sallama.
**********
A ɓangaren Meenal kuwa gudu takeyi sosai na ganganci cikin motarta Tata tana sake gwada kiran Bestie bayan tagama kiran Mamah har lokacin ta jita kashe wanda hakan ya tabbatar mata da ba lallai suna gida ba, can taji Bestie ya ɗaya wayar Tata da sauri tace, "Hello Bestie kana Ina?"
"Ina guess house ɗina". Ya Bata amsa cikin wata irin murya da bata iya tantancewa ba, kashe wayar tayi ta nufi gidan nasa da yake zuwa ya huta tana isa ta danna wani mugun horn take maigadin ya taso ya buɗe mata yana gaisheta cikin girmamawa don ya santa, cikin iko da isa ta danna kan motar tata ta shige ba tare data amsa gaisuwar ba ta kalli wani babban ɗan aikinsa tace "kai yana ciki kuwa?" Cikin girmamawa yace "Eh yana ciki ranki yadaɗe". Ta ɓalle marfin motar tafito tayi cikin gidan, door bell ta buga lokacin data ƙarasa ciki, cikin mintuna 2 sai gashi yazo ya ɓude mata cikin shiga ta gajeran wando babu riga ajikinsa, ɗan ja baya tayi kaɗan tana harararsa tace, "Meye haka Bestie? Ina rigarka ne..." Kasancewarsa cikin maye yake yasa ya shiga kallonta tun daga sama har ƙasa yana jin wani abu na tsarga masa ajiki, wani mayen kallo tabi jikinta dashi yana haɗiye wasu yawu da ƙarfi ganin yadda rigar ta lafe mata ajiki ta bayyanar da lungu da saƙo na surar jikinta, cikin wani yanayi ya kamo hannunta haɗe da fizgota da ƙarfi ya rufo ƙofar. Kallonsa tayi tace, "Bestie are you okay..." Kafin taƙarasa taji ya manna ta a jikinsa yafara kissing ɗinta cikin wani irin yanayi dake nuni da ba'a cikin hayyacinsa yake ba, ƙoƙarin ƙwace jikinta tashiga tana kiran sunan sa amma yayi mata banza don Amaye yake, ji tayi ya fizgota ya jefa kan gado yana ƙoƙarin cire gajeran wandonsa tayi saurin tashi tsaye cikin ruɗewa tana cewa, "Wai me zakayi haka Bestie nashiga uku kai bakada hankali da tunanine kake Abu sai kace jaki? Mikewa tayi ya jawo rigarta ta baya ta yage hakan yabawa zip ɗin jikin fitted gown ɗin tata cirewa ya rungumeta tsam Yana faman lasarta, yadda jikinta ya shiga rawa yasa tashiga dukansa haɗe da ƙoƙarin turesa da dukkanin ƙarfin ta tana kaima yaƙushi taki ina tare da tsine masa, tuni AAB ya sake rikicewa tsimi data sashi fatawa ya taso masa lokaci ɗaya, yace
"That's what i want from you babies Amma kinata ja mani rai, Ina sonki da yawa ina so na fidda dukkanin sha'awarki da nakeyi yau, taya kullum kullum ki dinga bayyana jikinki haka kuma kina nanne Mani kice bazanji komai ba Bestie? Nifa ba dutse bane tayaya bazanji feeling ɗinki ba, Meenal am yours you're also mine common My baby touch me I touch you!" Fitilar dimlight dake gefen gadon ta ɗauka ta maka masa akansa ya saki wata razananniyar ƙara yana riƙe kansa ita kuma jikinta na rawa taja Jakarta ta bude ƙofar tafice aguje ta faɗa cikin motarta tana danna wata uwar horn haɗe dayin reverse da ƙarfi tabar gidan tun kafin gateman yaƙarasa buɗe mata, wanda ba don Allah ya tsare ba da tafi takansa tawuce saboda tsananin tashin hankalin da take cik..
