Reading TABARMAR KASHI 1&2 complete by SAFIYYA HUGUMA Chapter 50 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fulaninta dake lullube cikin marron din brassiere me lace,sai suka zama tamkar wasu fure cikin fulawoyi. Kalar bresssier din saman fatarta yayi wani mugun haskata, abinda ya sake sanyashi rudewa ba tare da ya tsaya cireta ta baya ba ya janyeta sama take hannuwan da suka kasance irin wadanda ake iya sanyawa da cirewa ne suka zame daga likinta, wannan ya bashi damar cireta fit daga jikinta ta saman kanta vavi wurai da ita aefe. Gaba daya dimaucewa ya sakeyi,wani abu ya zarta cikin kansa lokacin da hannuwansa suka isa ga muradinsa kuma mafarkinsa. Sanda taji dumin hannunsa a nan kukan da take boyewar sai ya subuce mata ya sakar mata nauyinsa ne sosai bata da katabus din iya awatar kanta,duk wani qarfi nata ya gare, yadda yake yamutsata ya wuce abinda hankalinta da kwanyarta zasu iya dauka,ba'a taba yamutsa jikinta tare da cin moriyar albarkatunta ba irin a wannan lokacin. Lokacin da taji ya dauki hanvar tabbatarwa da kansa sadakinsa,tare da dora mata idda da amsa sunan matarsa ta sunnna sai hawayenta ya qara gudu, ba abinda yake dawo mata kai a sannan sai maganganunsa masu ciwo da zafi a zuciyarta


"Ka manta bansan darajar jikina ba?"

"Am really sorry,afwan afwan afwan" ya fada vana cusa fuskarsa tsakiyar qirjinta da yakejin kamar ya hadiyesu

"Kada ka manta,ni bazawara ce "Ta sake fada tana goqarin tuna masa ko zatayi nasara ya qyaleta

"Nima bazawari ne" ya amsa mata vana sake gangameta kamar zai tsagata gida biyu, muryarsa na wani irin rawa, labbansa suna haduwa suna rabuwa

"'Na taba yin bari har sau bivu fa"

"Na haifi fadeela" ya amsa mata vana gogarin sake gusar mata da hankali ta wasu hanvoyi da zaivi wahala hankali ya isa guje musu

"Kafin kai wani ya taba aurena ya sanni..

"Noooo!!!" Ya fada da wani irin qaraji wanda ta tabbatar indai da mutum a kusa babu abinda zai hanashi yaji

"Ki fadi komai amma banda wannan kalmar, zaki iya kasheni da ita" ta fahimci hakan da tace ya shigeshi da kvau don haka ta gara cewa

"Ba garya nayi maka ba‚na taba hada gado!....

"I will punish you!" Ya fada a kausashe yana jin lokaci yayi da zai bata darasi me wuyar mantawa,wanda kuma zaisa ta manta da kowa da komai ko zai sami tabar kunnuwansa su huta. Wasu irin salo ya fara aiwatar mata,wanda ya kusa sanyata shidewa,har cikin kwanyarta ta dinga jin kamar zata zauce,sai daya tabbatar duk taurin kanta da kafiyarta ya kaita inda ba zata iya gocewa ba sanann ya fara sanyata amsa sunan MATAR TOUFEEQ

Tun tana fahimtar komai da kuma amsar sagon a
dai dai har ta fara gane cewa shayi fa ruwa ne sallarsa sai kuma was sinadarai, idanunsa cikin tsakivar nata idanun ya hanata ko sau daya ta motsa su ko ta saukesu daga kanta,wannan din wani sirri ne daya barwa kansa,har zuwa lokacin da ta fara ji a jikinta, ta fara kuka tana neman garfin tureshi amma abun yaci tura.

"Am sorry....afwan, kiyi haquri,na tuba" abinda ya dinga maimaitawa kenan,saidai duk da hakan bai hanashi aiwatar da abinda yakeyi din ba,wanda kafin yakai ga sake mata nauyinsa ya kuma rungumota cikin jikinsa da mugun garfi ita a lokacin ta gama galabaita.
Wani irin numfashi yake saukewa a hankali idanunsa a runtse kowanne sashe na jikinsa hatta da iinin dake gudana a ilahirin jikinsa yana jin kamar an wankeshi an zuba masa sabo, qwaqwalwarsa na masa bitar dunivar da va shiga wadda yakejin tamkar bai taba shiga duniyar da tayi shigenta ba yanajin kamar yau ne ya fara aure a duniya, kuma kamar yaune karonsa na farko daya fara sanin diya mace. Kansa ya juya daya sashen

