Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
sauran, dan haka cikin sauri ta boye kuɗin ta ta kira Innoh da Sule,kamar su yi tsuntsuwa su gan su a gaban Mommy suke ji,suna shiga suka samu waje suka zauna kowa ya zuba mata idanu, cikin yanayi na rashin son hayaniya ta zari dubu goma ta miqawa Sule sannan ta zari dubu talatin ta miqawa Innoh, sai ta ware kuɗin da zai isa a sai mata katifa ta bawa Sule tace ya siyo mata a yau ɗin nan, dan bazata kwanta a qasa ba ta wuce wannan yanzu, har zai tafi ta sake zare dubu ashirin tace ya siyo mata akwati da kwad'o da makulli,tana faɗin haka Innoh ta tsume ta hau masifa, "Iyyy ga gidan b'arayi da 'yan banga da fashi da makami dole a sai kwad'o da makulli," Ko kulata mommy bata yi ba ta d'akko wayar ta ta kunna, ba jimawa ta kunnu nan take ta duba accounts ɗin ta na social media kafff an goge mata su,nan take ta sayi katin dubu uku dan ta loda data. Sanda ta ga alert ɗin kuɗin ta dake banki sai da ta saki wayar ta ta kurma ihu, nan fa ta manta da ma me ya sanya ta siyan katin wayar,ashe dama ta tara waɗannan manyan kuɗin bata sani ba? Ya aka yi to Hajiya k'waisa ta dawo mata da komai ba tare da ta taɓa ba? Anya ba wani tarkon aka sake d'ana mata ba kuwa? "Ke me ya faru kike ihu haka?" Cikin son ɗauke tunanin Innoh tace, "Babu komai b'era na gani qato ya wuce qasan gado," A sheqe Innoh ke kallon Mommy tace, "B'eran kike yiwa Ihu haka mommy? Yaushe kika fara tsoron shi? Ko da yake ke yanzu ai 'yar birni ce rayuwar ki ta sauya an ga kano," "Hummm Innoh ni fa ba iya kano na gani ba, ni nan da kika ganni har wasu qasashen na je, na je america na je Uganda idan kin taba jin sunan wajen," Zama Innoh tayi ta kama hab'a tace, "Ke 'yannan faɗa min gaskiya, da gaske kin je america! Can qasar turawa fa masu jar fata," "Ai a can muka haɗu da Abdul ya cece ni daga hannun wasu 'yan iskan qasar,Innoh zauna na baki labarin gaskiyar abinda muke aikatawa a wajen aikin mu naga baki damu da sanin meya faru da rayuwa ta ba lokacin da na bar gida, burin ki kawai a kawo kuɗi kin san ta hanyar da na samu kuɗin kuwa?" Sadeeq ne ya shiga d'akin Innoh yana kuka ya zube a gaban ta yace, "Innoh ki taimaka min Yah Saddeqa ke ta zawo a kwance tin d'azu, na bata magani ta sha tayi amai" Toshe hanci Innoh tayi tace, "Za me? Zawo? Inaaa Allah ya tsari gatari da saran shuka, ni nan da ka ganni rabona da wankin kashin yara tin Ameerah na qarama ba jika gare ni ba balle na wanke masa kashi dan haka maza tashi kaje ka sanar da waccan k'yarmadasshiyar tsohuwar me kama da busasshen Kilishin ta taya ta gyara jikin nata kaji," Mommy ce tace, "Habaa Innoh ki taimaka mata mana a fa dalilin Ameerah ta kamu da amai da zawon nan," "Ke ki je ki taimaka mata mana uwar iyayi, haka kawai ina zaune a sani jinyar kashi? Ni Allah na tuba kashi na ma dan ya zama dole na wanke ne da ba zan saka hannu ba," Cikin dariya mommy tace, "Kuma in faɗa miki Innoh a america akwai wani waje idan kikai ba haya ruwa ne kawai zai wanke maki shi