******
*Darasin mu Nafarko*
INASO KUSAN CEWA DUK ABUNDA ZAKISAKA AGABANKI BAZAI SAKA KIJI WANI DADI BA KE SOSAI SAI DAI MIJINKI YAJI DAƊI SABODA BA NI'IMARKI BACE BA WANI IDAN KIKA SAKA MA SAI DAI YASAKAKI JIN ZAFI ACIKIN FARJINKI.
KU KUJI SAKA WANI MAI AFARJINKU.
NAYI TUNANIN MUNGAMA WANNAN MATSALAR TUNTUNI
KUNSAN ROMANCING?
BAKWAYI NE DA MAZAJENKU?
KUNSAN AMFANINSA KUWA?
AMFANIN ROMANCING WATO TATTABA JUNA SHINE YA SAUƘAR MIKI DA RUWA ACIKIN FARJINKI
SHIYASA NACE KUSAN KANKU IDAN KIKA BARI NAMIJI YANA MIKI SHIGA DAYA BABU WASA DA NONUWANKI BABU DAN SHAFA GABANKI BABU KISSING WANI DADI ZAKISAMU???? SHIMA TAYAYA BAZAIJIKI ABUSHE BA BAYAN MUSULUNCI NE YACE SU AIKA DAN AIKI.
IDAN ZAKI SHAFA MAGANI GABANKI KO WANI RUWA KO MAI TO AI BAKIDA NATURAL NE
GA BABBAN SIRRI ANBAMU AKAN MUYI WASANNI KAMIN JIMA'I.
KE ZAKI KOYA MASA KE ZAKI KOYA MASA NAGAYAMUKU NAKARA GAYAMUKU KU ZAKU KOYAWA MIJINKI YADDA ZAI TSOTSI NONUWANKI YADDA ZAI SUMBACEKI YADDA XAI WASA DA GABANKI.
WALLAHILAZIM IDAN YAYI WASA DAKE KARYAR ZUBAR NI'IMA DAN DOLE KIJIKI🫡
NISHI DA FAƊIN SUNAYE MASU DADI ALOKACIN JIMA'I INA SONKA INA KAUNARKA DANALLAH KADA KADAI NA ZANKAWO ZAN KAWO KANADA DADI MIJINA UHMMMM
Magana ta gaskiya a wannan fannin a nan ne aka yiwa matan hausawa nisa , don da yawa sune basu dauki hakan a wani Abu Mai muhimmanci dake Iya jefa tsantsar sonki a zuciyar mijinki ba.
#Mutallab Asad
#Ƴan Tagwaye
#Billy S Fari
#Nana Diso.
*MUTALLAB ASAD*
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.
# ƳANTAGWAYE BIYAR
#MUTALLAB ASAD
NA NANA DISO &
BILLY S FARI
________*KIN TABBATA KIN CIKA MACE? BABBAR MACE DAKE JI DA KANTA? KINA CIKIN MATAN DA SUKA SAN KANSU? WANDA SUKA SAN MUTUNCI DA DARAJAR KANSU? KO KUWA KEMA KINA CIKI SAHUN SU O’O?*
*INA KUKE MANYAN MATA? WAƊANDA SUKA SHIRYA DAN GYARA JIKINSU? AURANSU? DA KUMA FARINCIKINSU?”
*KUYI MAZA KU GARZAYA GUN FITACIYGA KUMA INGANTACIYAR MAI MAGANIN MATA DA MAZA DAN AMSAR NAKU KU GYARA DA KANKU WATO MEERAH HERBS WACCE TAI FICE GUN KAWO MUKU INGANTATTUN MAGUNGUNA BA TARE DA ALGUS BA.*
Mun gwada mun gani 💯
Mun gani mun shaida 💯
Anyi mun gani 💯
MAGANIN SANYI
MAGANIN NONO
MAGANIN HIPS
MAGANIN SLIMMING
MAGANIN NANKARWA
GYARAN AMARE
GYARAN MAIJEGO
MALLAKAR MIJI KO MATA
SUBULU DA SCRUB
MAYUKA NA GYARAN JIKI
TURAREN WUTA
MATSI
MAGANIN NI'IMA
MAGANIN TSUMI
INFECTION FLUSHER DA DAI SAURANSU…..Uwar gida, Amarya, Budurwa, Saurayi, Ango, Mai gida? Duk mai kuke jira? Kuyi maza ku garzaya Meerah herbs maganin dake ingantace 💯
08142800199
07068558096
20.
