Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
d'aya sannan ta jefata k'asan pillow suka koma faranta ma juna rai, ko da babu babban aikin ladan, sun gamsar da junansu tamkar amaren da suka fara shiga harkar yau. Saboda farinciki da murna, Abdul-jabbar har yaga nawar safiya tayi, domin su garzaya asibiti,ya gane inda garin yake, domin ya gano farha wata yankice a rayuwarshi da Allah ya had'a zamansu tare, don haka zai iya zama da ita tako wane hali. Ajikinshi farha ta kwana, shima a jikinta ya kwana, suna d'abbaka k'aunar su da gangar jikinsu, har safe. Tunda safe Abdul-jabbar bayan ya dawo sallah, ya shaida ma farha cewa ta gyara kawai, domin akwai inda zasuyi break, da ga cen su wuce Asibiti. Nan take suka shirya suka biya *saven saven restaurant Abuja* duk da farha hakan bai yimata dad'i ba, tafison ta girka abincinta da kanta, amma rashin kayan aiki yasa dole hakan ta faru. Ba laifi sun samu break mai kyau gurin, wanda babu abunda Abdul-jabbar ke aikowa farha gurin sai murmushin k'auna, yama rasa ta inda zai saka kanshi, domin jin yake kamar ana ruramashi sonta a yanzu a zuciyarshi, abu tamkar magani, k'arasa cin abincin sukayi suka kama hanyar *salama hospital Abuja* domin cen k'wararrin likitoci garesu, directly *lab.* suka mik'a ita dashi. Kasancewar ita aikinta ne, shiyasa basu sha wahala ba. ganin mace ce ke duty a *lab.* d'in yasa farha yimata bayanin kalar test d'inda suke so ayi masu, nan take nurse d'in ta gane cewa wannan tasan aikin da takeyi, domin itama kenan aikin take yi. Farha tace, ta d'ibi nata jinin amma nashi jinin ita zata d'iba da kanta, haka akayi kuwa, nata ne farko, sannan itakuma ta kar'bi sirinji da robar da zata zuba jinin ciki don yin test nashi. Kallonta kawai Abdul-jabbar yakeyi farin ciki na shiga jikinshi, hakan yasa bai masan tana d'ibar jinin ba har ta k'arasa, ganinta kawai yayi ta zube jinin a roba, tare da mik'ama nurse d'in, sannan ta juya kusa dashi ta zauna suna jiran saka mako. Farha bata yarda su matsa ko inaba, har sai anyi test d'in a gabansu, gudun gada asamu mistake a jinin wasu. 15mnt cip, aka k'arasa test d'in na Abdul-jabbar, anan aka ga komai normal a jikinshi, sai dai yana da maleria, amma batayi worst ba. Na farha keda saura, inda ya k'agu a mik'o mashi nata saka makon jinin, kiran wayar da ya k'ara gani na kareema ya sashi kallon farha ta gefen ido, da sauri yayi picking, yaji ance..... "Dear ga break na kawo maku, nazo na samu gurin rufe, hope dai ba komawa kukayi ba, da wuri hakan?" "No! Muna nan, mun fita ne, amma muna hanyar dawowa, ki koma gida " Farha k'wace wayar tayi da niyyar mayar da amsa, amma ta makara domin kareema har ta ajiye wayar, kar'ba yayi tare da cema farha...... "Ki daina damar da kanki akan Ikram teemah, domin ke daban ita daban don haka baza'a had'a ba" "Ta yaya zan daina damuwa akanta, bayan naga tana shige ma mijina da yawa, wallahi nifa ka gaya mata gaskiya, domin wallahi anan bazan juri hakan ba" Kiran da nurse d'in tayi ma farha ya dawo da hankalinta ga fad'an kishinta da take yi, zuwa tayi nurse d'in ta bata result nata tare da ce mata.......... _kuyi hak'uri laifin d'iyar kuce ta jefa man waya wani guri, naci bid'a har nagaji banganta ba, gashi silent take, ashe wani gurin ta kaita ta ajiye, domin har na fitar da ran cewa ta 'bace, sai gashi da magariba ina dubawa na ganta, afuwan plxðŸ™ðŸ»_ *TA MASOYA*💞 [3/28, 1:11 PM] 💖HASKEN MASOYA💞: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 *SO NE......