yi bane,ah ah complain d'in wasu writters kenan, hakan suke fama, amma ni alhmdllh, nasan masoyana, na biye da ni ta ko wanne hali,ALLAH ya barmu tareðŸ‘ðŸ»_*
Page..69
Rungumeta yayi jikinshi, ita kuma mayar da kanta tayi k'irjinshi ta rufe fuskata da jikin nashi tana kuka, jikinta na rawa, hakan yasa yayi saurin d'agota jikinshi, yashafa kanta yana ajiyar zuciya, domin komai ya tsaya mashi chak.
Saita muryarshi yayi wadda turawa ke kira da (Husky voice) murya wadda idan ba kunnenka ya cikika ji sosai ba, bazaka iya tsinkayo me mutun zai ce ba, sai dai wanda ke cikin kalar halin zai iya fassara bayanin, ya k'ara matseta jikinshi,sannan yace.....
"Farin ciki nah! Menake shirin ji agareki hakan ne? Kina nufin har yanzu ke matsayin budurwa kike kenan?"
Shiru farha tayi domin har yanzu bata dawo dai-dai ba, saboda rawar da jikinta keyi, hakan yasa yayi saurin shafa bayanta tare da cewa......
"Please! Ki daina zubar man da hawayenki, wallahi da kinsan yadda nake jin kukan nan a zuciyata da kin daure kinyi shiru, ina cikin wani yanayi nason insan cewa shin ya akayi hakan ta faru?"
Rungumeshi farha tayi da hannuwanta guda biyu, ta aza kanta k'irjishi, shi kuma pillow ya jawo ya jingina jikinshi, sai yasaka hannunshi ya zagayeta dasu, yace....
"My teemah! Inajinki, ki fad'aman dalilin hakan?"
_" Tun ranar da aka kaini a gidansa, baita'ba nufin yin wata mu'amalar aure dani ba, wanda so d'aya rak yata'ba nufin yin hakan da ni, sai dai ba'a inda Allah ya halatta ajema ko wace mace ba yakeson yin mu'amalar dani, hakan sai nak'i aminta, domin bansan cewa dama shi d'an homosexual bane, daga nan sai nak'i aminta dashi, ba'a dad'eba kuma sai ya daina kulani baki d'aya, nan take nagane cewa, tun banje ko inaba Allah ya fara fitar maka da hak'k'inka akaina ne ta wannan hanyar, domin da ni da bola duka gurinsa d'aya muke, wanda iya lokacin ni kuma ina da tawa buk'atar amma bazan samu ba, hakan yasa mukayita samun sa'bani dashi, har hakan ta faru, tunda hakan tafaru kuma sai Allah ya d'aura sonka a zuciyata, sai dai nasan bazan samu bane, saboda auren Iman da ke tsakani, sannan ga tsanar da ka d'aura akaina, wadda nasan kishine kesaka hakan "_
Rungumeta yayi yana shin-shina gashin kanta, wanda farinciki ya hana komai ma yace, hakan ya daure yakira sunanta a muryar buk'ata yace.....
"Alhmdllh! Alhmdllh! ALLAH Alhmdllh, ALLAH kanason bawanka Abdul da rahama, Allah baka barni nayi kukan banza ba, Allah baka bari nayi wahalar banza ba, ashe abunda nake adanawa, ina tsiminshi, ashe dama zai juyo ya dawo gare ni? Alhmdllh, ni mutun mai sa'a ne,gashi zank'ara fasawa da kaina,ALLAH kajik'an Iman, rashinki zaisa farincikinah wanzuwa, domin Allah yasan cewa inason farha, tun ina k'arami na, gashi kuma yau burina ya cika, ko nace zai cika yanzun nan basai wani lokaci ba"
Farha najinshi, tagane cewa zancen dai na nan kenan, baza'a bari sai gobe ba, anan taqara firgita kuma, domin jin yadda alk'alaminshi ke k'ara girma jikinta tanaji, wani yunk'uri Abdul-jabbar yayi, sai ya juyeta a saman gadon tare da hawa saman jikinta ya tallabo kanta, kamar wanda ke renon baby na kuka yace......
