Reading KARFE A WUTA Chapter 91 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yara.

Watarana da ta zama ranar mabu?in sada chuba?o da ?addararta, ta bi 'yan matasan matan da suke fita can bakin hanya sayar da nono, domin ta je ta ga motoci, ta fita da shanu, ta fake da haka, dan Baffa baya barinta ta je ko ina.....

Ayshercool
08081012143
???500 ne via 0009450228
Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143
Wanda za su jira document 1K ne.

90009343
'Yan Nijar ku turo katin airtel na 300fcfa

*BRIGHT PENS SECOND BATCH*

Ku kasance da littatafan bright pens, second batch.
*?ARFE A WUTA (AYSHERCOOL)*
*MUTALLAB (NIMCYLUV)*
HADARIN GABAS (NAZEEFA NASHE)*
*ZAYTOON (ZEE KUMURYA)*


??????????????????????????

*_GYARA SHINE MACE_*

*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*
??????????????????????????

*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327

*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*????????????????????????

Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,

Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,??

Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji??

Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki??

Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar Mata????

Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki??????

Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babuku??????????

Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima

KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN????????

Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi

Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi

Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu

Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra

Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa

Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka

*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers????????????

07069711327 Whatsapp ,Ina maraba daku customers??????????

Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata??????????????????






Fitar ta yi wa mairamu da?i sosai da sosai, dan ko kiwo zata fita, ba ta yi hanyar barin garin, balle ta fito bakin hanya.

Suna zazzaune, shanunta na gefe na kiwo, sai nisha?i take ji, tana ?issima ta nan hanyar hammanta yake wucewa, idan zai zo riga, ko kuma ya tafi. Yayi mata al?awarin komai da?ewa zai zo ya ?auketa daga riga, ya tafi da ita can in da yake, ita ma ta ga gari, amma ba zata ji da?in tafiya ta bar baffa da dada ba. Gashi rashin jituwar hamman da baffa baya yi mata da?i, sai dai tana fatan barin rigar, tana son tayi karatu irin na hammanta, babban abin da yake ?ara burgeta da yi mata da?i, shi ne idan ya zauna yana koyar da ita karatun addini, yana bata tarihin Annabi Sallallahu alaihi Wasallam, da sahabbansa wanda yake matu?ar ratsata da sanya mata nutsuwa da farinciki.
Idan ta tafi birni, wurinsa ta san kullum sai ya bata tarihin Manzon Allah da wasu annabawan. Kuma ta huta da takurar baffa, a kan rashin fitowar manemanta, da an fara magana sai abu ya lalace, ya fara zancen ko iskokai ne suke hana maganar, ya saka ayi ta banka mata haya?i, dan an saka haya?i kuma sai ta hau suma, hakan ya sanya suke ?ara yadda da hakan. Bayan haka bijirewar jibo na zaman riga da za?ar boko da barazanar da yake yi, ya ?ara sanya samarin garin nesanta kansu da Chuba?o.

"Chuba?o, tunanin me ki ke yi ne?" Firgigita ta farka tana murmushi ta ce "Bakomai, da?i nake ji, yau gani a bakin hanya, ina ta kallon motoci" sauran yan matasan suka din ga yi mata dariya, dan su suna zuwa, ita ce dai baffa baya barinta zuwa ko ina.

Wani mutum suka hango yana tunkarosu, hannunsa ri?e da galan, gashi matashi a ?alla zai shekara ashirin da bakwai, a ganinsu babba ne, amma sanye da ?ananan kaya, wanda hakan ba?o ne a wurin su.

Yayi musu sallama suka amsa, ya ce "Yan mata dan Allah ina zan samu ruwa? Motata ta ?auki zafi, a can baya na bar ta, kuma ina son zan yi salla, ruwan sha ne kawai a mota ta"

Dukkaninsu kowa ya ce "Bai sani ba"' ban da chuba?o, da tayi ?uri da ido tana kallon kayansa, hamma yana saka irin kayan, kenan shi ma bayahude ne?.
Ya ja ya tsaya cikin damuwa yana waige-waige, da alama kuma a gajiye yake.

