koh nafita a dajin duhun danake ciki...."
Rungume juna sukayi dukansu suna kuka...,iman tarasa gane kan 'yar uwar tata domin dagani bugune ga fuskarta...,wanda gabad'aya ta kunbura suntul...,d'agowa tayi tadubeta tace.....
"Yaya me yafaru dake har fuskarki ta kunbura hakan...?"
Fashewa farha tayi da kuka sannan tashafa fuskar tace cikin kuka...
"Komai ma yafaru dani Iman....,ynx hakan bansan waye yakawoni nanba...,abu d'aya kad'ai zan iya tunawa a rayuwata danasanin auren anwar...."
Ganin lbrn zaiyi nisa yasa rasheeda zuwa takama farha domin hannunta jini yakeyi sakamakon allurar data cire..,gashi ynx tafalka...qin sakin iman tayi tariqeta sosai itakuma kuka takeyi mai tsanani damuwa biyu guri guda ga mijinta baya kusa gashi halin da tasamu 'yar uwarta ciki...., Umma zuwa tayi ta kamo Iman ta rungumeta itakuma rasheeda riqe take da farha.....
"Haba farha bakida lfy p..,amma sai qara sakamakanki damuwa kikeyi...,ynx nan kika falka...,kibari kisamu relief before kiyi abunda zakiyi...."
"Rasheeda waye yakawoni assibitin nan...?"
"Nice farha..,kikwanta kifuta duba hannunki jini yakeyi p....."
"Rasheeda meyasa kika ceci rayuwata..,? Meyasa baki barniba namutu..,aftr kinemaman gafararsuba....,rasheeda rayuwata batada amfani mudun dangina da dangin jabbar basu yafemanba...,uwa uba shi..,domin shima nacutar dashi....,mutuwata tafiman komai ynx rayuwata....."
Umma sakin Iman tayi taje gurinda su rasheeda suke...,ta dafa kafad'ar farha...,nan take farha tajuyo da sauri...,ganin ummar jabbar ce...,sai kuma tadone kanta qasa taqara gunjin kuka....
"Ah ah farha kidaina kuka kibari kisamu lfyrki sannan...,ynx hakan bansan bakida lfyba jiya nakeji shine mukazo dubaki....,kidaina kuka kinji duba hannunki duk jini...,rasheeda kikira likitan yaduba....."
Tafiya rasheeda tayi ummar ta riqata...,hakan yasa farha sauka daga gadon tad'uqa tana hawaye....,
"Umma kiyafeni...,umma na cutar daku naqi aminta da abunda kukaga shine alkhairi kaina...,Umma kiyafeni kitayani roqon baba da mama su yafeni...,kuma ki roqaman 'ya'ya jabbar ya yafeni....,don nasan bazasujiniba koh kad'an don nasa'ba masu farko....."
"Tashi yawuce ni nayafemaki...,kuma suma zasu yafemaki tunda har kinyi nadama...,Allah yayafemu baki d'aya...."
Shigowar likitan tasa umma gyarama farha kwanciya ta matsa gurin...,duba hannun nata yayyi yasaka bandeji kawai ya d'aure yace basai an qara wasuba sbd dama data falka zasu cire....
Farha tanemi da likitan yabata sallama domin ta warke don Allah...,yace tayi haquri har xuwa gobe..., fita zaiyyi yayima ummar magana akan yanason ganinta office nashi....
Ummar taje..,iman gefe take kawai tana kukanta ita kad'ai...
Likitan yafara magana tareda cema umma....
"Kece mahaifiyar mara lfyr...?"
"Eh likita nice..,"
"Toh don Allah kurabata aure da wanda take aure..,domin takai stage d'inda zuciyarta zata iya bugawa koh wanne lkch...,kuma zai iya kasheta wlhy domin dukan dayayimata shekaranji zai iya sakawa yayi kisa...,toh da ayi ba'aji dad'iba gara tunda wuri arabata dashi...."
"Toh insha'allah za'a duba...,kuma gsky ni yr uwar mahaifiyarta ce..,kuma mahaifin yarinyar nada tsauri..,domin tasa'ba mashi farko...,amma xamuyi qoqarin ganin komai yagyaru domin gada tahalaka...."
Likitan yaji dad'i...,sosai kuma yace ataimaka mashi da number mahaifinta zasuyi magana....,ummar tabashi tayi godiya tatafi....
Itama riqo Iman tayi suka fito...,domin farha tasamu barci...,suka bar yr aikinsu rasheeda nan gurinta....
