Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
taji farinciki mara misaltuwa domin wlhy hakan yayimata dad'i domin haka yasa take k'aunar Uwar mijinta sosai kuma uwa gareta...,taja kayan suka wuce..,suka shirya kwanciya suka kwanta..,iman nayin barci farha tatashi tanata kukan dana saninta....... Tabd'i zama gida guda farha da iman da jabbar...,chakwakiya🤕......... 🙏🏻🙏🏻🙏🏻afuwan banji garauba amma na warke gani gareku...,ina jiran comment naku..... *b̈ëë b̈ëën̈ m̈äs̈öÿä*💞 [2/20, 6:47 AM] 0mmer Farouk: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 *SO NE......* *DALILIN HAWAYENAH😭😭* 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 ©® Khadija bee bee Khadijabeebee@gmail.com My wattpad user name.... *khadijabeebee......* My Facebook page.... *beebeenmasoya* *I LUV YOU ALL MY FANS* 💋💋💋💋💋 ★TRUE LYF STORY★ ★★★★★★★★★ *_masoyan💧sone dadilin hawayenah!💧Inajin dad'in comment naku..,masu bani shawara ta prvt da group gabad'aya ina godiya sosai..,saidai kowa yayi haquri kawai..,domin littafin true lyf ne yafaru kuma banison na karkace daga yadda lbrn yaxo,idan nayi hakan lbrn bazaiyi dad'iba..,kawai kusaka kunne ku bud'e idanu kuji yadda abunyake💁🏼soyayyar ciki kawai ce tawa amma karin lbrn nasu Iman ne da farha.., Ina godiya ina qaunarku kuma nidai d'ince taku💞duk inda buk d'ina ke zuwa group ne koh ma ina ne ina k'aunarku baki d'aya..._* *Nayi mistake number jiya 3⃣4⃣🔛3⃣3⃣ agyaraman...* Page... ★3⃣5⃣★ ® Wayewar safiya Iman aftr tayi sallah..,tafad'a kitchen d'in umma domin gyaramasu break..,itakuma farha sbd rashin barci bayan tayi sallah assubahin barci yakwasheta nan inda tayi sallah..,umma kuma na d'akinta tana lazumin safe.... Ringing d'in wayarta dake gefenta tajiyo..,dasauri ta aje doyan da take ferewa taduba calling d'in.... " 'Dan halak d'ina shi baza'ayi tunaninshiba sai yaji jikinshi..." Murmushi tayi sannan tad'auka tafara da cewa.... "Kakoyi barci..? Wannan kira daga sama hakan da wuri kai koh k'oshi bakayi..?" "Hmmm morning dai haskenah...,yaza'ayi nayi barci bayan bamu kusa da juna..,jiya kin kashen jiki kuma kika tsere kika barni wlhy saidai natashi nayi sallah domin babu barci idona Ke kawai nake tunawa kuma kenaketa missing..,shiyasa naji gara naji muryarki ynx kafin na kwanta domin yau babu inda zamuje...,inama gidane da na 'barje gumina..." "Ahh shikuma sanyinah bayada aiki sai hmmm da hmmm koh?" "Eh lallai menene hmmm da hmmm..? Kice dai inada tanadi mai tsoka idan nashigo kisani ni koh abinci banaso naci kawai ki lula dani cen kad'ai nakeso..,kinyiman tanadin tarbona jibi domin bazan iya cika date d'innan ba zan tsero sbd gobe xa'a qarasa komai jibi zanbiyo hanya sauran aikin zan qarasashi a computer wlhy nakasa jure 3days d'in sucika..." "Nipa aiki nakeyi gada umma ta fito ban qarasa break d'inba idan naqare zan kiraka naqara jinka tunda yau ranar tamuce..., _my honorable missing you so much..."_ Maganar qarshe d'inda Iman zatayi gabad'aya saida tawani karya murya tayi qasa da ita sannan tafad'i kalmar missing d'in acikin kunnenshi....,nantake jabbar ya rud'e kiran sunanta yayi baki d'aya... " khadijah kinason namutune.? Wannan ai prvt voice ne amma kina yiman bayan kinsan bani kusa dake..,iman gada kijuyeni p..." Dariya tayi harsaida sautin dariyar yashiga cikin dodon kunnenshi..,kashe wayar tayi domin tasan idan ba haka tayiba wlhy koh ita bazatayi aikin datakeyiba..,domin feeling mai dad'i take