yimata, nan take yace.....
"Hukuncin kiran yaya da kikayi ne ya jawo hakan, domin nace ki chanja man suna, amma kuma kink'i jin menake nufi, domin ni yanzu ba yayanki bane, kuma ba friend d'inki bane, ni yanzu mutun ne mai matsayi wanda ya shayar dake wata ni'imar jiya da dare, wanda naji saboda dad'in hakan, har cewa kikeyi na k'ara fa, don haka ni yanzu nafi Ikram k'urciya a gurinki, domin yanzu kike shayar dani wani sirrin, don haka nayi cancel d'in yaya, naji sabon salo mai juya tunani na "
Tunda ya fara magana farha ke kallonsa tare da rufe baki da zaro ido, domin taji wani sabon k'azafi, wanda ita in banda kuka da azaba babu abun da tajiya, amma wai itace ke sabbatun da ba tasan da shi ba, da sauri ya bud'e mata baki yace.....
"Fad'i meye a bakinki inaji"
"Yoo to ni me zance kuma? Bayan nasan kaine jiya kayi ta yin kuka, wanda ni bansan kukan meye ba, kuma inata cewa kayi hak'uri amma baka ko saurarena har sai da kaji man ciwo, sannan kace nice naji wani abun, to wallahi ni komai banji ba sai azaba "
Murmushi yayi har da kashe ido ya kunna, sannan yace....
"Waye yajawo hakan kuma?"
"Ni ina nasani kuma? Bayan kuma kace ni ce nayi hakan? Sannan kuma nasan waye ya jawo hakan?"
"Bari na bawa kaina amsar hakan, a second round yanzu, tun da baki sani ba, kin san ni, idan gaki yanzu kusa dani, break fast, bazai shaman kai ba, domin nasan ke zaki bani shi da wannan yanzu na k'oshi "
Shafo k'irjinta yayi, wanda farha tayi namijin k'ok'arin k'watar kanta, domin da gaske gado zai turata, kuma tasan ki da bazai yi komai da ita ba, k'irjinta zai ci gidansu, sannan kuma dressing nasu da sukayi zai je a banza, kuma yunwar da take ji k'aruwa kawai zatayi, hakan yasa tayi k'ok'arin k'watar kanta, tare da yin nesa da shi, tana dariya, d'an kwalinta a hannunta tayi hanyar waje.
Shima dariyar yake yi, domin da ta tsaya, wallahi zai yamutsata babu ruwanshi da gayu, hakan yasashi biyo bayan ta yana cewa....
"Ki tsaya kiji please, bazan yi maki komai ba"
Gudu farha ta k'ara dashi sai dining tana gyara d'aurin d'an kwalinta, tare da zaunawa, shi kuma ya iso gurin yana murmushi yace......
"Matsoraciya kawai"
Dariya tayi, sannan tace...
"Sannu da k'ok'ari birnin zuciya ta, wannan girkin duka, waye ya koya maka?"
"So da k'auna, sune suka jani izuwa wannan jami'ar su domin na koyo aikin, domin irin wannan rana,da zan faranta zuciyar farin ciki na "
Murmushi farha tayi, tare da jawo flate ta fara zuba masu abincin, tana zubawa tana cewa.....
"Wooow! Allah nagode maka da ka bani muji wanda ya iya komai a rayuwarshi, sai dai daga yau nakashe ganinka a kitchen, domin bazan yarda ka zama mijin kitchen ba, bafison ka zama mijin farha, don haka nakashe sirrin rihina ya k'ara shiga kitchen "
Tana fad'i tare da ajiye break d'in gabanshi, sannan ta fara had'a tea d'in mai k'aurin tsiya, wanda yasha kayan yaji, aikin kamar wata mace, kallonta kawai yake yi yana murmushi tare da kad'a kanshi da k'afarshi, alamar akwai zance bakinshi, shiru kawai yayi har ta k'arasa abun da take yi, sannan ya jawota zuwa k'afafunshi anan sukayi break cikin so da k'auna har suka k'arasa, sannan ta sauka tare da kwashe kayan daga gurin.
