madara da kaninfari da girfa na markada miki, Ku kuma kutashi mutafi dari ya raba yanzu. Su sarsy da basu so haka ba suka Mike suka fita, hajja kuma tace " Kinga meenal bamu samu zama ba Amma idan na nutsu zanzo miki wannan kawayen naki ki rabu dasu bana arzuki baniba kinji dai nagayamiki kiyi hakuri da duk halin da kika tsinci kanki Aure inbabu hakuri baza'a zauna masa ba iyayenki ma shi sukeyi. Kuka sosai tafashe dashi jin hajja ma tatafi katafaren daƙin nata yazamana babu kowa aciki sai sautin kukan nata dake tashi.
Tante ce takirashi awaya tana faɗin " Ga shayi nan na Na'a Na'ada citta da kaninfari da lemon tsami na na hado maka ga wani tuwo nan nadan tuka maka kasamu kaci naji kace bakajin dadi." Murmushi yadanyi tare da yimata godiya sannan yasauka kasa zuwa bangaren da set room din yake Anan ma yazauna yaci yasha tea din daga nan kuma yashiga part dinsa ganin dari fa yaja ƙusan karfe 12 saura hakan yabashi damar wanke baƙinsa tare da Alwalah yazura zallabiyarsa sannan ya sauka yana kashe duk fitilun bangaren dayake akwai hanyar da acikin part dinsa zata kaishi part din Meenal sai yabi tanan tasadashi da palour dinta." Yadda tafito aguje tana faɗin " Wayyo yaya Wayyo Mumyta ni tsoro nakeji yasashi yin ƙanta yana rikota." " Da girmanki?" " To bakaine ba tun dazu kaki kazo kabarni ni ƙadai tafashe da kuka." Kiyi hakuri banajin dadine nasha magani yanzu muje ciki, yafada yana riko hannunta sai da ya tabbatar yasata tayi alwala sannan suka gabatar da sallah yayi mata addu'a hade da rike kanta sannan yashiga yimata tambayoyi Anan ne aka samu matsala dan babu abunda ta'iya, duk da yadanji zafi cikin ransa Amma hakan bai sakashi ya nuna ba sai cewa yayi bakomai zamu saka karatu inaji ko daga next week ne." Zazzaro idanuwa tayi tana tuna lok'acin da mumy take kokarin suje makaranya Kamal kadai ke zuwa itakam sai dady yanuna adaina takurawa diyarsa akwai ranar da akan matsa mata da mumy tayi dady har marinta yayi yau gashi duk rawar kanta taji kunya sosai hatta wanka sai da yaci gyaranta. " Tashi muje mu kwanta dari nayi Allah yayimiki Albarka." Mikewa tayi tana warware lafayyarta ganin yashiga toilet yasata saurin bude wardrobe dinta taja wata arniyar rigar bacci tasaka tana saurin kwanciya a gado hade da rufe ƙanta.
*******
Aicha baki gama wanke wanken baniba?" Ni kaɗai nasan halin danake ciki jinakeyi dama Nima mutuwar zata tafi dani. " kijini da fitsararriyar yarinya ba magana nake miki ba?." A dan zubure Na jiyo sannan na kalli mama kamin Nace " Mama magana kikeyi." " A'a uwarki nace? Nace uwarki nace Tun dazu ina tsaye gabanki kin maidani yar iska ko?" " Mama banjiki ba wallahi." " Can ta matsemiki kigama aikin ga awara can nagama ki fiddata wajen gida kifara soyawa dan bazamu iya ci dake ba babu aiki, ki duba kiga yawan yaron gidannan." Daya daga cikin matan gidan ne sukace " To banda abinki ai dole tayi mabaraciya ce fa ubanta babu abunda yasani sai maula." Batare da na dago idanuwana ba naji wasu sabbin hawaye sunabin fuskata haƙan yasani na gogesu kamin kuma na gyara zamana ina cigaba da wanke kwanukan