Reading KARFE A WUTA Chapter 97 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da ka yi ha?uri da kukan nan haka, saboda su ma su samu ?warin gwiwar yin ha?uri, mu gode wa Allah kawai"

Ya jinjina kai yana maimaita Alhamdilillah.

Baba ya din ga shafa kan Nabila, amma hawayensa suka kasa tsayawa.

Zakiyya tare da maman hafsa su ka shigo ?akin da sallama, su na kallon yadda ya saka su Nabila a gaba yana kuka.

Viper ya na ganin Zakiyya ya ha?e rai, tamkar ya ga abin ?yama.

Su ka zauna su ka din ga surutai marasa ma'ana, marasa tushe balle makama. Tare da taya su kukan cike da makirci.

"Baba ina hafsa?" Nabila ta tambaya da kyar.

"Ta je gidan kakaninta da su ka haifi mahaifiyarta".

"Baba shikenan ban san jauhar ba, ba kuma zan ganta ba, ban san mama ba, ita ma kuma ban santa ba, mun rayu a wurare daban-daban, ba mu san juna ba" tayi maganar tana sake fashewa da kuka.

Cikin sigar rarrashi ya ce "Hakan hukuncin Allah ne, ki yi ha?uri, mu masu tarin laifi ne a wurinki, mussaman ni, na san ni ne baban mai laifi, duk da major ma mai laifi ne, bai kamata ?iyayyar da yake yi mini ya sanya, ya nesanta ni da ke ba, ya kawo mini yarinya amma bai kuma waiwaiyarta ba, amma Alhamdilillah na ji dadin yadda ya kula mini da ke"

Viper ya numfasa ya ce "Baba yakamata mu koma haka, da su"

Baba ya ce "Aminullahi, dan girman Allah ka bar mini ita"

"Ka yi ha?uri, ai aikin gama ya riga ya gama, tun da har komai ya riga ya bayyana, sai da na saka hannu na ?auki excuse sannan na fito da ita, shi ma bisa uzurin aiki za ta yi, kuma ka ga a hannun Abba aka yi yarjejeniya a ka ?auketa, da niyyar ba ta kariya, har a kammala shari'ata, addu'ar ka muke fata".

"Yanzu ka na nufin mijin 'yar uwatta take karewa, Allah al-hakimu, Allah ya bayar da nasara, yayi muku jagora dukkaninku"

Su ka amsa da Amin gaba ?aya.

Baba ya ce ya bari su ci abinci, Viper ya ce "Lokacinsu a ?ididdige yake, idan su ka sa?a akwai matsala"

Har gaban mota ya rako su, yana rungume da Nabila kamar zai mayar da ita cikin sa.

Su ka je bakin motar, ya ri?e hannun sumayya, ya ri?e na Nabila, ya kasa tsayar da hawayensa, ya kalle su ya sake fashewa da kuka ya ce "Ku yafe mini dan Allah, ku ci gaba da ha?a kanku, Allah ya yi muku albarka, Allah ya ji?an mahaifinki ke kuma Allah ya ji?an mahaifiyarki da jauhar"

Su na kuka su ka shiga motar, su ka ja, su na tafe a hanya, Viper bai rarrashe su ba, dan ba wani ?warewa ya yi a hakan ba, ya yi musu shiru, su ka yi ta kukan, ya ce a fara kai sumayya gida, sannan su koma barrack washegari sai su je wurin su ramma.

***

Major ya sha mamakin yadda Nabila ta nuna fushi take yi da shi, ta?i saurarsa.

Mama kuwa sai ziga shi take yi, ta ce "Dama ga ubanta yaushe za ta saurare ka, ai kai ka gama yi mata amfani kuma, shiyasa tuntuni da yaranka ka kama, da ya fiye maka" shi dai bai furta komai ba, amma abin ya din ga cin zuciyarsa.

Rahila ma aka sallameta daga asibiti, bayan an yi mata ?orin karayar hannunta, sai da Abbu ya dage ya ce sai Abba ya bar masa gidansa, aka ka?a aka raya ya ce ba zai ci gaba da ri?e shi ba, idan kuma ta dage sai ya zauna, to sai dai ta bi shi su bar gidan.

