Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
shiru...,๐Ÿคธ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคธ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคธ๐Ÿปโ€โ™€karatun bosho ne mai Ilmi zaigane zancen bee bee anan..... Toh amma nadawo gani gareku๐Ÿค๐Ÿค Page biyune guri d'aya....๐Ÿ˜˜ *Bee Been Masoya*๐Ÿ’ž [1/22, 9:29 AM] Bee Been๐Ÿ’ž Masoya: ๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ž๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง *SO NE......* *DALILIN HAWAYENAH๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ* ๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ž๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง ยฉยฎ Khadija bee bee Khadijabeebee@gmail.com My wattpad user name.... *khadijabeebee......* My Facebook page.... *beebeenmasoya* *I LUV YOU ALL MY FANS* ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ โ˜…TRUE LYF STORYโ˜… โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜… *_LYF IS ABOUT BALANCE....,BE KING..,BUT DON'T LET PEOPLE ABUSE YOU....,TRUST..,BUT DON'T BE DECIEVED...,BE CONTENT..,BUT NEVER STOP IMPROVING YOUR SELF.....,TAKE CARE๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€๐Ÿคท๐Ÿผโ€โ™€...._* *_INA JINKU SOSAI SOSAI MASOYANAH NA DUNIYA BAKI 'DAYA...,KUNE SILAR MURMUSHINA....,BEE BEENKU NA ALFAHARI DAKU ALL_* ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ Page... โ˜…2โƒฃ1โƒฃโ˜… ยฎ "AMARYA kinsha qamshi...,ina yimaki barka da zuwa..,kuma inayimaki murnar zamowa matar babban aminina...,aduniya anwar bayada Amini kamata..,kuma nine mutumenda anwar kesakawa nishad'i nima nasakashi...,sai ga mijinki yazamo mayaudari domin yakarya alqawalin da muka d'aukarwa junanmu nabazamuyi aureba...,amma saiga Anwar yakarya doka....,hakan yasa yaqi fad'aman sai dai naji a gari..., no wonder yr mata asha amarci lfy.., A iya ynx Nasan Anwar nacen na zumud'in qarasowa gareki...,saidai sai yacika sharud'd'an gungiya sannan yazo gurinki....." Miqewa farha tayi domin maganganun wannan mutumen bata fahimce suba koh kad'an domin bata kawo magana guda dayafad'a ciki,saima tsoro da yabata..., yaye gyalen tayi domin ganin waye wai wannan....? "Wai kai waye don Allah dazaka shigoman har quryar d'aki ranar amarcina..,kad'inga fad'aman maganar da bazan d'aukaba...,gardai ace Irinkune yn yawo suna kashe aure...., don Allah kayi haquri gada ka cutar dani... bagane zancenka zanyiba domin ni a farinciki nake banason 'bata rayuwata...,sannan ka keta shari'a dakashigoman har bedroom d'in matar mutane...,wanda ya aikoka kakoma kafad'amasa saqon baiyyi tasiri a xiciyar wadda kasanarba..." Tsaye yayi yana kallon ikon Allah da makamaki...,sannan ya juya zai tafi yace.... "Dubara ta rage maki Amarchi kuma asha lfy Anwar nanan tafe ynx...." Yawuce farha takoma inda take zaune tana jiran zuwan Angonta amma har wani lkch bataji saukar motarshiba bale yayar mutane yn rakiya hakan sai ta jawo pillow d'in bayanta ta kwanta...,barci na shirin d'aukarta...,kiran number d'inshi tayi amma shiru ba a d'aukaba...,anan maganar mutumen da yashigo d'akin nata tafad'o mata arai...,toh waishi wanene...,?kuma ya akayima yashigo gidan kai tsaye ba wani haufi..,tunani kawai takeyi amma batagano komaiba sai hassada ce kawai..... Anwar a gaban qungiyarsu ta yn homosexual suna tuhumarshi akan abunda ya aikata ai yasa'bama dokarsu wanda shine vice ya za ayi ya karyata...? Anwar yayi murmushi tareda cemasu shi bai karya dokaba...,yayi hakan ne don mahaifinshi ya tabbatar cewa ya shiryu kuma yabar abunda yakeyi...,wanda sadda yana school saudiya shine dalilin koroshi da akayi...,samun farha kuma yasan cewa mahaifinshi zaiji dad'i....amma su sani bazai karya alqawalin qungiyarshiba...,sannan shi har abada sex da macce ma bazai ta'ba gamsar dashiba don koh yayi aikin banzane...,don haka subarshi yaje..,bazasu samu mtsl dashiba..,kuma duk