"Kisaki jikinki, bazan cutar da ke ba, ki jaye tsoro mu wanzar da k'aunarmu ta wannan dare mai albarka, kowa da kika gani, a hakan ya taso, na fahimta kin cika tsoro,to ki tallafi mijinki, abun k'aunarki mushayar da so da k'auna kinji?"
"Umhmmm!"
Shi kad'ai farha tace, amma ta ciki na ciki, babu yadda zatayi, dole ta sallama mashi kanta kawai.
"Kin aminta dani farin ciki nah?"
"Ummmm!"
Murmushi yayi, domin yagane Iman tafi farha k'arfin hali, domin ita bata dinga yin wannan abun da ita take yi ba, saboda yagane Farha tsoronsa kawai take ji, don haka sai ya dawo da wasar sabuwa, shafata yake yi ta ko ina, matsar ta yake yi cikin k'warewa, bakinshi kuma aiki yake tayi, a bakinta da kuma k'irjinta, hakan yasa har wani dad'in hakan take ji,tana lumshe ido, itama tana mayar da martani, hakan yasa suka fita hayyacinsu baki d'aya, nishinsu kawai kake ji, sai k'arar A.C.
Wannan yanayin, shine yazo da Abdul-jabbar k'arshe, don haka sai ya dai-daita alk'alaminshi don yin rubutu a good paper, wanda sai da ya kai bakinshi a nata bakin ya datse saboda ta samu natsuwa, fara jero addu'ar aiki yayi kamar hakan.....
،،بسم الله،الهم جنبناالشيطان،وجنب الشيطان مارزقتنا،،
Farha najin hakan tace....
"Nashiga ukku!"
Acikin zuciyarta ta ambaci hakan, saboda ya rigada ya tafi ba kiranta zai ji ba, gaba d'aya jikinta rawa yake yi, amma ina ai baisan ko inaba sai makarantar manyan hadimai.
A hakan yatafi cikin lumana, tare da tausayamata gurin kaiwa inda yakeso, amma abun ya gagara, domin farha ta matsu sosai, saboda k'arin gyaran da tasha.
Gani tafiyar babu sauri, ga yar banzar nawar da ta cika mashi zuciya a k'arasawa k'oramar, hakan yasa ya tafi da k'arfi, wanda yayi dai-dai dajin wata mugunyar azabar da farha saida ta kira kalmar shahada, domin jin tayi tamkar ansaka reza anyanki naman jikinta, hakan yasa ta rik'eshi gagam da magiyar ya kasheta, amma ina, ai farha kin rigada kin makaro, domin yakai gurinda bazaiji kiraba, na mala'ika kawai ya yadda dashi, kuma ko shi yasan Allah zai yimashi lamuni a wannan daren.
Makarantar da Abdul-jabbar yatafi, bayajin zai iya tausaya mata, domin sabuwar duniya ce, mai cike da fassara iri-iri, wanda shi kanshi baya gane kanshi bale wata wai abur k'aunarshi farha.
A wannan daren Abdul-jabbar ya zuba kuka, shi kuka ita kuka, sai dai ita farha ta rasa kukan menene yake yi, domin gashi jikinta, kuma bai daina abunda yake yi ba, amma kuma wai kuka yake yi, hakan nata kukan ya koma hawaye kawai domin takai motsi ma bata iyawa, sannan magiyar har ta gaji tabarshi, domin yayi wani abu mai kamar razana, yafi sau ukku, amma kuma bai k'yaletaba, hakan yasa da k'arfi take turesa ta yakuceshi, ta chizar masa hannu amma bai daina ba, sai da yakai k'arshen karatunshi, sannan hankalinshi ya dawo, ya tuna waye ma yake tare da ita.
Iya lokacin farha ko motsi bata iyawa, domin ko k'afarta, sai dai shi ya gyaramata ita, jikinta ji takeyi tamkar an zuba mata attarigu ciki, hakan yasa tayita rusar kukanta.