"Hasbunallahu wani'imal wakil"" ya furta can gasa yana tuna abubuwan da suka faru daga daren jiya zuwa yau,zuciyarsa na wani irin bugawa,yana jin shakka gami da kokwanton abinda zuciyarsa ke ayyana masa game da hajiya garama. Tafin hannunsa da sukayi wani irin gumi da dumi ya bude ya kutsasu tsakiyar na säahar wadda ke fidda wani irin kuka tsakiyar girinsa ba tare da ta sake yungurin yin komai ba,saboda meye ya rage kuma?, komai ya riga ya gare. Ya kasa cewa da ita komai kamar yadda ya kasa kallon fuskarta, ya sani shi kansa cewa taji a jikinta iyaka,ba ita ba,ko shi da yake namiji ya san cewa yau din yayi wani irin aiki da bai taba kamarsa ba, duka duka auratayyarsa da ameesha bata wuce a irga ta ba tsahon zamansu, duk da kasancewarsa me wata irin mabugaciyar halitta.

Karon farko yayi yungurin lallashinta saboda yadda sautin kukan nata ke haduwa da yanayin da yake ciki suna son sake birkitashi. Jawota ya sakeyi cikin jikinsa sosai, fatar jikinsu ta mannu data juna. Shi da ita dukkansu sai da sukaji a jikinsu saboda yadda lokaci guda kowa sago yakai har kwanyarsa,shi kam kasa boyewa yayi saboda ajiyar zuciya ce ta qwace masa har numfashinsa na wani irin rawa.

"Its okay,am really sorry, na karya doka da yarjejeniya ko?" Yayi maganar da wani irin taushi da rauni, vana jin wani abu me matugar garfi yana ratsawa jiki jini da jujiyoyin jikinsa,yana saukar da wani abu me sanyi har saman zuciyarsa, zuciyar dake cike taf da rudani, amma a vanzun wani irin nutsuwa da aminci na ziyartarsa. Har cikin ranta taji gatse yakeyi mata,don haka ta dunqule hannunta cikin garfin hali ta soma qoqarin tureshi tana cewa

"Dama ku din ai kun qware ta wannan fannin rantsuwar garya,yaudara da cin amana, banyi mamaki ba, amma ka sani yadda ka keta haddina bazan qyale ya tafi a banza ba" murmushi ne ya subuce masa, vadda take maganar kadai ya isa gaya masa lallai wanna dan garamin bakin tsiwar yau anji jiki. Bai kulata ba sai gafarsa da ya sanya ta garfin tuwo ya raba gafafunta biyu ya Sanya tasa a tsakiya,sannan yasa dukka hannunsa biyu ya sake jawota jikinsa sosai yana rufe tazarar dake tsakaninsu,yayi mata kyakkyawar runguma cikin yalwataccen girjinsa da gargasar dake cike da ita ta zame mata tamkar wani bargo

"Naji na yadda, kome zakice na yarda,but am sorry maaa" takaici ya gara qumeta,a yadda ya sake gangameta yana shanshana gashinta zuwa wuyanta yana sake sauke wani numfashi sai tsoro ya sake shigarta,wani sabon qarfi yakeji, saboda ya doshi shekara kusan hudu cikin ta biyar rabonsa da ya wasa lafiyarsa haka,yana kuma son mantawa da bacin ran dake cin zucivarsa wanda duk idan ya tuna yakejin kamar zuciyar tasa zata tsinke ta fado. Sakinta yayi a hankali saboda kota ina ya tabbatar yana da bugatar zagaye na biyu,ya sauka daga saman gadon ba tare daya damu da rufa komai a jikinsa ba ya wuce bandaki. Duvet ta jawo ta lullube jikinta da kyau tana hawaye, idanunta a runtse tana jin wani yanayi cikin zuciyarta. Yaye duvet din tayi bayan tayi tunanin gwara ta fice a dakin kafin ya davo, don batasan da wanne ido zata kalleshi ba ya gama da ita gaba daya,yasa ita kanta kunyar kanta da kanta takeji. Tana motsawa tasan tabbas taji ciwuka a gurin, hawaye ya sauko a idanunta, tasan cewa dama hakan zata iya kasancewa,saboda wani irin jiki Allah ya bata, wanda tun baya idan aka samu tazarar mu amala tsakaninta da adam,ko kuma yayi wata tafiyar to duk ranar dava dawo mata sai taji alamun ta sake hadewa bare vanzun data dauki was shekaru, sannan kuma ita kanta tasan ba garamin gyara inna charifa da me gvaran iikin da maji ta aiko tayi mata ba. Idanunta ta runtse tana hawaye tare da tunanin yadda zata fita a dakin tana jin wannan ciwon Alwala ya daura saboda cika umarnin ma'aiki S A W da yace, duk wanda yake bugatar zuwa ma iyalinsa a karo na biyu ba tare da yayi wanka ba to yayi alwala. Damshin ruwan alwalarsa da kuma yadda ya goga mata gashin fuskarsa saman tata fuskar kadai ya sanya tsigar jikinta tashi. Sai ta gangame jikinta guri daya,hakan ya bashi damar daukarta cak ya maidata cikin duvet din.

