bude food flask din gaba daya ta sa spoon ta hau ci, sai da ta qoshi ta rufe ta koma daki, ta yi kwanciyar ta, ba addu'a ba komai,a ranta ta na ayyana.
'Gwanda na yi bacci yanda na bata abincin nan Mammee ta kama ni yau sai na daku kamar su Yesmeen'
Ta na kan dariyar su bacci mai dad"i ya sace ta.
Ko da Abeen ta ya dawo Mammee za ta d'aukar masa abinci ta ga yanda Aaseeyah ta yi kaca-kaca da abincin ba ta iya daukan Food flask din b, sai kawai ta zuba a plate ta na yi ta na mita tare da yi mata alqawarin duka gobe.
Dare mahutar bawa, a lokacin da wasu ke nema wa kan su kusanci da ubangijin su a cikin dare,ta hanyar ibada, a lkacin wasu ke nesanta kan su da mahaliccin su,ta hanyoyi da dama na sabo, a cikin duhun ya ke bin hanyar dakin cikin tsananin kulawa da kwarewa tare da taka tsantsan kar a ji shi, bude dakin ya yi a hankali, sannan ya shige ciki tare da tura qofar ya rufe a hankali........
💅🏻 TAUBASHI (COUSIN) 💅🏻
BY HAERMEEBRAERH
Page 4:
Minti ashirin da shigar shi dakin 'yan matan daga baya ya fito cike da kulawa, ya fada dakin shi, kwantawa ya yi ya na maida numfashi, ya kusa minti talatin kwance, ya jawo MP din shi ya kunna karatun qur'ani, sannan ya shiga wanka, ko da ya fito cikin nishadi da walwala ya shanya wandon shi a saman kujerar dakin shi ya yi kwanciyar shi.
Alhaji Muhammad da ya tashi fitsari ya jiyo karatu na tashi cike da jin dad'i ya murmusa, domin ya tabbata daga dakin Noor ya jiyo wannan karantun, hamdala ya yi ma Allah da ya azurta shi da yaro nagartacce ba tare da ya na wani qoqari wajen bashi kyakkyawar tarbiyya ba, kwantawa ya yi shi ma dan maida baccin shi.
Da asuba kuwa Noor ya riga kowa fita zuwa masallaci, bayan idar da sallah ne ya hadu da Alhj. Ibraheem ya gaishe shi, cikin girmama Noor din ya amsa, domin ganin shi suke kamili nitsattse mai hankali da mutunci a idon su.
Tunawa ya yi da 'yan biyu, lokacin da ya je tashin su, kowannen su rai bace ya tashi, ana idar da sallah ba ko azkar su ka tafi dan komawa baccin safe.
*****************************
Umaimah na mamaki in ta tashi da safe ta na jin jikin ta na mata ciwo musamman ta qasan ta, in ta fadawa Ummee sai ta yi ta fada akan rashin tsarki da kyau ke jawo mata haka, ta dinga zagin ta ta na kiran ta da qazama, tun ta na fada mata yanzu kam ta daina, sai dai in ta tashi tai kukan zafin da take ji ta lallashi kan ta, a kullum in irin haka ta faru ta na kuka Yah Noor ne ke lallashin ta, shi kadai ke tausaya ma halin da take ciki, ya hada ta da chocolates tare da mata alqawarin sai mata abubuwa masu dad'i.
*******************************
"Rabi Rabi munafuka,"
"Ni ba zan ci tuwon ku ba"
"Ga amai"
"Ga majina"
"Ga yawan taba hammata"
"Ham ham ham hammata"
"Kar ki siyar din,dama wa zai ci abin qazama kamar ki? Ni in banda kwadayi ma irin na Yesmeen me zaki da wannan jagwalgwalon?"
"Ba ruwan ki, haka na ga damar ci, in ba za ki siya ba ki daina damu na"
"A ci dad'i lfy"
Rabi mai saida awara tashi tai kamar za ta dakko murfin robar ta da ta yar da gangan, ta sadaddafa ta damqi hannun Aaseeyah, nan fa kokawa ta kaure, Rabi ta samu nasarar kayar da Aaseeyah, ta shaqe mata wuya a qasa,Aaseeyah sai lalube take dan neman kare kan ta, ga shi ta qi yin kukan azabar da take sha, tsabar taurin kai, cikin laluben ta ta damqi N*** Rabi guda daya, ai kuwa ta kama da qarfin tsiya ta mintsine shi, wata qara Rabi ta saki, ta daga Aaseeyah da ta miqe ta na tarin wahala, ido ya mata jajawur, ganin yanda Rabi ta gigice ne ya bata damar hayewa saman ta ta na duka, nan fa yara aka taru ana musu waqar,
"Ki casu arna ku casu"
"Ku casu ba mai raba ku"....
