take guri guda.,da sauri yasakata qirjinshi..,d'agowa iman tayi tace...
"Kana kiran haske bayan gaka hasken baki d'aya..,toh ngd hakan,muje kaci abinci hakanan koh?"
"Umm haka za'ayi amma kawai don haka kike buqata..,amma ni ai kece abincina ganinmu tare ya wadatar damu amma muje..."
Rungume yake da ita har suka kai dining d'in anan ma wata soyayyarce ta shiga gaban ciyar da juna dasukeyi har aka qare cikin santi jabbar yagama cin abincinnan yanaci yana sakamata albarka....,qarasa cin abincin sukayi iman ta buqaci da su shiga gurin umma domin bazataji dad'i ba gsky ace yadawo tun d'azun kuma bai qara nemantaba..,ya yarda domin yasan iya ynx wannan matar ta fiyarta...,rufe qofar sukayi suka jera tare gwanin sha'awa sai part d'in umma..,sukayi sallama suka shiga tare umma kad'ai fallow d'in tana kallon t.v dake jone ga bango wata tasha take kallo wadda ake kira da sunna t.v tana kallon wa'azi ganin shigowarsu hakan farin ciki yakamata domin sunyi kyau sosai..,rage volume tayi.., iman da sauri taqarasa gurinta tazauna gefenta qasan kujerar...,ummar kallonta tayi sannan tayi murmushi batace komaiba..,shima jabbar d'in zaunawa yayi d'ayar kujerar da gefen su...,sannan yafara gaisawa da ummar tareda yimasa addu'ar nasarar da yaje nema,suka amsa ameen...
Hankalin iman na gurin farha son takeyi taga halin da take ciki domin tasan iya ynx kuka wajibi gareta duk da batasan meyafaruba tsakaninta da jabbar ba amma tanason ganinta...
Miqewa kawai tayi ta miqi hanyar d'akin da farha take....
Kallonta kawai jabbar yayi..,domin babu abunda zai kawo sbd yasan d'akin da take zama ne akwai abunda zata d'auka may b..
Iman tura qofar d'akin tayi..,duba farha tatakure cen gefe a gado taci kuka har tagaji ta takure guri d'aya shesshekar kuka kawai takeyi,da sauri Iman ta hau gadon tareda yaye hijab d'inda tasaka ta rufe kanta dashi tareda d'agota takira sunanta...
" yaya farha! Menene hakan ? Don Allah kitashi ki fad'aman meke faruwa sbd naga lkchn da yaya jabbar ya jawoni daga d'aki kina kuka..,shikuma yashigo fusace..,me yace maki don Allah...?"
Sai lkchn sannan farha tad'ago fuskarta duk tayi jawur sbd tsananin kukan da tasha ga ciwo datakeji kamar zuciyarta zata 'balle tadubi iman hawaye na zuba kamar ankunna famfo...,iman sharemata hawayen tayi sannan farha tace....
"Iman komai baiyyimanba domin nice nayimasa laifi, laifi mai muni,laifi wanda bansan mizanin aunashiba domin ban kyauta mashiba farko don haka bayada laifi abunda nayi masa ne shine yake dawowa kaina...,hakan kawai nasakani jin ina d'aya daga cikin wayanda suka sayi hasara suka adanata domin watarana tayi masu amfani kinkoh ga ga ranar nan tazo...,Iman zan koma zamfara domin bazan iya zaman kallon yaya jabbar nayiman kallon rashin yafiyaba..,may b idan nayi nisa dashi yadaina ganin mummunar fuskata zai iya yafeman..,hakan kawai shine end solution danake gani agareni..."
"Ah ah yaya farha babu inda zakije muna nan tare domin nasan ganina kad'ai a matsayin yr uwarki zaisa kiji sanyi wani abun...,zancen yaya jabbar kuma kidaina ganin laifinshi domin baisan abunda ke faruwaba a halin ynx ga rayuwarki..,hakan yasa yad'auka ziyara kika kawo muna wanda itama saida yayi mamaki..,yau yadawo banson natareshi da zancen ne domin nasan ranshi zai'baci gashi kuma yau yadawo..,amma kiyi haquri yaya farha zai gane komai kuma zai yafe maki da yrdar Allah,kitashi kiyi wanka sai nad'auko maki maganinki kisha kinji..,kidaina hawayen haka Komai muqaddarine an rubuta hakan gareki...."
