suka k'ara haskawa a india, duk da ko wannensu, yayi marmarin k'asanrshi, babu kamar farha da ke son taga umma da baba, shiyasa taga nawar watan ya cika su kama hanya.
Tun suna saura 3 weeks su kama hanyar k'asar su, suka fara loda tsaraba iri-iri, wadda daga ciki akwai kayan auren sadiya, da umma tace su sayo mata kayan d'aki masu kyau daga cen, saboda ta samu miji, kuma ya yarda idan taje gidanshi ta cigaba da karatu, shiyasa suka zurfafa yin tsarabar, suka fara turata Nigeria su iskota acen.
Acikin wa'yannan kwanakin ne, kowa ya kar'bo sakamakon shi. Farha ta kar'bo nata takardun a matsayin cikakkiyar likita, saboda karatunta yayi kyau. Abdul-jabbar kuma, na ya k'arasa course nashi cikin lumana da kuma d'aukaka da promotion, Ikram kuma, zata d'aura daga inda ta tsaya anan.
Cikin murna da farin ciki, tare da yin bankwana da mutanen da suka saba dasu, suka d'auri aniyar dawowa k'asarsu Nigeria, wanda Abuja suka fara sauka suka huta tare da kai result nasu gurin aikin su.
Duk wanda yasan Abdul-jabbar da farha da yaransu a shekara d'aya da ta wuce, a yanzu ba lallai ya ganesu ba, domin sun kwaso d'abi'ar india wan sak, da kyawo irin nasu, duk da dama, su kyawawan ne, kuma farare. Haka ake ta shigowa yi masu barka da dawowa mutanen dake mak'waftaka dasu a abujar, da wa'yanda suke mu'amala dasu farha d'in saboda duba masu yara da take yi idan basu da lafiya, kowa ya shigo da abunda zasu bashi na farin ciki suma gare su, da wannan rayuwar da suke ciki, bayan sun dai-daita da gurin aikin nasu, suka kama hanyar kaduna da motar da Abdul-jabbar ya chanja ma baba saboda waccen ta tsufa, sai yace ya bama kawu ita, shi zai kawo mashi tashi. Ta umma kuma da yake driver gareta, shiyasa ba tayi komai ba, sai next time sai a chanja mata wata.
Ko da suka iso kaduna, anata hidimar auren sadiya, hakan yasa suma suka sanya hannu aka ci gaba.
Umma farin ciki ya cikata, domin burinta ya cika, sannan ga shi alk'awalin da tayi ya cika,na ganin farha cikin farin ciki, gashi ta zamo abur k'auna ga d'anta tilo k'waya d'aya, ga kyawawan yara dasuka samar masu, wanda suke burin su cika masu gida da zuri'a mai albarka, domin su haihuwa kuma sai dai jikokin su. Yanzu hakan umma ta aza farha ciki gare ta, saboda k'ibar da tayi da kuma kyawon da tak'ara kamar ba farha d'inta ba, sai dai duka kwanciyar hankali ne ya kawo hakan.
Bayan ankai sadiya gidan ta, sai maryam kawai ta rage, hakan yasa umma tace ta koma gurin farha, domin yanzu suna buk'atarta ko don rik'a mata aiki, tunda ita an samomata wata matar tana rik'a aikin gidan, hakan yasa maryam komawa gurin farha da zama, domin wannan karon sun dad'e a kaduna, saboda zuwa aikin hajjin da zasuyi, saboda idan zasu koma Abuja, zasu bar su haidar da ikram a gurin umma saboda tafiyar.
Bayan wata biyu da hakan, suka bar su Ikram gurin umma, tunda ga maryam nan suka kama hanyar abuja, da nufin idan sun huta, su kama shirin zuwansu aikin hajjin da sukayi niyya, shiyasa ko wannensu ya d'auki hutu gurin aikinshi,na tafiyar da zasuyi, sai kuma suka samu hanyar cin amarcin su da suka saye ta k'arfi da yaji, domin gudun kewar hakan tayi masu yawa idan sunje.
Abdul-jabbar kullun manne da farha, sallah da cin abinci da wanka su kad'ai ke rabasu, domin a yanzu jinta yake yi kamar sabuwa, domin kasancewar farha, ko yaushe cikin gyaran kanta take, bata yarda a matsa jikinta ba, aji ba dai-dai ba, shiyasa ko yaushe cikin rud'ewa yake da ita, wanda ita kuma tanayi tana addu'ar kada ta samu ciki, aikinta ya dawo baya. Hakan yasa tak'i daina abun da take yi, wanda idan Abdul-jabbar ya tambayeta menene hakan da take yi after sun k'are gamsar da junansu? Sao tace mashi gajiya ce ke sa hakan, zuwa toilet kuma fitsari take yi, domin bata ta'ba ri yaga cup d'in gishirinta da ruwan zafi ba, saboda tsoron kada yace bata son zuri'a dashi, bayan itama tana son haihuwa, kawai kariyace take yi gudun fasa aikin hajjinta na yanzu, amma da sub dawo kuma ta daina, sai ta k'ara haihuwa.