Acan bangaren Meenal kuwa ganin Mommy tayi Meenal da Bestie ɗare-ɗare kan gado tana koƙarin kwace filo a hannunsa shi kuma sai ya janyota gabaɗaya ta faɗo masa ajikin suna dariya, cikin ɓacin rai yadda tagansu jikinta har yana rawa ta ƙara so wajen ta kifawa Meenal mari tana fuzgota haɗe da dauƙar wata ƙaramar wayar charger tashiga zuba mata hawaye na sauko mata a fuska take cewa, "Me nayi maku haka Meenal da zaki nemi lalata rayuwarki acikin gidanku salon a zageni". Meenal da tuni tasa wani ihu tare da fashewa da kuka tace, "To ni me nayi mike ne? Shiɗin fa Bestiena ne kuma ba wani abu kika kamamu munayi ba". Taƙare zancen tana riƙe wayar cike da rashin kunya, AAB kuwa kasa komai yayi sai gefe guda da yakoma jikinsa na rawa dan shima yasan bai dace ba abunda sukayi duk da kasancewar shima kusan halinsu ɗaya da Meenal ɗin don shima babansa ke sangartashi har abun ba'a magana, mahaifiyarsa kuma macece mai tsananin addini da tsoron Allah tana iya ƙoƙarinta itama akansa!"
Abba kuwa da dawowarsa kenan yaji masifar da Mommy keyi da Meenal da sauri ya hawo saman, dai-dai lokacin Meenal ta sake ƙwallah ƙarar da yasa duka ƴan aikin gidan firgita sanadiyar kokuwar data fara yi da Mommy ta jefar da ita agefan kujera cikin ɓacin rai take faɗin, "Meenal bazaki kasheni ba wlh na gaji da wannan rashin mutuncin naki, jinina kike nema ya hau ne da zaki kawo mani wani har cikin daƙinki bayan daga ke har shi ba yara bane? An faɗa maki rashin tarbiyar hauka ne ko kuma gatar iyaye hauka take sawa?" A zafafe ta juyo kan AAB tana cewa, "kai kuma shashasha, daƙiƙin jahili da bakasan illar keta hadin Allah ba maza kafita kabar gidan nan kamin nasa masu aiki suyi maka dan iskan duka". Ko ƙarasa rufe baki batayi ba a firgice yafita yana harhaɗa matattakalar ya sauka da gudu, ba tare da Dady ya damu dashi ba ya nufi cikin daƙin Meenal zuciyarsa na masa wani kalar zafi, Meenal na ganinsa ta sake narkewa tana riƙe cikinta daga ƙasan da take ƙwance tana kuka, da sauri ya ƙarara ya ɗagota jikinsa a ruɗe yana cewa, "Menene Meenal meyafaru?" Langaɓewa ta sakeyi tana nishin ƙarya take cewa, "Wayyo Dadyna zata kasheni wayyo Allah na nono Dady ka taimakeni lafiyar dani acikin gidan nan wlh Mommy kasheni zatayi". tafaɗa tana rirriƙesa kamar mai jin tsoro, Dady da dama ransa aɓace yake tunda tafiya yanar Meenal tana kuka gashi yayita kiran wayarta bata ɗaya ba ya riƙeta yana cewa, "Bazaki fita kibar gidannan ba Meenal saboda gidanku ne sai dai ita tafita tabar maki gidan". batare daya tsaya wani tunani ba ko bin ba'asi balle bayanin da Mommy ke ƙoƙarin yimasa ba ya ajiye Meenal ɗin tare da fizgo Mommy ya shiga janta har sai daya fito da ita daga cikin ɗakin Meenal sannan ya turata da ƙarfi yana huci cike da masifa yace "Bana don ganinki Meenal kifita kibar min gida Mansurah bana ɓukatar cigaba da zama dake