na biyeki farha koh hanyarki bazan biba...."
Farha tarasa kanta tarasa mekeyimata dad'i rayuwar duniya domin batasan mafitar taba...,tadubi Rasheeda ido kamar gauta tace cikin shaqewar murya.....
"Rasheeda menene mafita ta a ynx...,yazanyi....?domin nasan zaki taimakeni kuma ke kad'ai nat rage wanda zai iya gane kukana domin kinsanni sosai mahaifana bazasu ta'ba gane kukanaba ynx gani dasu amma nakoma marainiyya....ga kud'i babu rana... Yau one week banganshiba ma....."
"Dafarko addu'a itace gaban komai...,nima zan tayaki domin banida wata mafita farha...."
Kuka takeyi rasheeda tace mata toh ita zata tafi domin gada momy tayi fad'a zata dawo wani lkchn...,
Fitar rasheeda Farha kuka takeyi kamar ranta zai fita babu yadda zatayi saidai zaman kallon ikon Allah domin nadamace tafara ziyarto ziciyarta kafin takai ga sauran illar...,gashi tunba'ayi nisaba tafara galabaita....,tana cikin hakan taji tsayawar mota.,da alama Anwar ne yadawo...,saida akayi 1hour kafin yashigo...,tana kwance tana kukanta cikin lumtsatsiyar kujerar fallown d'in cen kuma saitaji turo qofar yashigo babu sallama....,shigowa yayyi har zai wuceda a trolley d'in kayanshi da alama tafiya yayyi... Sai kuma yadawo domin bai lura da itaba koh kad'an a kujerar...,hakan itama batayimasa maganaba....,wayarshi yaciro a aljihun gaba dake ringing yafara magana....
"Haba tunda nasan a gajiye muke maizaisa na'bata lkch ynx zan fito kayi wankan dai my happiness ynx ina zuwa...,nima buqace nake dakai...,zan fito mana da abinci ynx kajirani ina zuwa gada kayi fushiba...."
Farha na kwance sai zaro idanunta tayi gabad'aya ta toshe bakinta domin kukan da qarfi yaxo mata...,hakan shesshekar kukan nata ya tabbatarmashi kenan tana fallown kuma har taji abunda kenan yake fad'a....,kawai sai yashare tunda ai 'boyemata yakeyi gada taganeshi...,toh tunda har tafara fahimta shikenan kuma...,dawowa yayyi yatako zuwa inda take yakalleta yace.....
"Toh wai ke lfy kiketa wani kuka kamar wadda ake duka kullum...? Kidai safsautawa kanki gada ciwon xuciya yakasheki...,rayuwace p..,ni banga abunda kika rasaba cine...,koh shane....,koh suturan sawane....,koh gurin zaman yayi maki kad'an aqaro maki wani gurin....,koh har ynx kud'd'in dakike takawane basu ishekiba naqaramaki albashin dakike samu ynx..,? Ni don Allah kitashi inada baqi kuma yunwa sukeji ki samamana abinci muci domin gajiye muke...,kuka kidaina domin nibanga abunda kika rasaba na rayuwa....."
Wani qololon baqin ciki ya tokaremata maqoqaro...,tasaka d'an kwalinta ta share hawayen da takasa riqesu....,kuma sai ta miqe tsaye don bashi amsa dai2 domin wato maganar rasheeda dai gsky ce...,Anwar d'an mu'amala da maxane.....
"Ni nadafama qattin banxa abinci wlhy saidai sumutu bazan dafaba....,kuma kana zancen kud'd'i abinci suturar sakawa gurin zama...,gabad'aya haskensu ya dusasheman domin nagane dasu qara mutuwata a halin ynx.....,sannan kaji tsoron Allah domin duniya muke...,idan baka daina abunda kakeyiba Allah na nan....."
Wucewa zatayi yajawota yadawo da ita inda take...,yadubeta da kyau...,ya kwasheta mari ukku masu kyau..., tass tass kakeji fuskar farha natashi....,wata wuta datagani saida tafad'i domin ta'aza fuskar ta rabu da jikinta....,qara tasaki taduqe riqeda fuska.....
