Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
saka hannuwanshi duka biyun a k'asan hannuwanta da ta rik'e towel d'in, ya aza hanuwan nashi duka biyu saman hannunta,sannan yace mata.... "Duk wannan karewar tame ce haka?" "Saboda nasan idan kuka had'u, zamu dad'e bamuje gurin da muka yi niyyar zuwa ba da wuri, hakan yasa, nasaka maku shamaki tsakanin ku da hannu nah" "To! Banda abunki, wake saka shamaki tsakanin masoya? Sannan ai ba tsira kika yi ba, domin ko a yanzu ai hannun nawa a saman suke ko? Kuma idan naso, sai kawai nayi abun da ke kanki towel d'in zaki cire, sannan ki bani da kanki, to don haka ki gane baki tsira ba, kuma bazaki iya rabamu ba, ni da favourite d'ina ba" "Na yarda, kaine ke da dukkan komai nawa, amma yanzu kayi hak'uri, na saka kayana gada mu makara fa " "To amma jaye hannunki kad'an ki gani " "Um um fa! time sirrinah" "Naji, just second minutes " Mik'ewa tayi tsaye, sannan ta fito jikin madubin, duk da hakan bai saketa ba, sai da yayi abun da yayi niyya, tana tujewa gudun sanin hali amma sai da ya cika k'udurinshi ta kai hannunshi k'irjinta, sannan ya saketa. Kayanta take son sakawa, kuma yak'i fita, hakan yasa ya k'ara matsowa domin ya taimaka mata su tafi, karshe dai da shi a ka saka kayan duk kunya ta kama farha amma babu yadda ta iya, gurin saka sket ma, sai da yagama shafe mata jiki sannan ya aka saka mata shi. Sun shirya tsaf, sannan sukayi wasar turare a jikinsu, sannan farha ta d'aura d'an kwalinta, tare da yin murmushi, domin ita kanta tasan tayi kyau, tasowa yayi tare da rik'eta,sannan ya ciro wayarshi yayi ta d'aukar su pic, wanda ko ina sunyi kyau babu laifi. Acikin photo harda wanda ake had'a baki guri d'aya, kawai sunyi shi saboda nishad'i da farin ciki, wanda sai da Abdul-jabbar yayi masu suna da... " 'ya'yan Amarya umma, da Ango baba" "Lahhh! Babu ruwana, wallahi da kai da umma, kuma idan komai ya dai-dai ta, zan fad'amata duk abun da kace " "Da naji dad'i" Inji Abdul-jabba. Hand bag, farha ta d'auka, tare da d'aukar mayafinta ta gyara, sanna ta juyo tace.... "Kafa yi mugun kyau, na rasa wannan sirrin, wanda ko yaushe sai kyau kake k'arawa ga kuma haske da kake yi, please fad'aman Angona " "Eh lallai! Ni har wani sirri gareni? Bayan kin fini sanin koma menene,amma kike tambayata? To sirrin kece, kuma kwana biyu ma, baki bani ba, kin ko ga dole ma na chanja rashin shi, dama zolaya ce, kuma kin kyauta, muje kawai, zan rama " Dariya kawai ta sanya mashi tare da yin gaba, yabi bayanta yana kallon yadda mazaunanta ke juyawa, hakan kawai yasamu kanshi da sauri ya rik'asu. Da gudu farha ta fita harabar da motocin gid'an suke, tana dariya, shima dariyar yayi sannan ya bud'e mota suka kama hanya. ★★★★★ Isarsu harabar gidan umma d'in, suka tarar da motar gidan, alamar bata fita ba, don haka sukaji dad'i. Da sauri farha ta sauka ta shiga gidan, inda ta tarar falon tsit, sai t.v dake magana, hakan yasa da sauri ta yi hanyar d'akin umma. Sallama tayi ta shiga. motsin ruwa yasa tagane cewa; umma wanka take yi, don haka sai