tunda ke bakisan mutunci da halaccin ba so kike ki kashe mani yarinyata Saboda ba kida imani to kitafi gidanku bana bukkatarki zanci gaba da kulawa da ƴata". yaƙarasa yana watsar hannu alamun ta tafi tare da komawa wajen Meenal yana lallashinta ita kuma tana sake narkewa". Kasa cewa komai Mommy da gaskiya tayi mata yawa tayi a hankali tafara saukowa daga kan benen, Dady kuwa taimakawa Meenal yayi tamiƙe daƙyar ya zaunar da ita bakin gado yana cewa ko suje asibiti ta girgiza kai tare da zamewa taɗan kwanta tana cewa bacci take ji, sai daya ga tarufe idanu tana sauke ajiyar zuciya sannan shima ya sauke ajiyar zuciyar tare da miƙewa ya rufo mata ɗakin, yana hawo matattakalar zai sauko Mommy na fitowa lulluɓe da mayafinta da kuma jikkar akwatinsa, haɗa idanuwa sukayi ta ɗauke fuska tanufi ƙofa, har zata fita sai kuma ta tsaya ba tare data juyo ba tace, "Zantafi zan barka da yaranka ɗan nima dama nagaji da zaman dakai, Nagaji da kallon Meenal bisa wannan turbar rayuwar da sam babu dama a hukuntata ko nuna mata tayi abunda ba dai-dai ba, Allah shi sheda ne akan nayi abinda zan iya na kuma yi abinda kowacce uwa shine zatayi idan taga yarinyarta na ƙoƙarin lalacewa, ka je kaci gaba da sangartata da lalatata don ranka daga yau babu wanda zai dakatar dakai, lokaci zai zo da zaka fahimci illar rashin bata tarbiyar da zata iya sata gane banbancin dake tsakanin haram da halal, amma ka sani ko Asiya na kama da wannan katoton saurayin a ɗakinta bisa gado ɗaya abinda zanyi mata kenan, wataƙil ma sai na kusan rabata da lumfashinta don ta gane kuskuren data aikata". Sai data ɗan tsakaita tana goge hawayen dake kan fuskarta sannan taci gaba da cewa, "Zan tafi gidan ubana tunda Allah yasa nima ina dashi kuma ka aiko mani da takardata don karka taɓa tunanin zan dawo cikin gidanka ɗan nima bana buƙatar hakan".
Tafaɗa cikin zafin rai itama tana tuna kalaman daya faffaɗa mata sannan taja akwatinta tafice, da kallo ma'aikatan dake cikin gidan da suka fito tun ɗazu suna sauraren duk abinda ke faruwa suka bita cike da tausayinta don kowa yasan kalar irin haƙurin da takeyi acikin gidan.
Meenal kuwa ganin yana fita fitowa tayi ta laɓe abakin ƙofar ɗakinta, tana ganin Mommyn tatafi ta saki murmushi tare da hayewa saman gadon tayi tsaye tana tsalle farinciki, shikuwa Dady ganin dagaske Mommy tatafi har da akwati a hannunta yasa shi ɗaga ƙafafuwan sa daƙyar ya sauko ya wuce ɗakinsa don yau yanda yake jin zuciyarsa bazai iya dakatar da ita ba, yasawa ransa haƙura da Mommyn saboda ƴarsa tasamu ƴanci da farinciki acikin gidansa, wani irin mugun sarawa yaji kansa nayi tare da juyawa ya samu gefen kujera ya zauna yana sauke numfashi tare da Furzar da zazzafan saka ta hanci da bakinsa, batare da yacanza kayansa ko ya watsa ruwa ba ya miƙa ya ƙwanta kan gadon nasa yana jin wata irin damuwa dasƙare a zuciyarsa.
