har anji dad'i, domin ta d'auka shima da gaske yake wannan maganar, don haka sai ta yi saurin amsawa da "Eh "
"Ina zuwa " kawai yace mata, duk farin ciki ya kamata, domin tasan wannan k'arya tata ta hau ta zauna gurin da ake sonta. Gyara d'aurin towel nata tayi, sannan ta zauna da wayarta dai-dai a gadon.
Fresh milk ya shigo da ita a hannu, ya zauna gefenta sannan ya kar'bi wayar tata ya ajiye a table d'in da ke gefen gadon, ya tsiyayo fresh milk d'in ya bata a bakinta, har sai da ta shanye, sannan shima ya zuba yasha ya ajiye cup d'i gefe, yace....
"Kinga zaki fi jin relief ko?"
Kad'a kai tayi alamar "eh"
Rik'a hannunta yayi, alamar ta tashi tsaye, babu musu ta mik'e tare da ya mutsa fuska, ita gata mara kafiya, murmushi yayi sannan ya rik'ata zuwa dressing mirror, anan yayi ta feshe ta da turare,ta ko ina, sannan yace... "muje barci baby nah!"
Shi yafara kwantawa, sannan ta ya jawota ta biyo bayanshi, facce towel d'in yayi ya watsar gefe, sannan shima ya cire na jikinshi ya zubar, ya jata ya matse ta jikinshi.
Hannu yakai jikin makunnin d'akin da ke gefen gadon ya kashe, sannan ya fara sarrafa abun da yafi shauk'i jikin farha, wato d'iyan fulaninta.
Farha naganin yanayin shi, sai ta fara turjewa, tare da fara cewa......
"Dear banida lafiya fa, kuma banayin sallah "
Ai Abdul-jabbar kwata-kwata baya jinta, bale sauraronta, domin da yaga ma zata wahalar dashi, abun da yasan idan yayi mata itama zata kawo tata wutar, shi yayi mata ya kashe mata jiki, sai ga farha jiki ya mutu, baki ya mutu, zance kuma ya chanja, domin banda sautin nishinsu ba komai kake iya jiyowa ba.
Sun d'abbak'a k'auna, duk da farha bayani take ta yi mashi akan bata sallah, amma kuma ita da kanta ke tsiro da abun da dole sai ankai inda bata so, domin sun tafiyar da hankalin junansu.
Kalma d'aya na iya jin ambatonta bakin abdul-jabbar wato:-
*"BISMILLAHI,ALLAHUMMA JANIBNAN SHAI'DANA, WA JANIBISHAI'DANA MA RAZAK'ATANA"*
Ganin farha na shirin bud'e baki domin yin wata magana, kawai sai ya saka bakinshi ya rufe nata, sannan ya k'arasa abun da yayi niyya.
Bai saurara mata ba, sai da yaji ya samu kanshi a yadda ya so, hakan itama ya nema mata nata sauk'in duk da turjewar da ta nuna, wanda ya rasa na menene hakan yau da tayi mashi.
Jinsa yayi cikin farin ciki da annashuwa, itama da take kawo nata k'udurin don kada ta samu ciki, itama ta samu gamsuwa sosai, domin har dariya sai da ta koma tana yi mashi akan abun da taga yana yi.
Chije mata la'b'ba yayi sanna ya koma matseta jikinshi yace.....
"Na tambaye ki?"
"Eh inaji"
"Me ya sa kika 'boye man akan cewa har yanzu baki k'arasa period naki ba, bayan kuma kinsan da kin k'arasa, kuma kin san cewa ina cike da kewarki a rayuwata, wanda kinsan iya hak'uri nayi hak'uri akan wannan Period d'in, domin kinsan bana juriya da hak'urin rasa hakan a gurina, ko na kwana d'aya ne? Ki fad'aman dalilin hakan, me ya sa?"
K'ara rik'eshi tayi, sannan ta k'ara saka bakinta a nashi, na wasu mintuna kad'an sannan ta fitar da bakin nata, ta fara magana a cikin (voice love ) tace.....
"Sirrin ruhina! Me ya sa kake son sanin wannan amsar a gareni yanzu? Bayan kuma buk'atar hakan a gurina ta wuce, tun da ka riga da ka karya hakan a gareni"
"Farha ki fad'aman, domin nasan da wani abu akan hakan,saboda baki saba yiman abun da kika yiman yau ba, ba turjiya a shimfid'ata ba, please tell me "
"Dear......!