lkchn da ake nemanshi komai dare zai iskosu don gabatar da abunda sukeso...,ahaka suka aminta da furucinshi...,yawuce gida.... Fitowarshi yaci karo da babban abokin bad'alarshi wato usman..,usman da Anwar tamkar mata da mujine A Abuja Usman yake hakan yasa har akayi auren Anwar Usman baisanda anyiba..,yaune yaji kuma yau yadiro...,hakan yayi sauri domin isa gidanshi yayimashi gargad'in cin amanar da yayimashi har yayi aure bayan yasan babu wannan ra'ayin tsakaninsu...,sai yatarar da amaryar itakad'ai har tana fad'amasa maganar banxa....,da ace macce na burgeshi da yanunamata batada wayo kuma shi qarshen d'an iskane...,amma kuma sai ya shareta domin yasan banxace kawai.... "Anwar cin amanarka tayi yawa...,mun d'aukarwa kanmu alqawali amma na banxa..,yau gashi ka karya da kanka...." Rungumoshi Anwar yayi harda tareda komawa cikin inda suka saba had'uwa idan jarabarsu ta motsa....,usman yabishi sukayi ciki ahaka anwar yanuna mashi cewa Aurenshi da yayi auren garkuwane gareshi daku kare mutuncinshi ga mahaifinshi..,domin abunda yake tunani bashine a ranshiba...,ahaka suka gabatar da iskancinsu dasuka saba sannan... Usman ya yarda Anwar yawuce.... Shigar Anwar gidan...,ya isko farha tsaye domin takasa barci..,tunani takeyi iri iri..,ga wayarshi tana ringing ba'a d'auka....., Dasauri yaqaraso gurinta ya rungumota..... "My Amarya lfy baki kwantaba har ynx....?" Dubanshi tayi cikin baqin ciki..,koh ajikinshi yayi wannan maganar...... "Tayaya zanyi barci daren amarcina da wanda nafi qauna..,ace ankawoni amma babu angonah kusa dani...,sannan naga mahassada sunayiman yawo acikin gida da kalaman da banganeba...,nasani koh sune suka kameman kai...." Fad'in hakan yagano cewa usman yagano gidan da aka kawo farha kenan...,har yaxo kuma....,da sauri yace.... "Suwaye kuma hakan...,wani abun suka fad'amakine....?" "Eh toh amma farincikin dake xuciyata baisa nagane menene nufinshiba...,kawai na d'auka hassadace...." "Dama itace manta dasu kawai...,wlhy motarmu ta lalace shiyassa bamu qaraso da sauran abokan namuba...,nace suwuce kawai ngd ni zanxo dakaina...,dama amaryata ba baquwar nauyi bace....," Murmushi tayi sannan kuma saita lanqwashe kanta...sai cewa yayi.... "Kashhhh kinkohga na manta da kazarmu a motar da talalace.., gurin sauri nazo naganki..,domin nasan kin damu sosai....." "Gada kaji komai...,tunda kadawo lfy ganinka yafiman ganin kazar nan mahimmanci...." Juyeta yayi saman gadon yacigaba da wasa da sassan jikinta....,saidai bayaso ya zure domin bayada mai kawo mashi agaji kusa....,domin ita ba warkar dashi zatayiba...,dama burinshi yayi wasa kawai da ita...,domin tsarin jikinta shine kad'ai abun burgewarshi...,duniya itakad'ai tata'ba burgeshi hakan yasa yaji gara ya aureta koh don shiga tsara Amma a tarewar aure baita'ba sha'awar hakan ba...., Farha ganin yanason shiga wani yanayi....,itama gata da mugunyar sha'awa sai tsoro yakamata...,domin nad'aya taga abun babu wata koyarwar addinin musulunci ciki...,bare akira ayi sallahr da a addini ya tanadar...,hakan yasa hankalinta dawowa ta tureshi....,shima kohda bata tureshiba zai d'aga kanta domin batada maganinshi....., miqewa yayi yafad'a toilet kawai batareda yace mata komaiba....,itama taji dad'in hakan domin d'an banzar tsoro gareta....,komai sonda takeyimashi da sha'awarta bata hanata jin dad'in daina abunda yakeyi da itaba..... Fitowa yayi ya changr kaya itama hakan tayi suka kwanta...,amma tunaninta yabata kawai gajiyace tasa ya qyaleta..,domin tasan mazan zamani...,bale shida yaqagu ayi auren nasu...., Ahaka suka kwana cikin farinciki...ita farincikinta tasamu abunda takeso shikuma farincikinshi burinshi nata cika.... Wayewar safiya farha tatashi tayi sallah har gari ya waye Anwar bai tashiba...duka tad'auka gajiyane....,shiyasa bata dameshiba...,safiya ta waye taga koh alamar yayi sallah baisaba ...tunani ta yabata