Rasheeda tad'aukesu takaisu cen gidansu mamar itakuma tajuya domin zuwa gidansu kar'bo abinci....kuma ta d'auko momynta domin zataga farha d'in itama....
Shigarsu mama tatari Iman datake kuka sosai...da sauri tace....
"Lfy Iman meke faruwane kike kuka hakan...?"
Zaunar da ita tayi sannan itama tazauna...,umma tazauna taredacewa...,
"Halin dataga 'yr uwarta ne ciki yake damunta...,tun cen take kuka har ynx takasa dainawa...."
Mama tariqota tace....
"Haba Iman menene abun damuwa da halin wanda baisan kanshiba....,ai duk abunda kikaga farha tasamu kanta ciki itace tasiyoshi da kud'd'inta...,kuma tasiyo gashinan ribar abun yazamo gareta....,kidaina kuka kidaina damuwa domin ke dabance...,banason kijawoma kanki ciwonkai gashi ance bakida koh lfy....,tunda kikaga muda muka haifeta munsamata ido ai kema kisakamata kawai mugani...."
Iman kallon mahaifiyarta tayi ta rushe da kuka....,umma tace...
"Ah ah binta farha nacikin mawuyacin halinda tana neman yafiyarku sosai....kuyafemata domin nadama takeciki ynx kuma idan kikaga farha ynx amatsayinki na uwa dole kitausayamata...."
" 'ya'ya amina ni idan nayafi Farha...,ai abanza domin mahaifinta bazai qyaletaba..,domin yaji baqincikin bijeremasa datayi...,don haka nake ganin gara nima na haqura da ita duk dako soyayyar dake tsakaninmu ta haihuwa...."
Iman qasa taduqa da qafafunta tana kuka tace.....
"Mama kuyafema 'ya'ya farha domin tayi nadama..."
Tana fad'in hakan mamar ta kalleta kenan sallamar baban suka jiyo...,hango iman yayi duqe tana kuka yashigo yazauna domin ya hango ummar jabbar kuma ga iman na kuka hakan yayi saurin tambayawa tun kafin sugaisa....
Iman juyowa tayi da sauri zuwa gaban mahaifin nata tana kuka...,itace amsar tashi daxata bashi...
"Baba kayafema 'ya'ya farha don girman haihuwar dakayimana...,kayafemata tana cikin wani hali gada girman laifinta gareku yasa tafi hakan...."
Sai ynx baban hankalinshi yakwanta domin ya'axa wani abunne yasamu jabbar a tafiyar dasukayi...,duk da sunyi waya dashi yace sun isa lfy amma yazaci hakan ne...,ashe zancen waccenne mara jiin maganar...,
"Iman menene na nemamata gafara..? Cemaki tayyi tana cikin matsalane..? Ai fatima bataga komaiba da sauran nadama a rayuwarta indai son xuciyane...,tagangashi gashinan...,iman kidaina damar da kanki kinji kisaka biyayyar mijinki gaba da yimasa addu'ar samun nasarar abunda yaje samu...."
"Ah ah alhji aliyu kayima girman Allah kayafema Farha kuskurenta...,tunda komai ya wuce...,wanda kakeyi dominshi yasamu sakayya da iman wadda ynx suke son junansu ba adadi... Toh ai itakuma a yafemata koh tasamu dai2...,domin tana tsaka mai wuya ynx yafiyarku zaisa tasamu safsauci a rayuwarta...."
"Toh 'ya'ya amina zan duba...,amma ba ynx ba gsky....,Iman mujinki yace yakira wayarki har sau ukku baki d'aukaba...,ashe kina nan kinsakama kanki damuwar da babuki ciki....,kikirashi.... Ni xan shiga ciki..."
"Alhaji Aliyu gobe zan dawo da Iman nan gidan idan ansallamota..."
"Ah ah 'ya'ya nayi rantsuwa badai tazauna gidan nanba...,saidai takoma cen gidan iyayen mijinta domin sune za'binta a iyaye..,kuma nayimata abunda duk uba keyima d'anshi a rayuwar aure..,toh kuma na bar masu...,gada ta kuskura tashigo gidan nan dasunan zama koh da kwana d'ayane taqarasa jinyarta cen gidan mujinta...."
