bala'in ganin nasa Allah ya aiko mala'iku su kefe gidan dani ciki....tunda kayi sanadin barin kowa nawa...."
Dariya yayi sbd tama bashi dariya...,kallonta yayi tareda gyara towel d'in qugunshi yace....
"Ke zama daram agidannan domin ni bazan sakekiba...kuma banida maganin kukanki domin ban iyaba bansababa kuma bazan koya akankiba...,mahaifina ynx yasan nazama babba dalilinki kuma yadaina sawa ana biyata domin ke kawai dayasan ina aure idan narabu dake zaisan cewa kenan akwai sauran aiki don haka zamanki gidannan babu fashi...,kuma babu saki ki natsu kawai koh zakiji dad'in duniyar dakike ciki....."
Share hawayenta tayi dasune abokan firarta....,
"Wlhy nikuma zan zamo ajalinka..,tunda bakasan Allahba kuma baka tsoron Allah...,kasani fasadin dakakeyi da alfashar dakakeyi zasu zamo maka tarko wata rana domin sune zasu kaika wutar duniga kafin ta lahira...,wutar da ynx kajefani ciki gani tsaka mai wuya a dalilinka...."
Wani ashar yabuga yakalleta da sauri....,wani belt yajawo cikin drower d'in gefen gadon...,yagyara shi dai2 nanfa yashiga zane farha...tun tana iya kuka har takai ko motsi takasa....."
"Dan uwarki gobe koh ance kikalli fuskata bayan idona kifad'aman maganar banza bazakiyiba....,ke har kin isa waye ubanki banza jakka mara aji...,kuma bazan sakekiba kizama ajalina inbaki zamaba ni zan xamo naki ajalin..."
Yarda belt d'in yayi yatsallaketa yatafi yabarta....,koh motsi batayi....,shigewarshi yayi part d'inshi yarufo yakoma gurin abokan aikinshi suka d'aura...."
Rasheeda nata buga sallama ba'a amsaba hakan yasa tafad'a d'akin farha da sauri...,ganin kerosene da ashana gefe ya tabbatarma da rasheeda kayan dataso tayi using dasune...,shiga d'akin tayi amma babu motsi....,cen ta hango farha kwance koh motsi batayi...ta matsa tana kiran sunanta amma shiru....,gada dai farha poison tasha.....
Rasheeda na riqa hannunta taga jini ta qasan kayanta nafita...,kuma bata numfashi...,nan take ta rud'e....,lallai farha qilan mutuwa tayi ga jini jikinta na fita...
Dagudu tafito wajen gidan mai gadi na kallonta yataso da sauri..." Hajiya lfy kuwa...?"
Bata kulashiba maqwaftan gidansu tashiga tasamo wata mata dagudu suka shigo...,mai gadi kallon ikon Allah kawai yakeyi...,suka tallabo farha suka saka mota harda matar nan suka tafi sai assibiti........
Wayyo farha abun yafara zuwa kenan๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ
Busy busy bee beenku busy๐คฃ๐คฃ
Afuwan plx masoya๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป
Innasamu chance zakujini anjima....๐
*Bรร Bรรล Mฤลรลถฤ* ๐
[1/30, 8:34 PM] Bee Been๐ Masoya: ๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH๐ญ๐ญ*
๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
ยฉยฎ
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
๐๐๐๐๐
โ
TRUE LYF STORYโ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
*_LYF IS ABOUT BALANCE....,BE KING,BUT DON'T LET PEOPLE ABUSE YOU.....,TRUST,BUT DON'T BE DECEIVED....,BE CONTENT, BUT NEVER STOP IMPROVING YOURSELF๐คท๐ผโโ....._*
Page...
โ
2โฃ9โฃโ
ยฎ Jabbar sauraro yakeyi yaji Iman tace mashi jinin ya tsaya amma shiru...,gashi koh ina baijeba yatsaya gida rainonta kawai yakeyi.....
Iman tsorone yakamata domin rawar qafar jabbar d'inne ke bata tsoro domin duk inda tayi suna tare...,motsi d'aya zai ce yaya...? Tace mashi qlau....
Ynx ma d'aki takeson zuwa amma yabi duk ya tauyeta...
Dashan maganin da d'aukewar jinin baifi 1hour ba gabad'aya tadaina jin motsin zubarshi hakan yasa tsoron nata yaqara yawa....
Kwance iman take jikinshi shikuma yana latsar waya...,cen kuma sai ya aje wayar gefe...ya axo hannunshi qasan mararta ya shafa...,wanda hakan yasa Iman ajiyar zuciya...,yace mata cikin kunne....