" Farha tell me "
"Ciki nake tsoro, domin nasan a irin wannan time d'in, mace ke samun ciki da sauri, hakan yasa na d'an so na k'ara samun 3 days a hakan, domin kada ciki ya hanani samun lokacin fara aiki na da muka sha wahalar a d'auke mu a cen abujar "
"Ciki! Kike tsoro farha? Ashe dama har yanzu akwai sauran k'iyayyata a zuciyar ki?"
Da sauri ya saketa ya mik'e zaune, itama cikin rud'u da fargaba ta mik'e tare da cewa.....
"Ah ah! Wallahi babu wannan zancen k'i a zuciya ta, ka fahimce ni, sirri.......
" Da kata man! Bana son jin komai daga bakinki farha "
"Innalillhi wa'inna ilaihir'raji'un! Na shiga ukku!"
Hannu ta saka ta jawo towel d'in da ke gefe ta d'aura a jikinta, sannan ta matso da sauri gurinshi, mik'ewa yayi tare da jawo towel d'in shima yayi hanyar toilet ranshi 'bace, ya fad'a ciki ya rufo.
Farha hannu ta aza saman kanta tare da sakin kuka mai tsanani tana kiran...
"Na shiga ukku ni farha! "
Ta ci gaba da kukanta..........
*Bee Been masoya*💞
[4/15, 9:12 PM] 💖HASKEN MASOYA💞: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAHðŸ˜ðŸ˜*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
# http://maryamsbello.blogspot.com
©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋
★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★
*ZAMFARA STATE WRITER'S ASSOCIATIONâœðŸ»* *~{ZASWA}~*
*_NA SADAUKAR DA PAGE 'DINA GARE KU BAKI 'DAYA,ALLAH YA BARMU TAREðŸ˜_*
Page...75
Kwana d'aya Abdul-jabbar ya k'aurace ma farha, tun da yace taje d'akinta zai iskota acen, har yanzu bai yadda sun sake had'uwa ba, domin idan ya fita sallah baya dawowa, ta gaji da jira har ta gaji, ta kira waya baya d'agawa, gaba d'aya hankalinta tashe yake, bata da aiki sai kuka, tun daren da abun ya faru, amma ko kallonta bai yi ba, bare yasan abun da take yi. Hakan yasa farha damuwa mai tsanani, gashi bata son umma tasan abun da ke tsakanin su, bare ta sanar da ita, amma zata k'ara hak'uri da juriya tare da k'ara bashi hak'uri ko zai fahimce ta.
Yau ma kamar kullum, haka take zaune babban falon, domin jiransa, amma kuma shiru har kusan 12 bai shigo ba. Barci ya fara d'aukarta, amma kuma tak'i taje ta kwanta, gudu kada ya shigo ya wuce part nashi ya rufe.
Cikin barcin da ya d'auketa a kujerar falon, taji tsayawar motar tashi, da sauri ta mik'e tare da gyara d'ankwalinta da ya zame gefe, ta tashi tsaye, tare da matsawa bakin k'ofar da zai shigo.
Abdul-jabbar kai tsaye ya fad'o falon, domin bai yi tsammanin ganin farha d'in ba, domin dare yayi sosai.
Turo k'ofar yayi tare da take away a hannunshi, da gani kasan abinci ne ya d'auko a ledar, da sauri farha ta tare shi tare da yi masa sannu da zuwa. Kallonta kawai yayi, sannan ya juyar da fuskarshi gefe da niyyar ra'bawa gefenta ya wuce, da sauri farha ta rik'o hannunshi da ke rik'e da ledar da yashigo da ita. Juyowa yayi da sauri, tare da kallonta cikin d'aurewar fuskar yace....
"Ki sakar man kayana zan wuce"
Farha kallonsa tayi, idonta cike da hawaye tare da duk'ar da kanta k'asa na wasu mintuna kad'an, sannan ta d'ago fuskar zuwa dubansa tace....
"Na rok'eka da girman Allah kayi hak'uri, wallahi ni ba yadda kake d'aukar zancen nake nufi ba, wallahi har ga Allah, kasan cewa bazan yi abun da baka so ba, ka yafe man don Allah "
K'ok'arin k'watar hannunshi yake yi ga hannunta, amma farha ta rik'e duka kayan hannunta, sanna yace mata...
"Kina iya k'arasa fad'in sauran abun da ke ranki, domin dare yayi barci nake ji"
Farha bata saki kayan hannun nashi ba, sai dai duk'awar da tayi gabanshi, kuma hannun nashi na rik'e gare ta, kuka ta saki mai tsanani, sannan ta fara da cewa...