* *DALILIN HAWAYENAH😭😭* 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 ® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_* _ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_ # WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM # *IG PML WRITERS* # https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035 # http://maryamsbello.blogspot.com ©® Khadija bee bee Khadijabeebee@gmail.com My wattpad user name.... *khadijabeebee......* My Facebook page.... *beebeenmasoya* *I LUV YOU ALL MY FANS* 💋💋💋💋💋 ★TRUE LYF STORY★ ★★★★★★★★★ *_DUK WANDA YA KAUCE DOKAR ALLAH, DOLE ALLAH YA BAR MUTUN DA DUBARARSHI, ALLAH MUNATA LAIFI ZUWA AGAREKA, WANDA MUKA SANI DA WANDA BAMU SANI BA, YA ALLAH KAYI MANA GAFARA BAKI 'DAYA_* *_ASTAGFIRULLAH! ASTAGFIRULLAH!!_* *_ASTAGFIRULLAH!!!_* *_WA'ATUBA ILAIHI_* ðŸ‘ðŸ»ðŸ‘ðŸ»ðŸ‘🻠Page...66 "Congratulation sister, result yayi kyau sosai, domin baki da matsalar komai a jikinki, ina tayaki murna " Murmushi farha tayi sannan ta dubeta tace...... "Sister dama nasan banida matsalar komai, sai dai don kawar da shakku yasa mukayi wannan text d'in, kinsan sabon aure na buk'atar ayi bincike " "Eh, lallai kinsan aikinki sister farha, duk da ban sanki ba, amma nasan cewa ke ma nurse ce, sannan kuma wancen shine mujinki " "Eh sister, ni ma'aikaciyar asibiti ce, sashen mata da k'ananan yara, wanda yanzu hakan ina mai burin k'ara karatu kuma akan hakan, kafin nakoma aiki, idan oga ya yadda, kinsan aikin namu sai an had'a da hak'uri " Abdul-jabbar hangosu yayi ta glass d'in *lab* d'in sunata zabga surutu, gashi ya k'agu yaga result d'in,amma ta katse sai fira sukeyi irin ta farin ciki, domin ganin fuskarsu, ga result d'in hannun farha tana wasa dashi. Farha sallama tayi mata sannan nurse d'in tace suyi exchanging number, suka yi tare da sallama, tafito zuwa gareshi. Isowarta ke da wuya ya mik'a hannunshi ta bashi result d'in, farha tak'i mik'a mashi, sai turnuk'e fuska da tayi alamar wasa tace...... "Shikenan, sai muyi hak'uri da juna, domin mai afkuwa ta afku, amma anci amanata " Rashin ganin wasa a fuskarta yasa hankalin Abdul-jabbar tashi, da sauri yace.... "Farha me zaki fad'aman? Farha gada akwai wata matsala ciki? Amma meyasa naga kina dariya da ke da nurse d'in bayan ta baki result d'in?" "Ina dariya ne, domin tace matsalar da at ciki, ba wata matsala bace,domin zamu iya shan magani ni da kai, kuma mu zauna lafiya, sai dai ina bak'in cikin k'ara auren da kace zakayi " "Farha wallahi ko da H.I.V gareki, zan zauna dake indai zamu sha magani babu matsala, ki bani naga wace matsalar ce wannan?" "Muje gida na baka, amma kuma sai kayi man alk'awarin wani abun fa" "Zanyi maki, muje gidan " A hanyarsu ta komawa gida, duk Abdul-jabbar ya k'agu su isa gidan domin yaji me ke going on, hakan yasa yana driving