naga kyautatawa ce iyayen matarka suka yimaka bai kamata kace baka buƙata ba". "Bala ku dawo da kayan idan akwai wuɗanda kuka kai aciki suma kufito dasu". Mutallab ya faɗa cikin basu umurni tare da juyawa ya wuce sashensa ba tare daya tanka taba, taɓa baki tayi tace, "kai ka sani miskilin banza da wofi in dai ni gaba takai ni gobarar titi a Jos". Tafaɗa haɗe da kallon masu aikin tace su kwashi kayan su kai mata a mota, wajen Jalil tanufa dake can zaune ta ɓangaren sashensa saman kujera yana latsar wayarta, yana kallon tahowarta taƙasan idanuwa amma yai kamar bai ganeta ba yaci gaba da latsar wayarsa hankali kwance har taƙaraso wajen, ƙoƙarin shiga cikin da takeyi itama ba tare data kulawa b ya sashi ɗago kai haɗe da cewa, "Umma lafiya?" Yana kafeta da idanuwa, harara tafara maka masa kafin tace, "Ai nazata rashin kunyar taka bazata barka ka iya kallonta ba balle kayi mani magana, wato kai isasshe ka samu arzikin ɗan uwa ka shige kana ci bari ka nuna isar dako mai arzikin bazai nunata ba, yau kwana nawa da aurenku amma ace ka kasa iya kai matarka ta gaida mahaifinka balle mu, to tunda bata zo ba ni gani da nake matsayin uwarka nazo naji me ka taka dakai har ita matar taka."
"Ba wannan bane damuwata kawai tambayarki nayi ko lafiya zaki shigarmun gida bayan gani a waje?" "Lafiya kalau, ai kan idanuwanka kaga abinda yakamata da akayi a ɓangaren ɗan uwan naka game da kayan garar da aka kawo, kai ma sai kafito da naka aba duk wanda keda haƙƙi akai, "Allah?" Jalil ya faɗa cike da rena ma wayon nata fuskarnan tasa a haɗe sannan ya miƙe yana ƙwalawa tiger kira, kafin Umma ta iya bashi amsa da gudu sai ga wani kare irin na turawan nan daya ci ya ƙoshi ya iso waje yana zazzago harshe, tayi wata irin muguwar zabura haɗe da komawa gefe, sunkuyawo Jalil yai yana murza gashin kan karen dake yimasu rangadin kula da shigen ciki da wajen gidan mai suna tiger Yana cewa, "Tiger naga alama kana wasa ga aikinka acikin gidan nan, idan bakayi wasa ba nakusa sa akai mani kai mami market". Haushi karen ya shiga yi alamun ya fahimci zancen uban gidan nasa kafin Jalil yamiƙe yana cewa, "Ba laifi umma ki shigo kiyi yadda kike tunanin yakamata da kayan da aka kawowa matata, sai dai kada ki manta kamar yadda wasu mutanen sam basu da tunani da kuma hankali to haka wasu dabbobin suma suke, tiger yafi wani mutum hankali, amma akan umurnin ubangidan nasa komawa yakeyi tamkar mayunwacin zaƙin da aka kwanto daga cikin daji yafito gari." Yana kaiwa nan ya shige ciki abinsa yana addu'ar Allah yasa Umma tayi izgilancin da zaisa Tiger ya nuna mata haukansa.