Kamar daga sama cikin siriryar muryarta ta ce "Na sani, amma ruwan rafi ne, kuma a ?an ciki ne" tayi maganar tana nuna masa hanya, yanayin hausar ya tabattar masa da cikakkiyar bafulatana ce, duk yan matan babu mai mayafi, suna sanye da kayan sa?i da ?an kwali.

Duk suka waiwaya suna kallon chuba?o.

Ya ce "Yauwwa yar albarka, nuna mini wurin"

Cikin harshen fulatanci, suke garga?in ta a kan meyasa zata bi ka?o, daga ganin sa yau.

Ta ce "A tarihin Annabi da hamma yake bata, Annabi yana taimakon mutane, kuma babu kyau wula?anta mutane" ta wuce gaba ya fara bin ta a baya.

Tayi gaba ba tare da ta ce masa uffan ba, tana ta ka?a 'yar sandarta, tana cilla ?afarta cikin nisha?i.

Ya ce "Ba a kusa ba, na gaji" ta tsaya ta waiwaya ta ce "To kawo abun ka zauna ka jirani, sai na ?ebo maka".

Ya ce "A'a mu je" suka cigaba da tafiya, sun yi tafiya sosai, sannan suka ?arasa rafin, ya dur?usa yayi alwala, ya ?ebi ruwa a galan ?in da ya zo da shi.

Yana satar kallonta, gaba ?aya ba ta da wata damuwa, tana ta wasa da layar da take wuyanta ta sauko har kan ?irjinta, hannu ?aya kuma tana wasa da sandarta.

Ya gama suka nufi komawa, ya ce "Ya sunanki ne?"

"Mairamu"

Ya ce "Masha Allah, sunana Bashir, ina yawan wucewa ta hanyar nan, ba ta?a zaton akwai mutane ba, ko daga wani wurin ku ke zuwa?"

Ta ce "A'a rigarmu na can ciki"

Ya ce "Masha Allah, mu je na sai nonon na sha, idan zan wuce na din ga tsayawa mu gaisa, ba zan manta da taimakon da ki ka yi mini ba"

"Ba ni nake sayar da nonon ba, ni rako su kawai nayi, shanuna nake kiwo"

"Au har kiwon shanu ki ke yi? Lallai ke jaruma ce" suka yi maganar lokacin da suka dawo in da ya tarar da su, ya sa nono mai yawa sosai, ya basu ku?in.

Ya ce "Mairamu, sai na sake dawowa, ni ?an garin azaren jihar Bauchi ne, ta nan nake wucewa, sai mu din ga gaisawa na gode sosai Allah ya saka da alkhairi" ta amsa da amin.

Suka koma gida, sai da aka gaya wa ramata mari?iyar chuba?o, ta bi wani ka?o ta raka shi rafi, ramata tun daga ranar ta hanata bin su.

Bashir ya da?e yana wucewa, idan ya tambaye su ina mairamu, sai su ce masa an hanata zuwa. Ya ce idan sun je su gaishe ta.

Sukan gaya mata, sai da ta ce musu to, amma bata ?auki hakan da muhimmanci ba.

Maitama ya sake zuwa rigarsu, sun fafata da baffa sosai, a kan ya bashi mairamu, amma ya hana shi, ya ce shi aure zai yi wa yarsa, ba za a kaita cikin kafurai ba.

Ga surutu ya fara yawa a kan rashin aurar da chuba?o duk da irin kyau da Allah ya bata.

Maitama ya kawo mata ?atuwar radio da carsets, na wa'azi da tarihin manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam, ya koya mata yadda ake amfani da ita.

Da daddare ?awayenta da ma?wabtansu, zuwa suke su taru ta kunna musu, suyi ta saurara, idan wannan ya ?are a saka wancan.

Wani zuwa maitama ya zo da matarsa da ya aura, har da yara biyu da ta haifa, a wannan karon suka fara zuwa garin tare.

Duk da haushin maitama da suke ji, sun karrama matarsa da yaransa sosai da sosai, sai dai a fili ta nuna ?yamarta ga rigar, da nuna ita ba zata iya zama ba.