sai danagama nagyara gurin Na ɗebowa Mama ruwa acikin rijiya na cika mata botikin bandakinta sannan tasaka na cika na kawu kamin kuma ta saitani waje da awarar ta da sunan in siyar mata. Banji haushinta ba saboda daman wahala nariga na saba da'ita amma ganin duk yaran gidan suna fita makaranta ni babu wanda yadamu da komawata yasa zuciyata radadi da zafi mai girma. Ina kallon Ramla tafito tana dariya ganin ina soya awarar ban kulata ba tunda na lura tunda nazo gidan kowannen su yake ci min fuska da ƴar mabaraci, haka Na dauki lokaci ina soyar Awarar nan har kusan nayan magariba sannan taƙare daga nan kuma Nashige ciƙin gidan nakai komai Na ajiye. Ina kokarin zama a karamin daƙin maman ne naji ta kwallamin kira ko dana fita sai na tadda wankinta ne dana samarin yaranta. Cikin Nuna gajiyata na kalleta Nace "Mama gobe sai nayi wankin danAllah Amma yanzu ban iyawa Nagaji tunsafe nake tsaye" kujimun ƴar iskar yarinya Ni kike cewa ƙin gaji? Naga tuwo rabin malmala nabaki, ke har kyayi maganar gajiya dake da ubanki sai ku zagaye garinnan da bara bakwa gajiya ni dana taimaka miki Nace zan karbeki shine zaki fara yimun rashin mutunci duba kaf matansa babu wacce taji tausayin ta daukeki, kokuma kinyi tunanin shi kawun naki wata tsiya yake aikatawa Anan? Abincin da kudin sai karshen wata yake bayarwa ko kin manta gadi yakeyi to wallahi ko ki kiyayeni ko na saitaki can gidan karuwan dakuka kama dake da ƴar'uwarki ki koma ko ajikina wallahi." Jikina yana dan rawa nace kiyi hakuri mama zan wanke yanzunnan." Ta cillomin omo tana fadin yafi miki dai dab bani daukar iskanci ni." Hawaye ne ya wanke mun fuska na sunkuya Na dauka duba da karfe kusan tara na dare haka nashiga jawo ruwa aciƙin rijiya nashiga wanke kartin wandonan yaranta samari danata kayan sai kusan sha daya saura sannan nagama Duk wani motsina sai nayi addu'a sanin cewa shaidanu a wannan lokacin ne suke hada hadarsu ban kammala ba sai wajejen shadaya da rabi shima na bude karamin palonta zanshiga na kwanta sai naji tace " Bafa nan zaki dinga kwana ba can daƙin nan na shirgi zakiyi gefe da wasu abubuwan ki kwanta nan falon yarana ke kwanciya." Kamar in rusa ihu haka naji sum sum nafito na nufi wani karamin daki mai cike da kazantar shirguna na kayan bola wato gwangwan da daya daga cikin yaranta yaƙeyi tsorona Allah kada ta koreni dan Nasan Wallahilazim bata ragamin ko kadan dan kaf gidan bancire kawuna ba dukansu tsoronta sukeji wani zanin yayata na shinfida nayi addu'a na kwanta. Da Asuba Naji an saudamin waya ajikina a mugun firgici natashi radadi gaba daya yana neman illatana. " Au karfe 4 bazaki tashi ki gyara wanken kosai ba ko kin manta nace miki zaki fara siyarwa wallahi Aicha zan aika ki ki bar gidan nan idan bazaki dinga yimun abunda nakeso na." Kuka nafashe dashi nace " Kiyi hakuri mama zanyi duk abunda kikeso wallahi." " To shige kiyi sallah kizo kigyara waken nan ki gyara bangaren mu kifara suya nagayamiki.
MUTALLAB ASAD
(labari mai taɓa zuciya)
Na
Billy s fari
Nana diso
RUBUTUN ƳAN TAGWAYE ZANGO NA BIYU.
TAFIYAR BIYU TAFI DAYA
SHAFI NA SITTIN DA TAKWAS.