Ajiyar zuciya yayi, sannan ya jawota jikinshi ya rungume, domin shi yanzu kunyarta ma yake ji, domin yarasa me yake ciki, kuma wallahi baisan yana aikata duk abunda ya aikata ba, domin jinta yayi daban, lallai yasan Iman ta taramashi farinciki a daren auren su na farko, amma gaskiya wannan yasha bam-bam da wanda yaji lokacin, sannan na yau ba shi kad'ai yayi wannan aikin ba, harda lipton ne, yasan dole farha taji jiki, amma kuma ni'imarta ta isa ayimata wannan lahanin.
Farin ciki ya cikashi, domin shine ya fara bud'e farin cikinshi acikin leda, hakan yasa yakai hannunshi a k'irjinta tare da cewa......
"Kiyi hak'uri, duk macen da kika gani sai da ta taka wannan matsayin, kuma daga yau zafin shikenan bazaki sake jinshi ba, domin nacire rufin da yasa kikaji zafin, kiyi shiru please ko nima nayi, domin a yanzu ni yakamata nayi kukan nan ba ke ba "
Farha bama gane me yake cewa take yi ba, domin bala'in dake tsakanin k'afafunta ya wuce a misaltashi, hakan yasa bata ko son yana motsa mata jiki.
_wai farha badai raki ba, ko da yake anji jiki, 4times ko da k'wararru ya aka kwashe, bale farin shiga? Dole sai ansaba, to Allah ya bar k'auna kawai, inji Bee Bee baðŸ˜_
"Farha nah! Sorry, sorry, sorry, ki yafe man, wallahi ba laifina bane, laifin Ni'imar da Allah yayi maki ce, naso nayi controling d'in kaina, amma nakasa, wayyo! wallahi idan baki daina kukan ba, nima zanyi, ko na k'ara wani round d'in, yadda zamu cigaba da kukan"
Jinsa kawai take yi, wato ya jimata ciwo, amma kuma ya maiyar da abun zolaya kenan, turesa tayi jikinshi,amma ina ta kasa, shikuma sai yayi nasarar mayar da bakinshi a nata bakin ya datse na wasu 'yan mintuna, sai ga farha ta natsu, badon ta daina jin ciwon ba, ganin ta natsu sai ya saketa tare da mik'ewa tsaye, ya gyaramata kwanciyarta a pillow d'in da ke kan gadon da aka zubar k'asa ba'a sani ba, ya gyarata, sannan yaje toilet ya dawo.
'Daukarta kawai yayi, yashiga da ita a toilet, ya sanyata cikin bahon wankan da yatara ruwan zafi da zuba wani magani ciki domin samun dallashewar gurin.
Lokacin da yasanya farha a bahon, wani irin azaba da taji shi yasata kwad'a kuwa ba kad'an ba ta mik'e tsaye tana cewa......
"Wallahi zafi, naji ciwo da yawa, bazan iya shiga ba, ka barni hakan "
Dafata yayi tare da k'ank'antar da idonshi kamar mai jin barci ya kalleta cikin sigar tausayi, domin yasan wallahi ya illatata da yawa, dole taji jiki, sai cewa yayi.....
"Farin ciki nah! Ki daure ki shiga, wannan shi zaisa kidaina jin zafi,dakin ji yanzun bazaki sake jin kalarsa ba,please "
Rik'ata yayi ta zauna tare da rik'emata hannu, itakuma sai runtse idon tayi tare da cije le'b'banta duka, saboda azaba, abu kamar wanda ta haihu.
Hakan yasata yi har sau ukku, babu laifi tasamu relief, ya tambayeta yadda ake wankan tsalkin ta fad'a masa cikin jin kunya da nuna mashi practically, sannan yace tayi yana zuwa.
