Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ina ya dawo ya rungumesu suka kwanta. ★★★★ Kwana hud'u da haihuwa, su umma suka kamo hanya don zuwa ganin baby, tare da matan kawu.baba shi yayo driving nasu daga kaduna zuwa abuja. Gidan cike da jama'ar arzik'i, wa'yanda suka zo gurin barka, wasu kuma sai anyi suna zasu koma. Umma tace zata zauna, har sai anyi buki sannan zata koma gida,tunda an hanata d'aukar d'iyarta. Haka 'yan uwa na nesa da na kusa suma sun halarci garin abuja. Umma dad'i soyayyar muji, wai ai haidar nata ne, don haka babu mai rabasu. Part d'aya aka ware ma umma da jama'arta, don haka sai taron ya koma acen. Mai jego da babyn ta sun sha kaya, domin set biyu yayi masu ko wannen su na kayan sakawa, wanda ikram ma da nata kayan na daban, haka sadiya ma sai da yayi mata kayan suna. Rasheeda itama tazo ana gobe suna, haka k'annen mahaifiyar farha, suma sun zo Abujar gurin buki, wanda da gidan ya cika, wasu gidan Abdul-hafiz gurin hafsart suka sauka. Daren sunan Aliyu haidar, komai an gabatar dashi, ta yadda ake sonshi, domin an shirya gagarumar walima wadda za'ayi gobe, a harabar gidan nasu. Ranar sunan mai jego tayi kyau,ita da yaranta, domin idan ba ka sani ba, bazaka ce, itace ta 'bullo haidar ba, a satin da ya wuce, sunsha photo, tun a wayoyi, har a camera iri-iri, wanda duk pic d'in ko wanne Abdul-jabbar na ciki, sai da aka fara walima, sannan shima ya tafi yin tasu walimar da aka had'a gidan su hafiz da abokan shi. Walima har walima, domin matan manya ne suka had'u, manyan k'usoshin garin abuja masu fad'a aji, domin yawan kwangilar aiki da suke bawa Abdul-jabbar, hakan yasa matan su, suka san farha sosai. A gurin walimar anci an sha, sannan a raba kyaututtuka naji da fad'i, wanda itama mai jego da yaronta, sunga alkhairai masu yawa. Akayi buki aka k'are lafiya sai kuma huce gajiyar hakan. Bayan ank'arasa komai, kowa ya koma masaukinshi, farha kawai ta rage, sai sadiya da ke ta hidimar gyara gida,domin Ikram tana cen part d'in su umma da suka sauka, ko nace part d'in umma, domin don iyayenshi yayi gurin idan sunzo. Farha wanka ta fito bayan ta gyara haidar sai ta bama sadiya ta goyashi kafin ta fito. Tasaye take tana shirya kanta, domin barcin da take ji, ba na wasa bane, hakan yasa take shirin Sharp-sharp, jin an rungumota ta baya yasata yin saurin rik'e towel d'in jikinta, kafin tayi wani yunk'uri, ya rungumeta baki d'aya jikinshi, sai k'amshi yake zubawa kamar angon da ya iso gurin amaryar shi. "Ummyn mu, nima ad'an ji dani ko kad'an ne, ina son a d'an barni na more a yau d'in nan, kinsan yadda nake jin kaina kuwa? Kamar nayi kuka d'azun, wannan kyawo da kika zuba, sannan mutane sun hana naganki sosai, babu kamar wa'yannan da har wani shek'i suke yiman a gaban rigar cen da kika saka, ina ta son mu gana amma kina tserewa, don haka ki d'an sarrafani kafin na kwanta " Zaro ido farha tayi sannan ta yi saurin cewa.... "Na shiga ukku! Abban Ikram amma kasan mun gaji sosai ko? Sannan kuma ya zanyi da kai kuma? Bayan kasan a yanzu bani da maganin hakan a gareka " Ai bai