"Ke don ubanki har kinyi bakin dazaki fad'aman magana..,nace kiyi abu wai baxakiyima qantin banxaba...,waye ubanki a garinnan...,? Bari nafad'amaki gsky ina tausayamakine sbd nasan na ajeki garkuwa agidana...,amma tunda bakisan hakaba mun d'aura dani dake...ke har kin isa kiceman naji tsoron Allah...? Toh koh uban da ya haifeni yaceman hakan saina d'auki lkch banganshiba bale keda nakawo bola na'ajeki gidan.....,kuma kisani tun ranar da aka kawoki tun ranar sha'awar surartaki tafita raina..,domin bakida abunda zai gusarman da qishirwata don haka kigane nufina baki cikin tsarin jerin masu kawar man da jarabata ba'ayi macceba kuma baza'a ta'ba haihuwartaba.....,idan jaraba taciki kina iya zuwa kinemi maza gasunan masu kalar feeling naki kibiyasu suyimaki yadda kikeso......"
Juyawa yayi yaja bag d'inshi sai part d'inshi....,iya ynx farha tasan waye mujinta kuma...,maganar rasheeda tafito yau ina zata saka kanta? Wata ukku da aure amma bata ta'ba 1month cikin qoshin lfy ba....,
Farha kukan nata har yakoma babu hawaye...,tabbas tun ynx har tafara danasani tunkafin ayi nisa...,gashi batada madogara...,akan Anwar ta yanke alaqarta da kowa...,har gudan jininta Iman......
Wani gunji kukanta yaqara tsananta...,tuno Iman farkon rayuwarta har zuwa ynx datana gidan wanda tafi tsana aduniya jabbar kenan.....,tunda tazo gidannan yaune rana tafarko da farha tatuno dasu a rayuwa......
Dagudu tatashi tayi d'akinta...,tafad'a gado "shikenan nikam natashi aiki rayuwa tafara dagargazata ina mafita take ynx nie farha..? naga takaina....waye gatanah waye zaigane tun ynz nan danake kukan nan *SONE DALILIN HAWAYENAH๐ญ*....?"
_Toh farha..,amsarki nagareki domin kinfimu sanin komai..,mu biye muke da kallon jarabawarki result ne yafara fitowa ynx...,_
_Wanda baiji dad'in banaba dole yatuno da bara farha...,ai akwai sauran rina a kaba...,ba'a d'auko komaiba Allah yasa adace..., yakaremu kuma da sharrin danasani da hawayen rashin dace...._๐๐ป๐๐ป
๐ง๐ง๐ง๐ง๐ง
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
Soyayya Ruwan zuma...,inji wasu masoya guda biyu...,amintattun juna...,masu sadaukar da komai don jin farin ciki da moruwar juna duk da har ynx k'auna bata shinfid'uba a jerin sashen wanxar da'ita a gadon amarcinsuba....,saidai soyayyarsu tafi zuma dad'i....
Iman na kwance saman kujera amma kanta na saman cinyoyin qarshen zuciyarta tana chatting shikuma yana aikin office a laptop d'inshi.,yanayi yana kallonta...,tana murmushi da alama firar da takeyi tayimata dad'i...ture laptop d'in yayi gefe ya azo kanshi saman fuskarta yace.....
"Wai yau meke sakaman *Delight star* d'ina farin ciki bayan gani kusa..komai banyimataba....?"
"Akwai wani farin cikene baya ga firarka...,ai naji ankira *favourite*d'ina koh a zolayane dole nayi murmushi....,domin anbaton sunan...,Rumaisah ce keyiman wata magana kuma da kai ciki...,shiyasa nayi murmushi domin jin sanyin sunan..."
"Ah kice rumaisah gulmana takeyi amma kina tayata jin dad'i koh....."
Murmushi tayi mai sanyaya zuciyar jabbar ta sauya itama d'ago fuskarta tayi ta kalleshi...,
"Idan gulmarne ai na yafe mata sbd ambaton sunanka kawai datayi cikin sigar aminci....,don haka dole natayata murmushi naji dad'i kuma..."
"Ok toh fad'aman metace...?"
"Ah ah kuma Wannan hurumin mune banason kashigo ciki..."
"Tunda kina ciki nima zan shigo ciki...."
Wayar yake qoqarin amsa amma tahanashi...,hakan tasamu miqewa daga qafarshi...,tura wayar tayi cikin rigarta tana 'boye 'boye...,domin tasan iskancin datayi cikin wayar kuma ba'ayi hakananba....
"Hakan ma shiyafi komai sauqin d'aukarta..,domin gidana ne kikai ajiya kuma nasan zasu bani basai nasha wuyaba...."
Qoqarin gudu takeyi amma ina yariqemata hannu hakan yadawo da ita jikinshi tafad'a...,matse mata hannuwan yayi bayanshi yasa bayanshi ya danne da jikin kujerar....,hakan yasa dole tafuskanceshi sosai qirjin nata duka a fuskarshi yake...,d'agowa yayi yasaka hannunshi tsakanin qirjin nata guda biyu yazaro wayar wanda saida yayi ajiyar zuciya kafin yafito da ita...,don yana bala'in son gurin kuma yana bashi natsuwa mai sanyi...,contact d'in rumaisar yashiga....,yafara duba text d'in bayan ya matse Iman da hannu d'aya a qirjinshi tana cewa....