tatunatar dashi may b mantawa yayi...., shiri taga yanayi da sauri babu alamar sallah aciki...,ta tashi daga inda take zuwa inda yake tsaye.....,maqaloshi tayi tareda zaunawa gefenshi..... "Sweetheart naga kana shirin fita amma banga kayi shirin yin sallah ba...,kuma banga kayitaba koh mantawa kayi sbd dad'in angonci.....?" "Wlhy na manta amma ynz idan nafita zanyita masallacin qofar gidanmu....,don inason naga dady....." Abun mamaki yabata amma kuma saita kauda shakkunta..., akan hakan....,taqara cemashi.... "Zaka kuma fita gashi bakayi break ba...,kuma ni bansan kan gidanba bare nasamamana abincin dazamuci...,yaya za'ayi sweet...?" Juyowa yayi don duk hankalinshi na gurin dasukayi alqawalin zayaje...,bayason 'bata lkchn shi akan hakan..,sai cemata yayyi...." "Imbanda kike da son aiki..,keda kike amarya mezaisa kidamu da abunda zamuci..,wannan aikina ne kuma gidanmu za'a kawo maki...,idan nashiga nikuma sai naci acen...." "Ikon Allah..., ai ni naga nafison muyi tarene...,bakomai tunda uzuri kakeyi....,amma irin wannan tym d'in ai nawane koh...? Saidai tunda kace dady kakeson gani ai shikenan na haqura adawo lfy...." Murmushi yayi harda yin kissing d'in la'bbanta duka biyun...,yad'an jima yana shafarta domin kwalliyar tayimashi kyau sosai...,sannan yad'ago yafubeta yace..... "Akwai komai agidan nan bakida mtslr komai kishiga koh ina na gidannan kiyi yadda kikeso acikin dukiya kike Amaryatah saidai akwai wani part daga cen baya....,ina horonki da gada kishiga domin babu komai ciki..,sai kayan ajiya...,kud'i da motocina duka bakida mtsl abinci koh wanne iri kikeso zaki samu.....,ina sauri gada yafita za'akawo maki abinci daga gida...." Sakinta yayi yafita da wuri sakamakon kiran wayarshi dake tashi....,bin bayanshi tayi tanayimashi bye bye har yasauka...,tana sama shikuma shikuma yasauka da sauri bud'e mota yayi yashiga yatayar.... Farha farinciki ya isheta...,tafara duba d'akunan gidan...,d'akuna sunfi shidda a fallow d'aya koh wanne bedroom ne dakayan alatu ciki...,gadajen kowanne abun more rayuwane...,gidane wanda tsarinshi kap sai a film take ganinshi film d'in qasashen qetare...,koh wanne guri da kalar tsarinsa..., kitchen farha tashiga wato kayane cike...,store d'in abincin gidan babu abunda babu ciki....,wani farinciki yakasheta tayi wani irin tsalle tafad'a kujerar fallown mai bala'in taushi...,it means dai gidan idan kana ciki koh aljannar duniya albarka..... "Waww farha kina cikin gata gata kuma na cikinki..,bakida mtslr rayuwa komai kinsamu...,naxama matar manya nima adama dani ashanye dani.....,Anwar Allah yaqara danqon soyayya da aminci tsakaninmu kawai domin kabiyani a hakan kadai....." Gyara kwanciyarta tayi a kujerar...,jin tayi ana knocking d'in qofar...,da sauri tatashi domin ganin waye...,dubawa tayi kafin ta bud'e....,wata mata fara swal da ita kuma da alama tana kamada Anwar sosai...,sauri tayi ta bud'e....shigowa tayi a cikin qasaita da wata nabiye da kayan kari....... Farha da sauri ta runsuna don gaida ita...., don dagani mahaifiyarshi ce....,amsawa tayi ciki ciki domin Isa da qasaita...,tana wani motsi da baki alamar magana..... "Kikirawoman Anwar d'in...,ina jiransa domin sauri nakeyi...,dama nazone kawai domin naga wadda yarona yanace yanaso..., hakan yasa nataso dakaina Domin na tabbatar...,kuma ba laifi akwai kyau kamar yadda yace saidai nasabar batakai kalar wanda naso ace yarona d'an gata yakawoba...,amma ba laifi tunda yaji yagani.....,ynx kikiramanshi......" Farha na duqe baqin cikine koh menene dai sun turnuk'eta...,wato mahaifiyarshi ce...,har take fad'amata ita ba yr nasaba bace...,amma batasan me hakan ke nufiba...dubanta tayi cikin ladabi tace..... "Yafita tun d'azun.,kuma yace cen gidan yayi domin ganin dady....." "Hmm agidan muka fito banganshiba...,zan bar saqo idan yazo ki fad'a mashi cewa...,Idan yadawo ina nemanshi...., kekuma