tsaya saurarenta ba, ya watsata saman gado, tare da facce towel d'in jikinta baki d'aya, ya durmuya kanshi gurin shafarta son ranshi, sannan ya samu 'yan dubarun sama ma kanshi sauk'i a hakan, farha duk tsoro ya kamata, sai wani matse jikinta take yi, domin ya koma mata mahaukacin k'arfi da yaji, sai wani nishi yake saki saman jikin nata, domin yayi nisa a wasar da ita. Bai saurara mata ba sai da suka ji kukan haidar da ke goye bayan sadiya, sannan hankalinshi ya dawo bayan ya samu sauk'i akan hakan, ya sauka gadon, domin zuwa kar'bo haidar d'in, domin farha kwance take ta kasa tashi, tsoro ya kamata wallahi. Kar'bo haidar d'in yayi, sannan yace ta tashi ta bashi nono. Farha jiki ba k'wari, ta jawo towel ta d'aura jikinta, sannan ta kar'be shi, ta jona nonon a bakinshi. Abdul-jabbar toilet ya koma domin tsalkake jikinshi da abun da yayi. Haidar yayi barci, hakan yasa farha sakashi cikin k'aramin net nashi mai had'e da gado, sannan ta k'ara gyara shirin kwanciyarta. Dawowa Abdul-jabbar yayi, ya kwanta bayanta tare da cewa.... "Sorry my farha! Kinsan bazan yarda na wuce guri ba, na kasa gane kaina ne, wallahi jin nake yi kamar nayi kuka, domin ba komai nake son yana hanani zuwa gurin ki ba, hasali ke ce natsuwata, ko kad'an na ta'baki sai naji na samj natsuwa, hakan yasa har nayi shirin kwanciya, naji idan ba na iso gare ki ba, bazan samu gamsuwar barcin a yadda nake so ba, domin a gajiye nake, ke ce dukkan wata hanya tawa ta huce gajiyar, kin ga yanzu na samu relief da na samu natsuwa tare dake, don Allah kada ki gaji dani my one" Tausayinshi ya kamata, domin sai yanzu ta tuno lokacin da iman na jegon Ikram, da ya zo har d'aki ya jata, domin shi baya da hak'uri ko kad'an akan sha'awa, nan take take ziyartoshi, don haka sai farha ta juyo ta rungumeshi jikinta sosai tace... "Insha'allah! Zan cigaba da baka kulawata akan hakan, domin kada wasu matan su rinjayar man da kai, domin nasan mijina, sha'awarshj na tasiri a gurin da k'aunarshi ke zuwa, don haka nasan sona ne, da sha'awata, ke kawoka gurina, insha'allah zan dinga kwantar da hakan, amma banda wancen abun, domin har yanzu ban mance da azabar da nasha ba, sai na dad'e zan k'ara wata" "Hmmm!" Kawai Abdul-jabbar yace, sannan shima ya saka hannunshi bayanta, suka kama dariya da fad'ama junansu k'auna har safe. 'Yan buki kowa ya watse, umma ma, yau zata koma, hakan yasa duk wani shirin da za'ayi, akayi shi, domin itama baba ya matsa mata akan ta dawo gida hakanan domin shima ai yana son ya ganta kusa gareshi.hakan yasa aka shirya ta bi jirgin safe domin samun sauk'in tafiya. ★★★★★★ *Bayan wata hud'u da haihuwar haidar.* Allah ya k'ara bud'a ma Abdul-jabbar k'ofofin samu, domim duk abun da za'ayi dashi ake yinshi. Hakan yasa aka turashi course a k'arkashin engineering na 7month. Shiri suke yi domin nan da 7days zasu wuce. Hakan yasa suka shirya tafiya tafiya kaduna, domin yin bankwana da su umma, sannan sadiya ta zauna cen har su dawo. Su umma sunji dad'in wannan k'arin girma da matsayi da Abdul-jabbar ya samu, hakan yasa suka dinga yi mashi addu'a tare da sanya ma zuri'ar shi albarka. Abdul-jabbar ya sakarma iyayenshi kud'i domin kada su nemi wani abun su rasa sannan sukayi bankwana suka tafi. Farha har gidan rasheeda taje, domin kada tak'i jin dad'i su zo basu biya gurin ta ba, shi yasa suka biya gurin ta, suka gaisa sannan suka kama hanyar abuja. 