Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
da junansu, aka kwashe sauran abincin aka bawa driver d'in umma da zai kaisu air port domin har yazo. Fitowa sukayi cikin farin ciki, babu kamar farha da mafalkinta yake ta zamowa gaskiya, jinta takeyi cikin wani good feeling na farinciki wanda batasan ya zata misaltashi ba, shi kuma da ya juyo ya kalleta sai yayi murmushi a zuciyarshi yace "Allah kenan" Shi gabad'aya ya cire ransa a sake rayuwa da farha, amma gashi cikin k'ank'anin lokaci ya nemi k'iyayyar da yake yimata ya rasa, sai wani haskenta yake gani, tun kafin su d'auki wani lokaci na zamantakewa kenan, ina ga sun yi nisa kowa yasan dad'in kowa, Addu'ar sa itace Allah ya cire mashi kishin da yake ji akanta game da rasa fara bud'eta a matsayin mace, domin hakan kawai nasaka shi jin wani bak'in ciki, sannan yana rok'on Allah yasa bata d'auke da ko wace cuta, domin ita kad'ai zata iya sakashi k'aurace mata, cen kuma sai zuciyarshi kuma tace "anya zan iya rabuwa dake farha, a ko wanne hali kike ciki? Domin wallahi tsohon sonki fitowa yake yi" Farha kallonsa kawai take yi, domin tasan tunani yake yi kuma mai zurfi, ta'bo hannunshi tayi ta dubeshi, shima ita ya kalla nan take ya sakar mata murmushi, dai-dai da tsayawar motar air port kenan, shima ya rik'a hannunta harda matsashi. Zuwansu kenan jirgi na shirin tashi, gyara komai sukayi suka shiga, nan take jirgin ya tashi sai abuja........ *RAYUWAR FARHA DA ABDUL-JABBAR A ABUJA, TARE DA KYAKKYAWAR SABUWAR SOYAYYAR SU* _ku dai biyoni donjin yadda tsantsar soyayya ke tashi a zukatan masoya guda biyu, tare da yiman uzuri domin ina fama da ciwon idone sai slow typing d'in, domin sai na saka glass nake typing, kuyiman afuwa masoya na, inaji daku sosai, a duk inda kuke bee bee na tare daku a kyakkyawar zuciyarta ta soyayyaðŸ˜_ *~TA MASOYA~* *Bee Been Masoya*💞 [3/25, 10:17 PM] 💖HASKEN MASOYA💞: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 *SO NE......* *DALILIN HAWAYENAH😭😭* 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 ® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_* _ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_ # WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM # *IG PML WRITERS* # https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035 # http://maryamsbello.blogspot.com ©® Khadija bee bee Khadijabeebee@gmail.com My wattpad user name.... *khadijabeebee......* My Facebook page.... *beebeenmasoya* *I LUV YOU ALL MY FANS* 💋💋💋💋💋 ★TRUE LYF STORY★ ★★★★★★★★★ *_اللهم إني أعوذبك من علم Ù„Ø§ÙŠÙ†ÙØ¹...ØŒ ومن قلب لايخشع...ØŒ ومن Ù†ÙØ³Ù† لاتشبع...ØŒ ومن دعوة لايستجاب لها._* امين يااللهðŸ‘ðŸ»ðŸ‘ðŸ»ðŸ‘🻠Page...64 *BIRNIN TARAIYYA ABUJA* Isar su a airport, suka tarar da Abdul-hafeez yazo d'aukar su da motar Abdul-jabbar d'in. Abdul-hafeez ya sha mamakin ganin amininshi da sabuwar bak'uwa, domin bai fad'amashi cewa yayi aure ba, bai tambayeshi ba, shima bai ce mashi k'ala ba, sai da suka kama hanya sannan Abdul-hafeez ya dubi Abdul-jabbar yace..... "Aboki kuma sai ka tafi daga kwana biyu har kusan 3weeks, kullum kareema cikin damuwa akan rashin dawowar ka, ga tulin aiki da ka bari " Gaban farha ya fad'i dum! dum!! Nan take tafara jin wani