An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
π
π» TAUBASHI (COUSIN) π
π»
BY HAERMEEBRAERH
Page 1:
Gudu suke cike da dariya da waqe waqe irin na yaran da suke tsere dan koma wa gidajen su daga makaranta, yara ne mata guda hudu, wanda kusan kan su daya, sai dai ban-bancin tsaho da jiki, sanye suke da uniform din islamiyyar su mai suna Alfurqan Islamiyya School, da ke a cikin garin Kano, a unguwar sallari.
Uniform ne kalar ruwan zuma, mai haske, wanda ya dace da kalar fatar yaran da ke ta kwasar gudu tare da rera waqar,
"Ta gaba qawata"
"Ta baya mayya"
"Ta tsakiya ga qoqon mutuwa nan"
Daf da za su shiga gate din gidan na su ne, daya daga cikin su ta fadi, kuka mai qarfi ta sanya, wanda ya yi daidai da juyawar 'yan uwan nata, domin kai mata agaji,d'ayar da ta fisu tsaho da kadan ce ta duqa ta kama hannun wadda ta fadi din, har hijabin ta ya zazzago gaban fuskar ta, gyara mata hijab din ta fara, tare da share mata hawayen ta, ta ce,
"Sannu Aaseeyah taso, ba ki ji ciwo ba dai ko?"
Wani kallo wadda aka kira da Aaseeyah ta dan yi na gefen ido, tare da sakin murmushin gefen baki a hankali, ta daddafa hannayen ta biyu a qasa, guiwar ta daya a qasa, ta kalli gate din gidan, ta saki dariya mai qarfi, ta kyalla da gudun tsiya cikin gidan, ta na shiga ta yi wurgi da hijab in ta, ta hau rawa ta na fadin,
"Na riga su"
"Na riga su"
Su kuwa cikin fushi da jin haushin halin Aaseeyah da har yau sun kasa sabawa da dan banzan wayon ta suka shige ciki, kowa bangaren su ta nufa,tare da qunqunin wayon da ta musu, dayar da ta taimaka mata ne ta ce,
"Aaseeyah ki gama rawar ki gobe ma rana ce,...."
Cikin daga murya Aaseeyah ta ce,
"Ta jibi ma ta fita"
Har su ka shiga su na maganar abinda Aaseeyah ta musu, ga ta dai ita ce qarama, amma ta kamo su a jiki, kuma ta fisu wayo, ta fisu dabara, tsokana, da duk wani rashin ji irin na yara.
Ummu Suleim da Yesmeen su ne manya masu shekaru sha biyu da rabi, kasancewar su din 'yan biyu ne,sai Umaimah mai shekara goma, sai ita Aaseeyah mai shekara tara.
Ko da Aaseeyah ta shiga bangaren ta, zaune ta tadda yayun ta 'yan biyu maza, Yah Hassan, da Yah Hussein, su na kallon tashar turawa, film suke kalla mai suna Dear John, daidai inda John ke dawowa daga wajen yaqi da ya tafi, su na tsaka da murnar ganin anzo wajen da suke so, ta fada tsakiyar su da qarfi tare da fadin,
"Washhh Allah na, na gaji, Yah Hassan ka san me ya faru? Yau ma ni na riga su Ummu suleim shigowa gida, sai da na bari an kusa na fadi qasa na tsanyara kuka, sokwayen sai gasu sun zo d'aga ni, ina kallon fuskar Yesmeen ta na son qaryata faduwa ta na sa kukan gaske harda hawaye, shi ne fa suka zaci faduwar gaske ne, na keto a guje abu na"
"Kin dawo ko? Za ki ishi mutane da shegen surutun nan naki kamar redio'n da ba ta da makashi"
Tura baki tai tare da murguda shi gefe kadan, ta tube rigar ta, tare da zame wandon ta, daga ita sai pant din daya kama mata mazaunai sosai, Allah ya azurta Aaseeyah da kyakkyawan jiki, duk da cewar shekarun ta ba za su wuce tara ba, amma shape din jikin ta a bayyane yake, ta na da cikar mazaunai, da kuma fadin qugu, jikin ta a mulmule yake, gwanin sha'awa, gashin ta kuwa a cike yake, baqi sidik, girar ta mai matuqar kyau kamar wadda aka zana da jagira, (zanen ubangiji subhanahu wata'ala ya fi na mutum) ta na da manyan idanu masu matuqar kyau, kalar ruwan zuma mai duhu, sai kwantaccen gashi da ke gefen fuskar ta a kwance, da bayan wuyan ta, dan qaramin bakin ta mai dan tudun labba na qara qawata kyakkyawar fuskar ta, musamman in ta turo shi gaba, ko ta murguda shi gefe in ta na son yin wani rashin jin,ta na da siririyar hushirya wadda ke qayata murmushin ta.