Lokacin data fahimci abinda yake shirin sakeyi sai taji kamar an aza mata duka tashin hankalin duniya saman kanta,a yadda akasha gwagwarmaya dazun, tayi imanin idan ya maimaita babu mamaki tafiya ta gagareta,don haka kai tsaye ta saki kukanta a wannan karon ta kuma aje duk wani zafin kai da kafiya tata ta fara rogonsa. Da kyau ya rigeta yana sauke sheshsheqa ya rungumeta cikin jikinsa sosai yana laluben kunnenta da bakinsa

"Please help me, daya kawai..... Daya zan qara,it has been too long rabona da nayi,ban gama satisfying ba,i want to kiss you all over your skin is so soft and smooth, bazan boye miki ba,you are so hot, l've never felt this good before, kada kice a'ah,zan iya jure komai amma banda wannan" yayi maganar sanda hankalinsa ke nisa da gangar jikinsa. Bai sake bata damar cewa komai ba ya hade bakinsu guri guda yana bin dukka hanyar da vasan zai sake sukurkuta nata tunanin. Tana jinsa wannan karon ma yana sake maimaita addu'ar da vayi daxu wadda ke da matuqar muhimmanci ga ma'aurata

"Bismillahi,Allahumma jannib nash shaidan,wa jannibash shaidana ma razagtana" ta lumshe ido tana jinsa, zuciyarta na wani irin narkewa.

Wannan karon wasu irin hawaye sirara ne suka dinga zirarowa daga idanunsa,yayi mata wani mugun riqo yana jin kamar ya bude cikinsa ya maidata ya boyeta a can ciki gaba daya bakinta ya gama mutuwa murus,ita kanta tasan a ranar gaba daya ta gama moruwa.

Shima kansa wanna karon bakin nasa ya mutu murus, sai tafi hannunta da ya sanya saman fuskarsa yana digar da hawayen dake sauka a hankali, idanunta a lumshe,amma tana iya jin saukar sassanyan hawayen cikin tafin hannunta.

Kamar yana zuba mata wani abu dake da tasiri ga gangar jikinta haka takeji,don haka ta janye hannun nata tana boyeshi cikin jikinta. Tashi yayi ya zauna ya dagata cak ya azata saman jikinsa yana qoqarin kallon fuskarta amma sai ta juyar da kan nata ta wani sashe ta hanashi hakan

"'SAHR" Ya kira sunan nata a karon farko kaf fadin rayuwarsa a iya sanin da yayi mata,ya furta sunan nata da wani irin qwarewa tare da cire wasu haruffa a ciki wadanda suka garawa sunan dadi da kuma sauya masa ma'ana gaba daya. Ita kanta har tsakiyar kanta taji sunan, sautin ya fita tar da wani irin taushi da amo me sanyi da ratsa zuciya.
*HUGUMA*


*_TABARMAR KASHI *

Book 02 Page 32


Da gaske ba zata kalleshi ba,duk iya yadda yake tunanin zai shawo kanta taqi kallonsa,a dole ya ajjiyeta ya miqe don zuwa toilet,ya wuce bandakin yana waiwayenta kafin ya dauke kai ya shige bakinsa dauke da addu'ar shiga bandakin.

Koda ya gama wankan ya jima yana kwararawa kansa ruwa,zuciya qwaqwalwa da qirjinsa sunyi wani fresh,dukka wani nauyi rudani da kuma dabaibayewar tunani kamar an sanya almakashi an daddatsesu.

