Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ta iya haka tafita takwaso abunda taxo dashi...,amma baban yahana akar'ba yace takaima masu neman taimako don kohda aka haifeta taganshi da rufin assirinshi don haka koh ziyarar sungode tadinga dad'ewa batazoba sun gode..... Ahaka farha aka kamo hanyar gida domin babu rangwame....,gida tadawo taci kukanta son ranta....gashi ynx Anwar saitayi 2days bata ganshiba....,ga dukiya kam ga hutu amma babu rayuwa mai dad'i da muji....,gashi aci maikyau asha mai kyau dole feeling yayita tashi koh yaushe da tsiyayar wani abu take tashi jikinta...,tarasa menene...,amma tasan baya wuce ni'imar jikintace ke fita...... Yau kwana ukku dafaruwar hakan farha taquduri niyyar yin magana da Anwar domin ynx koh zama bayayi da ita tarasa meke kawo hakan...,zaune take fallow tana kallo amma hankalinta naga tunanin duniya..... Shigowarshi taji amma bataji alamar tsayawar mota koh kad'anba....,sauri tayi tatashi tsaye domin gada yawuce....,shigowa yayi yadubeta zai wuce sai cemashi tayi.... "Sannu da zuwa..." Yad'an tsaya "yauwa sannunki..." "Inason muyi magana don Allah..." "Ok kibari sai gobe sbd ynx a gajiye nake...,koh kud'd'ine bakidashi a account.....? Idan shine gobe za'a turomaki 500k....." Yawuce itama kamar ta qyaleshi amma kuma sai tabishi....,tura qofar farko tayi ta fallon d'akin nashi...,domin yaune rana tafarko data ta'ba shiga d'akin nashi.... Bazatayi mamakin had'uwar gurinba domin tasan hakan xata faru...... Jin yana wayane da abunda yake cewa shi yasata tsayawa..... "Ah ah gada muyi hakan dakai don Allah wlhy kasaba sani farinciki ynz kuma kace zaka koma...,kabari sai next 2 week sai mu wuce tare plx....,ok toh hakan za'ayi toh...." Tura qofar tayi tashigo...,domin bata gane wayar me yakeyiba...,shikuma yayi tsammanin taji wayarshi da abokinshi..,miqewa yayi tsaye tareda dubanta itama dubansa tayi..... "Anwar maganata serious ce p..,katsaya ka saurareni inason muyi magana...." "Farha banison damuwa da yawa p....,nafad'amaki banson takura akan me kikeson takurani...." Sakin baki tayi tana kallonshi...,hawaye suka zubo mata tace.... "Gada muyi haka anwar inasonka kaima kanasona mukayi aure...,mezaisa ynx kajuyaman baya baka kulani banasanin dawowarka bani sanin fitarka...,bayan kasan bahaka mukayima junanmu alqawaliba tun farko....." Kukanta yaqara qarfi tareda riqe bakinta....,tausayinta yashigeshi...,niyyarshi yayimata rashin mutunci amma sai ya safsaftamata yace.... "Inajinki menene kika rasa acikin gidan dakike damuwa...,cine koh sutura..,koh motar shiga...,kika rasa kike damuwa..." "Haba haba anwar katuna inasonka kana sona mukayi aure...,chine koh sha koh motar hawa sune aure...? Kabar kulani kabar zuwa inda nake iyakata dakai gaisuwa....,bana sanin fitarka bana sanin dawowarka...,bayan kasan akwai haqqin aure akanmu......" Murmushi yayi tareda yin dariya yace... "Farha haqqin aure ai naqaremaki tunda nabaki komai na rayuwa...,don haka bansan wataba....." "Haqqin aurena shinake buk'ata kasamar man tun inajin kunyarka har damuwata tafito fili....,inason nasan ra'ayinka akan hakan tunda aka kawoni gidanka baka ta'ba nuna damuwarka akan hakanba....." "Ynx nafahimci abunda kikeso...,toh ni ban iyashiba...,amma tunda kince haqqin aurene toh ni zan biya haqqin auren nawane kud'in mantawa dashi....." "Sukud'in sune zasu sayomin maganin damuwata...? Sune zasu kawar da buqatar dake zuciyata....? Shin dama badon raya sunnan ma'aiki ka aureniba Anwar....?" "Eh don kawar da shakku a mahaifana...,zan sanar dake gsky domin gada na wahalar dake banta'ba son d'iya macceba sai ke....,kuma kema tsarin k'irarki ne yajani daga gareki