Fitowa yayi da niyyar fita, domin kiran shi kawai akeyi, anan farha ta rik'eshi alamar ita bazata zauna ba, hakan yasa ya dawo tare da ita saman kujera, tare da rarrashinta wanda sai da ya had'a da wasu 'yan dubaru, wa'yanda sumbata sunfi yawa a ciki, wanda shima sai da yaji baya son fita kai takar dunnan, amma dole ya saketa, domin bazai dad'e ba.
Rakashi tayi har bakin motar, sannan tace mashi......
"Missing u! Sai dai ka kular man da kanka, ko da 1 mnt ne "
"Insha'allah farin ciki "
Da haka ya fita cikin farin ciki, yana jinshi angon na k'arshe, domin a farin ciki yake, tare da farin cikin shi, don haka zuciyar fil take da nishad'i.
Farha falo ta dawo ta d'auko wayar ta da niyyar kiran Rasheeda, anan suka 'bata lokaci suna firar al-amarin duniyar suna dariya, rasheeda na k'aramata azama akan yadda zatayi dashi yanzu, domin maza sai an dage ake samunsu dai-dai, da wannan suka rabu, ta juyar da kiran ga umma domin jin lafiyar su da kuma Ikram d'inta da take missing, sai dai 5 miss call amma ba a d'auka ba, hakan yasa ta ajiye wayar ta kwanta a kujerar, ba'afi minti ukku ba barci ya d'auketa, domin angaji da yawa...............
*Bee Been Masoya*💞
[4/4, 9:42 PM] 💖HASKEN MASOYA💞: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAHðŸ˜ðŸ˜*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
# http://maryamsbello.blogspot.com
©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋
★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★
*_Love Is Dangerous😔 Because You Have To Choose Someone You Know Is Going To Be Good To You And Treat You With Respect; If You Choose The Wrong Person Then It Will Break Your Heart. To Be In True Love Means That You Trust Someone With Everything._*
*_True love, never end.ðŸ˜_*
Page...71
*AFTER ONE MONTH IN ABUJA*
Rayuwa mai gamsarwa, zukata had'ad'd'u, rayuwar farha da Abdul-jabbar, rayuwace suke shimfid'ata akan tafarkin gaskiya a gidan aure, sun kai matakin da minti d'aya basa buri yazo wanda zasujisu basa tare, hakan yasa yanzu ko wanne time suna mak'ale da juna.
Idan kuskure ya kawo ka gidansu ba tare da saninsu ba, to ka iya risk'ar bak'in ciki, har dai idan baka da aure, ko kuma kanada auren mijinka baya iya yimaka gamsarshiyar soyayya, to hankalinka zai tashi domin ganin yadda rayuwarsu ke gudana a cikin gidan.
Kasan cewar wani iko na ubangiji shine; Allah yana had'a zuciya da rayuwa iri d'aya a gurin Aure, hakan yasa anan ubangiji ya k'addara had'uwar zukatan bayin sa guda biyu, wato Abdul-jabbar da farha, domin kuwa rayuwarsu tazo d'aya, kasan cewar yanzu duk iya mintunan da zasuyi suna faranta junan ransu, babu wanda ke gundura da wannan yanayin, kuma yadda Abdul-jabbar keda mugunyar sha'awa hakan Allah yayo farha da aburta, sai aka gamu da an dace, babu mai ganin sharrin kowa akan hakan.
Rayuwa suke shimfid'awa cikin jin dad'i da walwala, hakan yasa dukansu sukayi kyawon su, babu kamar farha da ta d'anyi k'iba, komai nata ya k'ara bayyana kansa, hakan yasa duk sadda Abdul-jabbar yakai hannunshi jikinta, zaiji ba zai daina abun da ya saba yi da ita ba, domin shi dama burinshi cikakkar mace, hakan yasa tun farko ya tanadi burin auren farha, domin shi kad'ai ke hango abun da yake gani, gashi kuwa ya tabbata.