Shahida ma ta dage a kan raba aurenta, da fari Abbu bai sani ba, amma bayan ya takurata, da ta gaya masa bai tausayawa halin da rahila take ciki ba, yayi mata tas, ya ce sai an raba auren, ba za a saka masa 'ya a halaka ba.

***
Sumayya ta labartawa ummanta abin da yake faruwa, sumayya na ce mata jalingo, ummanta ta ce ta san mahaifin Nabila, amma ba wani sani ba, ta dai san abokin aikinsa ne.

Madam halima ta gaya wa Nabila Viper ya zo, yana jiranta su fita.

Kallo ?aya ya yi mata, ya san ba ta samu isasshen bacci ba, fuskar nan babu walwala.

"Ina kwana" tayi maganar a hankali.

Ya tsura mata ido, ita kuma ta sunkuyar da kanta ?asa.

"Akwai sauran damuwa ne? Kin ha?u da mahaifinki ba shi ne fatanki ba?" Yayi maganar yana kallon ta.

Ta girgiza masa kai.

Ya ce "To me ya yi saura kuma?"

"Kewar yar uwata, da tunanin yadda zan daidaita Baba da Abba, kowanne ya na da muhimmanci a gare ni, amma Abba ba zai saurare ni ba, saboda Nasir ba zai daina ziga shi ba, saboda haushin tsaya maka da na yi, zai ta ziga shi a kan lallai ya yadda kai ka kashe jauhar, ba ni da gaskiya ina tsaya maka"

"?alubale ne ma hakan, amma yakamata tun ba yanzu ba ki san kuka ba magani bane ba, na san duk ni ne silar komai, shigowa ta rayuwarki, ki yi ha?uri"

"Ba kai ka shigo rayuwata ba, ni na shiga taka, ko in ce ?addara ce, amma in sha Allah zan yi iya yi na, sai an hukunta wanda su ka kashe 'yar uwata, ku ma na tabattar da an kwance sar?ar da aka sanya wa mijinta al?awari ne na yi wa kaina" ta yi maganar tana share hawayenta.

Ya jinjina kai ya ce "Allah ya ba da sa'a"

"Amin" har ya yi gaba zai fita, ta ce "Viper" ya tsaya ya waiwayo.

Ta ?arasa gabansa ta ce "Ina son ka ji abin da na ji a lokacin da na rungumi mahaifina, ina son ka yi amfani da nasihar da ka yi mini, a kan kanka. Mahaifinka yana da muhimmanci a rayuwarka"
"Wannan ni ya shafa, ba ke ba, dan haka babu ruwanki a ciki"

Ta ?an yi murmushi ta ce "Ina ro?onka ne a matsayina na ?anwarka, ba lauyar ka ba, ina fatan ka kasance cikin rahamar Allah kamar yadda nima ka ankarar da ni nawa kuskuren" Ajiyar zuciya ya yi, ya fice ta bi bayansa.

Haka kurum su na tafe a mota, yake tunanin da gaske yanzu Nabila a matsayin yaya ta ?auke shi kawai?.

Harabar wurin 'yan sandan cike da motoci.

A can su ka tarar da sumayya, mahaifiyar ramma ma ta je wurin ita da ramma, Alhaji mu'azzam ya saka an kai su.

Nabila tana matu?ar jinjinawa gudunmuwar da Alhaji mu'zzam ya ba su, ya cancanci yabo da godiya, amma goga Viper hakan ko a jikinsa, balle ya nuna masa yabawar sa da jin da?in sa.

Suka gaggaisa, ramma da ?yar ta iya gaida Viper, saboda matsanancin tsoronsa da take ji.

Su liti tuni sun je wurin, dan sun kai wa ?an mama abinci.

Sumayya ta zauna su ka sake tattauna wa da ramma, kasancewar su na jiran ?arasowar su Abdul da lauyoyin sa a ?auki statement ?in su duka.