yana kallonta, farha cikin zuciyarta farin ciki ne, domin tasan cewa yanzu tayi kamun zuciyar Abdul-jabbar a hannunta,kallonsa tayi tare da ganin irin yadda fuskarshi ke nuna damuwa k'arara. Shikuma babu abunda yake cewa a zuciyar sai "ai kece kika jawo mana wannan matsalar,da yanzu nine ai da babu wata barazana domin nasan banida matsalar komai, amma gashi wani shege ya katse farin ciki na, babu babbar matsalar kamar naje gareta najita bud'e, Allah ka sanyaya zuciyata " Duka a zuciyarshi yake ayyana zancen yana driving, farha ta lura da yanayin da yake ciki, juyar da fuskarta tayi gefe tana dariyar mugunta, dai-dai da shigarsu get d'in gidansu,parking d'in motar yayi a gurin ajiye motocin, tsayawarsa ke da wuya farha ta bud'e k'ofar ta fita, da sauri ta fad'a falon nasu, tasamu kujerar ta zauna tana dariya, shigowa yayi shima, nan take farha ta gimtse dariyar ta. Shigowa yayi da sauri yazo kusa da ita ya zauna, sannan yace..... "Please! Don Allah farha ki bani result d'in naga wace matsala ce ke tare da mu, wallahi nashiga composing akan jin wace matsalace da ke wadda zata sakamu yin rayuwa tare da shan magani" Farha k'irk'iro kukan kissa tayi nan take ta fara, rud'ewa Abdul-jabbar yayi, gada fa ace wata cutar ce bayan wadda yake tsammani, da sauri ya rik'ota zuwa jikinshi, ita kuma kwantawa tayi a k'irjinshi, tana wani kuka, da ace zai d'ago fuskarta murmushi take yi, acen kwancen a k'irjinshi take cewa..... "Idan naba result d'in kayi alk'awarin bazaka ta'ba rabuwa dani ba, kuma bazaka k'ara kula kareema ba? Idan dai har bazaka cika wannan alk'awalin ba, gara na bar result d'in ciwo na, nayi gida ka auri wadda kake so, mai lafiya " Nan take Abdul-jabbar ya rud'e, ya d'ago da fuskar farha tare da share mata hawayen k'aryar da ta k'irk'iro, ya kalleta cikin murya mai kwantar da zuciyar wanda zai jita yace...... "Zarah! Wallahi nayi maki alk'awarin zama dake har abada, sannan zan kawo farin ciki a rayuwarki, zamu reni maraicin mu cikin aminci da walwala, zancika burina dake farha, kuma zancen kareema, ki daina damuwa, domin ita ke sona bani ke sonta ba, sai dai zan shaida mata matsayinki yau ba sai gobe ba, kuma nabata hak'uri, hakan yayi maki dad'i a ranki?" 'Dago kanta kawai tayi, sannan ta saka hannunta daga k'asan zanenta ta jawo takardar ta mik'amasa,sannan ta juyar da kanta gefe lokacin da yake duba ta kardar, mamaki ya kamashi, domin shi baiga gurin da aka zana layin positive ba, negative kawai yake gani, sunanta ya kira yace..... "Farha wane guri aka saka matsalar?" Ta juyo tana murmushi tace.... "Baka gantaba?" "Eh banganta ba" "Matsalar dai itace, farha bata d'auke da cutar komai, kawai dai tayi hakan ne don alk'awarin da kayiman, shine goron albishirin hakan" Wata ajiyar zuciya ya saki, sannan murmushi yayi wanda sai da hak'oransa suka bayyana, sanyi ya ziyarci zuciyar shi, kawai cewa yayi.... "Alhamdulillah Ala kulli zalik, Allah nagode maka, Allah kana sona da rahamar ka, Allah kabani ikon bauta maka ta yadda ka bada umurni " Jin farha tace "ameen " yagane cewa addu'ar a bayyane yayi ta, wani kallo ya jefota da shi, tare da harararta, hakan yasa farha