Duban Iman tayi domin taji wani sanyi akan zancenta domin Iman akwai hankali..,riqata tayi tatashi takaita bakin toilet tadawo..,kitchen taje ta had'omata tea takawo ta ajiye yadda da tafito zata sha sai tabata magani kafin jabbar yaqare magana da umma...,haka koh akayi hatta kaya saida taga farha d'in tasanya sannan ta tafi...,itakuma sallah tayi tareda d'aukar al-qur'an tana karatu....
Fitowar Iman fallow bataga jabbar ba umma kad'aice zaune..,hakan yabata mamaki sosai..,gani inda jikkarshi take har itama again bai d'aukaba...,hr zata zauna umma tace...
"Iman d'auki kayan mijinki kibishi dasu gasu cen da yabari corridor d'azun ynx ma ya barsu yayi gaba..."
"Umma lfy kuwa..?"
"Qlau Iman kinji kije dai..,bakomai halin rayuwane kawai na d'an adam..."
Juyawa iman tayi da sauri tajawo trolley d'in tareda jikkar hannu d'aya wadda batasan yaje da itaba..,tad'auka tawuce zuwa part nasu..,shigarta taganshi tsaye alamar tunani yakeyi kuma mai zurfi..,ajiye kayan tayi da sauri ta matsa gurinda yake tareda rungumoshi ta baya ta axa kanta bayanshi.,hakan yasashi ajiyar zuciya mai qarfi....
"Yaya jabbar lfy kuwa., kafito baka jiraniba,kuma ynx nashigo bakaji shigowataba...?"
Juyowa yayi da ita jikinshi yace...,
"Gada kisake shiga gidan umma..,harsai inni nabaki izini..."
Dasauri ta tataso jikinshi harda matsawa baya tabud'e ido tace.....
"Koh menene dalili..?"
"Wannan dai shine ra'ayina kawai iman idan har kina son farin cikinah..."
Dasauri iman tafad'a kujerar bayanta tareda fashewa da kuka..,kukanda sai da hanzayen jabbar suka kad'a da qarfi...
Dasauri ya matsa kusa da ita tareda riqota........
*Bee Been masoya*๐
[2/20, 6:51 AM] 0mmer Farouk: ๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH๐ญ๐ญ*
๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
ยฉยฎ
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
๐๐๐๐๐
โ
TRUE LYF STORYโ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
*_soyayya had'in Allah..,soyayya gamon jinice had'uwata dake kullum farin ciki ke qaruwa gareni..,Aminiyatah Allah yabarmu tare๐_*
Page...
โ
3โฃ7โฃโ
"Iman menene abun kuka kuma?..,so kikeyi na shiga wani hali irin wanda nabaro baya..? Iman banison ganin farha koh kad'an ganinta na qaramani wani azaba a cikin zuciyata..,iman banison zuwanki gidan umma domin dole nima nashiga idan kina ciki..,kuma wlhy bazan iya ganin farha ba domin koh yaushe wani ciwo ke dawo man farko...,abunda baki saniba shine nabar son farha tun ranar da na fara gane ke wacece gurina don haka da sonki nake kwana dashi nake tashi iman banison abunda zai kawo naqasu a rayuwar auren mu.,kuma nasan zaman farha gidan nan watarana zamu sa'ba,dalilin fitowata daga gidan kenan umma tashaidaman cewa auren farha ya mutu baba yace bazata zauna gidanshiba umma tace ala dole nan zata zauna domin bazata yrda jinin baba ya halakaba domin shima yazama gata garemu..,toh tabbas na yarda da hakan amma gsky yadda takashe nata auren tsoro nakeji muma namu yasamu mtsl..,iman farha yr uwarkice kuma bazan rabakuba sai dai kituna itace tafara sakani ciwon da bansan maganinsaba sai a dalilinki,taqini batason ganina tayiman wulaqanci mafi muni rayuwata,haka akan kina tare dani ta yanke zumunci dake tsakaninta dake..,don haka banason ganinki inda take domin nima zanje duk inda kike..,kibarta tayi rayuwarta muma muyi tamu...."