Sumayya ta na?i wani sashi mai muhimmanci, na tattaunawar su da ramman, wanda zai yi wa Sumayya amfani haka Nabila, mussman ta ?angaren Naja'atu Bunkure.

Viper kuwa cikin isa yake yawonsa a headquarter yan sandan, ya je ganin ?an mama da kansa.

Sumayya ta dubi Nabila ta ce "Nabila, haryanzu ina mamakin yadda aka yi ki ka ha?u da Viper, ikon Allah ashe duk wannan ha?ilon a kan sister ?inki ki ke yin sa, amma Nabila idan ba shi ne ya kashe Jauhar ba, wanene?"

Nabila ta gya?a kai ta ce "Mu ha?u a kotu kawai sumayya, abubuwan su na da girma da fa?i sosai"

"Meye wani sai mun ha?u a kotu, ki ?arasa mini, kin bar ni a cikin duhu da zullumi Abla, kamar yadda na ji ana kiran ki, Nabila gayen nan kuwa ba son ki yake yi ba?"

Nabila ta numfasa ta ce "Sumayya, ba ki yi ?arya ba, ni ina son Viper, na kamu da sonsa ba tare da na shirya hakan ba, dan da farko dan na taimaki rayuwarsa ya dawo hayyacinsa ya sanya na ce ina son sa, sai dai ban yi aune ba, na fa?a son shi da gaske. Saboda Viper mutum ne na musamman ya kai a so shi, kin san meya ?ara jefani cikin ?aunar sa da gaske?"

Sumayya ta ce "Sai kin fa?a"

"Zamantakewar sa da ya yi da jauhar" Nan Nabila ta fara ba wa sumayya labarin abin da ba ta sani ba, matakan da ta bi wurin ha?uwa da shi, zuwa labarin sa da Walid ya bata.

Ramma ta yi shiru ta na sauraron su, kawai ta din ga jin, idan jauhar tayi ha?uri da Viper mutum mai ban tsoro ta zauna da shi, ta yi wannan gwagwarmayar lallai idan aka yi ha?uri Abdul ma zai iya shiryuwa.

Wani ?an sanda ne ya le?o, ya ce su shiga, sun ?araso. Gaban ramma ya fa?i, maman ramma na can ta na shan hantsi, Nabila ta yi mata magana ta ce ta taso.

Gaban ramma ya tsananta fa?uwa, aka yi musu jagora zuwa ofishin da za a ?auki statement ?in.

A ciki su ka tarar da Viper a zaune, har da manyan mutane abokan Indabo da su ka zo, ga mahaifiyar Abdul yasar a wurin ita ma.

Ai su na shiga office ?in, Abdul ya mi?e, kallonsa ramma ta yi, ya rame sosai da sosai, ba wai rama ta damuwa ba, rama ta ciwo.

"Rahama" ya kira sunanta a raunane.

Mugun kallon da Viper ya yi mata ne,ya sanya ba shiri ta nemi wuri ta zauna.

Tashi ya yi ya nufi in da take, wani ?an sanda ya daka masa tsawa, amma bai saurare shi, ba ya nufi ramma. ?afa Viper ya saka masa, abin ka da mara lafiya, ya tafi luu zai fa?i, Viper ya ri?e rigarsa ya hana shi kai wa ?asa.

Aka saka ?an sanda ya janyo shi, ya zaunar da shi, tuni ramma ta fara kuka.

Kawai ya zuba mata ido ko ?iftawa ba ya yi.

"Abdul da ma wannan ce yarinyar da ka ke ta wannan haukan a kanta, duk matan garin nan? Wallahi ka bani kunya" mahaifiyarsa tayi maganar a ?ule.

Aka tambayi ramma sunanta ta fa?a, aka nuna mata Abdul aka ce "Kin san wannan?"

Ta jinjina kai alamar eh.

"Waye shi?"

"Mijina ne" ta fa?a kai tsaye.

Gaba ?aya su ka Kalle ta, cikin takaici mamanta ta ce "A gidan uban wa ya zama mijin naki?"

Nabila ta tashi ta je gaban ramma, cikin ra?a ta ce "Dan Allah ki nutsu rahama, ki yi bayanin komai, saboda a ?watar miki hakkinki"

Aka sake tambayar ramma "Meye ala?arki da shi, me ya yi miki?"