Kallon ta Hussein ya yi na wasu daqiqa da ba zata wuce uku ba, ya kauda kai, tare da ci gaba da kallon film din da suke.
Daki ta shiga da gudu, ba ta ga mahaifiyar ta ba, wardrobe din ta ta bude ta hau firfito da kayan ta ta na neman wanda za ta sanya, ba tare da ta damu da irin bata waje da take ba,sai da ta nemo wata siriryar vest wadda ta ke iyakar ta cinyoyin ta, sannan ta sanya ta, ta fara maida kayan ba tare da ta tsaya ninke wanda ta bata ba, rufewa ta yi da qarfi kuma a tsorace dan jin qarar bude qofar dakin da mahaifiyar ta tayi, cikin in ina ta hau magana,
"Mammee...na...na saka wannan..nee i..i..ina jiran ki zo ki ban kaya na na saka"
Kallo mai cike da warning Mahaifiyar ta da ta ke kira da Mammee ta mata, dan ta san yau ma ta bata kayan ta tsaf da ta bata lokaci mai tsaho ta na gyarawa.
"Matsa daga wajen,"
Da sauri ta matsa ta sanya yatsanta guda a baki, ta na tsigar farce, dan ta san sai ta dake ta, saboda bata kayan da tai, ilai kuwa ta na budewa kaya suka zubo, cikin takaici Hajiya Subai'a ta kalle ta, tare da daga hannu za ta rankwashe ta, saurin rungume ta Aaseeyah ta yi, tare da fadin,
"Mammee yau kuwa na fada maki how much i love u? U ar the best mum in the whole wide world, i love u so much Mammee naaaa, muahhhh"
Cikin murmushi mahaifiyar ta ta kwace kan ta daga qanqame ta da Aaseeyah ta yi, ta zauna a bakin gado, ta fiddo mata da riga da skirt na atampa, da dankwalin su, sannan ta amshi rigar hannun Aaseeyahn da ta cire, ta fara ninke kayan, Aaseeyah na gama saka kayan ta ta fara taya ta,Subai'a ce ta ke kallon Aaseeyah cike da so da qauna, wanda ba zata iya misalta shi ba, duk duniya ba ta da abin so kamar Aaseeyah, ba dan ba ta da kowa ba, ko ita kadai ce 'yar ta, ah ah sai dan kawai ita daya ce mace a cikin yaran ta, ta sha addu'a tun kafin tai aure Allah ya bata d'iya mace, a duniya d'iya mace na matuqar burge ta, a ganin ta in ta na da mace zata bata kulawa, za ta gatanta ta, za ta bata tarbiyya, ta katange ta daga fadawa halakar maza da matan wannan zamani na fyade da zinace-zinace, domin shi ne babban abinda ke ci ma zuciyar ta tuwo a kwarya, sannan ta na sha'awar ta ga diyar ta ta zama kyakkyawa, ta dinga mata kwalliya da duk wani gayu dan ta burge faccalolin ta da ke mata dariyar rashin d'iya mace da ta ke ta kwalafici, musamman Hajiya Fateema mahaifiyar su Yesmeen wadda ita ce babba a cikin su ukun.