iri a zuciyarta, game da sunan da taji ance tana cikin damuwa, daurewa tayi domin jin yadda zancen zai kai k'arshe, amsar Abdul-jabbar kawai taji yana cewa.... "Ai na fad'ama oga cewa akwai abun da ya tsayar dani, sai dai zanci uban aiki wallahi, domin jiya ya kirani akan na dawo hakanan, shiyasa ma na dawo yau " "To masha allah, kace harda bak'uwa kazo mana?" "Eh k'anwata ce " "To k'anwar mu ya gida?" Farha sai da ta had'iye miyan bakinta, sannan tace.... "Lafiya k'lau, ya muka sameku?" Hafieez ya amsa mata cikin girmamawa,yana driving nashi, sannan ya cigaba da cewa... "Tun jiya da kareema taji zaka dawo taketa hidima, sannan ta amshi keys d'in gidan da kanta tayi shara ta gyara gidan, ni dai fatana Allah yasa wannan abun yayi, domin yarinyar nan na sonka sosai " Farha mutuwar zaune tayi, domin wallahi ta girgiza, har k'walla sai da suka zubo mata, juyar da fuskar ta tayi tana kallon garin abuja, amma wallahi baza ta iya tuna menene take kallo ba don tunani take yi akan abun da take ji yanzu. Abdul-jabbar yayi murmushi, sannan yace ma hafieez.... "To ai gani na dawo,sai ta daina damuwa, sai dai ina ganin sai dai na bawa kareema hak'uri domin k'addara ta riga fata hafeez " Dai-dai da shigowarsu get d'in gidan su Abdul-jabbar, tare da yin parking a gurin ajiye motoci, anan hafeez yayi parking, Abdul-jabbar ya fara fitowa sannan ya bud'ema farha marfin k'ofar baya ta fito, ranta babu dad'i, ambaton sunan wadda akayi kawai, ji take yi kamar ta mutu. Suna gaba tana baya biye da su, da gudu masu yimasu aiki maza suka fito da kayan da suka zo dasu a motar zuwa shiga da su ciki. Masha'allah, gida har gida, domin gida ne naji da fad'i aka tsara, domin sabon gyara Abdul-jabbar yayi ma gidan lokacin da ya tashi dawowa tare da iman, sai kuma Allah bai k'addara ba. Gidane wanda ya tara gurin more rayuwa naji da fad'i, Abdul-jabbar ya k'era gidan ne da tsarin rayuwar da ya shirya da Iman, amma Allah baiso hakan ba, hakan yasa duk lokacin da zai shigo gidan sai yaji ranshi ya 'baci, amma a yau da zai shigo rayuwarshi na da haske acikin ta, ko me yasa hakan? Amma yana tunanin sabuwar rayuwar da yazo da itace tasaka hakan. Abun mamaki yak'i k'arema farha gurin gani, domin wani abun bata ta'ba ganin irinsa ba, har zamanta gidan Anwar naira, bata ta'ba ganin abunda take gani a wannan k'aton falon ba, kujerin ciki kawai zasu iya saka ka rud'ewa domin sun tsaru sosai, duk da wannan burgewa da farha ke gani, bai hanata jin kishin wadda taji ake ambato ba acikin mota, hakan yasa ta samu gefen d'ayar kujeran falon ta zauna jiki babu k'wari, jin muryar Abdul-jabbar kawai tayi yana cewa.... "Kin gaji koh? Tashi na nuna maki part naki, sai ki watsa ruwa ki fito muci abinci ko?" Kallonsa kawai tayi, tare da sauya idanunta, ya shiga gaba ta biyo bayanshi har zuwa wani had'add'en d'aki wanda k'amshi ke tashi ga sanyin A.C ya garwaye d'akin, amma kuma duka wannan gyaran bai burge farha ba, domin taji wadda tayi wannan gyaran,shigowa tayi tare da cire mayafinta da zaunawa kujerar da ke gefen gadon. Abdul-jabbar kuma sai yaga jikin farha duk yayi sanyi, ba kamar yadda suke acikin jirgi ba, duk'awa yayi gaban ta, ya dafa gwuwayyunta, ya dubi cikin idon