'Dakin ya koma cikin jin wani irin nishad'i, ganin yadda zanen gadon ya cimuy muye ya k'arasa sashi tuno dalilin hakan, sai yayi murmushin k'auna kawai, ya kwashe kayan tare da chanja wani zanen gadon sabo, ya kwashi kayan ya kaisu warshing mashing ya dawo yayi toilet, karo sukayi zata fitowa tana takawa a hankali kanta d'aure da k'aramin towel, ta d'aura babba, d'aukarta yayi yana kallonta yana murmushi ya direta saman gadon, zanenta ya jawo ya mik'amata ta d'aura ya cire nakanta yasaka mik'amata gyalen da ta shigo dashi ta d'aura a kanta.
Kissing d'in goshinta yayi da la'b'banta yayi, sannan yashafi fuskar yayi toilet.
Wannan kulawar kad'ai tasa farha jin wani farin ciki wanda sai da tayi k'walla, share su tayi tare da farin ciki, duk da ciwon da jikinta ke yimata.
Shima wanka yayi ya fito, ya sanya jallabiyarshi, sannan ya dawo saman gadon ya rungumota, sai dai ta'batan da zaiyi, sai yaji jikinta yayi zafi baki d'aya, ga rawar sanyi da takeyi, nan take ya mik'e ya kashe A.C d'akin, sannan ya dawo tambayar meke mata ciwo.
A jikinshi ya jawota, tare da jawo bargon dake gefen gadon ya rufesu ciki, sannan yake cemata a cikin kunne......
"Meke maki ciwo dear? Na wahalar dake sosai koh? Kiyi hak'uri, wallahi sonki ya jawo man wannan yanayin, amma ina zuwa yanzu zakiji relief "
Farha dai rawar da jikinta keyi kad'ai ya isheta wahala, bale kuma motsa k'afarta da k'arfi, amma kuma Abdul-jabbar yabata tausayi sosai, tun d'azun yaketa rud'ewa akan matsalarta, ita tasan rashin sabone kawai ya jawo mata hakan, amma da farko ai tafara jin dad'in hakan, sai daga baya zafi ya rufe dad'in, hakan yasa, amma ai itama tanason abun, sai dai wahalar da tasha, ta rufe son jin k'ara abun da taji yau, domin ta wahala.
Dawowa yayi da tea a hannunshi, ya tayar da ita ya bata, sannan ya bata magani tasha, zai mik'e tsaye ya mayar da cup d'in tea d'in, farha ta jawoshi ya dawo jikinta, tace......
"Kaima ka huta hakanan, gobe da safe a fitar da su, yanzu kuma inason naga ka huta da wahalar hakanan "
Kallonta yayi, sannan yayi murmushi, ita ta rungomoshi da kanta suka kwanta, wanda yaja bargo ya rufesu, yana dariya, hannunshi yakai ga makunnin wutar ya kashe, suka kwanta mak'ale da juna sai asuba, in sunsamu jin kiran sallah...........
*_Congratulation my fatima farha, a yau anzama cikakkiyar mace, wanda aka shimfid'a hakan da so da k'auna, soyayya tayi tasiri, k'auna tayi aiki,to Allah yabada zuri'a d'ayyaba._*
*_ALLAH MUMA KA BARMU DA MASOYAN MU, SUYITA YAWA BABU RAGEWA_*ðŸ‘ðŸ»
*~TA MASOYA~*
*Bee Been Masoya*💞
[4/3, 8:31 PM] 💖HASKEN MASOYA💞: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAHðŸ˜ðŸ˜*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
# http://maryamsbello.blogspot.com
©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋
★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★
Page...70
4:00am, Kiran sallah asubar farko kenan yatayar da Abdul-jabbar, hakan yasa ya lalla'ba ya zare jikinshi daga jikin farha domin gada ta tashi, abun mamaki kuma sai yaci karo da idonta biyu, ta'bata yayi da alamar tambayar faruwar hakan, sai kuma yaji jikinta ya k'ara zafi sosai,da sauri ya mik'e tare da ce mata......
"Farin ciki,meke damunki hakan? Gashi naga ko barci bakiyi ba,zazza'bin ne ko?"