"Gada kaduba wlhy Banaso gada kaduba plx..."
Ina ai har yafara dubawa....
_"Amarya koh tsohuwa...?"_
_"yeeeeeh๐๐ผ๐๐ผ๐๐ผamaryar dai don amarci ynx nake ciki...."_
_"๐คikon Allah kice har wahalar tawuce wadda ake tsoro ake fargaba har dad'i akesha ynx..?"_
_"๐ eh wallah dad'i har masa'udun kunne don ynx babu abunda bansaniba hero nah na tafiyar dani yadda yakamata๐..."_
_"โนkice jabbar yasan garin tunda har kinfara mancewa damu...,gamunan pillow abokin kwananmu.,nima wlhy hmmm...?"_
_"na tausayamaki wlhy ga sanyi...,ai my favour yayi kinji...."_
_"iman har ynx bakibar iskanciba koh...,ke wai koh qarya ma kikeyi domin nasanki da shegen tsoron tsiya...."_
_"Hehehe ke at nan ๐๐ผ ni ynx saidai nabiki da addu'a Allah yajawo ranarku kusa..,domin ni yaya jabbar yaqare mani komai na wuce gurin kuma...."_
Zuwa nan iman tasan yarigada yaga iskancinta nan take ta done kanta cikin qirjinshi yayi yayi ta d'ago takasa domin yaga fuskarta amma taqi ta d'ago....,mamakin Iman yacika mashi ciki...,dama haka take da shaid'ana....?
Aje wayar yayi domin yasamu abunda takeson gani duk da baikai qarsheba gefen laptop d'inshi yayi da wayar yaturasu saman center table d'in gudun gada ya turesu suzube...,don zaiyi tsiyar....
Daqarfi ya walqatota zuwa kwantar da 'ita jikin 3sitter d'in yakoma jikin nata ya kwanta.....
"Kifad'aman wanne dad'ine har mas'udun kunne domin ni bansanshiba.....kuma ya kalar dad'in yake...?"
"Wayyo wlhy nima bansaniba kawai dai ina yimata wasane sbd nasan halin rumaisah da sharrine shiyasa nayi hakan...."
Dubanta yayi tareda yin murmushi..,yakai kanshi tsakanin mararrabar qirjinta ya noce hanchin nashi...tsakan kanin Boob's nata yana shaqar qamshi...,dake cikin jikin nata....runtse idonta tayi domin tasan batada mafita...,amma tana tsoron abunda zai tayar ma kanshi domin wlhy babu hanyar dazai warke gashi babu maganin...,kuma ita period takeyi.....
Zage rigar jikinta yayi gabad'aya domin tarigada tatonoma kanta...,tunda har ta iya zolaya dayimashi qagen abunda baiyiba.....
Tura bakinshi yayi cikin bakinta...,tareda tareda wasa da halshenta har wani matsashi yakeyi da haqoranshi kad'an kad'an....,dagowa yayi yana dubanta idonshi har sunfara changr colour daga yadda suke....,acikin huskey voice yake cemata.....
"Iman kibani dama yau na gusar da ciwon dake cikina...,kisawo juriyar dakike bama Rumaisah lbrnta ki aza a zuciyarki kibama hero d'inki dama yafayyace qaunarshi yau tareda sama mashi lfy.....,ina tausayinki Iman Ina tausayin kaina...,amma babu yrda na'iya naqagu na zuqi ni'imar da Allah yayimaki domin nasan zan sameta gareki....,mukawoma kanmu farinciki...,muji dad'in dakikace kina sha....,tunda bakishaba kina fad'a bale kinsha kuma.....plx my delight matse nake....."
Iya tausayi jabbar yabata tausayi kuma wannan firar dasukayi da rumaisah ita wlhy wasa takeyi domin da tasan zai gani dabatayiba...,gashi yafara juye kamanni...ta bude idonta tadubeshi cikin fuskar so da tausayi...tace....
"My favour na mallaka maka kaina baki d'ayanshi.... saidai period nakeyi bai d'aukeba....,kuma banison katayar da ciwon daya kwanta...."
"Iman kiyiman koh wacce dubarace nasamu na rage ciwon koh kad'an ne...."