"A irin wannan rana, mutuwa kawai ita tafi mani sauk'i a rayuwata. Kasani kaine gata na, kaine dukkan ragamata take hannunka, kaine na bawa dukkan k'aunata, kaine wanda bazan iya nufashi d'aya ba, sai naji naka tare dani, yaya Abdul! Wallahi ba ina nufin abun da kai kake tunani bane, hasali wallahi banida wani buri da ya wuce, na ga cikin d'anka ko 'yarka a jikina ba, kawai wani buri ne da ni na saka ma kaina akan na d'an samu interval akan hakan, amma ba wai ina nufin bana son cikin ka bane, ka gafarce ni, ina neman afuwar ka, don Allah ka tausaya man, aikin ma duka wallahi na barshi, zan zauna na raini soyayyar ka da k'aunar da nake tarairaya a rayuwata. Don Allah ka gafarce ni, ka bani damar kula da rayuwarka, da kuma nuna maka abun da kake zato bashi ne a zuciyata ba. Kwana d'aya da yini d'aya, da ka k'aurace ma ganina, wallahi ji nake yi tamkar na yi shekara bama tare, yaya Abdul ka yafe man,kada su umma suji kalar zaman da muke yi "
Kuka farha keyi, gata duk'e gabanshi.
Nan take zuciyar Abdul-jabbar ta tsinke, a farko da murya kakkausa yake yimata magana, a zance na biyu da yayi mata, sai ya safsauta, domin hannunta da ya rik'i nashi hannun, sai da yaji wani abun gefen zuciyarshi, hakan yasa sai tsananin ya rage, ya fara tausasa murya, domin shima wallahi kukan farha ya isheshi, kuma abun da ya tsana kenan a rayuwarshi, jin kukanta, amma kuma ai gara da ya nuna mata hakan, domin tasan cewa; shifa namiji ne ba mace ba.
Hannunshi d'aya ya saka, ya tayar da ita daga duk'en, sannan ya saketa, yace.....
"Naji, kije part naki ki kwanta, gobe zamuyi magana, yanzu dare yayi na gaji ina jin barci "
Share hawayenta farha tayi, sannan tace...
"Nifa babu inda zanje, sannan kuma ba zaka ci wannan abincin ba da kazo dashi a wannan gidan, sai dai kaci wanda na girka gashi cen "
Murmushi yayi a zuciyarshi,domin farha ta bashi tausayi da dariya,amma kuma sai cewa yay.........
_Don Allah kuyi hak'uri, jina da kukayi kwana biyu shiru; ina wani process ne da nake neman addu'ar ku, ta Allah ya cika mani burina da alkhairi._
_Insha'allah zanyi k'ok'ari naga mun k'arasa wannan labari kafin zuwan azumi, kuyi man afuwa, banda ciwo da uzuri, da bana dekay gurin typing, amma zan dinga yi ko kad'an ne har mu k'arasa._
_kuyi hak'uri!ðŸ™ðŸ»ina neman addu'a a gunku masoya nah!, insha Allah komai zakujini dai-dai._
_Nagode! nagode!! nagode sosai!!!.
*Bee Been masoya*💞
[4/16, 10:19 PM] 💖HASKEN MASOYA💞: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAHðŸ˜ðŸ˜*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
# http://maryamsbello.blogspot.com
©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋
★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★
_عن أبي هريرة رضي الله عنه قال : "جاء رجلٌ إلى رسول الله -صلى الله عليه وسلم- Ùقال : "يا رسول الله، من Ø£ØÙ‚ الناس Ø¨ØØ³Ù† ØµØØ§Ø¨ØªÙŠØŸ"ØŒ قال: *(أمك)* ØŒ قال: ثم من؟ قال: *(أمك)* ØŒ قال: ثم من؟ قال: *(أمك)* ØŒ قال: ثم من؟ قال: *(أبوك)* متÙÙ‚ عليه، وزاد ÙÙŠ مسلم : *(ثم أدناك أدناك)*_
*Ya Allah, ka bamu ikon kyautatama iyayen mu, hardai iyaye mata*ðŸ‘ðŸ»
Page...76
" kije zanyi wanka yanzu zan fito, sai naci ko?"