Mairamu kamar ta ha?iye yaran nan, tayi ta ?aukar ?aramar tana goyawa, tamkar ta ha?iye su, da kyar suka yi sati ?aya.

Watanni shida suka shu?e, mairamu ta sake bin ayari, zuwa bakin hanya wadda ta tasamma zama ?aramar kasuwa.

Ana ta hada-hada, kawai ta yanke jiki ta fa?i, numfashi ya sar?eta, ya zamana ko motsi bata iya yi.

Gaba ?aya hankalinsu ya tashi, suka rasa yadda za su yi da ita, kamar an yi masa wahayi, sai ga motar Bashir, ya zo wucewa ya tsaya zai sayi nono ya wuce, ya hange su sun yi cincirindo a wuri ?aya.

Ya sauka ya fita, yana zuwa ya tarar da chuba?o a baje a ?asa ko motsi bata yi.

Cikin tashin hankali yake tambayarsu, meyafaru da ita? Suka gaya masa fa?uwa tayi.

Saroro suka yi, ganin ya ta?a ta, ba ta motsa ba, sai wani irin numfashi mai sauti daga ?irji da take yi.

"A garin nan kuna da Asibiti ne?" Suka ce "A'a, sai dai wurin mai magani"

Bai yi sanya ba, ya ?auki mairamu, ya sakata a motarsa, ya ce wasu daga cikin su su bishi, su tafi kaita Asibiti.

Hama ce ta ce masa "A'a mufa rigarmu ba a zuwa asibiti" duk aka rasa mai bin sa, kawai ya shige motar ya ja ya tafi da ita.

Cikin tashin hankali, suka kwashi kayansu, suka koma riga.

A lokacin maitama yana gari, ai kuwa cikin ki?imewa, aka yi ayari suka taho bakin hanya, amma babu Bashir babu alamarsa.

Ramata kuwa tuni ta fara kuka tana salati, tana Allah ya rufa mata asiri ya sanya a ga mairamu, ba ita ta haifeta ba, amma akwai soyayya da sha?uwa a tsakanin su.

Sai dai suka dawo bakin hanya, amma babu Bashir babu chuba?o, sosai Baffa ya din ga yi wa ramata fa?a, ta din ga kuka kuwa.

Maitama ya ce su bari zai je asibitocin hanya ya duba, in dai da gaske kamar yadda sauran suka fa?a, asibiti ya ce zai kaita, to zai ganota.

Baffa ya ce lallai sai dai su tafi tare, suka rankaya suka din ga duddubawa, ?arshe a wani asibiti a nan jalingo suka gano mairamu.

Maitama ya fara yi wa mutumin masifa, a kan dan meyasa zai ?auke ta ya tafi da ita.

Bashir ya ce "Ku yi ha?uri dan Allah, na san na ?aga muku hankali, cikin yaran an rasa wanda zai biyo ni, na tarar da su da ita a gefen hanya, ba ta numfashi shiyasa kawai na ?auke ta zuwa asibiti, in da muka fara zuwa suka turo mu nan"

Baffa ya din ga fa?an shi baya zuwa asibiti, bai yadda da wannan abun ba, a ?aukko masa 'yar sa ya tafi da ita.

Maitama ya ce "A'a ba za ayi haka ba".

Chuba?o ta galabaita sosai da sosai, baffa ya cigaba da mitar, sai an bashi 'yar sa, za a kashe masa 'ya duk an ?aura mata wasu kwanuka a fuskarta.

Likitoci suka ce, ba zasu bayar da chuba?o ba, ba ta warware ba, aka din ga kai ruwa rana da baffa, da kyar aka lalla?a shi, ya ce yar sa ba zata kwana a wurin ba.

Yamma sosai, Maitama yana son mayar da baffa gida, amma ba zai yiwu ya bar mairamu a asibiti ba, da mutumin da bai sani ba, ga lokacin babu waya.

Ya lalla?a baffa, ya kai shi tasha ya ce komai dare zai dawo masa da mairamu gida.