"Delight hope dai babu abunda keyimaki ciwo....,kuma baqonmu ya wuce....?"
Iman dariya tayi sannan ta juyo da fuskarta zuwa ga tashi fuskar suka had'a guri guda....
"In ba kaiba waye za'a kawoma ziyara yakori bak'o da wuri baitashi tafiya ba...."
"Baqon ne yazo lkchn da ake cikin yunwa ba'a qoshiba..,toh ya za'ayi abarshi yayi cuta...."
"Hmmm toh yana nan bai tafiba...."
Dasauri yawani juyota tareda qara gyaramata kwanciyarta jikinshi ya azata saman cikinshi yakifa cikin nata saman cikinshi fuskarta na duban fuskarshi hannunshi yasaka bayanta ya laqamota yadubeta ido da ido yace....
"Dgsk bai tsayaba Delight star...?"
Runtse idonta tayi domin zatayi qarya p...,
"Eh da saura dai...,amma yafara..."
Qara rungumeta yayi yakai bakinshi ya jawo le'benta naqasa ya tsotsa sannan kuma yace....
"Ni nasan zuwa gobe komai normally may b kamar ynx kinyi setting d'ina a hanyar...,koh ynx don ance sai 2morrow da ynx zan kar'bi maganina...amma is ok gobenma da ynx duka d'aya gurin Allah saidai zan wadatu da albarkatuna domin sunsan bazan wuce bamu ganaba...."
Murmushi iman tayi tareda rungumo mijinta itama tace cikin zolaya....
"Wlhy hakan ma yafi dad'i dashi kad'ai mukeyi ai da shikenan amma kai har sai kaqara da wani...."
Walqatawa yayi yana dariya ya mayar da iman saman gadon yabi bayanta ya haye...takoma qasa shine sama saida yasaka hannunshi cikin rigarta sannan ya iya bata amsa....
"Gareki wannan yafi dad'i...,amma garan ah ah sbd cen d'in ne qarshen dad'i...,wannan shine kawai abokin tafiya cen...,kema dakin gane garin wlhy shikenan...,burina kawai ki cika alqawalin sadaukarwarki gareni domin gsky ni d'in namijine..."
"Ah ah gsky idan nace na sadaukar toh ai ni k'wailace koh...?"
Bakinshi yakai bakinta yafara hot kiss a ciki...,alamar tadaina zancen k'wailar nan domin bayamason ana zancen domin shi yayi kuma ynx yace ba qwailar bace macce ce cikakka....
Dariya sukeyi dukansu itama laqqametake da mijinta hakan shima shafe shafen junansu kawai sukeyi cikin so da k'auna domin iman ynx nagane wannan wasar tanasakata nishad'i domin jabbar na kaita qololuwar jin dad'i idan yana tareda ita a irin wannan yanayi...,saidai nan take take kawo sauyin abun domin yana iya rikicemata ynx....
Juyowa tayi takoma gefenshi ta riqe hannunshi domin atsaya hakan gada ayi nisa...,dubanta yayi da idanunshi jajaye da dakyar ya iya bud'esu....taqara riqa hannun nashi tace....
"12:am barci plx...."
Dubanta yayi sannan yajawota ya jawo bargo ya rufesu baki d'aya..,hannunshi yasa yakashe wutar d'akin dake gefe mara haske sai d'akin yayi duhu gabad'a suka kwanta sai safe....
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
Su rasheeda suka kai farha assibiti aka kar'beta emergency domin kowa yaganta anturo a gadon marasa lfy dole yad'auka hatsari tayi...a haka rasheeda tabiya kud'd'in dressing nata da kuma kud'd'in dasuke buqata...,haka taje bank taciro kud'd'i a ATM nata domin samo ceton rayuwar qawarta..,wanda itama batasan takamammen abunda ke gudanaba garetaba hakan tasameta cikin halin.....duk da tasan dalilin hakan amma abunda bazata ganeba waya yayimata wannan illah haka a jiki wanda koh fuskarta bazaka ganiba sbd kunbura....
Likitoci suka gurfana gareta domin samo rayuwarta.....,hakan yasa rasheeda taga dacewar tasanar da mahaifan farha domin gada tamutu bata nemi yafiyarsuba...,kiran wayar mamar takeyi amma shiru ba'a d'aukaba alamar bata kusa....,shaidama maqwafciyar farha d'in tayi zataje tadawo koh da zasu nemi wani abun....
Kama hanya tayi domin zuwa gidan...,
Isarta gidan fallow tashiga hango mamar kitchen yasa tayi sallama tashiga gaisawa sukayi da ita sannan ta wanke hannunta sukayo fallown...