Tsaki Umma taja cikin dakewa ta nufi cikin gidan Mutallab dan akwai alwashin data ɗauka akansa shima, shiyasa take son shiga ciki dan ganin yadda tsarinsa yake da kuma zuba maganin datake son zubawa dan cimma burinta akansa, sai dai kash tana ɗaya ƙafa ko step ɗaya batayi ba karen yafara yimata haushi, cikin faɗuwar gaba ta dire ƙafarta tana ƙoƙarin kwasawa ciki aguje ai kuwa tiger ya biyo ta aguje shima yana ƙoƙarin kamata, ba shiri ta kwashi wata irin muguwar kwana ta juyo aguje tana barin sashen sanin tabbas in har tayi gigin shiga ciki babu wanda zai ceceta tunda ba mutunci ne ga Jalil ɗin ba, i hu takeyi sosai karen na biye da ita ta shige cikin sashen Mutallab ɗin jikinta na rawa sai dai kafin taƙarasa shiga karen yai nasarar riƙo zanen dake jikinta da zimmar cizonta sai Allah ya kareta, Mutallab dake zune a palourn ƙasa shi dasu tánte yana bata haƙuri akan abinda Umman tazo tayi suka fito har lokacin karen be dena yimata haushi ba, "Subhanallahi." Tánte ta faɗa ganin Umma daga ita sai bujen ciki da riga da mayafi ajikinta tana tsiyayar da fitsari abakin ƙofar shigowa daga ciki haɗe da juyawa ciki da sauri ta ɗauko mata wani zanen, Afrah kuwa dariya ta kucce mata ganin yadda Umma ke rawar ƙafa fitsari nabin ƙafarsa, fuska a ɗaure Mutallab ya juyo ya kalleta da wuri ta rufe baki ta juya takoma ciki tana kwashewa da wata dariyar, "Wayyo tiger yau ka biyani wallahi." Taƙare zancen tana faɗawa kan kujerar, Mutallab kuwa korar tiger da har yanzu ke tsaye bakin wajen yana haushi yai, ai kuwa ya ɗauke zanen abakinsa ya cije sannan yabar wajen yana shessheka. Mutallab na sane da wannan aikin Jalil ne dan haka girgiza kai kawai yai yakoma wajen da Umma ke tsaye tana hawaye tare da surfa masifa tana kwashewa Jalil albarka wanda sai da hakan yaba Mutallab dariya ya ɗan murmusa yana cewa, "kiyi haƙuri Umma bai kyauta ba zanyi masa magana, tánte ku shiga ciki ta gyara jikinta." "Bana buƙata na tabbata da haɗin bakinka akayi mani wannan wulaƙanci kuma sai kunyi nadamar yimani haka". Taƙare zancen tare da wacce zanen dake hannun tánte ta nufi wajen motarta tafice daga gidan, "Mtss wannan ba girma bane gaskiya, bai kamata ace kamar Umma ba anyi mata haka agidan nan, shiyasa Jalil sam baya burgeni wallahi ai wannan wulaƙanci ne". Suka jiyo Muryar Meenal dake tsaye a gefe itama tayi folding hannayenta akan ƙirji tafaɗa haɗe da jan tsaki sannan tabar wajen. Kallon Mutallab tánte tayi cike da mamaki shima ita yake kallon kafin ya sauke ajiyar zuciya haɗe da cewa, "Tánte shiga daga ciki ina zuwa". Yafaɗa tare da bin bayan Meenal ɗin, "Meenal wai me kike nufi ne?" Yafaɗa dai-dai lokacin da take zauna akan kujerar dake cikin palourn dake party ɗinta, sai data yatsine fuska sannan tace, "Kamar ya Mutallab?" Wani kallon banza yai mata kafin ya nunata da yatsa yace, "wannan ya zama karo na ƙarshe da bakinki zai koma aibanta ɗaya daga cikin ajalina, wai me yake damunki ne haka Meenal? Ƴan uwanane fa!" "An so? Ita umma ɗin ba ahalinki bace da zakuyi mata haka? Na fahimci gabaɗaya baku ɗauketa mahaifiya ba bayan ita tsakani da Allah take sonku kuma take ƙaunarku, yanzu da ace ita ta haifeku zakuyi mata haka n..?" Kafin tarufe baki Mutallab ya daka mata tsawa, "kada ki kuskura kice zaki faɗa mani wata magana akan uwa da kuma muhimmanci ta domin nafiki sanin haka duk da kuwa ban rayu da mahaifiya taba, magana ta ƙarshe kuma kiyiwa bakinki linzami akan ƴan uwana ko ya haifar maki da babbar damuwar da zakiyi nadama sosai a cikinta". Yana ƙare faɗar hakan yafice daga part ɗin ransa a ɓace, ba tare da Meenal ta damu ba tayi tsaki tare da janyo remote ta kunna tv ranta a ɓace itama, batasan meyasa ba gabaɗaya haushin mutanen gidan takeji musamman ma Jalil ɗin can da Umma tafaɗa mata cewa komai na Mutallab na hannunsa sai yadda yai dasu, gashi gabaɗaya tafahimci soyayyar da yakeyi masu tafi wadda yakeyi mata nesa ba kusa ba, hakan yasa gabaɗaya taji ta tsanesa tsana mai tsanani da bazata iya yimasa kara akansu ba ko kaɗan.