3 days da dawowar su kaduna, suka kama hanyar india su hud'u; Abdul-jabbar da iyalanshi duka, sun doshi india.......... _To Allah ya tsare hanya, yasa ayi cikin nasara Abdul-jabbar._ *TA MASOYA*😠[4/24, 4:02 PM] 💖HASKEN MASOYA💞: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 *SO NE......* *DALILIN HAWAYENAH😭😭* 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 ® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_* _ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_ # WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM # *IG PML WRITERS* # https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035 # http://maryamsbello.blogspot.com ©® Khadija bee bee Khadijabeebee@gmail.com My wattpad user name.... *khadijabeebee......* My Facebook page.... *beebeenmasoya* *I LUV YOU ALL MY FANS* 💋💋💋💋💋 ★TRUE LYF STORY★ ★★★★★★★★★ *Last page! Last page!! Last page!!!* *ALHAMDULILLH* ♥ Page...80 Rayuwa mai inganci suke yi a India. Ko wannen su yana cikin kwanciyar hankali da wal-wala, dama gasu farare dukan su, hakan yasa suka koma tamkar india wan na asali. Abdul-jabbar course nashi na ta ci gaba, wanda yanzu sun samu 3month a k'asar india, inda farha ta k'arasa ci gaba da karatun ta a under medical doctor. Bata sha wuya gurin samun haka ba, domin dama ita mai k'wazo ce. Ikram a yanzu tanada shekara 4 a duniya, tana primary 2 a cen india, Haidar kuma yanzu yake da 8 month a duniya, amma saboda kyaun jiki, da samun lafiya, ga hutu irin na yaran turawa, sai suka zarce shekarunsu a girman jiki. Idan ba kasan shekarun yaran ba, bazaka shaida shekarunsu kenan ba idan an fad'a maka. Rayuwa suke yi cikin aminci da soyayyar junansu.farha tana shayar da Haidar, amma kuma tsoron ciki take yi, domin ko yaushe; Abdul-jabbar a cikin jikinta yake sai in bai samu kasan cewa da ita ba, ko kuma aiki bai barshi ba. Hakan yasa ko yaushe farha cikin kiran Rasheeda take yi, da ta fad'amata planing d'in da ake yi, wanda ba sai anyi na asibiti ba, dubaru ne kawai ake yi. Hakan rasheeda ke bata amsa a duk sadda ta kirata akan wannan buk'atar; "Farha ki daina hana Abdul-jabbar kasancewa dake, domin shi mutun ne mai yawan buk'ata, idan har zaki dinga yin abun da nace maki, kuma idan har ya kar'beki, bazaki samu ciki ba insha'allah har ki haihu, domin nima shi nake yi, kuma ina ganin hasken hakan, tun da kinga har yanzu ban k'ara haihuwa ba, bayan islam, kuma sai na huta sannan zan daina yin hakan insha'allah" A ko wane lokaci suka fara wannan firar, farha na bada hankalinta a sauraren hakan, duk da take ma'aikaciyar asibiti, amma ba ta yarda tayi planing nasu ba, tafi yarda da shawarar k'awar tata. Farha sai ta kashe kunne tana saurarenta a wayar tata. _"Farha ki kasance duk after sex naku, da ya fito