ta yace..... "Ko da ban dad'e da ke ba a cikin wannan yanayin, nasan cewa akwai abunda ke damunki, ko zan iya sanin matsalarki?" Kallonsa da farha zatayi, sai hawaye suka k'arasa zubowa, domin dama dama cike suke a idonta, da sauri ya mik'e zaune zuwa gefen ta, tare da rik'ota jikinshi baki d'aya, yace da sauri....... "Subhanallah! Farha me kuma nayi maki na kuka daga isowar mu yanzu? Nasan dai lafiya muka baro gida, kuma har cikin jirgi lafiya k'lau, please ki fad'aman damuwarki banason na sa'ba alk'awalin umma na rik'eki amana, kuma ko ba haka ba, farha ina sonki, so mai tsanani, me kuma kike zubar ma da hawaye?" 'Dago idonta tayi ta dubeshi cikin wani irin kallo, wanda sai da tsikar jikinshi ta tashi, tace..... "Waye kareema kuma?" Murmushi Abdul-jabbar yayi sannan yace mata, dama firarta tasakaki shiga wannan damuwar, har da zubar da hawayenki? Toh daina kuka, kareema budurwa tace, wadda kesona sosai, ko k'uje kareema batason ya ta'beni idan muna tare, sannan batason damuwata ko kad'an, kuma idan don ita kike wannan hawayen ki daina " Farha jaye jikinta tayi da sauri, tare da matsawa gefe tak'ara k'arfin kukanta tace..... "Nashiga ukku! Wayyo Allah!! Da sauri Abdul-jabbar ya matsa gurinta tare da kamota jikinshi, tureshi takeyi tana nufin ya matsa gurinta, wani mahaukacin kishi k'arara, nan take ya gano kishin farha babba ne, to dama haka take? Ya tambayi zuciyarshi, murmushi ya k'arayi sannan ya k'ara jawota jikinshi, mik'ewa zatayi tsaye, ya jawota ta dawo jikinshi matseta yayi, sannan ya kwantar da ita a kujerar yabi bayanta ya haye, domin wannan tsiwar tata ta burgeshi iya matuk'a, danneta yayi ta yarda bazata iya tashi ba, yana murmushin k'eta, itakuma runtse idonta tayi tana zubar da hawayenta son ranta, bakinshi yakai fuskarta da niyyar yin abun da baita'ba tsammanin zai yima farha ba bayan ya auri iman, amma yau gashi ga cikar burin da ya d'auka tun kafin yasan menene rayuwar aure, halshenshi ya saka a fuskarta ya lashe hawayen baki d'aya, wani irin yanayi farha ta kutsa ciki, domin ko a soyayya bata ta'ba tunanin akwai wannan rayuwar ba, bud'e idonta tayi suka had'a idanunsu, yayi mata murmushi yace..... " ke shikenan sai ki hau borin abun da baki da tabbaci da shi? To wai da kike kishina, menene nayi maki wanda zaisa ki fara kishina tun yanzu?" Zaro ido farha tayi sannan tace... "Babu komai, sai sonka da kuma k'aunar ka, wallahi a halin yanzu zan iya mutuwa akan duk wadda zata iya ra'barka, yaya Abdul wallahi ni nasan nafi kowa sonka, ni nasan nayi maka laifi farko, amma don Allah gada kayi yunk'urin cewa zakayiman kishiya zan iya mutuwa, kabani dama na d'auke nauyin mata hud'u akaina " Mumurshi yayi tare da d'agowa jikinta, sannan itama ya tayar da ita zaune yace...... "Zaki iya d'auke dukkan wannan d'awainiyyar aikin nasu akaina farha? To kiyi addu'a Allah yasa idan munyi gwaji gada asamu abun da ni nake tunani agare ki, domin idan babu wani magani wallahi farha dole na k'ara aure, domin ni mutun ne mabuk'acin sex da yawa " Runtse idanunta tayi, domin taji kunya ta sakashi bayyana mata sirrinsa tun kafin tagane hakan, sai dai taji dad'in zancen nata, ai itama irinshi take so wanda baya wasa, domin