Ɗakinsa ya shige ya zauna gefen gado tare dasa hannayensa ya dafe kansa, tunani ya shiga yi duka-duka auren nasu yau sati biyu fa kacal amma ace yafara fuskantar damuwa irin haka da Meenal, duk ina soyayyar da take nuna masa da kulawa? A tunaninsa inhar tana sonsa dole taso ƴan uwansa, amma me yai zafi haka ƙiriƙiri take nuna masa bata son ƴan uwansa ta hanyar faɗar maganganu marasa daɗi a kansu? Shiru yai saboda rashin samun gamsashhiyar amsa da kuma dalilinta bayin hakan kafin kafin yamiƙe ya shiga toilet yayi wanka yafito.
Shiryawa yai tsaf cikin ƙananan kaya duk da bai fiye son su ba ya fashe jikinsa da turare sannan yafice daga gidan, akan hanyarsa yakira Jalil a waya akan abinda yafaru tsakaninshi da Umma ya nuna masa rashin dacewar hakan da yai, haƙuri ya bashi sannan ya kashe wayar ya nufi shagunan ɗunkinsa da a yanzun sunkai guda goma sha takwas dan plaza ɗaya ce dake da shaguna tara a ƙasa sai kuma wasu tara a samansu mai suna MAM TELORING FASHION DESIGNER, ƙawararrin ma'aikata sosai ya zuba shagunan dake aiki tuƙuru ba dare ba rana na manyan suturu kama daga manyan yadukka da shaddodi masu matukar kyau da tsada ana fitarwa ƙasashen waje da suka haɗa dasu Niger, Gabon, Ghana, Cameron da sauran ƙasashen ƙetare dake maƙwabtaka da ƙasar nan kuma suke gudanar da wasu al'adunsu irin namu, ɗaya bayan ɗaya ya riƙa shiga yana gaisawa dasu tare da duba kowane design da sukayi yana yabawa, dan kuwa ƙwarewarsu tasa hatta wasu daga cikin manyan ƙasar nan yanzu duka awajen suke ɗunkuna, ɗaya daga cikin yaran nasa ne ya ɗaga wata haɗaɗɗiyar farar shadda daga cikin ɗunkunan da sukayi za'a kai ƙasar Chadi yace, "Oga wannan ɗinkin tunda na gama shi naji araina cewa zai dace dakai sosai kuma idan kazo zan baka kyautarsa sai a cire acikin salary na wannan watan da kuma wata mai zuwa." Murmushi Mutallab daya ɗan zauna akan wata telor ɗin yai yana karɓar ɗunkin tare da kallon tsaruwarsa tun daga sama har ƙasa haɗe da cewa, "Anya Ukasha wannan ɗunkin bakayi don kai ba acikinsa idan kace dani yafi dacewa?" Yaran shafin duk suka sa dariya Ukusha yace, "ko ɗaya oga ai wannan ɗinkin ka wuce girmansa kawai dai zo dace da kaine." "Ok to shikenan, na karɓa a saka mani a leda sai akai mani shi a mota, ɗinkin yayi kyau sosai Ukasha nagode sosai, Maganar acire cikin salary ɗin ka kuma babuta, iya ɗinkin kaɗai daka zauna ka tsarashi har kaga cancantar zamowarshi nawa wata kyauta ce ta musamman gareni daga wajenka, saboda haka Nagode zan biya kuɗin ɗunkin da kayan duka da kaina in Sha Allah". Cikin girmamawa Ukasha ya karɓi kayan ya maida aleda sannan ya karɓi makullan motar yakai masa ya dawo, haka suka cigaba da ɗan taɓa fira dashi tamkar ba uban gida ba da yaransa kafin yai masu sallama yawuce saboda kiran sallar magrib da akayi, sai daya tsaya a wani masallaci yai sallah sannan yawuce anguwar su Aryan ya gaida Ummie, dan duk da abinda Aryan yai masa bai bari hakan ya shafi kuma da darajar iyayensa da yake gani ba dan bazai taɓa mantawa da alkhairin da sukayi masa ba, dama ana kan shirye- shiryen auren Aryan ne alokacin, dan haka da yaje kuɗi masu yawa yaba Ummie da mahaifin aryan ɗin yace su ƙara ga hidimar buki, godiya sukayi masa sosai kafin yai sallama dasu yafito, yana kawowa zai fita Aryan na shigowa da motarsa dan tuni ya maida masa da makullansa duk da shi yace baya so, gabaɗayansu parking sukayi suka fito, hannu Aryan yamiƙa masa fuskarsa ɗauke da murmushi suka gaisa, Murmushin Mutallab yai masa shima yana cewa, "Man ya shirye-shiryen buki". Aryan ya amsa masa da, "Alhamdulillah". Sun ɗan jima tsaye suna magana akan bukin kafin sukayi sallama.