Tayi shiru ta na kuka ta?i magana.

Abokin Indabo ya ce "Ni fa ina ga wannan abun duk da masalaha aka yi, aka sasanta abun nan, dan gudun ?acin sunan yarinyar nan, tun da akwai aure kuma abin nan ya wu....

"Shut up, ba rikicin jam'iyya ba ne ba ko na siyasa, a ?watarwa yarinya hakkinta mu ke bu?ata" Viper ya yi maganar cikin tsawa.

"Aminu Viper, mai bunu a ?ugu ba ya kai gudunmuwar gobara, ka bari ka fara kashe wutar gabanka, kafin ka zage ka na ?aga jijiyoyin wuya, haryanzu ?a na ya na da gatan da za a iya shafe ko ma me ya aikata, mu ka za?i ayi masalaha".

"Gobarar da nake ?o?arin kai gudunmuwar kasheta, ai ku ne gobarar, dan kun fi ni shiga matsala da hatsari, a ?auki statement a gabatar da ?ararmu a gaban kotu "

"Ya isa haka, nan fa gaban hukuma ne, ba teburin caca ba. Ke ki yi magana mu na jiranki" ?an sandan yayi maganar yana kallon ramma.

Da ta ?aga kai ta kalli Abdul, sai ta ji ta karaya.

"Talk" Viper ya daka mata tsawa, ta zabura ta rirri?e Nabila ta na kuka.

A hankali Abdul ya ce "Ku daina yi mata tsawa, yes i rape her, na amsa laifina"

"Ba ka da hankali, lauyoyin ka ba su garga?eka a kan kar kayi magana ba?"

Nabila cikin rarrashi, ta ce "Rahama ki yi magana, dan Allah kar ki bari tausayi ya yi tasiri a zuciyarki, ki yi magana"

Cikin kuka ramma ta ce "Ai ya nemi yafiyata, kuma da gani ba shi da lafiya, dan Allah a sassauta masa, ko a bari wataran idan ya warke sai na yi magana".

Ayshercool
08081012143




Abu na farko da zamu buk'ata daga wajenka shine mahaifar matarka, Ma'ana ba zaku haihu da matarka ba." Imaam ya 'dago yana kallonsa Ya ji kansa ya wani sarà masa, amma sam ya kasa masa musu... Alwan yana murmushi ya ce "Ka kirata ku yi shawara..." Ya fice ya bar masa wajen. Da sauri Imaam Ya kira Safna. Tana d'agawa ta ce "Yaya? Imaam Allah yasa dai baka musu taurin kai ba?" Ya saki huci ka'dan ya furta "Ba zan iya abinda suke so ba...." "Zaka iya Imaam, ka yi koma me suke so? Yanzu fa ba abinda baa yi saboda ku'di, ana ya Kai Kai, mutum yana kwanciyar da y'ar cikinsa, da Uwar data haifeshi ma saboda ku'di, ana luwa'di da ma'digo saboda ku'di, ana bada Uwa ko y'a Yaya ko k'anwa, K'ani ko wa? Duk saboda ku'di, don haka ka yi ko me suke so Moddi Saboda ku'di... bana son musu..." ta fa'da tana zame kanta a duk sunayen da ta ambata, bata k'i ya yi komai ba in dai zai samar musu da ku'di, bata damu ta ji shara'din da suka bashi ba. Imaam Ya saki ajiyar zuciya, sai ya ji ya samu k'warin gwiwar bayar da mahaifarta tunda ita ta jawowa kanta ta ce ya yi komai saboda ku'di. A zuciyarsa Ya dinga jin baya so, amma harshensa ya kasa amince masa ya furta baya so d'in. Ya kalli Alwan da Ya shigo d'akin idanunsa a kansa shima ya ce "Yaya Aboki? Ka yarda ko a'a? Abu guda dana sani baka isa ka San sirrinmu sannan ka bijire mana ba.....