Kuka Iman keyi sosai,wanda qoqarin zare jikinta tayi a jikinshi domin ta sauko qasa...,bai hanataba kuma itama bata daina kukanba har tasauko saman jikin nashi d'uqawa tayi a guwayyunta qasa ta aza hannuwanta alamar neman yafiya tafara magana cikin kuka....
"Yaya jabbar nasan ansa'bamaka sa'bawa ta har abada,nasan yaya farha ta musgunama zuciyarka da azabtar dakai da sonta..,bazan hanaka fushi da itaba kuma bazan hanaka yanke duk wata alaqa tsakaninkuba saidai kasani yr uwatace k'waya d'aya tak Allah ya mallakaman,bazan iya daina alaqa da itaba sbd jininace kayiman adalci kayiman lamuni gada naqi yr uwata qwaya d'aya..,yaya jabbar ina roqonka da kayafema yaya farha kurenta datayi maka farko domin wlhy sauyi nadama sun shiga jikinta sosai..,kuma da bakinta tace nane mamata gafararka domin tasan ta cutar dakai kayafeta koh tasamu sauqin jarabawar data risqeta...,yaya jabbar girman sona zuciyarka girman k'aunata gareka aminci da yrda dake tsakaninmu na wakiltasu duka zuwa gareka domin nema ma yaya farha yafiyar laifinta gareka...,koh da bazaka qara yimata maganaba kuma nima bazaka hanani ganin umma da itaba idan bakanan..."
Da sauri jabbar yariqe hannun duka biyu sannan ya tallabota yadawo da ita bisa qafafunshi yafara saka halshenshi yana lashe k'wallar fuskarta sannan ya kalleta yace.....
"Wannan ne kawai damuwarki..? Iman banison kukanki,banison abunda zai dami zuciyarki ina sonki so wanda bansan ya zan misaltashiba...,iman ke kad'ai nat isa tasani abunda banyi niyya ba,zan iya cewa nayafi farha don girman alqawalin da nad'auka nacewa bazaki ta'ba neman abu agurinaba kirasa duk da wannan babban laifine amma na yafe mata..,saidai magana d'aya bana burin ta had'amu da ita,kuma na barki kishiga part nasu amma tym d'in dawowata nasameki a part d'inmu basai na koma nemokiba...."
Da qarfi iman ta rungumeshi domin tasha cewa sai ta wahala kafin nema ma yr uwar tata yafiyarshi sbd ta munana mashi sosai...,saidai gashi girman sonta yayi tasiri zuciyarshi har ya furta yafiya nan take....
Tsananin murna da farinciki su suka saka iman matse jabbar jikinta tana jero godiya mara misali hakan taga wajibi tabashi tukuyci na musamman domin dole ta faranta mashi yau har yarasa gane kainai....
Turashi tayi jikin kujerar ya kwanta itama tabiyoshi ta haye ruwan cikinshi..,hannu tasaka ta riqe kuncinshi tareda saka yatsanta tsakiyar kunneshi..,bakinta takai cikin bakinshi tana wasa da halshenshi yatsanta dake wasa cikin kunneshi yasa jabbar mutuwa domin dad'in susar kunne kad'ai yafara tafiya dashi...,martani ya juyo dashi cikin bakin nashi shima ya cha'be halshen nata tsutsarsa yakeyi sosai lyk yasamu sweet itama hakan takeyi kuma hannun nata cikin kunnen..,jabbar sbd dad'in hakan har wata razana yakeyi sbd abun yazo mashi a sabon salo...,nan take jikinshi ya amsa saqo rikicewa yayi dama gashi mabuqaci zaharan kuma gashi ankira buqatar kusa..,hannunshi yasa tabaya yana lalabar zip d'in rigar amma bai jishiba kuma gashi yakasa magana sbd kasalar tayi yawa hakan yaketa shafar koh ina nata koh zaiji gurin da yake..,iman tagane me yake nema ban take tasaka hannunta gefe tayi zipping nashi baki d'aya,farin ciki ya kamashi sosai da sauri ya saka hannu ya zage rigar gefe ya xubar...,hakanan kuma brah d'inta itama taso bashi wuyar cirewa amma Iman ta sauwaqa mashi tacire mashi ita...,bakinshi kawai yakai da sauri cikin rud'ewa yafara tsutsarsu kamar wani baby...,hankalinshi yayi sama sosai hakan yasa yaji gara yakoma samanta zaifi gamsuwa..,juyeta kawai yayi kujerar yakoma samanta wasa yakeyi da komai na jikinta numfashin duka d'ayansu kawai ke kai komo a fallown sai A.C dake aiki..,iman naganin yadda jabbar ya rud'e tasan zai iya aikata komai fallow d'in domin taji miqewar abokiyar harkar tsaye jikinta...,kuma nauyin matsewar qirjin nata da yaqaru yasa tagane Hanan...., riqe mashi hannu tayi baki d'aya domin jin yana neman sket nata ya facce..,cikin kasalallar murya sexy voice nata yafito a hankali ta rad'amashi a kunne d'aya......