Kallonsa kawai tayi, domin itama hakan dai sai ta samu jikinta da zafi, amma bawai don wata matsala ba, sai dai ta rasa me yahanata barci, domin kasa runtsawa tayi, wanda hakan ya ta'allak'a ne a dalilin farin cikin da take ji a zuciyarta hakan yasa barci ya k'aurace mata.
Juyowa yayi da ita domin jin menene ke damuwar ta, hakan yasa hannunshi domin rik'ota, har lokacin jikin nata da zafi, hakan yasa ya fara magana cikin tausayi......
"My farin ciki! Ki fad'aman meke yi maki ciwo ne?"
Kallon sa kawai tayi, sannan tayi murmushi, domin wani mugun sonshi ke ambaliya, k'uryar zuciyar ta, tace mashi cikin k'aramar muryarta......
"Banida matsalar komai,gajiya ce kawai takawo wannan zafin jikin, amma babu abun da ke yiman ciwo, ka tashi kayi sallah d'inka, zan koma barci na "
"Kin tabbata wannan kad'ai ne?"
"Shikad'ai ne sahibi nah"
"Har na samu wannan muk'amin Jiya jiya?"
"Ai ka wuce nan, arayuwata, kai gaba d'ayanka rayuwata ce, kuma sirri na ne"
"Ah! Yauma za'a barni na k'ara komawa inda nafito jiya kenan?"
"Eh mana, amma idan kana son Farha d'inka ta mutu ba, ai ni yanzu, bana k'ara wannan abun da kayi man jiya, domin babu komai ciki sai tarin azaba, gashi ko an kira ka bazaka ji ba, don haka ni bazan k'ara ba "
Dariya yayi, sannan yace....
"My farha, banine na sanya hakan ba, sonki, k'aunar ki, farin cikin yadda na sameki a tsintuwa, da kuma uwa uba wannan tarin ni'imar da Allah yayi maki,sune suka d'auke hankalina daga manta waye nake tare da ita? Dole bazan ji kira ba my farha"
Juyar da fuskarta tayi, sannan tace....
"Kaje kayi sallah d'inka, lokaci na k'urewa, gashi ankusa kiran assalatu "
"Zan tafi, amma sai in kin k'ara shan magani,kuma kin koma barcin "
'Dauko maganin da yabata jiya yayi, sannan ya bud'e fridge ya d'auko ruwa ya bata, sannan ya k'ara rufeta da bargo, yayi kissing d'in la'b'banta,ya mik'e zuwa toilet yin alwallah.
Ba'afi 4mnt ba, barci ya d'auke farha, domin dama tarasa dalilin barcin nata farko, amma yanzu kuma sai barcin ya d'auketa.
Fitowa yayi toilet, ya shimfid'a sallah capet,ya kabbarta ya fara jero nafii filin da yasaba gabatarwa before tayar da sallah d'in asubahin,a haka yayita jero su kamar yadda ya saba, acikin ko wace sujada, zai fad'ama Allah buk'atun shi, har yak'arasa nafilarshi.
Yana son ya tayar da farha suyi sallar asuba, amma kuma yaga barcin yayi mata dad'i, babu yadda zaiyi,dole ya tayar da ita, domin gudun shigewar lokacin sallah.
Tayar da ita yayi, cikin sigar kwantar da hankali lokacin tayar da ita d'in, hakan yasa farha mik'ewa,domin itama batason bata son lokacin sallah d'in ya wuce ta.
Rik'a hannunta yayi har bakin toilet d'in, ta shiga ya dawo ya zauna jiranta yana lazumi.
Ba laifi farha taji gaba d'aya jikinta yanzu ya rage ciwo, sai dai har yanzu k'asan jikinta akwai sauran rad'ad'i, hakan yasa batason matse k'afafunta, domin zafin da take ji, hakan yasa ta d'auro alwallah tafito.
Doguwar rigar ya mik'o mata tasaka, tare da hijab d'inta, ya tayar da sallah d'in, tana bayanshi suka fara, *Raka'atainil fijri*sannan suka yi subhi, tare da karanta wani yanki na al'qur'ani, suka k'arasa, sukayi addu'a, farha hamma kawai take jerowa, hakan yasa yace, tatashi ta kwanta, ya rufeta da bargon dake saman gadon, sannan ya koma ya cigaba da lazuminshi.