Waya Meenal taciro takira lambar bestie ɗinta da tashin hankali ya gama mamayesa ya kasa ɗagawa don ganin yakeyi kamar shima mahaifin nata zaiyi faɗa, har kusan sau uku tana kira bai ɗaya ba sai ta tura masa saƙo da.
_'Matsoraci ka ɗaga wayar mana Bestie'_
Sannan ta juya akalar kiran nata ga wayar mahaifiyarta data lalubo sai dai ita wayar tata ma a kashe take, tsaki taja sannan ta diro daga kan gadon ta shiga sauya kayan jikinta zuwa wata doguwar riga red colour mai sulɓi data ɗame mata ajiki kai ka ɗauka fatar jikinta ce ta ɗauki mukullan motarta tafice daga gidan ba tare data bi takan Dadynta ba ma'aikatan gidan sai kallonta sukeyi cike da mamakin fitinar data gama haifarwa acikin gidan amma abun baƙin ciki da kuma takaicin abin ko ajikinta bai dameta ba.
**********
Gida ne madaidaici da ko kaɗan bai kamo rabin kyan gidan data baro ba dan ko ba'a gayamaka ba kasan na marasa karfi ne duba da yadda yasha gyara irin na zamani da maigidan nata yasa akayi amma kuma duk da haka yanayin ginin nanan irin na mutanen da, da Mahaifinta tafara cin karo a dandamalin ƙofar gidan yana zaune hannunsa dauke da carbi takaraso, kukan dake cinta baisa ta tsaya iya gaishesa ba bayan tafito cikin motar tata kawai tashige cikin gidan, "Subhanallahi wa nake gani haka kamar mansurah?" Mahaifiyarta da jin sallamarta ya sata fitowa tana faɗar hakan, Kukan da tasaki yasa mahaifinta daya biyo bayanta cewa inna takamata sushiga ɗaki dukkansu hankalinsu a tashe, jugum iyayen nata sukayi kowannen su yana jiran yaji lafiya ba tare da sun hanata kukan ba har sai da tayi mai isarta tagaji sannan tace, "Bana don Allah ku karbo mani takardata nagaji da zama gidan can". Baki inna ta buɗe kafin tashiga tafka salati tana cewa "Innalillahi wa inna ilaihirrajiun malam kaji abinda yarinyar nan ke faɗa! mansurah anya lafiya kike?" Malam dashima mamaki yakusa kashe shi jin abinda tafaɗa yace "Yi haƙuri Mansurah kifaɗa mana shin wani abunne ya faru?" Saida Mommy ta share ƙwalla sannan tace,
"Ya gaji da zama dani akan ƴarsa shine yace in dawo gida".
"Kamar yaya ki dawo gida?" Inna tafaɗa.
"Ban sani ba inna, nidai ko meye kawai nazo kenan bazan sake komawa ba yaci gaba da wulaƙantani akan Meenal, baba meye laifina don na iskota ita da wani yaro a daƙinta suna wasan banza akan gadonta na hukunta? shine ya wulaƙantani agabanta har yana cewa natafi baya son ganina, to wlh Baba nima nagaji bazan iya da wannan wulaƙanci ba." Ajiyar zuciya Malam yaja haɗe da cewa, "Assha Subhanallahi banji daɗin wannan lamari ba Mansura, amma sau nawa muka gayamiki kidaina shiga shirgin yarinyarsa tunda baya so? Tunda dai baki rasa komai ba kuma mutumin nan yana kyautatamiki har muma da muka haifeki sai kibishi a yanda yake so a zauna lafiya saboda shi ba abunda zakiyi masa yaga kinyi masa sakayya kamar kiso yaransa ki kaunace su?" Kallon mahaifinta tayi kafin tace, "Yanzu Baba abunda nayi ba soyayya nace gareta? Akwai sakaryar da zanyi masa sama danaba ƴaƴansu tarbiyar da zaiyi alfahari dasu nan gaba fiye dani?"