"Be a man fa..,muna fallow muje ciki kamar zaifi koh.....?"
Sai a lokacin ya tuno inda suke amma saida ya cire sket d'in ya zubar a nan sannan ya d'auketa yana mashalo sai d'akinshi domin shine kusa,fad'awa yayi da ita d'akin sai qamshi ke fita da sanyi ciki ajiyeta yayi saman gadon tareda kashe fitilar mai haske yafara cire kayanshi duka itama hakan ya maidata yabita saman gado....
Ayau Iman ita ke aikin bashiba domin samanshi ta hau..,duk wata dubara datasan idan tabi da jabbar zai suma itace yau tayi abunda yazamo farko a rayuwarta kenan burinta ta faranta mashi sosai gar burinta yaqarasa cika..,salo da kisisina irin na Iman shiya zautat da jabbar yaji babu wani abu dayayi saura a zuciyarshi na 'bacin rai face soyayyar iman zallah...,da sauri yamiqi hanya zuwa qofar sauke nauyinshi..,taimakamashi iman tayi yaje tareda runtse idonta domin tazaci zata sha wuya sosai kafin wucewa saikuma taji akasin hakan domin babu zafi sosai saima wani d'an abu dake ratsa abun mai dad'i...
Tsananin gid'ima yasa jabbar furta kalamin qarshe nacewa....
"Na mallaka maki kaina baki d'aya iman,nabaki dukkan rayuwata...,kuma nayafema farha laifin datayiman baki d'aya zamu zauna kamar yadda muka saba sai dai kisani dalilinki hakan yafaru...,Inasonki Iman,ina k'aunarki khadija,Raina fansa ne gareki...,na mallakamaki komai nawa haskenah...."
Iman rufe mashi baki tayi danata don tagane cewa jabbar rud'ewace yayi sosai gada zancen yafi haka...,shiru kuwa yayi yacigaba da aiwatar da aikinshi har natsuwa tazo masu dukansu.....
Gefe yakoma ya jawo iman saman jikinshi yana sakamata albarka yanayimata sannu..,tareda jadda damata cewa ya yafema farha albarkacinta kuma komai yawuce...,Qarshe ya rad'amata cewa me takeso yayimata alqawalli na har abada..?
Iman ta d'ago fuskarta takalleshi sannan tayi murmushi ta done fuskarta qirjinshi tace...
"Haskenah ai kacikan burina tunda albarkacina ka yafema jinina laifinta kuma ngd da wannan karamci dakayiman hakan..."
"Shiitt! Gada naqara jin godiya tsakaninmu..,kuma dukkan rayuwata ai takice abunda zanyi ai ke zakiyishi don haka godiya babuta tare dani dake...."
Murmushi tayi sannan tace...
"Yauwa natuna d'ayan kuma...,hmmm alqawalin bazakayiman kishiyaba har abada..."
Murmushi yayi sannan yaja mata hanci sannan ya rungumeta yace....
"Inada kamarki mai kaini duniyar taurari mezanyi da wata..,koh da yake ai baki fara kishinaba saida yau kikaji nabaki dad'i sannan zakice bakison kishiya..,toh kisaka ranki inuwa jabbar na khadija ne da 'ya'yanta wayanda ayau yasan ya dasasu a cikin wannan shafaffen cikin mai ni'ima..."