Kamar kullum lokacin zaman firarsu yakan kasance bayan isha'i zuwa 10pm idan Abdul-jabbar yana aikin office nashi, hakan ko yau yana zaune laptop jikinshi yana typing wani contract nasu na office, jikinshi sanye da rigar T-shirt mai guntun hannu da wando iya gwuiwarsa, gashin kanshi kwance sai k'yalli yake yi.
Takowa tayi a hankali har izuwa gurin da yake zaune, murmushi kawai take aikowa, ba tare da yaga me take yi ba, domin hankalinshi na gurin aikin da yake yi, hakan yasa ta tako a hankali saboda taga alamar hankalinshi na kan aikin da yake yi.
Tsayawa tayi daga bayan shi, tare da sanya hannuwanta duka biyu a kafad'unshi, ta turo kanta zuwa wuyanshi, tun da takusa matsowa gurinshi yaji k'amshin turarenta, murmushi kawai yayi ba tare da ya d'ago kan nashi ba sai da ta dafashi sannan ya d'ago kanshi daga sama ya kalleta, hakan yasa farha turo mashi bakinta cikin nashi, shima ya mik'a mata nashi bakin na 2mnt kawai, murmushi tayi sannan ta d'ago da bakinta a nashi, hannunshi ya saka ya jawo hannunta ta juyo zuwa gabanshi, kallonta yayi tare da lumshe idonshi yace.....
"Na shiga naji kina toilet, tun d'azun zaune kawai nake, amma aikin babu dad'i, domin babu farin ciki nah tare da ni, aikin kawai nake yi ba don dad'i ba "
"Sanyi nah! Yanzu gani ai nafito koh? Sai muyi aikin tare, amma nafison hankalinka yafi yawa akan aikin, sannan daga baya yadawo kaina "
Murmushi yayi, sannan ya janye laptop d'in gefe, ya sanya farha tsakiyarshi sannan ya aza laptop d'in saman k'afafunta, kanshi saman kafad'unta, anan ya k'arasa typing nashi tana kallon komai har ya k'arasa, sannan ya rufe laptop d'in tare da ajiyeta gefe yace....
"Kinga da kina tare dani, Sharp Sharp na k'arasa, babu wani tunani a rayuwata, domin nasan kina tare dani,bana son jinki baki kusa dani, wai meyasa nakejin hakan aduk lokacin da bana kusa dake? Har kaduna nake son zuwa gurin baba, da na tuno idan munje, zamu rabu ko 1mnt ne sai naji tafiyar batayi man dad'i, sweet farha! Menene sirrin hakan? Ki sanar dani "
"Sanyi nah! Banida wani sirri wanda ya wuce cewa; ni dai nasan ina sonka, so na har abada, idan da za'a auna mizanin soyayyar mu, to nasan cewa tawa zata d'ara taka, hakan yasa bana iya bijirema buk'atarka ta ko wane fanni, duk abun da kake ji, wallahi nima inajinsa, kawai dai ni furtawa ce kawai at banyi ba, amma nima bana son kana yin nisa dani, domin na saba da jin d'umin jikinka, to idan kayi min nisa na kwana a wane hali? Abban Ikram, sai dai wallahi ina mugun kewar Ikram, wanda yanzu nakai ina son na ganta, don Allah muje mu d'aukota "
Murmushi yayi tare da saka hannunshi k'asan rigarta, ya lumshe idonshi yace....
"Sai yanzu nafara gane sirrin wannan abun, don haka ki shayar dani tamkar yadda uwa ke shayar da d'anta, farha nasan kina k'ok'ari gurin kar'bar buk'atuna, baki gajiya dani, ako wane lokaci nazo da buk'ata ta, zaki kar'beni hannu biyu, sannan ki biyar dani hanyar da zan samu warkewa, ko da kuwa bakya cikin lokacin yin sallah, amma zaki samaman natsuwa, to menene bazan yi maki ba, Insha'allah next week zamuje kaduna, kuma zaki d'auko d'iyarki, domin dama umma tace sun dad'e da yin hutu, kawai na barta cen ne,saboda ki had'a da lokacin kula da ita, ki kula dani ta yadda babu wata mace da zata burgeni,kuma a yanzu nasamu, domin babu macen da ka burgeni tamkar farin cikina "
Zatayi magana ya kawar da zancen bakinta a tura bakin nashi a cikin bakinta, hannunshi kuma, a k'asan rigarta, domin a irin wannan stage d'in dole ya had'a da wannan lamarin, farha najin yadda jikinshi ke yi, tasan cewa buk'atar abun ne ya
taso, hakan yasa ta fara dubarar yadda zai samu kanshi a natsatse, duk da bata sallah, duba da gurin da suke yasata yin k'arfin halin ce mashi....
"A falo muke fa "
Ko sauraronta baiyiba, domin ya kafe a wadatuwa da albarkatun jikinta, wasa yake yi da ita cikin k'warewa wadda sai da hankalinta itama ya tafi.
Suna cikin wannan halin wayarshi ta fara ringing har sau ukku amma baiji ko sau d'aya ba har sai da tayi 5 missed call amma baiji ba.
Farha taji amma bazata iya hanashi abun da yake yi ba, hakan yasa ta k'ara masa k'arfi akan abun da yake yi, jin kira na shidda ne, Allah yabashi ikon yajawo wayar da kyar ba tare da ya tsaya duba mai kiran ba yakai wayar a kunnensa don jin waye ke kiran nashi? Shiru yayi domin bayada natsuwar yin magana, domin da ya bud'a bakinshi za'a gane me yake ciki, jin muryar basheer na cewa.....
"Angon farha 2 days shiru babu nema, da alama farha ta iya kamu, domin ka manta dani baki d'aya "
Abdul-jabbar ya saita natsuwarshi, sannan ya kai hannunshi ya gyara zaman farha jikinshi sannan yace da kyar....
"Da nasan kaine ko? Wallahi da ban d'aga wayar nan ba, aftr idan naga miss call naka, zan iya kiranka, to wai yama akayi ne kake yiman wannan kiran a irin time d'innan?"
"Eh lallai! Ceman zakayi kana hannune, sai nagane nufinka, toh kayima wanda yake gwarro,idan ka fita hannu ka iya kirana, domin ina cikin abujar ne gurin wani aiki "
"To naji sarkin k'orafi, zan kiraka "
Ajiye wayar yayi tare da jefar da ita saman kujera, ya cigaba da abun da yake yi.
Ba'afi 5mnt ba wani kiran ya shigo shi, amma yayi tunanin basheer d'inne, shiyasa bai d'aga wayar ba, amma ganin kiran nata shigowa, hakan yasa farha k'arfin halin jawo wayar tayi picking ta kara masa a kunnenshi, jin sallamar yayan babanshi ne yasashi jawo doguwar natsuwarshi tare da kar'bar wayar a hannun farha, ya saketa gefe tare da saita kanshi domin muryarshi ta fito dai-dai, ya amsa sallamar tare da gayar dashi, ya amsa, sannan yace.....
"Lafiya kuwa naketa kira ba'a d'aga ba?"
"Lafiya k'alau kawu, bana kusa da wayar ne shiyasa ayi hak'uri "
"To yayi babu komai, dama ina kaduna ne, Alhaji Aliyu bayada lafiya tsawon kwana ukku, to wai gudun gada hankalinku yatashi, shiyasa sukak'i fad'a maku, to ni naga ya dace ace na sanar daku, kasamu lokaci cikin satin nan ka iso, domin yana jin jiki sosai, nima yau na shigo "
Gaban Abdul-jabbar ya fad'i, ban take yace.....