tara ce ke dukan goma, duk da bata ta'ba d'and'ana dad'in sex ba, amma tasan rayuwar akwai dad'i, bud'e idonta tayi sannan tace..... "Yaya Abdul insha'allah bazaka samu matsala ko d'aya daga gareni ba, domin ni nasan waye ni " "To Allah ya k'addara, kinga kin rud'ani na baro bak'ona a falo, please ki tashi kiyi wanka sai muci abinci, gashi cen an tanadar muna, ko na tayaki wankan?" "Ah ah ba yanzu ba, sai wani lokacin dai" Farha ta fad'i hakan cikin sauke murya da langa'be kai. "Wanne lokaci kenan k'anwata?" "Lokacin da farha zata zama komai naka " "Yanzu fa, waye tawa?" "Yanzu farha d'inka ce, sai dai wadda kake shakkun soyayyar ta a kanka " "Amma inada gaskiya ta ko akan hakan?" Kallonsa kawai tayi, tabashi wani light murmushi, alamar da wani zance a k'asa, amma sai ta mik'e da gudu ta fad'a toilet. Abdul-jabbar gaba d'aya ya manta da hafeez a falo, domin ya d'auki lokaci wajen farha. Fitowa yayi ya isko hafeez zaune yana danna wayar hannunshi, kallonshi hafeez yayi yace.... "Amma ka dad'e a nuna mata gurin zaman k'anwar taka, har zan tafi,kuma sai nayi tunanin ko wani abun kake gyarawa " "Eh wallahi, na d'an tsaya ne, domin batasan yadda ake umfani da wasu na'urorin ba, shiyasa na d'au long time " "Amma fa kuna kama sosai da ita, itace ke bi maka koh?" "Eh hakan hafeez, ka k'ara hak'uri zan shiga toilet na fito sai mu k'arasa zancen mu ko?" Wucewa yayi, shikuma hafeez ya amsa kiran wayar da aka yi mashi, hafsart ce matar shi, take shaida mashi zasu shigo ita da kareema sun k'araso? Ya amsa mata eh, kuma da k'anwarsa yazo, murna ta kama kareema domin zata k'ara samun fada sosai kenan, da sauri suka shirya suka fito zuwa cikin gidan Abdul-jabbar. Kareema bala'in son Abdul-jabbar take yi, wanda shi kuma dama bata aransa, domin rashin kamun kanta, ta yadda take shaida mashi zata iya mallaka mashi kanta ta ko wace siga, tasha fad'amashi hakan idan suna waya. A farko da umma ta tilastashi yayi aure, yayi niyyar aurenta, amma yanayin yadda take zak'ewa gare shi yaji baya ra'ayin mace irinta, hakan yasa bata gabanshi duk da kyautatamashin da takeyi gurin kula da cinshi da kuma muhallinshi. Farha tafito ta shirya ta saka riga da sket, tayi silent kwalliya a fuskarta, nan take kewar Ikram kuma ta dawo mata a zuciya. Fitowa yayi falo, sannan itama ya kkirata a waya ta fito. Fitowa farha tayi kai tsaye ba tare da tayi tunanin akwai wani a falon ba, don haka ko mayafi bata saka ba, gashi kayan jikinta sun kar'bi jikin nata, duka wata k'ira ta jikinta ga ba d'aya ta bayyana, sai da ta juyo sannan taga ashe hafeez na zaune dashi da Abdul, gaba d'aya tarasa inda zata saka kanta don kunya, domin ko Abdul d'in kunyar yaganta hakan yakeyi bale wani, amma ta rasa yadda zatayi. Abdul-jabbar kishi ya rufe mashi ido sosai, don haka da sauri yace...... "Ki koma ciki akwai wa'yanda nake jira su zo zamuci abincin tare " Juyawar da zatayi, sai sallamar hafsart matar hafeez da kareema tare da ita, hakan yasa farha juyowa da sauri, had'a ido sukayi da Kareema, nan take taji wani mugun bak'in ciki, domin ko ba a fad'aba tasan itace kareema, ganin kalar shigar tata yasa farha tsayawa alamar ai sun iso kenan. Abdul-jabbar ya cika sosai, da k'arfi