ta fito domin ganin inda Ikram take, amma shiru babu kowa. Sallamar Abdul-jabbar ita ta saka, farha juyowa, tare da ce masa, "umma na wanka" Sannan ya zauna kujerar dake gefe,itama ta zauna d'ayar da ke kusa dashi tace.... "Yanzu, yaya zamu 'bulloma umma d'in? Shine abun da ke damuna, kada umma taga munyi rashin kunya fa? " babu komai, insha'allah zata aminta, domin yanzu muka gama waya da kawu, shine zai yi magana da baba, yau d'innan zamu k'are da komai, friday insha'allah, zamu dai-dai ta, iyayenmu a tafarkin aure, domin a ranar za'a d'aura auren, fatana, dani da ke mu dage kawai da addu'a ayanzu, kafin muje da maganar" "Insha'allah " 'Dakin na umma sukayi sallama suka shiga, har umman ta shirya da niyyar fitowa, domin zuwa cen gidan baban, ganinsu yasata murmushi sannan ta zauna gefen gado, su kuma a gefen kujerar d'akin nata. Suka gaisa cikin girmamawa, sanna farha ta tambayi Ikram? Umma tace... "Talatu ta tafi ta kaita gurin kitso, kunsan zan baku 'yarku ne, domin naga uwar tata bazata iya kyautar da ita ba, idan sun dawo, sai driver ya kaita cen gidan baban naku, domin nima yanzu cen nayi" Murmushi sukayi, sannan Abdul-jabbar ya kalli farha,sannan ya duk'ar da kai. Umma ta fahimci akwai magana bakin su, amma kamar tsoron fad'i suke yi, don haka tace.... "Anya lafiya kuwa? Naga kuna son magana amma kuma ko wannen ku, yakasa fad'i, menene wai?" Farha hawaye suka fara zubo mata, sannan ta kalli Abdul-jabbar, shima ya kalleta sannan ya dubi umma, amma kuma yayi shiru, hakan yasa gaban umma fad'uwa, da tsawa tace mashi..... "Kai! wai bazaka fad'aman abun da ke faruwa ba? Ko cutar ta ka ke yi? Domin naga Alamar damuwa a fuskarta, wadda na dad'e ban gani ba, ka fad'aman matsalar naji " "Am...um...! Dama....... " Dama me wai?" "Ke farha ki fad'aman abun da ke faruwa, idan kuma bazaki iya fad'a a gabansa ba, bari ya fita ki fad'aman, ni uwarki ce, wadda baki da kamar ta, kuma zan share hawayen ki, ko da kuwa shine ke cuta maki, fad'aman " "Kafad'i Abban Ikram" inji farha. "Dama umma taimako muke so kiyi mana, ki share hawayen mu, domin mu fita a sunan marayu, mu koma a sunan masu iyaye biyu raye, shine muke rok'on Alfarma da ki kar'bi buk'atar mu, kiyi mana gata " "Kai nifa har yanzu ban fahimta ba, domin zancen, sai wani kone kone nake ji, wanda ban sanshi ba, ku fad'aman buk'atar ku, ni kuma indai bata fi k'arfina ba, zan cika maku burin ku " Farha cikin kuka tace..... "Umma don Allah ki d'aure ki yardar muna, ki aminta ki auri baba, domin k'ara nuna muna gatan da kukayi a rayuwar mu " "K'warai umma, wannan shine; buk'atar da yanzu munfi sonta akan komai yanzu " "Ku nada hankali kuwa? Kun san me kuke rok'o a gareni? Na auri Alh.Aliyu a matsayin miji? Sannan naci amanar binto bayan ranta? Eh lallai baku da hankali, kuma duk wanda yaji, zai shaida baku da hankali, sannan kuma ina rok'on ku, da wannan maganar ta tsaya iya nan d'akin da kuka yi ta, domin kada wani yaji wannan, kuyi addu'a a gareshi akan Allah ya bashi mace ta k'warai, wadda ke da hali irin na