Iman wani kuka tarushe dashi...,domin tasan mahaifinta bayada sauqi a zuciya..,idan yabama abu baya toh juyoshi sai anshirya....kuka takeyi...,harsaida mamar taji zuciyarta takarye itama tafara zubar da hawaye...,
Shine abunda tajeyema farha tun farko amma taqi ji...,ynx gashinan shima bayajin maganar kowa akanta.....
Umma tariqa Iman tace suje gida...,haka suka fita sukuku domin zuwa gida...,iman kuka kawai takeyi...
Shigarsu gida umma tayita rarrashinta akan ai zai yafemata zuwa gobe..,don ita zataje ta d'aukota assibiti taje da ita cen gidan...,kuma bazata koma gidan mijintaba sai andaita dashi anjamashi kunne...,sannan takoma in taji sauqi....
Hakan yasa iman jin sanyi domin tasan ummar zata iya yin komai akan hakan tunda sunajin maganarta......
Ringing d'in wayarta yasata tashi tashiga cikin d'akinda tasauka....,ummar tayi murmushi domin tanason halayyar Iman...,akwai hankali da lura....itama nata d'akin tayi....
'Daukar wayar tayi..,wanda saida jabbar yayi ajiyar zuciya sannan yace...
"Haskenah inata missing naki...,kekuma kin manta dani baki d'aya...,nayi missed call har nagaji..,har baba nakira naji koh lfy tunda umma tace cen zakuje...."
Kwantawa tayi gadon dake dakin domin itama tayi missing d'inshi sosai saidai tana a damuwane amma ai shine gaban komai...
ajiyar zuciya tayi sannan tace...
"Sanyinah! Nima nayi missing naka sosai...,"
"Dame dame kikayi missing nashi gurina..?"
"Kai gabad'aya nayi missing naka...,"
"Nikuma zan iya cemaki dukanki nayi missing naki...,amma nafi missing d'in favorite d'ina..,wato abokan wasana...,sannan da bakinki da kuma babban place wanda prvt ne daga jabbar sai jabbar gidan ni'ima ba...."
Murmushi iman tayi domin tasan me jabbar kenufi...,sai tace...
"Shikuma sanyinah bayakojin kunyar k'wailarshi ba...,har yake fad'amata hakan..."
"Ai kunya taqare my iman tunda nafasa da kaina kuma na jiyo dakaina...,ai anwuce gurin anxama d'aya....,kuma zancen k'waila nayi cancel nashi tun last day...,ynx kinxama big jabbar...."
Dariya tayi shima yayi dariya..,sannan yace..... "Kina ina ne ynx..."
"Ina d'ayan d'akin umma..,anan nasauka nima kasan tare muke baquncin..."
"Toh mekikeyi ynx..?"
"Kwance nake nayi attention d'in sanyinah...,ai bazan iya komaiba idan ina tare dakai..., pillow kad'aine kariyata...."
"Nazo mukwana tare...?"
"Eh kazo ina jiranka...,jinakeyi kamar ace gani gaka...,saidai gashi munyi nisa...."
Wani nishad'i yaji ya kasheshi domin wlhy har voice nata saida tachangr sannan ta fad'i hakan...shima duk ya rikece yace....
"Haskenah...! Don Allah kidaina yiman bedroom voice...,bayan kinsan bana kusa..,sokikeyi nayi maki kukane...?"
"Hmmm kafin kayi ni zan fara domin yau gabad'aya cikin kuka nayi yinin ranar nan tun bayan tafiyarka..."
"Haba kidaina my iman kinason nadawo kenan ban qarasaba...,?"
"Ah ah my brox koh d'aya..."
"Ok zamuyi sallah gada kikashe wayarki zamuyi fira anjima gada kiyi barci...."
"Olryt hubbynah..! Nima xanyi sallah..."
"Kishafaman favourite abokaina ynx kice ina gaidasu kuma nayi missing nasu...."
Murmushi tayi kawai takashe wayar...,tamiqe dakyar domin tasamu farinciki wayarta kad'ai da mujinta abun alfaharinta....
Saidai takasa fad'amasa damuwarta domin batason 'bacin ranshi koh kad'an koh abunda zai sosa ranshi...,indai ba sonta bane....,ahaka tasaka wayarta charging tafad'a toilel watsa ruwa da alwallah......
*Bee Been masoya*💞
[2/20, 6:47 AM] 0mmer Farouk: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH😭😭*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧
©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋
★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★
*_INA GODIYA GA MASOYANAH...,ALLAH YABARMU ATARE...,KUMA ALLAH YASAKA DA ALKHAIRI..._*
*_MASU YIMAN DEDICATED ALLAH YABARMU TARE...,KUMA ALLAH YAQARA BASIRA DA KAIFIN IDO...._*👏🏻👏🏻👏🏻
Page...