yace...... "Ki koma ciki nace " Shifa kallon da hafeez yayima jikinta yasa shi jin bak'in ciki, ita kuma haushin ganin shigar da kareema tayi ita ai tayi dai-dai, don haka sai taji wani ciwo a zuciyar ta. Komawa tayi d'aki, da shigarta sai ta fad'a gadon tana kuka. Hafeez gaba d'aya ganin farha ya firgitashi, domin walkahi tafi matarshi komai, amma idan za'a bashi ita wallahi yanaso, hakan yasa bayan su kareema sun zauna, hafeez ya duk'o yake ce ma Abdul-jabbar...... "Abokina wallahi idan zaka bani k'anwar nan taka, zanyi mata ta biyu " Bak'in ciki ya dami zuciyar Abdul-jabbar, wai meyasa ma yace ta fito ne? Gashi abunda ya faru kuma. "Kayi shiru babu amsa, ko baza'a bani ba?" "Matar aure ce" Kalmar kawai da Abdul-jabbar ya furta ma hafeez kenan " "To ina mijinta?" "K'anwata ce, kuma nine mujinta " "Abdul-jabbar dama aure kayi kabar kareema cikin wani hali?" "Ko d'aya, domin na fad'amata ta daina jirana, kuma farha itace matar da tun farko na tashi aure, Allah bai yi ba sai yanzu, kuma Allah ya k'ara mallaka man, naso da bazan sanar da kai ba, saboda akwai abunda nake jira, wanda zai iya sakawa na auri kareema gaba, kuma zai iya sakawa na k'ara bata hak'uri akan hakan, amma naga rufe zancen zai zo da matsala " "Hakan Allah yaso, amma gaskiya congratulation domin nayi maka murnar samun mata mai kyau " Abdul- jabbar zancen ya isheshi fa, juyar da zancen yayi da cewa.... "Ina zuwa" Part d'in da farha take ya shiga, kuka ya tarar tanayi, da sauri yaje ya tayar da ita, tare da bata hak'uri, sannan yace ta chanja kaya, su fita suci abinci. Nan take farha tace bazata ci ba, domin tasan kareema tayi abincin, amma Abdul-jabbar ya lallasheta ta chanja kaya suka fita zuwa falon, anan suka gaisa da su kareema, basu fi 10mnt ba, suka wuce gida domin sannu da zuwa kawai suka zo yi mashi, kareema tayi mashi sallama da kallo irin na love inside, idon farha a fuskar kareema, wata tsanarta taji a zuciyar ta, mace babu kamun kai haka, wucewa zasuyi sannan kareema tace.... "K'anwarmu sai kin shigo anjima ko? Don gurin mu zaki dinga kwana koh?" "Umhm!" Kawai farha tace mata, amma haushinta take ji. Fitarsu ke da wuya farha ta saki spoon d'in tayi part d'inta da sauri, cikin fushi, akan me zai cemata ita k'anwarshi ce? Ai da sai ya fad'amata ita ko wacece a gareshi, alamar kenan yana sonta da gaske kenan, wucewar ta tayi ba tare da ta ce mashi k'ala ba. Shima ajiye spoon d'in yayi yabi bayan ta............ *Bee Been masoya*💞 [3/27, 9:20 PM] 💖HASKEN MASOYA💞: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 *SO NE......* *DALILIN HAWAYENAH😭😭* 💧💧💧💧💞💧💧💧💧 ® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_* _ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_ # WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM # *IG PML WRITERS* # https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035 # http://maryamsbello.blogspot.com ©® Khadija bee bee Khadijabeebee@gmail.com My wattpad user name.... *khadijabeebee......