Murmushi sukayi dukansu suna juye juye agado..,iman nacewa ita bataji komaiba ai shine yayita sabbatu har baisan inda yakeba ...,shima yace mata ai itama harda nata yaji sunata gardama....
d'aukarta yayi sai toilet acenma wankan sukayi tareda bayyana so da k'aunar zuciyarsu har aka qare aka d'auro alwallar magrib da isha'i aka fito..,anan suka shirya junansu sukayi sallah suka fito fallow,anan iman taga kayanta birjit a watse da ya zubar..,kallonsa iman tayi shima yadubeta yana dariya,kwashe kayan tayi ta maida d'akin ta dawo sukaci abinci suka aza sabuwar fira har dare suna tare maqale bai fitaba..
Itama taji dad'in wannan rayuwar ta yau kuma batasaka ranta ga zuwa gidan umma ba domin bazatajeba sai in yace taje...,gabad'aya rayuwar tasu ta burgewa haka suka d'abbaqa abursu cikin burgewa jabbar tarai rayar iman yakeyi kamar k'wai k'waya d'aya a shayar da juna soyayya suka kwana.......
Jabbar yaji duniya bayada abunda yarage mashi face yasamu qarin arziqin da zai kyautatama mahaifiyarshi da iman da mahaifanta domin sune silar samun duka farincikinshi sun mashi gata sun mashi alkhairin dako mahaifinshi at nan iya karshi kenan don haka son d'iyarsu ya lunku a xuciyarshi....
Iman da farinciki ta kwana burinta fatar ta Allah yabata ikon kyautatama mujinta ta yarda zaiji babu wata bayan ita kuma Allah yabasu xuri'a d'ayyaba mai albarka kullum addu'arta kenan haka shima dakuma duk wani mai k'aunarsu.....
_Harda mu kenan damuke tare dasu mukace muma Allah kabamu ikon kyautatama mazajenmu,suma kabasu ikon kyautatamuna, natardani kuce ameen_
~Takunce dai masoya~
*Bee Been masoya*๐
๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH๐ญ๐ญ*
๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
ยฉยฎ
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
๐๐๐๐๐
โ
TRUE LYF STORYโ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
*_{FAL YAQUL KHAIRAN AU LIYYASMUT}_*
*_yar uwa,dan uwa,kufad'i alkhairee koh kuma kuyi shiru,hakan shine dacewa๐ค_*
Page...
โ
3โฃ8โฃโ
ยฎ Jabbar da iman kwanansu biyu basu laiqa gidan umma ba,suna gida tare kasancewar week end ne,hakan yasa bata damuba gurin tayar da hankalinta ba akan tashiga,sbd tafison yace sushiga sannan tashiga.
Umma ma hakan bata damuba, domin tasan cewa afusace yafita gidan akan bayason zaman farha gidan.
Ita kam farha damuwar ta har ta zarta misali,domin batason abunda zai ta'bi auren yr uwarta sbd a ynx babu wanda takeso sama da ita,domin taga iman ta zama jagoranta zuwa gurin nema mata gafarar kowa,hakan yasa taji babu wanda takeso kamar ta.
Kasancewar ynx tafara samun sauqin rayuwa,sbd yawan karatun alqur'ani da yawan addu'oi,sai komai yarage a zuciyarta,tana fitowa kama ma umma aiki, yin shara,gyara wuri dakuma abunda ba'a rasaba, hakan yasa ummar jin dad'i sosai, domin taga tafara rage damuwa kuma komai ynx a natse takeyinshi duk wani abu mai saka hayaniyya farha bata sonshi iya karta d'aki kwance da qur'an d'inta da littafan addu'oin ta sune abokan firarta,idan tayi nisa kuma sai ta tsaya tayi tunanen abunda ya wuce wanda tasan tayi jabbar ynx gashi k'anwarta ita ke amsar ragamar abunda ita tabari,gashi ita koh wanda taga shine daidai ita ashe babban d'an sa'bon Allah ne, sai tajuya ta nisa sannan sai tace....