★3⃣3⃣★
® 10:am ummar jabbar tashirya domin komawa assibiti...,Iman tamatsa sai taje,ummar tayarda suka shirya domin tafiya, napape suka hau suka isa assibitin anan suka tarar da anbawa farha sallama..,suka shiryo rasheeda ta d'aukosu sai gidansu farha...,anan farha d'in tayi wanka tachangr kayanda rasheeda tazomata dasu nata..,aka bata abinci taci tasha maganinta....
Har ynx fuskar Farha akwai sauran kunburin dukan da akayimata..,hakan kesa ana gasa fuskar da ruwan zafi...,tunda farha tashigo gidan mahaifiyarta koh dubanta batayiba bale tacemata ya jiki..? Hakan yasa Iman bataji dad'in hakanba amma tasan yayar tata ita tajawa kanta duk wannan mtslr....
Suna gidan baki d'aya har dare yayi..,lkchn ne baban nasu yadawo dama umma jabbar shi take jira yashigo domin tashaida mashi ita tace farha takwana gidan....,
Baban suka gaisa da ita tafad'amasa abunda takeso yayi mata akan farha d'in.....
"Ah ah yaya farha batada gurin zama anan gidan kuma bazata zaunaba koh da yini d'aya ne domin yayi rantsuwa akan hakan..., sushirya sumaidata gidan mujinta kawai tunda ai baice yasaketaba...."
"Kayi haquri zuwa gobe saita koma,sbd taqarasamun sauqin jikin nata...."
"Kiyi haquri yaya.., farha dai takoma gidan za'babben mujinta zaifi mata alkhairi da zamanta gidannan...,kuma ai bai saketaba kinga akwai sauran k'aunar junansu a xuciyarsu...."
Babu yadda batayuba amma wlhy yakafe akan cewa shifa yayi rantsuwane akan cewa duk randa wata matsala ta faru ba a gidanshiba domin son rantane tabi...
Suna cikin wannan halin ne na zancen.,Iman tariqo hannun farha suka isko mahaifin nasu domin neman gafararshi akan abunda 'yar uwarta tayi..., sallama sukayi suka shigo subiyun..,farha har tafara hawaye tun kafin sun qarasa ciki....
Duqawa farha tayi gaban baban nata sannan iman itama tad'uqa..,farha kuka kawai takeyi komai bazata iya fad'aba.., iman ce ta fara magana tareda jera hannunta alamar neman yafuwa tafara magana cikin kuka.....
"Baba don Allah kayifi yaya farha...,kagafarceta kadaina fushi da ita koh tasamu sauqin rayuwa...,tayi laifi tagane bata kyautaba kayafe mata baba fushinkane ke biyar rayuwarta ahalin ynx don Allah baba katausaya mata kace ka gafarceta...."
Gabad'aya jikinshi yayi sanyi domin kukansu kawai yakeji acikin kunnuwanshi d'a da mahaifi sai Allah kuma sai Allah yasanyama xuciyarshi safsauci domin yaga yadda takoma duka kamar ba itaba...,tayi baqi ta rame domin idan kasan farha farkon rayuwarta bazaka ta'ba tunanin itace ynx Allah yamayar hakan ba...,duka ynx 3month da aurensu amma kalli yadda takoma kamar wadda tafito gidan kaso.....
Farhar itama matsowa tayi kusada yr uwarta itama tafara bashi haquri kamar yadda Iman d'in tayi saidai ita takasa d'aga kanta tadubeshi domin tsananin kunya da dana sani.....
Ummar abdl- jabbar itama ta qara basa haquri akan yayafe mata..,dubansu yayi baki d'ayansu zuciyarshi tad'anyi sanyi domin yaga baiyyanar nadama a fuskar farha qarara zaiyi magana saiga mahaifiyar su farha d'in tashigo fallow d'in da ita da momyn rasheeda da rasheeda d'in tare sai kuma yayi shiru domin ganinsu sunshigo..,mamar tazauna da ita da momyn rasheeda d'in da umma kujera d'aya 3sitter, rasheeda gefensu farha tazauna cigaba baban yayi da maganarshi.......