"To ai tunda baya so Mansura sai kibishi a yanda yake so, bakiji me hausawa ke cewa ba? Jiki magayi kuma idan giɗa tayi zafi dakanta take ƙara". Inna ce da tasan irin ɗacin da ƴarta keji tace "A'a Malam rashin tarbiya ai baida daɗi, ɗiyar nan tasa abinda takeyi yayi yawa wallahi akwai buƙatar ana tsawatar mata, yanzu don Allah idan diyarta ce zakace ta ƙyaleta? ai dole zaka ƙarfafata data gyaramata saboda kasan ba daidai takeyi ba, amma da yake diyar gold ce ba'a isa agyara mata ba tunda anaci ƙarƙashin mahaifinta sai kace adaina, wannan ba daidai bane don kai ne malam". Murmushi mahaifin Mommy yayi tare da cewa,
"To yanzu faɗa mani meye amfanin ɓata biyu ɗai bata gyaru ba? Nafarko dai yarinyar bazata dena abinda takeyi ba, sannan ita kuma tazo ta guntule aurenta da shine rufin asiri ta".
"Amma malam kajifa saboda rashin ta ido wani saurayi tashiga dashi daƙinta yanzu kai kana ganin hakan yakamata ta zuba mata idanuwa don a zauna lafiya ita kuma duniya ta zageta cewa ta zuba idanuwa don bata haifi yarinya ba zata barta ta lallace? Anya hakan adalci ne?"
"Wallahi inna kaɗan kikaji daga rashin mutuncin yarinyar nan duk hakurina da kika sani zama da yarinyar nan yasa nafara zama mai zafi, rannan ma sai 1 tadawo gida." Mommy tafaɗa tana cire mayafinta Inna ta shiga kaɗa kai tare da kallon Malam tace, "Kaji ko? Ni wallahi shi megidan nata nake jima tausayi sabida Allah fa yarinya tazama budurwa babu iya magana babu iya lafazi babu girki babu karatu sai fitsara da rashin kunya kuma ahaka yake tunanin gata yayi mata, da wannan tarbiyar yake tunani zai aurar da ita wanene zai kwasa saboda Allah fa." Cikin son lallashinsu su duka malam yace,
"Duk ba wannan ba Mansurah tunda kinyi gyaran sun nuna basaso don Allah ki hakura kisa masu ido, Allah ma yagani kinyi iya ƙoƙarin ki, kawai a matsayinki na uwa kibita da addu'a don ko ɗanka ne idan Allah baiso ya shiryashi ba baka isa ka shiryashi ba, Allah yaga zuciyarki dan haka kicigaba da addu'a shine abunda yafi dacewa da ita, shi kuma yanzun nan ki kirasa ki basa haƙuri ki koma ɗakinki, na tabbata sai yaji kunyar abinda ya aikata don gyara kayanka bazai taɓa zama sauke murababa".
"Amma baba fisabilillahi zai fa ɗauka bazan iya rayuwa ba dole sai dashi". Mommy tafaɗa tana sake ƙoƙarin fashewa da kuka, Inna da itama sam bata so ace takoma gidan don kada ya ɗauka batada gata ta kalli malam tace, "Gaskiya malam ka ƙyaleta ta zauna har sai ya gano kuskurensa tunda bawai Bama son ƴarmu bane muma, shanuwa ai bata gazawa da ƙahonta idan yana tunanin haka?"
Cikin ɗan ɓacin rai malam ya kalleta haɗe da cewa, "Nasan me nakeyi don haka banason sha-shanci ta kirasa ta bashi haƙuri takoma ɗakinta na gayamuku, aure ai shine mutuncin ɗiya macce sannan ku aƙaramin tunanin ku tunda yace haka baya sonta ne yanzu? Shi aure ɗan haƙuri ne, juriya da kuma sadaukarwa a tsakanin juna, shima soyayyar ƴarsa ce ta rufe masa idanu da kuma ɓaci rai, na tabbata da baya son matarsa ba cewa zaiyi tataho gida ba sakinta zaiyi, dole sai Mansura taƙara haƙuri da lamarinsa da ƴarsa ta kuma kauda kanta tare da cigaba da kyautatawar data saba yimasa, hakan zai sa komai yawuce nan gaba saboda shi ganin hudowar alfijir namai haƙuri ne, sannan aure tunda Allah ya halicceshi ɗauke yake da masaloli kala-kala acikinsa, babu wani aure a ƙasar nan da ba'a fuskantar ire-iren waɗannan matsaltsalun acikin rayuwar aurensu sai dai kowa da tashi matsalar, dan haka tunda Allah yasa kin fahimci inda matsalarki take da mijinki sai kije kiyita haƙuri tare da kauda kai a sha'anin yarinyarsa".