bintu, amma ni kam aure ba da shi ba, ko da ace ina son auren yanzu, bale baya gabana " "Umma! Amma kinsan baki wuce aure ba ko? Sannan umma ashe mu bamu zamo masu neman buk'ata a gareki bane ki biya mana? Narok'e ki da Allah, umma ki amsa tayin mu, ko don muji dad'i, sannan ba mune muka kawo shawarar nan ba, kawune da baban zamfara, ki taimaka umma, ko don baba ya samu lafiya " "Abdul-jabbar! Ni fa nasan me nake yi, don haka ka barni kawai, ko na aure shi, ko kad'a na aure shi, matsayinku nanan a guna, bazaku chanja ba, ku bari kawai ya samu wata d'in hakan shi yafi" Cikin kuka, farha tace.... "Ban ta'ba nadamar rashin uwa ba, sai a yau, ban ta'ba tunanin zan samu jin wannan kalmar a bakin umma ba, sai yau, hak'ik'a rashi bai kyauta man ba, umma nasan kin rik'ani, kin man halacin da ko uwar tawa ke raye bazata nuna man shi ba, sun gujeni, kin ka kar'beni, k'arshe kika ce gurinki zan zauna, hakan yasa banta'ba damuwa ba, bayan na rasa uwa, domin nasan kece matsayin uwa gareni, kinyi man gata, kin azani hanyar k'warai, umma k'arshe kika had'ani aure da jininki, duk da kakar halayyana, wanda a yanzu idan na rasa shi, ko na rasa ki zan iya halaka, amma gashi daga baya Umma tak'i aminta da tazama uwar tawa ta hak'ik'a, umma nasan kinason baba, umma kuma nasan baba Umma bazai k'i ki ba, don Allah umma ki kar'bi k'udurin mu, ko hakan zai ceto baba daga halaka " Kuka farha keyi, mai rikitarwa, jin take yi, yanzu rashin uwa yake sabo gare ta, don haka ta k'ara duk'owa gaban umma ta dafa k'afafunta, tana kuka, wanda umma d'in ma, kuka take yi, hakan yasa duk hak'urin Abdul-jabbar sai da ya zubar da hawayen shima, sannan umma ta share hawayenta ta dafa farha tace.... "Fatima! Bawai ina k'in mahaifinku babe, kawai ina tuno zaman da mukayi baya da iyayen ku, zama na amana, zaman da ko uwa d'aya uba d'aya sai hakanan, sannan kuma yanzu na zauna da Alhaji Aliyu a matsayin miji da mata? Gaskiya ina k'ara baku hak'uri da kuyi hak'uri, bazan iya auren shi ba, ko da kuwa shi ya aminta da hakan, ina mashi fatar ya samu mace ta k'warai wadda zamu zauna da ita cikin mutunci da aminci " "Shi kenan umma! Shi kenan, tun da baki aminta da auren mahaifina ba, nima baxan iya k'ara wata doguwar rayuwa ba, domin gara bana duniya da na risk'i abun da nake gani gareshi, nima nabi 'yan uwana, nabi mahaifiyata, tun da a yanzu ba kya sona " Farha ke fad'in hakan a tsaye, tare da dafe kanta, wanda tun da ta fara maganar take dafe da kanta, hakan yasa jiri ya kamata ta yanke jiki zata fad'i a k'asa, da sauri Abdul-jabbar ya rik'eta ta fad'a jikinshi a sume, dubanta yayi tare da kiran sunanta da k'arfi, amma ina ta some da yawa. Abdul-jabbar ya rud'e iya matuk'a, domin yayi danasanin zuwa da farha irin wannan maganar, yayi tunanin umma zata yi saurin yadda idan ta ganta, amma gashi abun yak'i yuyuwa, gashi shi yanzu an halaka tashi zuciyar. Iya rud'ewa Umma ta rud'e, domin tana son farha sosai, hakan yasa bata san sadda ta tsallake su ba, zuwa d'auko ruwa a fridge. Abdul-jabbar ya kasa ta'buka