"Ba haka muka saba yi da kai ba, amma tun da hakane bazaka fahimce ni ba, kuma bazaka yafan ba, shi kenan zan barka kayi yadda kake so, sai dai wallahi akan hakan zan iya shiga damuwa ta ko wace fuska "
Juyawa tayi da sauri ta fad'a kujerar dake bayanta, sannan ta kife kanta a pillow d'in kujerar tana kuka. Kamar Abdul-jabbar ya wuce ya barta, amma ina ya kasa aikata hakan, don haka ya ajiye kayan hannunshi gefe, tare da ta kowa kusa da inda take. Shi kanshi yasan cewa; k'arfin haline kawai yayi, domin bazaya juri rashin farha ba yanzu na 1mnt ba, hakan yasa ma yake k'in yini a gidan, domin ganinta a irin wannan halin zai sa ya sauko da wuri, domin bazai juri ganinta a hakan ba.
Zaunawa yayi gefenta, sannan ya dafa bayanta, tare da saka hannu ya juyota, wanda yin hakan ya saka d'ankwalinta fad'uwa ribbon d'inta ya fad'i, gashinta ya rufe mata fuska baki d'aya.
Kuka farha ke yi mai tsanani, kukan da har zuciyarta wani zafi take yi mata,ga rad'ad'i da ciwon abun da bashi ne nufinta ba, amma kuma ya d'aura laifin hakan a kanta. Rik'ota yayi tare da kiran sunanta yace...
"Farha! Ki yi shiru, bana son jin wannan kukan naki, domin k'ara 'bata man rai kawai yake yi, ki natsu muyi magana to "
Bata daina kukan ba, sai dai ta tashi zaune, hawaye na yi mata zuba a fuskarta, har wani cije baki take yi, saboda bak'in ciki.
Rik'o hannunta duka biyun yayi sannan ya jawota jikinshi kad'an, ya fara jaye gashin kanta da ya rufe mata fuska domin yaga fuskarta da kyau. Fuskar farha tayi jawur saboda kuka, dama gata fara sai hasken fuskar tata sai yayi ja, idonta kuma sunyi jawur sosai. Abdul-jabbar sai da yaji wani iri a zuciyar shi,hakan yasa yaji gaba d'aya ya sauko da ga fushin da yake sai yaji kuma gaba d'aya bai shima bai yimata adalci ba, domin da ya tsaya ya fahimci me take cewa a lokacin, da hakan bata faru ba, gashi zai illata farin cikinshi da azabtarwa mai muni, wadda ko shi bazai juri hakan ba.
Da sauri ya sauka kujerar saboda ya samu damar k'ara ganinta sosai, rik'o hannunta yayi yace....
"Farha! Me zai sa ki ce ba kya son ciki tare dani a yanzu? Bayan kinsan shine abun da nafi k'auna na gani a tare dake yanzu, me zaisa ki gujeni a kan hakan?"
Dubansa tayi, sannan sauran k'wallanta suka k'arasa zubowa ga fuskarta. Hannu yasa ya share k'wallan da suka zubo, ya tashi ya koma kusa da ita, gefen jikinshi ya jawota,sannan ya k'ara cewa....
"Ki daina kuka farha, ki fad'aman naji haihuwar ce ba kya son yi ne, yasa ba kya son ki d'auki ciki?"
"Yaya Abdul! Wallahi ina son haihuwa, kuma shine buri na, naga cikinka jikina, kawai nace hakane, domin kada nasamu cikin wahalar cikin tasa na kasa zuwa gurin aikin, amma wallahi bana da wani abu wanda ya wuce hidimarka da 'ya'yanka. Insha'allah ko aikin ma na daina so a kan hakan, nasan a lokacin zaka gane cewa; kaine gabana, da hidimarka, sun fi mani komai a rayuwata, yaya Abdul! Don Allah ka fahimce ni, kadaina cewa bana sonka, domin kalmar tafi mani muni, da tsauri a rayuwata, ka sani ina sonka so mai tsanani, ina fifita ka akan duk wani abu da zanyi, indai ba bautar Allah na ba, wallahi kaine kan gaba, ka gane matsayin ka akaina, wallahi so ne, k'auna ce, ka daina cewa bana sonka zuciya ta na mugun azabta da hakan "
Wani sanyi ya ziyarci zuciyar Abdul-jabbar, sai da yaji duka damuwar shi ta yanke a kan wa'yannan kalaman nata, hak'ik'a sai yanzu ya fahimci wani abu game da ita, sannan ya gane cewa, babu wani rashin son ciki, tsoro ne ya kawo wannan rud'ani, don haka sai yayi murmushi yace...
"Idan nace komai ya wuce, zaki yarda?"
