Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
kalma mai sanyi, suna yi suna dariya, babu yadda iman batayiba akan ya d'ebo abici yaci amma yaqiya, tace ta d'ebo mashi yace shima ah ah, idan yana tare da ita ai itace abincin shi, hakan yasa ta k'yale shi. A wannan halin na soyayyar mai ciki farha ta risqesu, tun da hannun jabbar babu inda baya shiga idan dai jikin iman ne. Turus farha tayi imani ya kamata, domin abun ma ai ba na wasa bane, jabbar sai wani rungume iman yakeyi yana fad'amata kalamai masu sanyi, ita kuma iman ganin farha sai ta fara ja da baya, amma ina shi abun da yake so kenan. Dagudu farha ta bar d'akin, sbd bala'i fitsarin duk ya wanke k'afar farha baki d'aya, dole wani toilet d'in ba wannan ba, ga danasanin ganin su data yi a wani hali, ashe koh mai ciki na jaraba? Yaune farko taji lbr koh tagani ma , amma abun ya tsaya mat a xiciya. Tun da jabbar yadawo sai zaman shi ya kasu biyu baya gidan umma baya part nashi, hakan yasa farha komawa d'akin umma idan tadawo makaranta, sbd bata son abun da ke had'ata da shi, domin tasan jawabi ne at bayan ta, in tafita mkrnta sai tadawo ta laiqa taga iman kuma bazata qara xuwa ba, domin ynx shi ke yima iman komai. A haka rayuwar renon cikin yayi ta tafiya, wanda yau koh gobe iman na iya haihuwa, sai dai koh motsi bata iyawa domin ita kad'ai tasan me take ji, hakan ya d'aga hankalin kowa, mama bata 2 days bata zo gidan ba, haka baban nasu. Ranar da yaka mata ace takoma A.N.C, a ranar mararta ta fara ciwo, amma bata sanar da kowa ba, har shi jabbar d'in, kuma ranar sai qarfi yazo mata domin har yawo ta kama yi a cikin gidan amma duk na k'arfin hali. Wani ikon Allah likitoci sun tabbatar da cewa iman da babyn ta lfy qlau suke basu da mtsl sai dai jiran haihuwa ynx at nasu, toh shine dalilin kwanciyar hankalin kowa a kan cikin. Ciwon ya ishi iman, hakan yasa ta koma d'aki, ta zauna domin daga ita sai umma at gidan, jabbar baya nan, farha na makaranta. iman ta fad'a d'aki, idan taji ciwo sai ta jingina da kujerar d'akin, idan taji ya daina sai ta cigaba da yawonta, umma ta ganta amma batayi tsammanin wani abu bane, kawai tad'auka duk sauqinne, hakan yasa ta miqe zuwa sallah. Iman tayi d'aki, ciwon ynx ya girmi na koh wanne lkch domin koh qafa takasa d'agawa tayi duqe nan sai addu'a take yi, domin bata iya koh motsi bale takira umma a waya, hakan yasa ta duqe nan tana ibadar Allah da neman agaji xuwa gareshi. Turo qofar taji anyi, amma bazata iya gane waye ba, domin wannan hali kuma sai wanda allah ya horema mai sauqi indai nak'uda ce, jabbar na ganin iman a haka ya rud'e da gudu ya kira umma sannan ya dawo ya kamota jikinshi, gabad'aya bata hayyacinta domin nak'uda takeyi gadan gadan. Shigowar umma taga halin da iman ke ciki, sai mamaki ya kamata wlhy, yaushe abun ya faru? Tun da ynx suka rabu fa, don koh sallar batayi ba datace zatayi. Umma riqo iman tayi tace jabbar ya tashi daga gurin, amma ina yakasa koh motsi domin halin da yaga iman ke ciki, gashi sai amai takeyi, wata qara da tasaki tareda yin salati umma tagane ruwan nak'uda ne nat fashe, kuma babu ranar zuwa assibiti sai dai a nemo nurse kawai ta amshi haihuwar nan. Umurni tayi ma jabbar da sauri akan ya kira Dr.Habibu akan lamarin. Iman ke nak'uda jabbar da gid'imewa, dakyar ya iya ai watar da umurnin