"Allah tsine maka Anwar,Allah yasakamani,kaci amanata,ka yaudareni,gashi baniga tsuntsun banida tarko,ya Allah kasakamani "
Sau dayawa ko wanne tym wannan addu'ar ita farha keyi idan tazauna,har tazama jikinta da kuma abun ambatonta hakan yakesawa takejin komai yafara ragemata,saidai har ynx bata gurin bud'e wayar ta domin wata yanki ce ta damuwarta,gara ta haqura da ita kawai.
Kamar kullum,Iman da jabbar suna zaune suna fira,Kan Iman jikin jabbar, shikuma yana shafar kan nata suna fira gwanin sha'awa babu wata damuwa tsakaninsu sai soyayya da k'aunar juna itace tsakaninsu.
Ringing d'in wayar jabbar ke tashi, *silent turn* mai sanyi,hannu yad'aga daga jikin Iman yajawo wayar yayi picking nata, sallama yayi domin baisan number d'inba, ad'ayan bangaren aka amsa mashi tareda cewa....
"Abdul-jabbar ne..?"
"Eh nine,dawa nake magana..?"
"Kana magana da engineer Abdul-hafiz abuja ne,wanda kuka sauka gidana,nasan bazaka gane bane sbd d'ayan layina ne"
"Ah oga yagida da iyali?"
"Alhmdllh abdul, toh congratulation fa,naga exam tayi kyau sosai,kuma anyi nasara kasamu promotion mai girma bakaga text ba?"
"Oga wlhy banga komaiba,kuma wlhy ban saka ran cewa za aga sakamakon bane ynx sai wani lkch hakan yasa bandamuba gashi yau 3days da dawowarmu.."
"Eh gsky anyi nasara,Allah yatayaka riqo domin kasamu promotion mai girma anan abuja,don inajin zasu baka gida da abun hawa idan anyi dace.."
"Alhmdllh Alhmdllh, duk da banga text d'inba amma dole nagodema Allah abdul-hafiz,Ina godiya sosai.."
Sukayi sallama,jabbar ya aje wayar,tunda suka fara wayar hannunshi jikin Iman yake,itakuma d'aga idanunta tayi tana kallonsa,domin dagajin wannan wayar akwai alkhairi cikinta, kallonta yayi shima yayi murmushi tareda had'a fuskarsu guri d'aya yace....
"Alhmdllh my sweet,munqara samun girma domin ynx ake shaidaman exam d'inmu tafito kuma nasamu promotion d'in damukaje nema,saidai fad'aman akayi banga text nasuba.."
Wani miqewa iman tayi da sauri har yana riqata don gada tafad'i,itakuma jin dad'in zancen yasata rungumeshi da sauri tana murna tace...
"Masha'allah *farin cikinah!,* ubangiji Allah ya qara tabbatar muna da gsky wannan zance,naji dad'i wlhy har nakasa cewa komai *farin cikinah!,*sbd farin cikin dake raina bazai fad'uba kawai dai Allah yayi jagora da qarin bud'i mai yawa.."
"Ameen *hasken ruhinah* Allah ya tabbatar..."
Qara wani rungumeta yayi kamar zata barshi,itama rungumeshi tayi sosai, sannan ta juyo tace mashi....
"Yaya jabbar yaufa 3days bamu shiga gurin umma ba,kana ganin bazataga rashin kyautawar muba duk da muna kiranta a waya?"
"Toh ai kecen naga bakison rabuwa dani, dat is why ban takurakiba akan mushiga ba,kuma kinsan nifa gidan ne namu ynx sai slow, amma anjima zamu shiga,kuma ai umma zatayi mana lamuni fa sbd ynx muke cin amarcinmu dabanyiba baya.."
"Hmmmm toh naji bari na changr kaya kafin ka qarasa koh..?"
"Eh ai tare zamu shirya d'in,domin har gidansu mama zamuje.."
Murna kamar me gurin iman domin tanason ganin mahaifiyarta sosai.
Tare suka shirya,sunyi kyau abunsu sai qamshi sukeyi,iman gyale tad'auko qarami tasaka ajikinta sbd doguwar rigace tasaka, anan jabbar yayi tsaye harda nad'e hannunshi guri d'aya yana kallon ikon Allah,shin da wannan gyalen take nufin zata fita? Amma bari yagani, ita kuma kallonsa takeyi domin bata gane nufinshiba kuma yayi tsaye yakasa wucewa, hannunshi yanuna a gyalen jikinta alamar ta changr shi sannan suje, ba musu data gane sai takoma tasanyo babba kuma mai duhu,murmushi yayi sannan yariqa hannunta zuwa fita part d'in umma cikin burgewa.