Tayi shiru domin wlhy ita batagane me yake nufiba...,kuma batasan ta tambayeshi amma iya ynx ta sadaukar mashi da kanta baki d'aya yayi yadda zaiyi da ita.....
Rungumeta yayi ya sungumeta sai d'aki acen ya yad'a zazango a makeken gadonsu...,acen yasamu qarfin cire tashi rigar itakuma pant kawai yayi saura jikinta..., bud'e idonta tayi domin ganin meyakeyi..., ganinshi datayi atsaye namiji guda sai tsoro yakamata..,duk da tasan ba'abunda zaiyimata mai azaba ..amma tafirgita.....
Gadon ya hau yajawota jikinshi...,hannu yasaka ya kashe wutar dakin ya fara shafar Iman takoh wacce siga...,saqo mai sanyi yake aika mata bakinshi cikin nata hannunshi saman qirjinta yana sarrafasu yadda yakeso hakan yabama iman qarfin maida mashi martani wanda sun fara mantawa da kansu bale inda suke...,numfashinsu kawai kikeji na kai komo a d'akin tareda nishin nishad'i dake fita...,cen iman taje walqatowa taji yadda alqalamin jabbar yayi sai tsoro yakamata...,shikuma mafita yake nema tsakiyar qafafun iman koh zaiji sanyi....amma duka hakan dayayi yasamu sauqi amma komai wlhy baijiba...,Riqe jikinshi yayi yasauka jikinta gefe yakoma daga jikinta yajawota yace.........
"Baxan iyaba iman zan mutu ...,wlhy zanmutu..,domin wannan abun babu abunda zai iya d'aukeman najini cikin jikinki dai2 shine lfy ta...,tund'azun aiki guda nakeyi amma nakasa jin komai yaraga.....period d'innan yaci amanata gobe assibiti zamuje abamu maganin tsayar dashi wlhy 4 days d'inda adda saura sunyiman nisa domin nanda 3 days tafiya gareni abuja promotion exam kinga bazan iya zuwaba babu wani taimako.....gobe assibiti zamuje Iman.....
*ะฒัั ะฒััn mฮฑัฯัฮฑ*๐
[1/27, 10:52 PM] Bee Been๐ Masoya: ๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH๐ญ๐ญ*
๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
ยฉยฎ
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
๐๐๐๐๐
โ
TRUE LYF STORYโ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
*** *LOVE YOU ****
โ *.ยธยธ.*โณ*.ยธยธ.*โ*.ยธยธ*โ *.ยธยธ.*โ.ยธยธ.*โณ*.ยธยธ.*โ*.ยธยธ*โ
โ . โ .*โ .*โ . .โ .โค โ.โ . โคโ .*โ.โ . โ .*โโ . โ
โค
*MASOYAN BEE BEE๐ NA DUNIYA BAKI 'DAYA๐*
*_Ina ganin saqonku ...da shawarwarinku gareni duka nagani...., saidai wlhy text yayiman yawa sosai bansan wanne zan d'auka cikiba..,masuyiman magana wayanda bansamu dubawaba kuyi haquri...,wlhy har tsoron bud'e data ynx nakeyi sbd wani zaiga naqyaleshine...,kuma bee bee ba haka takeba ina qoqarin ganin kowa nasama mashi farinciki iya gwargwadon iyawata kunsan d'an adam kuyafeman duka_*๐๐ป
*_masu bani shawara akan abunda yakamata yakasance a cikin littafi ga saqona dukan ku....nasan so yakawo hakan masoyanah...,saidai kusani TRUE nake rubutawa duk abunda ke ciki yafaru dgsk...saidai soyayyar ce kawai tsarinah amma karin lbrn yafaru....,inason kubini zaku qaru da yawa....,bee been kuce dai๐๐ปInasonku ina k'aunarku...._*
Page...
โ
2โฃ7โฃโ
ยฎ Iman kallon ikon Allah kawai takeyi...,domin a iya sanin rayuwarta bata ta'ba ganin inda aka bada magani domin tsayar da jinin period ba...amma gsky yabata tausayi sbd jikinshi har rawa yakeyi.., saidai abunda yafi bata tsoro tafiyar dataji yace zaiyi cikin 3days sbd ita babu abunda tafi 'baqinciki kamar yayi nesa da ita domin ita kad'ai tasan metakeji a soyayyar jabbar....
Jawota kawai yayi yasaka bargo yarufesu sai safe...
Tashinsu aftr sunyi break yace tashirya suje sugaida umma don dgsk yakeyi assibiti zasuje....,Iman ta kalleshi ta lanqwashe kai tace mashi....