Haka Aïcha tamiƙe jiki na tsami taje tayi arwala tayi sallama, duk da baccin da take ji sosai haka tamiƙe t nufi sashen Mama ta ɗauki tsintsiya ta share tas sannan ta nufi kitchen ta ɗauko waken, ruwa tafara ɗebowa arijiya sannan ta zauna ta surfesa ta wanke, tana gamawa Mama tafito ta miƙa mata kuɗi, bata ce komai ba takarɓa dan tasan na markaɗene ta koma ɗakin data ajiye kayanta ta ciro Hijab ta saka sannan ta ɗauki robar waken tawuce wajen markaɗen. A ƙofar gida ta isko kawu zaune lokacin data dawo, cikin girmamawa ta russuna tana gaishesa kafin ya amsa mata cike da tausayawa yana cewa, "Sannu Aïcha kin dawo?" "Eh kawu". Tafaɗa tana miƙewa zata shige ciki, tsai da ita yayi tare da ciro Naira hamsin ya miƙa mata yana cewa, "ungo ki ɓoye idan kinzo tuyar ƙosan kyaci na hamsin ki saka mata kuɗinta, kiyi haƙuri Aïcha in Sha Allah komai mai wucewa ne kuma watarana sai kin bada labari" "To kawu". Tafaɗa hawaye na zubo mata tare da karɓar kuɗin tayi masa godiya sannan tamiƙe ta shige ciki, tana shiga Mama tarufeta da faɗa wai taje tayi zamanta har rana ta soma fitowa salon tasa ƙosanta yai kwantai. Haƙuri ta bata dan yanzu ita duniyar ma gabaɗaya tsoro take bata, tagama fahimtar duk wanda ya ɗauketa da zafi yayi aikin banza saboda batada tabbas ko kaɗan, tana zaune gefe sai istigfari takeyi acikin zuciyarta da ayanzu baya rabuwa da bakinta tunda taji wani malami na wa'azi akan duk girman matsala da damuwa idan aka laƙanci istigfari ana samun sassauci ta dage dayinsa har mama tagama haɗa mata kayan tuyar ƙosan ta miƙa ta ɗauka tafice daga gidan, a inda tayi tuyar awara jiya yauma anan ta zauna ta haɗa wutar ta soma tuyar ƙosan, take akafara saye kafin kace wani abu zuwa ƙarfe tara da rabi na safe har ta gama ƙosan ya kuma ƙare gabaɗaya. Hakan ba ƙaramin daɗi yai mata ba dan tun ɗazu a tsorace take kar ƙosan ya rage ta rasa ina zata samu kuɗin biyan Mama dan tace tabbas idan ba'a saye shi ba sai ta biyata tunda ita taje injin markeɗe tayi zamanta. Daɗin da Mama taji nasayar da ƙosan duka ba tare da kuɗi ta sun nace ba ga kuma roba tafita sosai yasa ta ɗauko jingina kunun da yaranta suka rage ta bata tana cewa, "indai zakina abun arziƙi irin haka ai har abincin sayarwa sai mufara kina fita dashi, yanzu ki shanye kunun sai kizo kije kihaɗo mana chefane tsallaken titin can muga me zamu fara dashi". Aïcha ta amsa mata da "toh" tare da samun wuri ta zauna ta shanye kunun tas, tana tashi ta kwashi kwanon wanke-wanke da kofin da tasha kunun ta wanke, bayan tagama ta shiga ta gyara mata palournta da sai tashin tsamin fitsarin da yaranta keyi yake sannan taje ta karɓi saƙon ta wuce. Shinkafa da miya mama tafara yi na kwana biyu Aïcha tafita dashi ƙofar gida, kawu na gani amma ba yanda zaiyi tunda kusan matan nasa suke kula da kansu sai baka rasa ba idan ya ɗan samo ko ina anyi masa biya yake basu wani abun, idan yace zai hana Aïcha tallar yasan komai lalacewa zaiyi agidan dan mama zata ce bazata zauna da ita ba balle taci da ita, shi kuma bai shirya sake rabuwa da ƴar ɗan uwan nasa idan ba aure ya raba shi da ita ba, hakan yasa kawai yabi lamarin da idanuwa tare dayi aya addu'a Allah ya dubi maraicinka yakawo mata miji nagari ya aurar da ita tahuta..
