Reading KARFE A WUTA Chapter 125 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a gaba"

"Saboda su ne shugabanninmu na gobe, wa?anda za su jagoranci al'umma. Muddin bangar siyasa abin arziki ne, yan siyasarmu ba za su nemi ?an talaka yayi musu ba, 'ya'yansu za su ka su yi musu. Meyasa ba sa kai yaran talakawa, ?asashen waje su yi karatun injiniya lauyoyi, likitoci da makamantansu, ko kuma ?an talaka ba shi da ?wa?walwa da zai yi ilimi ya zama likita, ko injiniya?.
Hannu ?aya baya ?aukar jinka, kuma hannu da yawa maganin ?azamar miya.
Dole ne iyaye, malamai, gwamanti, hukumomi, mu ha?a hannu mu kawo ?arshen shaye-shayen miyagun ?wayoyi da kuma bangar siyasa.
Mu ba wa yaranmu kulawa da ilimi kamar yadda Allah ya ce mana masu kiwo ne mu, kuma ababen tambaya a kan kiwon da aka bamu.
Kar ka haifi ?an da ba zaka iya ?aukar nauyinsa ba, dan jin da?inka kawai.
Sannan iyaye su din ga bawa hukumomi damar hukunta yaransu, a duk lokacin da aka masu da laifuka.
Sannan su kansu hukumomin da 'yan siyasa su ji tsoron Allah, wurin kama masu laifi, da sakinsu ba bisa ?a'ida ba.
Babu wanda ya ta?a zama wani abik alfahari, a dalilin ta'amalli da miyagun ?wayoyi. Ba hujja ba ce matashi ya zauna ya ce sai gwamanti ta bashi aikin ba shi da aikin yi. Masu ku?in duniya babu wanda yayi ku?i da aikin gwamnati.
Ina kira da matasa, ku tashi ku nemi na kanku, ku nemi ilimi, duk wanda ku ka za?a, bai yi muku abin da ya dace ba, ku ?aura ?ambar dawo da shi, ta hanyar recall election, ko kuma ku canza shi a lokacin za?e.
Kuma za ku iya zama likitoci, injiniyoyi da makamantansu, ku ba bayin 'yan siyasa bane ba, da za su yi amfani da yau ?inku, su lalata gobenku, domin ku dauwwama ku na yi musu bauta da yaransu.
Su daina ba ku miyagun ?wayoyi, ku na sha ku na kashe kanku, alhalin sun kauwwame yaransu, sun tura su in da za su yi ilimi, sun kwashe dukiyoyinku sun tara wa iyalansu arzikin da ba za su yi talauci ba, sun bar ku da bauta musu, da zubar da jininku yadda suke so, alhalin iyalansu su su ka fi cancanta su yi musu wannan aikin ba ku ba.
Ina fatan nan gaba ka?an in ga matasa 'yan shekara talatin zuwa ?asa a majalissu, in gansu a cabinet ?in shugaban ?asa.
Mu ga matasa ?anyen jini, sun gaji manyan malamanmu, irin su marigayi Albani zariya, Sheikh ?ahiru usman bauchi, dr. Isa Ali Ibrahim fantami, malam umar sani fagge, malam Aminu Ibrahim daurawa, malam Ahmad guruntum, Sheikh Ahmad bamba rahimuhullah, malam Nasiru kabara. Ina fatan na ga mun samu ire-iren ?angote da dama, in ga natasanmu sun zama dactoci da profesoshin ilimi da duniya za ta yi alfahari da su. 'yan daban nan 'ya'ya ne, kuma za su amfani al'umma idan aka tsaya wa rayuwarsu"

Sumayya ta ce "Sannu da ?o?ari, kin kwararo bayanai, masu matu?ar ma'ana, kin ?ara ?arfafa mini gwiwa, kamar na fito takara nima, duba da yanayin lokaci, bari mu waiwayi masu sauraro, mu ji gudunmawar da za su bamu"

Bugowar farko, muryar Viper ta yi amsa kuwwa a cikin wayar tarhon.

"Ina yi wa ba?uwa barka da zuwa, ha?i?a ta yi bayani masu ma'ana, amma tayi tuya, ta manta da albasa, ba ta tofa komai a kan iyaye mata ba"

Murmushi Nabila ta yi, domin kuwa muryar Khalil ta jiyo yana kiran mami ta cikin wayar.

"Mata iyayen al'umma, mata iyayen giji, a basu ilimi, a kula da su, kar ayi musu fya?e a ?oye, domin gudun zubewar mutunci, a ?i ?aukar musu mataki, kar a ?ora musu talla, kar a tura su barace-barace, kuma kar ayi musu auren dole, kar a zalunce su. A wadata su da ilimi, a tausaya musu a ba su damar cika burikansu. Babu wata mace da zata iya rayuwa ta tsaya da ?afarta, ba tare da ta jingina da namiji ba.
Kamar dai ni, babana ya share mini fagen cikar burina, mijina kuma ya bani dama kuma ya tsaya mini, hakan baya nufin lalacewar macen. Ni 'ya ce, matar aure, uwa kuma lauya mai zaman kanta, ina fatan nan da shekaru ka?an na ga mata ire-irena sun yawaita, kuma matasa sun kama hanyar gyara rayuwarsu, domin samar da kyakykyawar gobe ga al'umma da ?asata baki ?aya."