Koda ya dawo gida sashen su tánte yawuce suka gaisa yaci abinci sannan yawuce nasu ɓangaren, Meenal na jin shigowarsa tayi banza dashi saboda atunaninta shi yakamata ya biyota ya lallasheta ba ita ba da gaskiya kawai ta faɗa masa, Mutallab da har yai wanka ya shirya cikin fararen pyjamas ɗinsa sai zuba ƙamashi yakeyi yana ƙoƙarin kwantawa sai kuma yaga rashin kyautawarsa idan yai haka ba tare daya je ya duba lafiyarta ba, cikin natsuwa da kuma tafiyar da idan ka ganesa zaka ce ta ƙasaita ce ya nufi sashenta, kasancewar bai ganeta a palour ba yasa ya nufi bedroom ɗinta, yana tura marfin ƙofar wani tsami ya bugi hancinsa, idanuwansa suka sauka akanta tsaye agaban madubi ɗauke da towel iya cinya, fitowrta kenan daga wanka tana ƙoƙarin shafa mai ya shigo, wani amsawa yaji tsikar jikinsa tayi tare da miƙewa lokaci ɗaya kasancewarsa mutum mai sauri da kuma ƙarfin sha'awa, taji shigowarsa amma tayi kamar bata ji ba saboda da gaske itafa fushi takeyi dashi, ɗakin ya shiga kallo bedsheet ɗin gadon a turmeje rabi a sama rabi kuma a ƙasa zube, ga kayan jikinta data cire tun daga kan na bacci har zuwa wuɗan da tacire yanzu duka watse ƙasa, shi kansa toilet ɗin data fito wanka yanzu buɗe yake ta cire takalmin data fito wankan dasu abakin toilet ɗin cikin ɗaki, ɗauke idanuwansa yai yana danne wani abu da yake ji a ƙasa zuciyarsa kafin ya tako zuwa inda take, bayanta ya tsaya tana murza mana shoulder ɗinta kafin yasa hannayensa ya zagayo dasu ta ƙugunta haɗe da mannata ajikinsa yana sauke sassanyar ajiyar zuciya bayan ya tura kansa ta gefen wuyanta, ba laifi wani tattausan ƙamshin khumra da collacam ɗin da Mommy ta haɗa mata ne tana shafawa ya tarbi hancinsa, wanda hakan ya sake birkita masa sha'awar data taso mashi ya sake matseta sosai a jikinsa yana manna mata kiss a saman kafaɗa kafin cikin kasalalliyar Muryarsa data sake yi can ƙasa yace, "Soulmate fushi kike dani har yanzu da bazan samu welcoming daga wajenki ba?" Ya ƙare zancen yana sake manna mata kiss a wuya tare da ɗora hannayensa a saman breast ɗinta yana yamutsasu tare da lumshe idanuwa, hakan yasa jikin Meenal duka amsawa itama tare da wani lumshe idanuwa ta rufesu tana karɓar saƙon nasa da yake turo mata, hakan yasa Mutallab zare towel ɗin ya faɗi ƙasa ya shiga murza breast ɗin yana wasa da nipples ɗinsu, tuni jikin Meenal ya hau rawa ta banƙaro ƙarjin tana wani kuka-kuka can ƙasa-ƙasa, Mutallab daya gama birkiceta ya wani juyo da ita gaba ɗaya suna fuskantar juna ya riƙo fuskarta ya haɗe bakinsu waje ɗaya ya shiga sha tamkar wanda ya samu sweet can kuma ya cabko breast ɗin ta yana wani