************
Koda Mutallab yafito ɗaure da towel turare kaɗai ya iya fesawa jikinsa da tuni ya amsa masa kafin ya nufi kan gadon ganin har ta kwanta yana sakin murmushi tare da godewa Allah daya nuna masa wannan lokaci, a hankali ya hawo kan gadon ya kwanta bayanta haɗe dasa hannu ya rungumota zuwa jikinsa, hakan yasa Meenal runtse idanuwa sosai tana jin wani abu na tsarga mata tunda kanta har zuwa ƙasanta, take bugawar da ƙirjinta keyi taji yaƙaru jikinta ya hau rawa, saukar hannunsa taji taƙasan cikinta yana wani zagaya cibiyarta cikin wani irin salo daya fara birkita mata tunani, bata ankare ba tana karɓar wannan saƙon taji ya juyo da ita suna fuskantar juna tare da haɗe fuskokinsu waje ɗaya suna musayar lumfashi kafin taji saukar bakinsa akan lips ɗinta, yayin da hannuwansa ke faman karakaina akan mazaunanta zuwa bayanta, take itama ta tura hannuwanta ta zagaye jikinsa dasu tana taimaka masa wajen mayar masa da martanin zazzafan kiss ɗin da yake sakarmata jikinsa na wani tsuma, jin haka ya sanya Mutallab fincike rigar baccin data saka ya mirgino kanta haɗe da kamo breast ɗin ta da wani irin ƙarfi yana murzawa, ƴar ƙara Meenal ta saka tana ƙanƙamesa jin wani irin daddaɗan yanayin da yake ƙoƙarin jefata aciki da bata taɓa shigarsa ba, "Ehm'ehm Askimm." Tafaɗa cikin wata irin shagwaɓa tana jan ƙarshen sunan tare da saka mashi kuka, Mutallab najin saƙonsa na isa yadda yakamata jikinsa ya sake ɗaukar tsima cikin wani irin salo yakai bakinsa akan nipple ɗinta Yana masu wani sha tare da lailayasu da harshensa kafin ya sauke hannunsa gun da bata yi zato ba batayi tsammani ba, wani irin kyarma jikinta ya soma yi ta shiga yimasa kukan da ita kanta bata san tanayi ba saboda daɗi, sai da Mutallab ya gama tabbatar daya birkita duk wani tunani nata haɗe da kwance mata notukkan kai tana karɓar saƙwannanin nasa da a yanzu yake aika mata da zafi zafi sannan yafara karanta addu'ar saduwa da iyali, kasancewar shi kansa ba abinda yake buƙata a yanzu sama daya ji sun zama abu ɗaya shida ita yasa bai tsaya wani garaje ba kai tsaye ya kutsa a sabuwar duniyar data sanya Meenal amsa sunan cikakkiyar ƴa mace, jin haka yasa Meenal zabura jikinta na rawa tare da saka ƙarar dake nuni da ratsawar wani sabon yanayi acikin jikinta kafin kuma tafashe da kuka.
A duk lokacin da Allah ya ragi bawa tawani ɓangaren acikin rayuwarsa zakaga ya ƙaresa kuma a tawani ɓangaren, domin kuwa Meenal tacika cikakkiyar ƴa mace da Mutallab ya kwana yana sanya mata albarkar samunta da yayi fiye da yadda yai tsammani, dan kuwa yayi nasarar juye mata duk wani tsohon tsimi dake tattare dashi haɗe da tabbatar mata da cikakkiyar mazantakar dake tare dashi ta ɗa namiji a wannan daren, tayi kuka har ta gode Allah tare da magiya, ta kira sunanDadynta da Mommynta ba iyaka, haka ma Mahma da ya Kamal duk sun sha kira suma tana faɗin su taimaketa, daga ƙarshe dai ta dangana ganin gogan nata sam bai ma san tana yi ba ta sake masa duka ragamar kanta yayi yadda yake so har ya samu cikakkiyar natsuwa, dan kuwa bai saurara mata ba sai kusan ukun dare daya ga tana ƙoƙarin some masa, lallashinta ya shiga yi tare da faɗa mata kalamai masu daɗi da kuma sanyaya zuciya yana sanya mata albarka, sai daya ga bacci ya ɗauketa sannan ya miƙe zuciyarsa cike fal da farincikin yadda ya sameta, toilet ya shiga yai wanka ya fito ya koma ɗakinsa ya sauya kayan jikinsa sannan ya dawo ɗakin ya shimfiɗa sallaya ya hau ya kabbarta sallah, godiya yai wa Ubangiji daya arzutta