"Iman nayafema yr uwarki saidai gsky bazata zauna a gidannanba takoma gidan mujinta tazauna domin ni bazata zaunaman gidaba shikad'aine yafiyar dazanyimata kuma ban yarda tazauna gidan kowaba takoma gidan aurenta ynx basai gobe ba..."
Momyn rasheeda tace "ah ah alhj zaman aure tsakanin mijinta bazai yuyuba domin yanada mugunyar rayuwa wadda nima kaina farko banso auren yakasanceba amma danayima rasheeda magana sai tace tasanarda farha d'in bata yardaba..,har akan hakan tadaina magana da'ita..,toh kaga tunda har angane cewa Anwar zai iya halaka rayuwar farha toh gara abarta gida gada yakasheta..."
Ummar jabbar itama tasaka bakinta akan hakan...,sannan baban fa yakafe akan saidai takoma domin shi gidanshine at bayason ta zauna sbd yasan tunda har Anwar bai saki farha ba toh lallai zai dawo daga baya gidanshi kuma shine at bayason tazauna koh ina sai gidan nashi domin ai za'binta kuma zata iya haqura da duk abunda zata gani daga gareshi....
"Hajiya naji zancenki kuma na gamsu saidai kuyi haquri farha takoma d'akin aurenta shine abun buqata ga zuciyata tayi haquri tajure dukkan abunda zata gani domin ai ibadace zataje tayi kuma shine za'binta tun farko toh tayi haquri tazauna dashi koma menene muni halinsa...,nida mahaifiyarta mun yafemata wancen sa'bamuna datayi amma zaman auren nata munfi buqatarshi da mujinta na ynx...."
Kowa yaji dad'i da yafiyar da yayimata kuma sun goyi bayanshi akan takoma gidan nata tunda harya kafe akan saidai takoma itama farha d'in dama burinta suyafemata don gada takoma ma azabar mutuwarta tamutu haqqin iyayenta kanta amma tunda sun yafe mata zatakoma tacigaba da haquri domin ita tasaima kanta mummunar rayuwa.....
Ahakan aka shirya akan idan anyi sallar isha'i rasheeda zata wuce da ita tunda ita tad'aukota...,kuma iyayen duka suka sanyama rasheeda albarka akan qoqarin datayi naganin ta taimaki qawarta...,farha d'inma ta juya taqara neman gafarar umma d'in da Iman dake gefenta...,sannan tayi godiya ga rasheeda da taimakon datayimata..., Sannan tajuya tace.....
"Baba da mama nagode da yafiyar dakukayi gareni insha'allah daga ynx baxan sake sa'bamakuba domin naga sa'ba umurninku ba abu mai kyau bane domin
Naga darasi kuma har ynx saman darasin nake..., kuma ina neman kutayani neman gafara gurin mujin Iman shima yayafeman domin harda alhakinshi na kaina...."
Ummar jabbar d'in tayi murmushi tace...
"Ai komai yawuce farha kitashi kishirya sai a wuce dake kuma ki qara hanquri akan duk rayuwar dazaki cigaba da gani...,Allah yayimaku albarka bakid'ayanku..."
Suka amsa da amin baban ya miqe zuwa d'akinshi..,sukuma suka shirya fita domin zuwa rakiyar farha d'in dagacen suwuce gida...
Gabad'ayansu sukayi sallah suka fito domim rasheeda xata kaisu dagacen ta ajiye su Iman gida....
Haka sukayi dukansu sukafito banda mama domin iya ynx son uwa da yarta yasa mama jin babu dad'i domin taga halin da farhar keciki amma babu yadda zatayi domin mijinta akan wannan mtslr ta farha bazai saurari kowaba.,dole tayi shiru domin farha ita tasiyoma kanta babu yadda ta iya.....
Suka shiga motar dukansu su..,Umma ce gaba rasheeda ke driving momyn rasheeda da iman da farha baya...,suka kama hanya don mayar da ita gidan..
Isarsu bakin gate qato mai kyau...,sai gaban farha yafad'i domin tafi qaunar lahirarta da wannan makeken gidan....
Yaune rana tafarko da iman ta ta'ba zuwa gidan yr uwar tata...,"tap lallai yaya kina cikin daula amma mara amfani gida har gida domin wannan shi ake cema gari guda..."
Azuciya Iman ke zancenta saidai tunaninta bai qarasa isaba saida taga harabar gidan....