"Ah ah! Bazan yarda ba, saboda har yanzu banga yafuwar zance na ba a fuskarka ba, hakan zai sa na k'ara wani shakku, domin na ga ka d'auki zancen da zafi, yini da kwana, baka ko son kallona, akan laifin da baka tabbatar ba"
"Inji waye zai ce ban yafi farin cikina ba? Ai na fahimci nufinki yanzu, kinsan idan so ya rufe idon mutun, to ba gani yake yi ba, amma yanzu ai nagane farin cikinah, ba rashin sone yasa take tsoron ciki da ni ba, kawai saboda aiki ne, to zan cika k'udurinta akan hakan, aiki zaki yi, kuma ciki zan bada ajiya, duka lokaci d'aya, ni nasan yadda zan bada ajiyarshi a salama, a hakan kuma zan kar'bi abuna cikin lafiya, don haka dear ki shirya, zan dage gurin baki 'ya'ya, kuma zaki bani abu na, cikin salama, don haka komai ya wuce ko?"
"Da saura dai" inji farha.
Murmushi yayi, sannan yace, "To menene kuma farha nah ke so?"
"A bayar da wancen abincin da aka shigo dashi, domin ba zaka ci shi ba wallahi ina raye "
Dariya yayi sannan ya kalleta, tare da cije le'benshi na k'asa, ya lumshe idon nashi yace...
"To ai duka kayan kwad'ayi ne ciki ba abinci ba, an fad'a maki zan iya cin wani abinci na k'oshi in ba naki ba? Ai ko umma sai dai nace naci don jin dad'in abincin mahaifiya, amma ciyarwarki tafi gamsar dani, don haka bazanci abun da bakya so ba, don haka gani gareki sahibata, kiyi yadda kike so dani, domin ni wawa ne akan ki, nasan fushina bazai ta'ba lasting ba idan dai ina tare dake, gashi da wuri kin kore ko wace damuwa akai na, to sai nace me kuwa?"
"Hmmm! Allah Alhamdulillah! Allah nagode maka, da kabani muji mai sauk'in kai, gashi nan take ya fahimceni, gashi nan take ya manta da duk abun da nayi masa a matsayin 'bacin rai,Allah ka barman mujina, Allah ka kawar da idonsa ga ganin wasu matan sai ni, Allah ka bamu zuri'a d'ayyaba, mai biyayya da sauk'in hali irin na mahaifinsu, Allah ka raya mana ikram da shiriya irinta addinin musulunci, Allah ka k'ara d'aukaka manshi, mujina yafi mujin ko wace mace a duniya, Allah ka k'ara rura ruwan sona da k'aunata a zuciyarshi, domin nashi son ya zarce komai a zuciyata, mala'iku ku kar'ba man wannan doguwar addu'ar da nake kwana da tashi da ita a zuciyata "
Abdul-jabbar tun da farha ta fara addu'a ya saki baki tare da kallonta tana ta jero addu'arta akan shi, wanda sai da yaji kamar ya mallaka mata komai da ya mallaka a rayuwarshi, tun da yake, bai ta'ba jin dad'in addu'a irin wannan ba, hakan yasa ya rud'e sai ambaton "ameen ameen" yake yi ba tare da yasan adadin fad'in hakan ba.
Hak'ik'a farha alkhairi ce a rayuwaeshi, sai yanzu yaji haushin kanshi, na k'aurace mata da yayi na yini da kwana. Sai yanzu yaji danasanin kukan da yasa ta a daran shekaran jiya da jiya da yau, wanda ko waiwayenta bai yi ba. Lallai zuciyar da bata bada uzuri tir! Da ita, don haka yaji me zai yima farha da wanke wannan guntun laifin da yayi ma kanshi da ita, domin ya sa ta zubar da fararen k'wallanta a banza, don haka bai yi delay a d'aukarta ba, ba tare da ta shirya ba, yayi sama da ita.
A part nashi ne, ya nuna komai bazai yi ba, sai dai farha tayi mashi,nan take yau babu musu, ita ta cire mashi takalmin dake k'afarshi, sannan ta cire mashi kaya, ta jawo towel ta d'aura mashi, sannan tayi mashi rakiya toilet, ta had'a mashi ruwan wankan da turarukka masu k'amshi na wanka, sannan ta rik'a hannunshi izuwa bahon wankan.