matarsa da kawo masa budurcinta badan iyawarsa ba ko kuma isarsa, shiyasa bature ke cewa _'don't judge the book by its cover'_ duk da bai taɓa zargin Meenal ba ko sau ɗaya a zuciyarsa amma kuma a irin yanayin shigar da takeyi bai taɓa tsammanin zai sameta hundred percent ba haka, tako ina tayi masa sosai sai dai fatar samun zuri'a mai albarka da kuma kwanciyar hankali da zaman lafiya tsakaninsu. Washe gari bayan ya dai sallar asuba haka ya sameta zaune a tsakiyar gado tana reren kuka, Murmushin da baisan dashi ba ya kucce masa haɗe da ƙarasowa bakin gadon ya zauna, "Morning soulmate, waye yasaka mani ke kuka haka". Da yatsa ta nunasa tamkar ƙaramar yarinya ba tare data dena kukan ba, hakan yasa shi sakin dariyar da sai da haƙwaransa suka bayyana kafin yamiƙe yafara cire jallabiyar dake jikinsa, ba tare da Meenal ta ankara ba sai dai kawai taji ya tallabota gaba ɗaya zuwa jikinsa, kanta ta shigar cikin ƙirjinsa tana sakin ƴar ƙara yakai bakinsa saiti kunnenta yace, "Shiiiii kada kisa tánte da Afrah suji nakasa fita gaishesu yau, just relax ba abinda zanyi maku kinji ko?" Yaƙare zancen daidai lokacin daya iso bakin toilet ɗin dake cikin ɗakin haɗe dayin addu'a sannan ya shiga, taimaka mata yai tafara haɗa jikinta sannan yasa tayi wankan tsarki yana gyara mata inda batayi daidai ba, bayan ta gama ya riƙota suka fito ta nufi gado da niyar komawa ta kwanta yace, "Soulmate bakiyi sallah ba". Cike da shagwaɓa tace, "Ehim'ehim Askim ni kabarni anjima zanyi idan na tashi, Allah bacci nake ji sosai". "No yanzu zakiyi Hajiya, oya stand-up". Ya faɗa yana buɗe wadrobe ɗin kayanta ya ciro mata riga doguwa da Hijab ya taimaka mata ta saka sannan ya shimfida mata abun sallah, sai daya ga ta kabbarta sallar sannan yakoma kan gadon ya kwashe bedsheet ɗin ya shimfida wani ya koma gefe ya zauna yana kallon yadda take sallar, tabbas akwai aiki gabansa dan sallahr tata ma akwai gyara, wani abu ya ɗan ji aransa na rashin jin daɗi amma sai yayi saurin kawar da hakan a zuciyarsa, dama da Allah ya halacci ɗan adam tara yayi shi bai cika goma ba, dan haka zaiyi haƙuri tare da ƙoƙarin sauyata zuwa hanyar da ita ta dace kafin sufara tara yara tarbiyya tazo tayi wahala tunda shi ɗin ba mazaunin gida bane ita dai ɗin ce mai bada ita. Yadda jikinta keyi mata wani irin tsami ya sata zubewa anan inda tayi sallar tana sake saka masa wani kukan, a hankali ya taso ya ɗauketa ya mayar kan gadon shima yabi bayanta yana jin wata matsananciyar sha'awarta na sake taso masa, da son samunsa ne zai so ya sake samun natsuwa akaro na biyu da ita Amma ganin yadda ta barke masa yasa dole ya haƙura ya hau lallashinta har wani baccin ya sake ɗaukarsu su duka. Basu farka ba sai kusan ƙarfe sha ɗaya na safe, shima ƙarar wayar Meenal ɗin ce ta tashesu, miƙewa yai ya ɗauko wayar kan madubi cikin handbag ɗin ta ya bata sannan yafice daga ɗakin, cikin muryar baccin da bata gama sakinta ba ta ɗaga wayar ba tare data duba mai kiran ba, "Hello Meenal kin tashi lafiya?" Taji anfaɗa cikin wata murya da batasan mai ita ba, wanda hakan ya sata ciro wayar a kunnenta ta duba lambar taga ba suna, zaune ta tashi tana muttsuka idanuwa kafin ta maida wayar a kunne haɗe da cewa, "lafiya kalau waye?" "Umma ce mahaifiyar Mutallab". "Mahaifiyarsa!" Meenal tafaɗa tana jinjina kai wanda hakan yasa Umma cewa, "Matar ubansa idan baki gane ba". "Au! Kiyi haƙuri, Ina kwana?" "Lafiya kalau dama nace bari nakira naji ya aka tashi da baƙunta kuma idan akwai abinda kike so sai