mik'ewa zata gudu tana dariya, ya jefar da takardar yajawota da k'arfi jikinshi ya matse, duk iya kuce kucenta sai da takasa motsi sannan ta ci gaba da kiran.... "Wayyo zaka jiman ciwo wallahi " Ko saurarenta bai tsaya yi ba, ya saka hannunshi k'asan rigarta, ya matse mata k'irji da k'arfi wanda sai da taji kamar shed'arta ta d'auke saboda azabar rik'on da yayi masu, k'ara ta saki tare da kiran.. . "Wayyo Allah nah! Abban Ikram, wannan ai sai kasa nakoma asibiti yanzu, may b ma har gado su bani, don Allah ka bari " "Hmmm! Meyasa kika saka gabana fad'uwa? Kinsan yadda zuciyata ta tsinke ne? wallahi driving nake yi, amma hankalina duka yana gareki, domin bansan wanne matsayi zamu zauna ba, ashe duka zolayata ce kike yi, to nima zan rama ne yanzu " "Ah ah! Don Allah kayi hak'uri, kaga aiki zakaje, tunda hankalinka ya kwanta sai kaje su ganka, amma idan kajiman ciwo ai tafiyar ka office d'in bazata yuyuba, don dole ka tsaya jinyar k'anwar ka " "Bari naga ko zakiji ciwon a hakan " Hannunshi ya k'ara d'agowa, wanda ta rik'e da taji zafin matsar farko, jaye zip d'in yayi baki d'aya, yayima k'irjin nata rik'on k'eta, wanda sai da farha tayi namijin k'ok'ari gurin k'watar kanta, amma kuma ta kasa, tun tana jurewa har tafara hawaye da sautin kuka, domin abun yanzu kuma ba na wasa bane, saboda har ya fara chanja kamanninshi, salon ya koma na so da k'auna, don haka farha ta daina hanashin da take yi, abun yakoma soyayya, farha kuka ya koma wasa. Turo k'ofar kawai akayi, wanda Abdul-jabbar yaji alamar motsin k'ofar, domin dama baiyi locking nata ba, saboda yadda yashigo da k'aguwa da jin abun da ke faruwa da ita, mirgine mirginensu suke yi a 3sitter d'in falon mai laushi, hangosu kareema tayi a cikin wani hali, don haka da sauri ta juya ta fita, tare da barin abun da tazo kawo masu anan, domin dama hango dawowar su tayi daga saman benen gidan su aunty tata hafsart matar hafiz, don haka ta shigo. Abdul-jabbar bai damu ba, domin dama duk wanda baya sallama da neman izinin shiga ga wuri, zai yi karo da abunda bai yi tsammani ba, don haka sai da yak'are murzar farha, sannan ya mik'e zuwa part nashi, domin shiri zuwa office nasu. Farha kam, ansha wahala, domin Murzar yau daban take da saura, lallai Abdul-jabbar babu wasa, hakan ya bata damar d'an d'agowa daga kwancen da take ta jawo rigarta a k'irjinta, ta kwashi kaya zuwa d'akin ta itama ta shirya. Fitowa yayi don zai wuce, itama ta fito sanye da doguwar riga jikinta tayi kyau, ta dubeshi cikin fuskar so da aminci ga mijinta tace...... "Allah ya dawo man da kai lafiya, sannan a kula da sharrin 'yan mata, kuma akula da duba kowa, ina gida ina jiran sanyin raina ya dawo lafiya, sannan ya siyo mana kayan cefane, domin na shiga na girka ma mijina abincin da hannuna, don nagaji da ganin kwanonshi a wani gida " Tunda farha ta fara magana, bakinta kawai yake kallo, wanda yasha lipstick, sai shining yake yi, hakan yasa ba komai ma yakeji ba wanda take fad'i, hannunshi kawai ya nuna mata alamar tazo gurinshi, takowa tayi a hankali zuwa gareshi ya jinginata jikinshi tare da shak'ar k'amshin jikinta, hakan kawai sai natsuwa tazo mashi