ki tashi ki kab'e jikin ki kiyi fitowar ki," "Dan Allah ki bari," "Da gaske nake," Muryar Baabaa suka jiyo tana mita ta wuce zuwa wajen Saddeqa tana faɗin, "Ke dai Innoh kin yi asara, uwar yarinya ta mutu kin koma kishi da ita saboda asara akan ki ta qare,  kai Saddequ deb'o min kuka a madafi da ruwa da cokali kaga," Da sauri Sadeeq ya kawo duk abinda ake da buqata ya bawa Baabaa ya riqe Saddeqa dake mulmula a qasa saboda ciwon ciki yana ta jera mata sannu, Baabaa kuwa kuka ta d'iba cokali biyu ta kwab'a da ruwa ta bawa Saddeqa ta kafa kai ta shanye, tana shanyewa ta taimaka mata suka fita tsakar gida Baabaa ta wanke mata jikin ta kafin su koma d'aki Sadeeq ya gyara d'akin ya kunna turaren wuta na tsinke ya fitowa da yayar tashi kayan sakawa. Sai da yaga Saddeqa ta ji dama sannan ya wuce masallaci ran shi na matuqar quna akan halin da suke ciki a gidan, Saddeqa kuwa sallar magariba tayi ta koma ta kwanta a wajen ko abinci ta kasa ci,abinda yafi damun ta dama amai da gudawar ya tsaya kuma ta dace tinda ta sha kukar nan bata sake yi ba. Sabuwar katifar da Sule ya shiga da ita ce ta sanya Ameerah da ko sallar magariba bata yi ba ta fito tana tambayar na waye,ko kula ta Sule beyi ba ya yada katifar a tsakar gida ya wuce d'akin shi da baqar ledar shi guda biyu. D'akin su na da Mommy taje dan  ta share taji yana tashin wani irin mugun wari a guje ta fita tana haki tace, "Alqur'an bazan koma d'akin nan ba se dai na koma na Yadikon sule, kan bala'i Ameerah wanne irin wari ne wannan a d'akin? to wai kashi kike yi a ciki?" "Ban sani ba wulaqancin banza kawai, kar fa ki ga kin je birni kin dawo ki dinga yi wa mutane iskanci na ga dai aikatau kika je yi a birnin ma ba wata tsiyar ba aikin banza kawai," Ameerah ta faɗa tare da tsirtar da yawu ta koma d'akin ta ta kwanta tana jin zafin yanda kowa ke gudun ta,mommy kuwa na fita d'akin Yadikon Sule taje babu neman izinin Saddeqa ta maida kayan ta cikin akwati ta kulle da makulli sannan ta yada katifa ta roqi zanin gado wajen Innoh,nan take Innoh ta kuwa bata har da pillow ta yada ta kwanta, dan kuwa a gajiye take tana buqatar bacci sosai har ta fara lumshe ido taga Saddeqa zaune tana lazimi tana jiran ayi isha'i ta yi, sai Mommy ta fita waje dan tayi alwala ta yi sallah itama, saida ta fara yin wanka sannan ta yi alwala ta wanke bakin ta sannan ta koma d'akin tayi sallah. A can gidan su Billy kuwa basu rabu da Man ɗin ta ba sai da ta sama masa natsuwa da kyau ta hanyoyin da matar aure ce kawai ya fi dacewa tayi wa mijin ta hakan musamman idan tana a halin rashin tsarki, sai gashi Billy da bata da aure ta k'ware tsafff har ta fi wata matar auren ma k'warewa ta sallami Man ɗin ta ya cika ta da nera ya tafi abun shi. Tana komawa gida ta tarar da Ummahn ta bata nan ta tafi gidan Sarki,murmushi tayi ta kwanta a gadon ta tana faɗin, "Wo ni Billisious 'Yar Sanata, in yi bariki son raina sannan in auri ɗan sarki in na ji kwad'ayin qawata ya dame ni in sa a auro min ita in haɗa su su biyu a gida