"Subhanallah! Insha allah kawu zanyi yadda kace "
Yace hakane domin kada farha taji, hankalinta ya tashi, sai yace hakan domin ya juyar da maganar idan ta tambayeshi.
Ajiye wayar sukayi bayan sunyi sallama, sannan ya duba wayar tashi yaga ashe duka miss call d'in na kawu ne, basheer lokacin da ya kira lokacin aka d'auka, don haka yagane cewa, kenan ciwon baban nada d'an tsanani, don haka dole su shirya zuwa gobe ko jibi su tafi.
Farha taga ya ajiye wayar amma bai cemata komai ba, rigarta tajawo zuwa saman k'irjinta da yacire ya maidota k'asan k'ugunta, mik'ewa tayi daga kwancen da take tace mashi.....
"Lafiya naji kana cewa subhanallah? Kuma ka k'are baka fad'amani kome ya faruwa ba "
Murmushi yayi yace.....
"Kawune muke waya dashi, kinsan acen garin na bud'e mashi shagone, to shine 'barayi suka d'anyi 'barna ciki, shine yake fad'aman, da naji hakan shine na kira subhanallah, amma ba wani abu bane "
"Innalillahi! Allah yasa basu ta'bi rayuwar kowa ba"
"Eh alhmdllh gaskiya, amma inajin zamuje kaduna gobe ko jibi, saboda dole a san yadda za'ayi akan hakan, muyi magana da baba, ko za'a samu wata sana'ar sai a chanja mashi "
"Wayyo dad'i, ashe nakusa zuwa naga umma da Ikram, sweet one, hakan da kayanke wallahi yayi, a chanja mashi sana'a, nifa in son samuna ne, ka dawo dashi kaduna, ya huta da zaman k'auyen nan "
"Eh hakan za'ayi farin ciki nah, duk yadda kikace hakan za'ayi, domin ni rak'umine, kece akalata, domin kin tara dukkan wani sirri dake kwance jikin mace, meye bazan kar'ba nayi maki ba idan kinso? Insha'allah zan dawo da kawu da iyalansa a kaduna, sai dai kuma naji kina murnar zaki ga umma da ikram, to ni idan munje menene sakamako na aranar gurin ki? Domin baga Alamar tserewa zakiyi ki barni a k'unci idan munje gidan, don haka anfasa tafiyar dake, nan zaki zauna, sai nayo kwana biyu na dawo "
Wani kukan kura da farha tayi ta fad'a jikinshi, shima sai da yaji tsoro, domin kameshi tayi da k'arfi tana cewa.....
"Don Allah gada muyi hakan? Yanzu fa kace zaka iya yiman komai akan buk'atata, sai kuma don nace zanga umma da ikram sai ka sakani kuka? To ai bazan barka ba, gurinsu daban naka daban, kasan fa kaine duka ni, ya za'ayi na iya mantawa da kai, idan ka hanani zuwa wallahi kuka zanyi tin daga nan har kaje ka dawo "
"Babu ke babu kuka har abada, tun da kina da gwarzon namiji, insha'allah kuka gareki ya k'are, kin k'are kuka tun wasu shekarun baya da suka wuce, tafiyar ma kece a gaba fa "
Rungumoshi tayi, hakan yasa ya d'auketa izuwa d'akinshi, acen ya makata lafiyayyen gadonshi, da kanta ta jawoshi jikinta, ta saka hannu ta kashe wutar d'akin, da makunnin fitilar ke gaban gadon.
A yau ita take sarrafashi ba shine ke sarrafata ba, hakan yasa ya manta da duniyar da yake, sai dai tunanin ciwon baba nazo mashi lokaci lokaci, idan hankalinshi ya dawo, farha taso ta fahimci wani abu game dashi, amma kuma sai ta kawar da hakan ta hanyar jaye tunanin gurin faranta ransa.