Aaseeyah ce ta katse mata tunanin ta da fadin,
"Mammee yunwa nake ji"
"Ok muje ki wanke hannayen ki ki ci abinci"
"Toh"
Da gudu ta fada bayin da ke cikin dakin, kwala mata kira Mahaifiyar ta tayi tare da fadin,
"Aaseeyah ki kiyaye ni fa, me ya sa ba ki jin magana ne ke arayuwar ki? Duk abinda na ke koya maki, na ke maki hani akai ba ki ji, sau nawa zan fada maki ki na addu'a yayin shiga bandaki?"
Fitowa ta yi ta na yarfe hannu tare da dariya, ta maqe kafada, ta na marmara idanun ta kamar yanda ta san ya na burge mahaifiyar ta ta.
"Sau ba iyaka Mammee, ai na yi a zuciya ta, amma bari na sake"
"Ba amfani, tunda baki ba kafin ki shiga, sannan na fada maki qarya haramun ne, ba kyau, yanzu kin yi qarya kin ce kin yi, bayan baki ba"
"Ki yi hakuri, muje dan Allah Mammee ki ban abinci kar na mutu da yunwa"
Dungure mata kai mahaifiyar ta tayi, sannan ta kama hannun ta suka tafi cikin kitchen, har a wannan lokacin 'yan biyu na kallo, kallon inda suke mahaifiyar su ta yi, sannan ta daga murya ta ce,
"Ba za ku ci abincin bane yanzu? In kuka dasa TV a gaba ba ku ji ba ku gani, har 6pm ta wuce, amma tun dazu na ke maku tayin abinci ko kula ni ba wanda ya yi, anyway cikin ku ne ai, in kun ji yunwa kun nema"
Ko motsawa ba su yi ba balle su amsa ta, da dikkan alamu kallon da suke ya shige su sosai, ina leqawa kuwa na ga abinda ake a TV sai da kunya ta kama ni, na bi su Aaseeyah kitchen kar su lalata ni...
Aaseeyah na gama cin abinci, ta sidade ba tare da sanin Hajiya Subai'a ba, ta falfala da gudu sai bangaren su Yesmeen.
Ta na zuwa ta gan su zaune su na cin abinci suma, tayi suka mata ta ce ta qoshi, Yesmeen ta ce,
"Ke Umaimah nan wa ya ce maki ba ta ci abinci ba? In ita ce muka je wajen su ta na ma mutane tayi ne?"
Ran Aaseeyah ya baci, dan ko ba komai, qarya ne a zarge ta da rowar abinci, gwanda gwanda ma in aka ce ta yi rowar chocolate ko gyada soyayya to wannan ba za a mata qarya ba,amma abinci habaaa ta wuce nan, cikin yin murmushin gefen baki ta fakaici idon Yesmeen da ta bada hankali wajen daukan naman ta da aka raba, Ummu Suleim da umaimah kuwa na kare ta akan sharin rowar abinci da aka mata,wata wawuyar atishawa ta sake a daidai kan naman na Yesmeen, wanda ya ke cinyar kaza ne, ai kuwa ba shiri ta saki naman tare da juyawa kan Aaseeyah cike da fushi, za ta kai mata duka, nan ta sunkuya ta daki iska, zagaye parlourn suka fara Yesmeen na zagin Aaseeyah ita kuma ta na ta sheqa dariya, sun zagayo daidai wajen cin abincin ne Aaseeyah ta sunkuya ta dau naman kazar ta jefa a bakin ta, dan ta san ba atishawar gaske bace, qirqirar ta tayi dan ta bama Yesmeen abokiyar fadan ta haushi.
Ci take ta na mata kwalo ta na gudu, karo ta yi da wani matashi da ba zai wuce shekara sha tara ba,sa'a ne ga 'yan biyun yayun ta, amma ya basu watanni bakwai.
Ta na ganin shi kuwa ta qanqame shi, ta na ihu har da qoqarin kalato hawaye, kamar wadda ake cin zali, cike da kulawa ya ke bin ta da kallo, daga ta sama ya yi ko nauyin ta ba ya ji...
