Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
kamar bai gantaba, bayan ita har ta karanci fuskarshi, sai tayi kamar bata ganshi ba. Driving yakeyi amma tunaninshi gaba d'aya yau yana gidanshi da ya baro, ashe dama k'iyayyar farha ba tayi nisa a zuciyar shi ba? Idan kuwa hakane, to son da yake yimata farko, shine ke shirin dawowa? Hak'ik'a antsara farha, Allah yayi halitta, wato ya lura, jikinta kawai mutun ya amfana dashi kad'ai zai more, dama tun farko itace za'binshi, biyayyar Iman tasa ya rasa gane ina son farha ya tafi, Allah sarki Iman, allah ya jik'anki, kema da taki ni'imar da allah yayi maki, amma wallahi tsarin jikin farha kad'ai zai sa namiji fita hayyacinshi, yanzu shi ya zaiyi ma ya iya kusantar ta?, dole ya fara saka hak'uri a zuciyarshi, yabi maganar basheer da yace mashi..... "Abokina, irinsu farha, ko da ba kaine ka fara bud'eta a leda ba, to ni'imar jikinsu bata iya yankewa, don haka ka d'auki auren farha wata k'addarace wadda Allah keson yaga Abdul kayi rayuwa da farha a matsayin ma'aurata, domin kishin wani yafara bud'eta, ba hujja bane, kaima ka dasa naka alk'alamin fagen rubutun mugani" A haka yake ta tunani har ya kusa shiga layinsu umma, sai cewa yayi...... "Wallahi ko da zan iya rayuwa da ita, sai anyi mata gwaji sannan, domin gada ayi mutuwar kasko, toh amma kuma ya ma zanyi amai in lashe, bayan nace bazan iya had'a makwanci da ita ba, a tafarkin aure ba, gashi ko wata ba'ayi ba tunanina na shirin changr wa, gada ta raina ni fa, amma bari mubi hanyar siyasa mugani " Dai-dai da shiga get d'in umma d'in, fitowa yayi sannan ya rufe motar ya shiga ciki. Sallama yayi, kuma sai ya iske baba ma na gidan, shiga yayi ya duk'a har k'asa ya gaida su duka, suka amsa, sannan ya zauna, cen yayi shiru kuma sai yace....... "Baba dama zan je gida na sameka, domin jibi nakeson komawa gurin aiki, gashi sunata yo man waya aiki ya taru da yawa, toh shine nazo na fad'ama umma, to tunda naganka shike nan" "Eh nima yanzu zancen mukeyi da ummanka, to babu matsala, ai sai kashirya ka koma " "Ai idan zai koma, dole da matarshi zai tafi, domin zaman bariki babu mata matsala ne, don haka sai ka fad'amata ta shirya jibin sai ku tafi " "Umma.....! " umma me?" "Umma da barinsu akayi, idan akayi hutun su Ikram sai nazo naje dasu " "Ah ah, ai bada Ikram zaku tafi ba, anan za'a barta, idan anyi hutun sai kuzo kuje da ita, acen ma sai ku changr mata makaranta cen gurin ku " "Amma umma abdul, kina ganin ba'a takurashi ba? Tunda yaso a barsu, sai ya dawo, da anbarsu, inyaso farha d'in taci gaba da aikinta anan da takeyi" "Kafi kowa sanin matsalar d'anka, don Allah kabar wannan hukuncin da na yanke, kabar goyon bayansa, yashirya kawai su tafi tare, Ikram ai yanzu zata zauna, idan anyi hutu, sai yazo ya d'auki d'iyarshi, muma hakan hankalinmu zai kwanta " "To shikenan Abdul-jabbar, nima naga kamar haksn zai fi, tunda kanada gida a cen, zakafi samun kwanciyar hankali iyalinka tare da kai " Godiya yayi, sannan ya mik'e ranshi kamar bak'in tukunya, a haka yaka ma hanya zuwa gidan nashi, shi da yazo neman mafita kuma ank'ara ingizashi wutar, wayyo! Ya zaiyi wai? Da haka ya kama hanyar gidan shi, tare da fad'ama basheer abunda kuma akace a waya, shima