Allah sarki! Da tasan mahaifinta baya da lafiya da yanzu kuka shine sakamakon wannan farin cikin da take ciki, hakan yasa shima ya saki jiki don gyara farin cikin rayuwarsu ta hanyar nishad'i.
K'ok'arin biyan buk'atarshi yake yi, sai dai farha ta manta bata sanar dashi cewa tana period ba, hakan yasa yayi saurin mik'ar hanya zuwa inda yayi niyya, farha rik'e mashi hannu tayi tare da bud'e bakinta a saitin kunnenshi tace mashi, cikin wata murya da turawa ke cema.....
"Husky voice" wadda ta amsa sunanta a lokacin yinta, a bedroom voice, sirrin yinta sai wa'yanda suka san nufinta, wato muryar tana firgitar da mai yinta, lokacin da ya kasance a irin wannan lokacin da su farha ke ciki.
"Babu hanya anan, domin ina on period time,sorry ban sanar da kai ba, saboda yanzu ya iso man"
"Kashhh! "
Abunda kawai ya ambata, tare da jawota jikinshi, domin tasan yadda zatayi dashi, don bayada stop a wannan lokacin, hakan yasa farha samamashi farin ciki ta tsakiyar k'afafunta, babu laifi ya samu gamsuwa a hakan, domin har Albarka ya sanya mata, akan hakan.
Sun faranta ma junansu rai kamar yadda suka saba kullum, sannan suka huta ya d'auketa domin chanja sabon wanka, sannan suka kwanta da farin ciki, da k'udurin yin shirin zuwa kaduna gobe ko jibi insha'allah..............
*~TA MASOYAN~*
*Bee Been masoya*💞
[4/6, 8:17 PM] 💖HASKEN MASOYA💞: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAHðŸ˜ðŸ˜*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
# http://maryamsbello.blogspot.com
©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋
★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★
*_MASOYA, DOLE SAI DA UZURI FA; DOMIN BUSY YA HAU KAINA DA YAWA, DOLE SAI NA SAMU NATSUWA NAKAN IYA RUBUTA WANI ABUN AKAN PAGE,IDAN NACE BABU NATSUWA ZAN RUBUTA WANI ABUN BAZA'A FAHIMCI ME NAKE CEWA BA, WASU NA CEWA; JAN RAI NE NAKE YI, KO 'DAYA BABU HAKAN, BASU FAHIMCE NI BA HAR YANZU, RAYUWATA BA HAKA TAKE BA, DON HAKA KU FAHIMCENI DA YAWA, BUSY NE YAYI YAWA, IDAN NASAMU TIME NAKE ZAUNAWA NA RUBUTA WANI ABUNðŸ™ðŸ»_*
*_ALLAH YASA KU FAHIMCE NIðŸ™ðŸ»_*
Page...72
Safiya na wayewa, Abdul-jabbar ya kira office nasu yake shaidamasu, zancen tafiyar shi, sannan ya barma yaranshi sauran kwangilar dake da saura ba'a k'arasa ba.
Hakan ya shiga dashi da farha, gidan hafiz domin shaidamashi tafiyar da tazo mashi a gaggawa, su hafiz sukayi masu Allah ya tsare hanya,sannan Abdul-jabbar ya nemi da hafiz ya taimaka ya kaisu a airport su shiga jirgi domin isa gida da wuri.
Hafiz ya kaisu, sai da suka tashi sannan ya dawo da motar gida.
Farha farin ciki kawai take yi na zuwa gida, don haka lodin tsarabarta itama batasan adadinsu ba, duk da yawan kayan na Ikram d'inta ne, sai mahaifinta da tasiyo ma manyan shaddodi, umma kuma atamfofi manya masu kyau, duk da Abdul-jabbar na hanata, amma sai da ta kwaso abun ta.
★★★★
Tun da Abdul-jabbar ya kira umma da cewar suna hanyar tasowa, umma ta kira talatu da yanzu ta zamo tamkar 'yar gidan, ta nemeta da ta taimaka ta gyaro masu gidan nasu kafin su iso.