Sai da ya tabbata ya shiga, amma bai saki hannun farha d'in ba, sannan ya cire towel d'in gabanta ya jefar yayi tsaye a bahon. Farha da sauri ta juyar da fuskarta,domin kunyar da ta kamata, tun da suke dashi, bata ta'ba ganinshi a sunan namiji d'inshi ba sai yau, sai tsoron hakan ya kamata, shi kuma murmushi kawai ya bita da shi, sannan ya jawota ya tallabata ya kad'ata cikin ruwan wankan.
Farha runtse idonta tayi, amma kuma k'ok'arin fita take yi. Acikin ruwan wankan ya cire mata nata kayan ya zuba a madubin dake jikin bangon inda kayan turarukka ke jiki, anan ya zuba kayan nata. Idanunta rufe duka, sai dai itama a yadda yake haka itama take, babu mai kaya jkinshi.
Abdul-jabbar bai damu da rufe idon nata ba, don haka yashiga yimasu wanka tare, wanda duk k'ok'arin fitarta da ya kai hannu k'irjinta, sai tayi ajiyar zuciya mai k'arfi, zai yi murmushi sannan yayi masu wanka a so da k'auna suka fito. Sai dai farha bata yarda ta ganshi a yadda yake, ita kuma ya k'are da ganinta a yadda take.
Fitowa yayi da ita, ko wannensu d'aure da towel jikinshi, anan farha kawai ta bud'e idonta, suka shirya cikin kayan barci tare da feshe junansu da turare, kamar ba wa'yanda damuwa ta cushe a jiya ba, yanzu kuma sun fahimci junansu.
Dama haka ne zaman gaskiya kada a dad'e ana fushi da masoyi, sai rayuwar zaman tayi kyau.
K'asa suka sauko suka ci abinci tare da soyayya mai gamsar da junansu, sannan ya d'auki matarshi da yayi missing nata 2 days suka koma sama, ya maka aburshi a gado. Dariya kawai farha keyi, domin yau da nata k'udurin faranta ran mijinta a duk yadda ya so da ita. Hakan yasa bata damu da duk wani shiri da zai yi ba, domin a shirye take da nuna masa nata farin cikin a nan gurin.
Fad'owa yayi a saman gadon,sannan ya rungumo abur k'aunarshi yace....
"Ko za'a gamsar dani ne? Naga fuskar na d'auke da annuri mai kyau, kinsan ba gajiya nake da jina mak'ale tare da ke ba, gashi kuma missing ya shiga jikina sosai, ya kenan?"
"Hmmm! Me zai hana na jiyar da masoyina dad'i a albarkar da Allah yayi man? Wallahi a yau idan a kaina zaka kwana, bazan hanaka ba, kuma bazan daina tallafa maka ba, ni taka ce, na baka kaina har abada kayi yadda kaso dani sirrinah, hakan shine tukuycin yafuwar da kayiman, da kuma fahimta ta da kayi man, don haka gani gare ka "
Har ya sake ta, tare da juyowa ya cire kayanshi, sai farha ta k'ara jero zolayarta akanshi tace...
"To daina jin nace hakan, ka kuma kwana d'in a kaina, domin nasan zaka iya wallahi, indai a kan wannan ne, zaka iya fiye da hakan, to kuma kazo ka wahalar dani, ka ko san k'ararka zankai a gurin umma gobe, don haka kad'an-kad'an zaka bi dani, domin ni yarinya ce fa "
Murmushi yayi, ya cije bakinshi duka, sannan ya ja iska ya busar dashi, bai ce komai ba, domin shi ba yada wani sukunin magana, domin ya fara rasa control na kanshi, don haka ci gaba kawai yayi da cire kayan nashi, sannan ya fad'a a gadon.
Abun mamaki, yau farha da kanta ta cire kayanta, sannan ta bashi kan nata. Itace ke yimasa duk abun da tasan zai samu gamsuwa da ita, don haka yau tayi parking d'in kunya gefe, ta gyara shimfid'ar mujinta.Hakan yasa Abdul-jabbar ya rasa gane a wace duniyar yake? Domin gaba d'aya wani shocking ke bin jikinshi, ga mamakin farha da yake yi, ta yadda take lulawa dashi wata duniyar, tun kafin ya kai ga wata duniyar mai ni'ima, amma komai ya kwance mashi baki d'aya.
Iya nashi k'ok'ari yake yi shima a kanta, don haka dukansu babu wanda ke hayyacinshi, kowa dad'in da yake ji ne ya hanashi shaida d'an uwanshi, da wannan damar ce; Abdul-jabbar yakai ga abunda yafi son yaji shi ciki.
Nan take ya gamsu da ita, itama ta gamsu
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 40 Chapter of 44