cikin jikinki, kiyi saurin kifi cikin ki a gadon, domin sauran abun da ya shiga cikin jikinki zai fito iya wannan lokacin.sai ki samu 10mnt a hakan, sannan sai ki tashi zuwa toilet, ki zuba ruwan zafi kad'an a tea cup d'aya, sai ki zuba k'aramin spon d'aya na gishirin ki ciki, ta yadda ruwan zasu rinjayi gishirin a cikin, kuma gishirin bazai yi maki illah ba, sai ki shanye ruwan gishirin nan baki d'ayan su da zafi-zafin, sai ki yi sauri ki d'uk'a, kamar zakiyi fitsari, ki samu 30mnt a hakan,zaki ga sauran spam d'inda na shiga jikinki yana fitowa k'asa, alamar kinyi flushing na spam d'in, sai kiyi tsalkinki ki tashi. To Insha'allah! Bazaki samu ciki ba, har sai ranar da kika baryin haka farha "_ Da wannan shawarar ta Rasheeda farha ta dogara, kuma ta hau take ganin fa'idar hakan har yanzu. Domin hakan take yi, sannan tana k'ara 2 days bayan ta gama period sannan ya shiga jikinta. Shi yasa yanzu, bata tsoron su kasance tare, kuma tana rok'on Allah, kareta da samun ciki kafin tayi yaye. Abdul-jabbar ya lura da farha, duk after k'are sex na su, sai tayi wannan abun, tun yana son tambayarta dalilin hakan,amma kuma sai yayi shiru. Kamar kullum yadda rayuwarsu ke kasan cewa, acikin kulawar farha, duk da karatun da take yi, amma kulawar gidan ta, a hannunta take, yaranta da kuma mijinta, babu wanda ta gaza a kulawa da shi. Farha ta zama jajirtatta gurin kula da gidanta ga k'arin taimakon mijinta gurin kula da hakan, domin Abdul-jabbar shi ke shirya su farha, sannan ita kuma ta nema masu abun da zasu karya. Yauma hakan Abun ya kasance, bayan sun kammala, sannan suka kama hanyar fita kamar yadda suka saba. Ikram ake fara kaiwa school nasu, wanda idan sunje 7;00am ba zasu dawo ba, sai 6:00pm, makarantar 'ya'yan musulmai ce, da ke garin Mumbai. hakan yasa islamic yaffi yawa a cikinta, babu laifi ikram na fahimta sosai, duk da yare biyu suke umfanin dashi, indianci da kuma turanci, amma ikram na fahimtar karatunsu. Farha itama a school nasu,akwai gurin da ake bayar da reno har su tashi karatun nasu. Shiyasa take kai haidar cen tare da abincin shi har sai anzo d'aukar ta, sannan taje kar'boshi, hakan yasa yanzu ko nono bai sha mashi kai ba. Yau ya kasance weekend ne, dukansu suna gida, don haka Abdul-jabbar shi ke yima ikram lesson, haidar kuma yana yawo a falon yana wasa, farha na shirya a binci a dining, ringing d'in wayar Abdul-jabbar ke tashi, da sauri ya duba yaga bak'uwar number na shigowa, number nigeria ce kuma, hakan yasa ya tsaya da lesson d'in ikram ya jawo wayar tare da karawa a kunnenshi. Jin muryar mace yasashi saurara muryar yaji waye? Amsa sallamar yayi sannan yaji anyi murmushi da cewa... "Ni dai ce, a gaskiya ban hak'ura ba, sahibi na, domin har yanzu k'aunarka na cikin raina, kuma bazan iya rayuwa babu kai cikin ta na, ka soni! Ka soni Don Allah Abdul-jabbar " Shiru yayi, tare da duba gefen da farha take had'a abincin a dining, yaga bata kusa, sannan ya mik'e tsaye zuwa bedroom nashi yace ma ikram "bari nazo ko?" Da sauri ya fad'a d'akin nashi tare da cewa... "Da waye nake magana