Motocine baquwar fuska mota tayi ukku jere guri guda Farha batagane motocinba domin bata ta'ba ganinsuba hakan yasa takawar da zancen suka shiga ciki...,a fallow d'in suka zauna anan suka qarayima farha d'in nasiha datayi haquri...,sukayi sallama suka wuce gida tayimasu godiya...,sannan taqaracema Iman tayefeta bakin qofar fita..,cikin farin ciki Iman tacemata tadaina damuwa komai yazo qarshe......
Dawowa farha tayi tazauna fallown tana nazari da tunane iri iri amma babu yadda ta iya dole tazauna ta rungumi qaddarar da son zuciyarta yasiyomata, taxauna domin tasan bazata ganshiba kuma bason ganinshi takeyiba.....
Rasheeda ta kaisu Iman gida suka bud'e gate suka shiga...,sukuma suka kama tasu hanyar..
Iman nashiga tafad'a toilet domin watsa ruwa sannan tajira kiran mijinta domin duk yau basu gaisaba sbd exam dasuka shiga amma tasan ynx kiranshi na iya shigowa kuma ya hanata aikata komai domin kashemata jiki kawai zaiyi gara tayi shirin kwanciyar baki d'aya...
★★★★
Zaman fallow d'in ya ishi farha da tunane tunanenta da hawayenta duka guri d'aya domin ita tasan ynx gara maraya da ita domin shi za'a tausaya mashi domin bayada iyaye...,itakuwa ga iyaye amma babu gata wanda akayimata farko kuma ai yatafi ynx....
Tashi tayi domin shiga part d'inta koh tasamu sanyi gadama yashigo gidan taganshi baqinciki yacikamata zuciya domin ynx 10:30pm yana bisa hanyar shigowa 11 koh 12 kuma batason ganinshi baki d'aya....
Hanyar d'akinta tamiqa saidai tatsaya domin gani takalma na mata da na maza.,tayi kamar takoma baya kuma sai ta tsaya tafara nazari..,toh ai bataji motsiba may b koma suwaye ba anan sukeba...,tura qofar kawai tayi tashiga...
"Innalillhi wa'inna ilaihirraji'un..,la'illaha illallh mohammadar rasululluh (s.a.w)..,subhanallh..."
Tsaye farha tayi domin ganin wani mugun sa'bo saman gadonta, gadon da take kwana amatsayin gadon aurenta yau shine d'auke da yn iska tsirara suna iskanci irin na halaka saman gadon..,nan take kuka yakamata tafara kiran...
"Astagfirullh Allah Astagfirullah Allah..,Allah kagafartaman wannan mugun gani danayi Ganin da ban ta'bayiba rayuwataba sai yau..,Ni farha naga takaina...."
Duk iya wannan tsayin datayi duka basu san tanayiba domin dukansu suna cikin wani hali..,mace biyu ce kwance d'ayar nasaman jikinta tana lasar ganta itakuma namijin na cikin jikin da'yam ma'ana tabayanta yashiga ba tagabantaba shikuma anwar yashiga ta bayanshi yana iskancin irin nasu gabad'aya sun nutse a kogon shaid'anar da Farha bata ta'ba gani irintaba sai yau.....
Imani yakamata tarasa abunyi...,kawai walqatawa tayi tagefen gadon zuwa drower tata domin ta d'auki wayarta data bari tun ranar idan tana nan....
Wani nishi sukeyi wanda farha batasan koh na meneneba tunda bata ta'ba kwatanta wani abu makamancin hakanba...har tad'auki wayar tata basu saniba...,juyowar da d'ayar zatayi daga cikinsu nan taga farha tsaye gefen drower itama farhar juyowa tayi xata fita kawai saitaga fuskar tsohuwar aminiyyarta jamila....
Kuwa farha tayi sbd tsananin gid'ima...,nan take dukansu suka juyo don ganin menene hakan...?
Anwar yataso da sauri zindir haihuwar uwarshi haka suma dukansu suke cikin wannan hali Farha rufe fuskarta tayi domin tsoroma yabata....,hankalinshi kwance zuciyarshi zaune d'an iska ina ruwanshi da kunya...kamo farha yayi ya mareta son ranshi yace....
"Ubanwa yabaki ikon shigoman gida har ki shigo d'akinnan...?"
Ita farha tsoron ganin halittarshi da tsoron ganin k'awarta a cikin d'akin yahanata iya attaka komai sai kuka da rufe ido kawai takeyi domin batason ganinshi hakan....qara fisgota yayi wanda saida tafad'i qasa yace...