akwai komai gidan wadace munzuba kicigaba da dafa abinci da kanki........" Miqewa tayi tareda gyara qaramin mayafinta datayi rolling dashi suka wuce..... Farha sauraron ikon Allah tayi sannan maganganun na hajiyar babu sauqi..,juye zancen tayi domin batason tasanyama kanta damuwa itadai tunda mujinta nasonta batada mtsl...., Miqewa tayi don ganin abunda suka kawo...,abincine ba laifi taci domin yunwa takeji...taci ta qoshi tadawo kujerar doguwa ta kwanta tana kallo...,nan barci yakwasheta bata falkaba sai 2:30... Dubawa tayi taga har lkchn Anwar baidawoba...,sallah tatashi tayi kuma tasamu abunda zasuci.... Har 10:30 Anwar bai dawo gidaba..,domin gurin dayake gurine da idan yaje wajibine ya manta da komai rayuwarshi...,domin nishad'i ake bashi naqin qari...,ita sallah zancen yinta babushi domin anmata da Allah....,shi anwar badon neman kud'i yake harkarba saidon kawai abun nasashi jin dad'i don haka sai yaqare yake tuna kowa dakuma komai.... Farha hnkalinta yatashi domin gashi har 11 baidawoba tun safe gabad'aya tarud'e kiran wayarshi takeyi amma kuma kashe.... Tsoron gidan yakamata don haka tafara hawaye domin batasan halin da Anwar yake cikiba...,abun da tsoro wlhy mutun na ango amma bai wuni gidanshiba....kuma farha tarasa wanda zata kira tafad'a mashi domin abun ma akwai kunya...zaunawa tayi tanayi tana leqa window amma mai gadi kawai take hangowa....,zaunawa tayi tanata hawaye..... Abunda farha bata saniba shine Anwar nagidan pson dinda yace gada taje domin ba kowa ciki...,acen ya aje abokan harkar tashi...... Wa iyazu billah Allah kakare zuri'armu damu baki d'aya daga halakar zamani da rud'un dake zamani... Allah yakaremu da son zuciya.....๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿป *Bee Been masoya*๐Ÿ’ž [1/22, 5:12 PM] Bee Been๐Ÿ’ž Masoya: ๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ž๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง *SO NE......* *DALILIN HAWAYENAH๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ* ๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ž๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง ยฉยฎ Khadija bee bee Khadijabeebee@gmail.com My wattpad user name.... *khadijabeebee......* My Facebook page.... *beebeenmasoya* *I LUV YOU ALL MY FANS* ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ โ˜…TRUE LYF STORYโ˜… โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜… *_SAQONKU NATA ISOMAN MASOYA ๐Ÿ’งSO DALILIN HAWAYENAH๐Ÿ’งWLHY NI HAR BANSAN MEZANCEBA JIYA NAJI FARINCIKI GANIN SAQONNINKU...,FA'DIN SUNANKU ABUN ZAIYI WUYA GARENI DOMIN XAN CIKA PAGE 'DIN BAN FA'DI KOMAIBA...,MUNA TARE INA YINKU SOSAI SOSAI...ALLAH YABARNI DAKU HAR IYA QARSHEN RAYUWATA...,MASOYA๐Ÿ’ž KENAN....INASONKU SOSAI๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹_* Page... โ˜…2โƒฃ2โƒฃโ˜… ยฎ IMAN nazaune itada Umma...,Umma nabata lbrn irin yadda bukin farha ya had'u...,Iman duk taji babu dad'i rashin zuwanta Ummar ta lallasheta tareda fad'amata cewa ai alhaji yace gada yayanku yakuskura yakawoki...,toh shine dalilin hakan...,amma ai komai yawuce dukanku muna fatar allah yabaku zuri a d'aiyaba..." Ameen iman tace acikin zuciyarta...,sannan suka cigaba da firarsu Umman nacin abincin da Iman takawomata faten wake da hanta da ganye...,abun yayimata dad'i sosai..., hakan yaba Iman yima ummar wata magana.... "Umma yau nan zan kwana don Allah kibarni na kwana tare dake...,part d'inmu aljannune dashi kuma ke kinga ke kad'ai ke barci ba kowa...,saina dawo nan nakwana...." Ummar tayi murmushi domin tagano cewa lallai jabbar takurata kenan yakeyi sosai..,toh amma banda Iman ai yaci ace tagano me haksn yake nufi...,dubanta tayi tadafa kafad'arta tace.... "Iman inbanda wautarki...,wakikaga yabaro d'akin mujinshi kuma mujin nanan..,yaje wani guri ya kwana...? Amma fad'aman wani abu jabbar d'in keyimaki na cutarwa da kikeson kikwana