yaji dad'in hakan, sannan ya nuna mashi zaifi samun natsuwa a hakan, addu'ar nasara kawai yakamata yayi ciki. Shigowa yayi ya iskota zaune da waya a hannunta, tayi tsammanin ya yi mata k'orafi, amma kuma sai taga sauyin hakan, domin jikinshi yayi sanyi, daga nesa yace mata..... "Ki gyara kayan Ikram, gobe zata koma gurin Umma" Da sauri farha ta dubi ikram da ke barci a kujera, gabanta ya fad'i, tabani maganar da tayi mashi shine yaje ya gayama umma, ta bani yau, gashi ya wuce bale ta tambayeshi taji dalilin yin hakan, amma ita wallahi ba har a zuciya tayi maganar ba, kawai 'bacin rai ne, wallahi bata iya rabuwa da Ikram. 'Daukarta tayi, takaita d'aki ta ajiye, sannan tafito da niyyar bashi hak'uri domin batason 'bacin ran umma a kan hakan, zaunawa tayi ko zataji motsinshi, amma kuma shiru, ga dare yayi, yanke shawara tayi, bari tak'ara yin wani kuskuren taje d'akin nashi, hijab ta saka, sannan ta kama hanya zuwa benen, domin hak'uri zata bashi, bata kyauta ba. Sallama tayi tare da tura k'ofar fallown nashi, shiru ba a amsa ba, kamar ta juyo, kuma sai taji kamar nishi a wani d'ayan d'akin, har zata shiga kuma sai ta tsaya tana sallama, ba amsa ba, kuma ba daina ba, shiga kawai tayi. Hangoshi a k'asa kwance rik'e da ciki yasata matsawa gurin da sauri, kamar ta rik'ashi kuma sai ta duk'a cikin rud'ewa tace...... "Yaya Abdul lafiya kuwa?" Sai a lokacin yasan da ta shigo, kallonta yayi sannan ya nuna mata yatsanshi akan ta tashi ta tafi, amma farha bata gane nufinshi ba, tayi tsammanin tazo yake cewa, matsowa tayi, tare da rik'a hannunshi, da sauri ya k'ara sakin wata k'ara. "Nashiga Ukku! Yaya abdul cikinka ke ciwo?" Komai bai cemata ba, sai drower d'in da ya nuna mata ta bashi magani, da sauri ta bud'a, kwalin magani yafi goma, kowanne babu komai ciki, sannan ta fara duba maganin na menene? Ganin abunda aka rubuta, sai tazaro ido, sannan sai tace....... "Babu komai acikin kwalin, kuma ko da akwaishi wallahi bazan baka shi ba, domin yanada illa ga rayuwa " Dasauri ya juyo yana rik'e da ciki yace...... "Ki tashi ki fita " Kallonsa farha tayi tare da cewa..... "Babu inda zanje, domin nice silar wannan ciwon a shekarun baya, yanzu kuma zan zamo waraka akan shi, yaya Abdul don Allah kayi hak'uri, kabari na kula da rayuwarka " "Abisa wane dalili zan baki dama?" "A dalilin ina sonka, kuma zan sadaukar da rayuwata gareka " "Ni bana sonki" "Ni ina sonka" "Ki tashi ki fita" "Babu inda zanje, ina tare da kai, ko nakira umma na fad'amata halin da kake ciki" "Ki fita farha ki bani guri, baki da maganin matsalata, domin bazan iya sanya alk'alamina nayi rubutu ba a littafin da bashi da makarai" "Kayi hak'uri ka yafe man laifina na baya, ka bani dama domin sama maka sauk'in rayuwa, yaya abdul " "Meyasa farko baki yi hakan ba sai yanzu, in dai ba sharri kikeson dasa man ba?" "Sharrin zuciya da kuma sharrin shaid'an, amma na zan dawo maka da alk'awalin da kad'auka akaina farko " Da k'arfi yace... "innalillahi! Ki barni please " Murd'awar da marar tayi, ya mik'amata hannu akan ta bashi magani, tak'i mik'a masa, ta rik'e a hannunta, da k'arfi ya jawota zai kar'bi maganin ita kuma tak'i bashi, anan rikici ya kafre, wanda sai da yayi mata mari ukku amma bata bashi