"Yah Noor ka taimake ni, za ta dake ni,dan kawai na ce zan ci abinci wai ba zan ci ba din ai ba gidan mu bane, shi ne ni kuwa na dau naman ta, tunda ni ma ai nan gidan mu ne ko?"
"Kwarai kuwa,...ke Yesmeen me ya sa ba ki jin magana, kusan kullum fadan ku akan gorin gida ne, ba qanwar ki bace? Dan kin ga girman ku d'aya ki na mantawa kin bata shekara biyu har da rabi ko? Ki dinga riqe girman ki in ba haka ba raina ki za ta yi,"
"Yah Noor ba fa haka bane, ka tambayi Ummu Suleim,da Umaimah,ati...."
"Wayyooo Yah Noor yajiiii"
Da sauri ya sauke ta ya na duba idanun nata, cikin kulawa, sai wani narkewa take a jikin shi, hannun ta ya ja dan ya kai ta ya wanke mata idon, duk da bai ga alamun yajin ba, ita kuwa juyawa ta yi ta sake murmushin gefen baki, ta wullawa Yesmeen ragowar naman da ta yi wa fata fata, ta qara qanqame hannun Noor suka shige dakin shi...........
Read
Understand
Vote
Share
And commentβ€
π
π» TAUBASHI (COUSIN) π
π»
BY HAERMEEBRAERH
Page 2:
Su na shiga ya maida qofar ya rufe, tare da dora ta a saman cinyar shi kamar yanda ya saba, dogon gashin kan ta ya ke shafawa a hankali, ya na lumshe idanu, dayan hannun shi na shafar bayan ta zuwa qugun ta, Aaseeyah ba yarinya ce mai zama waje daya ba, ta na zaune ne kawai a cinyar shi, amma barnar da take da hannun ta a dakin ba qarama bace, janyo wancan janyo wannan, duk abinda ta ke son dauka ko meye a gaban shi ba ta daga wa za ta miqa hannu direct kan abun ta janyo, komai sai ya bare, a haka ta dinga zaro chocolates din da ya ke ajiye wa musamman sabo da ita da Umaimah, bude wa ta yi ta fara sha, cikin wani irin yanayi da ba ta gane wanne ne ba ta ji Yah Noor ya sauke numfashi, sannan ya kwantar da kan shi a bayan ta, murya can qasa ya daga ta a jikin shi ya ce,
"Aaseeyah kin kwashe chocolates din dika, ba za ki rage wa 'yan uwan ki ba? Kin san fa kullum ina hana ki rowa, rowa ba bu kyau,"
"Tabdijam, in su na so su tambaye ka mana, ai kai Allah bai sa ka na da rowa ba, ni kuwa kowa a gidannan ya san haka Allah ya haliccen ba na bada chocolates dina da gyada ta, kuma ka ce ba kyau mutum ya sauya daga yanda Allah ya halicce shi ko?"
Daga mata kai ya yi, ya na murmushin wayo irin na Aaseeyah, kiran sallar magrib ya ji, nan ya dau dankwalin ta ya maida mata kan ta, ya ce ta je tai sallah bari ya yi alwala.
Turo baki ta yi, ita gaskiya sai ta gama shan abin ta za ta fita, dan ta san Yesmeen na fakon ta yanzu.
Dan zaro ido ya yi, da ya kalli jikin shi,
'In ba ta fita ba ta ya zan iya tashi a gaban wannan sarkin tambayar?'
Hannu ya sa ya dakko biscuit mai dadi ya bata,
"Ga wannan da sun roqe ki ki basu, ai ba a halicce ki da rowar biscuit ba ko?"