gurina....?" Sauri iman tayi ta dubi ummar domin batayi zaton haka ummar zatayimata wannan tambayarba...,don tagano itama ummar ta fahimceta...,amma da sauri sai tace.... "Ah ah umma babu abunda 'ya'ya jabbar keyiman saidai inason ne kwana gurinki naga ke kad'aice...." "Ah ah iman d'ina ni banida mtsl kuma ai bana burin naganki kin kwana wani guri sai d'akin mujinki..,don haka ki fad'aman idan cutarki yakeyi sai nayimashi fad'a domin ni nafi sonki dashi so dubu..,duk da ni na haifeshi...,amma ke amanace gunmu dole nafifitaki akanshi Iman...." "Wlhy Umma 'ya'ya jabbar baiyiman komaiba...,nadai cene...." Umma tajefama Iman wata tambaya wadda saida tayi dana sanin cewa dabatace zata kwanaba.... "Iman kidubeni dakyau ki amsa man tambayar dazanyimaki domin banason abunda zai zamo da cuta cikin zamanku..,gada kiji kunyata kisanar dani amsar hakan...,kid'aukeni abokiyar shawararki kuma uwa gareki duk abunda baki saniba zan wayar dake akan hakan domin nasan ke yarinyace bazaki gane komai a rayuwar aureba....," Iman ta donar da kanta ta amsa da "insha allah umma zanyi..." "Kinason jabbar iman...?" "Eh umma inason 'ya'ya jabbar sosai...,kuma so na mijin aurema...." "Toh takuraki yakeyi gurin nemanki a kwanciyar aure koh koh yaya...?" Iman ta dwad'e fuskarta domin wlhy tadaiji kunya..,kuma batasan yadda zata amsa wannan tambayarba...,idan tacema umma ba'ata'bayiba tayi rashin kunya idan kuma tace anta'ba yi kuma tayi qarya...,hasali ita matsar dayake yimatane taso ta huta da ita domin ynx kullum hakan jabbar keyi da ita....,har idan yanayi yana changr nishi wanda batasan koh na meneneba saidai tasan cewa yana mugun jin dad'in hakan....., Umma taga iman takasa amsa tambayar sai tafahimci bazata iya bada amsarba...,kuma tsananin kunyane yasata koh fuskar kasa bud'ewa tayi....,suna hakan Jabbar yashigo d'akin da sallamarshi...,Ummar ta amsa...,yasamu guri gefen kujerar da Iman take zaune yazauna..... Har lkchn fuskar Iman rufe take...,ganin hakan yasa jabbar tambayawa..... "Ita wannan kuma metake rufema fuska haka...?" Ummar tace... "toh sha tambaya.., ba ruwanka tunda badakai takeyiba dazaka yimata tambayar ba a tambayekaba..." "Toh Allah baku haquri...." Ummar tatashi don shiga d'akinta yin alwallah..., jabbar ya dira yakoma inda Iman d'in take....,yaye mayafin da tasa tarufe fuskar yayi...,hakan ya tabbatarma da iman ummar tatashi...." "K'wailan umma mekike rufema fuska hakan dakeda ummar taki...?" "K'wailah kuma...,?" "Eh k'wailanah ba...,toh ai har ynx da sauran renonah akanki..,domin bazaki iga d'aukar buqatunaba domin guduna kikeyi...." "Eh naji wahalar dakake sakarman ai ta isa nadinga gudunka..,bayan ban saba abunda kakeyimanba wanima ai harda qeta...,bayan kuma kaine kakirani da k'waila amma sai gashi k'waila tana ta juye tunaninka idan kariqata....." Murmushi yayi yace.... "Iman kenan ni har ynx baki kai lkchn juye tunaniba...domin har ynx age d'inki bazasu iya kaini inda nakeson zuwaba saidai nafara miqar hanyarne....,amma idan lkchn yazo shekarunki sunkai may b ki iya kaini kekoh zaki gane kurenki lkchn...,don ynx bazaki iya d'aukar aikin jabbar ba tausayi k'wailata kebani gada nayima kaina aiki....amma wayannan kayan zanta rage hanya dasu..,domin suna kaini wani wuri..." Hannu yasaka ya matsi boobs d'inta don tagane dasu yake zancen...,iman tariqe mashi hannu tace..... "Nabani d'akin Umma ne p..." "Koma ina ne zan shaida wayannan nakaini wata duniyar amma bamai nisaba...." Jin wannan maganar yasa Iman miqewa zata tafi jabbar yajawota tadawo jikinshi..., "Wai yau lfy kake kuwa..., dakin umma amma kake yiman wannan abun...,?" Har zaiqara saka hannunshi...,jin motsin ummar yasashi sakinta yakoma gefe....,iman natashi saitayi waje bata tsaya koh inaba sai part d'insu.... Umma ta iskoh jabbar zaune shikada'ai babu Iman..... "Kadameta tatafi tabaka guri koh...? Toh zauna