shiga idan tana tareda mujinta...,aje wayar tayi tacigaba da aikinta cikin qwarewa ta qarasa takai komai gurin zamanshi ta kai break d'in fallow sannan tatafi tayo wanka,fitowa tayi sannan ta tayar da yr uwar tata akan itama tashirya suyi break... Bud'e ido farha tayi cikin mamaki yaushe barci ya d'auketa kuma.? Duba iman tayi kwalliya dai2 jikinta kuma saita burgeta sosai..,dubanta tayi sannan tayi murmushi tafad'a toilet d'in d'akin..,wanka tayi amma koh mai bata shafaba bale harta duba madubi...,domin inbanda haushi da kunburin fuska da jajayen idon kuka mezata gani a madubi..,doguwar riga kawai tazuba ta yafa gyalenta tafita... Isko umma da Iman suna fira ga abinci gabansu amma kuma basuciba domin ita suke jira..,farha sun burgeta domin zaman amana sukeyi tsakanin uwar mijin da ita kuma sonta takeyi kamar raida ajali..,saida hawaye suka so fitowa amma sai taqi bari su xubo...,duqawa tayi tagaida Ummar kanta noce,ummar ta amsa sannan Iman tazuba mata nata karin...,faraci tayi kuma saitaji ta qoshi domin ba komai naci ke burgetaba sbd halin damuwar datake ciki tea d'in ne kawai tashanye amma sauran takasa tsaye tayi kawai tana tunani..,sukuma Iman da umma fira sukeyi suna dariya.... Farha hawayene keta zuba tana tunanin *SONE DALILIN HAWAYENTAH!* Gashinan takasa sukuni ganin wasu cikin farinciki har burgeta sukeyi gata itakuma duniya ta kad'ata..... Juyowa da umma zatayi tayimata magana sai kuma taga farha na hawaye ga abinci gabanta takasaci tariqe kai tana hawaye nz baqin ciki...,da sauri ummar tace...... "Subhanallh farha menene kuma abun kuka anan..? Kizamo mai tawakalli a rayuwarki..,rabuwar aurenki da d'an iskancen ai abun farin cikine..,kid'auki cewa ita qaddara wata abuce da Allah kirubutoma bawanshi tunkafin a haifeshi...,an qaddaro haka rayuwarki zatayi don haka kidaina kuka kizauna damu cikin aminci da yarda da juna...,Na za'bi kizauna nan ne domin kisamu safsafcin rayuwa kinga kirageman kewar zama ni kadai nima naragemaki...amma kuma kinqi gane menene nufina......,nakira mahaifinki nafad'amasa ansakoki jiyan bayan kin koma kuma saki ukku..,shine yace ace kiyi zamfara cen gurin dangin mamarki kizauna domin gidanshi babu space na zamanki..,na amsa masane kawai kuma bansanar dashi nan xanbarkiba..,amma inkinfison zamfarar sai kishirya kitafi cen......" Share hawayentah Iman tayi sannan tace.... "Yaya farha kiyi haquri ki rungumi qaddara...,kuma nima zamanki anan nake ganin zaifi sbd kinga kinfi sabawa da garinnan idan kika koma zamfara bazakiji dad'in zamanba gurin innaba...." "Umma nagode sosai Insha'allah zan xamo mai tarbiya da kiyaye duk abunda akace bashida kyau..,domin naga Rayuwa rayuwa kuma taganni...,Ina godiya umma domin naqiku farko gashi ynx kice ginshiqina....,kuqara yafeman..." "Bakomai komi ya wuce....,ki saki jikinki koh kinsamu jikinki yazamo naki...." Murmushi sukayi dukansu...,Iman takwashe kayan tamaida kitchen wayarta nata qara amma saida takai kayan sannan tadawo tazauna gefen farha..,amma bata d'aukaba saida umma tace mata wayarta na ringing p..., d'aukar wayar tayi tayi hanyar d'akinsu...,tana murmushi da jin kunya...,ummar murmushi tayi domin tanason Iman rayuwarta sbd akwai kunya da sanin yakamatarta...,farha ma burgeta qanwar tata tayi domin tasan iman daban take a rayuwarta..... 