Koda ya fito still idanunsa suna kanta,ta cure jikinta sosai cikin duvet din kamar bata bugatar shaqar iskar dakin,qarasawa yayi gareta a tausashe ya danja duvet din,da sauri ta kamashi ta cukuikuye da kyau jikinta har kyarma yakeyi

"Ba abinda zan sakeyi miki,gate up na taimaka miki kiyi wanka" tabbas da zata iya da harara zata dago ta galla masa,amma kuma tasan ba zata iya hakan ba,don babu abinda ya jawo mata shan wannan baqar izayar sai bakinta da idanun nata data kasa kiyayarsa kamar yadda yace

"Kiyi haquri ki taso na taimaka miki,ba zaki iya tashi ba"

"Bazan iya tashi ba sabida kasan ka baje kolin muguntarka a kaina ko?" Ta fada yau din muryar tsiwar ta koma muryar shagwaba qwarai da gaske. Siririn murmushi ya kufce masa yana tuna abinda ya tarar tattare da ita

"Kaina bisa wuyana,i apologize fa,zan kuma ci gaba da apologizing din koda yawun bakina zai qare" kafin tace komai sukaii sautin bugu sosai,knocking akeyi da qarfi qarfi,kafin daga bisani muryar hajiya qarama ta wanzu a gurin

"Toufeeq, toufeeq" karon farko da yaji wani abu a kanta,wato duk wata kima tata da girmamawa da yakeji a duk sanda ta kirashi a yanzun sai yakejin babu ko daya

"Toufeeq ka bude, ko jikin ne?" Ta sake fada tana qaguwa da tsaiwarta a gurin saboda hankalinta a mugun tashe yake,kukan da meenal keyi mata da alwashin da takeci tana jin tsoron faruwar wani abun

"Am feeling better,na sha magani"

"Ban yarda ba, ina falo inason magana da ku"

"Okay" ya amsa mata a gajarce.

Idanunsa ya maida ga sãahar

"Gate up please" ya fadi a tausashe yana bata hannunsa,sam bata buqatar wani taimakonsa,don haka ta ture duvet din da wani dan guntun qarfinta tana miqewa. Saidai tuni ta maida fuskarta ta kife tsakiyar pillow jikinta na rawa

"What's happened?" Ya tambayeta a tsorace yana takowa kusa da gadon

"Stay away please,cover your body" sai a sannan ya tuna cewa qaramin pant ne a jikinsa wanda iya gaba da bayansa kawai ya rufe masa, murmushi ya saki wanda yayi masifar yiwa cute face dinsa kyau, murmushin da ya jima bai sauka akan fuskarsa ba akan wata diya mace,bai musa ba yaja qaramin towel ya daura a qugunsa

"Okay,zaki iya tashi yanzu" ya sake fada yana sake miqa mata hannun. Koda ta tashi din gocewa hannun nasa tayi,ta dauke kai kamar bataga taimakon da yakeson bata din ba,ta soma sauka a hankali daga saman lallausan gadon da ya kafawa rayuwarta tarihin da bata tunanin wanzuwarsa ba tsakaninta da MT JARMA din ba.

Sai data huta a bakin gadon sannan ta soma takawa zuwa bandakin. Bai fasa ba ya bita da kallo yadda take takawa cikin sanyi da nutsuwa har ta shige ta tura qofar.

Duk da yana cikin wani razani da fargaba amma murmushi bai kasa boyuwa daga kan fuskarsa
ba, hannuwansa ya sanya duka biyun ya kama gashin kansa da kyau ya riqe yana murmushin, kafin daga bisani kuma ya saki kan nasa,ya koma bakin gado ya zauna yana daukar wayarsa tare da laluben number dr raheema,don a yadda yaga tana takawa yasan tabbas zata bugaci wani taimako.

Tana cikin ruwan zafin amma hawaye takeyi,tabbas jarma ya mamayeta,ko daya batasan wannan qaddarar zata tarar ba a dakin, da ba ciwo ba,ko suma yayi babu abinda zai shigo da ita. Cikin zuciyarta takejin wani qunci da takura,wannan rayuwar bata shiryawa yinta ba kwata kwata,amma tabbas daga wannan ya gama,ba zata iya ci gaba da zama da shi ba,tunda har yaci amanarta ya karya alqawari da yarjejeniyarsu.