ɗaya ina mora,Allah ka kai damo ga harawa ko be ci ba yayi birgima, Mommy ina mai baki shawara ki hakura da Yah Abdul ki barmin shi na fara auren sa ko kuma dani da ke dika mu rasa ayi biyu babu, idan kunne yaji?........... [09/08, 10:38 pm] Aunty Hameeda: GIDAN ƊAN LITI RUBUTAWA: HAERMEEBRAERH ✍️✨ PAGE 35: Kishiyoyin Innah Laminde ne suke zaune a parlourn ta bayan sallar magariba suna tattaunawa game da abinda ya faru da safe, kowa na kawo tata shawarar Innah Laminde na sauraron su, guda biyu sun fi yarda da Abdussaboor ya auri Bilkisu tinda an san asalin ta kuma gida bata qoshi ba ba a kaiwa dawa ba, ɗaya daga cikin su kuwa ta ce ai sam Mommy da Bilkisu basu dace da Abdul ba, Abdul yafi qarfin auren yaran da suka yi aikatau a wani gidan a matsayin shi na ɗan sarauta kamata yayi ya auri 'yar manyan mutane kamar shi, dan haka tinda ya rasa kamilar yarinya kamar Saddiqa to a barshi ya zaɓi wadda ranshi yake so,idan kuma a cikin su Allah ya nufa akwai matar shi sai a yi masa addu'a da fatan alkhairi, Innah Laminde tafi aminta da wannan shawarar dan haka sai ta kulle zancen da cewa, "To Allah yayi masa zaɓin alkhairi, ni babbar damuwa ta ma yanda ya ɗora ran shi akan wannan yarinyar me zumb'utun baki kamar duwaiwan kaza,dik ya fita hayyacin shi bashi da zance sai na irin son da yake yi mata, yanzu ma sai da Bilal yayi masa wankin babban bargo sannan ya dena maganar ta suka tafi masallaci," "Babu komai a hankali watarana idan an ce yaa taɓa son ta ma ba zai yarda ba, mu yi ta taya shi da addu'a watarana sai labari," In ji wadda ke bi wa Innah Laminde, hira suka ci gaba da yi tare da nishad'i kamar ba kishiyoyi ba, dan kuwa Innah Laminde ta ja kishiyoyin ta a jiki sosai ta ɗauke su kamar uwa ɗaya uba ɗaya suke shi yasa mutane ke mamakin yanayin zaman nasu kamar ba na gidan sarauta ba da ake samun gulmammaki da munafurci tare da yawan sihiri da tuggu. Sallamar Ummahn Billy ce ta katse musu hira, bayan sun amsa tane ta shiga aka gaggaisa a hankali kishiyoyin Innah Laminde suka dinga fita ɗaya bayan ɗaya suna basu waje, bayan fitar su ne Ummah ta sake gaida yayar tata sannan tace, "Yaaya na zo ne game da maganar yaran nan, dik da dai na san ma zaki tsaya akan komai ba zaki bari a aurawa Abdul yarinyar da  kowa ya gama sanin halin uwar ta wajen son abun duniya da mugun hali ba, bayan haka ma ai gida bata qoshi ba ba an kaiwa dawa ba, yanzu sai a zo ayi maganar saka ranar biki da dik abinda ya kamata saboda gudun afkuwar wani tsautsayin," Murmushi Innah Laminde tayi sannan tace, "Merama kenan, ai wannan abu sai dai kawai mu haɗu mu barwa Allah a sanya a addu'a ubangiji Allah ya zab'a wa yaran nan abokan zama na gari, tinda dama can Baban shi na jin tsoron had'in gida a ganin shi be taɓa ganin zumuncin yaya da qanwa irin namu ba, mun riqe zumuncin junan mu muna so da qaunar junan mu sosai ,yana jiye mana tsoron kar mu haɗa yaran mu aure su raba tsakanin mu, ni kuwa sai naqi amincewa na dage sai Abdul ya nemi auren Bilkisu, to kuma