Hakan kuwa akayi, domin komai an shirya shi gurin zamanshi, aka gyara gidan baki d'aya, sannan talatu ta dawo gida.
K'arfe (2:00pm) su Abdul-jabbar aka d'auko su airport zuwa gidan umma, da gudu farha ta fad'a gidan domin ganin 'yarta.
Sallama taketa yi, amma shiru babu wanda ya amsa, direct d'akin umma tayi, sai dai babu kowa a d'akin, fitowa tayi anan taci karo da talatu inda take shaida mata cewa ai umma na gidan baba baya da lafiya, tun da safe tatafi.
Hankalin farha ya tashi, tana shirin fita Abdul-jabbar na shigowa, ganin yanayinta kad'ai yasa shi gane cewa taji baba baya da lafiya, hakan yasashi rik'a hannunta da cewa.....
"Lafiya, meke faruwa?"
"Baba baya da lafiya, umma nacen gidan, mu tafi cen"
"To ki kwantar da hankalinki, domin ya samu sauk'i don har nayi waya dashi, mutafi cen d'in "
Fitowa sukayi, da kanshi yayi driving nasu har unguwar tasu baba, parking yayi a harabar gidan tare da rik'e hannunta yace....
"Bazaki shiga ba, sai kin saki ranki, kuma banson gani rashin murmushi a fuskarki, oya yi nagani "
Murmushi tayi, amma ba irin wanda ke zaune a zuciya ba, domin batason musu dashi ko kad'an, hakan yasa suka fito tare suka shiga cikin gidan.
Alhmdllh! Sun samu baban zaune a kujerar falon, da alama yasamu sauk'i sosai,zaune yake yana ta firarshi da ikram, tana ta dariya shima yana yin tashi dariyar, tare da ce mata.....
"Kin tsufa, shiyasa bana iya auren ki, don matata sai 'yar gayu wadda ta iya kwalliya, tun da naga ke har yanzu aikin tsufa kawai kike yi baki iya komai ba "
Kuka Ikram ta fara,don me zai ce mata tsohuwa? dai-dai da shigowar iyayenta, sallamar su ta sakata d'ago kanta da wuri, ita kuma umma na shigowa falon, da sauri farha ta shigo tare da ajiye jikkarta gefe domin rik'e ikram d'in, sai dai ikram na ganinta ta mik'e da sauri tayi gurin umma, alamar tana fushi dasu dukan su, umma ta rik'eta tana murmushi, sannan tayi musu sannu da zuwa ta zauna.
Gaisawa sukayi da umma, sannan suka gaisa da baba tare da yimasa ya jiki?
Kar'bawa yayi tare da murmushi yace......
"Naji sauk'i sosai, waya fad'a maku bani da lafiya? Bayan nace a qyale ku, domin nasamu sauk'i, yau ma da ba don an hanani ba, da zanje gurin aiki, amma gobe insha'allah zanje"
Abdul-jabbar da farha, hankalinsu ya kwanta domin ganin yadda jikin nashi yake da sauk'i, amma kuma yaji jiki da yawa, domin ya rame sosai, kamar ba baban da suka sani bane, hakan yasa Abdul-jabbar yace.....
"Ah ah baba gara ka bari ka k'ara samun k'arfin jiki, sannan idan fitar zakayi sai kaje, amma ni ina ganin gara ma baba ka natsu gida domin idan nema ne, wanda nake yi baba ya isa, don Allah baba ka daina zuwa aikin nan, kasuwancin kuma zan d'aura wani akai, sai komai ya dai-dai ta yadda kake so"
Umma tayi murmushi tace da dai zai yarda hakan zai fi mashi alkhairi, domin wallahi shekaran jiya d ciwon zuciya ya rufeshi,ga hawan jini, babu wanda yayi tunanin zai samu ransa, gashi shi kad'ai a cikin gida, banda driver da yakawo mashi abinci, ya tarar da
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 37 Chapter of 44