Farha bata falka ba, sai 10:00am, ganin hasken d'akin yayi yawa, yasa tasan cewa safiya ta waye da yawa, salati tayi tare da mik'ewa don tashi, jin tayi babu abun da ke mata ciwo, sai dai k'asan k'afafunta datake jin rad'ad'i idan ta motsa, hakan yasa ta tashi a hankali, tare da yafa mayafinta, zuwa part nata ta watsa ruwa.
Kafin tabar d'akin nashi, sai da tayi k'arfin halin gyara gadon tare da gyara duk wani abu da ba gurin yake da zama ba ta gyara shi,sannan taga air freshener a dressing mirror nashi ta fesa ko wanne guri sannan ta bar d'akin.
Part nata tashiga, tare da fad'awa toilet, wani farin ciki take ji a zuciyar ta, wanda ta rasa ta yadda zata misaltashi, domin wallahi a yau tana cikin nishad'i wanda bata san ta yaya zata fassarashi ba, amma kuma abun ashe wuya gareshi hakan?
Da wannan zancen zuci ta k'ara tara ruwan zafi tashiga cikin su, domin jiya da ta shiga ta gane cewa sune kad'ai ke samama gurin wartsakewa da wuri, hakan yasa ta gasa kanta, tare da d'auro wanka da brush ta fito.
Gyara kanta tayi cikin k'warewa, duk da batayi wata kwalliya ba, amma tayi kyau sosai, feshe kanta tayi da turare baki d'ayanta, sannan taji cikinta na amsa kalmar yunwa, hakan yasa ta fita da sauri don zuwa kitchen sama masu abunda zasu ci, duk da lokaci ya k'ure.
Fitowa tayi falon da niyyar zuwa kitchen d'in, sai dai hango dining table d'in cike da kayan kari abun ya bata mamaki, to ya akayi hakan ta faru? Da sauri ta k'arasa gurin don ganin zahirin abun da batasan da shi ba.
Tabbas break ne aka had'a a dining d'in, wanda ta fara bud'a food flask d'in, cikin sauri, abun da tagani ya k'ara burgeta da mamaki, domin soye-soye ne wanda ko ita to sai hakan kawai zata tsaya a k'warewar iya girkinta ai, rifewa tayi tare da zuwa nemo wanda yayi wannan aikin, duba kitchen d'in ya nuna mata, a nan akayi aikin, amma komai an gyara an maida shi gurin zamanshi, anan ma burgeta yayi, sannan ta rufo kitchen d'in ta fito tayi hanyar part na oganta cikin farin ciki da son ganin fuskarshi kawai.
Tura k'ofar tayi tare da sallama, sannan kuma sai ta tsaya don bata izinin shiga, d'akin sai k'amshi yake yi ta ko ina.
Jin sallamar yayi yana tsaye a dressing mirror d'in yana shafa mai, tare da feshe jikinshi da body spray, d'aure yake da towel a k'ugunshi, hakan yasa yayi saurin amsa sallama d'in tare da cewa "shigo mana" shigowa farha tayi tare da sauk'e kanta d sauri, kuma sai tayi tsaye gurin da take, hakan yasa shi murmushi ya taka ya jawo hannunta domin itama tayi mashi kyau sosai, ajiyeta yayi gefen gadon sannan yacigaba da abun da yake yi, kayansa ya d'auko sannan yace mata.....
"Ki k'arasa shiryani, tunda ke kin gudu, kin hanani na shiryaki da hannuna, sauri kawai nake tayi nazo nayi maki wanka harda kwalliyar ma da kaina, amma ina shigowa naga gadon ko alamar ankwantashi babu, to ki k'arasa shirya ni muje muyi break "
'Dago idonta tayi ta kalleshi, sannan ta kawar da kanta domin wata kunya tashi duk ta kamata, kuma wannan abun duk yafarune a daren jiya, idan tana tuno irin yadda ya zama wani wa-wa a jikinta, sai kuka yake yi, wanda batasan dalilin hakan ba, amma wataran ta tambayeshi.