"Eh shi ina ba da shi gaskiya, da komai ma ni fa wannan ne kawai ba na iya bayarwa ko na so bayarwa sai na ji na kasa,"
"To ba komai maza jeki zani sallah kar na makara"
Da sauri ta dauka ta bar dakin, ta na fita daga dakin nashi ta rage sauri, ta zuba ragowar chocolates din ta a rigar ta da ta dan matse ta, ta riqe biscuit din ta na budewa, ta dauka za ta sa a baki kenan Yesmeen ta kwace ta zura da gudu ta na dariyar mugunta,tare da kiran
"Ni ma na rama"
Dariya sosai itama Aaseeyah ta zauna ta na yi har da riqe ciki, duk suka zuba mata ido, dan kada kai ta yi irin na yara masu mugun iyayin nan, ta miqe ta na ci gaba da dariya ta tafi,sai da ta kai bakin qofar fita ta ce,
"Dadi na da Yesmeen muguwar doluwa ce, ba ta san me ye a jiki na ba ta ke murna ta raba ni da biscuit, a ci dadi lafiya duk na topa masa yawu, in kin cika kwadayayyiya dan Allah ki cinye na bar maki ba Allah ya isa a tsakani na dake, ai ke yar uwa ta ce"
Wani irin takaici da kyankyami ne ya kama Yesmeen ta sake biscuit din a qasa, Umaimah na ganin haka ta dauke ta na dariya, dan ta san halin Aaseryah ba wani yawu da ta sa, dan ta hana Yesmeen sarkin tsafta ci ne, kai ko da yawu sai ta ci, ai yawun 'yar uwar ta ne, Aaseeyah na ganin haka ta kece da wata sabuwar dariyar nasara ta falla da gudu bangaren su, ta na shiga ta lalleqa ta ga ba Mammeen ta a wajen, dakin ta ta fada, ta bude drower ta dinga zaro chocolates ta na zubawa, sai da ta zuba dika sannan ta rufe, ta je tai alwala ta yi sallah.
Bangaren Noor kuwa daga wanka ya fito, tare da matse wandon shi da ya cire ya shanya a kujera guda daya dake a dakin nashi, ya sauya kaya da qananan kaya sannan ya kulle dakin shi ya tafi masallaci.
Ya na zuwa ya samu har an yi raka'a biyu, bin sallar ya yi,bayan an idar ya rama biyun ya zauna azkar da karatun qur'ani, kowa na wajen ba qaramin burge shi Noor yake ba, saboda irin tarbiyyar shi, da nutsuwar shi, 'Yan biyu kuwa ana idarwa suka bar masjid din, suka nufi wata majalisa ta abokan su da ake hira, ta ball ne, ta films ne sabbin fitowa, waqoqin raps, da dai sauran abubuwan da matasa yanzu suka maidawa hankali,ba za su bar wajen ba sai an yi isha'i, in sun yi sun sallame su sake komawa majalisa, watarana sai sun ga mahaifin su na daf da dawowa ko yayan mahaifin su sannan za su bar wajen.
Shi kuwa Noor in an yi isha'i sai ya koma gida, ko sun hadu sai dai ya daga masu hannu ya musu sallama ya koma gida abin shi, ya na gama cin abinci zai ma kowa sallama ya fada dakin shi, ba zai sake fitowa ba sai washegari, sai dai kuma in kiran shi akai.
Halayen Noor su na da wahalar fassara da misaltawa, iya ganin mutum ba zai taba nuna maka wani aibun shi ba, a kullum yabo ya ke samu a wajen iyayen shi, da dangin shi, sannan da mutan unguwa.
'Yan biyu kuwa kowa ya san ba su jin magana, sai dai rashin jin nasu bai tsananin da za a dinga yin tirr da su ba, domin kuwa ba laifi su na tsaida sallolin su biyar a yini, sun yi saukar qur'ani su ma da hadisai, da wasu littattafan na addini, sun kammala makarantar Secondary suma kamar Noor, Noor ya wuce su da shekara a Level 1 yake a BUK ya na karantar Mass Com. Su kuma a shekarar suke shirin shiga jami'ar, sun matsu matuqa su gan su a jami'a, su na jin labari wajen abokan su yanda matan jami'a suke, su na matuqar son su yi rayuwa mai cike da 'yanci kamar yanda suke gani a fina-finan turawa,matsala daya sun sani duk yanda suke son su sake, ba za su samu wannan damar ba, duba da yanayi na addinin su, al'adar su da kuma dabi'u na malam bahaushe, wanda bai yarda da wasu abubuwa ba a cikin al'ummar shi, amma su na fatan samun sakewa a rayuwar su sosai.