"Rasheeda yagida dasu momyn taki...?"
"Kowa qlau yake mama..."
"Sai muka daina ganinki kuma tunda qawarki tatafi..."
"Eh mama school ne...,ynx hakan zuwa nayi nasanar daku farha ne ba lfy muna assibiti da ita iya ynx batasan inda kanta yakeba muna emergency ne...."
Gaban mamar yafad'i domin mahaifiyace dole hakan yafaru da ita...,duban rasheeda tayi tace....
"Meke damunta hakane rasheeda..,kuma ina mijin nata....?"
"Toh gsky mama jiya takirani cikin dare akan wata matsala yau dasafe 6:am naje gidan sai nasameta a wannan halin...kuma tabarman short text akan na nemamata gafara gareku koh bayan ranta...."
"Subhanallh bari nakira mahaifinta nafad'amashi sai muje nagani..."
'Dakinta tashiga tad'auko wayar sai lkchn taga 8missed call na rasheeda 5 na Iman 3 anan dai bata tsaya duba na iman ba domin ayi wadda ke ciki....kiranshi tafarayi cikin sa'a yad'aga tafad'a mashi buqatarta nason tadubo halinda yarinyar keciki...sai cewa yayi....
"Gada kije koh ina mujinta zabinta yakula da'ita domin munrigada mun sallama mashi ita domin shine jigon rayuwarta haka tafad'a da bakinta kuma yanada kud'd'in sharemata hawaye..,wannan ba huruminmu bane banyarda kijeba....."
"Baban iman kayi haquri domin ance batasan inda kanta yakeba...,gada ta rasu bamu gantaba....,hassali bamusan takamammen menene ke damuntaba...."
"Binta babu inda zakije kibari idan tarasu mubita da add'a domin ba ita kad'aice d'iyaba mun haifi wata...."
Kashe wayar yayi itama hakan hawaye nat zubo mata amma tashare domin farha ita tajawo wannan raba qaunar tsakaninsu......,fitowa tayi tacema rasheeda taje kawai domin babanta ya hana taje....,kuma yadda yayi shine dai2 domin farha ta'bata masu rai.....
Rasheeda ta tashi jiki babu qwari takoma assibiti...,zuwanta tatarar dacewa ansamo ranta dakyar hakan yasa tacema matar don Allah tayi haquri zataje gidansu tadawo kuma takawo masu abinci..,inyaso ita sai takoma gida gurin 'ya'yanta..tace babu komai taje ai kishiyarta nanan....
Tashiga mota jiki babu qwari tayi gidan nasu tadawo....
๐ง๐ง๐ง๐ง๐ง
Yinin yau Iman sukuku take domin wlhy tsoron baqon al-amarin da zai dosota takeyi domin batasan tayadda za'a faraba...domin jabbar d'innan da alama zaiyi qeta....,kuma babu yadda zatayi domin next 2 morrow tafiyarsu tafiyar dabata qaunar ayita...,dole kawai ta haqura domin ba makawa yau zataji abunda take fargaba wanda ake kira da frst nyt d'in azaba..,abun qaunar 'ya'ya maza.....
Shigowar jabbar yanata sallama amma iman sam batajiba domin tatafi duniyar tunani...hakan yasashi isowa gurinta aje jikkar laptop d'inshi yayi yatafi ya rungumeta...,hakan yasa iman jin tsoro ta noce kanta a qirjinshi.....
"Delight star amaryata kuma matsoraciya...,me kike tunani har angonki yadawo bakisan shigowarshiba..."
'Dagowa tayi tadubeshi tayi murmushin harda juya idanu....
"Angon ne yayi late bai dawoba...,dole amaryarshi tashiga dogon tunani...,sai kuma yadawo ya tsoratata...."
"Delight kincika bandariya da yawa...,mekika tanadarman yau naji...,hope wancen baqon ya tsere da korashin damukayi...,sbd yau karatuna zai soma insha'allah...."
Turo baki tayi...,sannan ta kawar da kanta gefe...domin bazata iya cewa komaiba ita kad'ai tasan fargabarta kawai....qara juyowa yayi da fuskar da hannunshi sannan ta dubeshi yakashemata ido d'aya....,nan take ta miqe ta d'auki bag d'inshi tayi bedroom nashi shima yabita daga baya yana kallon mazaunanta yadda suke juyawa...sauri yayi yakai hannu yashafa su duka....harda wani cewa....
"Waww big place p...."
Dasauri iman tajuyo takalleshi...,yau abun yafi nakoh yaushe wlhy harda kuma wasu new d'abi'u dabaya yimata kuma ynx yatsiro dasu...tsaye tayi taqi tafiyar...,hakan yasa yakai hannunshi yashafo part d'aya...."