"Haba zuwa assibitin kuma harda ni..? Kawai kaje kaida zaka iya bayanin buqatarka tunda ni lfyta qlau...kaje sai ka amso maganin kawai...."
"Hmm kina d'aukar zancena wasa koh...? Wlhy Iman dgsk nakeyi nakai stage d'inda bana iya hanqura da hakan...,domin ynx hakan nan marata kamar ta cire nakeji...,kuma next 2 morrow inada promotion exam Abuja...,kuma inda gurine na nikad'ai sai naje dake amma munada yawa gurin kuma ni banida tsarin kai iyalina hotel domin gadonsu general part ne ina kishin zuciyata saman gadon nafison prvt...."
"Nifa nasan babu wannan maganin p...,kayi haquri kawai harka dawo...."
"Delight kisaka hijab kawai muje...,bazan fad'a halakaba tunda akwai magani zai tsaya..."
Sukafito yarufe part d'in nasu zuwa part d'in umma...,suka gaisa cikin farin ciki dajin dad'i...,jabbar yashaidamata zasuje sudawo ynx....,ummar tayi masu addu'a suka fito....,bud'e mata gaban motar yayi suka shiga...,kallonshi iman tayi tabushe da dariya...shima kallonta kawai yayi domin bazata gane komaibane shiyassa take dariya...
Isarsu assibitin kawai saitaji yace tafito....,direct office d'in wani doctor suka shiga...,Iman duk kunya takamata...,
Shigarsu taji jabbar ya ambaci sunan doctor d'in da doctor habibu...,dagani sunsan juna sosai...,kuma saitaji yace "kace har kun qaraso...?"
"Eh doctor dolene wlhy kasan dai koh waye jabbar....,wlhy kamar dai yadda nayimaka bayani toh ayi hakan domin jibi zan d'aga wlhy kuma a stage d'inda nake wlhy no control... "
Dariya doctor habibu yayi domin abokin jabbar ne tun primary suke tare har university...., don haka baya shakkun fad'amashi komai....
Iman nacen gefe tana danne danne da wayarta.., doctor d'in yakalli jabbar yace....
"Akwai wasu 3tablet dazan baka takarda ka amsa duka zata shanyesu ynx da ruwan lipton da sugar yaji sosai...,saidai dole za'a aunata domin agane kalar jininta wane group ne...,sannan gsky daga wannan gada ayadda aqarayi domin bayada kyau..,sbd jinine nasamun lfy jikinta idan ana shan qwayun zaisa yadinga zubewa gabad'aya koh kuma a katseshi...,amma ynx babu mtsl idan akayi...,kuma nima inason hakan tafaru domin kasamu lfy jabbar...,bansan meyakaika har ynx baka warkeba ga mata gidanka dai2 kai......"
"Banson sa'ido p...,tausayin habibiyata yakawo hakan kuma ynx komai yazo qarshe...,farko ganin nakeyi bazata iya danibane...,amma sai nagane ba hakan bane alqawali ya gunce...,kuma ynx bana iya 10days d'inda zamuyi ban kadai gane......".
Suka kwashe da dariya iman ta d'ago takallesu domin dagani firar tayi dad'i ansamu nasara....
" Toh mugu saura naji kafad'ama mugun abokinka wato basheer kace nazo nan neman taimako wlhy naci ubanku duka...,don nasan yatanadi buhun sharrinshi kaina dad'ewa hakan kawai yake jira...,kuma naji dad'i dabaya gari hakan tafaru....."
Qara tafawa sukayi doctorn yace.. "bari akira nurse d'in sai ta aunota sharp sharp agane koh....?"
"Olryt.." Inji jabbar..., nurse d'in tashigo doctor d'in yayimata bayani suka fita da Iman...akayi test lfy qlau komai normal suka dawo office d'in doctor d'in yaduba sakamakon komai normal.....sannan yace za'a iya umfani da tablet d'in....,sukayi sallama da doctor d'in sannan yaqara jan hankalin jabbar akan aje asannu gada ayi 'barna....
Dariya sukayi shida doctorn jabbar yace... "Kaidai saurari kar'bar labour...."
Suka fito Iman tarasa gane kan wannan aune aunen da akayimata bayan gata lfy qlau..., dubanshi kawai takeyi shikuma farin ciki yakeyi kamar anbashi aljannah.....
Saukarsu ya hanata tashiga part d'in umma domin sai ya koma nemota kuma inta tafi....,tanata jinini ya hanata taga umma yace yaji dai....,kitchen yashiga yazubo ruwan lipton a cup yazubo sugar ciki...,koh da yazo bai gantaba inda yabarta hakan ya tabbatar mashi tayi bedroom nata...,dasauri yamiqi hanyar d'akin..,shigarshi yaji alamar motsin ruwa shaidar tana toilet....