ba, kuma bata ji zafin marin ba, d'aga hijab d'inta yayi da niyyar kar'bar magananin, kuma sai hannunshi ya shafo k'irjinta, nan take ya k'ara rud'ewa, da sauri ya cire hannun yakoma da baya ya dafe kanshi yana cewa..... "Gada kijaman matsala, ki bani maganina,ki fitarman d'aki " Hawaye a idonshi, da sauri farha ta koma gurin da yake zaune tace..... "Yaya Abdul, magani bashine mafita a rayuwarka ba, 'ya mace itace mafita a rayuwar ka, idan baka sona ka k'ara aure, amma magani bashine mafita ba" "Farha kin yaudaran da yawa, kin bama wani kanki bayan kinsan nine na reneki, na reni soyayyar ki, na soki kika k'ini yanzu, don kin nuna kina sona zan yarda dake? Nima na mutu kamar yadda shima cutar ta kashe shi? " "Basai ka yarda ba, domin nasan ban kyauta ba, burina lafiyar ka, kuma ka yafeni ban kyauta ba" Kuka ta fara, nan take yaji wani iri a zuciyarshi, ga mararshi na ciwo, ga kuma jin kukanta yakeyi kamar saukar aradu a kunnsnshi, hakan yasa ya kalleta, ita kuma ta mik'e zata tafi, sannan tace...... "Dama nazo nabaka hak'uri akan zancen Ikram da nayi jiya, wallahi wasa nakeyi, bazan iya rabuwa da ita ba, kayi hak'uri ka bama umma hak'uri " Ta juya har takai bakin k'ofa ya kira sunan ta cikin murya mai sanyi sanna ya dafe mararshi yace....... "Farhaaaa......." Juyowa tayi da sauri, tare da ganin halin da yake ciki, bud'e ido tayi duka ta dawo....... *Bee Been masoya *SO NE......* *DALILIN HAWAYENAH😭😭* 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 ® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_* _ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_ # WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM # *IG PML WRITERS* # https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035 # http://maryamsbello.blogspot.com ©® Khadija bee bee Khadijabeebee@gmail.com My wattpad user name.... *khadijabeebee......* My Facebook page.... *beebeenmasoya* *I LUV YOU ALL MY FANS* 💋💋💋💋💋 ★TRUE LYF STORY★ ★★★★★★★★★ _my real everlasting love, *zarah katsina😘*_ (mmn beauty) *_inasonki sosai d'innan, wannan page d'in duka na sadaukar dashi gare ki baki d'aya, Allah ya raya yaranmu baki d'aya, ya barni da ke har abada💖_* Page...61 Dawowa farha tayi da sauri, tare da riko Abdul-jabbar cikin rud'ewa. "Yaya Abdul menene? Gani nazo" "Ki bani maganina nasha don Allah, wallahi zan iya mutuwa " "Bazaka mutu ba, kuma bazaka sha maganin ba, domin k'waya d'aya ne at ci, don haka bazaka k'ara shan sa ba" "Farha ki bani ko nayi maki rashin mutunci " "Bazaka k'ara samun damuwa ba yaya Abdul, na d'auki alk'awalin dawo maka da farincikin da ka rasa a rayuwarka, ko da bazan ta'ba samun so k'waya d'aya ba daga gare ka, don haka nice maganin wannan matsalar" Duk wata fargaba da tsoro sun 'bace a zuciyar farha, domin wannan itace dama ta farko da zata samu domin karkato hankalin Abdul jabbar gareta, cire hijab d'inta tayi sannan ta watsar gefe, jawo shi tayi zuwa ga cinyoyinta ta aza kanshi ga k'afafunta, abu ga wanda yayi karatun abun, nan take take ta rik'o hannunshi ta lumshe idonta tace...... "Ka bani dama na gwada wani training d'in akan kalar wannan ciwon naka, banason ka soni, sai dai inason kasamu lafiya, sannan inason abun ya daina tashi a jikinka" Bud'e