halan?" "Da wadda ka kashe zuciyarta da k'aunar ka, tun shekaru biyu da suka wuce, ita ce ta sake dawowa da k'udurin love tare da kai, idan kana tsoron madam d'inka ce, to ka hutar da kanka, domin kun k'arasa magana da ita, ta aminta ka aureni, kasan ciwon 'ya mace na 'ya mace ne, to Aunty farha ta yadda ka aure ni " Mamaki ya k'ara kashe Abdul-jabbar, domin ya san yadda farha ke da kishi akan shi, sannan har zata tsaya sauraron wata akan wannan maganar, hmmm! Koma menene? Wannan da wani zancen a gurinta. Abdul-jabbar sauri kawai yake yi, domin kada ta 'bata mashi daren yau nashi da kuka, domin yau buk'ace yake da matarshi ta ko wace hanya, idan farha ta sameshi da yana magana da wata, ai zance ya 'bace kuma. Don haka da sauri yace... "Please boyar Allah! Kada ki ruguzaman farin cikina, domin ba k'aramin abu bane kika zo man dashi a tsarin rayuwata ba, don haka please sai anjima, ni banida ra'ayin k'ara mata, domin tawa ta isheni a yanzu " Dariya tayi saboda kada ya kashe wayar bata fad'a mashi sak'onta ba, shi yasa da wuri tace... "Sorry yaya Abdul! Karima ce, dama nazo Abuja ne jiya, shine aunty ke ce man ai kuna india kai da family naka.To dama na kawo maku invitation card d'ina ne, duk da sauran bukin a abuja ake yinshi, sai na tarar baku nan.hakan bai yiman dad'i ba, domin naso zumuncinmu ya fara daga shagalin bukina, amma kuma ban samu hakan ba. shine na ce yaya hafiez ya bani number d'inka ta nan dakake using nata na kiraku kuyi man fatar alkhairi kai da farha " Murmushi Abdul-jabbar yayi, sannan yace... "Amma kareema kin iya shammata, gashi kin saka ko muryarki ban gane ba.To Alhmdllh masha'allah! Kareema Allah ya baku zaman lafiya mai d'aurewa. Sannan zan turo ma hafiez sak'ona zuwa gareki, a k'ara hidimar buki, sannan idan muka dawo insha'allah zamu zo har inda kike, sannan muna godiya, zan sanar da farha hakan " Turo k'ofar da akayi, yasa Abdul-jabbar sauke wayar da sauri yana murmushi. Farha sai ta d'aure fuska, domin duk abun da ya faru tun farko har k'arshe taji,sai dai tayi hakan domin ta k'ara gane a wane yanayin yake. Murmushi yayi, sannan ya ajiye wayar gefe, tare da cewa... "Lafiya dai farin ciki nah?" Farha juyar da fuska tayi, sannan tace... "Tun d'azun da wa kake waya Ka barni ni kad'ai ina jiranka muci abinci? Yara har sunci sunyi barci, ni kuma gani ni kad'ai " Kamota yayi jikinshi, tare da zaunawa gefen gadonshi ya d'aurata a saman k'afafunshi yace.... "Dawa zanyi waya har na manta da mai shayar dani ruwan k'auna? Ai ke kad'ai ke tafiya da tunanina aduk inda nake, to ko indiawan k'asar nan sunsan bazasu gwada maki komai ba, sai dai ki fisu ta wani fanni, to wazan kira naji dad'i inba farha na ba?" K'ara juyar da fuska tayi, alamar wasa, shi kuma ya tura hannunshi k'asan rigarta, da ko brah bata saka ba, domin yanzu ta k'arasa bawa haidar nono, hakan yasa, suke a tsayensu kamar wadda bata ta'ba shayar wa ba. ya tura hannunshi ya shafa k'irjin nata, wanda sai da ta lumshe ido domin kalar abun da yayi. Fushi sai ya koma wasa, domin cizar mata kunne yayi, wanda saboda