nagane cewa macce nada abunda akeso...,babban dalilin aurenki kuwa shine kyawonki...,domin nasan mahaifina zai amintarman idan yaga nakawo macce kamarki...,amma ni wata buqatar bayan wanna bata ta'ba tasomanba...,don haka kije kici arziqi kisha arziqi kishiga arziqi..,buqatarki tabiya amma bayan wannan wancen abun bana buqatarshi...." Duqewa farha tayi.....,acikin zuciyarta tana tunano wasu maganganu da ynx suka zamomata sabbi a lkchn da ake fad'amatasu bata d'aukaba....,gada dai danasani keshirin biyar rayuwarta...,itako tabani talalace...,kuka ta aza sabo tareda dafe kanta wanda saida zuciyarta takusa tafiya sannan tadawo....." "Innalillhi wa'inna ilaihirraji'un ni farha nabani....,dama irin wannan sonne anwar kakeyiman karabani da iyayenah...,idan hakane kuwa kaci amanatah...wayyo Allah na ina zan saka kaina.......?" Kallonta yakeyi domin iya ynx tadameshi wlhy barci yakeji domin yagaji yau sosai.....,inma son samunshine gobe subar gari shida abokin iskancin nashi kawai...,da sauri yace mata...... "Ke kukan nan na damuwata ki koma cen inda kika fito ynx kicigaba dayinshi cen donni barci nakeji...,mata nawa keson samun damar dakika samu amma basu samuba..., ke kuma wannan bata ishekiba har da bid'ar qarin wani haqqin aure....,anbaki kud'd'i isassu wayanda zasu isheki samun mai kwantarmaki da jarabarki....,nidai tawa jarabar ba'anan tatsayaba....,don haka _go out_ banason ki'bataman rai ina cikin farin ciki......," Dagudu farha tabar d'akin bataji bale gani...,domin komai ya dagulemata idonta rufe don baqin ciki...., saura kad'an tafad'i.., hanyar bedroom d'inta tayi tafad'a saman gado tadafe kai da pillow domin akira mata wannan zancen mafalkine shiyafi komai faranta mata rai....,amma kuma taga zahirine........ "Nabani ni farha! Nabani...! Waye zai gano menake ciki...,gada dai maganar rasheeda gsky ce.....,wayyo wazanje nafad'ama wannan doledai nayi shiru domin babu gurin kai kuka ashare......" Kuka takeyi na qwarai domin zuciyarta na iya bugawa wlhy....... Farha toh Allah kawo sauqi...... *βΣΣ βΣΣΠ MΔSΩΨΔ*💞 [1/24, 9:02 AM] Bee Been💞 Masoya: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 *SO NE......* *DALILIN HAWAYENAH😭😭* 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 ©® Khadija bee bee Khadijabeebee@gmail.com My wattpad user name.... *khadijabeebee......* My Facebook page.... *beebeenmasoya* *I LUV YOU ALL MY FANS* 💋💋💋💋💋 ★TRUE LYF STORY★ ★★★★★★★★★ *_NASADAUKAR DA WANNAN GAREKU MASOYANAH ❤❤❤❤❤❤ZUCIYATA TAKUCE...,PAGE 'DINA KUMA NAKUNE DUKANKU ADUK INDA KUKE FA'DIN DUNIYA DA WANDA NASANI DA WANDA BAN SANIBA.....I SONKU BUHU BUHU JIKKAH JIKKAH...,BABU ADADI..._* *β℮℮ β℮℮η* кʊ¢℮💋 Page... ★2⃣4⃣★ ® Rayuwar gidansu iman rayuwace ynx taburgewa...,domin ynx xukatan amintattun masoya ke tasiri a rayuwarsu...,soyayya mai dad'i ketashi a rayuwarsu...,jabbar ya yadda da za'bin Allah shine za'bi haka Iman sun rungumi sabuwar soyayyar da suka risqa daga sama...,jabbar a halin ynx baya buqatar abunda zai samu iman koh kad'anne....,zama sukeyi na jindad'i saidai har ynx jabbar tausayin Iman yakeji domin yasan bazata iya abunda yakesoba...,hakan yasa iyakarshi yayi wasanni da ita na morewa a sassan jikinta...,gashi yad'auki alqawalin sai taqara sannan zai fara using nata a matsayin ita itakuma shi..,amma a ynx abun sauya mashi yakeyi...,domin duk sadda qare matsarta idan yaso ya qyaleta kuma sai mararshi takama ciwo...,har sai ya rarrafa yasha maganinshi abun zai kwantamashi.... Kamar kullum yadda suka saba zama gurin ummarsu suyi fira sannan sudawo gida haka koh yau sukayi suna cen zaune.., umma kebawa farha lbrn wani abu dayafaru shekaru dasuka wuce...,iman nata