'Daki tashiga tafad'a saman gado tana murmushi ta kwanta...,pillow tajawo ta'axa saman cikinta tariqe pillow d'in da hannunta d'aya..,hannun d'aya riqe da wayar picking tayi..... "Hmmm sirrin ruhi..! Duka ynx hour nawa da wayarmu amma kuma harka kasa haquri kakira..." "Eh dole nakasa haquri nakira nashaidamaki gobe insha'allah zamu dawo domin komai nawa yazama normal..,missing naki zai kasheni iman gara nadawo nadinga jinki a damana shine babban burinah..,wlhy kigyara komai naki gobe dana dawo zamuwuce part d'inmu nima kiji dani..." "Kai amma nima wlhy nayi murnar dawo wanka domin nimapa nayi missing naka sirrinah..,eye lallai gobe gidanmu zai qara cika..,akwai fira kenan..?" "Bangane gidanku yaqara cikaba...,bangane akwai fira ba sanar dani wayanne bak'i mukayi gidan namu wayanda firar zata qara yawa dani..?" "Kaine dai baqon babu wani..,dani da umma ne agidan kawai...,idan kadawo ai munqara yawa koh..?" "Hakane haskenah!" Yayi dariya itama tayi..,sunanta yakira har sau ukku.... "Iman Iman Iman.." Itama ta amsa sau ukku..,sannan yace.. "Wlhy missing naki har baya misaltuwa kifad'aman wanne farinciki kika shirya shayar dani shi gobe idan nashigo...?" "Farinciki mara misaltuwa zan sanyaka hasken Ruhina..,ni takace nabaka dukan sirrinah..,zanyimaka tanadin farin ciki nishad'i da zance kala kala wanda nake ganin girman k'aunata zata saka a kar'baman akuma yadda dani acikamani burinah...." Wani dad'i yakashe jabbar domin yaji dad'in kalamanta shima tsaye yake amma saida yasamu gurin zama sannan yasaita muryarshi iya sigar d'aukar hankalin matarshi yace..... "Burinki buqatunki sun gama cika...,domin ni nakine kome kikeso zanyimakishi da hanxari ba guna guni...,domin nai tattali naso, nasan zaki kuladani goben dakuma k'arshen rayuwarmu insha'allah Ina way gobe 10:am ina tare dake...." Dad'i Iman taji..,harda wani mirginowa tayi takifa cikinta saman gadon tana wasa da k'afafunta d'aya bayan d'aya....,sai murmushi takeyi ga shi duk Zance d'aya sai tayi shagwa'ba d'aya ciki...,shikuma kamar wanda ke ganinta sai rarrashinta yakeyi....,iman na wannan halin farha tashigo d'akin,itama datasan hakan zata iskota tana waya dabata shigoba..,domin iman kwatakwata bataji motsin qofa ba kuma koh qofar zatayi qara baji xatayiba domin ta tsunduma takai qarshe..., maganar da farha tajiyo taqarshe ita tasakata fita da sauri..... "Ni takace..,kuma kasan batun yauba na mallaka maka kaina zaka iya shaidar da hakan tun daren dazaka tafi kasan Iman takace domin da miki kaje kabarni wanda sai dana sha gashi don hakama ni idan kadawo wancen wasan kad'ai zamuyi bada wannan mai zafiba...." Farha najin wannan gabanta yafad'i ita tabani ta lalace..,anya zata iya zama wannan gidan kuwa..? Domin wlhy duk al-amarin duniya yaqarasha mata kai...,toh kuma idan tabar gidan taje ina..? Ita tabani ga qanwarta tafita komai ynx wanda ita take gani acen baya tafita komai..,gashi koh a soyayya kawai tafita komai wai ita Allahn ta...., Dasauri tafito d'akin tajingina jikinta da qofar ta duqe nan tana kuka..., "naga Rayuwar taurin kai ni farha...,gashi dana sani duk inda nayi don samun sauqi sai bina yakeyi..,gashi Allah yayima yaya jabbar babban sakamako gashi da qanwata yake more rayuwa ni kuma koh alamar hakan ban ta'bajiba bale har nagane me at cikin aure sai wahala tun ranar da aka kaini har yau cikin halaka nake...,Ya allah kagafar taman laifukana koh nasamu sanyi...." Tana haka duqe sai jin tayi an riqota kamar daga sama domin tsananin kukan datakeyi ya hanata taji motsin mai