umma, nan take aka bashi nurse yaje yazo da ita. Babu yadda umma batayi ba akan yafita ba,amma wlhy yaqi fita, suka gaji suka qyaleshi, idan iman taji wuya sai tamiqo hannu, dasauri zai riqe yana yimata sannu, dole umma ita tafita domin had'a abun da tasan za'a nema, daga nurse sai su masu naqudar. Kusan 2hour amma haihuwa shiru, duk sun gala baita, har nurse d'in ta yanke hukuncin ayi Assibiti kawai sai tafara hango kan baby, hakan yasa ta tura jabbar da takardu yasiyo abun buk'ata, sai ta fara taimaka ma iman, cikin ikon Allah sai baby yafad'o. "Alhmdullh fyn baby" kawai nurse d'in tace, jin kukan baby yasa umma rakitowa da gudu. "Alhmdullh" itama ummar ta fad'a, sannan tace ya momyn babyn ita kuma?" Nurse d'in tace, "Itama alhmdullh, tad'anji jiki zata huta ne " "Masha'allah, Alhmdullh" umma tace .......... _Nima Alhmdullh nace, iman an sauka lfy,ansamu *baby love* duk da bansan menene aka samu ba, ๐Ÿคฃgobe zamuji_ *Bee Been masoya*๐Ÿ’ž ๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ž๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง *SO NE......* *DALILIN HAWAYENAH๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ* ๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ž๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง ยฉยฎ Khadija bee bee Khadijabeebee@gmail.com My wattpad user name.... *khadijabeebee......* My Facebook page.... *beebeenmasoya* *I LUV YOU ALL MY FANS* ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ โ˜…TRUE LYF STORYโ˜… โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜… *_Godiya mara adadi gareku, masoya buk d'ina, hak'ik'a naji dad'in Abun da kuka yi mani, Allah yasa ka da alkhairi,kuma insha'allah bee been takuce, gada kuji komai, hanya bud'e take, gurin amsar gyara ta siga mai ma'ana, batare da cin fuska ba, ngd ngd ngd_*๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ‘๐Ÿป Page... โ˜…4โƒฃ4โƒฃโ˜… Abdul-jabbar da sauri ya qaraso da kaya a hannun shi, baya ji baya gani, haka yaje sayen maganin badan yaso ba, sbd halin da yaga Iman ciki. Shigowar shi aguje a gidan, ya hango umma riqe da baby a hannun ta, gabad'aya ya zarce zai fad'a dakin ba tare da ya duba babyn ba, domin shi ta matar shi yake yi, sannan ya ga kyautar da aka bashi. Umma riqo shi tayi, sannan tace... "Ina zaka shiga? Kawo kayan nakai, domin ana gyarata ne, idan an k'arasa sannan ka na iya shiga " "Umma lfy iman take? Umma nafara ganin halin da take ciki sannan na duba baby,kiyi haquri umma zan riqa mata a gyara mata jikin" Abdul-jabbar a rikice yake, sbd yaga halin da iman take ciki shiyasa, dole hankalin shi ya tashi, Umma ta hanashi shiga, haka ya huk'ura badan yaso ba. Iman taji jiki sosai, domin nurse d'in ta tausaya mata, domin bayan haihuwar, placenta sai da tad'auki kusan 2 hour bata fad'o ba, sai da aka dawo da babyn sannan Allah yakawo sauqin fitowar ta. Nurse d'in ita tayi aikin komai, tare da tsaftace gurin da duk abun da yaka mata, bayan ta kira sunan iman ta amsa, sannan ta shaida mata kin samu baby girl, sannan ta fito don kar'bar magungunnan da tasa Abdul-jabbar yasiyo, ta duba tacire wanda yaka mata ayi umfani da shi, domin duka tayi umfanin da su, dama don yafita ne, yasa ta aike shi kawo su. Da sauri Abdul-jabbar yafad'a d'akin, domin hankalin shi na gurin iman baki