Cikin wata irin nutsuwa ya shirya kansa a cikin wasu pajamas masu dogon wando da dogon hannu,gefe guda a ransa yana juya al'amarin hajiya qarama,zuciyarsa ta riga da tayi rawa cikin al' amarinta,yana kuma bugatar nutsar da hankalinsa da zurafafa bincike cikin sirri da takatsantsan, muddin tana da hannu akan ciwon fadeela da gin yankewar al'amarinta baya tunanin zai iya yafe mata. Sai daya waiwaya ya sake kallan dakin kafin ya fita,har lokacin bata fito a bandakin ba,ya ja qofar ya rufe yana fatan tayi zamanta kada tace zata gudu a dakin.

Cikin wata sassanyar nutsuwa dake saukar masa yake takawa,har ya isa falon. A tsaye ya zamu hajiya qarama,meenal na zaune saman sofa da idanunta da suka canza launi. Kallo daya tayi masa taji wani mahaukacin kishinsa kamar zai hallakata,sai ta kasa dauke ido daga kansa,yayin da shi kuma ya tattara hankalinsa kan hajiya qarama idanunsa shima a kanta sanda yake zama saman kujera

"Me ya sameka haka? yanzu baka da lafiya sai ka zauna a daki baka shaidawa kowa ba?,banason wannan sakacin naka toufeeq" idonsa yadan lumshe yana samun daidaito cikin nutsuwarsa bayan ya kira sunan Allah

"Da sauqi alhamdulillah"

"Mun godewa Allah" ta sake fada cikin nuna kulawa

"Ina ita nanny din?" Ta tambayeshi tana dubansa. Kansa ya sake dagawa ya aje mata wani kallo,sai tadanyi relax kadan cikin mamakin yanayin kallon nasa

"Wa fa?"

"Nannyn fadeela,säahar"

"Bata jin dadi,but she's my wife, not a nanny please" ya fada da wani irin sanyi, sanyin da ya kunna wuta a zukatansu ita da meenal, qarin mamaki kuma ya zauna sosai a zuciyar hajiyan. Lallai da hausawa ke fadin BABA MA DA BABANSA sai yau ta sake gasgata hakan,waye haka ya tsayawa yarinyar?, ko da yake bai kamata tayi mamaki ba,domin qila tarihi ne yakeson maimaita kansa,yadda mahaifiyarta ta hana mata samun mahaifinta wato dr mamman girema,haka takeso ta hanawa meenal samun toufeeq,sanann ta zame dukka wani martaba izza tata da fada aji da take da ita,wanda sam ba zata taba bari hakan ya faru ba koda zata rasa komai nata,toufeeq shine Target dinta,shine plan dinta na shekara da shekaru.

"Oh,yayi.....saboda ita kenan ka kori 'yaruwarka data damu da lafiyarka? ta kasa sukuni da haqurin jiranka ka fito tayi tattaki ta sameka har inda kake?" Hannunsa yayi folding a qirjinsa,yayi wani relaxing, kai tsaye idanunsa cikin na hajiyan

"Hajiya,ya kamata ki nusasheta bambamci tsakanin jiya da yau,ya kamata ta fahimci ma'anar alfarma ta dan adam da yadda ake keta ta haramunne a shari' ance,ya dace ta dinga banbance hagunta da damanta,sannan ya cancanci tasan yadda ake iya kama zuciyar namiji da wasu nagarta da kyan zuciya nutsuwa hankali da sanin ya kamata" ya furta yana dunqule hannunsa guri daya da kyau. Saroro hajiyan tayi cike da tsantsar mamaki,yau tana ganin wasu baqin halaye da dabi'u daga toufeeq din. Kamin kowa a cikinsu ya sake cewa wani abu takunta cikin taushi da qamshinta ya mamaye gurin.

Sahar ce sanye da wata baqar doguwar riga me sulbi wadda keda wani irin ado da wasu zararruka masu daukan hankali, fuskarta tayi fayau,ta sake wani irin kyau da fresh,sannan kuma ta ciko lokaci daya, sassanyan kyan nan nata kamar an sake qara mata shi,fatarta da idanunta sun qara wani haske da girma. A hankali take takawa kamar wadda ke tausayin gasa. Kai tsaye ya bita da kallo yana fahimtar tafiyarta ta canza sosai, kuma yasan hakan baya rasa nasaba da abinda ya faru a tsakaninsu.