Suka ci rayuwar su kafin zuwansu aikin hajji, sannan suka kama hanya a jirgin farko na saudiya, domin samun aikinsu cikakke. Suna cen ko yaushe, cikin waya da umma da baba da yaransu suke, wanda har haidar sai anbashi yayi kalar yaren nashi.
A ka'aba ko yaushe sai sunje domin yima iyayensu da addu'a wa'yanda suke raye da wa'yanda suka rasu. *Khadijatul Iman* ta samu addu'o'i a ko wannen 'bangare, wanda Abdul-jabbar idan zai sanya mahaifinshi a addu'a, hakan zai saka iman,sannan sauran su biyo baya. Haka farha, da ta saka mahaifiyarta, zata saka k'anwarta ciki, sannan neman soyayyar mijinta da nema ma mahaifinta da umma gafara a ko yaushe.
Haka suka k'arasa aikin hajjinsu suka dawo gida. Sati ukku da dawowarsu suka kama hanyar d'auko yaransu da gayar da iyayen nasu.
Ranar da zasu iso, 'yan uwa da abokan arzik'i aka taru a gidan su umma, domin taron masoyan biyu *FARHA DA ABDUL-JABBAR*.
familyn baki d'aya sun had'u guri d'aya, wanda babu abunda ake kira anan sai; masha'allah, saboda duka masoyan su farha ne a cike cikin gidan na umma, kamar ana walima kowa da tashi kalar murna d'in.
Isowarsu aka ci aka sha, akayi addu'a, sannan aka jera gurin yi photon tarihi.
Umma da baba zaune tsakiyar kujera. Baba ya rik'a haidar yana dariya, umma zaune da ita da Ikram wadda umma ta dafata, sai Abdul-jabbar da ya duk'o bayan baba, farha kuma, bayan umma, abdul-jabbar ya lak'amo wuyan farha suna dariya.
Rasheeda da tazo ita da islam, itace a gefen farha, sai kuma basheer gefen Abdul-jabbar da matarshi da yaronsu d'aya Abdul. Sai kawu da nashi iyali da suke zaune gefe, sai talatu da tazo itama tayi kyau, ta tsaya a gefen da rasheeda take, sai marya da sadiya dake zaune k'asa.
Ko wannensu na dariya aka d'auki photon k'ato guda, sannan su baba da umma da Abdul-jabbar da farha da yaransu suka sake yin wani, wanda farha ta bud'e baki tana dariya har hasken hak'orin makkarta ya bayyana, suna dariya.
Sai cewa kowa yake yi, "Alhmdullh Ala kulli halin" sannan kowa ya watse, suma masu gayyar, suka kamo hanyar gidan su na kaduba, ba tare da yaran ba.
★★★★
A gidan masoyan da basa tsufa na biyo su don ganin wai su har yanzu babys suke jin kansu ko kuwa, Abdul-jabbar na umfani da rayuwar mazan hausawa, mai ban haushi? Kawai sai na kutsa kaina, na lek'o idona ta kussuwar k'ofar d'akin da suka manta basu rufe ba naji wani zance kamar hakhakan....
"Nifa baby farha ban k'oshi ba, wallahi zanyi kuka idan baki k'araman ba"
Abun mamaki wai Abdul-jabbar ke fad'in haka, kamar ikram da haidar, ban k'arasa mamaki ba, naji itama tana cewa....
"Shi kenan shi kuma ogan baby, baya gajiya da abu d'aya ko yaushe? Yanzu fa sau biyu kenan, ka bari idan ka falko sai na k'ara maka d'aya ko ?"
"Um umm! Yanzu dai"
Farha zata mik'e tsaye ya jawota jikinshi ta koma kwance tana kukan shagwa'ba, cije mata kunne yayi sannan kuma ya mayar da bakinshi k'irjinta yana wani nishi, wanda banda dariya babu abunda farha tayi, sannan suka mayar da sabuwar alak'ar suka k'ulla tare da jan bargon gadon k'ato suka rufe jikinsu.hango motsi d'ai nakeyi, amma kuma nasan abun ne ake yi, kuma sun rufe, sun hana na gano maku yadda suke yi.
Na kwashi k'afata sai gidan *Real pure moments writters* da kuka na, domin banga komai ba sun rufe soyayyar da bargo k'ato, sai kuma naga nace; ALHMDULILLAH shi yafi man wannan jan ran na farha da Abdul-jabbar, don haka nace...........