d'aya, sallah biyu duka bai samu yayi ta ba, azzuhur da la'asar duka bai gabatar da su ba, sbd fargabar halin da yaga iman ke ciki. Dasauri yashiga d'akin tare da qarasawa gadon da iman take kwance, wadda har barcin gajiya da wahala sun d'auke ta, hawa gadon yayi tare da jawota jikin shi, yace.... "My star Sannu! Ya jikin?" Iman a barci ta d'ago fuska ta kalleshi, tare da mayar da kanta a pillow, domin ita ai bata da bakin magana ynx, kuma wlhy barci take ji, qara rufe idon ta tayi domin hutawa take son tayi. Abdul-jabbar na ganin hakan yayi murmushi, tare da gyara mata kwanciyar yafita, anan umma ta miqa masa babyn,ya saka hannu ya kar'ba tare da kiran sunnan Allah... "Bismillah, Alhmdullh " Sannan ya riqa babyn a farin ciki don fara yimata hud'uba kamar yadda addinin musulunci ya tana da, sannan nan take ya rad'a mata suna da *nana Aminatul Ikram* domin alqawali ne yad'au karwa Iman kuma ya cika shi, duk da khadija yaso yabawa babyn shi mace ta farko, amma tunda iman tabuqaci hakan dole yayi mata, duba fuskar baby d'in yayi sannan yafara tantance kyawon nata, yarinyar duk da take jaririya alhmdullh kyawonta yafito, duk da iyayen nata duka suna da kyau,bambanci d'aya shine iman batayi hasken abdul-jabbar ba. Qarasa hud'ubar da yayi mata,kuma sai yakasa bada ita domin kallon ta kawai yake yi yana murmushi najin dad'i yau shine dady, har umma ta qaraso baisan ta iso ba, sai da yaji tace.. "Za'ayi mata wanka, kakawo ta, kamayar da nurse d'in gida " Sannan yamik'a babyn yatashi don sallamar nurse d'in, 20k yabata tare da yimata godiya, domin itama tayi qoqari sosai. Nurse d'in tayi murna da addu'ar Allah raya, kuma sai suka bata sha'awa domin yadda al-amarin ya kasance lkchn da iman na labour, da kagani kaga ma'aurata masu son junan su, hakan kad'ai ya burge nurse d'in sosai. Abdul jabbar ya d'auke ta ya mai data gida, tare da godiya, shi kuma ya dawo yayi part nasu don yin wanka da sallah domin shima ya gaji, sai dai farin cikin zuciyarshi baya misaltuwa koh kad'an. *6:00pm* Dai-dai da shigowar farha gidan tadawo daga school, jin kukan baby ana yimata wanka, hakan yasa farha tsayawa bakin qofar don tantance shakkunta, da sauri ta fad'a d'akin umma don ganin waye? Farin ciki yakasa misaltuwa a zuciyar ta, sistr d'inta tasauka lfy ga baby ta samo masu,duk da itama taso ace iya ynx tanada nata na cikin ta,amma Allah bai nufa ba,koh ynx ba da muwa tasamu baby, domin tana mugun son yara tun tana k'arama, hakan yasa take son iman lkchn da suna yara, aka qarasa gyara babyn farha ta amsa ta goya, tana farin ciki, nan take taji son yarinyar zuciyar ta, sannan tayi hanyar d'akinsu, shigarta ta tarar da iman na barci hakan yasa tafito fallow goye da babyn tayi barci, anan aka fara kiran mutane ana shaida masu haihuwa, kafin kace me, gida yafara cika, mama da baba duka sun zo, ganin baby, domin fad'amasu haihuwar ba wuya kenan suka taso suka zo, domin haihuwar cikin mamaki, baba yaji dad'i sosai burin shi yacika, na ganin zuri'ar shi da ta malam ibrahim sun kawo iri mai kyau,addu'a yayi sosai, tare da gode ma Allah, kuma yace abdul-jabbar gobe ya isko shi office nashi, sannan suka wuce gida cikin farin ciki. Farha goye da baby domin ance barci mamar keyi sbd taji jiki sosai, hakan yasa aka bar babyn itama ta huta, tun da bata fara neman