yanzu kin dai ga yanda lamarin yazo dashi, Abdul na son yarinyar can sanin kan ki ne ba a yi wa namiji dole, ba zan so a aura masa 'yata Bilkisu ba ya zo yana wulaqanta min ita, dan ba da ke za ai wannan faɗan ba da ni za a yi shi,dan haka mu bashi lokaci idan ya gane da kan shi Bilkisu ita tafi dacewa da rayuwar shi ya nema da kan shi sai a bashi ita ya aura, idan kuma ya samo wata can daban shikenan sai mu yi fatan Allah ya bata wanda ya fishi," Ummah ta tabbata maganganun Innah Laminde kaf akan hanya suke, amma kuma wata zuciyar na faɗa mata anya ba gudun auren Bilki suke yi ba? Cikin sanyin jiki da mutuwar jiki tace, "To Yaaya mu ci gaba da addu'a kamar yanda kika ce Allah ya zab'a musu abinda yafi alkhairi, amma ni ina jin tsoron halin da yarinyar nan zata shiga idan taji baki amince ba da bakin ki,ta riga ta gama sakankancewa zaki bawa Abdul Umarni ne kawai ya aure ta, yanzu me kike ganin zan ce mata?" "Allah sarki 'yata ta kaina, kar ki ji komai ki aiko min da ita gobe da kayan ta, inaga zaman da zata yi anan na iya lokacin da Abdul zai zauna kafin ya koma bakin aiki mun ga ko yawan ganin ta da zai dinga yi zai jawo ra'ayin shi kanta," "Shikenan kuwa, Allah ya sa Abdul rabon Bilkisu ne Yaayah," Ran Abdussaboor ne ya ɓaci da jin kalaman qanwar mahaifiyar tashi,wanda shigowar su kenan daga masallaci shi da Bilal kunnuwan su suka jiyo musu maganar ta ta qarshe, Bilal ne ya qunshe dariya cikin qasa da murya yace, "Allah sarki aboki na ka zama biredi bugun qato kowa qoqarin yagar ka take yi, to Allah ya bawa me rabo sa'a ta cika hannu da kai," Ran Abdussaboor ne ya qara ɓaci ya kalli Bilal yace masa, "Bilal gobe ka koma kano ka qarasa aikin da ke gaban mu tinda dama a satin nan muka shirya ɗaukan hutun qarshen shekara," "Au korata ma kake yi kenan ko? Ai shikenan kar ka damu dama ko baka kore ni ba gobe zan koma tinda muna tsaka da aiki wannan me baki kamar na kadan ta b'allo mana ruwa,kuma idan na tafi ba zan dawo ba nima gidan mu zan koma," "Dama bana buqatar ka," "Haka kace? Shikenan zaka sha mamaki kuwa dan kuwa ko auren ka ba zan halarta ba....ah baza mu je mu gaida surukar tamu bane naga kana qoqarin shiga d'akin ka?" A zuciye Abdul ya kalli Bilal dake dariyar shaqiyanci,tini Bilal ya shige d'akin yana ci gaba da dariya ya faɗa saman qaton gadon dake kafe a cikin wawakeken d'akin Abdussaboor ɗin, pillow ya ɗauka ya rungume yace, "Idan na fahimta kai dai soyayyar da ka afka ba domin kyawun sura ko wani abu da yarinyar ta mallaka ka fara ba,ka fara son tane kawai saboda yanayin karatun ta na alqur'ani da kamun kan tane,shi yasa daga baya da ka ga halittar yarinyar nan baka ji damuwar komai ba ka ci gaba da son ta a haka ko?" Kamar Abdul ba zai ce komai ba, sai ya samu waje ya kwanta ya juya wa Bilal baya, a haka ya fara magana cikin wata murya mai bayyana gaskiyar dake cikin zuciyar shi yace, "Yanda take fitar da kowanne harafi daga mafitar da ta dace da shi da jan kowacce madda cikin k'warewa tare da daddad'ar