komai, domin ganin yake yi, da gasken ta mutu, don haka sunanta kawai yake kira. Umma da sauri ta bulbule ruwan a jikin farha, wanda komai basu yi mata ba, ganin hakan yasa Abdul-jabbar d'aukarta zuwa saman gadon umma d'in, sannan ya sha ruwan ya furza mata a fuska har sau ukku, sannan ta fara ajiyar zuciya. Hannunta ya rik'e, tare da kiran sunanta. Ahankali ta fara bud'e idon nata, sannan ta ci gaba da kukanta. "Farha wannan kad'ai zai sa ki rasa ranki? Farha ina sonki, wallahi ina sonki, son da nake yi maki yanzu, ko d'an uwanki gashi nan, bana yimasa irinsa, farha dama ina ganin kamar banyi ma bintu halacci ba idan na auri Alhji.Aliyu, shiyasa nake ganin hakan bai dace ba, amma da mu rasaki, gara na kawar da tawa buk'atar domin ganin farin cikin ku, don haka *na amince zan aure shi,* amma domin ku zanyi wannan auren, domin cika maku burin ku, kuma bani son ku nemi abu ban yi maku ba, na amince " Da sauri farha ta mik'e, tare da zaunawa ta share hawayenta tace..... "Umma! Da gaske kin aminta da buk'atar mu?" "Eh farha, nafi buk'atar taku buk'atar akan tawa buk'atar, na aminta da hakan, amma idan shima ya aminta " Abdul-jabbar wani farin ciki ya kamashi, har ya rasa ya zaiyi ma, me zaiyi wanda zai maye mashi gurbin wannan farin cikin? Ga kuma umma tare dasu, bale ya lalubi bakin abur k'aunar shi, su more, da hakan ya jure kawai ya rik'e kanshi da farin cikin shi a iya shi. Ita kam farha da tayi wani yunk'uri, sai jikin Abdul-jabbar tana dariya, shima haka yasa hannu ya rungumota, domin har ya manta inda suke. Umma rik'e baki tayi, sannan tayi murmushi, ta fita ta basu guri. Juyowa Abdul-jabbar yayu bai ga umma ba, sai ya sunguma bakinshi cikin nata suka tsotsi halshen juna, gift ga zukatansu na farin ciki. Su kawu ma, sunyi nasu k'ok'ari, da kyat baban ya yadda, hakan suka bugo ma Abdul-jabbar yazo suna nemanshi. Yaje masu da nasu albishir d'in, su kayi murna sosai, sannan aka yanke cewa jumu'a za'a d'aura aure, Abdul-jabbar shi ya biya sadaki akan naira 50k. A haka aka watse da farin ciki, kowa yayi gida............ *Bee Been Masoya*💞 [4/13, 10:19 AM] 💖HASKEN MASOYA💞: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 *SO NE......* *DALILIN HAWAYENAH😭😭* 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 ® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_* _ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_ # WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM # *IG PML WRITERS* # https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035 # http://maryamsbello.blogspot.com ©® Khadija bee bee Khadijabeebee@gmail.com My wattpad user name.... *khadijabeebee......* My Facebook page.... *beebeenmasoya* *I LUV YOU ALL MY FANS* 💋💋💋💋💋 ★TRUE LYF STORY★ ★★★★★★★★★ *The movie ABCD should have been named YBCD coz i clearly heard PrabhuDeva saying "Yeni Body Can Dance".