Iman wanka takeyi domin jikinta ya lalace baki d'aya...,fitowa tayi daga ita sai towel d'aure jikinta ganinshi datayi saida taji kamar takoma domin towel d'in qaramine sosai koh cinyoyinta bai rufeba....,takowa yayi daga inda yake domin babu abunda yake kallo sai chinainainta dasuke tsaye santal har wani santsi sukeyi...
Ganin yakusa kawo inda take sai tayi saurin komawa ciki...ina ai har yakamo towel d'in ganin idan taja zai sance baki d'aya ayi biyu babu sai tatsaya .... 'Daukota yayi itakuma tana riqe da towel d'in domin gab yake da yafad'i qasa....
"Don Allah kabari nasaka kayana...,sanyi nakeji...,gada towel d'in yafad'i...."
"Idan yafad'i menene toh...,tunda kayane gurin maisu..,ai ba wani abu bane...,ke nipa kidaina kunyata a jikinki abu kad'an yarage nasani...,idan kuma baki dainaba zan amshi abuta da qarfin aikina gobe...."
"Hmmm gobe p kace...?"
"Eh gobe koh anjima ma zan iya...,burina kisha wannan kawai...."
Cup d'in yakai gurin bakinta...,tareda gyara mata zama jikinshi...kawar da fuskarta tayi gefe tareda matse bakinta...,aje cup d'in yayi gefe yana kallonta.. ,itama juyowa tayi ta kalleshi tace....
"My favour..! Menene zansha kuma....?"
"Delight star...! Maganine wanda muka kar'bo ynx shinakeso kisha sbd jinin yatsaya zuwa gobe....,ki tausayaman kisha wlhy gab nake da mutuwa..."
" 'ya'ya jabbar kasan haila alamace ta lfyr mata koh...,toh mezaisa atsayar dajinin bayan alamace ta lafiyata...kana ganin bazan samu mtslb a shan wannan tablet d'inba....?"
"Eh iman babu wata mtsl kuma daga wannan bazan aqaraba shine frst and last...,shima don zanyi tafiyane kuma bana iya jure days d'in ne don Allah Iman kisha...,idan kinfison naje nasamu maganin mtsl ta waje toh....."
Dasauri Iman tajuyo da fuskarta zuwa gareshi wani azababen kishi yataso mata kuma ga shi jabbar ya d'aure fuska...
"Subhanallh allah yakareman kai da bin hanyar dasuke bare har ka gansu wlhy na aminta zansha kohda shine sanadin samun mtslta...."
Murmushi jabbar yayi tareda rungumeta jikinshi...,sannan ya d'auko lipton d'in da maganin yabata tashanye ya aje cup d'in yayi murmushi irin naso da k'auna...sannan ya d'auketa sai dressing mirrow nan ya ajeta kujerar yafara shafa mata mai yafesheta da turare sannan ya bud'a kayanta yad'auko mata wasu kaya dabasuda nauyi riga da sket....,tadubeshi tace "zansaka doguwar riga gurin umma xanje....."
"Ah ah babu inda zakije muna gida yau tare nima bazanje koh inaba...,kuma komai yau banason kiyi domin banson ki wahala...."
"Abincin umma p taci me....?"
"Duk ni zan d'auke duka..."
Murmushi tayi sannan tamiqe zuwa saka kayan...d'auko brah d'inta tayi zata saka..,sai kuma ta tsaya domin batasan yadda zata sakataba gabanshi..,tsaye tayi tana tunanin yadda zatayi..,jabbar yaga tayi shiru komai takasa yi hakan yagane kunyar saka kayan takeyi....,jawota yayi ya amshi brah d'in yafara sakamata...,sannan yasakamata rigar tareda sakamata sket......,Iman tun tana kaucewa har ta daina domin komai shi yayimata....Turare yafesheta dashi tako ina qamshi takeyi....dubanta yayi...,sai yayi murmushi domin tayi kyau sosai....,hannunshi yasaka yashafo qirjinta baki d'aya..,sannan ya aza kanshi a wuyanta yace.....
"Kinyi kyau...,kidaina kunyata domin nakusa amsarta...."
Iman komai bataceba domin ai ita yaqare da da ita kallonsa kawai tayi.....,hakan yaja hannunta sai pallow anan yadireta yafad'a kitchen don nema masu abincin ci.......