zafi, sai da ta tureshi a saman gadon ya fad'a kwance yana dariya,shi kuma ya saka hannuwanshi duka ya jawo ta jikinshi ya matse, fuskarta na kallon fuskarshi ya tsuke baki, sannan ya bud'e bakin da turo halshen shi yace... "Ki azo abokinshi su gana,suna kewar juna na 2 days kawai da aiki ya hana su gaisa sanyi na " Farha sai da ta bud'e bakin nata, tare da turo halshen nata, sannan sai ta juyar da fuskarta ta tsuke bakin nata tace... "Nagano wayonka, son kake yi ka mantar dani tambayar da nayi maka, har mu mance da cin abinci a nan gadon ko? To fad'aman waye ta kiraka?" "Ba kowa bace sweety tah! Kareema ce take shaida mana aurenta next to week, shine nace muna yi mata fatar alkhairi, kuma muka bata kyauta ni da ke, ko hakan bai yi ba na fasa bada kyautar gareta?" Murmushi tayi sannan tace.. "Koma yane dai, Allah ya basu zaman hak'uri, tunda na kwato mujina,ai komai alhmdllh " "Eyee.....! Hmmm! Ai da mun koma gida zan k'aro biyu, domin naga yanzu kin rage kaini inda kike kaini, gudu na kike yi, bayan kin mayar dani mayen nan gurin kuma " Shafa mararta yayi, sannan ya juyota da sauri yana dariya, domin yasan hukuncin zancen da yayi yanzu, shi yasa ya mayar da ita k'asa ya haye mata jiki gudun kada ta tsere, yana neman tuba da furuncinshi da yace a cikin wasa ya fad'a. Farha tace taji ya saketa su ci abinci before, sannan ya d'agata, suka yo falo. Bayan sun ciyar da junansu da kyakkyawar soyayya, wadda sunaci suna kallon junansu da sak'onni masu yawa, babu kamar Abdul-jabbar da yake cike da jin masoyiyar tashi tare dashi a nad'e guri d'aya, ita kuma farha kallon rama zancen k'ara auren mata biyu take mashi, da yace ta rage kulawa dashi, don haka sai ta rama zancen a yanzu idan sun k'arasa. K'arasawa sukayi ta kwashe kayan abincin, sannan ta dawo ta wuce part nata tak'aro wanka, sannan ta nemi wasu miyagun kaya ta saka a jikinta, wanda duk abun da ke jikinta sai da ya bayyana, sannan ta shiga d'ayan d'akin da yaranta ke kwance, tayi masu addu'a ta k'ara duba lafiyar su ta fito tazo falonta ta zauna da waya a hannunta, sai k'amshin turare ke tashi wanda ko mace ta jishi, hankalinta zai tashi bare namiji. Abdul-jabbar fitowa yayi yayi daga part nashi domin yaji shiru har yanzu farha bata iso gare shi ba, gashi kuma tasan halin da yake ciki na buk'atuwa da ita, amma kuma ta barshi. Duba ko ina yayi na d'akin nata bai ganta ba, sai yaran dake barcinsu hankali kwance, fitowa yayi xuwa falon nasu, acen ya jangota kwance da waya a hannu tana chart. "Subhanallh!" Abunda ya fad'a da k'arfi kenan. Sannan ya matsa zuwa gareta ya zauna gefenta yace.... "My farha! Lafiya kika barni a d'aki ni kad'ai?" Kallonsa tayi tace "lafiya k'lau, ai har na'aza kayi barci ma, ashe baka kwanta ba,to ko da wani abun ne?" Mamaki ma farha d'in ta bashi, ita har tambayarshi take yi, bayan shi ya dace ya tambayeta dalilin yin haka d'in, amma shi take tambaya,amma bari taga iyakarshi yanzu. Kar'bar wayar yayi ya kasheta, sannan ya jefar da ita gefe yace.... "Wai meye hakan? Abun da baki saba yiman ba, yau shine zaki tsiri