dariya...,dad'in firar dasukeyi har tym d'in komawarsu part d'insu y qure....,jabbar kallon labarai yakeyi amma fa yagaji domin yafijin dad'in kallon hannunshi najikin iman..., hakan yasa tund'azun yake yimata alamar sutashi sutafi part nasu amma tayi kamar bata ganshiba...,itakuma umma itama farincikin hakan yasa bata duba agogoba saida taji ana national anthem d'in qare labarai sannan ta tuna...,nan take sai tace musu..... "Toh Iman ni barci nakeji kuma kuyi sashenku nikuma na futa...." Jabbar dad'i ya kasheshi komai baiceba....,Iman kuwa cewa tayi.... "Muna firarmu mai dad'i amma barci zai takuramana...,ni wlhy bangajiba...amma umma kije ki kwanta gobe ma qarasa...." Ummar tayi dariya..., iman akwai wauta da qurciya ita kuma batagane mujinta najirantane...,shiyasa yake yimata wani kallo..., Jabbar meqewa yayi tareda d'aukar wayarshi da ya ajiye a saman kujerar yace...... "Umma toh kije ki kwanta saida safe ni nawuce..." Iman kallonsa tayi tace a zuciyarta...,"inda zai bar mutun yayi barcima amma sai wani runtsa ido yakeyi nabishi yayita matsata kamar fulawar bread ni wlhy...." Umma tace "iman kuje gobe ai sai kidawo koh...?" Ta amsa da "toh umma saida safe...," Yana gaba itakuma tana bayanshi..,kasan cewar sunbar gurin hasken sun shiga duhu anan tanemeshi tarasa....,dagudu taqarasa shiga get d'inda ke sadasu da part d'in ummar...,jitayi an kameta harda d'auka...,wutsilniyya takeyi ya ajeta amma ina takasa koh motsi domin riqon lafiyayyen namiji...,tafiya yakeyi da ita saida yakaita saman gadon bedroom nashi ya ajiyeta.... "Kinsan Allah kuwa dabaki tasoba koh...,gaban umma zan d'aukoki domin aiki nakeson yi banason nayishi baki kusa dani...,kinsan ban had'a my favorite da komaiba...,don haka kidaina nisa dani kina mannema umma ba cetonki xatayiba gareni idan na riqaki..." "Kaikuma dabaka gajiya kafin muje p saida kayiman hakanan kuma ynx ma shi zakayiman ni wlhy banaso...." "Toh bari naga idan bakyaso ynx nan....." Kasancewar ynx jabbar yasan ta hanyar da yake yakamo iman abun biyu zaiyimata kuma dole ta natsu ta barshi yayi abunda yakeso....,miqewa tayi tsaye...,shima yamiqe tsayen....." "Ah ah 'ya'ya jabbar gada kayiman abun jiya wlhy...." Binta yayi ta bangon data jingina dashi ya saka hannunshi duka biyun yakareta tsakiyar hannunshi..,yana kallonta da lumsassun idanunshi masu cike da buqatar rage zafin da yakeji a mararshi.... "Kice dai bakyason 'ya'ya jabbar yagane kema kina kawo wuta a harkar...,domin jiya ai har ceman kikeyi gada nadaina ta'bawa..." Rufe bakinta tayi tarufe fuskarta...,domin itama tasan ynx tanason sudinga kasancewa a irin yanayin da tasamu kanta aciki jiya....,wasar da yayi da ita jiya tafi kowace burgewa dayakeyi da ita koh yaushe...,domin sabon salo yazo dashi wanda yatafi da tunaninta...,itama tasan jiya jabbar shine kalar tsarinta domin ya burgeta acikin komai..... Hannunshi yasaka ya bud'e fuskar tata yace..... "Inba tsoroba kikalleni cikin idona kiceman jiya ni banji komaiba...." Kawar da kanta tayi gefe kuma bata bud'e idanuntaba saidai cewa tayi..... "Nidai wlhy kaqyaleni barci nakeji...," Juyowa yayi da fuskarta da hannunshi har lokacin idon iman rufe yake..., bakinshi kawai yakai bakinta ya datse guri d'aya...,iman datse haurunta tayi da sauri...,shikuma haurun nashi yasaka yaciji le'benta na qasa da qarfi nan take tabud'e baki don jin zafin hakan...,dama tasamu wadda yajawo halshenta ya zura nashi ciki...., nan take zancen ya changr daga tsaye domin hannushi yasaka qasan hijab d'inta zuwa masaukin hannunshi kullum.....iman nason hanashi amma takasa hakan yasa ta haqura tabarshi..,amma wlhy yakashemata jiki daga tsaye domin