"Mai abu maganin abunshi...,dakai dakaya yau duka mallakar wuyane...,nasan dai antanadi kyawawan salo wanda zan gamsu dasu..."
"Wai 'ya'ya jabbar koh kunyar iman bakaji....,yarinya dani kuma yr qwaila amma kuma kana yiman hakan....."
"Oh god...! Iman kidaina wannan zancen nafad'amaki natashi a 'ya'yan nan nakohma hubby...,kuma zancen qwaila ai munbarshi tun wani lkch dakika nuna ke babbace...,don haka ynx munzama d'aya...."
Murmushi tayi sannan tace.... "Wanka abinci duk suna jiranka....."
Wucewa sukayi ciki anan iman ta taimaka mashi ya cire kayan jikinshi zai shiga wanka amma da taduqa babu abunda yake hange sai Boob's nata sun wani cika sun taso...,yakasa jurewa saida ya jawota ya latsata tunda tasamu taqwaci kanta bata tsaya koh inaba sai babban fallonsu...,anan tatsaya ta gyara rigarta....sannan ta samu gurin xama jiranshi yafito.....
Qarasa komai yayi yafito da T-shirt da wando iyakarshi gwuiwarshi..,yayi kyau ga k'amshi na tashi mai sanyi....lumshe ido tayi sannan tayi murmushi....,isowa yayi gurinda take zaune yazauna yariqota jikinshi yacemata a cikin kunne bayan ya saka halshen nashi cikin kunnen nata sannan yajawo kunnen kad'an yaciza..,da sauri iman ta fara tsullewa domin jabbar abun nashi ba mai qarewa bane....
Hakan yasamu d'aukarta sai dining..,anan yafara bud'e abincin qamshi kawai ke tashi dakanshi yazuba abincin...,sannan yagyara zaman Iman jikinshi anan idan yaci sai yabata...,ba ayi spoon shiddaba Iman tace taqoshi gabadaya....,jabbar yace bai yardaba sai taqara amma fargaba da tsoro kecin Iman...,shima yaso yafahimci hakan...,saidai babu yadda zaiyi dolene yau ya amshi haqqinshi tunda gashi kusa.....
Bayan sun qarasa yariqo hannunta yadawo kujera yazauna itama ya azata qafafunshi.....,wayarshi tafara ringing...,d'aukowa yayi hannunshi cikin rigar iman yana shafa cikinta....picking d'in call d'inshi yayi domin yasan mai kiran....
"Kai ya zancenmu? anjima around 8:00 inason akawoman kuma don Allah mai kyau..,sannan kabiyo ka amsoman wannan abun a _land mark_ mai kyau nakeso mu had'u a waya zan kar'ba bakin gate..."
Bazakaji me wancen ke cewaba amma daji zolayane...ambaton sunanshi yasa Iman gane koh waye...., basheer ne jiya yadawo daga tafiyar dayayi course nashi na 3month....
"Naji d'an iska zan rama wlhy tym is coming...."
Jabbar yafad'i hakan...iman duk ta takura sotakeyi tasauka jikinshi domin shafar cikin nata nasaka tsikar jikinta tashi....
Miqewa takesonyi amma yasaka hannunshi biyu ya kareta yadubeta ya aza kanshi qirjinta yace......
"Ina zuwa kuma? bayan gani kusa dake...,inason tambayarki tunda baki fad'amanba...."
"Gurin umma zanje tunda safe bankomaba inason ganinta...."
"Dakeda umma kuma sai next 2morrow may b lkchn kinada twinx acikinki....."
"Wayyo Allah nabani...,kadaina cewa hakan plx...."
"Hmm naji nadaina amma bazakije ko inaba Delight..., serious question baki qara ganin period d'in yadawoba koh....?"
Kamar tace yana nan saidai babu damar hakan....,turo baki tayi sannan ta lanqwashe kai tarufe fuska tace.....
"Yatafi...." Murmushi yayi yarungumeta jikinshi....,kiran sallar magarib akeyi hakan yasa yasaketa domin zuwa alwallah ya wuce masallaci....,itama ita tayi tashiga d'akinta.......
*Bee Been Masoya*๐
[1/30, 10:58 PM] Bee Been๐ Masoya: ๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH๐ญ๐ญ*
๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
ยฉยฎ
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
๐๐๐๐๐
โ
TRUE LYF STORYโ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
*_SOYAYYA DA'DI๐ TAFI XUMA DA'DI๐...,AMMA INKASAMU MAISONKA INASONKU MASOYANAH๐ SOYAYYARKU DA'DI๐WLHY...ALLAH YABARNI DAKU....._*
Page...