zamuyi magana...." Yayi murmushi yace..... "Ba ruwanah tadai tafiyarta...." "Naji toh..,dama jabbar inason na tambayekane...,shin har ynx baka fara son Iman bane koh yaya...?" "Umma wlhy inason Iman sona har abada....,tunda Iman tayi 2 weeks gidana nafara yimata so na gsky...,koh ba komai kuma dole naso Iman domin Ita tashare hawayenah lkchn da nake neman taimako..., bayan sonki na uwa son Iman shine gabanah ynx bakowa zuciyata umma sai ita......" "Naji dad'in hakan babanah....,saidai toh mekakeyimata wanda yau ta buqaci takwana gurinah....?" Jabbar yayi murmushi...,domin yasan guduwar abunda yake yimata takeyi....,wanda shikuma ai komai baiyimata...,kenan da abun yafi hakan Iman sumewa zatayi..,ya kalli ummar yace...... "Umma komai banayima Iman domin tausayi take bani..,kuma nasan shekarunta bazasukai ta jure wata wahalarba hakan yasa komai banayimata....,kawai dai buqatar takwana gurinkine....." "Toh kuma wayacemaka shekarun Iman basukaiba...,a yadda kake tunani ai irinsu Iman akwai farinciki ga aurensu...,sai ynx nakeyima Allah godiya dayasama itace matarka amma Iman ta isa duk abunda kake tunani.... Saidai kuma abita a hankali domin duk da hakanyace...,nasanku 'ya'yan zamani...,sai addu'a...,kuma karage bata wahalar dai......" Yad'anji kunya saidai maza ai ba kunya sosa kanshi yayi yace...... "Insha'allah umma za'a kiyaye....,ga wannan zan wuce ...,saida safe...." Godiya tayi sannan tayimishi saida safe...., Shigarshi part d'insu ya isko Iman kwance a kujerar parllon tana chatting...,ta ganshi tayi kamar bata ganshiba..,tacigaba da aikin datakeyi...., Isowa yayi inda take kwancen ya juyo daga gefen kanta har yana hangen abunda ke wayar tata ya laqqamota har saida ta daina abunda takeyi yace..... "Yauwa dama sonakeyi ki fad'aman me kikacema umma ina yimaki.... Wanda ta tsareni tanayiman wa'azi akan abunda banyimakiba...,don nasan bazaki iyaba.... Kifad'aman naji..." Tasowa tayi daga kwancen hakan yasamu gurin zama shima ya dawo kusa da ita harda amsar wayar ya ajiye gefe yakama hannuwan nata biyu ya riqe...,sai ta juyar da fuskarta gefe...., "Dake nake magana mekikacema Umma inayimaki....?" "Ni komai bance mataba...,kawai nace inason nakwana gurinta yau...." "Ok dole umma tayi zaton nafara more rayuwane da d'iyarta har tana shan wuyar dazata guduwane....,toh aini komai banyimakiba...,domin ke nat nunaman kinada kayan danakeso....,wannan kad'ai danake ta'bawa ina renonsu suqara girma shine kike gujewa,harda kai qarata..,toh ummar ma tace Iman d'inta ta isa komai...." Hannunshi yaqara kaiwa ya matsa d'ayan qirjin da qarfi wanda saida tayi qara sosai...,hakan yasashi cire hijab d'inda tasaka ya matseta sosai....., Zipping d'in rigarta yayi yayi qasa dashi... Yaci sa'a babu makaran qirjin wato brah....,bud'e idonshi yayi yaga kayan ma sunqara girma ba kamar yadda yasansuba....bakinshi kawai yakai yafara pumping nasu yana lumshe ido...., wani shafarta yakeyi kamar yaga mage....,iman natureshi amma yana mannewa....,hannunshi yakai qasan sket nata yashafo mararta nan take tsoro yakama Iman domin period takeyi batason yasan shima tanayi....,qara tasaki da murza qfafunta baki d'aya tana murje murje..... "Don Allah brox kaqyaleni wlhy ban iyaba hassali tsoro ma nakeji....." "Hmmm matsoraciya....,ni bakomai zanyimakiba domin nasan bazaki iyaba....,amma lkchn yin hakan zaizo sai kiji dad'in fad'ama umma......" Iman fa kalmar bata isaba na'bata mata rai....,amma tsoro ke hanamata yin yaqi da wannan furucin nashi...,it means har ynx bai qarasa yadda tawuce yarinyaba....,amma kuma hakan yayi domin daganin wannan akwai jarabar tsiya..,komai zai iya faruwa kanta mai wuyar sha'ani..... Duk wannan tsawon tunanin na Iman jabbar na a sassan jikinta yana aikin matse matsenshi...,ganin kujerar tayi kad'an garesu...,hakan yaga ya d'auketa kawai yaqara inda zaiji qarfin abunda yakeyi sosai....surarta yayi tana wutsilniya da qafafunta tana done kanta a qirjinshi...,tana kiran wayyo ita Allah tabani....,amma jabbar bai sauraretaba bedroom nashi yayi da ita bud'e qofar yayi...,wani qamshi ke bugun hancin Iman saida ta lumshe idonta....,hakan da jabbar yagani shiyasashi sauketa saman gadon yabita kwance........ *_The movie ABCD should have been named YBCD coz i clearly heard PrabhuDeva saying "Yeni Body Can Dance"......._* *_IS FUNNY MY DEARS *BEE BEEN MASOYA๐Ÿ’ž ONCE AGAINS๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ....._* *Bee Been Masoya*๐Ÿ’ž [1/24, 7:14 AM] Bee Been๐Ÿ’ž Masoya: ๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ž๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง *SO NE......* *DALILIN HAWAYENAH๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ* ๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ž๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง ยฉยฎ Khadija bee bee Khadijabeebee@gmail.com My wattpad user name.... *khadijabeebee......* My Facebook page.... *beebeenmasoya* *I LUV YOU ALL MY FANS* ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ โ˜…TRUE LYF STORYโ˜… โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜… *~ADDU'AR NEMAN TSARI DAGA FITINAR RAYUWA DA MUTUWA~* *_ุงู„ู‡ู… ุงู†ูŠ ุงุนูˆุฐ ุจูƒ ู…ู† ุงู„ุนุฌุฒโ€ขโ€ขโ€ข^ ูˆุงู„ูƒุณู„โ€ขโ€ขโ€ข^ ูˆุงู„ุฌุจู†โ€ขโ€ขโ€ข^ ูˆุงู„ู‡ุฑู…โ€ขโ€ขโ€ข^ ูˆุฃุนูˆุฐุจูƒ ู…ู† ุนุฐุงุจ ุงู„ู‚ุจุฑโ€ขโ€ขโ€ข^ ูˆุฃุนุฐ ุจูƒ ู…ู† ูุชู†ุฉุงู„ู…ุญูŠุง ูˆุงู„ู…ู…ุงุชโ€ขโ€ขโ€ขโ€ขโ€ข_* ๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿป Page... โ˜…2โƒฃ3โƒฃโ˜… ยฎ 11:30 dai2 Anwar yashigo gida...,farha miqewa tayi tsaye domin ganinshi lfy babu abunda ke damunshi...,saidai kayan daya fita dasu basune taga yadawo dasuba....,saurin tambayarsa tayi..... "Ina kashige tun safe..,wayarka koh nakira ba'a d'auka kuma sai gashi ynx kadawo cikin dare nan amatsayinka na ango....?" "Farha relax bancika son tambayoyiba...,amma tunda kinganni ynx kawai common muje mukwanta...." "Haba Anwar kasan dole hankalina yatashi domin inasonka kuma kanasona amma kaqi bamu isashen lkchn da xamu zauna mu raya k'aunar damuka had'a da zuciyoyinmu...,kasan akanka babu abunda bazan iya aikatawaba...,plx Anwar don Allah gada kaqara yimun hakan kuma kadinga sanar dani inda kake idan kafita hakan zaisa hankalina yakwanta sosai...." "Afuwan my Sweet...,wani abunne wlhy yatsayar dani..,kinsan dady in yana gari dole nayita haquri sai yakoma..., ynx gani gareki kawai kisamaman abincin da zanci...." "Kuma dazun momy tazo nemanka nafad'amata kaje cen amma tace bata gankaba..." "Ok hakan banshiga gurintaba....,plx kiyi dani yunwa nakeji...." "Ai ni nadafa abincina tun d'axun domin momy tace nadinga yi da kaina...,kashiga kayo wanka kazo sai muci nima banci komaiba..." "Ah ah nayo wankana inda naje...." Kallonsa tayi da sauri...,nan take kuma sai yajuyar da maganar da maganar...., "Nufina bayan munqare aikin da dady sai naji kayan jikina sun dameni dat is why saina watsa ruwa na changr kayana dake gida...." Wani sanyi taji...,suka miqi hanyar dining d'in farha ta zuba masu abincin suka ci suka sha drinks..,sannan ya rungumota sukayo d'akinta..,don har ynx bai ta'ba yarda farha ta shiga bedroom nashiba sbd wata rana yake gudu.... Anan yafara wasa da ita tako ina...,saidai duk abunda yake yimata koh kad'an bata jin dad'inshi..domin bata haka ake yima macceba duk da bata ta'ba yin hakan da kowa sai shiba..,amma tasan akwai abunda idan akayimaki shi sai kinji kamar gada abari..,saidai kunya ta hanaki nunawa....,amma kwata kwata farha bata ganema wannan abunba domin salon yadda sukayo iskancinsu da usman yazo yana yimata ajiki....,miqewa tayi domin ganin ya rud'e amma wasu kalami taji yana fad'i...da qarfi taqwaci kanta tareda miqewa takira sunanshi..... "Anwar kanatsu mana...,koh idan nauyin aiki yayima mutun