motsi ma takasa....,hakan da yagani shiya tabbatar mashi takamu babu musu...,tsayuwar tagagaresu hakan yajata har zuwa gadon bakinshi cikin bakinta...,suka fad'a gadon.....,d'augowa yayi daga bakinta domin yasan tashima bazata iyaba ynx saita natsu...,hakan yasashi cire hijab d'inda tasaka gabad'aya...,rigar jikinta dama bazatayi wuyar cirewaba domin robace..,d'agata kawaiyayi yacire boturan rigar yajayeta gefe ya ajiyeta daga ita sai breezia itama ganin yayyi zata takurashi hakan ya'ballata yaxubar gefe...,ganin kayan fulaninshi renonshi garesu na karbuwa..,domin suncika dai2 yadda zaiji hannunshi zaikai ga riqasu...,sai hankalinshi yajuye gabadaya...., Iman ana kwance amma ankasa ta'buka komai..,domin ai yarigada yakamata babu ja..... Wasa yakeyi da ita tayarda yasan itama zataji dad'in abun...., Lkchn da yaga iman na mayar da numfashi yasan cewa akwai buqatar ya taimakamata tasauke nauyin da tad'ebo.....,matseta yayi jikinshi sosai...,itakuma maqaleshi tayi harsaida tasaki nishi mai qarfi.....,hakan yagane ta gamsu da hakan....., Nan shikuma komai nashi ya sauya domin mararshi ta murd'a wani bala'i yaji yabi tacikin cikinshi har cikin kanshi.....,nan take yasaki iman ya kame mararshi gefe...., Iman bayan ta natsu saitaji nishinshi nafita da qarfi...., bud'e idonta tayi taga halin da yake ciki., hijab d'inta kawai tasaka tana kiran sunanshi...... "Yaya jabbar menene...?meke damunka....,?" Kasa magana yayyi kawai riqe cikin nashi kawai yayyi yana jujjuya kanshi...,domin baisan mezaicemataba....,baisan amsarba ma ynx..... "Nabani 'ya'ya jabbar menene wai.....?" Kuka Iman tafara domin ganin yadda yariqe ciki...,ita tsoro yakamata sosai....,qara riqoshi tayi tana hawaye ganin juya kai dayakeyi....,kuma ynx sai ya riqeta gam...... "Fad'aman 'ya'ya jabbar menene wai....?" Baya iya cewa komai iya ynx galabaice yake......... Afuwan 🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻dai arage hanya da wannan p....🤣🤣 *вєє вєєn mαѕσчα*💞 [1/25, 5:35 PM] Bee Been💞 Masoya: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 *SO NE......* *DALILIN HAWAYENAH😭😭* 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 ©® Khadija bee bee Khadijabeebee@gmail.com My wattpad user name.... *khadijabeebee......* My Facebook page.... *beebeenmasoya* *I LUV YOU ALL MY FANS* 💋💋💋💋💋 ★TRUE LYF STORY★ ★★★★★★★★★ *_MY FEEDOHM💞 IDAN ZAN IYA MANTA KOMAI TOH BAZAN MANTA DAKEBA...,KECE FARKON SILAR MURMUSHINA DOMIN KINA SON BEE BEE💞 SOSAI.., PAGE 'DINA NAYAU DUKA NAKINE....,CONGRATULATION💕INA TAYAKI MURNAR KAMMALA BUK 'DINMU💧ABUNDA KE 'BOYE💧ALLAH YASA MU AMFANA DA ABUNDA MUKAJI...._* Page... ★2⃣5⃣★ ® " 'ya'ya jabbar don Allah kafad'aman meke damunka naga kana riqe ciki....,bayan nasan lfy qlau kake...,plz nakira umma toh sai muje assibiti....?" Nuni kawai yake yimata da hannu tad'auko mashi magani gurin da yake...,dafarko bataganeba sai daga baya...,sauri tayi tasauka saman gadon tareda sakinshi tagyaramashi kanshi..., zuwa tayi ta jawo gurin da maganin yake tabud'e ganin robar yafi aqirga kuma na magani d'ayane...,koh wanne ta girgixa aciki babu komai sai ta ajiye gefe...,gata qarshen ne tasamu magani qwaya d'aya kachal ciki...,tad'auko bata tsaya duba maidasuba...,domin ta mujinta takeyi dake kwance yana matsar ciki.....,ganin hijab d'in zai takurata...,hanyar toilet tamiqa domin gara ta d'aura towel...,yaune tafara shiga toilet d'in jabbar qamshi yakeyi kuma komai silent jawo towel d'inshi tayi tad'aura iyakarshi guywarta amma bazata gane komaiba sbd hankalinta tashe..., fridge tabud'a tad'auko ruwa ta dawo ta xauna.... " 'yaya jabbar katashi kasha...,nawane kakesha...?" Yanunamata yanunamata biyu da yatsanshi dubawa tayi qwaya d'ayane at ciki...., zaro idonta tayi baki d'aya tace..... "Nabani wlhy qwaya d'ayane at ciki...,yazamuyi toh...? Muje assibiti kawai domin bana jure ganinka cikin wannan halin wlhy... Zankira umma...." Janyota yayi jikinshi da sauri....,dakyar ya iya juyowa yace..... "Kibani d'ayan kawai nasha..,zai sauka ynx..." 