Idanunsa ya lumshe tsigar jikinsa na zubawa lokacin daya tuna abinda ya farun mintunan da suka shude,yana ji a ransa inama lokacin ya sake dawowa,yayita kuma tabbata a haka ba tare sa ya wuce ba. Ido suka hada dashi,wani qasaitaccen murmushi da yayi matuqar qara masa kyau kwarjini da cikar kamala ya sakar mata yana lullumshe mata idanunsa. Sai take ga kamar dariyar mugunta yake mata,wannan yasa ta langabar da kanta gefe tana jifansa da harara, abinda ya zama kamar wani wasan soyayya ko cusa haushi a zuciyar hajiya da kuma haseena.

"Ina zuwa madam?" Ya fada cikin matuqar girmamawa,kanta tadan juya kadan,ta cije tana qoqarin tauna maganar da zata gaya masa,saboda cikin jikinta takejin akwai idanu a kanta

"Zanje duba fadeela"

"Uhmmmmm" taji muryar hajiya qarama na fadi, idanunta kuma a kanta.

Kai tsaye ya miqa mata hannunsa,ta gane me yake
da bugata,kuma a lokacin taji ba zata iya wofantar da
abinda yayin ba,duk da zuciyarta cike take da
haushinsa, amma wani abun kana yinsa ne ko ka barshi saboda wasu idanu masu guda da illa.

Cike da mamaki yaga ta garaso a hankali ta dora zara
zaran yatsunta cikin nasa,wani irin abu me dadi ya saukahar tsakiyar zuciyarsa,ya maida hannun ya rufe ruf ya kuma jawota a tausashe ya zaunar da ita a kusa dashi cinyoyinsu suna gogar na juna

"Ba yanzu ba,bakijin dadi,Dr raheema na hanya" ya fada yana sake game hannuwansu guri guda. Cikin nacin kallo da son tantancewa hajiy qarama ke garewa säahar kallo, gabanta na wani irin faduwa,tana hango canji muraran daga fuskarta,lokaci daya ta qara wani haske da sheqi

"Innalillahi,na shigesu" ta furta lokacin da zucivarta ta
ayasa mata

"Kodai ciki ne?"

"'Ina fatan haka" taji muryar toufeeq yana sake matse
hannunsa cikin nata. Sai a lokacin ta fahimci a fili tayi maganar kuma a bayyane. Cikin sauri da son gyara takunta ta saki murmushi

"Ameen Allah,lallai da duk duniya na kasance mutum ta farko wadda zatafi kowa farinciki,fatana ko yaushe ahalina su qara yawa,don haka nake qoqarin ganin samun dai daito tsakaninka da 'yar uwarka" yadda hannuwansu ke cikin na juna yaci gaba da taba zuciyar meenal din,bata da zarrar cewa toufeeq din komai,saboda ayau din kwarjinin dake kan fuskarsa kamar ya zarta na kullum,sai gani sukayi kawai ta miqe ta fice da sassarfa tana toshe bakinta saboda sabon kukan da yake shirin qwace mata.

Hadiye wani abu me tauri hajiya qaraman tayi cikin murmushin yaqe

"Allah ya raba lafiya" banbarakwai sahar taji, mamaki ya sake kamata lokacin da taji yana amsawa da ameen, sai ta faki idanun hajiyan ta zame hannunta daga nashi, saboda yadda yake yamutsa hannun nasa cikin nata tamkar yana amfani da damarsa ne.

Zaman bai dauki lokaci ba Dr raheema ta qaraso,cikin girmamawa ta gaida hajiya qarama,ta amsa mata cikin izzar nan tata amma faran faran

"Ki dubamin ita da kyau don Allah" tace da Dr raheema.

Murmushi ta saki kawai

"To hajiya,in sha Allah" ta fadi tana maida hankalinta a kansu

"Ku qarasa ciki,ko da clinic zakuyi amfani?" Kai Dr raheema ta girgiza

"Inajin basai munje ba, indai ba worsening matsalar tayi ba".

Tana zaune daga gefan gadon ta rasa ta yadda zata yiwa Dr raheema bayani,wannan wanne irin abun kunya ne shikam,yana neman bata kunya da tona mata asiri.