fitowa.... "Yaya farha wai menene hakan? Koh yaushe kuka koh wanne lkch kuka gada ki halaka kanki p, kisama kanki ciwon zuciya...,ni nayi tunanin zamanki kusa dani zaisa kirage damuwa hakan yasa naji dad'in hukuncin umma data yanke na xamanki anan domin nima zanfi samun natsuwa..,tashi mushiga ciki, don Allah kiyi shiru hakan..,inbaso kikeyi nima na shiga halin damuwarba...." Miqewa farha tayi tadubi fuskar yar uwar tata, kuma sai takawar gefe...,iman murmushi kawai tayi taja hannunta suka koma cikin d'akin bakin gado tazauna itama hakan...,farha tadubeta tace... "Iman don Allah kitayani addu'a Allah yayayeman damuwata,kuma inason Idan yaya jabbar yadawo ki nemaman yafiyarshi may b sanadiyyarki ya yafeman Iman naci mutuncin yaya jabbar wanda nasan zaiyyi wuya yayafeman a gabanshi nake zagin mahaifanshi naci masu zarafi gashi mahaifiyar tashi ita tazamo gatana mahaifana nabijire masu suma sun bijireman ynx..,iman kixamo gatana duk da kema na muzguna maki farko..,kitayani neman gafararshi koh nasamu sauqin azabar rayuwa..." Rufe fuskarta tayi da gwiwarta tana kuka..,iman kukan ne at bataso taga tanayi domin shi ke 'bata mata rai..,d'ago kan nata tayi ta riqo hannunta tace.... "Yaya farha riqa hannuna kamar yadda kike riqeshi a lkchn da muna zuwa islamiyya tare..,kiriqe hannuna kamar sadda kike riqewa idan munayin wasa..,ni qanwarkice tajini kuma bazan barki ba...,nasan k'addarar rayuwace takawo rabuwarmu farko kuma sai gashi taxamo itace taqara sakawa gashi mundawo guri d'aya..,kisaka aranki k'anwarki bata ta'ba bijiremakiba kuma bata ta'ba riqe abunda kikayiba a zuciyartaba don haka kisaka aranki ni nayafe maki har abada kuma komai yawuce hakan yasa nakeson ki manta da komai kikoma farharki tafarko gwana gurin kwalliya da gayu...,sannan zancen hubbinah kisaka a ranki ya yafemaki domin duk abunda nakeso yana yimanshi kuma zaiyimanshi..,don haka danuwa ki kawar kawai insha'allah gobe yana hanya da ya huta zamuyi maganar dashi..,koh ynx damuwarshi at banso baya kusa dani amma idan yadawo lfy komai normal kinji yayatah..." Murmushi sukayi dukansu..,farha tace.., "ALLAH YADAWO DASHI LFY.." Suka amsa ameen..,farha tayi toilet domin yin alwallal sallahr zuhuri domin an fara kira..,itama iman ita tayi sukayi sallah acikin d'akin iman naqarasa sallah tafito nema masu abincin rana.... Farha al-qur'an tad'auka tafara karatu... A yinin yau haka tayini tanayi a d'akin..,idan iman taga zata takurata da wayar datake da oganta sai tayi waje cen su'barje guminsu duk da firar tafi dad'i a kwance amma gara tabarta tasamu sanyin rayuwa...., Adarema haka sukayi dai.,babu wata mtsl farha idan tayi karatun tana samun sauqi..,hakan yabata damar turama rasheeda saqon sakin da akayimata kuma tana gidansu ummar jabbar koh da zata nemeta.... Wayewar safiyar da jabbar zai dawo..,iman taje part d'insu tagyara tasaka turare takoh wace kusurwar tagidan ta wanke toilet toilet nasu komai nagidan lfy qlau..,saidai dafa abincinne dole part d'in umma zatayishi domin zaifi sauqi d'auka..,sukuma yabar masu nasu anan...,hakan koh akayi umma kallonta kawai takeyi tana kaida kawo sbd taron miji...,inta wulga nan ta wulga cen sbd yace 10:am zai dawo nan take tafara aikin cikin qorewa gidan yafara amsa zuwan baqo... Farha tataso domin riqama iman aiki..,amma iman tace tunda bata qarasa warkewaba kawai tabarta ita tayi ai tasaba..,umma ma tace taqyaleta taje tayi karatunta