Ikon Allah zuwa marece Iman ta nemi jini ta rasa..,domin yad'auke tun la'asar...,amma taqi fad'ima jabbar domin tsorace take.......
*Bee Been masoya*๐
[1/29, 8:49 AM] Bee Been๐ Masoya: ๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH๐ญ๐ญ*
๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
ยฉยฎ
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
๐๐๐๐๐
โ
TRUE LYF STORYโ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
~NASADAUKAR DA PAGE 'DINA GAREKU GABA'DAYA GAREKU...,MY ๐งBEE BEE FANS GROUP๐ง~
*_INATA GODIYA DAI MASOYANAH...,WLHY FA'DINKU WUYA ZAIYYIMAN DOMIN YAWANKU YA'BACE...,SADAUKARWAR DUKA TAKUCE..,MASOYANAH KUNE SILAR MURMUSHINA....,ALLAH YABARNI DAKU HAR QARSHEN RAYUWATA๐๐_*
Page...
โ
2โฃ8โฃโ
ยฎ Farha rayuwa mai juyi...,domin A iya ynx rayuwa tajuyama farha takasance abur tausayi dakanta...,farha tayi 'bak'i ta lalace domin idan kasan farha last 2 month dasuka wuce idan kaganta ynx bazakace itaceba...,sbd babu kwanciyar hankali...,wanda yashigo gidan da take zaiga gida na rahama da ni'ima farha ke ciki amma a gareta ynx gara wutar jahannama da wannan gida....
Abinci farha bata iya ci..,ruwa kawai ne sai wani lkch tad'an sha tea shima hakanan...,iya ynx tarasa yazata 'bullo ma wannan lamari..,domin batada madogara babu mai jinta balle yasan halin datake ciki..,kukane kawai abokin firarta....,ynx koh pallow tadaina zuwa....,tun ranar da Anwar ya mareta tadaina son koh hanya su had'a shima hakan yayi masa dad'i domin hakan yasamu dama tashigowa da wanda yakeso cikin gidan....,tunda har tasan me yakeyi ai gara ya more gidanshi.....,don ynx yafara tunda mahaifinshi yabar gari.....
Iya ynx farha tasan waye Anwar...,kuma tafara dana sanin aurenshi....,a ynx tafara gane rashin biyayyar iyayenta masu qaunarta bai haifamata komaiba sai dana sani da rayuwar ha'ula'i....,gashi babu gurin kai kukanta babu gurin zuwa idan tarabu da anwar dole ta zauna hakan har ranar da mutuwarta taxo mata.....
"Allah gani gareka....,Allah nayi laifi mai muni a rayuwata...,taurin kai da rashin biyayya babu inda yakaini sai ga halaka...,wazaiji kukanah wazai ji wacce rayuwa nake ciki....,ni farha gani bansan ya rayuwata zata kasanceba....mahaifana sun sallama ma namiji ni...,nikuma na'amsa....,gashi mahaifina bazai gane komaiba gameda abunda zanje dashi...,yau gani tsaka mai wuya wazai gane kukanah....."
Kuka farha keyi gashi dare yayi sbd tunani batasan 2:am tayiba ga cikinta yana qugi don rabonta da taci wani abu har ta manta...,kuka shine cinta shine shanta.....
Fitowa tayi daga part nata don zuwa kitchen ko tafiya dakyar takeyi bata gani sosai sbd qarfin kukan datakeyi yasa idanunta kunbura hakan yasa sukayi qanana bata gani sosai.....
Takowa takeyi a hankali domin komai ba iyawa takeyi da qarfi ba fallown tafito takunna wutar ciki tafara tafiya hawaye na zuba idanunta....,nishi takamaji wanda dajinshi masuyinshi basusan halin dasuke cikiba da magana natashi kad'an kad'an...,har tayi kamar ta wuce kuma saitaga gara tatsaya domin batasan ta inda abun ke fitowaba...cen sai taji alamar abun a part d'inshine....,takawa tayi a hankali zuwa part d'in tafara kara kunnenta tajiyo sautin nishin wani hali natashi....,kamar tajuya again tatafi kuma sai zuciyarta tabata gara talaiqa tagani..,leqowa tayi taga abunda koh a tunaninta bata ta'ba kawo hakan akeyin abun ba......
Subhanallh! subhanalh..!! Astagfirullh!!!