Sai kace wata virgin zai dauko mata likita?.
Dai dai lokacin ya buda qofar dakin ya shigo yana sauke boyayyar ajiyar zuciya sanda idanunsa suka sauka a kanta,tsaida shi hajiya qarama tayi tana masa kukan tare da fadin yan wulagantata,ya canza totally mace na son rabasu,shi kam bai iya wannan jidalin ba, bugu da qari a yanzu ma shi bashi da wani guarantee a kanta,tana cikin suspect, bazai kuma taba nutsuwa ba har sai ya samu yaqini da tabbacin komai

"Sir batace komai ba" Dr raheema mai yawan fara'a haquri da sanin ya kamata ta fada. Hannuns a qirjinsa ya tako ciki

"First night ko first day dinta zance,shi tayi a dazun, so kamar yanayin tafiyarta nake gain ya canza,and jikinta akwai dumi sosai tun dazun, duk da taqi yarda da hakan" ya furta dukka bayanan idanunsa a kanta,yanajin kamar ya hadiyeta. Idanunta fal da qwalla ta dubeshi, tanason sake harararsa ne ko zata zamu relief din abinda yayi mata

"Nifa bazawara ce Drya za'a ce saboda na samu wani ciwo dalilin hakan?" Ta fada cikin dan zafin rai. Idonsa ya lumshe murmushin nan nasa dan kadan me taushi na subuce masa,can qasan ransa kuma yana jin babu dadi,don da alama kalmar BAZAWARA din ta tsaye mata a rai.

Cikin kulawa Dr raheema ta ajjiye kayan aikinta,ta dawo dab da ita ta zauna tana game hannunta cikin nata

"Ba abun mamaki bane yadda kowacce mace ta banbanta haka suma mazan suke da da banbanci kin gane?" Tayi mata bayanin a taqaice,jin tayi shuru sai ta dora

"Yadda muka banbanta a halittar jikinmu hama suma mazan suka banbanta,kowacce mace akwai yanayin halittar ta,jikin wata jikinta yafi na wata tsukewa,kamar yadda suma mazan halittarsu ta wani tafi ta wani,zai iya yiwuwa a auren mace na biyu ta fuskanci jin ciwuka da sauransu, saboda qila ta qara samun tightness,sannan shi kansa mijin nata data sake aura wala'alla yafi na farkon cikakken.

"Don Allah Dr" ta fada da sauri tana rufe idanunta.
Wannan karon sai da dariya ta qwacewa Dr raheema
"Kin fahimta kenan ba sai na garasa ba?" Kai ta gyada mata sau biyu da saurinta. Shima murmushi yayi mai sauti wannan karon, wanda ya tsaye ma säahar,taji kamar da biyu yayishi,sai ya juya yana nufar qofa don ya basu guri.

A nutse ta sake mata bayani yadda zata fahimta,hakan ya sanyata tunani me yawa

"What a difference?" Ta samu kanta kanta da fadin hakan,sai kuma taji haushin kanta ya kamata

"Difference din ganiya" ta sake fadi tara fada ita da zuciyarta har tana tsuke garamin bakinta.
"HUGUMA*

_TABARMAR KASHI_
Book 02 Page 33


Dr raheema na fita ta maida key jikin qofarta,ta koma ta kwanta saman gadonta tana sauke numfashi, idanunta a lumshe bacci ne fal cikinsu. kuma shi take da bugatar vi saboda a jiyan tashin ciwon fadeela bai bari ta samu isashen bacci ba yau din kuma ta tashi da wuri da zummae zasu fita aiki,wannan gaddarar ta fada mata.

Wasu hawave suka sake zarto mata idanunta a lumshe tana bitar abinda ya faru tsakaninta da shi,tun daga sanda ya sanyata cikin jikinsa har zuwa lokacin data wuce bandaki.

Kadan kadan taji ana taba gofar, sau biyu aka murda,sai kuma taji an juya an bar gurin ba tare da anyi knocking ba.

Wayarta dake saman kanta ta jawo tavi kiran nadeeya

"Fadeela ta tashi ne?"

"Eh ta tashi, abbynta ya shigo yanzu suna tare, ashema bakuje office din ba" kai ta gyada

"Eh"

"Amma lafiya?, anty N naji muryarki wani iri?"

"Ba komai kawai inajin kasala ne,please ki kula da fadeela, kada ki bari ta fita gaba daya daga sashen,sannan kada kowa ya bata komai sai abinda kika girka da hannunki, shima kaemi motsa daga

Please Login or Register in order to submit comment