โ
3โฃ0โฃโ
ยฎ Iman Qarasa sallah d'in tayi duk jikinta mace wlhy...,amma taquduri juriya da haquri kamar yadda mama ke fad'amata..,sannan taqara tuno da zancenta nacewa gada tayarda mujinta yakusanceta batareda tana cikin qamshi wanda bata sanshiba...,kuma tazamo mai kawo sabon salo a kasancewarta da mujinta....,kuma gada tayarda adinga cewa shike iskota koh yaushe...,a ah itama tadinga xuwa....
Tana haka aka kira sallar isha'i a hakan tatashi tayi tayi shafa'i da wuturinta tym d'in tad'aga hannu roqon Allah yasa hakan shine mafi alkhairi rayuwarsu idan suka zamo abu d'aya da ita dashi...,kuma taroqi Allah yabata ikon kawar mashi da sha'awarshi tako wace hanyace inbai sa'bama shari'aba kuma Allah ya albarkacesu da zuri'a d'ayyaba...ta tofe da salatin annabi qarshe...
Hakan datayi gabad'aya tsoron abun ma yafita ranta...toilet kawai tafad'a tayo wanka da duk abunda zaisa koh ina nata yayi k'amshi taqare tafito tashafe jikinta da turare da humrah kala kala wayanda mama ke aikomatadasu yn maiduguri....,gyara fuskarta tayi tashafa powder kad'ai sai lipstick da tashafa....gyara gashinta tayi dayake koh yaushe bayada kitso...tasaka turaren kai ta nad'eshi guri d'aya da ribbon tajuya gurin kayanta...,domin yau ba kayan tare qirji za'a sakaba domin ba lkchn subane doguwar riga Iman tagani acikin sleepingdress d'inta tad'auko domin duk tafisu abun qwarai domin ita tanada kauri amma sauran duka kaida tsirara d'aya....,itama dai ai babu maraba amma tafisu domin iyakarta qwuiwa kuma siririn hannu gareta amma dai tafi sauran...., bata saka pant ba amma tasaka wandon rigar shima bayada maraba da zindir don har pant yafishi....,hula tasaka qarama wadda zata riqemata kai...,turare tasaka tako ina da koh ina najikinta...,taduba kanta madubi tace.....
Duba kanta tayi sama har qasa ita kanta taburge kanta domin tayi kyau sosai...,dariya tayi don ganin yadda qirjinta nayi tsaye amma kuma sun cika...,sbd bala'in da jabbar ke sakarmasu gurin matsa...,koh yaza'a kwashe yau... Taqara duba kanta sai tausayin kanta yaqara kamata....tace...
"Kinbani iman zakici gidanku yau...,don dagani akwai azaba duk da bansan yadda abun yakeba...,amma ai koh matsar nan akwai zafi ciki p...,bale wanda naji ana fad'i group d'in matan aure zallah..."
Hijab tad'auko tasaka domin bata iya fita hakan wlhy...,tsit taji alamar bai shigoba...,kwashe kayan dining d'in tayi wayanda sukayi umfani dasu domin d'azun hanata yayyi tayi komai...,takai kitchen tad'auko wasu..,domin cin abincin dare....
Qara gyara gurin tayi sannan taqara kunna burner d'in turaren wuta wadda ke jone a socket..., dawowa tayi takunna kallo ta kwanta kujera tana chatting...
Shigowarshi kenan tareda manyan ledoji guda biyu...,d'ayar dining yakaita d'ayar kuma yawuce da ita a hannunshi....
Ganinta kawai da yayi duk jikinshi ya changr hakan yasa yaga gara yaje kawai bakid'aya idan yashirya komai yafito..,domin zai iya shiriricewa anan...,cemata kawai yayi....
"Delight ina zuwa..."
Komai bata cemashiba...,sai murmushi kawai tayi....,tacigaba da abunda takeyi domin wlhy bazata bishiba tun ynx yafara wahalar da ita tunda tasan abunda tayi.....
Shiryawa yayi tsaf sannan yafito da jallabiyya jikinshi...,hannu kawai yamiqamata yace tabashi wayarshi...,miqa mishi tayi yakasheta baki d'aya yakad'a saman kujerar bayanshi.... Jawota yayi yace ta tashi suci abinci dare nayi....,duba agogo tayi taga 9:30 p amma kuma shine dare yayi dubanshi tayi tace....
"Bazaka saurari news bane yau...? Naga 9:30 kuma bamu saba barci hakan da wuriba kace dare yayi kuma...."
Sunanta yakira gabad'aya.... "Iman plx wake up kinji..."