* My Facebook page.... *beebeenmasoya* *I LUV YOU ALL MY FANS* 💋💋💋💋💋 ★TRUE LYF STORY★ ★★★★★★★★★ *_SADAUKARWAR WANNAN PAGE GAREKU_*👇ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ» *_TASKAR Bee Bee NOVELâœðŸ»_* *_TA MASOYA NOVEL ONLY_* *mutanen ciki ina godiya da karamcin ku zuwa gareni,k'aunarku yanzu na fara😘* Page...65 Shiga tayi d'akin da sauri, ta fad'a saman gado, ta jawo pillow ta kwanta. Turo k'ofar abdul-jabbar yayi ya shigo tare da kallon yanayin farha d'in, lallai akwai matsalar kishi kenan, wannan tun yanzu haka, ina ga ta d'and'ana ko shi waye, amma kuma ai da gaskiyarta domin shima hakan yake ji gare ta. Takowa yayi a hankali tare da nad'e hannuwan shi biyu yana kallonta, kuma sai ya saki hannun ya zauna gefen gadon, ya kira sunanta cikin wata kalar murya wadda shima yayi mamakin muryar gareshi...... "My farha! " Wani sanyi farha taji cikin ranta, saboda my d'in da ya kirata, itama bata san sadda ta juyo ba da sauri ta kalleshi, shima kallonta yayi ya k'ara da cewa..... "Kin iya kishi a duhu koh? Taso kiji wani abun da baki ta'ba saninshi ba " Kamar gada ta tashi, domin ya kashe mata jiki da kalmar kawai da ya kirata ta my farha, rik'ota yayi da hannunshi alamar ta tashi, tasowa tayi ta zauna, amma hakan bai yi masa ba, domin a jikinshi yake son yaji ta, shiyasa ya matso da ita kusa dashi, sannan ya rik'a hannunta yace..... "My farha baki yarda da cewa ba ina sonki ba ko? Toh kisani duk irin son da nake yi maki a farko shine yanzu ke dawowa a zuciya ta, farha ina sonki so mai tsanani farha, sai dai ki rage mugun kishi akaina domin ni namiji ne, kuma kinsan munada k'alubale a gabanmu na yin gwajin lafiyar ki da kuma tawa lafiyar, farha na yaddar maki idan ina da wata matsalar ki rabu dani, amma ni ko da kina tare da wata matsalar bazan iya rabuwa da ke ba, sai dai zan k'ara aure, hakan yasa banason fad'ama kareema matsayinki kai tsaye, domin zata iya halaka, domin tana yiman son da zata iya halaka kanta akaina, hakan yasa nake tausayinta farha, amma wallahi kece a zuciyata a halin yanzu, domin na fahimci kece kawai zaki iya bani farincikin da nake burin samu, farha ina sonki " Farha rungumeshi tayi da sauri, wanda sai da jikin abdul-jabbar ya sauya, nan take yaji wani feeling na saukar mashi a jikinshi, shesshekar kukan farha yasashi saurin d'ago kanta da ke kwance a k'irjinshi, yana kallonta yace...... "Menene kuma abun kuka anan kuma? Banason ganin kukanki ko kad'an, ki sanya a ranki a yanzu ni naki ne teemah " K'ara mayar da kanta tayi a k'irjinshi tace....... "Abban Ikram,gobe muje a duba lafiyata, domin inason na taka wata rawar a rayuwarka, zan zamo maka abur mamaki, wallahi akan ka nima zan iya rasa raina, kayiman alk'awarin zuwa asibitin da kayar da da ita anan abujar domin duba maka lafiyata, sannan ni kuma nayi maka alk'awarin ko da ace kaine da wata matsalar zan zauna da kai a yadda kake, ba sadaukar maka da kaina baki d'aya, ni kuma idan har aka ga banida wata matsalar zaka rabu da kareema har abada, domin ba tsarinka bace " Da sauri Abdul-jabbar ya amsa mata buk'atarta domin yaji dad'in maganar ta. Rungumeta yayi jikinshi, wanda har yanajin bugun zuciyar farha a jikinshi, wani good feeling ya saukar masu dukansu, hakan yasa abdul-jabbar yaji dole yakai wani sak'o jikin farha, mayar da kanta yayi a pillown dake bayanta, yabi bayanta, bakinshi kawai yakai a cikin bakinta, wanda farha ta kar'bi nashi bakin