a jikinshi, a haka suka dinga tafiya har suka kai baki k'ofar fita, anan farha taga kayan abincin da aka zubo a food basket, dubanshi tayi alamar tambaya, kawai d'aukar kayan yayi ya kai saman dining ya ajiye yace mata..... "Abinci ne aka kawo daga gidan hafeez, kici kafin na dawo " "To kawai farha tace mai, domin batason doguwar gardama da shi, amma tasan wannan bita zai-zai d'in ce ta kawo shi, don neman gurin shiga, hakan yasa ta share da zancen abincin, ta koma a yimasa rakkiya, har yakai bakin k'ofar fita, ta kirashi ya juyo, ta saka bakinta anashi bakin, ta bashi hot kiss, wanda sai da yaji k'afafunshi suna rawa, sakinshi farha tayi, sannan ta juya tare da alamar yimasa bye bye tana murmushi. Wato lallai yayi rayuwa, ta morewa da Iman, kuma yasan Iman itama akwai tarkon ta wanda take d'ana mashi a soyayya, amma wallahi, jikinshi baya rawa idan sun had'a baki da ita, amma farha ta k'ware matuk'a gurin iya kissar kwaso k'afafun miji, domin idan ta jefo mashi wani kallo, ko bai yi niyyar ta'bata ba, sai dole hannunshi ya kai, sannan yake samun natsuwa, jikin farha Allah ya wadatata tako wace hanya, ga fari, ga kyau, ga k'ira irin wadda dole ta juya maza su nemi hanyar 'buya domin gudun aikata zunubi, totally farha tayi a rayuwa, sai dai duk mutun d'an tara ne bai cika goma ba. Yayi 10mnt yana tunanenshi sannan ya shiga mota, ya tafi da farin cikin ya kusa d'an d'ana, waye farha kuma, da wannan ya isa office. Shigarta gidan, sai taji tana mugun kewar Ikram, don haka sai ta d'auko wayarta don kiran Umma. Number d'in Umma takira, bata d'auki lokaci tana ringing ba aka d'auka. Zaunawa farha tayi tare da murmushi mai sauti tace...... "Umma ina wuni?" "Hmmm! Lallai d'iyata, tafiya tayi kyawo kenan? Gashi har uwa ta manta 'yarta " "Wallahi umma ba haka bane, tunda mukazo muketa aikin gyara gidan, sai yanzu muka samu natsuwa, ina my Ikeey take? Ina missing d'inta " "To Allah ya taimaka, ina fatar komai lafiya ko?" "Eh umma Alhamdullh, babu wata matsala " "To Alhmdullh, Ikram na makarantar islamiyya, anjima kad'an za'a d'aukota, yau ma baban ku yace zai dawo da ita, idan zai zo nan" "Umma sun kusa yin hutu ko? Domin zan turo a d'aukarman d'iyata" "Yanzu ma zaki iya aikowa ai " Dariya sukayi dukansu sannan sukayi sallama, tace tana gaida kowa da kowa, duk da sunyi waya da baba jiya a wayar Abdul-jabbar, suka ajiye wayar. Har barci ya fara d'aukar farha, sai ringing waya again, dubawa tayi cikin magagin barci taga ansaka, *"FARIN CIKI NAH"â¤* mai maita sunan tayi, domin batasan sadda tayi saving nashi ba, hakan ya nuna mata shi yayi wannan aikin. 'Dauka tayi a muryar barci, tare da sallama, amsawa yayi tare da cewa.... *"MISSING YOU, MY FAVOUR "* Murmushi tayi itama tace.... *"MISSING YOU TOO, MY FARIN CIKI NAH"* Murmushi yayi yace... " babu wata matsala ko? Kuma kinci abinci?" "Ba matsalar komai, amma abinci kuma sai ka dawo mu girka tare " "No!! Kici abinci, zan dad'e ban dawo ba, akwai aiki gabana da yawa, kinga zan iya dad'ewa ban dawo ba " "Ba matsala, Allah ya dawo man dakai lafiya kawai " Sukayi sallama, cikin farin ciki, suka ajiye wayar cikin shauk'i,farha