Sai dai ya ga Bashir ba shi da niyyar tafiya, ya ce "Abokina mun gode da taimakon da kayi mana, zaka iya tafiya fa"

Bashir ya ce "Ba zan iya tafiya na bar ta a halin nan ba, zan yi ta wasi-wasi ne. Dan ban manta alkhairin da tayi mini ba watanni baya" ya bashi labari.

Nan hira ta ?arke, yake bawa maitama labari, cewa shi coustom ne, ?arshen wata yake komawa Bauchi hutu, yanzun ma gida zai tafi ya tsaya sayen nono, ya tarar da chuba?o babu lafiya.

Har yake bashi labarin, ainihi shi ?an kasuwa ne, ya fi son harkar kasuwancin sa, amma aka turasasa masa wannan aikin, duk a takure yake.

Shi ma maitama yake bashi labarin shi soja ne, nan da nan suka saba, suka din ga hira, kasancewar jikin da ?an sau?i.

Yake gaya masa burinsa a kan mairamu tayi karatu, amma baffansu baya so, soyake lallai sai ya aurar da ita, ga shi bata da cikakkiyar lafiya.

Suka kwana tare ta farfa?o sosai aka bata magani, maitama ya ce ya samu dama, tafiya zai yi da mairamu can garin da yake aiki, a Benue state.

Haka aka yi, asubar fari suka hau motar Bashir, ya je tasha in da ake hawa motar garinsu, ya bayar da sa?o a gaya wa Baffa, Bashir ya rage musu hanya, maitama yayi ta yi masa godiya sannan suka rabu.

A hanya ya sake jaddadawa mairamu, zai tafi da ita gidansa da yake zaune, taji da?in hakan, sai dai ta wani fannin ta ji kewar gida, yadda aka rabota da garin babu ko sallama.

A cikin barrack gidan sa yake, matarsa kawai sai ganinsa tayi da mairamu, dan hatta kayan sakawa a hanya ya saya mata.

Bayan ya huta take tambayarsa, lafiya ta ganshi da ita, ya sanar mata ta dawo nan da zama, nan ta ce bata yarda ba, shi kuma ya ce to ta koma gidansu, shi zai rayu da ?anwarsa.

Ta ?auki gaba da fushi da shi, shi kuwa ko a jikinsa, chuba?o bagidajiya ce a birni, ba ta iya komai ba, ta din ga ganin abubuwa kamar ba a duniya ake ba, maitama da kansa ya din ga koya mata abubuwa.

Baffa ya rikice kamar yayi hauka, bayan samun sa?on maitama, na ya tafi da mairamu.

Mairamu daga ita sai maitama, sai yaran gidan take mu'amala da su, hatta amfani da kayan wanka komai shi ya koya mata.

Satinta uku a garin, babu alamar musulmai a in da suke, duk sati maitama yake kaita ganin likita, saboda matsalar ta. kwatsam sai ga Bashir. Abun ya basu mamaki nesa ba kusa ba, wai duba mairamu ya zo.

Nisan tafiyar kawai maitama ya din ga hangowa, suka kar?e shi, suka karrama shi sosai da sosai, ya din ga murnar ganin mairamu ta samu lafiya. Sai da ya kwana a garin sannan ya koma.

Sai dai bayan wata guda ya sake dawowa, a lokacin maitama ya saka mairamu a makarantar boko, karatun addini kuma, yana koya mata a gida.

Duk wani aikin gida, mairamu tana yi wa matar hammanta, amma sam bata gani, kawai ta tsaneta.

A wannan karon, maitama ya rutsa Bashir, a kan ya gaya masa dalilin zuwan da yake yi, bai yi ?wauron baki ba, ya sanar masa son mairamu yake yi.

"Kana mutumin birni, tayaya zaka auri bafulatanar daji, yarinya ?arama?"

Ya ce masa shi babu komai zai iya yana son ta a haka, sai dai da magana ta yi magana, ya sanar masa yana da mata biyu.

Maitama ya ce yayi ha?uri, ba zai iya aura masa mairamu ba, duk da matashi ne, ko talatin bai yi ba, amma yana da abin hannunsa, ya ce yarinya ce yar ?auye mara wayo wahala kawai zata sha.