😂* *funny! my reader's🤗* Page...74 Kasan cewar, duka 'bangaren biyu an samu yadda akan auren, haka yasa aka yanke hukuncin d'aurin auren ranar jumu'a da safe. Kamar yadda shawara ta zauna akan cewa; umma zata koma gidan baba da zama,wannan gidan kuma nata kawu zai dawo da iyalanshi ciki. Haka Abdul-jabbar ya yanke wannan hukuncin, tare da fara shir-shiryen gyaran gidan na baba. Babu laifi an gyara 'bangaren da mama zata zauna, cikin kaya na alfarma, haka shima baba angyara nashi 'bangaren. Gida ya gyaru tsaf, domin su Abdul-jabbar sun gyara duk wata kafa da yakamata ace an gyara domin jin dad'in mahaifan su. Abdul-jabbar da farha sune kawai ke kai kawo a wannan hidima, domin har kayan sakawa sune suka saya ma iyayen naji da gani. Hakan yasa iyayen farin ciki, domin ba k'aramar godiya suka yi ma 'ya'yan nasu ba, gurin ganin yadda suke ta k'ok'ari da ganin farin cikin su. A yau jumu'a, a yaune ake d'aura auren umma da baba, wanda babu laifi 'yan uwa da abokan arzik'i sun hallara, wanda daga ciki har da 'yan uwan mamar su farha, da kuma dangin ita Umma d'in duk sun hallara. An d'aura auren ne bayan an k'arasa sallar jumu'a, wanda d'aurin auren ya samu halartar manyan mutane, abokan kasuwancin baba, da kuma manyan k'asa, kasan cewar shi mai jama'a. Bayan an d'aura auren, akayi 'yar k'aramar walima anan gidan baba, domin gidan yafi wali da kuma kyawo. Anan aka gabatar da komai, wanda farha ita ke kai kawo a wannan hidimar. Babbar k'awarta rashida, da 'yarta mai kyau, wadda suka saka ma sunan mahaifiyar ta itama ta halarto bikin walimar tare da mahaifiyar ta. Abun dai ya k'ayatar, domin mama harda lalle farha tasa tayi irin wanda ake yayi d'innan na gargajiya mai kyau. Abu yayi kyau, domin ko ina farin ciki ake gabatarwa, da hakan aka k'arasa buki, kowa da abun arzik'ishi ya koma gida, aka bar umma da 'ya'yanta wa'yanda suma suke shirin tafiya. Bayan sun gyara, farha tace ma Ikram; ta taso su tafi gida, gobe zasu dawo, amma wallahi Ikram tak'i yarda, ai baba yace; itama gidan ta ne, domin har da d'aki yayi mata a ciki. Farha mamaki ya kamata, wai bazata je ba, hakan yasa farha duk'awa gabanta tace.... "My Ikram! Bazaki bini ba kenan? Yanzu kinfi k'aunar umma akaina ni mahaifiyar ki? To ya yi kyau, zan tafi, tunda kin za'bi zama da umma, amma ki sani bazan saya maki abun da nace ba, kuma bazan kaiki gidan wasan yara ba, domin kin za'bi zama kwaraka" Umma najin drama tsakanin farha da ikram, hakan yasa umma tace.... "Wai meye abun takurawa a kan sai ta biku kun tafi? Kuje kawai ku bar man k'awata, mu zauna a sabon guri, ai fushi take yi daku har yanzu, nice kawai at bata fushi dani, kuje kawai ku barta anan" Mamaki ya kama farha, babu yadda ta iya, dole suka tafi suka bar Ikram gidan amarya umma. Abdul-jabbar in banda dariya, babu abun da yake yima farha, hakan yasa tace mashi; da hukuncin yin haka hannunta. Nan take ya gane nufinta, sannan yayi dariya yace.... "Idan kika ce hakan? To a ina zani kwana?" Harararshi tayi, sannan tace... "Ni k'urya, kai falo, domin kowa ya kama gurin barcin shi" "Haba baby! To ko wa'yanda kike yima hidima, ai suma.......ko?" "Suma meye?" "Kin fini sanin hakan, idan kuma baki gane ba? To ai zamu isa gida, sai na shaida