kawai... Kasancewar ynx farha saida glass take ganin koh wanne karatu sbd bugun da Anwar yayimata afuska yaso ta'ba lfyr idon wanda likitan yace tafara using medical glass domin tasamu sauqin gani... Tana zaune Iman taqarasa komai tad'auki nasu zuwa dashi part d'insu..,itakuma umma tace zataje mak'waftansu barka zata dawo kafin jabbar d'in ya iso.., Iman kwaso kayan da zata sakawa tayi daga part d'inta tayo part d'in umma anan zata gyara domin tasan dole nan zai fara sauka..,hankali kwance take aikinta domin duka ynx 9:am tayi amma zata shirya dai...,farha kallonta kawai takeyi wani lkch kuma sai tayi tagumi hannunta take sakawa ta tallabe fuskarta tana kallon iman har tawuce d'akinsu..,hakan yasa tazauna anan fallow d'in tana karatunta na qur'ani.... Jabbar tun 8:30 suka sauka don haka yawuduri yima iman bazata kawai basai yakirataba kawai taganshi..,9:05 dai2 yashigo gidan nasu...,part d'in umma yayo domin yasan cewa Iman nacen...,tsayawa yayi bakin qofar fallown koh zaiji d'uriyarta yafad'o kawai taganshi..,shiru yaji hakan yabashi damar turo qofar a hankali domin yabaro kayanshi a anan corridor d'in shigowa...,hangota yayi zaune ta done kanta da hijab jikinta da alama chatting takeyi injishi...axuciyarshi yake cewa. "Haskenah har ynx ba a daina saka hijab d'inba duk da an tsufa gaban ummar amma kunyarta akeji ikon Allah.." Ahankali yataka domin ya cire takalmanshi bale aji sautin takalmin..,saidai itakuma tadaina karatun tunani kawai takeyi tariqe fuska da hannunta...,da sauri yamatsa kawai yakai hannu ya rufe mata fuska.... Razana Farha tayi domin lalaba hannun namiji datayi a fuskarta ga qamshin turare na tashi takoh ina...,sai cewa tayi.... "Hasbunallhu wani'imal wakeel..,subhanallh.." "Hmmm me kike tunani bayan gani nadawo kuma a bazata...." Sakin fuskar yayi da sauri yaduqo yace.. "Sorry sanyinah..! Na razanaki koh..?" Jin muryar da farha tayi yasata razana tareda nisanta numfashinta dogo..,amma bata juyoba saida yaqara yin magana tareda dafata.... "Nace sorry koh,kuma nasan za'a yafeman a juyo naga hasken annurin zuciyata..." Dasauri farha tamiqe tsaye ta juyo...,idonshi na sauka fuskar farha sai ya had'e fuska..,tareda kallon tsana a fuskar da yad'ad'e da roqon Allah gada ya had'asu koh a mafalkine domin ya manta da tsarinta baki d'aya ya wani ja da baya tareda kare fuskarshi da hannunshi yace.... "Mtswww Subhanallh..,Allah dai ya'isa wlhy ta'baki kawai danayi...,shin ubanmi kika shigo gidan nan yi kuma...?" Gaba yayi abunshi domin maganarta ma bayason ji bale amsarta....,hanyar d'akin da Iman take kawai ya banka qofar da qafa ya fad'a..,dai2 da fitowar Iman gurin wanka ganinshi tsaye rai 'bace yasa gaban Iman fad'uwa... Hijab kawai yajawo gefe yajefa mata tasaka..,sakawa tayi da sauri domin batagane kanshiba..,hannunta yaja kawai yafito da ita fallown farha na duqe na kuka jikin kujerar datake zaune..., Jabbar hannun iman yaketa ja itakuma tana biye dashi babu sauqi tafiyar bud'e qofar yayi suka fita... Sai lkchn Iman tagano mtslr datakawo hakan magana take yimashi amma banxa bayajinta yayi hanyar part nasu da ita......... _ιnα godιyα мαѕoyαnαн dα тα αzιyαrĸυ αĸαιnα..,ĸυмα nαgα ѕo nαgα ĸ'αυnα ĸυмα nα αмѕα ѕυnαn тα мαѕoyα😍doмιn nαgα cαllιng nαgα мeѕѕαgeѕ nα cнαrт dα nα тrυe мeѕѕαge nαgode nαgode.....,qαrѕнe ĸυмα αυnтy υωαnι тαyι ѕнαнαdαne ĸαωαι мυтαyαтα мυrnαr dαce dα αĸe ѕαrαn тαyι...._ _αllαн yαĸyαυтα тαмυ вαyαn тαѕυ_👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻 *ON MY WAY 2 SOKOTO CITY🚗🚗🚗🚗🚗..,PLX PRAY FOR US* *b͓̽e͓̽e͓̽ b͓̽e͓̽e͓̽n͓̽ m͓̽a͓̽s͓̽o͓̽y͓̽a͓̽💞* [2/20, 6:51 AM] 0mmer Farouk: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 *SO NE......