Kamar ana qarawa Aaseeyah qaimi haka take ji, sai ga Rabi da a qalla za ta bawa Aaseeyah shekara hudu ta na kuka, daga nan yara suka sake jin shakkar Aaseeyah, har da masu bata abin kwalamar da suke saidawa, sai zuba take, ta na basu labarin yanda ta yi nasarar kada Rabi, su na ta tintsira dariya.
Daga wajen fadan makaranta suka wuce, Yesmeen na ta murza awarar ta a leda, Ummu Suleim na mata kallon kyankyami,
"Yau ba zan ci abinci da ke ba Yesmeen, kuma sai na fadawa Ummee kin sai awarar su Rabi,"
"Ki fad'a din, ni ban san me ya sa ba wai a ba mutum kudin kashewa amma sai an zabar masa me zai siya, su ma masu saida awarar na makaranta ai duk kamar su Rabin ne"
"Amma ai su an yarda mu ci abu daga wajen su, kuma ba su kai su Rabi qazanta ba"
"Oho muku ni dai ba abinda zai hana ni cin awara"
Aaseeyah kuwa ta yi shiru har suka isa, ko ba komai ta daku, kawai qarfin hali ne, fatan ta har a tashi kar wata ta takale ta fada, dan bata jin akwai sauran qarfin da ya rage mata na dambe yau.
Ashe rashin sa'a na tare da ita yau.....
Bayan sallar la'asar a makarantar islamiyyar su Aaseeyah kowanne yaro ya kamata a same shi a aji,tsautsayi ya fidda Aaseeyah shan ruwa, saboda turmutsutsun alwala ya sa ba ta samu ta sha ba,ko da ta fita bayan ta gama shan ruwa,ta dakko hanyar komawa ajin su ta wuce ta qofar ajin su Ummu Suleim, nan ta ga an sa monitan ajin kneel down, cikin halin tsokana irin na Aaseeyah ta labe a bakin qofa, ta masa dan kira,juyawa ya yi sika hada ido, kawai sai ta kwashe masa da dariya, har da fadin,
"Allah ya qara"
"Mai madina ya amfana,"
Ta na gama fada ta wuce ajin su, duk wajen ba wanda ya ga sanda ta tsokane shi,karatun ta ta ci gaba ta ma manta da ta yi tsokana, ko da aka tashi ta ce ma su Umaimah su je su yi wasan yashi amma kar su dad'e irin na rannan, ta yanda ba za a gane ba.
Su Yesmeen su ka ce ba sa su ba, Umaimah ta yi shiru, ita dai ta na son zuwa, amma kuma ta na tsoron duka,
"Dalla muje, in za ta dake ki ki gudo wajen mu ki kwana"
Ai kuwa Ummu Suleim da Yesmeen suka wuce gida, Umaimah da Aaseeyah suka tsaya wasan yashi, ta hada gida da yashin da ta jiqa da fitsarin ta a matsayin ruwa, ta na daddabe shi da takalmi, ta ji an wanke ta da mari sai da ta ga haske ya gilma, qara ta bude baki za ta sake aka damqe bakin nata, cikin zaro ido monitan su Ummu Suleim ya mata nuni da tai shiru, Umaimah jiki na rawa ta diba a guje sai gida, nan ya lallasa mata duka,tare da mata kashedin gobe ma ta sake tsokanar shi in shi sa'an ta ne, ta na gunjin kuka ta isa gida, ko da ta shiga sai ta tadda Mammeen ta da Umaimah a tsaye, Mammeen ta na gyara hijabin ta, da gudu ta isa ta fada a jikin ta, ta na ci gaba da kuka.