maki ko?" "Hmmmm!" Kawai farha ta ja mashi, tare da juyar da fuskarta gefe. Dai-dai da isowarsu get d'in gidan su. Mai gadin su, na zaune da redio hannunshi, tare da aza k'afa d'aya saman d'aya, alamar abun da yake sauraro yayi masa dad'i, k'arar hon d'in mota yaji yana cika masa kunne, hakan yasa ya ajiye redion ya rugo aguje don bud'e get d'in. Shigowa sukayi cikin kwanciyar hankali, tare da nishad'i mai yad'uwa a zukatansu. Parking Abdul-jabbar yayi a gurin ajiye motocin, tare da kashe motar, sannan ya bud'e Lock d'in mota d'in, da sauri farha ta sauka ba tare da ta jirashi ba tayi ciki tana fushi. Murmushi yayi, sannan ya kwashi kayan da suka zo dasu ya shiga dasu ciki yana dariya. Farha fushi take yi, domin ikram tak'i biyota, kuma shi kuma ya aza mata dariyar k'eta, hakan yasa itama sai ta rama abun da yayi mata. 'Daya daga cikin kujerun dake tsare a falon, farha ta fad'a ta kwanta, tare da cire mayafinta, ta juyar da fuskarta gefe. Abdul-jabbar ya shigo da kayan hannunshi, ya ajiye d'ayar kujerar, hakan ya bashi damar takawa zuwa kujerar da take kwance yana murmushi. Rik'o hannunta yayi, sannan yace.... "Haba d'iyar amarya! Idan kika yi fushi dani, yau ina zan saka kaina ne? Haba sanyin idona! Ai wasa nake yi maki, kuma ai ni naji dad'in da ikram bata zo ba,domin nasan ganinta, yau ba zaki bani kulawar da ta dace da ni ba, hakan yasa ban saka baki akan tazo mu dawo gida ba, zamanta da su umma shi yafi dacewa, kinga idan baki ganta ba, ni d'an shalelenki ne, amma idan tana nan, ni mantawa kike yi dani,don haka kiyi hak'uri farin ciki nah! Ki share ikram, ki dubi naki angon, kinsan nima yau angone, domin d'iyarki ta tona maki asiri d'azun" Da sauri farha ta juyo, domin kuwa tasan shirinta ya 'baci, kenan ikram ta tona mata asirin cewa tana cen tana sallah, hakan yasa ta murje idonta tace.... "Kamar wane asirin ta tona?" "Umhm! Ba zan fad'aba, sai dai kiga alamar hakan da hannuna, kawai ki tashi mu shiga ciki, domin wallahi a gajiye nake, kinsan munsha hidima, ina buk'atar tallafin tausa daga gareki " "Ni babu inda zani, domin barci nake ji, kuma d'akina zan kwana ni kad'ai, tunda hakan kafi son ganina ni kad'ai, shiyasa ka dinga yiman dariya akan ikram tace bazata bini ba, shi kenan kun raba soyayyar uwa da d'iyar ta, ina son d'iyata, amma kuka yi mani wani had'in da ta bar sona, wallahi zan rama, time is coming" "Muna waiting nashi, shi lokacin, don Allah ki tashi muyi wanka, kinsan ban cika samun control d'in kaina ba, idan ina a gajiye, ki tashi muje " "To ko munje, ai kasan dai bana sallah ko?" Murmushi yayi na gefen bakinshi, tare da lumshe idanunshi yace..... "Ai nauyin buk'atata zata iya gano man hakan idan naje, naji baki sallah, amma ai akwai yadda zakiyi dani ko?" "Shima yau bazan yi ba, sai in kayi alk'awalin dawo da ikram a gidan nan" Abdul-jabbar, ganin farha bazata daina jayayyar nan ba, yasa ya kawar da zancen da d'aukarta, ba tare da ya tsaya jiran k'ara jin wata maganar a bakinta ba, ya haye benen nashi da ita. Magiya take ta yi