******************************
Da misalin goma na dare iyayen su maza ne ke bakin gate, kowannen su cikin motar shi, su na jiran mai gadi ya bude masu gate,gate din na budewa motar farko ta shige, ta biyun na dafe mata baya, kusan a tare su ka fito, fuskokin su dauke da gajiya, hannaye suka daga ma junan su tare da fadin
"Sai da safe....Allah ya tashe mu lafiya"
kowa ya yi na shi bangaren, cike da gajiya.
Alhaji Ibraheem Abdul Mudhalleeb Jordan ne ya bude parlourn shi da sallama,jakar shi riqe a hannun shi na hagu, cikin ihun murna Aaseeyah ta tafi da gudun gaske ta fada jikin shi, da kyar ya iya tare ta.
Murmushi ya yi, sannan ya dafa kan ta da hannun shi, ta daga kyawawan idanun ta ta na kallon shi itama, tare da fadin,
"Sannu da dawowa Abee, Abee ya aiki?"
"Alhamdu lilLAAH Aaseeyah, kin wuni lafiya? Ya islamiyya, ya school? Ina fatan duk kin je, kuma kin yi karatu sosai?"
"Kaiii Abee ka iya tambayoyi da yawa, kullum sai ka tambaye ni, kullum sai na ce maka na je"
Zama ya yi a kujera, Mammee ta fito cikin wata iriyar kwalliya mai matuqar daukan hankalin mai kallo, fuskar ta na bayyanar da murmushi irin na kewa da qaunar mijin nata, qamshin ta ya riga ya gama cika ko ina na wajen tun kan ta isa gare shi, idanun shi ya zuba a daidai hanyar da ta ke takawa zuwa gare shi, ko qiftawa ba ya yi,haka zalika itama ko qifta nata idon ba ta yi, sai ma sake lumshe su da bude su da take cikin salo da yanga,Aaseeyah ce ta dan taba Mahaifin nata ta ce,
"Abee ba ka ban amsa ba kaima"
A dan daburce ya kalle ta, ya ce,
"Uhmm...to ai kema kin san amsar tambayar ki, me ne ne na sake tambaya ta 'yar jarida, kullum kema sai kin min sannu da zuwa kin ce ya aiki, na ce Alhamdu lilLAAH, ni innai tambaya ba amsan sai dai ki ce na cika tambaya, to shi kenan na daina yawan tambaya Aaseeyan Abee, shi kenan?"
"Ah ah ba za ka daina ba Abee, to in ka daina mai zamu dinga cewa kenan?"
"To ina zai san me za ku ce uwar surutu? Komai akai maki ba a iya ba saboda tsabar iyayin ki,ki raba kan ki da surutu Aaseeyah,tashi maza ki je ki kwanta gobe akwai school"
Noqe kafada ta fara yi, ta na bubbuga qafa ita ba za ta tafi yanzu ba,ganin haka ne ya sa Alhaji Ibraheem daga mata hannu ya ce,
"Rabu da ita, in tai bacci sai na kai ta daki, ai in ba bacci tai ba wannan ko ta tafi za ta dawo kin sani kuma"
Murmushi ta yi, sannan ta amshi jakar shi da hula da takalmin shi ta shiga ciki da su, ko da ta je daki ta gama ajiyewa ta koma ta yi serving din shi abinci, da abun sha masu matuqar dad'i da kwantar da yunwa da hankali,ya na ci su na zuba hira, ya na bata labarin irin aikin yau da suka sha a company din su na gado, wanda suka gada wajen mahaifin su,shi da 'yan uwan shi, Company ne da ke sarrafa qarafuna, sai jinjina qoqarin su take,
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 1 Chapter of 41