Miqamashi hannu kawai tayi yajawota...,qamshi yabugi hancinshi nantake jabbar yafara zaucewa domin ji yakeyi bazai iya qara 1hour ba wlhy....hijab yagani jikinta duk ya takurashi da hanashi ganin abunda yakeji yakeson gani kuma....
"Me kikeyi da wannan kuma..? Wannan bayada rana a nan gurin domin don sallah kawai akayishi da kare wasu ganinki amma jabbar anan ya haramta....,plx cire manshi don Allah...."
Cireshi yakeson yi amma iman ta hana...
"Kabari mugama cin abinci sannan..."
"No ynx dai nakeso..."
Saki tayi ya cireshi da kanshi....ya jefar...,ganin yadda yn abokanshi ke kallonshi yasashi jin wani bala in feeling na shigarshi...,daurewa kawai yayi yad'auketa zuwa dining d'in.....
Azata yayi qafafunshi amma ina yakasa sai yata'ba qirjinta sannan zai natsu...,shafosu yayi sannan yayi murmushi....
Jawo laidar da yazo da 'ita yayi...,wato kajine guda biyu sunji gyara irin na kamfani kuma gyaran hannu sunji source sai wani qanshi ke tashi mai dad'i juye ledar yayi a cikin babban plate...sannan yajawo wata roba doguwa itama anrubuta sunan _land mark_ gareta fresh yougut ne ciki cups yajawo yaxuba ciki..,wuqa yasaka wadda aka sanyo cikin ledar alamar cikin ledar tafito domin ga sunanta nan gurin nan laqe...
Fara ciyar da iman yayi har saida tace ta isheta...,domin tasan wannan kazar bashice zata biyata wlhy....
Itama kasa jure ganinshi tayi bai ciba..,hakan ta lanqwasar da kanta ta fara bashi ba musu ya kar'ba yaci har yaqoshi yougut d'in itama tabashi..cikin jin dad'i...
Plate yasaka ya rufe sauran...,domin abincinma bazai ciyuba saidai gobe asan gurin da za'a dashi...
'Daukarta yayi har baya gani sai d'akinshi...,qamshi kawai d'akin keyi ga sanyi A.C natashi....,bai direta koh inaba sai bakin toilet nashi..., anan ya ajeta yace tayi alwallah...,hakan kuwa akayi kafin tagama yaje yad'aukomata hijab da doguwar riga d'akinta....,fitowarta yace tasaka...,yashinfid'a sallah capet yace sallah zasuyi....yatayar itama hakan sukayi raka'a biyu nagodiya ga allah sannan ya juyo yayi addu'a tana amsawa....
Miqewa yayi..,itama hakan..,lunke capet d'in yayi sannan yacire rigarshi shima....kallonta yakeyi amma taqi tacire hijab d'in bale rigar da tad'aura saman kayan jikinta....qyaleta kawai yayi yacigaba da abunda yakeyi....,baki drower nashi ya tsaya yasaka wani abu a bakinshi....dagashi sai gajeren wando..,har kunya takeji wlhy in tana ganinshi hakan...
Takowa yayi zuwa gurinta...d'aga hijab d'in yayi gabad'aya ya cire...,sannan ya fara 'balle ma'ballan rigar...,ya xubar dasu cen gefe don bashida lkchnsu....,
Kamota yayi ya matseta jikinshi..,nantake jikin iman yafara rawa harda yrfi da hannu takeyi sbd tsoro...,gane hakan yasan cewa dole ya ciremata tsoronnan kafin yakawo qudurinshi....
Bakinshi yakai cikin bakinta...,sweet d'in da yasaka cikin bakin nashi mai bala'in qamshi...,hakan yaturamata itama cikin bakinta...,ya had'e halshenta da sweet d'in yafara tsotsewa cikin qwarewa...,wasa yakeyi da iman mai tafiya da mutun...,hakan yagane jikinta yafara amsa gayyata...,domin tafara riqeshi....,cikin dubara yafara ciremata kayan rigar jikinta abokanshi suka fito dai2...,bakinshi yakai yafara sucking nasu cikin qwarewa....
Hakan yasa iman jin dad'in abun domin ji takeyi kamar yana yimata susane...,sai itama tafara maida martani shafarshi takeyi shima yana shafarta nandanan kowannen su ya rud'e...,nishi kawai ke kawo masu ziyara...a tsakaninsu...saidai jabbar yafi iman kawo qarfi gurin salon domin feeling d'in ba d'ayaba....