"Yanzu Baba so kake dole nakoma?"
Murmushi yayi irin na manya yace "To mansurah akwai gatan da yahuce na auren ne? Idan kin fito ɗin karshe dai wani auren zaki ƙarayi ko? Kuma wani namijin zaki kara aura mai bambanci da halin waccan, kinsan matsalar shi, Mudinga yiwa kanmu adalci tare dayain tunani, duk abunda akace ibada ne to munsan kuwa zamu samu jarabawowi ta ɓangare dadama acikinsa dan haka na baki umarni ki kirashi kibashi haƙuri ki koma ɗakinki kinji ko? Allah yayi maki albarka ni zan je wajen sallah naji ankira sallar magrib." Yana gama faɗar hakan yamiƙe yabar ɗakin duk suka bishi da idanuwa Momy tasaka hannu ta goge hawayen dake kan fuskarta dan duk wannan abubuwan dake faruwa tsakaninta da Dady yaune na farko data buɗe baki da kanta ta faɗawa iyayenta saboda so da ƙaunar da take yimasa, bata so tazo tafaɗi abinda zai ɓatawa iyayenta rai har yazo ya saka masu tsanarsa alhalin ita dashi sun dai-daita. jan numfashi tayi sannan ta kalli Inna data kasa cewa komai sai alokacin ganin kallon da Mommyn keyi mata tace, "Ba abunda zan iya yi malam ya gama magana, kiyi haƙuri Mansurah kije kiyi abinda mahaifinki yace kiyi da kuma abinda idan diyarki ce kika kasa saitata zakiyi mata wato addu'ar nema mata mata shiriya kinji ko, ki ƙara haƙuri ita kuma Allah ya shiryeta."
"Ameen Inna." Mommy tafiddo wayarta tana tunanin ta yanda zata fara kiran Dady tabashi haƙuri kamar yanda mahaifinta yace.
#Mutallab Asad
#Ƴan Tagwaye
#Billy S Fari
#Nana Diso.
SHAFI NA ASHIRIN DA HUDU.
*MUTALLAB ASAD*
Arewabook:- billysfari
Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip post 1k ne.
*RUBUTUN ƳAN TAGWAYE BIYAR.*
NA
*NANA DISO**
&
*BILLY S FARI*
____Darasi Na UKU____
*YAU ZAMUYI MAGANA AKAN TSAFTAR FARJI*
*DAYAWAN MU BAMA KULA DA GURIN NAN YARDA YAKAMATA SAI DAI TURA MASA MAGANIN MATA WANDA BAMUSAN ILLAR DA YAKEYIWA FARJIN MU BA*
*SHIDAI WANNAN GURIN GURINE MAI DARAJA SOSAI.*
*DAN HAKA BA KARAMIN ILLAH BANIBA SAKA KOWANNE ABU ACIƘINSA*
*GURINE DA CANCIKINSA AJIƘE YAKE BAKYA BUKATAR TURA MASA WANI ABUN DOMIN YAYI RUWA.*
*WANNAN CUTUKA DA SUKAYI YAWA NA ZAMANIN NAN*
*DOLE NE KI KULA DA ABUNDA ZAKI SAKA SABODA SU CANCER DA MAKAMANCINSU.*
*DUK YADDA KIKA KAI GURIN GANIN KINYI TURE TURE KISANI IDAN KIKA SAMU MATSALA AFARJINKI WALLAHI TALLAHI DUK YADDA MIJINKI YAKESON KI SAI YANEMI INDA ZAI SAMU NUTSUWA.*
*WANNAN SUPPLEMENT DASU ABUBUWAN TUSAWA KU KULA DASU DAN GARIN NEMAN GIRA SAI ARASA IDO.*
*DANALLAH KU KIYAYE DA MAGUNGUNAN NAN.*
*DARAJAR RUWAN ZAFI 90% AGABANKI*
*ILLAR RUWAN SANYI AGABANKI KASO 100 NE*