Fuska duk ta sha yatsu,dudduba jikin ta Mammee ta yi, nan ta fara bala'i ta na fadin sai ta ga uban da ya tsaya mishi har da zai dakar mata yarinya,wane uban shi a garin, fada sosai ta ke yi, Ummee ce ta fito daga bangaren ta, ta kalli Mammee a sheqe,
"Yarinyar nan in ba za ki kula da shegiyar tsokanar da take da ita ba, ke ce a wahale, a baya kin manta me kk dinga cewa in Allah ya baki yarinya mace? Zaki bata tarbiyya, za ki kula da ita, waye waye, to yanzu me kke yi? Yarinya duk ta addabi mutane,ba abinda ta ajiye sai rashin ji, ke kuma Umaimah wato su sun dawo ke kk biye mata ko? Za ki shigo ki same ni ne"
"Kinga Haj. Ki kama girman ki, kin sa ma yarinyar nan ido, kamar ita daya ce bata jin magana a gidannan,duk wani abu da take ba a wajen naki yaran ta ke koya ba, nawa ma Aaseeyan take, dukkan su sun girme ta, ko ki na nufin ita ke koya masu rashin ji?"
"To da fa?"
Nan fa ce ce ku ce ya kaure a tsakanin su, da kyar Noor ya basu hakuri suka koma gidajen su, kowa na yab'awa 'yar uwar ta baqar magana, akan yanda take ba wa yaran ta tarbiyya,Noor ne ya kalli Aaseeyah ya ce,
"Aaseeyah in an jima ki zo ki same ni"
Daga kai ta yi, ya fita masallaci.
Da misalin 8:09pm na daren Aaseeyah da Umaimah da ke ta rabe rabe ne ke tsaye a bakin qofar shiga bangaren na su Noor, saboda tsoron kar Ummee ta dake ta,
"Ke dallah in zaki shiga ki shiga, kin san Ummee in batai duka a lokacin da take jin haushi ba ba zata yi ba daga baya, sai dai tai ta masifa,"
Da kyar Umaimah ta bi bayan Aaseeyah sika shiga,ko da suka shiga,abinci ne a gaban su Yesmeen amma an hana su ci an ce sai Umaimah ta dawo, duk takaicin Noor ya cika masu ciki, kamar su sika ce Umaimah ta yi laifin.
Ta na shiga kuwa suka ja tray din gaban su,abincin suka fara ci, Aaseeyah kuwa ta shige dakin Noor, ya na zaune riqe da wayar shi qarama da earpies din shi a kunne, ko da ya ga Aaseeyah farin ciki ne ya kama shi,nuna mata cinyar shi ya yi tare da fadin,
"Zo nan 'yar qanwata na ga fuskar ki, ko shatin hannun ya tafi,"
Zama ta yi a cinyar shi ta na sake bashi labarin abinda ya faru da ita a ranar gaba daya, ta na yi ta na juya jikin ta, tare da nuna masa yanda ta yi sanda su na fada da Rabi ma.
Gaba daya Noor jin ta kawai yake, amma abinda ya ke feeling daban,sai da ta gama bashi labari cikin murya mai rauni ya ce,
"Rabu da su, duk zan maganin su, sai na rama maki, amma ke ma ki rage tsokana, kar watarana a zane min wannan kyakkyawan jikin naki,"
Hannu ya sa ya shafi cikin ta tare da qanqame ta a cinyar shi, murna ce ta kama Aaseeyah da jin dad'in Yah Noor ba ya son kowa ya dake ta, da sauri ya d'aga ta a jikin shi, sanda ya jiyo muryar Ummeen su a parlour, umarni ya bata da ta tafi,sannan ta daina yawan fad'a.
Ta d'an jira ko zai bata wani abun ta ji shiru, kawai sai ta juya ta bude inda yake aje sweets ta debi uku ta tafi, ta na fita suka hada ido da Ummee ta kalle ta cikin daure fuska, ita ma tura dan bakin ta tayi tare da maida shi gefe,
"Mara kunya, Noor din ma da ba dan ya na baki abun kwalama ba raina shi zaki,ki dai canja hali, rashin kunya ba hali ne mai kyau ba, ba damar a fada maki gaskiya, yanzu da kin je sai kin fada wa uwar ki, ita kuma uwar son yara sai ta dau fushi da mutum, ku kuka sani ke zaki kuka da kan ki sanda kk girma ki kai aure, ba dad'in gidan surukan ki za ki ji ba, musamman in gidan yawa ne, dan wahala za su baki"
Murguda baki ta yi sannan ta fita daga bangaren nasu, ile kuwa ko da ta koma bangaren su ba abinda ta rage sai da ta fadawa Mammeen ta, nan kuwa ta fara masifa ta na fadin,sai dai Ummee ta ga wannan jarabawar akan nata yaran ba dai ta ta diyar ba.