Domin kuwa anwar ne kwance saman jikin wani suna alfasha wanda koh wannensu dake cikin d'akin nashi zindir suke haihuwar uwarsu kuma namiji biyune gamida Anwar ukku kenan...,anwar nacikin jikin wani shikuma d'ayan yana wasa da jikin wancen..,sai nishi sukeyi domin dukansu basu cikin hayyacinsu....,da sauri farha ta dwad'e bakinta domin tana iya kuka kuma har sujita dagudu tabar part d'in yunwa kuma ai ta'bace...,kitchen d'in ta ruga dagudu tad'auko kerosene da ashana...,taquduri gara ta qone gidan har ita kowa ya mutu...,domin daganin wannan alfashar gara mutuwarta....,da gudu tayi part d'inta domin rubuta takarda ta ajiye...,kuma sai tatsaya domin ai intarubuta zata qone ne acikin wuta...,bari ta turama Rasheeda text...,tareda nema mata gafarar mahaifanta.....,kuka farha keyi wanda har xuciyarta wani mugun xafi takeyi...,wayar tad'auko tafara rubuta saqon ta tura...,shigar saqon dai2 da tashin rasheeda fitsari..,ganin wayarta na haske yasata dubawa da wuri....,
"Text 4rm farha..?"
Dasauri tabud'e tafara karantawa....
"Rasheeda zan mutu wlhy rasheeda zanyi kisa agidannan har ni dake ciki domin Anwar nakama cikin gida yana iskanci wanda shine farkon ganina dashi yanayi...,toh kizamo jigo a rayuwata a gurin mahaifana domin nasa'ba masu banga dai2 ba...,kinema man yafuwarsu sannan kineman gafara ga qanwata iman da mujinta...,kuma kema kiyafeman domin tun ynx ba'aje koh inaba nakasa jure qasqantattar rayuwar dana sayowa kaina tunkafin tayi nisa domin idan ban mutuba duniya zatafi tsanata rasheeda...,nice qawarki farha....."
Hankalin rasheeda yatashi domin tarasa abunda zatayi ma sbd itama kukan tafara..,domin tanason qawarta so na gsky don ibtila'i yafad'amata bazata qitaba....,dasauri tafara neman layinta kira nad'aya nabiyu farha kamar gada ta d'auka kuma sai tad'auka.....
"Farha gada ki aikata abunda kikesonyi..,domin hakan ba'abu mai kyaubane...,idan mahaifanki sun yafemaki shikuma Allah fa....,inason ki natsu kigane cewa gada ki 'aikata abunda ranki yarayamaki...,domin ita zuciya batada kyau sonta ba alkhairibane tun baki yi nisaba kinga inda takaiki....,gada kiyi gada ki aikata farha kituna duk wanda yakashe rai toh zunubin wanda kakashe yana saman kanka.... kinga anyi biyu babu...kin kwashe laifin Anwar duka...,inason gada ki aikata hakan gobe da wuri zanxo kinji....."
Farha takasa amsamata kuka kawai takeyi kukan mai had'e da dana sani....,kuma maganar rasheeda gsky ne...,yatakasa jure wannan azaba bale azabar lahira...,
Kunjin kukanta kawai rasheeda keji...farha ta yarda wayar qasa tafad'a saman gado kuka kawai takeyi.....
Rasheeda fargaba duk ta hanata sakat domin takasa komawa barci...,taga nawar asubahin tayi gari ya waye tatafi gidan....
Da asuba Anwar yafito domin d'aukar wani abun kitchen..., shima kukanta yaji yana tashi hakan yayi kamar yawuce kuma sai yaga gara yaji me waccen shegiyar keyima kuka.....,shigarshi d'akin yaci karo da kerosene da ashana guri d'aya...,mamaki yakamashi mesukeyi anan....? Mantawa yayi dasu domin shi a al-amurranta bayason shiga....,kwance take tana kuka batasan gashigoba....
"Ke yr wahalace..,jarababba kuma...,inbashiba kinada kudd'i kuma kikasa samama kanki farin ciki...,duba yadda kika koma kinyi baqi kin lalace kamar mai ciwon H I V..,kisamama rayuwarki futu wlhy gakida kyau ai zaki mori maza masu kalar jarabarki domin nidai munyi hannun riga da wannan......"
Dasauri ta miqe domin ganinshi kawai tayi....,amma yadda taganshi jiya ne yadawomata sabo....
"Allah nanan...,kayi nasarar rabani dakowa dakowa nawa...,naqi kowa naza'beka...,nabar jinina domin kai...,nabar tarbiyyata domin kai...,saiga biyarka da *sonka yazamo dalilin hawayenah๐ญ..* Idan kanada sauran K'aunar Allah kasakeni domin inqarasa sauran rayuwata a jeji namun daji su cinyeni,., yafiman qara zamana gidannan naga abunda nagani nakuma jiya...,domin
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 12 Chapter of 44