'Daukowa tayi tabud'e ruwan tabashi yasha.., baifi 3mnt ba dashaba sai gumi ya keto mashi da alama yad'an samu relief amma ba dukaba saidai abun yarage...,maqale Iman yayi sosai bayan ya aza kanshi saman cinyarta domin towel ne d'aure jikinta rabin jikinta duka waje take..,idan da xaka zauna daga gabanta pant d'inta ma zaka hango...., shafa kanshi tayi nan take barci yad'aukeshi amma yanajin ciwon kad'an kad'an...,hakan takasa tashi domin rungume yake da jikinta sosai batason tad'aga yatashi....., amma ita tarasa wannan ciwon domin sau biyu yana yin irinshi gabanta saidai wancen ba irin hakan yakeba domin koh magani baishaba abun yadaina...,amma abunda ke bata mamaki shine yawanci yafi yin hakan lkchn dasuka kasance tare bayan yagama matsarta...,amma na yau yafi nakoh yaushe datake ganin yanayi toh koh wanne ciwo ne hakan...? Tunani kawai takeyi amma dole shi kad'ai zai amsa mata wayannan tambayoyin domin wlhy batason abunda zai dameshi domin sonda takeyima jabbar ynx koh umma kad'an zata nuna matashi...., Sunfi tsawon 1hour gurin ahakan qafar Iman har tafara mujirya amma wlhy bata iya tayar dashi...,motsinshi tagani tareda qara riqe cikin nashi yana shafawa sauke kanshi yayi saman cinyarta ya maida kanshi asaman gadon yans juya cikin..... Dasauri Iman ta walqata itama ta riqoshi...tafara magana cikin kuka..... "Wlhy zan fad'oma umma muje assibiti domin wlhy naga sokakeyi muyi rashinka...,nikuma wlhy bazan jure hakanba domin rasaka a halin ynx rasa rayuwatane...,Inasonka yaya jabbar har bansan adadinshiba taya zanbarka a hakan kana neman tafiya kabarni...?" Miqewa tayi danufin zuwa...,da sauri ya riqota yamaidata kan gadon yamatse kanshi cikin cikinta rabinjikinshi saman gado yace...... "Iman idan kika fad'ama umma ai fad'a kawai zatayiman domin tasan da ciwon..,ynx hakan dukansu sunmanta da ciwon tun ranar da aka auramani ke....,baba yasan dacewa na warke haka umma ma...,saidai ni kad'ai nasan ciwon dani najawowa kaina yana nan bai wuceba.....,kuma Iman tausayinki yajawo hakan domin nasan qarfinki bazai iya d'aukar buqatunaba a wayannan shekarun naki...,hakan yasa naqara lkchn dazan fara sauke buqatata gareki yadda qarfinki yakai kuma bazaki guje maniba..,amma ynx ni nasan Iman bazaki iyaba hakan yasa banta'ba kuskura na d'an d'anakiba domin ganin nakeyi idan nafara bazan iya d'agamaki qafaba...,hakan yasa naga wasannin kawai dake zai iya sakani nasamu sauqi..,amma wlhy danayi naqare ciwo sabo yake dawoman....,amma Iman kece maganina maganin matsalata na gurinki yana hannunki...,saidai alqawalina yakasa cika kuma shekarunki basukaiba iman zan iya cutar dake a iya qarfin sha'wata......" "Maganinka na gurina amma kakasa tambayata nabaka....,toh wannan maganin dakakesha wayanda naga roba tafi goma kuma duk kashanye shima baiyimaka amfaniba....?" "Eh Iman duka wannan matsalar tajawo nadinga shansu...,duk da ance idan ban dainaba zasu iya yimani illah domin tun suna diluted d'in abun yana fita har yakai ynx baya fita jikina...,kuma shi kad'ai zansha naji sauqi nantake...,hakan yasa aure shine kawai maganin abun means sex kawai shine samun lfy ta hakan doctor ya matsa ayiman aure toh shine nace maki maganina yana hannunki amma tausayinki nakeji Iman....." Juyar da fuskarta tayi domin taji kunyar zancen kuma tsoro yakamata