murzawa haɗe da suke numfarfashi, zare bakinsa yai ya dawo kan breast ɗinta dashi yana likking ɗaya da harshensa yana sha ɗaya kuma yana wasa dashi da hannunsa tare da murza nipple ɗin yana ɗan jansa a hankali, sake banƙarewa Meenal tayi haɗe da saka masa kukan daɗi jin yadda ya jefata wata duniyar yayin da ƙafafuwanta suka soma rawa sai jujjuya kai takeyi tana tana shafa kansa tare da sake miƙa masa kanta duka, jin da yayi ƙafafuwansa na nema su kasa ɗaukarsa gabaɗaya ya sashi ɗaukarta cak ya ɗora kan gado, wata ƴar ƙara ta saki jinta saman wasu takalmanta masu tsini data jefar akan gadon wanda hakan yasa Mutallab saurim ɗagata haɗe da cewa, "what's wrong soulmate?" Bai rufe baki ba idanuwansa suka sauka akan takalman, "Oh my God". Yafaɗa yana sake mannata ajikinsa data shige tana kukan shagwaɓa dan kuwa bana zafin tsinin takalmin data faɗa akai kaɗai bane hadda na Yadda Mutallab ke yamutsata, shafa bayanta da har gun ya ɗanyi ja yai haɗe da cewa, "Sorry Soulmate". Cikin wani irin salo yana shinshinar wuyanta dan yagama fita hayyacinsa.
SHAFI NA SABA'IN DA BIYU
*MUTALLAB ASAD*
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.
Ita kuma tana tsaye kaikam shine kita kokari gurin aika mata da saƙo take duk wani ƙuzarinsa ya dauƙe haƙan yasa meenal ɗin takasa ɗaukar kafarta tana kokarin zubewa agurin ya riƙota sosai yana zuba idanuwansa aƙan bedsheet dinta, " soul mate ban iya kwanciya aƙan gadon nan." Cikin kasalalliyar maganar dake Nuni da atsananin buƙatuwa take tace " Nifa Kacigaba Am enjoying it." Janta yayi bisa white carpet din dake tsakiyar bedroom ɗin Nan yashiga aiƙa mata da salo kalakala da yakusan zarar da'ita ita kuma tana kwance ƙiƙam. Yadda take kuka da sauri da sauri ya tabbatar masa da tasamu Nutsuwa wannan ƙukan nata yasashi kara shiga duniyar ba baijin yasanta, sunayen Allah yake Ambata A hank'ali har yayi mata wata kyakyawar Runguma da tasakata saƙin karamin ihu,Ni kadagani mana Nagaji Nace maka kadagani tafaɗa tana tureshi haɗe da jan tsaki, duk yadda yaji dadi da'ita sai yaji kuma tafitar masa arai yanayin yadda Ta tureshi hakan yabashi damar mikewa yahuce inda ya ajiye kayansa yasaka har ya Nufi hanyar Toilet dinta yaga gaba daya yayi datti ga uban undies da bra duk aciki hatta sabulun wankanta baya agurin da aka ajiyeshi jiyowa yayi yace " Meenal from Now zuwa gobe makesure you clean this room." Banza tayi masa tana kara bararrajewa akan carpet din haɗe da murguda baki tana faɗin " Kaikasan wani abu clean I don't have time for Allah this, shikenan shi mutum yayita abu daya ko gajiya bayayi tafaɗa tana jan mugun tsaki.