* *DALILIN HAWAYENAH😭😭* 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 ©® Khadija bee bee Khadijabeebee@gmail.com My wattpad user name.... *khadijabeebee......* My Facebook page.... *beebeenmasoya* *I LUV YOU ALL MY FANS* 💋💋💋💋💋 ★TRUE LYF STORY★ ★★★★★★★★★ (`’•.¸ (`’•.¸*¤* ¸.•’´)¸.•’) *I'M BACK MASOYA* ♥ *** *LOVEYOU **** ♥ (¸.•’´(¸.•’´* :* `’•.¸)`’•.) Page... ★3⃣6⃣★ ® Riqe yake da hannun Iman,bai daina janta ba har saida yashiga fallow d'insu,anan ya azata kujera yad'uqa yadafa guwayyunta fuska had'e domin girman baqincikin da ya lullu'be tarin farin cikin da yazo dashi..,iya lokacin Iman tagano dalilin yin hakan,itama sai ta d'auke kanta gefe tana tunani batace komaiba,saidai yakamata tabi abun sannu domin ansa'bashi sosai,maganar da fafarane shi yasa tajuyo domin dubansa..... "My star! Sorry nazomaki a bazata kuma sai nasamu abunda banyi tsammanin samunshiba a gidanmu..,qarshe kuma hakan yajawoman yayewar farin cikinah shiyassa bana burin k'ara 2mnt a gidan har sai tabar gida dalilin ne kuma yasa bazan iya barinki cikiba domin nasan dole nazauna domin ke, hakan yasa idona rufe na jawoki domin bana buqatarki gidan har sai waccen ta tafiyarta..." Iman kallonsa kawai takeyi domin tasan dole hakan yafaru,kuma taso jawo fushinta da sauri amma ina ko tayi batada gsky domin a halin ynx shine da gsky don haka abunda arziqi baiyyiba tsiya bazata aikatashiba hakan yasa ta sauko sosai daga fushin nata tadubeshi har da riqe hannun nashi da yadafa qwuwayyunta dashi,kuma saitayi murmushi tace.... "Haba dear ynx wannan kad'ai shine dalilin wannan fushi mai girma harda jawoni da qarfi..? Sbd tsoron halinda naganka kad'an ya rage wlhy nabuge goshina a qofar damuka biyo..,hmm ashe wannan ne kad'ai mtslr..,toh ga missing ga fushi wannene abun d'auka da ajiyewa aciki...,fushi koh koh hasken naka..?" "Wanda haskenah taga yafi chanchanta dani..?" "Na farko dai gashi koh kwalliya ka hana nayimaka..,Na biyu kazoman a bazata domin ba tym d'inda mukayi dakai kenan ba..,Na ukku ka yanke abunda nayi tanadi idan nice nafara ganinka..,kash saigashi banice frst ba..,dakasani da kakirani before..., amma ynx ma ai komai bai 'baceba ka manta da kowa da komai kad'auko hasken kah ta haska ka maka zuciyarka..." "Amma ina umma da waccen zata shigo muna gida kawai don 'batamuna zama...?" Iman taji zafin zancen dayayi.,amma kuma idan baka iya kama 'barawoba dole 'barawo ya kamaka dole tabiyo ta kissa da qarfin yawan soyayyarta gareshi har buqatar lallashin shi ta hau tazauna dole tasaki jiki da shi dole tayimashi abunda zai so kuma yaji dad'inshi kuma dole tayarda tazamo tashi tako wace hanya baxata yrda ta bijire mashiba a nauyin buqatarshiba domin da hakan burinta zai cika..,qara riqe mashi hannu d'aya tayi tasaka hannunta d'aya a bakinshi ta matse yatsanta da bakinshi tace.... "Shiiit! Ka adana dukkan wayannan tambayoyin domin irin wannan tym d'in basuda amfani a gurinmu..,idan kuma kanaso mu'bata farin cikinmu da kukana toh nabaka amsar tambayarka..." "Noooo ai ganinki yakawar man da komai Iman..,hope dai za'a tarerayeni a shagwa'bani yau nagane amarcina ynx zanyishi domin ranar ai banyi komaiba koh..?" "Ehh sosai farincikin