amma koh zata mutu alokacin dole tayi haquri jabbar yasamu lfy domin ciwonshi ai ciwontane.....,riqo hannunshi tayi tareda lumshe idonta tace..... "Na aminta kuma kadaina cewa bazan iyaba..,zan iya bada raina gareka koh da daga lkchn zan mutu....,nayimaka alqawalin insha'allahu zan jure duk wata lalura taka idan dai wannan zai zamo sanadiyar samun lfyrka nabaka raina fansa akan wannan...,saidai kuma katausayaman nima gada kadinga wahalar dani....." Murmushi yayi yamiqe zaune yajawo Iman yarungume domin dad'in dayaji babu iyaka azuciyarshi...,har yaji ciwon nabarin jikinshi cikin kunnenta yake rad'amata cewa..... "Daga ynx nayi alqawalin babu abunda zai rabamu har qarshen rayuwarmu sannan nasan ke alkhairice ga rayuwata...,kece za'bin Allah mafi alkhairi rayuwata... Kuma za'bin iyayenah.....,kece komai nawa...,my delight star....,na mallakamaki komai nawa Iman....,Allah yabamu zuri'a masu albarka kuma masu kama da momynsu akomai biyayya...,hankali...,natsuwa...,sanin yakamata...,qarshe da iya sadaukarda abu mai mahimmanci ga mujinta...." Qara rungumeta yayi itama maqaloshi tayi..,yaaxa fuskarshi asaman gashin kanta yana shishinawa....,hannunshi gabayanta yana shafawa...,kuma sai yad'agota yana kallon fuskarta...,yace.... "Kinsan zakiyi wanka ynx koh...?" Dasauri ta done kanta qirjinshi....,domin tamance da halin da tashiga d'azun sai ynx tatuno...,dataga yasamu sauqi kuma har ya tunamata domin ta mance da wanka yakamata..... "Ni babu wani wanka dazanyi domin banyi komaiba....." "Ok toh natuna maki kenan yadda kikeyi kenan..?" "Ah ah wlhy nibanyi komaiba 'ya'ya jabbar idan kuma hakane har kaima wankan zakayi ai....tunda nima ai banyi komaiba....." *"Delight star..!* Nakashe sunan 'ya'ya daga yau...,banaso.... Kuma nida ke fama da ciwo ai komai banyiba...,kedaice zaki tashi kiyi wankan masu aure kawai...,domin kece kikayi auren yau baniba...." "K'wailar kuma *my favourite*ina tasan wani abu hakan..." 'Dad'i yaji domin sunan da takirashi dashi..., murmushi yayi da maganar k'waila datayi nantake yariqe mata baki yace..... "Kidaina fad'in sunan nan har bayada dad'i...,tunda ga k'waila tana neman ta zauce..,mai kiramata sunan da banataba....,ai hasashene yakamani dana duba yanayin hasashen sainaga ai nafad'i jarabawar tun ranar da nagane k'waila tasan kanta kuma ta iya gaqin neman yncinta domin bata bari ta kwana....,100% na miqamiki domin kinsa basheer yafara yiman dariya tunba aje koh inaba..,tundaga wayannan boobsecyn naki nafara fad'uwa...." Hannunshi yakai saman towel d'in yashafo d'aya....,da sauri iman tamiqe tayi hanyar toilet tana dariya....,domin tasan za'a iya komawa inda aka fito kuma ciwon yadawo...,ga dare yayi..,kuma gashi bai warkeba.... Harta kai bakin toilet yakirata...,tadawo domin kiran babu wasa ciki..... "Dama zancene kifad'aman yaya zakiyi wankan naki duk da nasan kin sani tunda kinayin na period amma naji menene bambancinsu a aikace...?" Iman juyar dakai gefe tayi sannan kuma tarufe fuska...,riqo hannunta yayi dakyar domin har ynx marar ciwo takeyi kad'an kad'an yazaunarda ita gefen gadon sannan yace...... *"Delight star..!