nasa akawo mako". "To Umma yanzu muka tashi bacci, idan naga akwai abunda nake buƙata zan kiraki nafaɗa maki, nagode". "Bakomai ƴata sai na jiki". Umma tafaɗa tana kashe wayar tare da dallama wayar harara tamkar itace Meenal ɗin tana faɗin, "shashasha har ni take faɗawa yanzu suka tashi bacci, zakici ubanki ne". Tana wannan sabbatun wayarta ta ɗauki ƙara, ganin lambar Jiddah yasa da sauri ta ɗaga haɗe da kaiwa a kunne tana cewa, "To yane ƴar albarka? Ina dai kin samu kyauta mai tsoka ko?" Kukan da Jiddah tasaka mata yasata ciro wayar a kunne ta sake kallon screen ɗin wayar kafin tace, "ke lafiya kike kuka haka? Bafa nasonsakarci duk maccen da kika gani agidan mijinta haka taji a daren farkonta, idan kikayi haƙuri sai kiga a hankali kin saba kinji ko". Majina Jiddah tafara ja a hancinta kafin tace, "a'a Umma bana tunanin kowace amarya daren farkonta zai kasance kalar nawa daren farkon, Umma jiya fa Aliyu gabaɗaya ba gidan ya kwana ba, dana kira lambarsa da safe wata maccen ta ɗauka Umma kenan hakan na nufin da wata maccen Aliyu ya maye daren farko na?" Ta sake fashewa da wani kukan kamar ranta zai fita saboda tsabar baƙinciki, Umma kuwa ashar ta ƙundumo ta aje kafin tace, "Wannan kuwa anyi ɗan akuya wallahi, akai maka amarya fal a leda saboda tsabar rashin mutunci da bunsuranci kaje ka kwana da wata, wannan wane kalar iskancin ne haka? To Shikenan ki share hawayenki yanzunnan zan kirasa". Jiddah ta kashe wayarta ita kuma Umma tahau bala'i tana gwada kiran AAB, sai da tayi kira uku a na huɗu ya ɗaga yana cewa, "wai waye yake son takurani". "Ehh..lallai yaron nan! wato ma takuraka za'ayi kai da aka kaiwa amarya kabarta acan ita kaɗai tsabar wulaƙanci, ko kamanta Aliyu bata saba da wajen nan ba zaka kaita ka ajiye cikin ida ba kowa ta kwana ita kaɗai". "Mtsss waya faɗa mako bata saba da wajen ba? Kinga kada ki takurani Umma bacci nake ji, sannan da kike tambayar ankai mani amarya na barta ta kwana ita kaɗai me take dashi da zata bani adaren jiya in ba ɓacin rai ba, ko bata faɗa mako ba nariga na karɓe budurcinta tun kafin daren jiya?". Ashar ɗin data lailayo tana shirin sannan masa cike da takaici yasa AAB ya kashe wayar yana cillata can gefen gado tare da janyo sabuwar beb ɗin daya gwangwaje amarcinsa jiya da ita ajiki yana manna mata kiss awuya hade da cewa, "let sleep baby you're so sweet". Umma kuwa tana ji ya kashe mata waya takira Jiddah, tana ɗagawa ta hau yimata bala'i akan jikinta data ba AAB tun a hanya har tasamu damar ƙare mata magana yanzu tare da cewa, "sai ki zauna kiyita haƙuri tunda ke kika siyawa kanki wulaƙanci har sai na samu lokaci na koma wajen boko na sanar masa dan na lura yaron nan ba ƙaramin ɗan iska bane sai nayi maganinsa". Jin Jiddah bata dena kukan ba yasa a hasale ta daka mata tsawa tana cigaba dayi mata faɗa, "uban waye yace kije kibude masa jiki har ya samu ya karbe maki budurci, Dama duk wata macce wannan abun shine abun tinƙahonta adaren farkonta da zaisa namiji duk girman kansa ya tarairayeta yayi mata abinda take so, amma baki da shi wace daraja kike tunanin zakiyi agunsa idan an kaiki, ko waccan fitsararriyar ƴar iskar da aka faɗa mani cewa babu wanda bai santa da rashin ji ba ina takai mutuncinta lafiya dan yanzu ma suka tashi bacci, amma ke da nake gani kamar mai wayo kunne kin ɓare ƙafafuwa ya lalata maki rayuwa yanzu kuma yana nema ya saka maku hawan jini, ai sai kiyita kukan ke kika sani". Takashe wayartana cigabansa masifa kafin tamiƙe tafice daga ɗakin.