"Badake nake maganaba..,uban waye yadawo dake gidannan? K'awarki Rasheeda tafad'ama mahaifiyarta abunda nayimaki hakan itama taje tasanarda mahaifiyata abunda yafaru itakuma tasanar da mahaifina wanda natsani yasan cewa bandaina abunda nakeyiba qarshe mahaifiyata tasanar dashi duk da ba sonki takeyiba...,ynx hakan mahaifina yakirani yace nakama gabana domin bashi babuni a rayuwarshi wanda hakan yasa mahaifiyata kuka..,toh kisani yadda iyayenah suka qini akan ki kema dole na d'an d'ana maki azabar abunda naji wlhy...."
Muryar jamila kawai sukaji tanacewa...
"Haba sweet menene abun tsayawa gabanta kana wasu maganganu marasa dacewa..,gashi tasaka jindad'inmu ya yanke idan har bazama iya jure zama da itaba kawai kasallameta..."
Usman ma dake gefe shima haka yace....
"Ni wlhy bangama dalilin dayasa yayi wannan aurenba gashinan tunda ya aureta koh yaushe cikin matsala yaketa shiga gurin mahaifinshi gashi ynx yace bashi babu shi...,tunda hakane daka ajeta tana 'batamaka show kawai kasaketa shine abu mafi sanyi xuciyarka...."
Nan take yaji shawarar yin hakan itace dai2 axuciyarshi domin gara ya saketa tabarmashi gidan yatara abokan harka kawai....
Juyawa yayi zindir haihuwar uwarshi yajawo wani note buk yafara rubutu...,iya lokacin farha bata gane komai domin cin amanar da jamila tayimata yafi mata komai baqinciki hakan yasa idanunta gabad'aya suka bushe domin tasan qarshen sakamakonta kenan da zata samu domin zamanta dashi bazai yuyuba koh da bai saketaba dole wataran taguje ma wannan gidan....
Juyowa yayi da takarda hannunshi na sakeki saki ukku kuma duk wani abu dakikasan mallakinane a hannuna yafito wanda nabaki banison komai domin ni ba matsiyacibane irinki..."
Kar'ba farha tayi kuma sai hawaye suka zubo mata..,juyawa tayi tajawo trolly d'aya dake jere cikin d'akin tazuba kayanta daduk abunda xata buqata mai mahimmanci da takardunta na mkrnt takama hanyar fita ranta da dad'i kuma babu d'ad'i ciki...,jawo jikkar tayi tayo waje koh waiwayen gidan batayiba....,mai gadin yana ganinta tanajan jikka kuma ga hawaye tanayi sai yataso da sauri domin ynx 12:00am...
"Hajiya lfy zaki fita ynx cikin daren nan,bayan kinsan babu kowa a unguwar nan iya ynx sai kar nukka da miyagu a hanya...?"
Batace masa komaiba kuma baidaina bata haquriba har takai bakin gate d'in sannan tatsaya tace...
"Baba maigadi daganin wata rayuwa gara naje duk abunda zai saman yasaman...,nan dakake ganina wlhy bansan inda zanjeba domin gidanmu bazasu barni na zaunaba domin qaddara tasaka nasa'bamasu kuma sun yafan amma bazasu barni zama gidanba..,kakoga gara namutu koh zan samu sauqi a xuciyata..."
"Hajiya wlhy nima nayi mamakin auren wannan mara mutuncin yaron dakikayi domin iskancin danasan gidannan yana faruwa nakusa da gidanma zai iya qonewa..,nima wlhy hanya nake nema nabar gidan nan amma nakasa samu domin tanan nake ciyar da iyalinah a gadin...."
Share hawaye farha tayi kuma tarasa ina zata dosa domin badai gidansuba wlhy...,kuma ynx idan taje gidansu rasheeda tayi hauka...,cen kuma dubara tafad'omata taje gidan Ummar jabbar kawai..,gobe saitakaita gida may b mahaifinta ya yarda tazauna gidan...,zuciyarta tabata taje cen kawai domin ita kad'aice wadda xatayimata gata ynx kuma gashi jabbar bayanan bale taji nauyin xuwa..,hakan kawai zatayi domin cen kad'ai za a sammata gurin kwana inba jeji xatajeba.....
"Ngd baba maigadi zan wuce.."
"Ah ah hajiya bari nasaka kayan aikina na tsaro saina d'auki mashin d'ina na ajeki domin hanyar nan akwai had'ari..."