Takowa yayi zuwa kusa da ita sannan ya saka hannunshi ya juyo da fuskar tata gefenshi tare da kallonta dai-dai, itama kallon nasa tayi, amma kuma ta sauke idonta zuwa yatsun hannunshi da suka rik'a nata hannun yace....
"Kina nufin yanzu kunyata kike ji? Ashe inada sauran aiki gabana? Tunda sai yanzu ma aka fara kunya ta, to kenan wajibi nayi k'ok'arin maimaita abun nan, domin na rage wani abun daga ciki wanda ni banyi shi ba, tun da har yanzu da kunyata acikin idanun matata, don haka bari na k'arasa cireta yanzun "
Bud'e ido farha tayi da sauri, tare da k'ok'arin mik'ewa tsaye, amma ina ta kasa, domin ya rik'eta sosai jikinshi.....
"Yaya Abdul, don Allah ka tsaya, kai ko gajiya bakayi? To naji zan k'arasa sanya maka, amma yau kayi naga yadda kake naka, gobe nice zanyi maka da kaina"
"Um-um! Yanzu dai nake so, ko kuma na cire abun da ke hana a tarairayeni yanzu, tunda na gane akwai sauran abun da ban fitar ba jiya na kunyata"
Ganin yana shirin kamota yasata yin sauri ta mik'e tsaye, tana cewa.....
"Zanyi please! "
'Dauko kayan tayi da sauri tare da fara saka mashi, tana sakawa tana rufe ido, hakan yasashi yin shiru yana kallon ikon Allah, domin ta bashi dariya sosai, k'arasa sanya mashi kayan tayi, sannan ta bud'e idon nata, tana sakamashi boturan rigar cikin burgewa har ta k'arasa saka mashi turare tayi sannan tasaka mashi hula, murmushi yayi domin ganin yadda ta k'arasa gyarashi harda powder ta saka mashi saboda sabon salo, abunda bai ta'ba tunanin shafata ba a rayuwarshi, abun yayi mugun burgeshi, sannan ya kamota jikinshi sosai, ya juya bayanta jikinshi, ya saka hannuwanshi ya lak'amo k'ugunta ya juyar da ita yayi a dressing mirror d'in suna kallon juna aciki, murmushi yayi sannan ya aza kanshi a kafad'unta yace.....
"Wonderful lovers! Kinyi kyau sosai, gashi kin haskani sai k'yalk'yali nake yi, tun jiya kike ta haskani gashi yanzun ma kin haskani, anjima ma zaki haskani, hak'ik'a Allah ya musanya man da mata ta k'wara, kuma Ina rok'on Allah ya bamu zuri'a d'ayyaba "
"Ameen, amma kai baka ga kyaun da Allah yayi maka bane? Ai duk macen da ta sameka, ta k'are da matsalar duniya, don haka kaine ka haskani bani ce na haska ka ba, sai dai yau ina fatan baza'a je ko ina ba, muna gida tare "
"Sosai farin cikinah, ina tare da ke har dare, sai dai zan fita na bada wasu takardu, sai na dawo bazan dad'e ba, amma idan sirrin ruhina ta tardar man"
Kanne ido d'aya yayi lokacin da ya fad'i hakan, tare da kai bakinshi a kunnenta ya ciza kad'an, hakan yasa farha juyowa gabanshi da sauri da kukan shagwaba, tana nufin bataso, hakan ya k'ara bashi damar k'ara jiza d'ayan kunnen, da sauri tace cikin shagwa'ba.....
"Yaya Abdul! Wannan ai sai kasa nayi kuka, idan Ikram taga kana hakan tace meye ita?"
Kiran yaya Abdul d'in da tayi yasa shi kai bakinshi a la'b'banta ya ciza suma, wanda sai da farha tayi wani irin had'e fuska saboda zafin cizon da yak'ara
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 36 Chapter of 44