abincinta ba. Aftr magrib, abdul-jabbar ya shigo gidan da d'aukin yaga iman d'inshi da baby, shiga yayi d'akin umma yabata kud'i masu yawa domin asayi duk abun da yaka mata, umma tayi masa godiya da addu'ar bud'i a rayuwar shi da iyalin shi, yaji dad'i sosai, sannan ya kama hanyar d'akin da iman take. Abakin k'ofa yaji muryar iman na cewa... "Yaya farha wlhy zafi at akwai, ki duba yadda take wani ja ma mutun jiki haka, gsky a sama mata madara kafin na warke, kina ganin da ta ja nonon sau d'aya sai marata tawani murd'awa, kuma sannan bata qoshi, yau da zuwan ta duniya sai wani gyaran baki takeyi ni gsky barci nake ji" "Hmmmm! K'anwata kenan, ki gode Allah kin fara ganin jininki iman a duniya, da yau nice ke, da wallahi farin ciki nah bazai misaltuba, amma duk da hakan yauma ina cikin farin ciki iman, domin jinina ta haifa man baby, wanda nima nake burin nan gaba Allah ya za'ba man muji na k'warai wanda zan haihu dashi nima har nayi alfahari da d'iyan da nasamu, idan yatashi bani miji yabani rabin mai kulawa dani kamar yadda yaya abdul ke kula dake iman, Iman nayi da nasanin bijerema iyayenah, gashi gaba d'aya ynx na tsani aure rayuwata, anwar ya cuceni ya cuci rayuwata, Allah yasaka man ya isar man gareshi " "Ah ah yaya farha, kibar shi da halin shi, ni wlhy bana son kina tuno wata rayuwa ta baya daki kayi da Anwar ta wuce,kuma insha'allah zai ga saka makon shi bada dad'ewa ba, zai zo neman gafarar ki, lkchn ke kuma Allah yayi maki za'bi mafi alkhairi rayuwar ki, kuma *baby ikram* isha'allah ta kice yaya farha, dole nayi karar bar maki ita tadinga yini hannunki idan kina gida, domin kema kin wahala da cikin ta,gurin ganin mai cikin ta huta, don haka baza'a karkare ikram hannunki ba,domin kema uwarta ce babba,Allah kuma gabaki mujin aure wanda yafi yaya Abdul-jabbar kema kiji yadda naji har kike damuwa akan nak'ara ma wannan acicir d'iyar taki, kuma ynx dai nagaji bazan......." Turo qofar d'akin, yahana iman k'arasa zancen ta, Abdul-jabbar tagani tsaye, fuskar shi had'e, abun da bata ta'ba gani ba tun da suke tare, koh tace wannan shine na biyu data gani gare shi. Farha na ganin shi gowar shi, ta ajiye ikram a gefen iman ta fita, domin kallon banza kad'ai zai iya 'bata mata rai, bale maganganun banxa wayan da sune tsaka nin ta da shi ynx, hakan yasa babu abun da ke had'asu, domin idan bata mance ba, yau 2weeks kenan da ta ganshi, domin da taji muryar sa zata changr hanyar had'uwa, sai ynx da dalilin haihuwar matar shi da yahad'asu, kar katawa tayi gefen shi ta fita d'akin, hakan yabashi damar juyowa zuwa ga iman, dai2 inda babyn take yaje ya d'auketa, tare da bisimillh, bai ce mata qala ba, kawai zipping d'in rigar ta yayi, domin duk yaji abun da sukace 4rm one to Z, cire rigar yayi ya zubar gefe, sannan ya saka hannun shi brah d'inta ya jawo nonon duk ya cika yayi suntul, amma kuma babu ruwan nonon ciki, domin bata sha abun da zai kawo su ba, tea ne kawai shima ba wani cika cup d'in tayi ba. Runtse ido iman tayi domin wlhy zafi, sosai, har da k'ara tasaki lkchn da ya iso da babyn bakin nonon, ita kuma dama abun da take jira kenan takama jan fatar babu komai ciki, iman sai wash wash take kira, amma yaqi qyaleta kuma fuskar shi babu alamar wasa gurin domin a fusace yake, da kalaman ta nacewa taba ma farha 'yar shi, toh