* kifad'aman inason cika umurnin manxon Allah akan matanmu.....," Sannan iman tafara yimashi bayani kamar hakan..... "Duka wankan iri d'ayane saidai niyya ta bambantasu amma kala d'ayane zanyi saidai niyyar wannan daban niyyar wancen daban....." Murmushi yayi domin yasan tasan komai saidai wani kwane kwane datakeyi wai wance daban wannan daban...,ba'a fad'in sunan.... "Hakane malama uwar 'ya'yanah..,kije kiyi koh na rakaki...?" Qwace kanta tayi da sauri tayi toilet..,kallonta yakeyi yana murmush jin yakeyi qaunar iman na shigarshi ta koh wace qaba dake jikinshi...., har takai ciki tarufo..,shikuma kwantawa yayi yakife cikinshi domin har ynx da sauran ciwon a jikinshi...,yana tunanin hankali irin na iman...,rashin sani yafi dare duhu...,ga wadda yake hasashen ita zata iya da shi ashe sirrin 'boye saninsa sai Allah...cewa yayi.... "Alhmdllh Alah kulli halin ALLAH naqara godemaka kabarni da Iman har qarshen rayuwata domin ita sanyi ce gareni...,Allah kabani ikon kyautatama iman kamar da iya gwargwadon halina..." Fitowar iman yasashi d'agowa yadubeta...,da alama zataje d'akinta ne d'auko kaya tasaka....,towel saman kanta tana tsane ruwan dake cikin kantane....,fita zatayi domin ta aza barci yakeyi....,jin ankira sunanta yasa tatsaya...,hango tsarin cinyoyinta yayi yadda suka tsaru tsaye kamar ita tayi abunta...qirjin iman sunfito domin ynx taqara daga yadda kowa yasanta tayi jiki tayi kyawonta...tsayawa tayi amma batazoba..... "Na'am zanje nasanyo kayan barcina sai nadawo...,ai bazan barka kakwana kaidayaba tunda nasan bakada lfy...." "Um um kixo dai...,hakan nakeso kizo kiji....." Takowa tayi daga inda take zuwa bakin gadon...,tad'aure kanta da d'ayan towel d'in tazauna....,jawota kawai yayyi ya aza rabin jikinta saman jkinshi yajawo bargo ya rufesu..... "Muyi barcin hakan zanfi natsuwa....,nafison nadinga ganinki haka komai waje k'wailata....." "Uhmm k'wailarka kuwa....." Dariya sukayi yakashe wutar nantake barci mai dad'i yayi gaba dasu....... 💧💧💧💧💧 ★★★★★★★★ Farha ynx batada tunani sai tunanin hali irin na Anwar saitayi week d'aya bata ganshiba....,tunani yahanata sakat...,ynx koh school d'inda take xuwa tadaina zuwa domin batada kwanciyar hankali.....,gata cikin dukiya gata cikin ni'ima amma duka sunfara gagararta domin babu abikin rayuwa mai gamsarwa...... "Oh ni farha wai mena rasa ynx da Anwar baya sha'awata koh kad'an....,ina soyayyar damukayi tamkar rai da ajali....,ina alqawalin da Anwar ya d'aukarmani nazama dani har abada....?" Dubawa tayi gabas da yamma babu wanda zata fad'amawa yabata amsa taji sanyi....,duba makekiyar wayarta tayi dake saman cikinta tayi taga babu wanda zai amsa mata tambayar kawai sai rushe da kuka..... "Nabani nabani...,yazanyi yazanyi....,Allah gani gareka...." Duba wayarta tayi saita tuno da rasheeda koh zata kwantarmata da zuciya idan taxo...,d'agawa tayi tafara kiranta.... "Amarya 2month da aure har anci ancinye amarcin yau antuno damu....?" Wani mashin kibiyar baqin ciki su suka soki zuciyar farha harsaida taji dama bata kirataba...,domin ta jawomata baqincikin sabo.....daurewa tayi ta amsa da... "Uhm uhm qawata kina raina sosai...,ynx hakan don Allah inkinada dama kizo inason ganinki domin bani jin dad'in rayuwata da jikina baki d'aya....." "Dakina cikin amarcinki baki ta'ba tunawa daniba..,sai ynx da aka falkeki aka d'ura maki ciki...,ciwo yadameki sannan zaki neman....,ai ina sane kinkoma school gyaran takardunki...,amma koh ki nemeni sbd dad'in aure...,kuma anbani lbrn cewa kinyi kyau sosai....,zanxo anjima kad'an badon keba saidon baby nah......" Kuka farha taqara fashewa dashi domin kiran rasheeda baban ciwone domin ta tayar da wanda yafi nada d'in...... "Farha lfy kuwa...? Haquri akeyi ai ba farau gareki laulayiba amma jira nafad'ama momy ganinan zuwa ynx......" Aje wayar farha tayi tacigaba da kukanta mai tsananin takaici...,ga kud'i amma tun ynx tafara gane basune rayuwar aure ba...,kwanciyar hankali shine gaba dakomai..., kuka takeyi idonta duk sunyi jawur domin dole ne tafad'ama rasheeda wannan mtslr amma wlhy da babu wanda zai san da wannan mtslr sbd gudun gori..... Bata d'aga daga inda takeba saiga rasheeda tashigo da sauri.....ta matso kusa