____
Tafiya kawai yakeyi ba tare daya san inda ma zai nufa ba Idris ya biyoshi yana ƙwala masa kira, ganin bai tsaya ba yasa ya haɗa da ɗan gudu-gudu har ya cimmasa yasha gabansa, "Haba Mutallab! Don Alhaji yace katafi Shikenan sai kuma katafi bazaka tsaya ko sallama muyi ba? Sannan da zakayi haƙuri na tabbata Alhaji zai sauko ya haƙura shima saboda kaf cikin mu babu mai jarumtarka, ko ni nan dana jima ina wannan aikin bazan iyayin kalar aikin da kakeyi ba, ina da yaƙinin shima Alhaji yasan da wannan ƙwazon naka bazai so yarasaka ba, don Allah kazo mu koma". Murmushi Mutallab ya sakar masa cike da son nuna ɓoye damuwar dake cikin zuciyarsa yace, "A'a Idris da gaske Alhaji keyi baya son zamana a shagonsa yanzu, na hango hakan cikin idanuwansa kawai kai ne baka fahimta ba, saboda haka ko ya haƙura ni bazan koma zama shagonsa basaboda bana so mucigaba da samun saɓanin ne har abun yakaimu a inda bana so, dan haka kawai na haƙura zanci gaba da nema a sauran wurare".
"Kenan hakan na nufin har ni kabarni?" Idris yafaɗa cikin damuwa yana kallon Mutallab.
"Ko ɗaya Idris ai mutanen kirki ire-irenka nada wahala a iya rabuwa dasu, zan iya barin shagon Alhaji amma banda kai har sai idan kai ka buƙaci hakan". Murmushi Idris ya saki haɗe da cewa, "In Sha Allah muna tare, ai Allah ne ya haɗamu dan haka ba abinda zai rabamu, Yanzu kazo mutafi ni nayi aikin idan nagama sai mutafi wani wajen".
"A'a bari dai naje na ɗakko kayan gwanjo na inda nake bada ajiyarsu na samu na ɗan kasasu, zuwa sallar azahar in yaso idan munyi sallah sai mu zagaya cikin kasuwar ko ya kagani?"
"Eh hakan yayi, bari naje sai kadawo". Idris yafaɗa tare da komawa shagon Alhaji shi kuwa Mutallab yawuce, saboda yana son yayi saurin zuwa yaje yadawo yasa ya tsallaka ta ɗaya titin ya fara neman abun hawa dan mai shayin wajejen unguwarsu ne yake bawa ajiyar kayan, da kuma yafito tare da Aryan sai shaf ya manta ya karɓa, ba'ayi minti biyu ba ya samu mai napep ya hau, a ƙoƙarin mai napep ɗin na juyawa ya hau ɗaya titin da zasu nufi inda zai kai Mutallab ɗin ya karawa motar dake tafe aguje, wani mugun burki mai motar yaja da saida ƙararsa ta maido da duka hankalin mutanen dake kan titin wajen tare da tsayawar abababen hawar dake bayanta, inda kaɗan ya rage motar tabugi napep ɗin tasu da driver keta kicinniyar kauce mata sai Allah ya taimaka motar tayi nasarar tsayawa.
Tsabar ruɗewa gaba ɗayansu saida hankalinsu ya ɗauke na wuccin gadi kafin can kuma asu ida tantance yanayin dake afkuwa Mutallab yaji wata
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 14 Chapter of 54