Sai dai mairamu, bai gaya mata yana son ta ba, amma maitama ya lura da yadda take murna idan ya zo.

Sai dai hakan bai hana shi, sake ni?o gari ya zo Benue ba, saboda mairamu. Maitama ya sake jadda masa, ba zai bashi mairamu ba, ya ce shi in dai zai zo ya ganta shikenan, haka ya cigaba da sintiri.

Wani zuwa da yayi, ya bata wasi?a lokacin da ya zo, ta zauna ta karanta ta kasa, saboda manyan turanci ne, ta kai wa hammanta ta ce ya karanta ya fassara mata, ita ba ta san me aka rubuta ba.

"Kalaman soyayya ne" ya bata amsa. Sai tayi shiru tana mamakin wace irin soyayya kuma?.

Tana kewar baffa da kuma dada, amma tana jin tsoron gaya wa hamma yayi fushi.

Sai da ta shafe watanni biyar, sannan maitama ya je riga, aikuwa ya sha takaici, dan ?iris ya rage baffa yayi masa baki, ya ce ya dawo masa da 'ya ya aurar da ita, kar ta lalace.

Maitama ya ga idan ya dawo da ita, ba zata cigaba da samun kulawa ba, saboda yadda suka jahilci zamani da cigaban da ya zo da shi.

Ya ce "To yanzu akwai mijin da zaka aura mata ?in?"

"A'a amma zan samo mata"

"Ni ina da wanda zan aura mata, idan ka yarda ya zo ya nemi aurenta" ya ce bai yarda ba.

Aikuwa maitama ya ce ba zai dawo da ita ba, in dai a garin nan za ayi mata aure, idan ya tafi ba zai dawo ba har abada, kuma ba zai sake ganin mairamu ba.

Ba shiri ya amince, ya turo masa mijin da ya samo matan.

Yayi tattaki har azare, yayi bincike sosai a kan bashir, ya tarar da familynsu mutanen kirki ne, shi kansa nagartaccen mutum ne, har wurin da yake aiki, sai da ya je duk ya kammala binciken sa, sannan ya koma ya tuntu?i mairamu idan tana son Bashir, tayi shiru ta sunkuyar da kai, hakan ya sanya ya gane in data dosa.

Ya nemo Bashir da kansa, ya gaya masa halin da ake ciki, amma ya ce zai bashi auren mairamu, idan ya amince da zai ri?eta amana, ya kula da lafiyarta da iliminta, a duniya ba shi da kowa sai Allah sai mahaifinsa da mairamu, itaka?ai ce yar uwassa.

Bashir ya ce ya amince kuma yayi masa al?awarin haka.

Ya tura shi wurin baffa, nan ma sai da aka yi wani darun, ya ce ba zai bayar ba, da shi aka ha?a baki, jibo ya gudu da maitamu, maitama ya tsaya, tsayin daka, Baffa ya bayar da auren mairamu ga Bashir.

Ya dawo da ita aka yi biki da ?aurin aure, aka kai mairamu gidan Bashir da yake jihar Bauchi.

Matan Bashir sai da suka kusa yi masa bore, jin zai auro musu, yarinya ?arama bafulatanar daji, amma ya ce babu gudu babu ja da baya.

Ba wata sha?uwa suka yi da Bashir ba, dan haka wata irin matsananciyar kukyarsa ta din ga ji. Washegari kaita, ya tara matansa a falonsa, ya gabatar musu da mairamu.

Sai dai sun sha jinin jikinsu, ganinta jawur kamar ?osai, dai-dai gwargwado kyakykyawa ce ta gaske, kuma yarinya sharaf.

Shi kansa ba wani babba bane ba, amma ya ajiye mata uku rigis, yayi musu nasiha sosai, ya ja amaryar sa ?aki.

Ita ma yayi ta yi mata nasiha, yana yi yana gaya mata kalaman soyayya, ta ja gefe ta du?un?une a mayafi, saboda kunya.

Ko ri?e hannunta ta?i yadda ya yi, ya nuna mata yaransa, a lokacin yaransa hu?u, biyu maza biyu mata.