idonshi yayi ya dubeta, da banda baya iya motsi, wallahi da ya tashi daga k'afafunta, domin baisan wani magani da ke gareta ba, domin inda maganin yake bazai iya shiga ba, amma bari yaga menene manufarta. Kallonta kawai yakeyi, domin idonta cike da hawaye, kad'an keda saura su zubo, rufe idonshi yayi domin murd'awar da mararshi tayi, wanda murd'awar yanzu ta zarce ta ko wanne lokaci. Farha na ganin hakan, sai ta kai hannunta zuwa marar tashi, Abdul-jabbar bazai iya gane komai ba a wannan halin, saboda wani rik'o da yayims farha, wanda itama sai da nata jikin ya sauya, tara ce ke bugun goma, domin a halin yanzu farha har tafi Abdul-jabbar sha'awa, duk da bata ta'ba sanin menene dad'in auren ba, amma tasan wannan ciwon nashi nada nasaba da dad'ewa baiyi sex ba, hakan yasa bata damu ba taci gaba da aiwatar da wasu dubaru a kanshi. Abu kamar wasa, farha ta sanya hannunta k'asan marar shi, nan take Abdul-jabbar yafara fita hayyacinshi, domin kalar shafar da take bawa marar, yasa shi manta waye tare da shi, juyowa kawai yayi, yana fitar da wani nishi mara sauti, iya lokacin farha hankalinta kwance, domin burinta ya dawo hayyacinshi, kuma ya rage abunda ya tarar mashi a mararsh. Jin wani dad'in abunda take yimashi, gaba d'aya baya a hayyacinshi, hakan ya ji k'arfi yazo mashi sai ya mik'e da sauri, jawota yayi zuwa jikinshi, ya saka hannu yayi zipping d'in rigarta, jikin farha ya fara rawa, domin ita tasan waye ita, tsoro takeji gada abun ya wuce guri, kuma itama nata bala'in ya tashi, amma kuma sai ta daure domin cinma burinta na ganin ya samu lafiyar. Ya manta waye yake shirin cire ma riga, domin a time d'in ya manta cewa Iman bata duniya, itace ya d'auki nauyin yin hakan ya bamawa, domin ita kad'ai tasan kalar wannan damuwar tashi, kuma ita kad'ai tasan hanyar warkewarshi a irin wannan time d'in, don haka sai ya saki jiki ya cire rigar baki d'aya. Hannunshi ya saka a saman Brest nata, sai yaji da banbamci kuma, domin tsarin wa'yannan kamar da ban da sauran, k'asa yayi da ita yabi bayanta, bakinshi yakai cikin bakinta, nan take jikin farha ya fara rawa, duk da ta san tanada sket jikinta, amma tsoro ya kamata, irin yadda ya chanja kamanni haka, k'ara d'ago bakinta yayi zuwa saitin bakin shi, ya sanya halshenshi ciki, anan wani sabon nishi ya tashi, domin aza hannunshi da yayi saman k'irjinta, itama a rud'en take, hakan yasa ta fara yimashi wata kalar wasar. Rud'ewar da Abdul-jabbar yayi sai yafara wasu sabbatu marasa amfani, domin farha tafiyar da hannunta tayi zuwa jikinshi cikin k'warewa, a nan k'asa suka matsi juna son ransu, ba kamar Abdul-jabbar da ke jin hannunshi saman sabuwar duniya mai nauyi. Abu na k'arshe da farha tayi mashi, shi ya bashi damar yin wani nishi mai nauyi, tare da kai bakinshi a kunnenta ya ce..... "My Iman ki barni nayi, please ki barni na samu sauk'i a cikin marata, bazan iya hak'ura ba, ina cikin ma wuyacin hali, hakan bazai gamsheni ba, please my Iman " Wani k'ahon kishi ya taso ma farha a zuciya, wato ina tare da shi amma Iman yake tunawa, kamar ta tureshi jikinta amma kuma sai ta tuno maganar iman d'in da tace mata, itama hakan yayi ta kiran sunanta a farkon zamansu, hakan yasa sai ta daina k'udurinta na