muryar ta su suka ja ruhi da gangar jiki na zuwa inda take, a lokacin da na ɗora idanu na a saman fuskar ta na ga zara-zaran gashin idanun ta da kwantaccen gashin girar ta sai na ji kamar wani maganad'isu ya jani zuwa gare ta,sanda ta d'aga idanun ta ta zuba min su a jiki na kuwa ji nayi kamar an jona min jiki na da wayar wutar lantarki,Bilal a yanzu ba lokacin da zaka dinga tsokana ta bane addu'ar ka nake buqata, ina cikin wani irin rud'anin da ban san ya zan yi da rayuwa ta ba, Saddiqa ce yarinyar da na fara gani na ji ina son ta, amma Hadiza itace kwance a zuciya ta, ita nake gani a duk sanda na hasaso Saddiqa, Bilal i am so confused, soyayyar dake cikin zuciya ta is complicated one,bata da direction na rasa da me zan kira ta,kaina a kulle yake, ina jin zuciya ta kamar ta tarwatse,ya zan yi Bilal?" Abdul ya qarasa maganar shi hawaye na gangarewa daga idanun shi, da sauri ya sanya hannu ya goge su, baya iya tuna da girman shi sanda ya zubar da hawaye, ko me zai faru ko zai gani sai dai abun ya taɓa zuciyar shi amma baya kuka, cikin qanqanin lokaci soyayya ta zautar da shi ta mayar da shi rago, dama haka so yake? Meye daɗin dake cikin shi har masoya ke zuzuta shi? Da ya san wahalar da zai sha kenan tabbas da bai sanya soyayyar Saddiqa a zuciyar shi ba har abun ya kai shi ga haɗuwa da Mommy ya ɗauke ta a matsayin Saddiqa,a yanzu ya tabbatar da cewa Allah shine yake sanya soyayya a zuqata ba wai mutum ba, Allah ne ya sanya masa wannan soyayyar mai rikitarwa yana fata ya kawo masa mafita mafi alkhairi da gaggawa ko dan samun nutsuwar zuciyar shi. Cike da tausayawa Bilal ya kalli abokin nashi wanda tin da aiki ya haɗa su bai taɓa ganin abinda ya girgiza shi ko ya karyar da zuciyar shi har hawaye suka zuba masa ba, hawayen da ya taɓa gani a idanun Abdul abun qirgawa ne a wajen shi,suma kuma ya fitar da su ne saboda tsananin dariya ba wai kuka ba, lallai soyayya mugun abu ne, nan take ya tuna shi fa tinda yake be taɓa fad'awa soyayya ba, wataqila shi yasa yake dariya akan lamarin, cikin tausayawa ya dafa kafad'ar Abdul yace, "Aboki na kar ka ji komai zan ci gaba da taya ka da addu'a, Allah ubangiji ya zab'a maka mace ta gari mai albarka,inshaa Allahu ba zaka wulaqanta ba a rayuwa saboda kai mutumin kirki ne,inshaa Allahu gobe zan koma office na kammala shigar da dikkan abinda ya kamata daga nan zan sanar da shugaba baka jin daɗi kar a tsammace ka nan kusa, ni kuma daga nan zan wuce bauchi, kafin hutun mu na wata uku ya qare zan dinga zagayowa ina kawo maka ziyara kaima idan ka samu dama ka ɗan fita ka bar gari ko zaka samu zuciyar ka ta huta da yawan tunani," "Na gode abokina ba zan taɓa mantawa da halaccin ka a gare ni ba, idan kaje gida ka gaishe min da Hajiya ta," "Za ta ji inshaa Allahu," Daga haka suka ci gaba da hirar su ta wajen aiki,Bilal na d'akko duk wata hira da ya san zata ɗauke tunanin Abdul daga shiga damuwa, suna nan suna hira suka ji sallamar Ummah ta tafi gida,tsaki Abdul ya ɗan ja sannan yace, "Ina zuwa," Waje