A da kan ya auro, mairamu fa?a da kishi a tsakanin su, kamar sun cinye junansu, amma tun da yayi aure suka ha?e masa kai.

Mairamu na da tsananin biyayya, da safe sai ta dur?usa ?asa, zata gaishe shi. Suna da mai aiki, idan aka gama abinci, za ta je ta ?aukko masa, amma ba zata ta?a cin abinci a gabansa ba, saboda kunya.

Ana gobe zai bar ?akinta, ya cika kwana bakwai, sannan wani abu ya shiga tsakaninsu.

Kasancewar kowa ?akinta ciki da ?aton falo ne, ban?akuna biyu ne a tsakar gida, sai kuma ban?akin da yake cikin ?akinsa falle ?aya.

Amma a ?akinta ya kwana, cikin dare yana ?o?arin taimaka mata, ta kintsa, uwar gidan ta dalle su da fitila a tsakar gida, ta din ga zuba habaici da rashin mutunci.

Da sassafe ta zo ?ofar ?akin ta ce ya fito, tun da yau girkinta ne.

Sai wajen la'asar, ya samu sukunin sake shiga ?akin chuba?o, ya tarar da ita a kwance, abincin ma da aka kawo mata ba ta ci ba.

"Fulanina, sannu ya jikin?"

Ta ?unshe fuska ta ?i magana.

"Ba ki ci abinci ba, me zan sayo miki ki ci?" Ta girgiza masa kai alamar babu.

Ya kwantar da murya ya ce "Tashi na baki abincin a baki, ai za ki ci ko fulanina"

Fafur ta?i sai ma ta saka masa kuka wai gida, ya mayar da ita gida. ya tashi ya fita ya sayo mata tsire fal, da fanta ya kawo mata.

Ya din ga rarrashinta, da ?yar ta daina kukan, ai ba ta saurari nama ba, ta din ga ?a??akar fanta.

Yayi murmushi ya ce "Ka ga bafulatanar Bashir, da ga yanzu na gano lagonki, fanta ce maganinki" sai kuma ta sunkuyar da kai tana murmushi.

Sai da ya shafe wata guda a Bauchi, ya kaita can garinsu azare, da yake shi ba a can yake zaune ba, a can ya samu ya ?an sake da ita sosai, dan sai da suka kwana uku, sosai danginsa da yan uwansa suka karramata.

Mamaki take yi yadda yake salihi, a gaban mutane, ake yi masa kallon mutumin kirki, yake sunkuyar da kai, amma ida suka ke?e yayi ta yi mata fitsara da rashin kunya.

Wata irin soyayya yake yi mata, wadda bai iya nuna mata a waje ba, dan da gaske yake jin sonta a cikin ransa, chuba?o akwai ha?uri da biyayya, ya samu har ta ?an fara sakewa da shi, yayi kamar ya ce zai tafi da ita in da yake aiki, dan dab da za ayi bikin su, aka mayar da shi Naija state.

Da ya fara yi mata wani abu dan soyayya da kyautatawa, sai ta ce ya bari, saboda tana son ta shiga aljanna.

Ya dubeta ya ce "Waye ya ce idan na yi miki tausa, ko dafa miki ruwan wanka, ba zaki shiga aljanna ba? Jin dadin biyayyar da ki ke yi mini, ya sanya nake yi miki abin da zaki ji da?i kema"

"To zan shiga aljanna?"

"In sha Allah, hannuna a naki zamu shiga"

Ta rausayar da kai ta ce "Wata?ila babar saifu ta hanaka, ta ce na ta hannun zaka ri?e ita da amarya, ku tafi ku barni" tayi maganar cikin kishi da yarinta.

Yayi dariya ya ce "Kowaccenku, zan ri?e hannunta mu shiga tare in sha Allah"

Mairamu bata aikin komai, gidan ma kusan ba wanda yake wani aiki a gidan, saboda suna da masu yi musu aiki.

Da fari tana so ta ?an sake da matan gidan, amma suka nuna mata bata isa ba, hatta masu aikin ma wani gani-gani suke yi mata.

Sai dai saifullahi ne mutuminta, shi ne ya

Please Login or Register in order to submit comment