyarki ce idan kuma kika kara kulata Allah ya'isa meenal ban yafemiki ba." Cikin kuka tace " Dady kayi kauri danAllah " kije kibawa mumy hakuri ko kallon banza kika karayiwa matata ban yafeba meenal abubuwanki sun hanamu kwanciyar hankali bata kamanci wulakanci da tozarci ba tashanye komai naku Amma ke daya kin hanata kwanciyar hankali kisani ITAMA UWA CE ." " dady kadaina kuka zanje kuma bazan kara ba Allah Daman umma tacemun batasona baice mata komai ba yafita yakoma daƙin mumy da har ta wanke fuskarta tasaka baya ta dauki jakarta." Ina zakije?" Zanje gidan inna ne tana nemana." " DanAllah mumy kiyi hakuri bazan kuma ba natuba DanAllah kiyi hakuri meenal tafada har ciƙin ranta." " Bakomai mumya ta fada." Dady ne yace " ba bakomai zakice ba kiyi mata fada dady yafada yana saka hannun meenal acikin na mumy yana fadin " Wannan amanatace ki kulamin da'ita ita din mai rauni ce mai kuskurece kisota kamar diyarki ki tsawatar mata kamar diyarki sannan ki saka ido kamar diyarki. MEENAL itama mumyn ki Uwarki ce duk duniya bakida biyunta Wallahilazim dan mahaifiyarki ajiyemun ke tayi ita mumyn dai ta shayar dake" da mamaki suka kalleshi da mumy tahanashi sanar da kowa hakan " Dakko mayafinki muje gidan inna mumy tafada." " To mumy tafada tana komawa shima dady yashiga wani hawayen yana wanke masa idanu. SHAFI NA CASA'IN DA HUDU  (END). *MUTALLAB ASAD*      Arewabook:- billysfari       Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER 0020428430 Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne. Sai yanzu yakara tabbatarwa mumy tana sonsa na hakikanin gaskiya dan masoyinka ne kadai a yanzu zai ga yaranka cikin gyara yasa kayimusu gyaran kokuma ma yatayaka gyaran. Kowannen mu kokarin yada labarin kuskuren junansa yake a kowanne lokaci kokuma na yaran dan uwansa, sosai yaji sanyi acikin ransa yanzu har yasamu bayan fitarsu yazuba abinci yaci. ******    Tsaye take ajikin wardrobe dinta tana neman kayan da zata saka duba da yanayin garin nadan sanyi yasata jawo wata long sleeve din shirt da wani roba skirt da hula ta zura sai data gama sannan ta fesa jiƙinta da turaruka, Duba da yau kwanansa uku a maradi tasan yau tabbas zaidawo kanta ta kallah a mudubi tanajin kunyar yarda kayan suka kamata sosai ajiƙinta duk da yadda takejin lum lum a idanunta alamun bacci takeji sosai duba da jiya kusan har 1 yana waya da'ita duk da duk labarin shagunan ma yake bata, dan zama tayi a gefen gadon nata cike da mamakin yadda kwata kwata baiyi kokarin neman Hakkinsa ba duk da wutar sonta datake gani acikin idanuwansa, iya kacinta dashi kiss ne sai dan tabata shima ba sosai ba, a hankali taja ajiyar zuciya tana tuna irin yadda tayi rayuwa abaya itafa har yanzu yar kauye ce agidannan shiyasa wasu abubuwan bata iya tabawa duba da rayuwar da tayi abaya kallon makeken farin gadonta tayi tana jan numfashi da tunawa da yadda tayi rayuwa agidansu da yakunanniyar tabarmarta Amma yau itace take cikin wannan daular sosau taji hawaye ya wanke mata idanuwanta tana tuna yadda mahaifiyarsu akowanne lokaci take nuna musu auren mai kudi shine mafita gashi yau itama tana daga cikin matan attajiran abunda ko amafarki bata taba kawowa ba wanni abun Allah kadai ya'isa yayisa Amma tazarar dake tsakani da nisa tsakaninta da mijinta Amma yau gashi sun zama miji da mata wacce a kowanne lokaci yake kaunarta. Jin muryar Afrah daga falo yasata fita tana fad'in " Anty Afrah yanzu nake shirin zuwa gurinku." Dariya Afrah tayi tace " Anty har yanzu hausanki baya fita da farance." " Au dariya kikemun tafada tana bude Fridge ta dakkowa Afrah lemon kwakwa datayi." Kinsan jiya kin rigani bacci nifa sai after 1 nakwanta." Murmushi Afrah tayi tana saka lemon Abakinta tace " Uhmm gaskiya yayi dadi yaya kikayi?" " Kwakwace da madara da dabino kadai ." " Aikam yayi dadi kuma yaya mutallab yanason kwakwa kingama girkin ne?" " Ai bayau zai dawo ba inaji kinga bai sanarmini ba." " Anya kuwa dan yace mu hada kayanmu gobe zamu tafi Naija." Da dan mamaki Aicha ta kalleta haɗe da kuma nuna damuwarta." " DanAllah kizauna muyi karatu nan mana Nidaya zaku bari." " Anya kuwa kamar fa hardake naji yacewa tante." Anan ne kuma ta dan canza fuska. Bari kiga naje dada keson cake nake mata sai kinshigo Afrah tafada." " Tohm kawai tace tana daukar wayarta akan centre table tashiga kiran dada wacce bugu biyu kadai ta daga tana faɗin " Allah yakaramiki lafiya jikalleta." " Allah yakara miki lafiya kakata tafada itama tana dan sassauta fushin." "Dada wai dani zasu tafi naija bayan kuma munkusa fara karatu anan wani satin ne danAllah dada karki bari yahanani wallahi ina son karatun nan sosai danAllah." " A'a wacce magana ce haka baby inda zaki bisafa ki kwantar da hankalinki kinji idan ma nan zaki dawo sai kiyi dawowarki." Yauwa dadata nagode sosai bari nayi sallah.    Mutallab bai shigo gidan ba sai wajejen karfe 7 nadare Nan ma sai da yafara shiga gurin tante sannan yayi bangarensa dan yagaji sosai bai taba bude shagunan da suka wahala ba irin wannan yana shiga yaga suna jira abinci a dinning itada Afrah " Yaya sannu da zuwa afrah tafada tana fita bayan ya amsa mata." Aicha kuma takaraso tana fadin " Sannu da zuwa tana karbar ledar hannunsa." Tsayawa yayi yana binta da wani fitinannen kallo mai cike da fassara kala kala " Babu kiss babu hugging? Yafada yana kallonta dan matsowa tayi tayi hugging dinsa haɗe da murmushi. Sai data kai masa daƙi sannan tafito tana fadin " zaka fara cin Abincin kokuma wanka zakayi?" " Am hungry yafada yana samun guri yazauna a dinning." Karasowa tayi cike da tafiya ta nutsuwa sanna tace " sannu da hanya Allah yasanya albarka yakuma kara dafamaka " tashiga zuba masa abinci da yakasance tuwo miyar kubewa. Zuba mata idanuwa yayi yanajin sanyi acikin ransa tabbas yanzu yayi aure " Zamanka da yunwa bashida Amfani Ma chèriè (Abun kauna) ." Da dan sauri ya waiwaya yana kallonta jin sunan datakirashi dashi itama sai dataji wani iri Amma tanason janshi ajikinta yazamana komai nata na burgeshi har tagama zubawa sannan ta kawoshi gabansa kamin kuma tace " Nayi feeding ko zakaci." Murmusji yayi yace  " Hakan ma dakikayikun Allah yayimiki Albarka Mon amour." Ameen tafaɗa tana zama kusa dashi haɗe da faɗin " Yaya taron Naku? Ina nan inata maka Addu'a Allah yatsaremana gabanka da bayanka har abinci mukayi nida su tante akayi sadaka." Wani sanyi yaji Aransa yana tunawa da mahaifiyarsa da ada komai kankantar farinciki sai tayi sadaka " Alhamdulillah komai lafiya kalou kuma sai godiya kuma Allah yabiyaku yafada yanajin dadi haɗe dashan lemon data ajiye masa." Akwai abunda kike bukatar karba anan dan gobe zamu tafi." " Banason tafiyar nan taku Amma babu yadda zanyi MA CHÈRIÈ bani dayace mallakinka ba itama tanada hakki ." Da dan mamaki ya kalleta yana faɗin " Bangane mikike fadi ba? Afrah batace miki ki haɗa kayanki ba." Itama da dan bacin ran da bata bari yagane ba tace " Ma chèriè ina zanje nida zanfara karatu?" " bin mijinki zakiyi." Da dan tausayin kanta tace " danAllah kada ka hanani karatun nan yana daya daga ciƙin burukana." " kima daina yimun magiya kafarki kafata bazan iya barinki anan ba." " Nidai gaskiya babu inda zanje ba kanada wata matar acan ba." Dan kallonta yayi yace " Better ki hada kayanki." " Babu inda zanje tafada hawaye na zubo mata sannan tabar shashin nasa zuwa nata tana isa tafashe da kuka tana fadin daman nasan za'ayi haka shiyasa nace ni banasonsa ..wayarta datayi kara taga dada ce ta dauka tana karawa a kunnenta " Jikalle lafiya kike kuka?" "  Dada wai sai na bisa yace ni Allah gidanki zan tawo babu inda zanje kara.." " kul kul dinki kina ja'in ja da mijinki kinada hankali kuwa tunda nace miki zanyi masa magana to menene nayi masa magana? Kije kibasa hakuri karna kuma jin shashancin nan tahaka zaki mallakesa? Yana nuna miki kulawa kina Yakiceta, ke da zakice idan ma bakasan karatun to na hakura maza fa sai da kissa nagayamiki maza jeki kigyara kuskurenki." Goge hawayenta tayi sai kuma taga kamar ta zaƙe da yawa tashiga wanka.   