**************************
Haka rayuwar gidan marigayi Abdul mudalleeb Jordan ke tafiya, cikin rikicin Aaseeyah da rashin kulawar iyayen su akan tarbiyyar yaran gaba daya, amma a nasu ganin ba qaramin qoqari suke ba, kuma kowaccen su gani take yaran ta sun fi na 'yar uwar ta tarbiyya,mahaifan su maza , in suka fita tun safe sai dare suke komawa gida.
Noor kuwa ya maida hankali wajen karatun shi sosai, 'yan biyu sun shiga Jami'a abun nema ya samu, duk wani wankan swaga da gayu sun san ta kan shi, sun san salo salo na yaudarar 'yan mata, abu daya suke jin takaicin shi rashin sakar musu mota da akai,amma Noor na da mota, su Abeen su ya qi basu mota, wata rana Motar Noor suke ara su yi ta zabgawa 'yan mata qarya da qarairayi, su na samun damar holewa da su.
Su Yesmeen da Ummu Suleim na a aji biyu na secondary, Umaimah da Aaseeyah na aji daya, Aaseeyah ta so a sauya masu makaranta, amma iyayen nasu sun qi, dan haka ta sanya wa makarantar ta su suna da 'Gidan Gado'tun daga nursaryn primary, yanzu gasu a secondary, iyayen su kuwa na duba kusancin dake tsakanin su ne, gashi ana karatu sosai, kuma makaranta ce mai kyaun gaske, komai da komai da yaro ke buqaya akwai daidai gwargwado.
Duk wanda ya ga yaran ba zai gane su ba, saboda yanzu sun koma Semi 'yan mata (wink...) domin kuwa gaba dayan su ba wadda bata saka bra sai Aaseeyah,kyawun su kuwa masha Allah, sai fita yake, Yesmeen ce kadai ke fama da pimples, saboda girma da ya taso musu, Ummu Suleim da Yesmeen da Umaimah sun fara al'ada,in su na hirar sai Aaseeyah tai ta fatan Allah ya sa ita ma ta fara, ta ji yanda suke ji, har fada ma Mammeen ta tayi ta bata abincin da ake ci a fara period, ranar ta ci dukan da ta jima tun yarinta rabon ta da shan shi, amma hakan bai hana ta son ta fara period ba ita ma, har qarya take a tsakanin qawayen ta da cewar ta fara, saboda kar a raina ta, ranar kuwa wata da ake ce ma Fiddausi ta qure ta.
"Aaseeyah indai da gaske kin fara period ya period din ya ke? Sannan ta ina ya ke zuba? Kuma kwana nawa kk yi in ya zo maki?"
Wata iriyar kunya ce ta kama Aaseeyah jin an qure ta,nan fa suka hau mata dariya, ran ta in ya yi dubu ya baci, nan da nan kuwa ta qullaci Fiddausi, su na zaune a saman desk din ta su na ta hira abun su, ana mata dariya, da kiran ta yarinya, ta jira lokacin ta ya yi, ta hango Malam Salisu Tumbi shiga ajin nasu,shiru ta yi ta ja littafin ta,ta bude tai kamar ba da ita ake yi ba, ko da ya shiga ajin sai ya ga su fiddausi a saman desk a gaban Aaseeyah, ga Aaseeyah na ta karatun ta, kiran sunayen su ya yi daya bayan daya, ya ce su je gaban allo, cike da tsoro da tashin hankali sika je, nan ya sa su daga hannu tare da kneel down, Aaseeyah kuwa me zatai in ba dariya ba, ta saka hijabin ta a gefen fuskar ta ta na dariya,
"Malam ka ga Aaseeyah na mana dariya ko? Kuma malam har da ita ake surutun ita ce ma ta fara hirar har muka taru a wajen ta"
Cikin yanayi na fuskar tausayi ta miqe, ta fara rufe littafin, da niyyar zuwa ta tsugunna tare da su, Malam Salisu Tumbi ya ce,
"Ke Aaseeyah wa ya ce ki fito nan? Koma ki zauna, ai tun kan na shigo na hango ku, kowa na hayaniya, ita kadai ke karatu, sai na zane ku, in ya so gobe ku dinga had'a mana daba a aji, wajen hira ne nan d'in?"
'Mal. Salusu ba kai, in ba rashin kai ba kowa ya san na tsani maths tun ina qarama, amma ya ke goyon baya na, ko banza an rama min dariyar da suka min'
Aaseeyah ke wannan tunanin, tare da rufe littafin ta mayar jaka da kyau.