mashi, amma a banza, domin bai direta ko ina ba, sai toilet nashi, anan shima rigima akayi, domin bata son ya yadda cewa tana sallah d'in, domin a irin wannan lokacin ciki ke shiga jikin mace ba tare da ta shirya ba, kuma ita tafison ta d'an k'ara time kafin ta samu ciki, domin tsoro gareta ganin yanda masu nak'uda keyi a asibiti, shiyasa bata son ganin ciki yanzu tare da ita, sai ta d'an k'ara. Babu yadda baiyi da ita ba, akan ta cire kayanta ba suyi wanka, amma tak'i aminta da hakan, domin wata dubara tata, hakan yasa ya qyaleta, sannan ya fita ya bata guri. 'Dakinta yaje ya d'auko mata duk abun da yasan zata buk'ata, sannan ya dawo falo ya d'aukar mata waya d'inta, ya jawo ko ina na part d'inta ya rufe, sannan ya koma saman. Fitowar farha kenan daga toilet, taganshi da kaya a hannunshi, amma babu kayan barci ciki, hakan yasa ta nuna mashi cewa zata je ta d'auko, zata dawo,ya nuna mata ai rufe ko ina, ta k'arasa duk abun da take so anan, ta k'ara tambayar wayarta zata d'auko, nan ma ya bata, ga bad'aya farha bata da sukuni, domin tasan maganar ikram tayi tasiri kawai a zuciyarshi, hakan kawai ta sama ma kanta hak'uri ta zauna gefen gado, da niyyar idan ya shige toilet ta tsere. Hankalinshi kwance, domin yasan yau farha wata 'yar banzar gardama take ji, hakan yasa shima ya shirya mata nata gardamar, ya rufe ko ina na gidan, sannan d'akin nashi ma da ya shigo, sai da yayi key nashi, sannan ya shigo, don haka toilet kawai ya fad'a domin yin wanka. Farha da sauri, ta ja wayar ta, da niyyar ta tsere, amma ina? Ai babu k'ofa, domin ya kulleta da makulli sannan ya wuce. Dawowa tayi ta samu gefen gadon ta zauna, tare da bud'e wayarta tana kallon picture nasu da sukayi gurin walimar umma, iya kyau sunyi kyau, ko ina kamanninta da ikram k'arara, sai bambancin kad'an a kamanin nasu, hakan yasa ta k'ara jin k'aunar ikram d'in na shigarta sosai, sannan ga farin cikin da tasan yau mahaifinta yana ciki, domin damuwa zata rage mashi, har yakai da kuma ya manta damuwar baki d'aya, hakan kawai sai ta samu kanta a farin ciki, sai dai tasan yau Abdul-jabbar bazai k'yaleta ba, shine kawai fargabarta, domin bata son ciki yanzu, domin son take yi ta fara zuwa aiki, kada cikin ya samu a hanata farawa, gashi kuma tayi process d'in komai a kan hakan. Fitowarshi kenan, bai ce mata komai ba, kawai murmushi ya aiko mata, tare da kallonta, kallo mai karatu cike da sanin bayaninshi ga farha. Ta gane nufinshi, hakan yasa ta fara murtuk'e fuska ta juyar da ita gefe. Feshe kanshi kawai yayi da body lotion, sannan ya tako gurin da take zaune shima ya zauna ya rik'ota yace.... "Wai wannan had'e ran duk na menene sanyi na?" K'ara juyar da fuskar tayi tace.... "Nagaji sosai, kuma barci nake ji, kuma bani da lafiya,kuma banason ana ta'bani, ji nake yi kamar nayi kuka " "Kai! Duk wannan matsala haka gare ki?lallai akwai yuyuwar hankalina ya tashi, domin babu kwanciyar hankali dole aga likita da wuri, farin ciki nada irin wannan matsalar amma nake zaune, wajibi aga likita ko?" Farha

Chapter 39 of 44