#Mutallab Asad
#Ƴan tagwaye
#Nana Diso
#Billy s fari
SHAFI NA SITTIN DA TARA.
*MUTALLAB ASAD*
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.
Tana tashi bandaki ta wada tafara wanka hade da shafa maya mayanta sannan ta zura kayanta, tadanyi light makeup, Duk yadda takejinta cikin farincikin kasancewa da abunda tafisi Amma idan ta tuno da Yadda yake Ambatar Aisha yana bacci sai taji zuciyarta tashiga soyuwa tsananin zafi yakaru, karamin tsaki tayi tana Nufar gefen gadon Nasa tashiga tashinsa tana dan bubbuga kafarsa, A hankali yashiga ambaton Allah yana maimaita kalmar aicha? Yaa Allah yafada. Meenal Dake tsayr tundazu harma tashirya cikin shadda green wacce tayi mata kyau sosai ta kalle shi tana fadin " Askim." Murmushi yayi yana zuba mata idanuwansa dasuka haifar mata da wani yanayi Ajikinta, Dan sunkuyar da kanta tayi kasa tanajin yadda jikinta ke canza, A hankali Yariko Hannunta yana Dan matsawa lipstick din datasaka yana dan canza yanayin feeling dinsa, a hankali ya matso daita daf dashi Cikin muryar dake Nuni daga bacci ya tashi yace " Soulmate Barka da tashi, yajikin Naki? Kin warware? Yafada yana dan murmushin da ya bayyanar da hákoransa, " Am fine Askim" Tafada a takaice tana fesa turare, A hankali ya kalli tamfatse tsen dakin nata yadda ta zubar da hijjab sallayar da kayan da tacire harma da pant da bra duk a kasa, ga wata karamar trolly dinta ta bude duk ta firgita kayan, bátare da tunanin komai ba yace " you look so beautiful, inason shigar tayi miki kyau sosai,inason janbaki and lipstick Soulmate zakina sakamun ko? Kinga Am A kiss lover bazanso lip din matata yana bushewá kokuma fashewa ba, so please ana sakamun lipstick." Da dan mamaki ta kalleshi tana mamakin yadda Yayi maganar kamar bashi ba." Duk yadda taso ta danne tambayar da takeso tayi masa kasawa tayi cikin damuwa da yanayin dataso shiga dazu wanda ke Nuni da kishi kokuma makamancin haka tace "Askim wacece Aisha?" Da dan mamaki ya kalleta Sai kuma yayi murmushi yace " Ina kikasanta ?" Cikin yanayi dake Nuni da kuka táfara hawaye tana fadin" Jiya jiyannan Áka kawoni kwana daya tak Amma Ace har kafara Zancen ýan mata damanfa ku maza bakuda.." " Meenal." Yafada yana dan bata ransa kamin kuma yariko hannunta yana dan mammatsawa dayan hannun nashi kuma ya goge mata hawayen." Banason wannan kukan Meenal kada kikasance daga cikin mata marasa ilimi mana, batare dakin gaisheni ko Nuna kulawarki ba
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 39 Chapter of 54