Hakuri su ka dinga bashi tare da kuka,Aaseeyah kuwa na dariya, da ta ga Mal. Zai juya sai ta hade fuska kamar ba ita ke dariya ba.
Ko da aka tashi Aaseeyah sai da ta dinga tsokanar su,
"Ka ga 'yan mata masu haila, ai da kun ba Mal. Salisu tumbi labarin kun girma kun fara haila wataqila ba zai dake ku ba"
Cikin fushi Fiddausi ta zabura za ta daki Aaseeyah, Aaseeyah ta je gaban ta ta miqa mata fuskar ta tare da fadin,
"Dake ni ki gani, in ba sai na fada ma kowa na makarantar nan cewa kin fara haila ba"
Kunya ce ta kama Fiddausi da ta ga mazan makarantar na wucewa su na dariya qasa qasa.
Haka Aaseeyah ta dinga tsokanar Fiddausi da suna 'Me H' me haila kenan.
Girman da Aaseeyah ta yi baya hana ta ci gaba da tsokana in ta so.
**************************
Matashi ne da shekarun shi za su kai shekara 30,tsaye yake a jikin glass door din da ke dakin shi, jikin shi babu riga,hannun shi riqe da sigari, ya na busawa, daya hannun na sanye cikin aljihun wandon shi, ta bayan shi kuwa wata balarabiya ce ke zuge zip din dogon takalmin ta, tare da kare gashin ta da ke qoqarin rufe ganin ta, ta na kammalawa ta taka cike da yanga kamar za ta karya qugu, ta rungume shi ta baya,hannu ya d'aga mata, sake shi ta yi cikin juya idanun ta da jin haushin halayya irin ta matashin, cikin taku cike da sauri ta bar dakin,shi kuwa bathroom ya shiga dan watsa ruwa,a hanyar shi ta shigewa bathroom ya kashe sigarin da yake sha a wani abu dake tsaye, wanda aka tanada domin kashe sigari.
Mutanen qasar Jordan na girmama sigari kamar yanda ake girmama ruwa a qauyukan da ke wahalar ruwa, kusan yaro da babba in ka gan su zai wahala basu shan sigari, hakan ya zamar masu kamar al'ada ko d'abi'a za a ce.
Daure da towel ya fito a qugun shi, da alama tun a cikin bayin ya busar da kan shi ya kuma gyara shi,dan sai kyalli yake da tashin qamshi,babban wardrobe ya bude nan da nan kaya masu matuqar kyau da tsada suka bayyana, duba wa ya yi ya zabi wanda zai saka, ya shirya tsaf cikin black suit din shi, baqin takalmi da agogo da ya dace da shigar shi, gashin kan shi ya sake gyarawa sannan ya fesa turare masu dad'in qamshi,ya kalli kan shi tare da sakin murmushi mai kyau, dan ganin yanda shi kan shi ya yaba da kyaun shi, makullin motar shi ya dauka da jakar shi sai office din shi da ke a Prince Hasan industrial City, ya na a bangaren dake sarrafa tufafi.
Cikin qanqanin lokaci ya isa, su na hada ido da matashiyar ya kau da kai kamar bai taba ganin ta ba, wannan halin da ya ke nuna mata na matuqar damun ta, da sanya ta tunani kala kala akan shi, da rana kamar bai san ta ba ko bai taba ganin ta ba ma, dan ko haqorin shi ba ta gani, amma da dare duk wata soyayya da miji zai ba matar shi ita Mahboob Jamal Abdul Mudalleeb ke bata.
Kallon shi tai ta yi wani murmushin gefen baki wanda ita kadai ta san ma'anar shi.......
💅🏻 TAUBASHI (COUSIN) 💅🏻
BY HAERMEEBRAERH
Page 5:
Ummee ce ke ta kwalawa Ummu Suleim kira amma shiru ka ke ji kamar ba ta gidan, tun da su ka dawo daga islamiyya ta ga kowa ban da ita, ta tambayi su Umaimah sun ce ta na daki, ko da ta leqa dakin bata gan ta ba,haka ma bayin da ke cikin dakin, ba ita ba alamun ta, to ina Ummu Suleim ta je, ga dai uniform din ta ta cire ta saka a gwandon wanki, kasancewar ranar ranar alkhamis ce gobe ba makaranta.
'To ko ta na bangaren su Aaseeyah ne? Ba mamaki'
Fita ta yi tare da rufe dakin.