ðŸ“ðŸ“
*ALHAMDULILLH*
*END*
*TA MASOYA*💞
[4/24, 5:03 PM] 💖HASKEN MASOYA💞: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAHðŸ˜ðŸ˜*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
# http://maryamsbello.blogspot.com
©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋
★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★
*الهم إني أسألك يا الله بأنك Ø§Ù„ÙˆØ§ØØ¯ Ø§Ù„Ø£ØØ¯Ø§Ù„صمدالذي لم يلدولم يولد ولم يكن له ÙƒÙوا Ø£ØØ¯. أن ØªØºÙØ±Ù„ÙŠ ذنوبي إنك أنت الغÙورالرØÙŠÙ….*
ðŸ‘ðŸ»ðŸ‘ðŸ»ðŸ‘ðŸ»ðŸ‘ðŸ»ðŸ‘ðŸ»ðŸ‘ðŸ»
_Ya ALLAH Abun da na fad'a na dai-dai acikin wannan labari da na rubuta,ALLAH kasa ayi amfani dashi. Wanda kuma ba dai-dai ba, Allah kayi man gafara, sannan kuma ka kawar da hankalin mutane da ga aikata hakan, domin burin mu ko yaushe a wa'azantu, a nishad'antu, k'arshe kuma ayi aiki da abun alkhairin da ke ciki, na sharri a watsar a bi gaskiyar dake ciki._
_Abunda duk nayi ba dai-dai ba, Allah ka yafe man tare da masu karatunshi._
*SAK'O GA MASOYANAH A DUK INDA KUKEðŸ˜*
_hak'ik'a inajin dad'in kulawarku gareni, da kuma addu'o'in ku gareni, sannan da alkhairan ku gareni, wanda na samu babu adadi a wannan labarin nawa, hak'ik'a sai dai nace Allah na gode maka, domin basira da hikima, sun zama jarina, ba tare da na sayar ba, mutunci da karrama kowa ya jawo hakan, to ina godiya gare ku._
_sannan farha da family nata, suna godiya gareku, da irin yadda take ganin addu'o'in ku da kuma yawan kulawa da labarin rayuwarta mai cike da al-ajabi, wanda yanzu kuma, ya zamo farin ciki a cikin rayuwarta. Hak'ik'a tace kowa da kowa tana gaidashi da godiya ga bin labarinta._
_Hak'ik'a na yadda ni ta masoya ce, kuma zan ciga da kasan cewa daku a cikin labarurruka masu tsuma zuciya,da wa'azantarwa, da nishad'an tarwa, sanna da.......😊 kungane zance Taku d'in aciki._
_To masha'allah! Ku kasan ce dani a sabbin littafaina masu zuwa, insha'allah, wanda daga ciki, *ZAWARCIN MU!* zai shigo ciki, duk da had'in gwiwa ne; amma jagoranci na ne, sai kuma next buk d'ina, *CIKAR MURADIN RUHINAH!* wanda zasu zo insha'allah bayan sallah._
_Ayi aiki da abun da na rubuta, na k'warai, don Allah wanda aka ga bai dace ba, adinga barinshi gefe, a matsayin nishad'i._
_Ina rubutu, da k'arfin k'aunarku da soyayyata gareku makaranta na, domin ina d'aukar nasihar da ta dace, ta banza kuma, bansan da wani gyara cikinta ba, don haka ina shirye da kar'bar gyaranku insha'allah, amma ba da karin labari na ba._
*Godiya ga dukkan members na groups da labari na ke zuwa gare su, nagode! nagode!!nagode!!!*
*Wannan sad'aukarwa gareku duka.*👇ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»
*_♥♥Someone who really loves you sees what a mess you can be, how moody you can get, how hard u are to handle, but still wants u in their life._*♥♥
_Godiya ga k'ungiyata, k'ungiya mai farin jini wato:-_
*REAL PURE MOMENT OF WRITER*
da member nata baki d'aya, ina sonku sosai.
*TA MASOYA💞 FANS MEMBERS*
*BEE BEE 💧FANS MEMBERS*
*MARUBUTA GROUP MEMBERS*
*MATAN K'WARAI MEMBERS*
*BADI'AT GROUP MEMBERS*
*ZAMFARAWA (ZASWA) MEMBERS*
*FEEDOHM MEMBERS*
AND
*HAUSA NOVEL ALL*
_DA GROUP DA BASU JI SUNANSU BA, DA GROUP WANDA BAN SANI BA, DUKA SAK'ON NAKU NE, INA SON KOWA._
*ALHAMDULILLH*
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 44 Chapter of 44