Cab'di kin fara bibiya ko har yanzu... Hadarin gabas dai da zafinsa yazo akwai cakwakiya anan gaba... Za'a yi kuka za'a yi dariya za'a sha soyayya a cikin littafin nan. Hanzarta ki fara Ina Imaam Muhammad Moddibo Ya kai kansa?

Ku kasance da littafin hadarin gabas.
???500 ne via 0009450228
Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143
Wanda za su jira document 1K ne.

90009343
'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

*BRIGHT PENS SECOND BATCH*

Ku kasance da littatafan bright pens, second batch.
*?ARFE A WUTA (AYSHERCOOL)*
*MUTALLAB (NIMCYLUV)*
HADARIN GABAS (NAZEEFA NASHE)*
*ZAYTOON (ZEE KUMURYA)*

??????????????????????????

*_GYARA SHINE MACE_*

*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*
??????????????????????????

*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327

*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*????????????????????????

Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,

Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,??

Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji??

Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki??

Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar Mata????

Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki??????

Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babuku??????????

Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima

KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN????????

Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi

Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi

Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu

Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra

Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa

Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka

*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers????????????

07069711327 Whatsapp ,Ina maraba daku customers??????????

Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata??????????????????




Gaba ?aya su ka yi shiru su na kallon ramma, mamaki ya hana mamanta magana, ya yin da tsananin ba?in ciki tamkar Viper ya yi ball da ita haka ya ji.

"Gara ma ku yadda ayi sulhun nan, dan idan aka je kotu, kunya za ku sha, tun da ma dai ya auri yarinyar nan ba sai a lalla?a ba, ya rufa mata asiri, tun da wannan yarinyar jaraba ce kawai irin ta yara maza amma sam ba ajinsa ba ce ba".

Cikin dakiya maman ramma ta ce "Da ba ajinsa ba ce ba, meyasa ya haike mata bai nemi ajinsa ba, mara tarbiyya da ba shi da mutunci, ba wani taimaka mata da zai yi, auren nan kashe shi za ayi ban san da shi ba".

Lauyan Abdul ya ce "Hajiya, ki daina maganar auren nan fa, kowa ya san wan mahaifin yarinyar nan ne ya aura masa ita, kuma shi ne waliyyinta dan haka ba ki da hujjar cewa aure bai inganta ba".

Nabila ta ja Ramma waje, ta kalle ta ta ce "Rahama meyasa za ki yi mana haka? So ki ke ki lalata mana shirinmu?"

Cikin kuka ramma ta girgiza kai ta ce "Tausayi yake bani, ya ce in yafe masa dan Allah a sassauta masa"

"Ki na son mijinki kenan, a bar muku aurenku?" Ta girgiza kai alamar a'a.

"Magana zaki yi mini, abin da ki ke so dole shi zan yi, a matsayina na lauyarki.
Idan kin ce a yafe masa, kar ki manta rashin hukunta shi ba zai zama izina ga na baya ba, kuma ga sace ki da yayi ba tare da izinin magabatanki ba, ga malam garba ya rasa ransa, duk domin a kare shi daga zargi, ga kuma uwa uba abin da mahaifinsa ya yi wa yayanki har ya rasu Nura guduma".

Ramma ta numfasa ta share hawayenta ta ce "Wallahi na Sani Anty, ba kuma wai dan abin ba ya sosa mini zuciya ba ne ba, a duniya ba na tunanin akwai abin da na ta?a tsana a rayuwata sama da Abdul yasar, idan na ce a tsaurara masa saboda laifin mahaifinsa, ban yi masa adalci ba, mahaifinsa ne ya yi wasu laifukan. A zamana da shi na san ba shi da cikakkiyar lafiya, kuma mutum ne wanda al'unma su ke amfana da ilimin sa, da kuma dukiyarsa. Bayan haka ba wai son sa nake yi ba, abin da yake cikina nake tausayawa, menene makomarsa idan na kasa yafewa mahaifinsa, ni dai aka yi wa lafin, ni an riga an gama cutar da ni, Abdul sanannen mutum ne, sunansa ya na ?aci zai shafi ?a na, kuma ina matu?ar son abin da yake cikin nawa, dan Allah ki fahimce ni, ba wai ?asa zan watsa muku a ido ba, ko za ayi masa hukuncin a hukunta shi a sassauta masa tun da ya yi nadama"

Rirri?e Nabila ta yi, ganin Viper ya tinkaro su idanunsa jawur fuskarsa a ha?e. Kafin ya ?araso, Nabila ta tare hanya ta ?oye ramma a bayanta.