mik'ewa tayi ta saka hijab nata da niyyar fita harabar gidan, ta kira wanda taga jiya ya shigo masu da kaya, ta bashi abincin da aka zo dashi, sannan ta bashi 3k tare da yimasa bayanin abunda zai siyo mata, sannan ta koma ciki, barci kuma sai ya fasu, domin kitchen d'in ta shiga taga akwai kayan abinci ciki duka, amma babu kayan gyara abincin, don haka tafara shirin girkinta cikin kwanciyar hankali. Ba'a d'auki lokaci ba, d'an asabe ya kawo mata kayan da ta aikeshi siyowa, ta shiga gyara kayan cikin kwanciyar hankali, tanayi tana duba time, har ta k'arasa komai. Kareema da kuka tashiga gidan Auntyn tata, domin abunda tagani ya firgitata, domin abun baya fad'uwa, babu yadda Aunty batayi da ita ba, amma takasa fad'ar abunda tagani a gidan Abdul-jabbar, sai dai cemata tayi...... "Aunty anya yarinyar gidan Abdul-jabbar k'anwarsa ce kuwa?" Aunty hafsart d'in tace..... "Me kika gani ne?" "Aunty indai ba matarshi bace , to karuwarshi ce, domin yanayin da na isko su yawuce mizanin fad'in baki na " "Kareema baki nemi izini ba halan kafin ki shiga? Kuma me ya kakaiki shiga bedroom nashi bayan ba huruminki bane?" "Aunty a falo suke, banshiga bedroom nashi ba, Aunty na kamu da son Abdul-jabbar, hakan yasa bana iya control d'in kaina a gurinshi, Aunty Allah yasa karuwarshi ce ba matarshi ba, domin zan iya aurenshi idan dai baya da mata Aunty " "Kareema ki natsu, ki gane cewa ke mace ce, wadda ke da mutunci, inason ki fahimcin cewa, auren namijin da ba wani sonka yake yi ba, matsala ne, amma ki bari yayanki yazo sai muyi maganar dashi, ki kwantar da hankalinki " Jin muryar Hafiz daga sama ya sasu juyowa da wuri, yana cewa..... "Kareema kiyi hak'uri, domin k'in fad'amaku ne banyu ba, amma yarinyar da yazo da ita k'anwarsa ce kuma matarshi ce, 'ya'yar tsohuwar matarshi ce, kuma ita ke rik'e da d'iyarshi, a halin yanzu Abdul-jabbar son da yake yimata ba kad'an bane, kareema ki manta da shi, kawai domin zaki iya wahalar banza akanshi. Mik'ewa tayi da sauri, tare da sakin kuka mai tsanani tayi hanyar waje. Kallonta sukayi kamar wata mahaukacciya, toh ko ina zata je? Biyarta sukayi bayanta tare da kiran sunanta, amma ina hat ta kusa kai bakin get nasu, da sauri tafita aguje....... *TA MASOYA* *Bee Been masoyan*💞 [3/31, 9:43 AM] 💖HASKEN MASOYA💞: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 *SO NE......* *DALILIN HAWAYENAH😭😭* 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 ® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_* _ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_ # WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM # *IG PML WRITERS* # https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035 # http://maryamsbello.blogspot.com ©® Khadija bee bee Khadijabeebee@gmail.com My wattpad user name.... *khadijabeebee......* My Facebook page.... *beebeenmasoya* *I LUV YOU ALL MY FANS* 💋💋💋💋💋 ★TRUE LYF STORY★ ★★★★★★★★★ *TA MASOYA LOVE YOU ALL,IRIN MANNEN NAN, AMMA KU DAINA BINA DA PETROL GADA NA K'ONE HAKANAN,😂GARA RUWAN SANYI KO ZAN IYA DASKAREWA,😛* *INA K'AUNAR KU SOSAI😘* Page...