Shiga sukayi fallow da sallama,umma da farha zaune suna lbr kuma suna kallo,domin hakan yakawo sauyin rayuwar farha da yawa tana rage damuwa, sallamar tasu ita tadawo da hankalin farha garesu bayan ummar ta amsa sallamar, juyowar farha tareda had'a idonta dana jabbar da hannunshi yake riqe dana iman, nan take farha ta d'uqar da kanta domin banda kunyar jabbar datakeyi ynx harda tsoron shi tanayi,domin tun ranar da yafara ganinta gidan har yakira mata banza da kuma wasu magan ganun da ynz ba lallai ta tunasuba taji tsoron shi yakamata, hanyar miqewa take nema amma kuma babu dama dole tazauna.
Sakin hannun iman yayi yaduqa ya gayar da ummar sannan yazauna kujerar,haka itama iman gayar da ummar tayi tareda yayar tata, takoma gefenta tazauna.
Ummar takalli jabbar tayi murmushi sannan tace....
"Baba nah! Nauyin laifin ne dana yimaka yasa kwana biyu akayi mana yaji, kuma aka hana d'iyata shigowa?"
Shima zancen dariya yabashi,domin hakane kuma haka yaso yafaru,toh amma dayaje gida iman ta changr komai kuma ba dalilin hakan bane yasa basu shigoba,dalilin soyayyarsu ce ta hanasu sakewa har su matsa daga wani guri,hakan yaqara kallon iman kafin yabada amsar tambayar ya lumshe idonshi itama ta mayar mashi tareda kashe mashi ido d'aya, lkchn da sukayi wannan abun duka a idon farha wanda saida gabanta yafad'i dum, jabbar ya kalli umma yace.....
"Koh d'aya umma, bahaka abun yake ba, ba fushi nayi dakeba kawai,a yukkan gidan ne sukayi yawa muka tsaya gyarawa,kuma abunda yasa bandamuba naga ai bake kad'aice gidan ba kuma ina kiranki a waya,amma don Allah kiyi hak'uri.."
"Ai dama bakomai naceba,nasan kafita kana fushine akan abunda ba wani abu bane,jabbar ka gado halin mahaifinka,domin mahaifinka akwai rangwame a zuciyarshi har ranar da yakoma gurin mahaliccinshi kuma kasan da hakan, mahaifinka kowa nashine kuma kowa yayi masa laifi idan yanemeshi gafara zai yafe mashi,don haka kaima kayi koyi danashi halin, farha dai tayi laifi farko wanda kowa baiji dad'inshiba kuma ynx tagane kuskurenta ta gyara ta hanyar neman gafarar kowa, toh kaga kaima kayafeta tunda har sadda tayi laifin sai Allah yashare hawayenka da Iman toh itakuma farha d'in sai kayafeta komai yawuce.."
"Insha'allah komai yawuce, kuma munkai qarshen maganar da iman d'in nace komai yawuce,kuma kema umma kiyafeni.."
"Bakomai,kuma ni bakayiman komaiba babanah Allah yaqara bud'i na alkhairee,yabaka ikon kyautatama iyayenka da kuma matar ka.."
"Ameen"suka amsa duka, farha da sauri ta sauka kanta qasa domin bazata iya kallon jabbar ba koh na second, magana ta fara....
" yaya jabbar don Allah kayafeman laifin danayo maka cen farko,nagane ban kyautaba,kayafeman koh zansamu wani haske rayuwata.."
Koh kallon inda take baiyyiba,domin shi yayafe mata laifinta, amma koh kad'an bayason ganinta ne,sbd ganin fuskarta yakeyi kamar baqin tukunya duk da take fara sol amma shi baqa yake ganinta, hakan yasa bako muryarta yakeson jiba wayarshi yake kallo tare dacewa....
"Ya wuce, Allah ya yafemu baki d'aya.."