tureshi, tak'ara masa k'warin gwiwa, amma k'afafunta rufe, domin tsoro take ji, da yayo nan kusa, sai ta juya, tare da biya mashi buk'atarshi da cinyoyinta. A wani yunk'uri da zaiyi domin cire abunda ke mararshi, nan ma ya k'ara rik'e farha da wasu miyagun sabbatu, jin yayi kamar an zare mashi wani ciwo a rayuwarshi, d'agota yayi sannan ya lura waye hakan ta faru dashi. Sakinta yayi da sauri, sannan yace.... "Innalillhi! Me kuma yafaru tsakaninmu?" Farha yunk'uri tayi, tare da jawo hijab d'inta ta saka, duk kunya ma ta kamata, kallonta yayi sosai, sannan yak'ara cewa..... "Tambayar ki nake yi, meyafaru tsakaninmu?" Murmushi tayi sannan ta kalleshi, tace..... "Lafiya ka samu,wadda a d'azun baka da ita?" "Nufina dama kece na amfana da jikinki?" Hijab d'inta ta d'auka, tare da mik'ewa tsaye, rigarshi shima ya d'auka ya saka ya mik'e tsayen, zata wuce ya rik'ota da k'arfi yace..... "Farha me kika yiman hakan na samu sauk'i nan take? Domin nasan mace d'aya kawai ke yiman hakan, kuma bata duniya" "Yaya Abdul ni banyi maka komai ba, amma nasan na samamaka lafiya ne, sannan ka k'addara a zuciyarka kayi rashin Iman, amma kasamu madadinta, buri na ka yafe man laifi na, ka amshi k'addarar aurena mu zauna lafiya, zakaji dad'in zama dani " "Tayaya zanyi hakan? Bayan kinsan farha ki auri wani namijin, kuma wanda yake da cuta, sannan ni na iya rayuwa dake da wannan halin?" "Allah shine shaidata bani da komai yaya Abdul, domin........" Kuma sai tayi shiru, tare da zubar da hawayenta, da dafe nakinta, hakan yasashi matsowa jikinta da sauri, domin ta bashi tausayi yace...... "Domin me farha? Ki fad'aman, yanayin da nasameki a yau ya tabbatar man da duk wata jayayya da zanyi tafara wucewa, domin nafara gane cewa kina sona, amma ni gsky har yanzu ina shakku a lafiyar ki, domin bazan juri zama a hakan ba, kuma bazan juri yin mu'amalar aure dake ba, domin inason lafiyar jikina" K'ara rufe bakinta tayi tare da kuka mai tsanani, nan take abdul-jabbar yaji kukan na yimashi yawo a zuciya, nan take ya jawota jikinshi baki d'aya, sannan yace..... "Ki daina kuka, na yafe maki baki d'aya, kuma insha'allah zan zauna dake a matsayin mata, sai dai ina da matsala, wadda dole nasamu macce kusa dani, ke kuma ina shakkun lafiyarki, domin tarewarki da d'an iskan mijinki, amma nagano yanzu kece kawai zaki iya maye mani gurbin Iman a rayuwata, Umma tace tare zamuje Abuja, idan munje za muje ayimana gwaji ni da ke, amma gsky idan nasamu akwai matsala, to zank'ara aure, kuma bazan sakeki ba, ko don halaccinki ga ikram, amma rayuwar aure dake babu ita kin yar da?" 'Daga kanta kawai tayi, tareda share hawayenta ta kalleshi, sannan ta d'aga kanta alamar ta yarda da hukuncinshi, saukowa tayi daga inda suke zaune tare ta duk'a har k'asa ta fara cewa...... "Yaya Abdul ka yafeman, nasan nayi maka laifi mai yawa, kuma nasan ban kyautaba, amma nasan k'addara ita takawo hakan, yaya Abdul wallahi inasonka, sonda wallahi ko da bazaka soni ba ni zan iya zama da kai, kuma kasani banida ciwon da kake tunanin inada shi, don Allah ka yafe man hakan, naga jarabawa, alhakinka yabi rayuwata, nasan Allah nasona tunda ya k'ara had'a rayuwar zamanmu bayan nak'ika, ka bani dama domin dawo da farin cikin da ni