Kamar gada tayarda kuma saitaga haksn shine mafita gsky domin bata ta'ba shiga maqwaftansuba bale su taimaketa da hakan...,yad'auko mashin nashi yasaka uniform nashi irin na yn banga d'innan ya aza trollyn gaba itakuma ta hau baya...,cikin ikon Allah tana nunamasa hanya har suka kai bakin gate nasu Iman yace bazayajeba har sai tashiga tukunna....
Wayarta tacire a hnd bag nata tafara kiran number d'in Iman tunda tasan mijinta bayanan saidai datakira Numbr busy takira har sau shida numbr busy gashi 1:30am amma iman waya takeyi....,gashi batada numbr umma tunda lkchn ai bata damu da itaba bale tayi numbr d'inta...
Baba mai gadi yafara knocking d'in gate d'in da qarfi amma shiru....
Iman suna magana da jabbar soyayya sukeyi wadda bata qaunar abunda zaisa wayar ta tsinke haka shima...,sun tsunduma suna sanya junansu farinciki...,wanda har musayar kiss akeyi acikin wayar shi yace.. "nafi iyawa.."
Itama tace...,nadai fika iyawa.."
Murmushi jabbar yayi har sautin dariyar tafito cikin dodon wayar yace... "Hmmm naji amma ai baza'aganeba sai nadawo sai ayi competition koh?"
"Hmm naji ni kasakan hakan idona sun fara qorafi sukeyi..."
Rufe bakinta keda wuya taji bugun gidan da qarfi.., tad'an jaye wayar kad'an a kunnenta har bataji abunda ogan nata yaceba..,sbd fargaba da tsoro 1:30 ana bugun gida koh lfy??
Jabbar cewa yayi...
"Toh haskenah..! Tunda kinfara barci toh *have a nyc dream wit me*.."
Amsamasa tayi amma cikin fargaba domin ba a daina bugun gate d'inba...,kashe wayar Iman tayi ta ajiye domin ta miqe taje d'akin umma ta tayar da ita taji...,fitar da zatayi sai ringing d'in wayarta yashigo..,dasauri tadawo tad'auka number farha tagani saida gabanta ya fad'i....d'aga wayar tayi acikin fargaba...
"Yaya farha..."
"Iman nice abud'emani don Allah..."
"Ok bari nafad'ama umma muna xuwa..."
Kashe wayar tayi takunna wutar d'akin sannan tayi hanyar d'akin umma kohda tashiga itama tana alamar fitowa domin dukan gate d'in bana wasa bane....
"Iman kinji abunda naji ashe..?"
"Eh Umma yaya Farhace koh lfy..?"
"Subhanallah bari nasaka hijab d'ina muje.."
Suka fito tare duk da akwai wuta koh ina amma dare ai abun gudune..,umma tabud'e gate d'in da addu'a..,farha tagani tsaye tareda wani da kayan aiki..,shigowa sukayi ciki shikuma yayimasu sai anjima zai koma gurin aikinshi...,sukayi godiya Iman taja jikkar zuwa ciki umma tarufe qofar da addu'a sannan tariqo farha datake kuka sukayo ciki....
Farha miqama ummar tayi takardar da Anwar yabata takuma fad'amata abunda yafaru tun farko da d'abi'ar da anwar d'in keyi na homosexual d'in duk tasanar da ita....sannan tace tareda share hawayenta wanda saida Iman itama tayi kuka akan jin lbrn abunda mijin na yr uwarta keyi Allah yasa itama bai halakataba domin masu irin wannan halin haka sukeyi da matansu....
Farha tace..., "Umma kinga sakamakon son zuciyar da na jawowa kaina koh...? Gashi baba bazai yrda nazauna dashiba sbd nayi rashin biyayya gareshi farko hakan zaitayi zaton zan cigaba..,bayan wlhy ba hakaba..,Umma naga jarabawa wlhy bazan qara gujema umurninsuba koh kad'an...."
"Yishiru farha Idan bai zauna dakeba ni xan zauna dake...,tunda ni kad'aice gidan sai ynx da yayanku yayi tafiya Imam take nan idan yadawo takoma sai muyi zamanmu tare...,ai farha dama kowa na kuskure a rayuwarshi tunda har kingane laifinki kin nemi gafara ai yawuce...,jarabawace Allah yad'auro maki kuma Allah yabaki ikon cinyeta...,kuje ku kwanta Iman riqa mata kayan saida safe..."
Farinciki gurin Iman ba acewa komai domin
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 16 Chapter of 44