da inda take tace..... "Haba farha menene hakan duk kinbi kind'aga hankalinki akan laulayin ciki....,wlhy nima kin tayar man da hankali...,duba yadda kika koma kinyi duhu idanunki duk sunyi jawur sbd kuka....Ina Anwar d'in yake sai muje assibiti koh.....?" Kuka maiqarfi farha taja tace mata.... "Anwar yau 1week bai shigo gidannanba hassali bansan inda yakeba rasheeda totally ba abunda kike tunanine gareniba hassali har ynx Anwar bai nemeni s matsayin matarshiba tun ranar da kuka kawoni gidannan....." "What farha....? Mekike nufi da hakan ne....?" "It means Anwar baita'ba kwanciyar aure daniba a matsayin matarshiba...,a farko yana wasanni irin na luv dani amma sai yadinga kiramani wasu mutane wayanda bansaniba...,hakan na baqantaman rai dat is why kawai saina fara yimasa magana akan hakan tundaga lkchn bai qara kulaniba...,idan nace inada matsala muyi magana sai yace kudd'ine ya turoman masu yawa amma wata buqata batata'ba had'amuba....." "Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un....!Farha kina nufin Anwar dai baidaina abunda yakeyiba har ynx kenan...,auren naku bai changr shiba...?" "Rasheeda dama anwar na wani abunne...?" "Sosai farha..,anwar nacikin yn qungiyar homosexual wanda nafad'amaki tun farko baki yardaba sbd sonshi danat rufe maki ido...." "Nabani rasheeda nabani sai ynx natuno maganar wani dayashigo gurina daren da aka kawoni...,alokacin bangane komaiba giyar amarci na d'ibana.., yana fad'aman zancen qungiya amma banganeba......" "Wanda yashigo gurinki shine babban aminishi wanda koh mahaifinshi bayajin maganarsa kamar ta usman....,kuma tabbas acikin lbrn da momy tabani tabbas usman shine suke wannan mu'amalar tare...,sannan har abada masu aiki irin na anwar matansu ba bakin komai sukeba...anwar kenan yayi aurene sbd mahaifinshi...." Farha qara tasaki tareda riqe Rasheeda da qarfi..., wanda saida rasheedar taji tsoro....kuka takeyi tana girgiza rasheedar..... "Nabani nabani rasheeda kifad'amani mafalki nakeyi maganarki ba gsky bace....., nashiga ukku na lalace......" Toh farha duniya ce tun ba'ayi nisaba kuma........? Amma ni bee bee nafad'a....... *вєє вєєn mαѕσчα*💞 [1/26, 12:59 PM] Bee Been💞 Masoya: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 *SO NE......* *DALILIN HAWAYENAH😭😭* 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 ©® Khadija bee bee Khadijabeebee@gmail.com My wattpad user name.... *khadijabeebee......* My Facebook page.... *beebeenmasoya* *I LUV YOU ALL MY FANS* 💋💋💋💋💋 ★TRUE LYF STORY★ ★★★★★★★★★ *(¨`•.•´¨)(¨`•.•´¨)* **`•.(¨`•.•´¨)..•´** ***`•.¸.•´*** I___LOVE___YOU ALL *BEE BEE LOVERS* ❤❤ (¯`v´¯)(¯`v´¯)F .´¯`•.¸.•´`•.¸.•´ ¯`.O `..ILOVEYOU..´R `.. ............... ..´E ` ...............´V "......."E R *MY BUK READES*💋💋💋 Page... ★2⃣6⃣★ ® " Rasheeda kina nufin Anwar d'an homosexual ne kenan....?" "Eh farha amma a iya jin lbr na gurin momy ba...,domin shiyasa aka koro Anwar saudiya gabad'aya domin kamashi da akayi yana 'bata yara...,hakan dadyn nashi yadawo dashi nigeria gurin kakanninshi...,anan yafara yafara karatu school d'inmu...,ganin momy tasan mamarshi shiyasa na nemi sanin lbrn Anwar kap...,kuma ban tsaya shakkun komaiba nafad'amaki domin banason abunda zai dameki farha domin son gsky nakeyimaki....,amma kika ture zancena har yakai Akan Anwar koh son ganina bakiyi domin sonshi ya rufe maki ido...,hakan baisa nadamuba Farha ina tare dake inabaki shawara akan kibi umurnin mahaifanki domin ni nasan waye Anwar kud'd'i da rud'in duniya sun jaki...,ynx gaki cikin ni'ima amma 'bakin ciki zaisa haskenta yakoma maki duhu.....,nikad'aice mai baki shawara kuma ni kad'aice maisa kigane gsky...,domin da

Chapter 11 of 44