Iman..,kuma hasken iman mai dusashe duk wani duhu nata da ya doso..,kuma mai cika burin Iman kuma mai yafiya ga iman da waninta komai girman laifin da iman zata aikata..,gashi kaqi barina nashirya katareni da towel a jikina ga kayanka a corridor fushi yahanaka d'aukowa..,gashi kuma inason naga kaci kaqoshi..,amma kuma duka shirina yana gidan umma yaza'ayi nad'auko nazo nan nashirya tunda hakan kakeso nima kuma hakan nakeso..,naje nad'auko koh...?" Wata doguwar runguma jabbar ya kawoma iman wadda saida yakai numfashinshi nason tserewa..,domin wlhy arayuwarshi baita'ba mafalkin samun sauyin rayuwarshiba kamar iman qarshe baisan ta'iya kwantar da fushi ba sai yau..,mamakine yakamashi shiyassa yarasa abunyi face ta rungomota taji sanyi..,iman fa yau duk abunda zaiyyi bazata hanashiba domin tasan cewa dole tasayar da komai nata domin cikar burinta naganin yayafi yr uwarta domin tasamu sauqin rayuwa..,kuma taga yadda tsanar yr uwar tata tayi yawa a zuciyarshi sosai dole tayi dogon yaqi da jahadi duk da taji ciwon ganin yr uwar tata amma dole ta danne ta siyo farincikin mijinta farko sannan nata... "Kaga ynx katashi mushiga ciki..,gada kaqare anan idan kanatsu Iman ai takace daga ynx har dare har gobema na mallaka maka ni a matsayin welcoming naka..,amma ynx muje ciki kashirya kaci kasha sannan iman kuma is free amma inta gyara koh...?" "Alhmdullh Alhmdullh Iman ina mata suke? Suxo suga yadda mace mai hankali tasan k'ofa da saqon cikar farincikin miji da biyayya..,iman koh a mafalki banta'ba yrda hankalinki da basirarki yakai nanba..,tabbas hankalinki yagirmi shekarunki..,allah yabani ikon kyautata rayuwarki...." "Hmmm farin cikina ameen amma kad'agan muje ciki kaji koh..?" "Wlhy bazan iya komaiba bazan iya cin komaiba bamu ganaba haskenah..,nifa da towel d'innan nafi gane waye ni..,nayafe kwalliyar dressing d'in naki a towel kinfi domin basai na wahalaba gurin ganawa da abokainaba don haka cireman hijab d'in nan naga sunyi missing d'ina koh nine nayi nasu..." Hijab d'in yacire..,iman bata hanashiba.,har yacireshi idonta rufe yake gabanta na fad'uwa kuma tunanin kukan farha shi take gani a idonta dole tazamo silar share hawayen natah.,kuma yafuwar jabbar ynx itace abur nema..,don haka duk azaba ta sallamama jabbar kanta duka.... Facce towel d'in yayi da qarfi..,anan iman ta bud'e idonta suka had'a idanu nashi idon sun fara changr launi murmushi yayimata tareda lumshe mata ido..,itama hakan tayi mashi saidai tariqe hannunshi murya qasa qasa tace..... "Kabari kaci abinci plx..,domin nasan koh break bakayiba domin naji cikinka bai tasoba.." Juyamata kai kawai yayi alamar ah ah sai inyadawo sannan don ynx yatafi..,runtse idonta tayi kawai..,'balle towel d'in yayi baki d'aya,qara saka hannunshi yayi zai qarasa bud'e towel d'in..,da sauri iman ta riqe domin zai qarasata zindir tunda wanka tafito komai babu jikinta sai towel d'in,gashi fallow suke bare ta qyaleshi, riqe toiwel d'in tayi da hannunshi tace..... "Muna fallow fa,kuma kasan kowa zai iya shigowa yaganmu a hakan tunda qofar ba ayi key nataba kashigo a fusace..." Kallonta kawai yayi domin bayama gane metake fad'i barmata towel d'in yayi yafasa cireshi baki d'aya amma yakai hannunshi qirjinta wanda wani riqo da yayima d'ayan qirjinta saida tayi qara sbd azaba,kanshi kawai yasaka tsakankanin qirjin nata yana shaqo qamshin sabulun datayi wanka dashi har wani jujjuya kanshi yakeyi