Ko data fita abincin kawai yaji yafita akansa dan haka sai yaturesa yana shiga wanka agaggauce yayi wankan yana shafa mai yaji wayarsa na kara ko bai dauka na yasan dada ce " Yanzu kai yaron nan haka ake cika alkawari naga kamin nabaka diyata nagayamaka zata cigaba da makaranta ko?" Dariya yadanyi yace " yanzu dai ita wannan diyartaki tawace ko? Kuma sai abunda naga dama zatayi." " Kayi hakuri mai karfin iko abarta tayi anan din Ina nema mata alfarma." Murmushi yayi yace " kafata kafar matata wallahi dada bazan barta anan ba taje can sai tanemi makaranta amma barinta nan Allah bazan iyaba." " Amma dai kanada wata matar taka acan naga aiko ita dan ka barta nan bana ganin matsalace Alhaji ayi hakuri dai." " Kuskuren da zan kara maimaitawa in barta anan dada ko mai borinta bazan barta ba gwara ma ki bata shawara tashirya." " To Allah yasa hakan yazame mata alkhairi. " " Ameen sai gobe idan munshigo." Tana ciƙin saka pyjamas riga da wando taji wayarta na ringing hakan yasata dagawa tana fadin " Allah yabarmin me kakata kuma uwata kuma ubana." " Aicha kinajina?" " inajinki dadata." " DanAllah kiyi hakuri kinji ki dauki hakan dayace yazama alkhairi gareki ki nuna masa kamar ranki bai baci ba kinji inshaa Allahu zai yarda ko daga bayane yanzu dai kishirya duk abunda kike bukata nima bari na tashi nashirya miki na nan ko goben yacemun da wuri zaku tafi." Duk da taji kwallah a idonta Amma sai kawai taji kuma feeling strong tace " Ai daman addu'a naketayi dada Allah yazaba mana abunda yafi Alkhairi bari naje bazan nuna masa ba." " Yauwa yar Albarka." Sai data feshe jikinta da turare tasaka hijjabi ta nufi shashinsa lokacin datayi Sallama yana tsaye yana waya amsawa yayi ciki ciki kamin ta ajiye fruit din dake hannunta data hada komai na abincin da yagama tafita dasu ko data dawo tace " Sannu da hutawa ma chèriè" wani kallo yayi mata bai amsa ba yana daf da shiga daƙin nasa yaji ta rungumeshi ta baya tana fadin " Kayi hakuri danAllah ma chèriè Na tuba nayi maka rashin ɗaa bansan menene yazo kaina ba har na tsaya ina jayayya dakai duk abunda kaga dama kayi da Aicha takace halak malak kuma inshaa Allahu bazan kara tada zance ba, ko musa maka akan kowacce magana." Wani sanyi yaji aransa yana kamo hannunta suka shiga daki zaunar da'ita yayi akan gado yana kallonta yadda tayi mutukar kyau ga halittarta ko'ina suna motsi wanda hakan bakaramin tayar masa da hankali yayi ba. Kara kallonsa tayi tace " kayi hakuri danAllah " " Is okay kinci abinci?" Daga masa kai tayi alamun taci. Ganin yadda yake kallonta jiƙinta na mutuwa yasata aika masa da wani zaffafn kiss da yasakashi mutuwar tsaye tana rufe fuska, lumshe idanuwa yaso jin abun ba zata tare da buɗewa yana kallonta yace " Again please." yana buɗe mata hannuwa alamun ni nakine." Noƙe kafada tayi alamun a'a har lokacin fuskarta na arufe da tafin hannuwanta, hakan yasashi rungumota yana mata wani haukataccen kiss karo na farko data mayar masa da martani ta hanyar cafkar baƙinsa tana mugun kissing dinsa akai akai jiyayi duniyar tana neman koma masa sama kasa, fuskarta ta nufa da ita ta gefen wuyansa ta shiga aika masa da wani zafaffan numfashi tana lasar gefen kunnuwansa da yasaka Mutallab kara rikece mata. Ganin halin da yake ciki yasata aika hannunta kan nonuwansa tashiga murzawa a hankali " Wayyo Allah Aicha ta." yafada sounding so naughty jikinsa