…67 Da gudu ta fita get d'in gidan aunty tata hankalinta tashe, ta fad'a gidansu farha batare da neman izini ba. Turo k'ofar falon a akayi da k'arfi, dai-dai da fitowar Farha part nata, kawai taci karo da ita, kallonta kawai tayi, da alamar tambaya, duk da ta fahimci fuskar kareema d'in da rashin mutunci ta shigo gidan, amma sai da ta nemi sanin hakan da fatar bakin ta. " 'yar uwa,lafiya kuwa kika shigo min gida babu sallama? bayan alamunki ba su nuna cewa ke ba musulma bace,domin ko cristand nasan dole zaiyi alamar zai shigo ga guri, bale musulmi, ko zansan dalili?" "Dakata! Ba gurinki nazo ba,mai gidan nake nema " "Toooooh! To ai nice mai gidan, domin nice komai na gidan yake hannuna,baya nan nice madadinshi" Kareema zata bud'e baki tayi magana, aka turo k'ofar falon, Abdul-jabbar ne tare da hafiz suka shigo,ganin farha da kareema tsaye, da sauri Abdul-jabbar ya matso kusa da su,yana cewa.... "Lafiya kuma meke faruwa ne?" Kareema ta kar'be zancen cikin fushi tare da cewa..... "Yaya Abdul-jabbar ashe aure kayi kabarni inata haukan jiranka d sonka a zuciyata? Wallahi kaci amanata, wallahi ka yaudari zuciyata, ka yardar man sonka ya shiga zuciyata, ka yardar man k'aunar ka ta zaga ko ina na jikina, ashe kawai yardar ta iya k'ofar baki kawai ce, namutu a sonka, hankalina duka da rayuwata sun taru akan cewa kai d'in nawa ne,amma sai gashi yanzu daga sama anshaida mani cewa wai wannan matar itace matar ka da iyayenka suka aura maka " Abdul-jabbar kallon kareema yake yi, domin wallahi ta bashi tausayi sosai, yasan tarkon so, yasan azabar da mutun ke fad'awa a dalilin son wanda bazaka samu ba, don haka kareema ta bashi tausayi sosai, gashi shi bayada ra'ayin ajiye mace biyu a gidan shi,indai ba wata matsala ta sanya hakan ba, don haka yake jin shin mezai yima kareema wanda zataji sanyi a zuciyarta? Ya tambayi kanshi tare da juyar da kallonsa ga farha da fuskarta ke had'e, domin kalaman kareema sun 'bata mata rai, don haka sai cewa tayi...... "Ki daina kira na wata mata,domin kece wata matar a gurinshi, ni matar sa ce ta sunna, da zaki dangantani da cemashi matarshi ta aure da zanfi gane kinsan ko ni waye a gurinshi, a kai tsaye kika ganshi, kikaji kina sonsa, ni kuma tun muna yara tarkon k'aunarmu yake manne a zuciyarmu, kin ko ga a k'aunarsa tsinta kawai kikayi, domin nice wadda Allah yayo domin shi, kinko ga na wuce wata matar a gurinshi, domin nice uwar 'yarsa, kuma nice uwar 'ya'yansa masu zuwa insha'allah, don haka nakeso kiyi hak'uri 'yar uwa " Kallon da kareema tayi mata, shi yasa Abdul-jabbar saurin cewa........ "Kareema wannan zancen bai kamata kizo nan dashi ba, domin zai iya haifar da fitina wadda bata da amfani, nasan nayi maki laifi, sai dai nima ba laifina bane, iyayenmu sune suka umurci da nayi hakan, kuma farha itace matar da farko na tashi aure Allah baiyi ba, yanzu kuma yasake k'addara aurenmu, dama zan zo da kaina na baki hak'uri, sannan na fad'a maki gaskiyar zance, amma tunda har kinji, kiyi hak'uri ki koma gidan zanzo na sameki anjima " Wani k'ululun bak'in ciki ya cika zuciyar farha akan maganar da yayi, don haka bata tsaya k'ara jin zancensu ba, ta juya tayi part nata a fusace. Kareema sai kuka take

Chapter 34 of 44