Daga cikin siririn lungun bangaren na su ta fito ta gaba, ta na gyara rigar ta ta ciki, tare da kalle-kalle da tunanin Allah ya sa ba wanda ya gan ta, sai da ta wuce cikin gidan su da kamar minti biyu Hussein ya fito shima, fuskar shi dauke da murmushin jin dad'i, sosa kan shi ya yi, ya kalli bangaren da Ummu Suleim ta shige, sannan ya fada nasu gidan.
Ummu Suleim da Hussein sun qulla boyayyar alaqar su ne tun san da ya kyalla ido ya ga yanda ta zama cikakkiyar budurwa, a hankali ya sauke girman kan shi dan qulla alaqar sirri da ita, ba tare da kowa ya sani ba ya ke sanar da ita inda za su hadu, watara na har cikin gidan su ta ke bin shi, tun da ya riga ya d'and'ana mata zaqin soyayyar shi, ba ta ganin kowa in ba shi ba, a zaton ta yanda ta ke jin soyayyar shi a ran ta shi ma hakan take.
A bangaren Hussein kuwa bai dauki Ummu Suleim a bakin ko mai ba face abar hutawar shi, ya so a ce ya hada da Yesmeen, to Hassan ya riga shi shiga wajen ta, kuma ba su son yaran su san su na neman su, dan haka kowa ke qoqarin iya takun shi.
Gaban ta ne ya fadi sanda ta daga labule ta yi ido hudu da Ummeen su a zaune a kujerar a ke kallon qofa, tashin hankali ne bayyane fuskar ta, wanda ta kasa boye wa, qafafun ta ta matse da qarfi, gani ta ke kamar Ummeen ta za ta gane me ya faru, ba ta yi zato ba ta ji muryar Ummeen su na tambayar ta
"Daga ina kk?"
Cikin tsoro da rawar murya ta ke magana,
"Dadda daga wajen.. Aaseeyah na ke, na je ta koya min hadith din da aka mana yau ne ban gama iyawa ba"
"Ke dai kin yi asara Ummu Suleim, nawa wai Aaseeyah take ne da har ita ce kullum za ta na koya maki karatun islamiyya? Ashe bai ci a ce ke kin fi su qoqari ba tunda ke ce babba, salon ki dinga ja wa kan ki da kan ki wulaqanci da raini a wajen qanwar bayan ki"
(Neman ilimi ko a wajen jariri ne indai ya na magana ba laifi bane, qin amsar ilimi wajen wanda kk ganin ka fi shi ko bai isa ya fada maka ka dauka ba girman kai ne)
A hankali jikin ta ya fara sakewa daga tsoron da take ciki,
"Ummee ai dai ni ma na fita a boko,dan ta koyan islamiyya me ye"
"Au tambaya ta kk meye? Gidan ku ne to, na ce gidan ku ne, bar nan kafin na buga maki cup dinnan"
Ta zabura kamar za ta dau cup din, da gudu Ummu suleim ta fada daki ta na maida numfashi, tare da dariya qasa-qasa, a hankali ta fara lumshe idon ta, ta na tuna yanda ta ke ji a duk sanda suka kebe da Yah Hussein, wata iriyar soyayya yake gwada mata mai wuyar fassara,duk da dai tun da suke bai taba furta mata kalmar so ba, amma in ta tambaye shi ya kan ce mata,
'Ummu Suleim da ba na son ki zan taba ki ne? Da ba na son ki ba zan taba hada lebe na da na ki ba, domin sai ka na son mutum ka ke iya sumbatar shi'
Murmushi ta yi ta shafi leben ta da ta ke jin kamar a lokacin ya ke sumbatar ta tare da shafa qirjin ta.
Ji ta yi an taba qofar da sauri ta bude idon ta ta dawo daga duniyar tunanin da ta fada, bathroom ta fada ta fara cire kayan ta dan yin wanka, Yesmeen ce ta shiga dakin kunnen ta dauke da wayar Ummeen su da ta sato, dan yin waya da Hassan, sun riga sun gama hadawa duk sanda take son waya da shi za ta masa flashing sai ya kira, in ya ji ta kashe to kar ya kira.
Can qasa ta ke magana, muryar ta har rawa take saboda yanda ta ke jin tsigar jikin ta na tashi da kalaman d yake zuba mata,bude qofar da Ummu suleim ta yi ya yi daidai a latse wayar da ta ke yi, ta yi wiqi-wiqi da ido,danne wayar ta yi dan kar Ummu suleim ta gani,
"Ke da
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 3 Chapter of 41