Tun kamin yaƙarasa part dinsa yaji gaba daya zuciyarsa babu dadi Mike damun Meenal ne? Menene hakan datakeyi? Yana ganin alot of changes atattare da'ita? What course that? Kusan 2weeks da biki but bazaice yaji dadin zama da'ita for once ba, aikinsa kenan magana da faɗa ga wulakanta ƴan uwansa datake famanyi. Ko da yakarasa part ɗinsa k'allon set room din yayi yaga yadda yayi kura ƙadan jiya ma sai Afrah yasaka tagyara part din steps din yahau zuwa daƙinsa sai da yatabbatar ya gusar da najasar dake jiƙinsa kamin kuma yasamu guri yazauna gefen gado yana karatun Alkur'ani, wayarsa ce data shiga ringing yasashi dakatar da karatun yana kallon makeken agogon dake ciƙin daƙinsa duba da karfe kusan goma sha biyu nadare yasashi adana Al'kur'anin yana ƙallon wayar tasa ganin Numbar idress ajiki yasashi sanin tabbas babu lafiya tunda bai taba kiransa da wannan lokacin ba, Dagawa yayi baƙinsa dauke da sallama yana faɗin " lafiya idress?" " Wallahi da sauki dai Kwana biyu daman Na lura ƙamar Ana shigar mana wannan shagunan Na nan Singa dan kwanaki naga Ancanza mana mukulle yanzu ma Alhaji Bala yadameni akan kayansa wai ya turo mota shine fa mukazo za'a zuba masa natarar da mukulle akarye." " Subhanallahi ganinan zuwa yafaɗa yana ajiye wayar. Jallabiyarsa yasaka sanna ya sakko yana kokarin kulle part din dan ganganci ne babba agareshi barinsa abuɗe daya daga ciƙin motocinsa ya hau haɗe da danna horn, mai gadi da suka fara bacci daya daga cikinsu yatashi firgitgit ya huce zuwa budewa, mintuna da bazasu gaza ashirin ba yakaishi kasuwar, masu gadin gurin yafara nema Nan akace masa suna ta baya " Ranka yadade gamu." idress ne yace " Wato daku ake hada baki ana cutarmu bayan albashi mai tsokar da ake baku." " A'a Ranku yadade wallahi bazamu taba yarda acuceku ba ballantana kuma har mu mucuceku, Anfi watanni wasu sunzo kuma naga kamar da daya daga ciƙinku ma ai suka duba kwadayen sannan suƙanzo sa'i da lokaci su dibe kayan abincin kamar yadda kuka zo dinnan." Mutallab da ransa ya gama ɓaci yace " Daya daga ciƙinmu kuma?" " Eh tabbas bansan sunansa ba Amma kaima oga naga kuna yanayi." " Jamil kenan?" Mai gadin ne yace tabbas Naji suna ambatar sunan nan." " YaaAllah garin yaya mukayi sakaci haka?" " Ai kawai gobe acanza kofofin nan asaka masu tsaro." " Kukuma daga yanzu ko suwaye sukazo kada kukara barinsu su shigo Nan." " Inshaa Allahu Angama ranka yadade."
Meenal dake kwance akan carpet taji wayarta nafaman kara haƙan yasata ha zarin mikewa dan tasan umma ne duba da babu kaya ajiƙinta amma haƙan bai kasance damuwa agareta ba sai ma kara bajewa datayi akan gadon tana daukan wayar haɗe da karawa akunnenta, " ke ɗiyar nan ina kika shiga ne?" " Umma bata kusa danine." " To banason sha shanci tahaka za'a mallake miki mijin Naki kina faman soƙanci? Kijini da yarinya." " DanAllah umma kiyi hakuri zan dinga barinta akusa dani." "To yasadu dake ne?" " Eh umma bai dade da fitabama." " ƙin dibarmin maniyyin?" " Wallahi na manta Sam." " wai ke bakida hankali ne anaso a ataimakeki ke kuma kina wasa dan rashin hankali." " To Ni umma gajiya nakeyi shiyasa nake mantawa." " Wayasani ko kanninsa ke yimiki asiri Ai nagayamiki sai kintashi tsaye idan bahaka ba kina zaune zasu sakashi yakara aure dan haka ki tashi tsaye." " Ai umma bana raga musu ko ƙadan tunda nasan Bazai taɓa iya rabuwa dani ba." " Yauwa haka nakeso inajiranki zuwa gobe inga abunda nasakaki." " To umma sai da safe."