Kuka farha ta fashe dashi wanda saida iman ta share mata hawayenta tareda cewa...
"Yaya menene abun kuka kuma,Bayan burinki naqarshe ya cika? Don Allah kidaina plx.."
Share mata hawayen tayi, umma tana kallonsu abun yayi kyau ba hayaniyya,domin tazaci za'asha wuya da baban nata gurin neman ya yafemata amma gashi cikin sauqi ba a wahalaba komai yawuce.
"Umma zamuje gidan baba mugano su Mama,sbd mun kwana biyu bamujeba saidai waya, zuwa anjima zamu dawo.."
Alamar shigowar text a wayarshi, yasa ummar dakatawa da amsar da zata bashi, dubawa yayi sai yaga numbr exam d'inshine akayo mashi text na tayashi murnar cin promotion exam d'inshi, kuma ana nemanshi next month zaifara aiki abujar, murna yafara tareda cewa....
"Alhmdllh umma naci promotion exam d'ina kuma sunbani girman mataki na goma sha biyu,qarqashin engineering, umma kitayani murna da addu'ar dace..."
"Kai Alhmdllh Alhmdllh babanah, ubangiji Allah yatayaka riqo da arziqi mai amfanin al-umma, sai dai naji kana kiran abuja zaka koma,amma bada iman ba koh..?"
Zaro ido yayi waje,wanda saida iman taji kunya alamar dai amsa zai bada,kallonsa takeyi tana hanashi amma saida yafad'a, iya wannan lkchn farha na kallon ikon Allah da saurarensu babu bakin magana, cewa yayi.....
"Umma ai baxan iya tafiya koh nan da cenba batareda iman ba,toh idan natafi ni kad'ai wazai dafa man abinci,kuma wazai kula dani yadda take kula dani? Ai tafiyar farko kawai at bada ita zan tafiba amma danaga yanayin gidan da aka bani zanxo nad'auki matata muzauna tare..."
Iya lokacin Iman rufe fuskarta tayi don kunya,maza babu kunya dai, wai yatafi da matarshi, farha iya lokacin qonewa kawai at batayiba domin ita kad'ai tasan me taji lkchn da yafad'i hakan,wani qaton baqin ciki yadawo a maqogaronta ya tsaya, 'kanwarta tasamu kulawa ta miji,gata wanda taga shine banxa ashe shine wayayye, yadda suke k'aunar junansu dagani har babu misali, wayyo ita tabani ta lalace, azuciya take zabga baqin cikinta wanda tarasa dalilin hakan sai cewa takeyi acikin zuciyarta...
"Allah yasakaman Anwar,danasani qeyace,zuciya baki kyautamanba.."
Umma taji farin cikin zancen jabbar,domin tasan yadda suke son junansu,saidai ganin yadda iman d'in tayi kyau tayi mul mul yasa ta'aza cewa koh Iman cikine da ita,sbd haka tace bada ita zaijeba, amma tunda farko yace shikad'aine zaije yaga gurin zuwa next komawa in ma cikin ne zai bayyana.
Jabbar yakalli umma yace...
"Umma zamu wuce gidan mama,daga cen sai na shaidama baba yadda abun yake.."
"Toh masha'allah, idan kunje muna gaidasu.."
Farha duk abun duniya ya dameta,kallon iman ta miqe har da gyara gyalenta da kuma cemata "yaya sai mundawo" shiya sanya farha cikowar hawaye amma basu zubo ba,kallon yadda suka jera gwanin sha'awa sun kama hanyar waje yaba farha damar cewa..
"Iman ina gaida mama da baba.."
Jabbar hannun iman yaja domin baison qara jin muryar farhar a karo na biyu, rufe qofar yayi suka wuce.
Umma tamiqe don zuwa d'akinta, tacema farha...
"Zanshiga ciki farha.."
"Toh umma afito lfy, me za'a dafa yau da marece..?"
"Komai kika dafa farha duk d'ayane zamuci.."
Wucewa ummar tayi ciki,haka farha d'in itama miqewa tayi zuwa nata masaukin koh gani batayi, tagodema Allah da kukan baizomataba gaban kowa, domin wannan baqin cikin yawuce guri.
Fad'awa tayi saman gadonta tafara
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 18 Chapter of 44