Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
zuwa na nan, jika na ne, da dik alkhairin da kike aikawa, da shi muka sanya shi a makaranta,yanzu haka ya na da msters,ba kowa ne sila b ke ce sila,ba tare da yasan ke wace ce, haka yake ma wanda ke mana aiken kudi duk watan duniya addu'a,shekaran jiya ya ke tambaya,saboda ya samu aiki anan garin kano, ya na so ya dawo,ya ce, Nda,wa ke kawo mana alherin nan ne duk wata? Anan nake bashi tarihin ki, ya yi mana wa'azin da ya sanya dikkan mutanen garin da suka sanki kokawa,mun shiga damuwar yanke zumunci da mukai da ke, ke kuma baki yanke mana zumunci ba, baki fushi da mu ba,na zo da kaina ne a madadin mutane na, ina nema mana gafara" Da sauri Mammee ta sauna a saman guiwowin ta ta na kada kai, "Nda dan Allah ka daina banu hakuri, na yafe wa kowa, ban riqi kowa a raina ba, ku iyaye na ne,Allah ya yafe mana, Mahaifin su Aaseeyah shi za ku godewa, saboda shi ya bani goyon bayan yi maku wannan aiken, in na si sarewa da zumuncin ya taimaka min da shawarwari,Allah ya yafe mana dika" "Ameen" Nan da nan Aaseeyah ta shiga hidima da baqin, hirar bayan rabuwa da rashe rashe, haife haife, da ci gaban qauyen su Nda ya dinga bawa Mammee, wani ta koka, wani tai dariya, wani tai mamaki. A haka har Abee ya tadda su, suka gaisa,sannan suka mishi godiya. Ya nuna ba komai, dama zumunci ba abun mutum daya bane, in wani ya yanke, wani ya sada shi. Sai yamma suka tafi a motar Muhammad, cike da abin azziqi. Kowa na Jordan family ya shaida zuwan kakan Mammee, domin kuwa ranar sun ga fara'ar ta da wasa da dariyar ta, wanda suka jima basu gani ba. *********************** Muhammad na yawan zuwa, ya kawo musu ziyara, saboda wajen aikin shi ba nisa da gidan,ta haka suka hadu da Asma'u, har suka qulla soyayya, iyaye duk sun sani,kuma an yi na'am za a bashi ita. Mammee tun da ta samu dangin ta sun karbe ta, sai ya zamana, duk weekend ta na zuwa ta kwana biyu ta dawo. Watarana har da jikokinta zata je su sha qauye a koma ranar lahadi. Ranar bikin su Asma'u na zagayowa aka sha biki, bayan aure aka kai ta can garin su Muhammad,anan ya gina masu gida madaidaici mai kyau,bayan aure da watanni ya samar mata koyarwa a makarantar sakandire da ke garin. Jordan Family sun ci gaba da rayuwa cikin aminci da jin dadin rayuwa. Anan na kawo qarshen wannan Novel nawa mai suna TAUBASHI wato abokin wasa, ko a ce cousin da turanci,Taubashi qasar kebbi, zamfara, sokoto su ke amfani da kalma,ina fatan yau na amsa tambayar mutane akan sunan TAUBASHI😃 Alkhairin da ke ciki Allah ya tabbatar damu akan shi, ya bamu ikon amfanuwa da shi, akasin haka Allah ya yafe min da ku da kuka karanta,ina fatan wannan rubutun ya gyara rayuwar mutane da dama ta fuska mai kyau. Dik me wani gyara, ko wani hasashe, ya nemen ta whatsapp, mutanen dake whatsapp kenan, plsss ta PC, kuma ina girmama kalami, ina gudun kalamai marasa dad'i,wanda ke a nan ku min magana in kuna da gyara kuma. 09031416423 Me love u domin Allah my kyawawan makaranta Haermeebrah.❤️ An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 41 of 41