akan wanne dalili? Marar iman ta murd'a hadda wani halba qafafu takeyi, amma wlhy bai barta ba,sai da yaga babyn na kawar da fuska ga nonon, alamar babu komai tagaji da ja. Sakin ta yayi, domin ta riqe mara sosai, farko ya aza wasa take yi, amma sai da yaga hawaye fuskar ta sannan ya aje babyn nesa da su ya kamota tare da cewa.... "Iman menene haka kuma? Daga bata nono sai kuma ki riqe ciki?" "Marata! Marata!! " "Subhanallh! Ciwo take yi ne?" "Eh data fara sha, take yiman ciwo, shiyassa banason ta sha, don Allah abata madara ni bazan qara bata ba, tun she karan jiya har ynx ban futa ba, inata aiki guda, ni gsky baxan k'ara haihuwa nan kusa ba " "Au da gsk kike yi kenan? Ai naga bakya jin wahalar ta, tun da har ynx kika iya yin kyau tar babyn,kin ga kenan zaki iya koma wa aqara yimaki wani cikin da wuri, kuma kisani zancen da naji wlhy gada nak'ara jinsa, domin ni d'iya nah, bana sadaka bane, ita me yahanata tsayawa ga wanda take so d'in ta haihu? Sai,'ya'yan mak'iyin ta, ynx take so ?" Iman gabad'aya ciwon marar ya lafa, d'agowa tayi tare da duban shi, ranta babu d'ad'i tace... "Bansan ranar da zaka daina irin wa'yannan zantukan ba, a duniya ina ganin dalili d'aya zai iya sa kagane, farha ta changr, amma har ynx kak'i ka fahimce ni ka fahimce ta. Yaya abdul, a farko ina ganin rashin laifin ka, domin duk wanda akayi ma irin abun da akayi maka, dole yad'au xafi, kuma yayi hukun ci ta yar da ya kamata, yaya abdul ina ganin koh da iyayenmu basa da rai, kai mai riqamune har kayi mana gata, ashe abun ba haka yake ba, nasan yaya farha bata kyautaba koh kad'an, amma kuma ka duba yadda ta changr, magana ma bata dameta ba, amma kak'i ka fahimta, toh na rok'eka da Allah da girman annabin sa, ka manta komai, ka kuma duba 'yar ka da ke kwance, ka tausaya ma farha, domin d'iyar ka gaba tagane mahaifiyar ta nada 'yar uwa, idan kace ni kad'aice uwar ta, toh waye dangin uwar tata?" Jikin abdul-jabbar yayi sanyi sosai, sai dai abun da ya wahalar dakai kaima ka dake shi yaji yadda kaji,duban iman yayi yace..... "Waya fad'amaki cewa bansan ta changr ba, ina sane kuma dole ce takawo hakan,kuma ni bance ban yafe mata ba, ai ni tun ranar da na furta maki na yafe mata, tun ranar na mance da wancen lamarin, gani dake mezan tuna kuma? Kawai dai kusa dani ne at bani so nagan ta, kuma ni baxan raba zumunchin allah ba, ki gane nufi na, zan cen zan iya yimaku gata idan baba baya duniya, tabbas xanyi maku komai ma, kuma dan gantaka tana nan daram, sai dai zancen kyauta kidaina " "Hmmm! Abban ikram ba, akwai riqo,na qyalen zancen, tunda bazaka gane nufina ba, toh ynx me kazo yi nan?" "Nazo ki shayar damu ni da baby ikram, tun da babu ruwa ciki, ni na amfana koh?" "Tab! Ita tasha marata tayi ciwo, idan kasha kai marar zata zube k'asa warwas kowa ma yarasa, don haka ni ynx nayi ritaya da ga wannan abun fa, bazan k'ara ba " "Hmm! Fad'i kikayi, da jinin ya d'auke zan koma, domin ina lissafa rabona da ni'ima, har na mance lissafin ynx, don haka kafin nakoma ki shayar dani kawai" "Naji, after nayi 3 month gidan umma ba" "K'ara aure ya gano ni wlhy " "Wlhy ni da kishiya sai bayan raina, ba ina raye ba " "Toh ki amsa gayyata ta, idan jini ya d'auke kawai mu wuce abuja, koh da cikin ne a ka samu gada mu dawo gida sai kin qara haihuwa" "Toh sannu mijin