ya fita ya samu qannen shi 'yan mata guda biyu suna cin abincin dare a saman tabarmar da aka shimfid'a a qofar d'akin amaryar baban nasu, da hannu ya yafito qaramar su yace, "Ke Aziza ina abincin mu ne ko sai na nema?" Cikin ladabi tace, "Ah ah Yaya, Goggo ce tace a bari sai kun dawo a sake d'umama miyar saboda bata so a kawo maku abinci da sanyi," "To ki je ki d'umama min da kan ki kar ki taso ta,in kin gama ki had'o min da shayi," "To Yaya," Komawa d'aki yayi dik da ya hango Innah Laminde ita kaɗai zaune a parlour ta zabga tagumi ta lula duniyar tunani, hakan bai sa ya je gare ta ba dan ya riga ya san qanwar ta ta gama kitsa mata abinda ranta keso da ya shiga zata fara yi masa karatun da ta saba tin baya ballantana kuma yanzu ta samu sanadin cusa masa 'yar tata,shidai yasan bai taɓa jin son Bilkisu ba a ran shi balle har ta zama matar shi kuma uwar yaran shi,ko a qanwa ma dan ta zama a cikin qaddarar ta zamto cikin dangin shi ne, amma yarinyar bata taɓa burge shi ba,hasali ma haushin ta yake ji akwai wasu abubuwan da take yi yake ganin a shekarun ta be kamata ace ta iya su ba, yana yi mata kallon mace mara kamun kai, dan haka duk abinda za a yi sai dai ayi ba zai aure ta ba. Bayan sun ci abinci Abdul waje ya samu yayi kwanciyar shi dan kuwa ba za shi yi wa Innah Laminde sallama ba yau ta turke shi da zancen Bilkisu. ******************************* Cikin dare Saddeqa ta farka domin gabatar da nafilar da take yi a duk daren duniya, zaune taga Mommy a saman katifar ta tana cin chocolate ta na danna laptop,mommy kuwa tunanin Abdul ya hana ta bacci ta yi kukan ta yi kukan har ta gaji shine dalilin da ya sanya ta tashi ta janyo laptop ɗin ta kunna kallo tana yi kunnen ta sanye da pod guda biyu dan haka bata ji sanda Saddiqa ta tashi har ta sakko daga gadon ta ba. Taka shimfid'ar ta da Saddiqa tayi ne ya ankarar da Mommy cewar Saddiqa ta farka, kunna hasken wayar ta tayi tace, "Ke dan uwar ki ba zaki zagaye ki bi gefe ba sai kin hau min katifa? Dalla malama sauka," Da sauri Saddiqa ta sauka ta buɗe qofa ta yi alwala a bakin qofar d'akin ta koma, zagayewa tayi kamar zata kife qasa saboda babu wajen da zata kama ta ji daɗin wucewa,a haka ta wuce ciki ta samu gefen katifar ta shimfid'a abun sallah ta tada sallah a takure ta hau ibadar ta, da kallo Mommy ta bi ta tana tunani kala-kala a zuciyar ta game da qanwar tata da take ganin ta shiga rayuwar su da yawa ita da 'yar uwar ta Ameerah. A can d'akin Ameerah kuwa kwance take ita kaɗai ta riqe wayar Innoh a cikin duhun daren ta qura mata ido kamar wadda aka bawa aikin hango maqerin wayar, idanun ta na gani sun kad'a sun yi jawur sai mutsu-mutsu take yi ta kasa kwanciya waje ɗaya kamar wadda cinnaka ya ciza. Shin me Ameerah take yi a cikin talatainin dare haka? Daren da kowa da abinda yake yi, masu ibada nayi masu kallo nayi sannan masu...... [09/08, 10:38 pm] Aunty Hameeda: GIDAN ƊAN LITI RUBUTAWA : HAERMEEBRAERH ✍️✨ PAGE 36: Leqa wayarta ta nayi ba tare da na nemi izinin ta ba