na jawo maka rasashi " Kuka ya kufcemata tare da aza hannunta fuskarta, tausayinta ya kamashi, domin yasan tayi nadama sosai, shima duk'owa yayi dai2 inda take d'uk'en ya duk'a, ya rik'o hannunta duka biyu ya kalli yadda hawayen ke fita fuskarta yace...... "Dubanni farha" Ta d'ago idonta ta kalleshi, da manyan idanunta, yayi murmushi yace..... "Komai ya wuce daga yanzunnan, sai dai ki sani, a duniya babu maccen da naso kamarki, ke kad'ai nakai a k'uryar zuciyata, sannan kece ta farkon wadda nayima babban tanadin soyayya ta, sai dai kash! Ke da kanki kika ture wannan muk'amin da nabaki, hakan yasa na d'aura iman acikin gurbin, a hakan duka baki fita a zuciyata ba, har sai ranar da akace an d'aura maki aure da wani bani ba, anan na kwana da ciwo da takaicin cewa, wani shi zai kar'bi budurcinki ba ni ba da nayi tanadinshi shekara da shekaru, a hakan da nasan banida wannan damar, yasa namik'ama Iman duka ragamar rayuwata, domin ita tasoni ta kyautataman, batason damuwata, taso zama dani ko da banida komai, kuma tayi mini biyayya har ranar da zata zamo itace ranar ganawarmu ta k'arshe sai da Iman ta faranta rayuwata, kin ko ga dole nabama Iman yankin rayuwata, amma wallahi farha ke nakeso, Idan na kalleki da cewar wani ya amshi darajar da ni na tanadeta, sai naji na tsaneki banison ganinki, banason had'a fuska dake, domin k'ina da kikayi kika bama wanina darajarki, hakan kawai sai naji na tsaneki, kishinki ne kawai ya jawo tsanarki a zuciyata, amma ina sonki, kuma na dad'e da yafe maki, yanzu komai ya wuce, zamu gina sabuwar rayuwa insha'allah" Hawayen dai basu daina zuba a idon farha ba, domin tarasa me zata ce mashi don ta gode ma yafuwar ta gare shi, hannunshi kawai taji a fuskarta yana share mata hawayen, sannan yace.... "Gobe kishirya ma Ikram, Umma tace za'a barta nan idan anyi hutu sai ta koma cen gurin mu, asakata wata makarantar, amma wannan time d'in bada ita za'a je ba " Zaro ido tayi tace.... "Don Allah gada ayiman hakan, to nima abarni, after sai mu koma tare, saboda bazan iya zama nesa da Ikram ba" "Gobe kina iya ki fad'ama umma hakan, amma tace hakan za'ayi " "To zan tafi d'aki, gada Ikram ta falka bana kusa da ita " Rik'o hannunta yayi, yana sauraren wani sabon feeling, domin yanzu yafara jin sabon sonta na shigar zuciyarshi, ya lumshe ido yace...... "Zaki tafi baki saka riga ba?" Zahirin gaskiya son yakeyi ya k'ara ganin yadda halittar tata take, hakan yasa ya d'aga hijab d'in ita kuma ta rik'e da cewa.... "Tunda kasamu sauk'i a d'aki zan changr kayane, na kwanta, basai nasaka ba, nifa hak'uri nazo bayarwa gashi kuma anyafe man ai sai naje gurin d'iyata " Jawota kawai yayi jikinshi, kawai sai yaji sabon abu na shigarshi, domin tun farko itace za'binshi, kuma mafalkin ya samu irinta amma bai samu ba, dama gashi mayen cikakkun mata ba k'wailaye ba, ko iman batayi cikar halittar farha ba, hakan yasa da wuri komai ya sauya mashi babu dogon jan aji d'innan, dama jan aji ga wanda ba'a so yake tasiri, amma idan da so, ko tsohon sone wajibi jan aji ya dawo baya, to ga Abdul-jabbar jan ajinshi ya zube da ganin cikar halittar farha, don haka yake jin kamar yanzu yake sabon so d'in. Mik'ewa farha tayi, shima ya mik'e, ta juya zata tafi, ya