cikin k'warewa, wasa yafarayi da halshenta, hakan itama martani ta mayar masa, nan take dukansu suka rikice da zazzafar k'auna, Abdul-jabbar tsananin rud'ewa tasashi saka hannunshi bayan zip d'in rigarta,amma bai ganshi ba, tsananin wani salo da farha ke durmuya bakinshi ciki, yasashi rud'ewa yakasa gajin zip d'in nata, ashe zip d'in a gaban rigarta yake bai gane ba, hakan yasa farha hutar dashi, ta saka hannunta da kanta tayi zipping d'in rigar daga gabanta, nan take ya k'arajin sonta ya k'ara kutsawa k'uryar ranshi, facce brah d'inta yayi da karfi ya cireta ya zubar, nan take yaga abunda yafi komai burgeshi a jikinta bayyane, nan take hankalin Abdul-jabbar ya tafi, nan take yafara wani nishi jikin farha yana jera sak'onninshi ga k'irjinta cikin siga ta burgewa, wasar na yima farha dad'i, domin mutuwar kwance tayi da jin wani sabon salon da bata san dashi ba, hakan yasa taji a duniya babu abunda take so kamar wannan rayuwar, hakan yasa itama nata sak'on take ai kamasa, hakan ya k'arama Abdul-jabbar k'arfin k'arasa cire ma farha sket yayi domin samun yin dubarar da zata rage mashi zafi akan hakan, nan take ya fara samun sauk'i a sassan jikinta. Jin dogon nishin da yasaki yasa farha gane cewa lallai Abdul-jabbar ba na wasa bane, hakan yasa ta gode ma Allah da bai barta tak'ara tabka kuskure ba a karo nabiyu, lallai tasan farko tayi hasara tayi hasara miji, wanda ya k'ware a k'ololuwar soyayya, ta fad'a hannun d'an iska, lallai Iman dole idan tana tare da Abdul-jabbar ta manta da kowa da komai, domin namijine na k'arshe, don haka taci alwashin wallahi zata dage da k'arfin kulawarta gareshi, bazata bari wata tasamu space ba ko kad'an a zuciyarshi, don haka daga yanzu ta sallama mashi kanta. Juyo da farha yayi jikinshi, alamar gamsuwa, ya had'a fuskarshi da tata yace mata...... "I Love you so much teemah" Itama kallonsa tayi ta ce mashi, cikin wata husky voice, tare da lumshe idonta gareshi kafin furta kalmar...... "Luv you tooo, my cool yaya" Matseta yayi jikinshi yace..... "Nayi cancel d'in yaya nan, ki chanja wani suna " "Hmmm! To my friend" "Me yasa zanzama hakan yanzu? Bayan matsayina ya wuce hakan gareki?" "A yanzu kai friend d'ina ne, daga wani lokaci kuma, kai honourable ne na birnin zuciyar farha, amma a yanzu kai abokina ne " Murmushi yayi saboda ya gano manufarta, nan take ya sauya zancen da mayar da bakinshi a nata bakin,aka koma ruwa. Ringing d'in wayarshi da ke tashi ya dawo da hankalinshi, amma cikin jin haushi, domin ko ma waye ya takurashi gaskiya, jawo wayar yayi ba tare da ya duba suna ba yayi picking, jin muryar Kareema yasashi sauke numfashi mai k'arfi tare da amsa sallamar acikin wata murya mai alamar kamar mutun yayi aiki ya gaji. Farha na saurarenshi, domin hannunshi d'aya a jikinta yake, d'ayan hannun ke rik'e da waya, sai dai taso ta gane wani abu daga wayar domin cewar da yayi...... "Zankira yanzu ina aiki ne" Ita kuma kareemar sai cewa tayi..... "Don Allah ka saurareni kad'an kaji Abdul " "Nace maki zamuyi magana " Fad'in "maki" da Abdul-jabbar ya ambata, shi yasa farha gane cewa mace ce ke wannan aikin kiran, don haka sai ta chanja fuska tare da kar'bar wayar ta kasheta baki

Chapter 33 of 44