hakan yasashi mayar da bakin nashi izuwa qirjinta yana wasa da halshenshi saman abokan wasanshi nantake iman itama jiki ya sauya domin daga haka yake kamo makwancinta, jikinta ya mutu sosai hakan yasa hatta towel d'inda tariqe tasakeshi batareda tasaniba ita da kanta takai bakinta cikin bakinshi nan take zancen yachangr salo a fallow murzar junansu kawai sukeyi a kujera hakan dasuke kawai feeling ne mai dad'i, jabbar lallai yagane cewa Iman itama tayi missing nashi sosai, soyayyarsu sukeyi a fallow ta kewar junansu duka hankalinsu yana wani guri amma ba kusaba... Jabbar qoqarin lalabar babban guri yakeyi amma iman taqi bada had'inkai anan domin tasan inda take... Ringing d'in wayarshi tabiyu shi ya katseshi yasashi miqa hannu kad'an domin bazai iya sakin Iman ba..,jawo wayar yayi yaduba da lumsassun idanu..,yaga har 3 missed call abun mamaki ma yabashi domin gashi kusa na ynx kawai ya iya gani..,duba call long d'in yayi yaga umma ce kike kiran..,d'agowa yayi kad'an domin tattara natsuwarsa yakirata d'aga iman yayi tareda saka d'ayan hannunshi ya jawota jikinshi.,itakuma famar gyara towel takeyi wanda saida yakalleta yayi murmushi wanda har saida taji kunya kad'an... Kiran ummar yayi ringing biyu ta d'auka da sauri ya gaisheta..,saidai muryarsa tayi kama da masu gajiya domin slow take... "Lfy qlau alhmdllh..,nace lfy kadawo kabar kayanka a corridor.? Nashigo na tarar dasu nagane ka iso kenan..?" "Eh umma ban dad'e da isowaba nashigo na tarar bakinan..,amma zan shigo anjima kad'an.,idan baqinki dana gani gidan sun wuce..." "Hmm toh sai kashigo kuma ga kayan nan anshigo dasu idan kashigo kad'auka...,nace iman koh sallama babu daga dawowar miji kuma mu anyimana yaji...?" Dubanta yayi domin taji me ummar tace tunda ta rufe baki..karo mata wayar yayi a kunne alamar tayi magana yana dariya..,iman ta juyar dakai gefe hakan yasashi cema umma sai anjima zai shigo.... Qara jawo iman d'in yayi zai cigaba da abunda yakeyi..,iman ta tsere sai part nashi ta had'a mashi ruwa ta ajiye duk abunda tasan zai buqata..,yana cen zaune jiki duk ya mutu,hakan yasa shi biyar iman baya..,koh da yashiga bai gantaba alamar tayi part nata toilet yafad'a domin ya watsa ruwa koh zaiji sanyi..,hakan akayi yayi yashirya amma bayada niyyar shiga part d'in ummar har sai waccen matar tabar gidan, shiri yakeyi yana tunanin me ma wai yakawota gidan shine abun tunaninshi kuma shine yakeson yaji dalilin shigowa gurin wadda take zagi..., Iman wani wankan taqarayi a gain taqara duba wasu kaya daga cikin kayanta sababbi tasaka domin babu damar komawa ta d'auko wayancen..,gyarawa tayi,tasaka wani lace riga da sket sun amsheta sosai ta feshe jikinta da turarenta dake saura domin sauran suna part d'in umma.., fitowa tayi a hankali take takawa domin sket d'in ya d'an sha jikinta ba sosaiba..,part d'inshi tashiga, iskoshi tayi shima yagama shiryawa yana zaune yana waya da alama wayarce ta hanashi fitowa..,maganar office nasune sukeyi don taji sadda yake cewa Allah yasa susamu qarin girman da wuri..,shigata kenan suna sallama a wayar harda saqon gaisuwar ko waye gareta sbd dariyar da jabbar yayi,kashe wayar yayi ajiyeta gefe..,bud'e hannuwanshi yayi tareda cewa.... "Nyc nyc nyc one..,haske bisa haske,come in my one,kiyi kyau kyau wanda yake mara misaltuwa,Alhmdllh Allah nagodemaka da ka mallakaman iman a matsayin abokiyar rayuwata.." Matsowa yayi domin ita tsaye

Chapter 17 of 44