saka hannunshi biyu ya lak'k'amo cikinta zuwa gare shi, yace....... "Na yafe maki har abada, kuma komai ya wuce, zaki tallafi rayuwar marayan Allah?" Juyowa tayi tana murmushi domin a rayuwarta wannan rana ita tafi mata ko wace rana dad'i, domin yanzu take jinta a sabuwar duniya, zata fara soyayya mai inganci, tace...... "Wannan kuma kaga zahiri, domin ni na kawo kaina, kuma na aminta nasama maka sauk'i, sannan gashi ka aminta dani da wuri, ka yafeni da wuri hakan, me zaisa bazan tallafi amintaccen mijina ba, na baka kaina baki d'aya yaya Abdul " "Wani mugun farin ciki da yakamashi sai da yakai hannunshi saman kyawawan k'irjinta sannan ya shafasu ya lumshe ido, yak'ara juyo da ita gabanshi, ya zauna ya azata a k'afarshi, yace...... " naji banason ki barni, ki d'auko Ikram ku dawo sama" "Ah ah cen zaifi mana kwanciyar hankali, domin banida maganin da zan baka, har sai ka k'ara aminta dani, ni takace, kuma ka tabbatar banida ciwon komai a jikina" Mik'ewa tayi sannan tace.... "Sai da safe" Fita tayi da sauri zuwa k'asa, shikuma mutuwar tsaye yayi tare da dafe kanshi, yana nanatawa..... "Wallahi itace burina, amma kishin wani yayi mu'amalar aure da ita zai kasheni, wayyo ya zanyi, idan akace farha na d'auke da wata cutar, wallahi ko ma akwaita zanzauna da ita hakan, sai yanzu naji ashe sonta na nan bai fita zuciya ta ba, ya Allah kasa lafiyarta k'lau kamar yadda tace " Komawa yayi bayan kujera ya zauna, yana lissafa kyaun halittar farha d'in, wallahi daban take da halittar Iman, farha tafi Iman cikar zati, sai yau ya tabbatar da hakan, bayan yaga yadda 'ya'yan fulaninta suke, gabad'aya a rud'e yake. Farha tura k'ofar d'akin tayi, taga Ikram nata barcinta hankali kwance, ta gyarata, sannan ta cire kayanta zuwa toilet tayo wanka, tasaka rigar barci ta kwanta, amma barcin yak'i zuwa, tunanin yadda Abdul-jabbar keda saurin kamu hakan, ta lura yawan sha'awarsa kesa baya guje tayin da akayi masa akan hakan, sai yanxu farha ta yadda da maganar Iman akan cewa bayada wuyar kamu, idan anyi hak'uri da halinshi. Lallai ta yarda, wajibi ta dage gurin ganin ta dawo farha d'inta ta da wacce yake k'auna, da wannan gud feeling d'in farha barci ya d'auketa da manyan buruka d'inta na alkhairi da take burin cikasu zuwa gareshi. Dukansu kowa ya kwana da feeling mai dad'i ba kamar Abdul-jabbar, itama hakan ta kwana har safe.................... *~Ta masoya~* *Bee Been masoya*💞 [3/22, 9:12 PM] 💖HASKEN MASOYA💞: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 *SO NE......* *DALILIN HAWAYENAH😭😭* 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 ® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_* _ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_ # WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM # *IG PML WRITERS* # https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035 # http://maryamsbello.blogspot.com ©® Khadija bee bee Khadijabeebee@gmail.com My wattpad user name.... *khadijabeebee......* My Facebook page.... *beebeenmasoya* *I LUV YOU ALL MY FANS* 💋💋💋💋💋 ★TRUE LYF STORY★ ★★★★★★★★★ *_ALHMDLLH! SAMUN MASOYA NA K'WARAI, KAN SAKA, TA MASOYA FARINCIKI, HAK'IK'A BEE BEE ALLAH YABAKI MASOYA NA K'WARAI, KOWA NAKINE, HAKAN

Chapter 31 of 44