"Wace irin banzar yarinya ce ke? Baki damu da mutuncinki ba? Duk zullumi da fagabar da mahaifiyarki ta shiga, bai dame ki ba? Mutuwar ?an uwanki ba ta dame ki ba kenan?" Yayi maganar yana zazzaro mata ido.

Nabila ta ce "Dan Allah ka yi ha?uri, ka yi ha?uri ka tsaya ka ji, point ?in ta abin dubawa ne, kuma ba ya nufin bai dame ta ba, abin ya dameta kuma ba ta nufin, wai kar a hukunta shi ne, a'a sassauci ta nema masa"

"Silent Nabila, duk wannan abin laifinki ne, guda nawa take, haryanzu ba ta shekara sha takwas ba, tayaya za ta yanke decision da kanta, as her lawyer, ke yakamata ki yi magana ba ita ba"

"Ko mun je court, dole sai ta yi magana, idan ban lalla?ata na fahimceta ba, ta yi kwa?a a kotu a gaban al?ali, case ya ?aci, domin za ayi amfani da maganarta, dan Allah ka yi ha?uri"

Viper ya ce "Ba wani ha?uri da zan yi, ta wuce ta je ta bayar da statement na abin da ya faru, kafin na sha?eta a wurin nan"

"Kai fa ka gama cewa so mugun wasa ne, idan ka ci gaba da zafafawa, za ka ji kunya fiye da yadda ka ke zato, she's on her adolescent period, ka san irin rayuwar da suka yi tare ne? A wannan stage ?in da ?wa?walwa ake sarrafa irin su rahama, ba da zuciya da zafin kai ba. Ko dai ka bari nayi aikina har a kai ga nasara, ko kuma zafin kanka ya sanya komai ya lalace, tun da ta na son mijinta. Ni misali ce a wurinka, babu barazana da masifar da ban gani ba, amma hakan bai canza mini ra'ayi ba. Haka zuciyar mace take".

Nabila ta mayar da idonta kan ramma ta ce "Rahama, ko kin yi magana, ko ba ki yi magana ba, mu na da full evidence da yake tabattar da cewa Abdul ya yi miki fya?e, ya sace ki ba tare da izinin magabatanki ba, ga razanarwa da ya yi wa mahaifiyarki"

"Na sani anty, ban kuma ce kar a hukunta shi ba, duk tausayinsa da nake ji ina da nauyin tabon cin zarafin da ya yi mini. A sassauta masa kawai na ce, ba shi da cikakkiyar lafiya, sannan a duba goben abin da yake cikina" Nabila ta share mata hawayen fuskarta, ta ce "I promise you that, yanzu wuce mu je ki yi bayani"

Nabila ta ja hannun ramma, sai raku?ewa take yi, dan kar Viper yayi ball da ita kamar yadda ya ce.

Su ka koma ofishin, summaya ta bi ramma da ido gwanin ban tausayi, nan ciki ma tun da su ka fita, ake yi wa Abdul magana, amma yayi shiru ya ?i magana.

Ramma ta zauna, Nabila na tsaye a kanta, ta sunkuyar da kai ta ?i kallon Abdul. Nan ta din ga amsa tambayoyin da aka yi mata ?aya bayan ?aya.
Aka waiwayi Abdul, lauyoyin sa su ka ce ba su yadda ba, sharri ne aka yi masa.

Nabila ta ce "Wannan wani salo ne na tatsar iyayen sa, ku ma mafitarku kawai ku ke nema, da neman wahalar da shi, amma duk wata cikakkiyar shaida mu na da ita, duk wata ?warearku muddin ba cin hanci za ku bayar ba, to tabbas wahalar banza za

Please Login or Register in order to submit comment