Bud'e idonshi yayi...,dai2 da itama tabud'e nata suka kalli juna....kowa idanunshi jawur...iman tayi saurin rufe nata....hakan jabbar yakasa jure tym d'in duba haske d'akin yasa jabbar miqewa zuwa kashe wutar baki d'aya...,
Dawowa yayi yaqara jawo iman jikinshi hakan yaciga da wasa da ita cikin sigar rud'ewa....,hannu yakai yazare mata pant d'inda yarage a jikinta....,duk yanayin da iman ke ciki bai hanata jin tsoroba...,amma tadake kawai domin irin wannan lkchn ba lallai jabbar yaji metake cewaba....,hakan shima yaraba kanshi da kayan jikinshi....
Fara neman hanyar mafita yakeyi....,gyara iman yayi amma iman yrfi takeyi da hannu domin batasan ya abun zai kasanceba....jin kawai tayi yatsaya yana addu'a kamar haka....
*_BISSIMILLHI...,ALLAHUMMA JANNIBNASH SHAI'DANA ....,WAJANNIBISH SHAI'DANA MA RAZAQATANA....,_*
Iman an sad'agar...,runtse idonta kawai tayi domin jin yafara doso hanya...,iya lkchn jabbar gurin kawai yasani....,iman naji ana neman gurin fasata amma abun ya citura har ynx baisamu damaba gashi ya matsu.....ganin jabbar abun na neman gagararsa kawai sai yatafi da qarfinshi ba wasa yafasa iman yawuce......
Ajiyar zuciya yayi mai sanyi...,itakuma iya lkchn dayayi wannan aikin riqeshi tayi da qarfi tareda kiran mama....,hawayene ke zuba a idonta... domin jin tayi tamkar ansaka reza an yanketa....,kuka takeyi tana yaqyaleta amma ina kira wani bashiba jabbar ba sai yadawo yatafi....
Jabbar tunda allah yayi rayuwarshi baita'ba tunanin haka abun yakeba...,tunda bai ta'ba ba..,amma yadda yake fad'in abun yawuce misalin bakinshi....domin fadamar da yashiga tawuce dashi kogon maliya...,sabbatu kawai yakeyi...
Hakan ya hanashi tuno saman k'waila yake...,domin shi kanshi ya manta da kanshi balle wata halitta...,bankar Iman yakeyi kamar wata yr shekara 23 da yafad'a ....,
Iman magiya takeyi domin harda cizo take qarawa amma jabbar bai gane komaiba...,sai yatsaya kuma yakoma.... Iman kiransa takeyi amma ina yana duniyar taurari bayaji bale gani....,gidan karatunnan kawai yake ganewa...qarshe saida ya sauke dukkan ciwonshi ga iman....,tafahimci hakan gurin sabbatu iri iri wanda azabar datakeji ta hana ta tuno me yake cewa...,amma tana tuno lkchnda jikinshi na rawa tareda kiran sunan Allah sbd nauyin fitar da tsohon ciwo....,itakuma alokacin koh hannunta takasa d'agawa..,bale ta iya ceton kanta...,domin abun bana wasa bane...,tana iya tuna cewa yayi irin abunda yayi wanda jikinshi yayi rawa har sau ukku amma duka yakasa tausayamata..,
Jabbar baigane abunda yayiba saida yaga iman bata motsi....samun natsuwar kanshi da maida numfashin gajiya yasashi jawota jikinshi domin fad'a mata wani abu zuwa qarshen zuciyarshe..gyarata yayyi dai2 xuwa jikinshi domin yasan ta galabaita.... dubata yayi a wane halin take ciki.....
Sunanta yakira amma iman babu baki sai hawaye ke fita wanda itama batasan fitarsuba...
"Iman!Iman!! Iman....!!! Kiyi magana plx...."
Tashi yayi da ita jikinshi yana kiranta amma iman ko motsi bata iyawa bale amsa wani suna cen .....
Yanason ya ajeta yakunna fitila... amma ganin yakeyi kamar bata motsi..,gada yatashi wani abun yafaru da ita domin shikad'ai yasan waye Iman ynx....
"Khadija khadijah..."
Ina khadijatul iman kuma ai ka halakata...,k'waila da ita ka kasheta yau .......jabbar kasaurari hukuncinka....,โน
*Bee Been masoya*๐
[1/31, 4:04 PM] Bee Been๐ Masoya: ๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH๐ญ๐ญ*
๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
ยฉยฎ
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
๐๐๐๐๐
โ
TRUE LYF STORYโ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
*_yawa gareku yn sadaukarwata....,wlhy har bansan sunan da zansakaba...domin zan iya qarar da page d'ina ban rubuta komaiba sai sunanku...kowa yasaka aranshi wlhy ina sane_* *_dashi...kuma inajin kowa da kowa kuyiman uzuri๐๐ป๐๐ปkowa ina sonshi....._*
*UMMYN YUSRAH*
๐นrayuwar aseeya๐น writtr bee been masoya taga saqon k'auna tagode...