akuya ni ba " Sukayi dariya baki d'ayan su, damuwa ta kauce, sbd kullum haka suke, in suka fara jayayya sai dai d'aya yagaji ya bar d'ayan, rayuwar su mai dad'i, wadda kowa ya fahimci hakan a rayuwar su, idan d'aya yaga ran d'aya ya'baci zai safsauta fushin shi, don d'aya ya sauka, zaman auren gsky kenan, *Iman* da *Abdul-jabbar* suke yi. โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜… Ranar sunan baby *AMINATUL IKRAM ABDUL-JABBAR,* Ranar kowa yaji sunan, bayan dady da momyn ta, don koh farha ikram kawai taji, batasan asalin sunan ba, aranar bukin dangi na ko ina sun zo, k'awayen iman su Rumaisa, da k'awayenta sunzo tare da gudu muwar su ga babyn su. Haka mutanen zamfara sunzo,wanda har da mamar mamansu iman tazo bukin d'iyar jika, wanda shine farkon zuwanta garin. matan abokan yaya abdul duka sun xo, bukin ikram, na abuja da na kaduna. Buki akayi na ji da fad'i, iman tayi kyau sosai, kamar bata sha wuyar haihuwa ba, kuma bata da alamar mai haihuwa domin ta dawo normal d'in ta. Ikram na hannun farha da Rasheeda, picture kawai suke zubawa, kamar ba gobe, bukin yayi kyau sosai, ansamu alkhairai kuma anbada alkhairai, tako ina zancen bukin akeyi, yarinyar gata gaba da baya, ahaka aka watse taro kowa ya wuce, sai wayan da at nesa suma ba dad'ewa zasuyi ba. Tun da aka k'are bukin jabbar yafara shirin komawa gurin aiki, amma wlhy jikin shi mace, domin yanason a rage mashi zafi koh da ba aje nesa ba, hakan yasa yafara lalla'bar iman da su d'an garzaya zuwa part nasu, tak'i aminta, domin idan ta tuna ga d'anyen jego ga wahala, sai taqi aminta,kuma umma nayi mata fad'a akan rawar kan nashi yayi yawa hakan kesa take share shi. Wata rana har sun fara barci dukan su, domin basu dad'e da rabuwa ba, yace yayi part nashi, ashe ya zari makullan koh wace qofa, da ta waje da ta d'akin su, farha barci yad'auketa ita da ikram da aka gama bama nono,ita kuma wlhy tuna ninshi ya hanata barci, sai ya d'auketa sai kuma ta falka, hakan yasa taji motsin bud'e qofa, da sauri ta miqe zaune, domin bata san koh waye ba, kuma ita tayi ta qarshe tasan ta rufe qofa, sai ga k'ofa bud'e, ganinshi ta yi tsaye ya miqa mata hannu, ba musu suka fita don taji lfy? Fitar su akan idon farha duka, har maganar da abdul jabbar yace, "muje iman" sai da farha taji, hakan kuma sai ya tayar da tsohon feeling nata, domin tasan me jabbar ke nufi da su tafi, hawaye nat gan garo mata tace... "Rayuwa kenan k'anwata, nata more rayuwa, gani ni damqe da sha'awa a marata,amma babu mafita,gashi har ynx bansan dad'in wannan abun da ake fad'i ba, sai dai nasan mutun yanajin shima yana buqatar namiji tare dashi, wayyo Allah nah! Allah ka kareni da sharrin shaid'an " Takoma ta kwanta, amma tunani ya hanata sakat,sai kallon k'ofa take yi shiru babu lbrn d wowar su, ga baby an bar mata, idan tafara kuka tace mata me? _Oho farha, ke kika san yadda zakiyi da ita, iman tabi aure, may b sun mata da 'yar, ALLAH DAI YA TSARE, GADA ASHA DA'DIN BAKI, A K'ARO WANI CIKIN, TUN BA'AYI ARBA'IN BA._ *_KUYI HAK'URI, WLHY JIYA WANI PROGRAM HAR BIYU YA TSAYAR DANI BAKU JINI BA,YAU KUMA GANI NAZO๐Ÿ˜_* *Bee Been masoya*๐Ÿ’ž [2/24, 9:58 PM] โ€ช+234 813 714 9611โ€ฌ: ๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ž๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง *SO NE......