ko na sanar da ita zan leqa wayarta ta,wani irin salati na rafka a dai-dai lokacin da na yi arba da sunan labarin da take karantawa daga shahararren marubucin batsan nan dake a Facebook, TikTok, WhatsApp da sauran kafafen sada zumunta na social media, hankalin Ameerah yayi qololuwar tashi akan abinda aka zauna aka rubuta cike da rashin jin kunyar Allah mahaliccin marubucin, domin kuwa wanda ya san cewa Allah yana kallon abinda yake rubutawa kuma zai yi masa hisabi akan abinda ya rubuta ba zai zauna ya dinga zayyane yanda ake saduwa ba saduwar ma irin ta zina ba wai ta auratayya tsakanin miji da matan da suka halasta ga juna ba. Rubutu ne da ake koyar da yanda yaya zai nemi qanwar sa ya lalata ta a cikin gidan su ba tare da iyayen su sun sani ba,tana gama karanta wannan ta afka wani wanda yake nuni da yanda matashi zai yi lalata da qanwar mahaifiyar shi da suka fito ciki ɗaya, tsabar daɗi da zafin da Ameerah ke ji na kaiwa ƙwaƙwalwar ta ne ya sanya ta fashewa da kuka, cikin tsananin shauqi da son cimma buqatar ta da ta taso mata ta hanyar karanta labarin da ya motso mata da sha'awa take kuka tare da sanya hannun ta a gaban ta da yayi faca-faca da quraje masu ruwa, sai a wannan lokacin na gane dalilin da ya sanya Ameerah kasancewa cikin wari da qarni a koda yaushe. Da kyar ta samu nasarar samun biyan buqatar ta wanda daga qarshe azabar da gaban ta ke yi mata ya ninka daɗin da ta ji,kuka take tayi ita kaɗai a d'akin nata kafin daga baya ta miqe da kyar ta fito tsakar gida, buta ta ɗauka ta zuba ruwa a ciki ta tsugunna a bakin rijiya tana tsarki, wata iriyar qara ta kwalla cikin damqe bakin ta sai dai inaa ta makaro, domin kuwa Saddiqa ta jiyo qarar, Mommy kuwa da ta toshe kunnuwa tana kallo bata san me ake yi ba, haka zalika Oga Sule dake nashi d'akin yana live video call da mutanen shi na Tiktok suna ta bad'alar su dan kuwa yau tub'e yake babu kaya a jikin shi ake live ɗin be san tana yi ba tinda ya toshe nashi kunnuwan shima. Innoh kuwa da masoyin ta Ɗan liti suma basu san ana yi ba wai kunu a maqota dan kuwa sun sanya kawunan su gabas suna ta jan munshari kamar an sanya gasa a tsakanin su,cikin sand'a Saddiqa ta fita zuwa tsakar gidan, duqe ta tarda Ameerah na kuka kamar zata shid'e, da sauri ta isa gaban ta ta dafa ta, a tsorace Ameerah ta juya suna kallon juna, kuka ta sake fashewa dashi tace, "Ki taimaka min gaba na zai cire kamar ana zuba min barkono ana kara min shi a wuta haka nake ji," "Innalillahi wa inna'ilaihirraji'una me ya janyo hakan Yah Ameerah?" "Nima ban sani ba, dan Allah ki yi wani abu da zai sa ya dena zafi zan mutu Saddiqa," Ganin halin da Ameerah ke ciki ne ya sanya Saddiqa shanye duk wani wari da take shaqowa ta qarasa taimaka mata ta zauna a kujera, da wayar Innoh Ameerah ta yi amfani ta haska gaban ta, Saddiqa na ganin yanda wajen ya mele yana fitar da wani wari da ruwa sai ta yi baya da sauri ta toshe hancin ta sannan ta hau addu'o'i a ranta na neman tsari da kuma nema wa Ameerah

Chapter 24 of 70