yawa idan yadawo gida baya gane matarshine...,nice muke tare amma sai wasu maganganu kakeyi wayanda banganeba...,Anwar koh kayi gamone....?" Nantake Anwar yadawo hankalinshi domin saida tayi maganar yatuno da abunda yayo cenne yake aiwatarwa nan....,jawo natsuwarshi yayi..,ya miqe ya riqota yadawo da ita jikinshi yace..... "My farha sorry...,wlhy duk tsananin sonkine..,kesa ina tuno abokin aikina damukayi rubuce rubuce dashi office d'in dady...amma kiyi haquri mukwanta koh tunda bakyaso....." Hawaye farha tafara tareda cewa.... "Anwar kadaina sonane...? Koh nauyin k'aunar da kakemani farko ynx yatafi..? A tym d'inda yakamata mubama zuciyoyinmu damar sugane munshikka soyayya a waje, aciki kuma zamu girbe abunda muka shikka alokacinne nakasa gane meke faruwa...,ka tausayaman Anwar akanka nabar umurnin iyayenah..,ynx kuma bazasu aminta daniba...," Qara fashewa tayi dakuka...,da sauri yace mata.... "Ah ah fa kukannan ya isheni ki kwanta kawai mukwanta....,domin baki rasa komaiba..,kiduba gidan dakike ciki d'iyar gwamna ma idan tasamu hakan ai tagode..,bale ke..., ga kuddi nabaki damar kiyi yadda kikeso dasu...,gaki da mota kishiga wadda kikeso..,toh banda hakan akwai wani so bayanshi...? Nafad'amaki yawan tambayane banaso...,ki kwanta kawai....." Yajuya yaja bargon yarufe fuskarshi..,ganin ranshi ya'bace saita juya gurinshi ta laqqamoshi tabashi haquri....,ahakan dai suka kwana farha tarasa gane menee hakan tun ana amarci anfara qorafi.....,amma kawai bari taqyaleshi kawai may b wahalace kesashi yin hakan amma inyanatsu dole ai yadawo gareta...... ๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง Yau kimani one month da aurensu amma Anwar baita'ba sha'awar yayi komai da farhaba...,ynx ma wani salo da abokan iskancinshi nazzo dashi wanda ke qarama harkar tasu dad'i yasa kwata kwata farhar koh kyaun jikinnata yabar gani iyakarshi da ita suci abinci sukwanta...,amma koh wasar andaina..... Farha nason tayimashi magana amma tuna yace mata bayason yawan qorafi da tambaya kawai tafita batun zancen.....,kuddi konawa farha keso zata samesu a gurinshi....,abinci kowanne kala takeso zata sameshi a gidanta tashiga mai kyau tafita mai kyau...,Saidai soyayyar aure ta qwaura babuta domin garkuwa ya ajeta a gidanshi..... Hakan yasa farha tanemi komawa makaranta...,babu musu yabarta domin bawai kishinta yakeyiba...,inda dai abokin harkarshine da ynx anga bala'i.... Farha tayi bala'in kyau..,domin duk wanda yaganta yaga gidan hutu...,saidai zuciya babu dad'i da ita da namiji d'aya agurin mujin da shi tafi qauna rayuwarta...,amma dole tayi haquri tajure tasan zai daina wani lkch.... Gayu farha akeyi naji da fad'i tayi kyau domin da anganta ansan gidan kuddi take takunta ya changr kyawonta yaqara fitowa.....,mota take bugu taji da fad'i yn school d'in sha'awa takebasu...... Tunda farha tayi aure bata ta'ba zuwa gidansuba domin baban yahana tazo mashi gida bale abunda zata kawo masu..,yace bayaso.... Yau tayi niyyar taje domin tanason ganin mahaifiyarta...,hakan takwashi kaya masu yawa domin kaima mahaifiyar tata tashiga mota taja sai unguwarsu....,duk inda tabi dole a juyo akalli motar datake ciki..... Isarta harabar gidansu taga motar mahaifinta..,haka gabanta yafad'i amma tadaure tashiga...,part d'in mahaifiyarta tayi dasauri....,mamar naganinta itama taji dad'i domin d'a da mahaifi sai Allah...,suka gaisa mamar tatambayeta lfy tace lfy qlau...,badamar fad'in laifin muji... Mamar tace toh taje tagaida mahaifinta yana nan...,tayimata jagora d'akinshi suka gaisa shima babu laifi yaji dad'in zuwan....,saidai yace tayi sauri takoma gidan mujinta domin yafi mata nan gidan.... Bataji dad'iba taso koh 2hours tayi sugana da mahaifiyarta.,amma yahana...,yace taje gidan aurenta gidan masu kud'd'i domin shida iyalinshi talakawane..... Farha harda hawaye tayi amma babu yadda

Chapter 10 of 44