Nabila ta sha tambayoyi daban-daban, kuma sosai ta ?ara zaburar da al'umma, mutane da dama su ka nuna sha'awar su, a kan ?ungiyar, sai dai ta nanata cewar ?ungiyar ta ba ta siyasa ba ce ba, kuma ba ta neman ku?i ba ce ba.

Hankalin Nabila ya kwanta sosai da sosai, Allah ya dafa wa lamarinsu, ga Alhaji mu'azzam sosai yake tallafawa matasa, yake tafiya da su, tare da banka?o masu ilimi da himma a cikinsu, ya samar musu aiki, da sama musu appointments a ?asa.
Kankarofi na daga cikin yan majalisa da suka kawo wa yankin arewacin Nigeriya cigaba sosai da sosai.

Liti tuni ya angwance da Walida, cikin ikon Allah kuma ya rage rawar kai, saboda daraja da kamala ta aure, da ta hau kansa. Bayan shekaru uku, Abbu ya basu damar tsayawa da ?afafuwan su, ta hanyar ba su jari aro, da kuma kama su musu wurin gudanar da sana'a.

Nabila sai da ta haifa wa Viper yara biyar, sau biyu tana yin twins, sai kuma Namiji a tsakiya guda ?aya, sai dai Khalil shi ya ?aukko halin Viper gaba ?aya babu abin da ya bari.

Abdul ya tsaya wa ramma, sai da ta zama cikakkiyar Nurse, shi ma ta hayyafa sosai da shi.

Rahila daga baya Allah ya yi mata rasuwa, jikinta ya?i da?i haka ta koma ga Allah.

Hafsa kuwa haihuwar dai Allah bai bata ba, amma Kankarofi ya zauna da ita cikin mutuntawa da so da ?auna.

Daga Walid, liti, Viper ?an mama, idan aka ce sun yi daba a baya, idan ba wanda ya sani ba, sai ya ?aryata.

Viper sai da ya kai Nabila, wurin ma?wabtan Jauhar da suka yi zaman amana da ita a unguwar da suka zauna.

Viper ya ri?e mu?amai da dama, a gidan tsaro na soja, gefe guda yana kasuwanci.

?ungiyar Nabila ta taka muhimmiyar rawa sosai da sosai, a kan canza tunanin mutane da dama.


*TAMMAT BI HAMDILLAH*

1/8/2024-20/12/2024

*DUKKAN YABO DA GODIYA DA JINJINA DA KIRARI, SU TABATTA GA UBANGIJI MA?AUKAKIN SARKI, UBANGIJI TALIKAI BUWAYI GAGARA MISALI, DA YA BANI ARON RAI DA LAFIYA NA FARA WANNAN LITTAFI LAFIYA NA KAMMALA LAFIYA*

JINJINA GA
?UNGIYAR MIKIYA WRITER ASSOCIATION
BRIGHT PENS TEAM
Nazeefa sabo Nashe
Zee kumurya
Na'aima Suleiman sarauta
Aisha Adam Ayshercool

GAISUWA TA MUSSMAN GA
Mahaifiyata malama Nafisa Adamu Muhammad
Mahaifina malam Adamu Yakubu

GODIYA TA MUSSMAN GA
Adamu Adamu Yakubu
ASP Ibrahim Na'ibi
Barrister Amina Aliyu
Barrister Ibrahim

Jinjina da gaisuwa ta musamman, ga kafatanin al'ummar da suka kasance da ni, a wannan littafi.
Iyayena, kakannina, yayye ?anne da sauransu, masu gyara, masu sharihi, da masu bayar da shawara ina godiya sosai da sosai.

'yan comment section, Alkhairin Allah ya kai muku.
Na so kama sunaye, amma na san dole zan manta da wasu, kafataninku ina godiya Allah ya saka da mafificin alkhairi.

Abin da na rubuta na daidai, Allah ya sa al'umma su amfana, akasin haka kuma ina fatan Allah ya yafe mini, kuma ya sa al'umma su yi watsi da shi.

Wa?anda na ?ata wa rai kuma, ina fatan ku yi mini afuwa, hada-hadar jama'a pressure da yawa.

Albishir na musamman ga kafatanin wa?anda su ka bibiyi littafin *?ARFE A WUTA*

Na san ku na cike da kewar kammala karatun labarin Viper, labari mai cike da ilimantarwa, fa?akarwa da nisha?antarwa, to ga sabon Albishir, littatafai uku, cikon *BRIGHT PENS SECOND BATCH*

litattafan da za su maye muku gurbin labarin ?arfe a wuta.

*MUTALLAB* (Mallakar Nimcyluv)
*HADARIN GABAS* (Mallakar Nazeefa Nashe)
*ZAYTOON*
(Mallakar zee kumurya)

Ina da tabbacin yadda ku ka ji da?in ?ARFE A WUTA, ba zaku yi dana sanin labaran nan uku ba, da su ka fito daga team ?in
*BRIGHT PENS*

Domin neman ?arin bayani, kai tsaye ku na iya tuntu?ar wa?anan lambobin.

0904 787 1750
0816 406 9385





Alhamdilillah ala kulli halin.

Domin gyara, sharhi ko shawara
Ayshercool
08081012143


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment