wannan halin, da sai dai azo a tarar babu ransa "
Da sauri Abdul-jabbar yace......
"Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! Baba gaskiya zama kai kad'ai bazai yuyu ba, dole asamu mafita a wannan lamarin, domin hakan bazai yuyu ka rasa rai a banza ba, dole a chanja shawara "
Farha kuka ta rushe dashi, wanda sai da kowa dake gurin ya tausaya mata, domin kukan ya bayyanar masu da tunowa da mahaifiyarsu, sai yanzu ta fara kukan maraici da kuma tunanin rashin uwar su a tare da shi, hakan yasa ta rushe da kuka mai tsuma zuciya.
Da gudu tayi hanyar d'akin mahaifiyat tasu, wanda babu abun da aka cire a d'akin nata face suturar sanyawarta.
Shigarta d'akin ya nuna mata cewa; anan mahaifinsu ka kwana, inda ta gano yana cike da alhinin rashin mahaifiyar tasu, hakan yasa ta fad'a gadon tare da rusar kuka mai tsanani.
Jin an dafata ne; yasata d'ago da fuskarta da sauri ta d'ago kanta, idanunta sunyi jawur nan take, had'a ido sukayi da Abdul-jabbar, nan take shima fuskarshi ta sauya, ya zauna gefen gadon tare da aza hannunshi a tafin hannunta ya rik'e hannun yace.....
"My farha! Menene kuma abun kuka anan? Kina son ne ki tayar ma kowa da abun da ya manta dashi ne? Kina son nima kiga ina hawayen kenan kamar yadda kema kike yi?"
Da sauri ta d'ago fuskarta tare da k'ara matse hannunshi da ya rik'a hannunta dashi, ta kalleshi sannan tace cikin muryar kuka.
"Bana son kowa hankalinshi yatashi dear, sai dai kasan dole wani abun yasani kuka tare da tunowa da mahaifiyar mu, ba sai na baka labari ba, kai mai bada labarin ne akan zaman baba da mama, wanda tun da nake da su ban ta'ba ganin sun yi fad'a ba a gaban mu, sannan zama ne sukeyi na aminci da amana,lokaci d'aya Allah ya kawo ma baba jarabawar rasa mama, wanda hakan ya jawo mashi tunanin inda zai samu mai kalar rayuwarta, wanda yake ganin bazai samu ba, hakan ya jawo mashi zaman kad'aici wanda nima abun na damuna, k'arshe saboda rashin hakan gashi yana neman rasa ransa, wanda nake ganin dalilin hakan ne ya jawo wannan ciwon, gashi ya tashi kuma kad'aici zaisa ya rasa ranshi, ina kuka ne akan ina zan sama ma baba wata wadda zata rage mashi kewar wannan halin? Sannan ina tunanin a inda zan sameta ne, shiyasa nake kuka dear "
"My farha! Wannan shine kawai abun da muwar? To idan dai shine insha'allah komai zai wuce, domin baba bazai k'ara zaman kad'aici ba, dole zai yi aure, idan dai har 'ya'ya zasu iya yima i'ya'yensu aure, to wajibi baba yayi aure, domin nima nagano ta inda wannan matsalar ke faruwa, don haka insha'allah komai zai warware, domin na fara magana da kawu jiya, yanzu hakan ma shi nake jira ya shigo, naji yadda zancen zai kai k'arshe "
Farha tashi tayi zaune dai-dai, tare da jingina jikinta jikin mijinta, ta aza kanta a kafad'arshi tace.....
"Sweetheart! Amma a naka gani, waye za'a samu ta zauna tsakani da Allah da baba ba don arzik'in da at gareshi ba?"
"Ki daina shakku, za'a samu wadda zata zauna dashi zama na har abada, kuma zama na aminci, kuma zata maye mashi gurbin mama insha'allah, ba gashi ke anyi mani sakayyar alkhairi da ke ba, haka shima zamuji dad'in auren da zamu yi mashi insha'allah, kawu kawai nake jira ya shigo, domin shi kad'ai zai fad'a baban ya gane nufinshi "
Murmushi farha tayi, tare da saka hannuwanta duka biyu ta rungumeshi ta aza kanta a gefen kafad'arshi tace......
" Farin cikin farha, ina alfahari da kai ta ko wace hanya, wallahi ni nasan rasaka a rayuwata, wani yanki ne na rasa dukkan rayuwata, ina rok'on Allah da ya bar mani kai har k'arshen rayuwar mu, ubangiji Allah ya raya mana Ikram rayuwa ta Albarka "
"Ameen, tare da wa'yanda nake ta shirin dasawa a cikin wannan marar mai d'unbin ni'ima, domin ni kad'ai nasan sirrin wannan gurin, don haka ajiyar qwaina duk bayan shekara, basai an yaye ba "
Shafo mararta yayi, daga k'asa har saman cikinta, wanda sai da farha tayi saurin d'ago da kanta daga kafad'arshi tace......
"Sai kace wata akuya? Wallahi duk bayan shekara hud'u hud'u zamu dinga bada 'ya'yan, amma ni kam bazan cika haihuwa ba, ka auro man wata da wuri, don haka yadda ikram tayi 3years babu k'ane; haka nan ko wanne zai zo duniya "
"Hmmm! Kina wasa ne dani ashe? To ki sani; bazaki ta'ba kawo man wani planing d'in likitoci 'yan uwanki ba, domin ni 'ya'ya zanta dasawa ana zubo mansu "
"Tun da sauk'i ga zuwan su ba?"
"Baki sani ba, bale ki shaidar"
"Amma nasan wahalar aikin da ake yi kafin zuwan su ko?"
"Ban sani ba, domin kin fini kawo wuta lokacin, kin fini iya abun ai "
"Kace hakan ko?"
"Ah ah! Wasa nake yi fa, kinsan anjima muna guri d'aya fa"
"Ni gurin d'iyata zan kwana, domin kana ganin fushi take yi dani fa, don haka yau dole ka yafe muna daren "
"Farha!wallahi bazan jure ba, ki k'yaleta kawai, kinga daga mun futa da ta takura mana, ni kuma ki kula dani yadda ya kamata "
"Naji to, ka sakan mu fita, gada umma taji mu shiru "
"Ai tasan rarrashi nake yi, domin ita tace na biyo ki "
"A gadon da baba ke kwana muke fa"
"Ai ba wani abun bane, domin ni jikina da hannuna, basu da stop a joining gare ki, idan dai bazan ganki anjima ba, to ki bari na rage zafi anan "
"Aba Ikram, wai me ya sa baka k'oshi?"
"Idan dai ina tare da ke, ina kuma zancen k'oshi, dole mu d'inga ganawa da my favourite Boob's, don ko yaushe kirana suke yi "
Kiran wayarshi ya hanashi abun da yayi niyya na shafo k'irjin nata, ya d'aga wayar tare da cewa....
"Gani zuwa kawu "
Ya ajiye wayar, sannan ya kalleta yace....
"Ki wanke fuskarki mu fita falo, kawu yazo, zamuyi magana dashi "
Shiga tayi toilet d'in mahaifiyar tata, wanda sai da ta tuno da yadda yake lokacin da take raye.
Bak'in ciki taji ya k'ara mamayeta, ganin yadda toilet d'in yayi datti alamar cewa ko wani wanki na kirki toilet baya samu, domin an saba mashi da ana yi mashi, rashi yasa komai ya kasa yi.
Wanko fuskar tayi, tare da rufo toilet d'in da niyyar da wowa ta gyarashi idan aka k'are zancen.
Fitowa suka yi tare, inda Abdul -jabbar suka gaisa da kawu, da kuma wani d'an uwa baba dake zaune nan kaduna, wanda sai daga baya ya gano baba bayan shekaru masu yawa yana nemanshi a garin, sai gashi bayan rasuwar mama yagano inda baba yake, hakan yasa ko wanne lokaci yakan zo gurin baba, hakan yasa yasan halin da baban yake ciki yanzu, don haka sai suka had'u da kawu a nan gurin, don haka farha ba zata sanshi ba, sai da akayi mata bayaninshi sannan ta fahimta.
Kawu yace ma Abdul-jabbar da yana jiranshi waje zasu yi wata magana dashi.
Hakan yasa suka fita waje harabar gidan su ukku har da baba tanimu d'an uwan baba.
Bayan fitar su, umma ta shiga cikin d'akinsu farha na da, tayi sallah tare da ita da farha da ikram,inda farha tabama ikram sweet da biscuit suka shirya, da cew zata bita su tafi amma, farha ta yar da, tare da mamakin yadda wai Ikram ta iya fushi hakan, nan dai komai ya dai-dai ta tsakanin uwa da d'iya, umma nayi masu dariya.
Farha tace ma Umma...
"Umma zanje d'akin da baba ke kwana, na gyara mashi toilet d'in da d'akin, domin da alama ko shara baya iya yi umma, ni wallahi Umma ina tunanin wadda zata auri abba tsakani da Allah, domin mutanen yanzu kud'i kawai suke gani sai kiga sun lak'e mutun, k'arshe kuma su yau dare shi "
"Farha Insha'allah, zai samu wadda zata fiye mashi alkhairi, kawai addu'a itace abur da zaki bishi da ita, akan samun ta k'warai, amma zaman d'aici bai yi ba, a rayuwa, kije ki gyara mashi anjima zamu wuce gida, kuma sai ku tafi, gobe sai mu dawo"
Farha sauri tayi taje ta fara gyara d'akin tare da wanke toilet d'in,ta saka turare ta ko wace kusurwar d'akin, nan take ko ina na gidan ya d'auki k'amshi, haka falon ma, sai da ta gyarashi, ta ko ina, sannan ta shiga kitchen d'in shima ta gyara, duk da umma ta gyara komai da ta shiga, kitchen d'in na nan yadda tasan shi babu abun da ya sauya kamar yadda ta sanshi, komai tayi kyau, sannan ta dawo gurin umma suka zauna tana cin abinci da Ikram.
Kawu ke shaidama Abdul-jabbar cewa; sun yanke hukuncin auren umma da Alhaji Aliyu, domin ita kad'ai zata iya zama dashi bisa fahimta, domin ita tasan halinshi, kuma ita mace ce, bata da wasu shekaru wa'yanda zasu iya sakawa tace bazata k'ara aure ba.
Abdul-jabbar wani farin ciki ya cika zuciyar shi, domin dama burinshi kenan, domin Umma da baba, zaman su zai yi amfani, domin umma ba wai wasu shekaru gare ta ba, wanda zasu hanata aure ba, don haka wannan shawara tayi, kuma hukuncin yayi mashi dad'i,don haka sukace zuwa gobe insha'allah duk yadda hukuncin ya tsaya zasu tun-tu'besu da zancen, dama nashi ra'ayi suke so suji, to tun da ya zamo d'aya; babu wata matsala su bar zancen har gobe, da hakan suka watse.
Abdul-jabbar shigowa yayi cikin gidan da farin ciki, wanda nan take farha ta fahimci cewa, da akwai abun farin cikin da ya same shi, don haka ta ga nawar su ke'be taji me zai ce?
Kawai cewa yayi....
"To mu zamu tafi umma, in kuma zan wuce da ku ne? Sai mu wuce tare, tun da naga baban yanzu baya da wata matsala,gobe sai mu dawo "
"Ah ah! Ni dai ka barni gurin umma anan zan kwana, gobe sai muje tare acen, domin nayi kewar su wallahi "
Wata mugunyar harara ya banka mata sannan ya had'e rai, Umma na ganin hakan tagane nufinsa, don haka bata goyi bayan farha ba, tace kawai ta bishi suje.
Tashi tayi, da niyyar d'aukar Ikram da ke barci, umma tace.....
"Ku tafi ku barta, gobe idan aka had'a kayanta, sai ku wuce da 'yar ku, domin nima na gaji, yanzu muma za'a zo d'aukar mu "
Ba don farha taso ba, domin taso taje da Ikram sosai, amma dole ta hak'ura suka wuce.
K'ara yima baba sallama sukayi sannan suka wuce.
Shiga mota sukayi sai gidan su, wanda saukar su a motar, farha ta rigashi sauka, tare da cewa....
"Nagaji sosai, ko zan iya gyara gidannan kuwa?"
Kallonta kawai yayi, sannan tace....
"Zaki dai gajin yanzu"
Yana fad'in zancen farin ciki ne zaune a zuciyar shi, wanda shi kad'ai yasan abun shi.
Shiga sukayi cikin gidan, inda Abdul-jabbar da mai gadin gidan suka shigar masu da kayan su duka, farha hanyar d'akinta tayi, sai dai ko ina fes-fes, kamar da mutane cikin gidan, alamar anyi gyaran gidan kenan, domin k'amshin turaren wuta kawai zai shaidar da hakan da ya garwaye ko ina.
Toilet ta fad'a ta watso ruwa tare da d'auro alwallar isha'i tayi, tare da yin sallah sannan tasaka wata riga mara kauri jikinta, bata saka komai na underwears ba, rigar kawai ce jikinta, hakan yasa komai da ke jikinta zaka iya gani a rigar yadin da tasaka.
Fitowa tayi ta shiga kitchen ta samu indomie ta dafa nashi da k'wai, domin tasan bai ci komai ba, sannan ta cire mashi drink d'aya ta d'auka domin haurawa samanshi da abincin a hannunta, fito warshi wanka kenan, yana sallar isha'in da suka yi missing, zaunawa tayi daga gefen gadon tare da ajiye abincin gefen table d'in da ke gefen gadon, sannan ta ciro wayarta, ta tura ma rasheeda text d'in cewa sun shigo kaduna yau, kuma zata shigo idan ta huta, domin sun zo ganin baba ne da baya da lafiya, sannan tayi sending.
Ajiye wayar dai-dai da k'arasa addu'ar da yake yi, ya mik'e tsaye yace mata......
"Farha farin cikin kowa da kowa,sirrin nishad'i, sirrin da ke bayyanar da annuri, da ke bayyanar da bayyanar kawar da damuwar kowa, k'orama mai shayar da Abdul-jabbar sirrin ni'imar da ke kwance a natsatstsen jikin ta, me aka zo man dashi don farin ciki?"
Tun da ya fara wannan kirarin, farha ta saki baki tana kallonshi, domin kirarin yayi mata d'ad'i, sai dai wannan wasawar ta yau tafi ta ko wace rana, anya kuwa babu wani sirrin 'boye? Kallon sa tayi da guntun murmushi na mamaki mak'ale a bakinta tace....
"Anya! Wannan sirrin wasawar bazan nemi sanin hakan ba? Yau gaba d'aya a farin ciki kake, wanda ni nasan bani da wata k'ofar da zan sanya ka babban farin cikin, ko zan san me ke going a zuciyar sahibinah?"
"Sosai kuwa, yanzu zaki san komai, bayan kin ciyar dani, kin shayar dani, sannan kuma ki bani kulawar da kika saba bani ta hanyar tafiyar dani wani yanayin sannan zan fad'a maki gud albishir da bakina ke tafe dashi "
"To insha'allah zanyi abun da ban ma ta'ba yima sirrin ruhi na ba ayau, domin ya ji dad'in sanar dani me ke faruwa na farin ciki a zuciyar mu, duk da nasan nice dai farin cikin da kanshi da ake ambato,don haka kazo kaci abincin wanda ni zan ciyar da kai da hannuna gada ta yi sanyi "
Ta kowa yayi a hankali, tare da zaunawa gefenta, yayi ta gumi, tare da bud'e bakin nashi.
Ciyar dashi tayi tare da tafiyar da soyayya a gurin cin abincin, sannan shima yace bai yarda ba, sai ya bata taci, a hakan suka ciyar da junansu ta tsantsar k'auna, suka sha drink d'in, amma kuma hankalinshi naga abokan wasar shi da ke harararshi tsaye sak, wanda dama yafison ya gansu hakan ba tare da wani abu ya kare su ba,domin kada ya wahala gurin sarrafasu.
Zata mik'e don mayar da plate d'in kitchen, ya jawota ya kar'bi plate d'in ya ajiye gefe sannan ya ja hannunta zuwa toilet, don yin brush dukan su, tare da sanya mouth fresh suka fito, amma idonsa na kan abokan wasa dake kallonsa, domin yana ganinsu dai-dai babu wani makari gare su, hakan ya k'agu yaji su tare da shi, shi yasa ya d'auketa izuwa gadon shi, anan ya sarrafata ta ko wacr hanya, bayan ya yaraba jikinsu baki d'aya da kayan dake sanye dasu, k'amshin su ke tashi, tare da sanyi A.C, sannan kuma ga k'amshi turaren d'aki, sai abun yak'ara dad'i.
Hakan suke ta sarrafa kansu cikin burge junansu, domin yadda farha ke sarrafashi, shi kesa shi azama shima gurin ganin ya kaita k'ololuwar abun, sai dai kashh! Itama ta zama tero akan hakan, sai dai su bugi juna, sanin bata sallah bai dame shi ba, domin yasan farhar tashi nada dubara iri-iri gurin kawar mashi da komai.
Hakan kuwa akayi, domin a gefen tafiyar dashi a nan gurin, sai da farha tasashi d'auke wuta baki d'aya, domin abun da bata ta'ba yi mashi ba, shi tayi mashi a yau, ta firgitashi,ta sakashi yin sabbatu da kanshi, wanda sai da yayi tunanin anya itace kuwa?
K'are tunanin shi yayi akan son gano farha ce ko dai wata? K'arshe bayan ya natsu ya gane itace dai ke sarrafashi a yadda taso ta wata hanyar mai wuyar fad'i, sai dai gare su masoyan, domin ko na fad'i ba kowa zai gane hakan ba har ni d'in.
Jawo ta yayi jikinshi, tare da jawo bargo ya rufe rabin jikinsu yace.......
"My farha, mun kusa daina kuka har abada, domin zamu yi wani aiki wanda zai zamo wata inuwa mai garguwa gare mu, zamu dai-dai ta i'ya'yen mu a tafarki mai d'aurewa insha'allah "
Da sauri farha ta rik'eshi tace....
"Ban fahimce ka ba fa?"
"Eh, ina nufin zamu had'a auren Umma da baba, ba da d'ewa ba, wanda su kawu suka buk'ata, nima naga da cewar hakan, ko ya kika gani?"
Da sauri farha ta mik'e, tare da sakin shi ta zauna, ta jawo gefen bargon ta rufe rabin jikinta sannan ta rushe da kuka mai tsanani, wanda sai da Abdul-jabbar shima ya mik'e zaune, tare da kunna wutar d'akin ya rik'ota yace...........
*2 In 1* long page.
*Bee Been masoya*💞
[4/11, 6:46 PM] 💖HASKEN MASOYA💞: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAHðŸ˜ðŸ˜*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
# http://maryamsbello.blogspot.com
©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋
★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★
*_Alhmdllh! Nasamu sauk'i sosai, masu kirana,masu aiko sak'on su a akwatin sirri, masu kawo k'afafunsu domin ganina, to masha'allah, naji sauk'i sosai, banida wata matsala yanzu,sai fatar Allah ya k'ara lafiya mai d'aurewa._*
*_Ina godiya da addu'oin ku, Allah ya k'ara zumunci, mun dawo har sai ank'arasa insha'allah.😘_*
Page..73
"Subhanallah! My farha! Menene abun kuka? Bayan kinsan cewa hakan shi yafi dacewa da ayi d'in, na dad'e ina tunanin hakan a rayuwata, na dad'e dason wannan had'in ya kar'bu a zukatansu, domin nasan su kad'ai ne zasu rik'e maraicinmu, amma na kasa furta hakan ne, domin bansan ta yadda zasu kar'bi buk'atar tawa ba amatsayina na d'ansu, amma wallahi umma itace baba yakamata ya aura, amma kuma ina jin shakkun abun yanzu, domin naga masoyiyata kamar bata aminta da wannan babban alkhairin da naso muje gurin umma tare ba da buk'atar"
Da sauri farha ta juyo, tare da share hawayenta da suka rigada suka zubo masu zafi.
Sai dai hawayen farha, hawayene na farin ciki da jin dad'i, domin itama hakan shine burinta, zuwan labarin ne yazo mata da farin ciki, domin ta dad'e da son wannan alfarmar, amma tsoron yadda abun zai zama, yasata rufe nata sirrin.
Maganar ne, tajita a wani yanayi na farin ciki da murna, hakan yasa ta rasa abun yi sai hawayen farin ciki, domin ganin take yi, buk'atar tata tazo mata a sigar mafalki, ashe ba ita kad'ai ke da sha'awar hakan ba. hakan yasa tayi saurin juyowa tare da kallon fuskar Abdul-jabbar tace......
"Wallahi nafi kowa farin cikin wannan za'ben da hukuncin da kawu ya yanke, domin shine babban burina, amma narasa ta yadda zan 'bulloma al-amarin ne, wallahi inaso, hasali nafi kowa son wannan abun, kuka na, kukan farin ciki ne, kukan samun gata ne, yaya nah! Inason Auren umma da baba, domin nasan kukan rashin iyaye ya k'are muna, sannan mun k'ara zama abu d'aya, hakan yasa naji farin cikin nawa yazo man da kuka "
Murmushi yayi, tare da mayar da ita jikinshi, ya wani shafata, tun daga cikinta har k'irjinta, sannan yayi kissing la'b'banta ya dubeta da murmushi fuskarshi yace....
"Ina ma ace wannan d'an bak'in cikin bak'on naki bai zo ba, da wallahi yau wajibi na fanshi wannan farin cikin ta hanya mai inganci, hanyar da ban ta'ba zuwa dake ba, wato banda yake mugun bak'o, bai tashi zuwa ba, sai a irin wannan lokaci da farin ciki shine abokin mamaye rayuwar mu, amma babu komai, na kusa tsayar dashi da good baby nah mai zuwa "
Shafa marar yayi, wanda sai da farha ta saki ajiyar zuciya mai narkar da zuciyar Abdul-jabbar, sannan takai bakinta kunnenshi d'aya, tare da mak'aleshi jikinshi sosai, ta bud'e bakinta tare da murya mai sautin kashe zuciyar mijin nata tace.....
"A yanzun ma, me zai hana a shayar dani wani tarkon na love d'in? Ai bak'o babu ruwanshi da wannan k'orafin, domin gurin d'aya kawai ya hana ziyara, amma tunda akwai wasu guraren ai babu matsala sahibina, kawai ka narkar dani kamar dalma, a mak'erar sashen zuciyar ka, hakan d'in ma ai dad'i gareshi ko?"
Wani sabon mutuwar jiki yazo mashi, hakan yasa ya d'ago kan nata, tare da kallonta da jajjayen idon nashi, da wata buk'atar ta maye gurbi gareshi, wanda duk abun da zai yi da jikinta, yasan bazai kai gurin da shi kad'ai ya san sirrin abun ba, hakan yasa ya dubeta da kyau yace, cikin wata kalar muryar wadda farha kad'ai tasan hakan yace.....
"Farin ciki nah! Ni kad'ai nasan me nake ji idan ina tare dake, hak'ik'a farha inajinki a zuciyata ba kusa ba, hakan yasa nakasa control d'in kaina a kanki, a koda yaushe jin nake yi, sonki na k'ara ruruwa a zuciyata, bana gajiya dake, don Allah kisan yadda zakiyi dani, domin ina cikin farin ciki mara misaltuwa, dad'i bisa dad'i, duk da bamuji nasu ra'ayi ba "
Ganin yadda yake magana, da kuma yanayin yadda ya sauya rik'on nata, sai ta jawo yatsansa d'aya, da ya rik'e hannun nata dashi, takai bakinta tana tsotsa cikin wani salo.
Nan take Abdul-jabbar ya mutu a tarkon, bai tsaya wani zance ba, face wani nishi mai k'arfi da yaja, da yaye bargon da ta rufa jikinta dashi yabi bayan ta.
A daren soyayya kawai suka darza, mai nuni da gamsashiyar k'auna ciki, wanda ko yaushe; ganin junansu sukeyi tamkar sabbin amare, hakan yasa basa gane junansu,sai sun gama gamsar da rayuwarsu, ko da kuwa farha bata sallah ne.
Haka dai suka kwana, cikin mannuwa da junansu, da begen junansu har safe.
★★★★★
Tunda safe, farha ta tashi da d'aukin suje gida, domin tana son ayi zancen a k'are, tana burin taji amincewar umma akan wannan ra'ayi nasu, hakan yasa komai da sauri tayi shi ta k'arasa, hatta break d'in, matsama Abdul-jabbar tayi da su zauna da wuri su k'arasa sannan su shirya tafiyar, hakan yasa sukayi break da wuri.
Farha tafito wanka, amma gurin gyaran jikinta kawai, abune mai matuk'ar dad'ewa, wanda har Abdul-jabbar ya shirya, tana zaune ne kawai dressing mirror, shafa wancen, gyara wannan.
Sallama yayi yashigo, dai-dai da shafa janbaki a la'b'banta.
Hango shi tayi ta cikin madubin yana murmushi tare da nad'e hannuwanshi baya yana kallonta, itama murmushin ta jero mashi, sannan ta jujuya d'an k'aramin bakinta da ta shafa janbakin domin ya zauna dai-dai, shine abu na k'arshe da tayi a fuskarta, domin daga powder sai girarta da ta gyara, babu wata mugunyar kwalliya, amma kuma tayi kyau sosai.
Mik'ewa tayi, tare da saka ribbon a kanta ta d'aure, da sauri Abdul-jabbar ya iso gurin da ta ke tsayen yayi.
K'amshin turare kawai ke tashi jikinshi, ga mugun kyau da yayi, hangoshi tayi yana k'arasowa gurinta, hakan yasa ta saki gashin kan nata, tare da zaunawa, domin tasan, labarin gizo, baya wuce na k'ok'i, tasan zai chakumeta ne ko bata so ba, tun da ya ganta a wannan yanayin na d'aure da towel, bazai hak'ura ba, sai sun gana, hakan yasa ta zauna tare da rik'e k'aramin towel d'in.
Yagane nufinta, kuma bai daina zuwa ba, har sai da yakai gare ta. Dugowa yayi tare da aza kanshi wuyanta suna kallon juna a madubi, sannan ya
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 38 Chapter of 44