Da safe yanayin wanka Nufi part ɗinta Nan yatarar da TV akunne ga fulallukan jikin kujerar duk an cillosu Nan kuma ga lemon kwali da glass cup ajiye sai indomie da aka dafa amma ko rabi ba'a cinye ba, Da mamaki ya kara kallon wandonta agurin, da dan zafi yashiga kiran sunanta " Meenal" " Meenal". Itama da sauri tafito jiƙinta sanye da kayan bacci " Wannan kira haka lafiya ta faɗa tana dan tsorata da yanayin datagani a fuskarsa " " Wacce iriyar kazama ce ke? Nace wacce kalace ke? Menene haka kalle dakunanki kalli falonki." " To wai saboda Allah , Ni zangyara dakunan? Nifa agidan mu gyaramin akeyi komai yimun akeyi." Cikin zafin rai yace " Nan gidanku ne? Nace miki Nan gidanku ne?" Jiƙinta na ɓari tashiga faɗa masa A'a to nabaki 2minute kigayara palon maza da daƙinki kamin in bata miki rai yanzu yanzunnan." Jikinta har rawa yake tashiga daga kushin din ta dauke cups din da lemon haka daƙinta ma kayan nata kawai kwasheshu tayi ta cillasu cikin toilet ta rufo su. " Kallan gurin yayi balaifi yanzu amma kuma akwai datti yana bukatar mopping, kallonta yayi yace " Nine zan miki sharar da mopping." Ruwa taje ta dibo da uban omo aciki ta saka mopa tashiga gogewa batare da. Ta matse ba. Kallonta yashigayi da mamaki dan ko shandar mopping din bata iya rikewa sosai ba, yadda tuwa yashiga malala yasashi dakatar da'ita " Haka akeyi?" Kuka tafashe dashi tana faɗin " To banace maka ban iyaba yau zan kira momy sai takawomin ƴar aikinta." " Ban amince da yar aiki ba ko dawasa Wallahilazim naganta agidannan sai na mugun ɓata miki tunda ke bakisan abunda ya kamata ba." Kallonsa tayi da mamaki tace " To wazai dinga aikin?" " Ke ce yafada yana miƙewa. Sai kuma ya koma ya zauna." Kawomun breakfast dina yanzu." " Nifa ban'iya ba tea kawai na'iya." Sai dai inyi maka order danAllah da mamaki yakara ƙallonta yace " are you serious? Break fast ayimun order." Da daddare kiyimun tuwo nagayamiki Nafita." Sabon kuka tasaki tace " Tuwo kuma wallahi ban iyaba." " To idan kin isa kada kiyi kinji." " To zanyi." " Better yafaɗa yana lalubar aljihunsa yamika mata kudi." Karba tayi tare dashigewarta daƙi." Binta yayi da kallo yanafaɗin Allah yashirya.
Ko da yasauka bangaren su Tante ya'isa suna palour azaune, sallama yayi suka amsa masa, Afrah dake kwance gefen tante tatashi tana faɗin " Ina kwana yaya." " Lafiya lou Afrah ya exam." " Yaya mungama Tunjiya." " Mashaa Allah Allah yabayar da Sakamako mai kyau." " Ameen tante tace. Tashi Afrah tayi tafita zuwa gidan jalil dan ta lura da dan'uwan nata kamar so yake yayi magana da tante. " lafiya dai ko?" Tante ta tambaya tana kallon mutallab. " tante ina kokarin danne damuwata nakasa wallahi, Abubuwan Meenal sun fara damuna, kidubafa tante kije sashinta kiga yadda yake yanzu babu kyan gani fa kazanta tun abun nabani mamaki har yafara bani tsoro gashi babu girmamawa tsakaninku harma ni yanzu Abinci dakika sani Tante order takeyi wallahi." Shiru ta ɗanyi kamin tace " kayi hakuri Mutallab inshaa Allah zata gyara kasan kowa da kiwon da akayi masa ilau ko gidansu ita ba'a kwabarta a aiki ne shiyasa kayi maya uzuri tanan." " Wallahi tante bana daukar wannan akazantar tata idan zata gyara to tagyara in bazata gyara ba kuma zan dauke mataki mai tsauri." " To Adaiyi hakuri DanAllah, daman muna son zuwa Niger Tunda kaga Afrah tayi hutu ko sati sai muyi ko?" " To babu damuwa tunda nima zan shiga kasar zuwa jibi sai kuzama ciƙin shiri, passport din dakikayi yana hannunki ko jalil?" " A'a yana hannu na." " To shikenan sai ki hado dana afrah ga mukulle na idan tadawo ta gyaramin shashina." To Allah yakiyaye
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 41 Chapter of 54