na rawa, ganin yadda ya rabata da hijabinhaɗe da fincike rigar baccinta yai jifa da ita yana ƙoƙarin cire tasa yasa Aïcha ta rungumesa sosai tare da dan jan baya tana mulmula masa kan breast dinsa hade da saka harshenta aguda daya tana sha." Ganin yadda abarsa gaba daya ta mike yasa hankalinta tashi haka kawai taji tanason tayi sucking dinsa tunawa tayi da wata acikin group dinsu datake basu labarin yadda take sucking din mijinta da Addu'oin da yayi mata To ko nata ma zaiso hakan duk da kunyar datakeji sai ta tsinci ƙanta da gwadawa, wani irin nishi Mutallab ya sauke tare dayin ƴar ƙara yana kamo kanta yana Ambaton Allah, tun yana jin wani irin daɗi tsakiyar kansa har yaji ya gauraye masa jiki baki ɗaya yafara sakin wata irin ƙara dake nuni da yakai ƙololuwar daɗi, jin hakan yasa wani irin tsoro ya taso mata a firgice tayi gefe tana jin gabanta na tsananta faduwa dan gaba daya Mutallab ya manta kansa saboda sabon yanayin daya tsinci kansa aciki,  Dakyar ya iya saita kansa bayan ga samu natsuwa tare da janyota ajikinsa ganin yadda ta koma gefe tayi lumo tana kallonsa yana sassauke ajiyar zuciya haɗe da ɗora hannayensa akan breast dinta Yana masu wata irin shafa dake nuni daya samu cikakkiyar natsuwa, Tunani yashiga daman ko ba sex za'a iya samun dadi haka, idan bai manta ba shi idan sunayi da meenal bata masa komai da zai iya sama masa irin wannan natsuwar sai dai idan ya shiga yakawo. Murmushi ya saki haɗe da cewa, "Yaa hayyu ya qayyum." yana jin son yarinyar har ɓargon jiƙinsa " Allah yafaranta miki matata yayi miki albarka. "Aïcha ta amsa da amin cike da jin kunya kada yace a'ina takoyo abinda tayi masa. Kasancewar ya samu natsuwa yasa bai damu da sai wata alaƙar ta shiga tsakaninsu ba sai kawai ya miƙe haɗe da riƙota suka shiga wanka tare, wanda anan ma sun ɓata lokaci wajen wasanni cike da soyayya kafin suka fito suka taimakawa juna suka gyara sannan suka koma kan gado ya janyota ajikinsa yarungume yana manna mata kiss, "good night Mon Amour." Ya faɗa yana kashe masu wutar ɗakin. **** Yadda dady yayiwa meenal faɗa da zata tafi gidanta bakaramin dadi mumy taji ba Amma sanin mai hali baya fasawa sai jikinta yayi sanyi tana fatan meenal din ta canza yadda takeso. Ko da meenal ta koma sai tashiga gyara gurin nata ganin yadda yayi buɗu buɗu baita tagama ba sai wajejen karfe 4 na yamma abinci ma order tayi aka kawo mata duk da ansanar mata dawowar Mutallab din amma babu abunda yayi mata zafi da abinci ko tayi tunanin gyara masa gurinsa har Sarsy tayi sallama tashiga hannunta dauke da leda " Ke sai yanzu da kikaga nagama bautar gidan nan" dariya sarsy tayi tace " ai nazata bazaki dawo nan din ba kintafi kenan." Dariya meenal tasaka tace " Tabbijan dady yakusa kasheni gwara nadawo nan iskancin danaga dama shi nakeyi ina maganin?" Cike da mugunta sarsy ta shiga yimata dariya kamin kuma ta miko mata maganin tana fadin gashinan agabanki zaki sakashi." Da mamaki meenal ta zaro idanuwanta tace " Gabana fa kikace sarsy duk girmansa." " Ahh yiwasa kishiya tafiki fada ke kuwa kinsan ƴan Niger. " " To nagode dan yau zai dawo kuma kinga ni zan karbi girki ai ko? Anjima zansaka." Kallonta sarsy tayi cike da bakinciki dan batayi murna da akace mata tadawo ba dan taso ace saƙinta yayi, " Bari natafi sai anjima" tafaɗa tana fita godiya sosai Meenal tayi mata sannan ta wuce. *ALHAMDULILLAH* _Anan muka zo ƙarshen littafin MUTALLAB ASAD kashi na farko, muna godiya ga masoyanmu kuma Aminanmu Ƴan uwanmu abokanan wannan tafiya tamu ta ƳAN TAGWAYE BIYAR, tabbas hadin daga Allah ne kamar yadda soyayyar ma daga wajensa ce, Allah ya ƙara mana baseera da ƙaunar juna haɗin da jajircewa wajen isarwa da al'umma saƙwanni masu ma'ana da kuma faɗakarwa, Allah ya raya mana duka zuriarmu ya albarkacesu ya

Chapter 53 of 54