*UMMU HANAN(Marym)*
๐surayya๐writter kema bee been takice....,
*ACTION BABY*
Ina gaidake amma sai na kai qararki ga Azland babu ruwanah...๐คท๐ผโโhukuncinki daban ne๐คธ๐ปโโ๐คธ๐ปโโ๐คธ๐ปโโ๐คธ๐ปโโ
Badi'at ibrahiem๐
Mmn noor
Mmn twinx
Mmn beauty
Nusaiba usman
Atiti mamah
Kabo
Ummy barwa
Yagana
Mrsgid'ad'o
Ummu walid
Da sauran members d'inmu nakowanne group ina gaidaku...kuma page d'ina duka nakune all membrs d'in da buk d'ina ke zuwa...
Page...
โ
3โฃ1โฃโ
ยฎ Jabbar ya jawo pillow bayanshi da juye tareda zanin gadon gurin murmuje...,jawo iman yayi ya'aza ga pillown yajawo bargon gefe ya rufeta...,sauka yayi a rud'e ya jawo jallabiyarshi yasaka hakanan..,sannan ya kunna glub d'in d'akin qwaya d'aya sbd gada hasken yayi yawa...., da sauri yaqara hawa gadon...,yajawota jikinshi ya axata....
"Delight sorry!sorry!! delight narasa samo kaina ne har hakan tafaru...,delight kitashi don Allah..."
Yarasa yadda zaiyyi ga alama Iman koh motsi batayi..,toh kodai jabbar yayi kissa ne...? Qara dubata yayi shiru dai...,dubara ta fadomashi akan ya yayyafa mata ruwa koh sumane....,ajeta yayyi da sauri yayi fallow yabud'e fridge yad'auko roba d'aya ta ruwa...,yazo dasu yana yayyafamata a hankali....,atunaninshi p iman somewa tayi..,amma ina tsananin wahalane yasakata tayi kamar somammiyar...,ruwan daya zuba matane yasa ta bud'e idanunta dasukaci kukan axaba sukayi jawur kuma suka koma qanana...,bud'e idon tayi sannan tadubeshi k'walla ke zubowa ciki har basuda alamar tsayawa...,ganin suna zubewa a banxa yakai bakinshi yafara lashe hawayen da halshenshi.....d'agowa yayi daga fuskarta yariqe bannunta cikin nashi hannu ya dubeta idonta rufe....yace....
"Iman kiyi haquri..,naso control d'in kaina ne amma nakasa wlhy..,bana iya tsayar dakaina ne daga abunda nakeji wlhy Iman har bansan tayaya zan misaltamakiba..,kums bansan tayadda zanyi bayaniba...,nidai nasan wlhy ke Tadabance a cikin mata..,domin ni'imarki na iya kashe mutun don dad'i ki gafarceni ba ahankalina nayi hakanba..."
Itadai bajinka takeyi sosaiba domin jikinta gabad'aya barkono yake yimata ....qafartama bata ko motsuwa....,shima da zaiji wlhy da yadaina motsata....bakin Iman yamutu mutus....
Ganin yayi babu wata mafita face gashi shine abu mafi sauqi....,ledar daya shigo da'ita yaduba wata roba d'aukota yayi...,wadda doctor habibu yabashi yace asiyo maganin aftr anqarasa sex d'in koh haihuwa mata na gashin jikinsu dashi idan da mtsl yazubashi cikin ruwan zafin ta zauna har sau ukku..,komai zaikoma normal kohda kuwa yankewace....,jabbar yad'auka yafad'a toilet d'in ya kunna heater d'in ruwan zafin yazuba ruwan dai2 yadda maganin zai shiga jikinta sosai....bahon wankan yaxuba ruwa da maganin ciki....,baitsaya tunanin komaiba yaxo d'aukarta..,sukkutar da yayimata saida ta riqeshi sosai domin ya motsata.....
Toilet ya bud'e....yashiga da ita..,sakata yayyi cikin ruwan wanda saida Iman takwad'a kuwa mai qara wanda da akwai mutane kusa dole sujiyo sukawo agaji.... amma hakan ya riqeta cikin ruwan....
Tausayi tabashi domin yasan ta wahala.....,amma dole ta haqura domin wannan shine mafita...,
Duk kukanta bai hanashi changr ruwanba har sau ukku...,da ya sakata ana farkon zafi sosai
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 13 Chapter of 44