yin hakan? Haba dear ki tashi muje, kada ki saka mijinki cikin wani hali, kinsan buk'atarki gare ni bata k'arewa please" Murmushi farha tayi, sannan ta juyo ta kalleshi, shi kuma hankalinshi naga k'irjinta, dake wani kallonshi domin yaga nawar kai mashi ziyara, hakan yasa ko kallonta bai yi ba,bare yaji me zata k'ara ce mashi, ya kaima k'irjin nata damk'a, wanda sai da farha ta saki 'yar k'ara saboda da k'arfi yayi wannan aikin, don haka ta rik'e mashi hannu tace.... "Dear kaine fa kace, na rage yi maka abun da nake yi maka, don haka zaka k'aro biyu idan mun koma gida, shiyasa na fara bama kaina hutu idan sun zo sai su k'arasa ko?" Harararta yayi, sannan yace... "Ke kuma baki san wasa ba?" Farha dariyar k'eta kawai take yi mashi, domin idanunshi sunyi jawur sun zama k'anana, a fagen buk'atuwa. hakan yasa ya d'auketa sai room nata, domin kada suyi nisa haidar ya tashi, bazasu ji kukanshi ba. A gado ya makata, sannan ya nufi zage kayan jikinta da sauri, ya cire nashi, sannan ya kashe wutar d'akin. Sarrafa farha yake yi, kamar yau suka fara wannan aikin. Duk hanyar da zai kashe jikin farha ya bita, domin ganin ya samu yadda yake so. Babu laifi itama, tayi nata k'ok'ari domin itama buk'ace take da abun, tun da ankwana biyu ba'a yi ba. Hakan yasa farha ta rikitar Abdul-jabbar ta siga mai wuyar ambata, domin duk wata hanya da tasan namiji zai d'auke wuta, hanyar tabi ta kashe Abdul-jabbar, duk da itama abunda yake yimata, ke zaburar da ita gurin kaiwa matuk'a ga koro nata karatun. A yau dukansu sun mance duniyar da suke, saboda gamsuwar da juna. Hakan bai kawo hasken abun ba, sai da Abdul-jabbar yajishi cikin jikin farha ta yadda yake so, itama yin hakan ya sata jin dad'in abun sosai, don haka kowa ya gusar da buk'atarshi anan. Dad'in hakan da Abdul-jabbar yaji, shi ya bashi ikon bud'ar baki a cikin gushewar hankalinshi yake kiran "farha na baki kaina baki d'aya. Farha nabaki sabuwar motar da na siyo jiya na tura da ita nigeria. Farha sabon gidana, na mallaka maki shi har abada. Sannan ni da ke da yaranki, ummurar bana damu za'ayita insha'allah, kuma hajjin sannan kin yaye haidar zamuje insha'allah " Farha saboda burna, rungumeshi tayi, sannan ta k'ara mayar dashi inda yafi k'auna tana godiya, shi kuma yana dariya suka girmama wannan dare mai albarka gare su, sannan haidar ya bawa iyayensu had'in kai, bai tashi ba, sai asuba ya nemi nono. ********** Ayau watan su 6 a india, inda kowa nashi karatun ke ta fiya yadda ake so,dai -dai watannin da zasuyi, dai-dak karatun da zasuyi, da result d'inda za'a basu. Sannan karatun ikram yana zuwa yadda ya kamata. Suna saura 2 month su juyo nigeria, a lokacin ne suka tafi umra dukansu, acen suka k'arasa azumin su, ana gobe sallah suka juyo india,domin shirin komawar su gida nigeria. Haida na da shekara d'aya da wata biyu, farha ta yayeshi ba tare da mahaifinshi ya sani ba, domin shima saboda abincin da yake ci, kuma yana yawo ako ina, hakan yasa bai damu da nono ba, shiyasa tabi wannan dubarar ta cireshi a nono, bayan dawowarsu umrah. Rayuwa

Chapter 43 of 44