* *DALILIN HAWAYENAH๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ* ๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ž๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง๐Ÿ’ง ยฎ *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_* _ษฏษ› ษ–ฦกล‹ลง สลณลžลง ษ›ล‹ลงษ›ล™ลงฤ…ฤฑล‹ ล‹ษ– ษ›ษ–ลณฤ†ฤ…ลงษ›, แƒชลณลง ษฏษ› ฤ…ูณลžฦก ลงฦกลณฤ†ษง ษ– ษงษ›ฤ…ล™ลง ฦกส„ ล™ษ›ฤ…ษ–ษ›ล™ลž_ # WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM # *IG PML WRITERS* # https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035 # http://maryamsbello.blogspot.com ยฉยฎ Khadija bee bee Khadijabeebee@gmail.com My wattpad user name.... *khadijabeebee......* My Facebook page.... *beebeenmasoya* *I LUV YOU ALL MY FANS* ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ โ˜…TRUE LYF STORYโ˜… โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜… *_True friends will pick you up when you fall. The bad friends will have been the one who made you fall in the first place._* *I โคU masoya nah* Page... โ˜…4โƒฃ5โƒฃโ˜… "Yaya abdul! Ina zamuje hakan? Kaduba dare yayi, ga shi na baro ikram, zata iya tashi ynx ta fara kuka, idan umma taji tace ina ina fa? Nace mata me?" "Iman mu koma ki d'auko ta, wlhy ina cikin damuwa, kin fi kowa sanin yadda na ke, wlhy nayi hak'uri sosai, ki lissafa wata na nawa bana a k'ark'ashin ni'ima taki, plx ba komai zanyi maki ba iman, kawai dai ina son kiyi man dubarun da kika saba yiman, na rage abun da ke damuna " Allah sarki! Duk tausayin shi ya kama iman, mata da muji sai Allah, kuma tasan yayi hak'uri iya matuk'a, don haka sai ta dube shi, sannan sai tace.... "Gsky bazan iya komawa na d'auko ta ba, domin idan muka had'u da umma fa,kaje muje nasan kafin 30mnt bazata falka ba, domin tasha nono da yawa,kuma yaya farha na nan,koh ina nan ita ke d'awainiyyar ta " Hakan bai sa shi wai waya zancen a d'auko taba, domin abun da ya ishe shi ya dame shi, riqa hannunta kawai yayi suka yi hanyar part nasu. Tun kafin su k'arasa, abdul ya d'auke iman zuwa d'akin shi. Iman duk tsoro ya kamata, domin tsoron gada ya aikata abun da za'azo ana dana sani d'in shi, don haka duk tsoro ya kamata ta wani rirriqe shi sosai jikinta, izuwa lkchn abdul-jabbar har ya watsata gadon shi, cire rigar shi yayi ya watsar gefe, ya kashe wutar d'akin ya biyo iman, anan yafara cire rigar ta baki d'aya, komai bai barta da shi ba, sai pant dake jikin ta, kuma shima don ba yaso ya kai ga gurin, don yasan koh arba'in bata yi ba, kawai ya nason ya amfana da jikinta ne gurin samun sauqi. Iman rikicewa tayi, ganin yadda yake wasa da jikin ta, ba acikin sauk'i ba, alamar feeling d'in shi ba na wasa bane, ya jawo kunnen sa tayi a cikin _sexy voice_ tace mashi.... "Sirri nah! Plx gada ka aika ta man abun da baza muji dad'in shi ba, baby gare mu fa, koh 40 days ba mu cika ba, d'on Allah gada kayi wancen mai wuyar " Acikin rikicewa da rashin hankali, irin nasu na masu buk'atuwa, ya juyo ta xuwa saman cikin shi, fuskar ta saman fuskar shi, wanda sai da yasaka bakin shi a bakin ta, sannan ya fitar a cikin nashi _bed sexy voice d'in shi yace.... "Haske nah! Ki tai maka man kawai da wasu dubaru, nasamu na fitar da abun da ke manne jiki na, wlhy har wani marata ke ciwo a kan hakan, inajin kamar ciwon da na yi baya zai tashi, plz ki yiman abun nan da kika

Chapter 21 of 44